Showing 12001 words to 15000 words out of 44861 words

Chapter 5 - BINTOTO Book Complete by Maman Teddy .txt

27 Jun 2024

10538

kuma da muwa prince maleek ya kalli abokin nashi yace" itace khaleed.....fatima inason jin ta a jikina ina son naga nayi sex da ita ina mugun sha'awan ta.xan iya mutuwa idan ban sameta ba.


Plz ya xanyi ka kawo mun ita nan.


Cike da rashin sanin wacece fatima khaleed ya kalle shi sannan yace' maleek fatima kuma.?.








#SHERE TO ANOTHER GROUPS






Kuyi hakuri kwans biyut ban samu nayi maku new update ba,hidimomi ne sukayi mun yawa.




Amma ina jin da'din Comment din ku gare ni ,ina gdy Allah yabar love🥰❤️








MAMAN TEDDY🧸
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: Typing...




*🌹BINTOTO🌹*






Na




*Maman teddy🧸*






*Episode 16~17*




*ALHERI WRITERS ASSO.*


*A.W.A*


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap


_______________________________




Amaimakon Maleek ya bashi amsa kawai sai yayi luuu ya ida kwanta wa akan Center capet din warun.


Shiru khaleed yy yana tunanin halin da aminin nashi ya shiga,wanda sosai yake tunanin wannan suna da prince Maleek ke nanatawa wai FATIMA a sarari ya furta who is she....?.


Nan ya kuma mai da hankalin sa ga Prince maleek kan daga bisani yafara kokarin tada shi daga inda yake kwancen wanda da kyar ya iya dora shi akan wani kushine da ke gyefen capet din.


Nan ya kwantar da shi yyn da ya koma yana nishi don maleek ba kadan ba.


Shiru yy na awanni yana tunanin dalilin da xai sa maleek shan giya har ta bugar da shi haka,nan ya nisa yana jajan tawa lallai abokin nashi da gske yana bukatar yarinyan amma kuma a inah ne take.?


Yana a haka kirar shirly ya fara shigowa wanda ganin sunan masoyiyar tasa yasa shi sakin.murmushi ha'di da daukan wayan.






Bangaren mm queen kuwa tayi mamakin ganin rashin dawowan maleek don tasan indai excellency na kasan to baya kwana a estate din shi,don excellency yace sam bai yarda da wannan dabi'ar ta turawa ba,ace yaro yana fara kaiwa minxali wai sai yabar gidan iyayen shi?.don haka nan Excellency yace bai yarda da prince Maleek ya ringa kwana a estate din shi ba,bai dai hana shi ya huta ba ammma kuma komun dare ya dawo gida ya kwana...


Wanda jin sharadin da excellency yy masa yasa shi sam inyana kasar bai tafiya yawon banxan sa,da neman matan da yasaba hakannan yake kwana a masarautar mm queen.


Duk da excellency na tafiya yabar kasar xai koma sana'ar sa da yasaba.


Sosai mm queen ta damu don tana tunanin daddy zai iya tambayan ta inda maleek ya kwana.


Amma shi kuwa da yafahimci bai kwana gidan ba nan ya share maganan bai tambayi mm queen inda yaje ba,dik da abun ya dan bata masa rai.


*Hmmm Wai WACECE MAMA QUEEN KUMA YA AKAYI TA AURI EXCELLENCY WATO DADDY?*




mama queen ta kasan ce er asalin haifaffiyan jermany dangin ta da yan uwan ta duk anan suke da rayuwa.
Sanadinyan haduwan ta da excellency daddy shine sunyi karatu a tare tun da kuruciyar su,a nan universityn kasar tasu.wanda a lokacin mm queen ba addinin musulunci take ba,.


Tun da suka hadu da excellency take sha'awan amsan musulumci amma ganin iyayen ta baxa su amince ba yasata hakura suka cigaba da gaisuwa da excellency wanda ita a lokacin tana ga nun abota ne ke tsakanin su.


A haka Daddy suka kammala karatu wanda a lokacin yana da auren mom kubra,amma basu da kowa a lokacin.


Tun da suka rabu da juna basu kuma kara haduwa ba,sai da yy xo wani course kasar jermany,wanda a lokacin yana da yaya biyu wato kamal da khalid,duk da lokacin mom kubrah tana goyon kamal ne wato mai bi ma khalid.


Anan a wani taro suka hadu da mm queen yyn da yy mmkin ganin ta a matsayin queen na wannan masarauta,fira ce sosai suka yitayi na yaushe rabo inda anan mm queen ke sanar dashi tayi aure kuma amma mijin nata ya mutu shaikara daya kenan a lokacin, nan take sanar dashi cewa duk da bata taba haihuwa da shi ba,amma yana yin adalcin shi yasa jama'ar talakawan dake karkashin su cewa" ita xata cigaba da masu mulki.




Wanda wannan shine yasa taxama haka,nan yy nuna bakin cikin rasa mijin ta da tayi.Da kuma farin cikin ganin ta amatsayin mai jagoran al umma.




Nan Abun ka ga bature bb boye² tace masa tana son amsan musulunci n su,amma kuma tana mai rokon shi akan ya amince ya aureta xataji dadin hakan in ya amince amm yafara niman shawaran iyayen shi.




Sosai daddyy yaji dadi da maganar ta,wanda a nan take ya amince da maganan Auren mm queen da xaiyi,sannan a washe gari suka taho nijeria,xuwa gurun mahaifan excellency don acewan shi yafison ta amshi musuluncin anan gaban su sannan kafin ta dawo a daura masu auren.




















Hmmmm naji Comment din ku ina gdy sosai, plz wanda suka ga ban basu amsa da Comment din su ba siyi hakuri plz wlh kwana biyu ina busy ne.














*#plz shere to another Grps*














Maman teddy🧸
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: Typing.....






*🌹BINTOTO🌹*


Writting by:
*Maman teddy🧸*




*EPISODE 18~19*


*ALHERI WRITERS ASSO.*


*A.W.A*


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap




____________________________






*DEDICATE TO ALHERI WRITERS,SON SO FISABILLAH❤️😍*




*Bismillahir~Rahamanur~Raheem*






Ina kuke masoyan littafin bintoto nvl,ina jiyo Comment din ku da addu'oin ku ina gdy mara a dadi😍.
Wanda suka yimun mgn ban basu amsa ba a gafarce ni plz kwana biyu ina busy ne💃🏻💃🏻💃🏻


____________________________




~Muje xuwa💃🏻~




Koda excellency da mama queen suka sauka a nijeria gidan mahaifiyan shi mai suna hajiya binta ya wuce da ita,don tasan komai na labarin mama queen.


Sosai hajiya ta tarbi bakuwan nata wanda take fatan tazama suruka gareta.


Wanda a lokacin da labari ya riski mom kubrah anyi bala'i don har yaji tayi akan sam baxatayi kishi da tubabbiya ba.


Amma da yake auren hadi ne don da hajiya binta da mahaifiyan mom kubra duka uwa daya uba daya ne.
Shiyasa lamarin yaxo da sauki don hajiya balki da fada da xagi tabi mom kubrah akan kanta ne faron kishiya,idan takuma kara tayar da wata sansamo tsakanin su bata yafe mata ba.


Tun da mom kubrah taji wannan furucin da hajiya balki tayi,shikenan ta janye duk kan wani fitinan da ta tanada,ta hakura ta danne kishin ta akan mm queen don mom kubrah irin masifaffun matannan ne basa barin ta kwana bare har tayi tsami,kuma ita akwai kaunar mahaifiyan ta da xarar ta nuna bacin rai ga abu shikenan ta rabu da wannan abun duk kuwa son da take dashi a abun.
Wanda wannan shiyasa mom kubrah amincewa ta amshi mm queen hannun bubiyu a matsayin abokiyan xama, wanda hakan yakuma faranta ran excellency.


Kuma ta kuma samun babban matsayi a ziciyan sa.
A ranar da mm queen ta amashi musulunci malamai suka shaida a wannan rana aka tambayeta sunan da take so a sanya mata,sai tace fatimah .
Wanda hakan yakuma faranta ma Daddy rai,sosai yake kaunar mai sunan kodon sunan hajiya Binta ne?.


Muje dai xuwa,kar dai ku manta mmn teddy n kuce🧸.
Sati daya da daura aure hajiya binta tace ya kamata mm queen takoma kasar jermany don ta cigaba da mulkin ta.wanda haka ko akayi a wannan satin mm queen ta dawo masarautar ta.wanda amsan musuluncin ta an so adan yi tarxoma amma saboda kaunar dake tsakanin ta da talakawan nata yasasu cewa" har a lokacin ita ce suke so tayi masu mulki ba yan ita basa bukatan kowa.


Wanda hakan yasa bakin muna fukai mutuwa,a ka hakura mm queen ta cigaba da mulki ciki tausayin talakawa na kasa da ita da kuma adalci tsakanun ta da kowa.


Sosai zaman lfy ke tsakanin mom kubrah da mm queen don sau tari sukan shirya xuwa nan kasar jermany wata sain kuma mm queen da kanta ke xuwa nijeria.


A shekarar nan mm queen ta haifo Abdul maleek,wanda a wannan shekara anyi galima iya galima,an yi bannar dukiya don tayi kuka.
Tun daga nan mm queen bata kuma kara haihuwa ba har girman maleek,shiyasa ya taso cikin gata da mulki samm baya da kirki baya da son talakawan shi.wanda a da inxai bar masarautar bayi ne ke shimfida masa tafikan hannun su yana takawa ko su kwanta yana taka bayansu yana wucewa,don haka xasuyi masa gurba gurba har yakai bakin motocin da zasu tafi a ciki,sosai ya taso da milku issah ga kuma izzah,shiyasa gaba daya fadin kasan akwe tsoransa don ba abun ne mai wuya ya toxar ta kaba yasa gaba daya a talauta jarin uban ka.


Kowa yasan sa don ko yara ne akace masu Prince maleek to sun san shi.


Excellency shi ne yataka masa birki akan taka bayin da yakeyi yace idan yakuma ganin hakan ranshi xai mummunar baci.tun daga nan Prince maleek ya daina taka bayin,don duk duniya mutum guda yake tsoro shine Daddyn shi wato excellency.


Sukuwa mutanen nijeria sosai suke kaunar prince maleek musamman mom kubrah. Don son maleek a jinin ta yake,niko nace kodon ya biyo izxah da mukin ta ne?.don ko yayan ta basu biyo izzan ta da tsanar talakawa ba.amma shikuwa Prince maleek kaman ita ta haifeshi komai nata ya debe don har ma ya shallake mata.


Shiyasa ba a watanni bata matsa masa yaxo ta gan shi ba.bayan ko maleek sun dade basu kuma haihuwa ba don har sun cure ma kansu duka,sai daga baya Mom kubrah ta haifo su Hanan.




Wannnan kenan,hmmm ko ya xata kaya,ga dai Prince maleek ga kuma bintoto,kunsan dai yanda ya tsani talaka,gashi yasan labarin komai na buntoto.


Koda yake ai iskanci ne ke bibiyan shi da ita ba alkhairy ba_Allah dai ya shirya ka maleek.


Akafta muje xuwa gaba gaba dai zamuji ya xata kaya💃🏻.


___________________________ haka Daddy ya kammala break fast din shi batare da yace ina Prince maleek ya je ba,wanda haka ya cigaba da tsokanan bintoto tana dariya,wanda hakan yake kara kwantar ma mm queen da hankali ganin yanda bintoto ta saki da su matuka.


A nan excelllency kecewa yau malamin da ya dauka ma bintoto da xai ringa koyar da ita islama xai fara xuwa,kuma anan yake sanar ma mm queen idan maleek ya dawo ya kai bintoto secondary school din da yace ya kaita kan ya koma nijeria don xuwa gobe xai koma can.


Murna bintoto ke tayi yyn da excelllency ya mike don barin wirin yana mai shafa kan bintoto da cewa'mama na gobe xaki fara xuwa school ko na tafi kima mm queen magana idan baki gane wani Abu ba kinji.


Daga masa kai tayi tana cewa" tomm daddy na nagode.


Murmushi ya kuma yi sannan ya kalli mm queen dake aikin sakin masu murmushi yace" idan maleek ya iso ki sanar da shi kuma mgsnar xuwa malashia don cigabada da karatun shi na riga nayi masa komai yanxu kawai tafiya n shi ake jira don doro digirin shi ta biyu.


Dan risinawa mm queen tayi hadi da mawa excelllency gdy tana cewa" muna daddy da wannan kokari da kk mana Allah ya kara daukaka....


Murmushi yy yana barin wajen yana mai jin dadin yanda mm queen ke yi masa komai kaman ba itace mai milki ba in suna tare.


Da fitan shi bintoto tayi saurin tashi ta zauna kan cinyar mm queen yyn da mm queen ta kuma gyara mata zaman tana cewa" baby na inkin je school din ki duba in tayi maki in batayi ba sai a canja maki wani kinji.


Dariya bintoto tayi tana cewa" mm queen ai yy min dama duk na kosa na shiga school na gaji da xaman nan danakeyi.


Murmushi mm queen tayi hadi da cewa" kai baby wannan surutu naki tayi yawa haka rannan naje dake taro kk dame mu da surutu .


Yauwa fatima kin tun wannan yarinyan da kk hadu da ita a wajen to itama a wannan school din take,kin san yarinyan kanwata ce Asma'u.


Cike da murna bintoto tace mommah Nihila sunan ta ko?.


Daga mata kai mm queen tayi,wanda nan cike da jin dadi bintoto ta rungume mm queen tana cewa" i love you so much my mommah.


Dariya mm queen tayi hadi da manna mata kiss a kumatu tana cewa" luv you too my baby.


Haka suka cigaba da firan su wanda dik yawanci haukan ne zallah bintoto ke xubowa itakuma mm queen na biye mata tana dariya.


Bangaren maleek kuwa bai farkaba sai da rana can wuraren 11am.


Wanda da taimakon khaleed y watsa ruwa,yana cikin shiryawa ne cikin shigar shi ta suit wanda suka amshi jikin shi yy matukar kyau abun ka ga yaro dan kwalisa dan wanka maiji da kudi mulki saruta da kuma issah.


Daukan laptop din sa zaiyi dai ² jenny na shigowa cikin shigar kayan fitsa don dasu da bb daya.


Nufo shi tayi tayi hugging din shi tana manna mai kiss akan tattausan lips din shi tana cewa " oyoyoo my handsome.


Kallon ta baiyi ba don yau yan mulkin nashi ya motsa . fahimtan da tijaran da yakeji ne yasa ta fara kai hannu tana shafa 🍌 ta tana wani murxata,wanda duk da sakon yafara kai masa,amma bata ita yakeyi ba,yasa shi daka mata tsawa yana bin ta da kallon da yakara firgitata,juya wa yy ha'di da mikewa yana barin bedroom din.


Wanda da fitan shi ya nufi parcking space don yabar cikin estate din.


*******


Itako bintoto yan school tun safe ta shirya tana xaman jirar shigowan maleek amma bb shi bb labarin shi, wanda ganin har karfe 10 ya kara bata mata rai matuka haushi ya taru yagama cika ta.


Mm queen kuwa sai aikin lallashin ta take akan yanxu xai shigo.


Wanda suna a haka sai gashi ya shigo fuska a murtike ya nufo inda mm queen ke a zaune bintoto na a kwance a jikin ta.


Ture bintoto yy yana dora kansa kan cinyar mm queen ido n shi a lumshe.


Cike dajin haushi bintoto ta cuno baki tana kallon mm queen, wanda tayi mata murmushi tana girgixa mata kai ha'di da jawota ta kwantar kan kafadan ta.


Lufff bintoto tayi a zuciya n ta tana jin haushin maleek tana cewa" ji shi kaman karamun yaro ya wani kwanta ma mm queen a jiki katon shi da shi.


Shafa kanshi mm queen tayi tana tambayan shi abun dake da mun shi?.


Cike da dan shagwaba ya cemata bb komai.
Bude baki bintoto tayi tana gallah mashi harara sannan ta mike tana cewa" mm queen ya tashi mu tafi.


Murmushi mm queen tayi fahimtan kishi da bintoto keyi,a hankali ta kai hannu ta jawota kusa ta manna mata kiss a saman goshi tana cewa" okay my baby luv you so much sai kin dawo ayi karatu da kyau.


Cike dajin dadi bintoto ta kara kankane mm queen tsaki prince maleek yy sannan ya tashi daga kwancen ds yake a jikin mm queen.


Kallon shi mm queen tayi tana cewa maleek ka kai ta school din yanxu ma kunyi late amma yaka mata ka kaita.


Mikewa yy batare da yace komai ba yanufi hanyar da xai sada shi da compound.


Mm queen ne tace oyyah baby maxa bishi sai kun dawo byeeee.


Daga mata hannu tayi sannan ta biyo bayanshi a ranta tana cewa" wlh duk bakin cikin ka sai ka kaini eheee.


A mota ta sameshi yy kifah kai da sitiyari.wanda kallon shi batayi ba,ta koma taTyping.....






*🌹BINTOTO🌹*


Writting by:
*Maman teddy🧸*




*EPISODE 18~19*


*ALHERI WRITERS ASSO.*


*A.W.A*


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap




____________________________






*DEDICATE TO ALHERI WRITERS,SON SO FISABILLAH❤️😍*




*Bismillahir~Rahamanur~Raheem*






Ina kuke masoyan littafin bintoto nvl,ina jiyo Comment din ku da addu'oin ku ina gdy mara a dadi😍.
Wanda suka yimun mgn ban basu amsa ba a gafarce ni plz kwana biyu ina busy ne💃🏻💃🏻💃🏻


____________________________




~Muje xuwa💃🏻~




Koda excellency da mama queen suka sauka a nijeria gidan mahaifiyan shi mai suna hajiya binta ya wuce da ita,don tasan komai na labarin mama queen.


Sosai hajiya ta tarbi bakuwan nata wanda take fatan tazama suruka gareta.


Wanda a lokacin da labari ya riski mom kubrah anyi bala'i don har yaji tayi akan sam baxatayi kishi da tubabbiya ba.


Amma da yake auren hadi ne don da hajiya binta da mahaifiyan mom kubra duka uwa daya uba daya ne.
Shiyasa lamarin yaxo da sauki don hajiya balki da fada da xagi tabi mom kubrah akan kanta ne faron kishiya,idan takuma kara tayar da wata sansamo tsakanin su bata yafe mata ba.


Tun da mom kubrah taji wannan furucin da hajiya balki tayi,shikenan ta janye duk kan wani fitinan da ta tanada,ta hakura ta danne kishin ta akan mm queen don mom kubrah irin masifaffun matannan ne basa barin ta kwana bare har tayi tsami,kuma ita akwai kaunar mahaifiyan ta da xarar ta nuna bacin rai ga abu shikenan ta rabu da wannan abun duk kuwa son da take dashi a abun.
Wanda wannan shiyasa mom kubrah amincewa ta amshi mm queen hannun bubiyu a matsayin abokiyan xama, wanda hakan yakuma faranta ran excellency.


Kuma ta kuma samun babban matsayi a ziciyan sa.
A ranar da mm queen ta amashi musulunci malamai suka shaida a wannan rana aka tambayeta sunan da take so a sanya mata,sai tace fatimah .
Wanda hakan yakuma faranta ma Daddy rai,sosai yake kaunar mai sunan kodon sunan hajiya Binta ne?.


Muje dai xuwa,kar dai ku manta mmn teddy n kuce🧸.
Sati daya da daura aure hajiya binta tace ya kamata mm queen takoma kasar jermany don ta cigaba da mulkin ta.wanda haka ko akayi a wannan satin mm queen ta dawo masarautar ta.wanda amsan musuluncin ta an so adan yi tarxoma amma saboda kaunar dake tsakanin ta da talakawan nata yasasu cewa" har a lokacin ita ce suke so tayi masu mulki ba yan ita basa bukatan kowa.


Wanda hakan yasa bakin muna fukai mutuwa,a ka hakura mm queen ta cigaba da mulki ciki tausayin talakawa na kasa da ita da kuma adalci tsakanun ta da kowa.


Sosai zaman lfy ke tsakanin mom kubrah da mm queen don sau tari sukan shirya xuwa nan kasar jermany wata sain kuma mm queen da kanta ke xuwa nijeria.


A shekarar nan mm queen ta haifo Abdul maleek,wanda a wannan shekara anyi galima

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login