Showing 18001 words to 21000 words out of 44861 words

Chapter 7 - BINTOTO Book Complete by Maman Teddy .txt

27 Jun 2024

10540

bintoto tayi a zuciya n ta tana jin haushin maleek tana cewa" ji shi kaman karamun yaro ya wani kwanta ma mm queen a jiki katon shi da shi.


Shafa kanshi mm queen tayi tana tambayan shi abun dake da mun shi?.


Cike da dan shagwaba ya cemata bb komai.
Bude baki bintoto tayi tana gallah mashi harara sannan ta mike tana cewa" mm queen ya tashi mu tafi.


Murmushi mm queen tayi fahimtan kishi da bintoto keyi,a hankali ta kai hannu ta jawota kusa ta manna mata kiss a saman goshi tana cewa" okay my baby luv you so much sai kin dawo ayi karatu da kyau.


Cike dajin dadi bintoto ta kara kankane mm queen tsaki prince maleek yy sannan ya tashi daga kwancen ds yake a jikin mm queen.


Kallon shi mm queen tayi tana cewa maleek ka kai ta school din yanxu ma kunyi late amma yaka mata ka kaita.


Mikewa yy batare da yace komai ba yanufi hanyar da xai sada shi da compound.


Mm queen ne tace oyyah baby maxa bishi sai kun dawo byeeee.


Daga mata hannu tayi sannan ta biyo bayanshi a ranta tana cewa" wlh duk bakin cikin ka sai ka kaini eheee.


A mota ta sameshi yy kifah kai da sitiyari.wanda kallon shi batayi ba,ta koma taTyping.....






*🌹BINTOTO🌹*


Writting by:
*Maman teddy🧸*




*EPISODE 18~19*


*ALHERI WRITERS ASSO.*


*A.W.A*


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap




____________________________






*DEDICATE TO ALHERI WRITERS,SON SO FISABILLAH❤️😍*




*Bismillahir~Rahamanur~Raheem*






Ina kuke masoyan littafin bintoto nvl,ina jiyo Comment din ku da addu'oin ku ina gdy mara a dadi😍.
Wanda suka yimun mgn ban basu amsa ba a gafarce ni plz kwana biyu ina busy ne💃🏻💃🏻💃🏻


____________________________




~Muje xuwa💃🏻~




Koda excellency da mama queen suka sauka a nijeria gidan mahaifiyan shi mai suna hajiya binta ya wuce da ita,don tasan komai na labarin mama queen.


Sosai hajiya ta tarbi bakuwan nata wanda take fatan tazama suruka gareta.


Wanda a lokacin da labari ya riski mom kubrah anyi bala'i don har yaji tayi akan sam baxatayi kishi da tubabbiya ba.


Amma da yake auren hadi ne don da hajiya binta da mahaifiyan mom kubra duka uwa daya uba daya ne.
Shiyasa lamarin yaxo da sauki don hajiya balki da fada da xagi tabi mom kubrah akan kanta ne faron kishiya,idan takuma kara tayar da wata sansamo tsakanin su bata yafe mata ba.


Tun da mom kubrah taji wannan furucin da hajiya balki tayi,shikenan ta janye duk kan wani fitinan da ta tanada,ta hakura ta danne kishin ta akan mm queen don mom kubrah irin masifaffun matannan ne basa barin ta kwana bare har tayi tsami,kuma ita akwai kaunar mahaifiyan ta da xarar ta nuna bacin rai ga abu shikenan ta rabu da wannan abun duk kuwa son da take dashi a abun.
Wanda wannan shiyasa mom kubrah amincewa ta amshi mm queen hannun bubiyu a matsayin abokiyan xama, wanda hakan yakuma faranta ran excellency.


Kuma ta kuma samun babban matsayi a ziciyan sa.
A ranar da mm queen ta amashi musulunci malamai suka shaida a wannan rana aka tambayeta sunan da take so a sanya mata,sai tace fatimah .
Wanda hakan yakuma faranta ma Daddy rai,sosai yake kaunar mai sunan kodon sunan hajiya Binta ne?.


Muje dai xuwa,kar dai ku manta mmn teddy n kuce🧸.
Sati daya da daura aure hajiya binta tace ya kamata mm queen takoma kasar jermany don ta cigaba da mulkin ta.wanda haka ko akayi a wannan satin mm queen ta dawo masarautar ta.wanda amsan musuluncin ta an so adan yi tarxoma amma saboda kaunar dake tsakanin ta da talakawan nata yasasu cewa" har a lokacin ita ce suke so tayi masu mulki ba yan ita basa bukatan kowa.


Wanda hakan yasa bakin muna fukai mutuwa,a ka hakura mm queen ta cigaba da mulki ciki tausayin talakawa na kasa da ita da kuma adalci tsakanun ta da kowa.


Sosai zaman lfy ke tsakanin mom kubrah da mm queen don sau tari sukan shirya xuwa nan kasar jermany wata sain kuma mm queen da kanta ke xuwa nijeria.


A shekarar nan mm queen ta haifo Abdul maleek,wanda a wannan shekara anyi galima iya galima,an yi bannar dukiya don tayi kuka.
Tun daga nan mm queen bata kuma kara haihuwa ba har girman maleek,shiyasa ya taso cikin gata da mulki samm baya da kirki baya da son talakawan shi.wanda a da inxai bar masarautar bayi ne ke shimfida masa tafikan hannun su yana takawa ko su kwanta yana taka bayansu yana wucewa,don haka xasuyi masa gurba gurba har yakai bakin motocin da zasu tafi a ciki,sosai ya taso da milku issah ga kuma izzah,shiyasa gaba daya fadin kasan akwe tsoransa don ba abun ne mai wuya ya toxar ta kaba yasa gaba daya a talauta jarin uban ka.


Kowa yasan sa don ko yara ne akace masu Prince maleek to sun san shi.


Excellency shi ne yataka masa birki akan taka bayin da yakeyi yace idan yakuma ganin hakan ranshi xai mummunar baci.tun daga nan Prince maleek ya daina taka bayin,don duk duniya mutum guda yake tsoro shine Daddyn shi wato excellency.


Sukuwa mutanen nijeria sosai suke kaunar prince maleek musamman mom kubrah. Don son maleek a jinin ta yake,niko nace kodon ya biyo izxah da mukin ta ne?.don ko yayan ta basu biyo izzan ta da tsanar talakawa ba.amma shikuwa Prince maleek kaman ita ta haifeshi komai nata ya debe don har ma ya shallake mata.


Shiyasa ba a watanni bata matsa masa yaxo ta gan shi ba.bayan ko maleek sun dade basu kuma haihuwa ba don har sun cure ma kansu duka,sai daga baya Mom kubrah ta haifo su Hanan.




Wannnan kenan,hmmm ko ya xata kaya,ga dai Prince maleek ga kuma bintoto,kunsan dai yanda ya tsani talaka,gashi yasan labarin komai na buntoto.


Koda yake ai iskanci ne ke bibiyan shi da ita ba alkhairy ba_Allah dai ya shirya ka maleek.


Akafta muje xuwa gaba gaba dai zamuji ya xata kaya💃🏻.


___________________________ haka Daddy ya kammala break fast din shi batare da yace ina Prince maleek ya je ba,wanda haka ya cigaba da tsokanan bintoto tana dariya,wanda hakan yake kara kwantar ma mm queen da hankali ganin yanda bintoto ta saki da su matuka.


A nan excelllency kecewa yau malamin da ya dauka ma bintoto da xai ringa koyar da ita islama xai fara xuwa,kuma anan yake sanar ma mm queen idan maleek ya dawo ya kai bintoto secondary school din da yace ya kaita kan ya koma nijeria don xuwa gobe xai koma can.


Murna bintoto ke tayi yyn da excelllency ya mike don barin wirin yana mai shafa kan bintoto da cewa'mama na gobe xaki fara xuwa school ko na tafi kima mm queen magana idan baki gane wani Abu ba kinji.


Daga masa kai tayi tana cewa" tomm daddy na nagode.


Murmushi ya kuma yi sannan ya kalli mm queen dake aikin sakin masu murmushi yace" idan maleek ya iso ki sanar da shi kuma mgsnar xuwa malashia don cigabada da karatun shi na riga nayi masa komai yanxu kawai tafiya n shi ake jira don doro digirin shi ta biyu.


Dan risinawa mm queen tayi hadi da mawa excelllency gdy tana cewa" muna daddy da wannan kokari da kk mana Allah ya kara daukaka....


Murmushi yy yana barin wajen yana mai jin dadin yanda mm queen ke yi masa komai kaman ba itace mai milki ba in suna tare.


Da fitan shi bintoto tayi saurin tashi ta zauna kan cinyar mm queen yyn da mm queen ta kuma gyara mata zaman tana cewa" baby na inkin je school din ki duba in tayi maki in batayi ba sai a canja maki wani kinji.


Dariya bintoto tayi tana cewa" mm queen ai yy min dama duk na kosa na shiga school na gaji da xaman nan danakeyi.


Murmushi mm queen tayi hadi da cewa" kai baby wannan surutu naki tayi yawa haka rannan naje dake taro kk dame mu da surutu .


Yauwa fatima kin tun wannan yarinyan da kk hadu da ita a wajen to itama a wannan school din take,kin san yarinyan kanwata ce Asma'u.


Cike da murna bintoto tace mommah Nihila sunan ta ko?.


Daga mata kai mm queen tayi,wanda nan cike da jin dadi bintoto ta rungume mm queen tana cewa" i love you so much my mommah.


Dariya mm queen tayi hadi da manna mata kiss a kumatu tana cewa" luv you too my baby.


Haka suka cigaba da firan su wanda dik yawanci haukan ne zallah bintoto ke xubowa itakuma mm queen na biye mata tana dariya.


Bangaren maleek kuwa bai farkaba sai da rana can wuraren 11am.


Wanda da taimakon khaleed y watsa ruwa,yana cikin shiryawa ne cikin shigar shi ta suit wanda suka amshi jikin shi yy matukar kyau abun ka ga yaro dan kwalisa dan wanka maiji da kudi mulki saruta da kuma issah.


Daukan laptop din sa zaiyi dai ² jenny na shigowa cikin shigar kayan fitsa don dasu da bb daya.


Nufo shi tayi tayi hugging din shi tana manna mai kiss akan tattausan lips din shi tana cewa " oyoyoo my handsome.


Kallon ta baiyi ba don yau yan mulkin nashi ya motsa . fahimtan da tijaran da yakeji ne yasa ta fara kai hannu tana shafa 🍌 ta tana wani murxata,wanda duk da sakon yafara kai masa,amma bata ita yakeyi ba,yasa shi daka mata tsawa yana bin ta da kallon da yakara firgitata,juya wa yy ha'di da mikewa yana barin bedroom din.


Wanda da fitan shi ya nufi parcking space don yabar cikin estate din.


*******


Itako bintoto yan school tun safe ta shirya tana xaman jirar shigowan maleek amma bb shi bb labarin shi, wanda ganin har karfe 10 ya kara bata mata rai matuka haushi ya taru yagama cika ta.


Mm queen kuwa sai aikin lallashin ta take akan yanxu xai shigo.


Wanda suna a haka sai gashi ya shigo fuska a murtike ya nufo inda mm queen ke a zaune bintoto na a kwance a jikin ta.


Ture bintoto yy yana dora kansa kan cinyar mm queen ido n shi a lumshe.


Cike dajin haushi bintoto ta cuno baki tana kallon mm queen, wanda tayi mata murmushi tana girgixa mata kai ha'di da jawota ta kwantar kan kafadan ta.


Lufff bintoto tayi a zuciya n ta tana jin haushin maleek tana cewa" ji shi kaman karamun yaro ya wani kwanta ma mm queen a jiki katon shi da shi.


Shafa kanshi mm queen tayi tana tambayan shi abun dake da mun shi?.


Cike da dan shagwaba ya cemata bb komai.
Bude baki bintoto tayi tana gallah mashi harara sannan ta mike tana cewa" mm queen ya tashi mu tafi.


Murmushi mm queen tayi fahimtan kishi da bintoto keyi,a hankali ta kai hannu ta jawota kusa ta manna mata kiss a saman goshi tana cewa" okay my baby luv you so much sai kin dawo ayi karatu da kyau.


Cike dajin dadi bintoto ta kara kankane mm queen tsaki prince maleek yy sannan ya tashi daga kwancen ds yake a jikin mm queen.


Kallon shi mm queen tayi tana cewa maleek ka kai ta school din yanxu ma kunyi late amma yaka mata ka kaita.


Mikewa yy batare da yace komai ba yanufi hanyar da xai sada shi da compound.


Mm queen ne tace oyyah baby maxa bishi sai kun dawo byeeee.


Daga mata hannu tayi sannan ta biyo bayanshi a ranta tana cewa" wlh duk bakin cikin ka sai ka kaini eheee.


A mota ta sameshi yy kifah kai da sitiyari.wanda kallon shi batayi ba,ta koma tayi zaman ta wanda duk bayan mintoci sai taja tsaki.


Sai da ya noshadu sannan yaja motan suka bar cikin masarautar don tace baya bukatan excourt.


Sai da sulayi nisa bb wanda yace mawa wani kala tsakanin su sannan yaja parcking a gyefen hanya yana kallon ta da lumsassun idon shi.




Cikin wani irin daklakkiyar murya ya kalleta sannan yace heeyyyt you don't now how to great?.,


Cuno bakin ta gaba tayi bata ce masa komai. Yanda take turo bakin ne yasa shi sakin baki yana kallonbta,kankantan bakin nata yy yawa too small.ya furta a zuciya n shi.


Hannun shi ya kai cike dajin haushin yanda taki gaishe shin ya burde bakin da karfi.


Wani kara tasa saboda a zaba.
Sannan ya sakin mata bakin yana bun ta da kallo har idon shi ya sauka akam girginta wanda nan yaga nonu wan ta a tsaitsaye son bb brs a jikinta.


Hade rai yy yana mai jin zafi a zuciyan shi wanda abun ka ga dan air kawai sai ya kai hannun shi ya wani tabasu ya matsa da karfi wanda a zaba yasa Bintoto cewa" wayyo mm queen kin hadani da dan iska,xai kashe ni...wayyo xafi...


Nanata kalman dan iska yy cikin rashin fahintan ta ya cigaba sa murde mata kan nonon yana sauke ajiyan zuciya ita ko ihu take tana Allah ya isan ta.


Shikuwa dadi yasa shi kasa damuwa da itan.sai da ya taba ya matsa mai isan sa sannan ya cire hannun shi kafinnan tuni ta hada xufan wahala.


Lokaci daya idon shi ya kada cikin murya Wanda ganin idan shi yanda ya koma ya kara birkita bintoto, cikin wata irin murya yace waxa kije mawaa haka kinsan yanda nake kishin ki kuwa?. Ni ban taba ba wasu su kallamun,tohh indai bazaki saka braziya ba baxan kai ki school din ba wlh.sai dai na koma dake wurin mm queen.ko kuma muje shopping mall nasiya maki kisa yanxu.














*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*




















Maman teddy🧸
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: Typing...




*🌹BINTOTO🌹*






Na




Maman teddy🧸






*Episode 20/21*




*ALHERI WRITERS ASSO.*


*A.W.A*






_______________________________




Zaro ido waje bintoto tayi tana kukunkuni...shiru yy yana kafeta da lumsassun idon sa wanda ganin yanda take kunkuni yasa shi jin gaba daya jikin shi tayi masa nauyi,lasan lips din sa yy yana cigaba da kallon bintoto da gaba daya ta tagama tada masa da sha'wan sa.


Cikin sarkakkiyar murya da rashin son yin mgana yace mata" mu tafi ne ko na komar dake?.


Cuno baki takuma yi gaba tana mai kawar masa da kai gyefe.
Murmushi n mugun ta yy mata ha'di da kunna music din cikin motan AC na ratsasu.


Bin wakan yakeyi ha'di da kada kai yana lumshe ido don dama shi gwanin rawa ne kullum suna hanyan club.


Fiye da rabin awa suna a haka kafin nan tuni bintoto tagama cika da jin haushin Maleek.


Ganin suna a haka don yanxuma wayan shi yakeyi da jenny don har yama manta da wata wai bintoto a tare da shi.


A hankali cikin karaya da tijaran da yake mata don yanxu ba fada take nema ba,tafi son ta tafi school in ta dawo sai sucigaba daga inda suka tsaya nan cike da takaicin shi tace muje ni don Allah mu tafi school nagaji fah da xama.


Sai da taga ma maganan nata cike da tsiwa sannan ta kalleshi tana gallamai harara.


Cike da mmki ta bude baki tana kallon shi ganin bai ma san tanayi ba yy nisa a harkan luv.


Kuma masa magana tayi amma nan ma shiru baiji ta ba,cike da takaici ta hau cewa a zuciyan ta shin wulakanci ne yajita ko yaya?. Tsaki taja akaro na biyu a sarari tace wayaga sabon shiga don da'alama bai taba soyayya ba.


Toh🤔 kujimun bintoto da tsiwa wai maleek ne take cemawa sabon shigan love,hmm itama dai tabi a hankali.


Matsawa tayi dai² kunnen shi ta wani kwatsa uban kara tana cewa maleeeeekkkkk....."


Saurin cire wayan daga kunnen shi yy yana watsa mata kallo,a ranshi yana cewa" kai wannan yarinya futina ce.


Lafy yane?.


Ya tambayeta yana gade girar sama dama kullum yana a hakan ne.


Turo baki tayi gaba sannan tace nace ne mu tafi na yarda.


Murmushi yy ha'di da jan moton suka nufa wani shopping mall.


Fitowa takiyi dasuka isa haka don kanshi ya fita da kanshi ya sayo mata..


Bayan ya shigo moton ne wani ya biyo shi da kayan a hannu wanda ya cika wata wani karamun yar akwati.
Da duka under wear ne dasu bra da kanan kaya komai da komai.


Yana ajiye masa ya furta safe journey prince..


Bai ko kalleshi ba ya tada moton suka bar wannan shopping mall din.


Yana ganin sun kusa isah school in yaja parcking a gyefen hanya.


Kallon shi tayi tana bude baki tana cewa A'ahh maiye kuma na tsaya wa nifah nayi late wlh.


Bai ce mata komai ba cike da miskilanci ya kai hannun shi ya bude wannan small box din, ya fiddo bra wanda sai da na xaro ido waje,yanda ya siyo su ko ba afada maka ba kasan size din ta ne.


Mika mata yy yana cewa hurry remove ur shirt and wear this.


Yafadi yana mika mata bra din kusa da itah.


Zaro ido waje bintoto tayi tana bude baki tana cewa maleek wa xai sa wannan?. A gaban ka ne xan saka?.


Daure fuska yy yana dora hannu shi saman labban shi ya cewa shiiiiii.....
Okay baxaki saka ba kk nufi,tohh ko kusa yanxu ko kuma nasa maki da kaina.










Comment din ku na mun kasa,xan daina update kullum idan ba a gyaraba.


















Maman teddy🧸
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typing...




*🌹BINTOTO🌹*






Na




Maman teddy🧸






*Episode 22/23*




*ALHERI WRITERS ASSO.*


*A.W.A*






_______________________________


Zaro ido tayi ha'di da cewa waxaka samawa?.
Tabdijam lallai ko sai dai muko ma don baxan saka ba.
Murmushi Maleek yy ha'di da cije labban sa,yy shiru yana kallon Bintoto dake ta aikin galla masa harara ta gyefen ido. Fiye da minti biyar suna a haka yyn da Bintoto ta saki jikin ta a dole ita bai isa yy mata komai ba.
Saukar hannun shi taji a kan jikin ta wanda tuni ya balle buturan rigar uniform din ta. Ture shi ta hauyi tana wlh Maleek zan tara maka jama'a...tana mai ture shi da hannun ta Amma ina tuni yy mata riko daya da hunnun sa wanda gaba daya ta kasa motsawa,duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login