Showing 9001 words to 12000 words out of 44861 words

Chapter 4 - BINTOTO Book Complete by Maman Teddy .txt

27 Jun 2024

10539

nakeyi ba,ta baby na nakeyi.


Dariya excellency yy cike dajin da'di yace" okay yau ta baby akeyi kenan ni anyayeni,tohm bari na shiga daga ciki.


Kama hanya yy zai nufi wani side sai kuma yaja ya tsaya yana cewa" Raheenart ina Abdul maleek.?
Cikin 'dan damuwa tace"Honey yana nan amma har yanxun abun nashi na nan,bai da aiki sai na shangiya,ga tara 'yammata,hooo im so tired.
Dukda abun ya 'dan ta6a ma excellency xuciya amma ganin da muwanta yafi na shi yasa shi cewa" Kar ki damu idan kin shirya fatima ina son muyi mgn a side 'dina.
Yana fa'din haka ya wuce yyn da wasu bayi suka mara mai baya.


Itakuwa mama queen da isan su wani wuri mai kyau da kayatuwa ne ta 'daga ma slaves din bayan ta hannun alaman su dakata daga nan.


Wanda haka ko akayi dakatawa sukayi suna sunna kai 'kasa alaman gdy.


Wani 'daki ta shiga da Bintoto wanda 'dakin ya kayatu duk da komai na room 'din ta shirin yara ne,kunsan turawa da son kayan wasan yara teddies da sauran su,don haka sosai aka kayatasu da irin wannan kayayyakin wanda komai na room din pink and white ne.


Zaunar da itah mama queen tayi tana sakin mata murmushi don takasa sanin ta ina xata yima bintoto mgn,don samm bata iyah hausa ba,gashi ta lura bintoto bawani jin turanci takeyi ba.
Zaunar da itah tayi kan wani tattausan super bed wanda taushin shi sai da yasa bintoto lumshe ido,murmushi mm queen tayi sannan ta lakaci fuskan ta tana cewa" wait for a munite.
Tana fa'din haka ta juya ha'di da yowa falon 'dakin,wanda da isanta tasa aka kawo mata telephone ta hanyar dailling numbern prince maleek.


Shikuwa ogan naku yana can yana aikin sana'ar datafi masa komai don yy nisa a harkan masha'an shi da wata baturiya 'yar uwan shi.
Wanda shigar su kenan bedroom da itah,yyn da ya ajiye phone 'din shi daga palour.


Rungume shi jenny tayi tana aikin manne mashi ha'di da aika masa da sa'konni masu saurin isar da sa'ko.
Jin tana shirin tada masa da fitinan shi yasa shi dashi gansu bedroom ya ture ta ha'di da rabata da jikin shi.


Wanda cike da zaro ido Take kallon shi,don ita gaba 'daya a fitinan ta tazo mashi.
Cikin wata irin sar'ka'k'kiyar voice ta fara cewa" maleek..." maleek what do u mean.?


Ganin yanda idon ta ya chanja launi yanayin voice 'din ta ka'dai zai tabbatar maka da tana cikin bu'kata,cike da halin ko inkula ya kalleta ha'di da lumshe wannan segxy eyes 'din sa,wanda yake 'kara rikita 'yammata da su,sai da ya rufe sannan ya bu'de su akanta. Cike da dakakkiyar murya ya ce" somawa jenny zan fada maki banajin da'din ki kaman da,kin san ni bana sex da 'ya mace sau biyu idan nayi dake shikenan bana kuma marmarin ki,but only u i needed,amma for now bana jin good test 'din ki why...?.


Ya fa'di cikin dan daga murya,sai kuma ya sauke murya 'kasa ha'di da daga kafa'da yana cewa" I'm so tired so i can't to any thing for you,just u can get outtttt...


Cikin wata irin muryan mai 'dauke hankali ta zauna akan bedside drower tana mai kwantar da murya ha'di da cewa" No my handsome come down beb.


Saurin katseta yy cike da rashin mutuncin da yasaba yace" i said outttt....!!


Sai da ta firgita da jin tsawan da yy mata sannan cike da kwantar da murya ta ru'ko hannun shi tana cewa" yaufah na gyara komai,idan kashigeta ma saboda da'di nasan baxaka iya fitar ta ba sai mun kai dare...


Kallon da gske kk yy mata,wanda nan cike da murmushi ta 'daga masa kai,don tasan a yau xamau take jin kanta,don sai da ta gyara xam sannan taxo inda yake.


Fara xuge zip 'din wandon jikin shi yy ha'di da fito da abun gaba 'dayan ta a waje,sai xullo take...wanda cike da gwanewa ta kai hannun ta tafara cafkota tana shafata ha'di da wasa da twins 'din shi.
Ganin yana rufe ido alaman da'di yasata cigaba da wasa da ita daga xaunan da take tana ya mutsata.
Ganin yafara saukar da numfashi yasa ta kai halshen ta tana lasan tun daga farkon ta har xuwa kasan ta,wanda nan take yafara ambaliyan fitar madarar sa,ba tare dakojin wani abu ba tayi saurin tara bakin ta yana xuba mata a ciki,wanda at d end ma sai kawai ta sa bakin ta kan abun ha'di da laluben er ramin da halshen ta,wanda tana kama 'yar hujin nan ta hau tsotsan kaman baxata saki ba.
Wanda shikuwa cikin fara fita hayyaci ya hau simbatun kirar sunan jenny,ahhhhh oushhhhh washhhhhhh.... Jennnnyyy....


Haka ogan naku yake ta aikin sumbatun fa'de,wanda ganin haka yasa jenny kwantar da shi akan gadon dasuke kusa da shi, nan ta cire kayan jikin shi duka,yyn da ita tayi tuff da itah.
Wanda tun kan tagama cire kayan ta gindin nasa ta mike tayi cirrrr da itah.
Cikin sauri ta hayo kan bed din ha'di da mikar da kafafun shi aiko nan gindin takuma mikewa tayi ciiirrrrr ita kawai yake bu'kata.
Gwale kafafuwan ta tayi ha'di da fara tsugunawa a kanta wanda a hankali ta soma shigewa har ta shige duka ts zauna akan bananan tashi,wani sauke ajiyar zuciya sukayi,wanda nan ta hau sukuwa akai ban da aukin jin yana cewa" ohhhhh ushhhh.....thank...youuuu.........


Ba abun da yake yi,niko nace Allah ya shiryeka maleek.


Haka ta dinga aikin sukuwa baji bagani don tasan shi sarai baya gajiya,wanda nan yafara bata nashi sakonnin,don tana sukuwa akan shi yana thankyou ha'di da kai hannun shi yana cafo nonuwan ta da suke can Saman kirgi.
Da ya ta'6esu ya matsa yana liliya kan diple point din xakaga ta 'dauke numfashin da'di.




Kaiiiii ni uwar teddy ganin irin fasadin da Abdoul maleek ke aikatawa yasani saurin fitowa don abun ya firgitani kwarai,hmmm d
Sauran 'yan team Maleek kuce baku firgita ba,nidai nace Allah ya shirya shi yasa yadaina wannan 'dabi'a tashi.




Zama nayi daga falon gidan ina mai mmkin irin tsaruwan da tayi komai na palourn mai ruwan sararin samaniya ( sky blue)
Kai basai ance maka an narka dukiya bama,don idon ka sun ishe ka gasgata maka haka.


Karku manta littafin Bintoto ta kudi ce da naso kawo maku,amma a yanxu free ne kk karanta ku kwararomin Comment nikuma na cigaba da samba'do maku.idan naji bb Comment nayi maku ta 'yan HABIBY DA'EEMAN FANS🤣😂
Aradun Allah nayi maku ta yaran fulanin su Mairo BAFULLATANAN RUGA NOVL 'diff xakuji ni.
Hmm bari na'dan kwarxan ta maku littafin nan wato BAFULLATANAN RUGA.A gsky kawa hajiyata sisy na duk wacce bata karanta littafin nan ba anbarta a back,nayi maku ta yaren gwarzon naku Abdoul maleek😜


Haka ina a zaune tsawon a wannin don sai kusan 6pm najiyo motsin su wanda da fitowansu kirar mama queen na katsewa,cikin 'dan sauri ya nufi wayan ha'di da bin kirar don yasan duk abun da yasa mama queen kirar shi to lallai babban abu ne.


Da 'dagawan ta ya hau cewa" hello mom wah happen.?.


Cike da mulki da isah mama queen tace" daddy n ka yadawo...
Bata tsaya jin mai zaice ba ta ajiye wayan nata.
Yayin da shikuma cikin 'dan rashin jin da'din dawowan dadyn nashi ya kalli jenny yana cewa" baby xamu kwana biyu bamu ha'du ba cox dad yadawo.
Cike da rashin jin da'di ta kalleshi xata fara bai mgy,sai kawai ya hade bakin shi da nata yaba squessing din lips dinta.




Zaune mama queen da Excellency sai kuma Bintoto dake gyefe gaban su cike da kayan motsa baki da abincucuwan su ta turawa,wanda Bintoto sam takasa ci don bata iyah cin irin abincin su ba.


Cike da son tacin yasa mama queen da kanta ta dauki spoon da knife tana koya mata,yyn da excellency ke ta dry,don dukan su dryn ma sukeyi...


Muryan shi kawai su kaji,wanda cikin gaint Voice din shi ya hau cewa" wlcm dad.


Cike dajin haushi excellency yace" maleek yaushe xakayi hankali ne,kaxo mana bb ko sallama kana wani mgnan banxa.


Shiru duka sukayi excellency da kuma mama queen suna kallon inda maleek yake kallo.


Bintoto ya kafe da wainnan mayun idon nashi,yana kare mata kallo,wanda duka basu san kallon mai yakeyi mata ba.
Don harta ita kanta Bintoto n ta tsargu sosai da kallon nashi gare ta.


















Naji Comment kuji new update kullum










*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*












~MAMAN TEDDY🧸~
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*




*🌹BINTOTO🌹*








*Episode 14*








*Written by:*
Aysha moh'd(maman teddy🧸)




*ALHERI WRITERS ASSO. 📘🖊️*


*A.W.A*


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap


_________________________________




Ganin irin kallon da yake bin bintoto da shi ne yasa mama queen katse shi ta hanyar cewa" maleek kallon mai kake yi haka?.sai kuma tace ok im sorry nasan bakasan ta bane sunan ta fatima she's from Africa.
A maimakon ya bata amsa sai ma xama da yy abun shi kusa da daddy yana cewa"Daddy ur welcome.


Murmushi Daddy yy ha'di da kai hannun shi yana shafa kan 'dan nashi sannan yace" how are u doing my son,infatan ko mai dai lfy.
Bai baima Excellency amsa ba sai ma cewa da yy daddy wannan yayar Hanan ce bansan ta ba.


Murmushi excellency yakuma a karo na biyu sannan ya kalleshi yace" Itama 'kanwar kace,anjima xanma ka bayanin ko ita wacece.


Duk ta harshen su suke mgnan wanda yanayin yanda suke mgnan yasa Bintoto bata fahimci komai ba.


Zama yy yana bin Bintoto da kallo don shi kawai ya tsinci kanshi da jin wani abu game da Bintoto n,itako Bintoto ganin irin kallon da yake mata kawai sai taji tsanar maleek yaka mata,sai wani kallon ta yake yana lumshe idon da dama suke a lumshe.


Ganin Bintoto taki sakin jiki yasa mama queen cewa " toh Daddy bari mu mushiga daga ciki,inaso yau nayi fira ne da baby na kadai.


Murmushi n su ta manya Excellency yy ha'di da cewa " okay inason dama mgn da Abdoul maleek.


Nan mm queen ta kama hannun Bintoto ha'di da nufan wani side,wanda nan wasu slaves suka mara mata baya su biyu.


_________________________


Bangaren innah da Abdurrahamanu kuwa bayan innah ta fita a wannan daren don neman gudun muwa ganin halin da Abdurrahamanu ke ciki ne ,wanda da abun ka ga kauye ko da yaushe suna cikin hayaniyar jama'a a lokacin dakaje gida shikuma a lokacin wani xaifito xaman majalisa.
Haka suka bi innah wanda ganin halin da Abdurrahamanu ke ciki yasasu sauri nufah da shi gidan liman.


Itako inna banda sharce hawaye bb abun da take,haka take xubar da hawaye ga shi xuciyar ta ta rabu gida biyu,na farko bata san wata duniya autan nata Bintoto take ciki ba,a raye ko a mace Allah masani.


Na biyu gashi Abdurrahamanu n da suke dogaro da shi shi kanshi bai san halin da yake ciki ba.yoooo ita yya xatayi kenan banda salati bb abun da bakin ta ke fitar wa












Plz kuyi hakuri da wannan pagen banajin dadi wlh,kuyi manage da wannan.


Bafullatanan ruga fans kuyi hakuri don wasin ku da hakkin su a kaina,yau baxaku samu update banda lfy😢




*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*












MAMAN TEDDY🧸
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping......*




*🌹BINTOTO🌹*


*Written by:*
Aysha moh'd (maman teddy🧸)


*Epidode 1*


Free book(littafin ƙyauta👐🏻🤩)


*ALHERI WRITERS ASSO. 📘🖊️*


```ƙungiya ɗaya tamkar da dubu, ƙungiya masu aiki domin taimakon Al'umma, ƙungiya masu aiki da naxari da ilimi, Alheri danƙo, Alheri gadon barci```




__________________________________




*~DEDICATION~*
```Dedicated to my creator and inspiration. After my creator is the vihicle that drove me to the world in the person of Alh.moh'd and Hjy. Safiya, i Dedicated to them also.
Finally this Novel is Dedicated to every one that love what i love BINTOTO NOVEL```


Ɗan maliyo maliyo... " maliyoooo............. "
Ɗan maliyo nawa.
Maliyo........"
Yaje inane...?,
Maliyo......
Yaje ilory.


Maliyo........."


Yaushe zai dawo.?
Maliyo...."
Sai a watan gobe. Maliyo.... ..."


"Bintoto....... "Bintoto....... "
Banxa wanda aka kira da bintoto tayi, nan tayi cigaba da tafiya tana mai cigaba da rera waƙen ta.
Bintoto. ... "
Jin an kuma kirar sunan nata ne yasata jan dogon tsaki haɗi da turo ɗan mitsulun bakin ta da yasha jan jambaki tana shirin yin masifah, sai kuma ta girgiza kai tana mai cigaba da tafiya haɗi da wulwula sandan karan dake hannun ta tana waƙen, kaxana tayi ƙwai ban ganta ba...!!!


Aduba ɗakin talo talo..!!!


Xa'aga ƙwai na guda biyar...!!!


Asabe da ladi jummm.. .


Shan gaban ta uwani tayi wanda shine yasa bakin bintoto rufewa, sai dai aukin harara da take aika mata dashi.


Cikin ɗan jin haushi uwani tace"haba bintoto magana fah nake maki amma kaman ba dake nake yi ba?..
Tsaki Bintoto tayi haɗi da murguɗa mata baki sannan ta watsa mata kallo ta hanyar fari da idon ta da yasha ƙwalli har ya xxxago kusa da hanci, nan cike da bala'i ta hau cewa"kehhh wannan kirar Name ne.? Lfy.... Ko dai naci maki bashi ne.?
Bintoto ta ƙarshe maganan haɗi da xaro idon ta waje, alamar tambaya...
Habawa bintoto kina ganin idan muka shiga gonar nan satan mongoro baza'a kama mu ba!kinga yanxu aka tashe mu break,maganan lami ne ya katse su inda nan ta hau cewa" ai ko wlh yau sai munje gonan nan, ta faɗi tana mai ƙara kowa kusa da su bintoto.


Dariya bintotp tayi cike da gwasala tace"yowah tare mun hanya er uwa kinji ɗauko taki karan da xamu rinƙa bugo nunannun mangoron, don al'qur'an yau banga mai hanani xuwa gonan nan ba.


Duƙawa lami tayi haɗi da da ɗaukan karam sannan suka nufi wani lungu mai xururu, sannan suka fara kutsa kai cikin wani irin gona mai kama da daji.da mugayen halittu suke ciki,
Bin su nayi da kallo, wanda nan naga bintoto cikin wasu irin gaje² kaya, wanda ko almajiri baxai saka ba..
Ƙafan ta kuwa ko ta kalmi babu, yayin da uniform ɗin jikin ta saboda tsaban dauni ga kuma datti yasa tuni rigar ta koma kalan brown., hijabin jikin ta kuwa har ƙasa ya keche saboda tsaban tonan tsiwa...


Binsu da kallo uwani ta dinga yi wanda ahaka har suka shige ta hanyar ƙulewa xuwa cikin wannan gona.






Toh koya xata kasance🤔🤩


Gadai bintoto ta shiga cikin gona, koya xata kaya ohooo....






.






...










Maman teddy
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: Typing...




*🌹BINTOTO🌹*






Na




Maman teddy🧸






Episode 15




*ALHERI WRITERS ASSO.*




https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap


*A.W.A*


____________________________




*Bismillahir~Rahamamur~Raheem*




Haka ina ke xubar da hawaye don ji take duniyan yy mata zafi gaba dayan ta.


Haka innah ta nufi gida wanda da isan ta tayo alwala ha'di da sallah tana mai mika kukan ta ga mahalliccin ta.


Wanda tana nan a zaune sai tajiyo sallama Ladingo tana kwala kirar innnah wanda cikin hanxari innah ta sallame sallah ta yo waje don ta sadakar xa'a ce mata Abdulrahamanu ya rasu ne mussaman yanda ta barsu baya ko numfashi.


Da fitowan ta sukayi kicibus da ladingo wanda itace uwar gidan liman cikin sauri ta hau cewa,innah Abdulrahamanu mu gode ma Allah don yasamu farfadowa.


Daga hannu innah tayi tana gode ma Allah kan daga bisani ladingo tace" tohm innah ae yanxu dakko mayafi muje muga halin da yake ciki,don yanzu ke kadai xai gani hankalin sa ya kwanta.


Innah taso tirgewa akan kawai cin dan ta nafari wanda nan ladingo tace sam sai sunje


Wanda haka nan innah tasa mayafi suka nufi gidan liman.


_____________________________




Bintoto kuwa tunda taga prince maleek a nan masarautar mama queen ta dai na fitowa sam,kullum tana side din ta,wanda sam mama queen bata kawo komai a ranta ba,tun da dai ta lura Bintoto bata son fitowa sai tafi ganin ko kila batason mutane ne,ko sunayi mata kwarjini,don haka kullum da yamma mm queen take xuwa side din Bintoto suyi ta fira,wanda tun Bintoto bata fahimtan yanayin sound din maganan ta har tafara fahimta,don itama a yan kwanakin sosai parcentage din english din ta yakaru don sosai take fahimtan su.


Shikuwa ogan naku tun da ya hadu da Bintoto yake jin wani abu dangane da ita amma sam ya kasa gane maiye,sai dai bai fahimci abun da sukayi yakeji dangane da ita ba sai da wata ran ya ganta cikin english wear riga da wando wanda suka dan kamata kuma sosai kayan suka amsheta riga ce yar yaloluwa yellow sai kuma wandon jeans blue,hmmm abun ka da har yanxu yarinya ce amma sam bashi ya hana shape din ta bayya na ba.gashi mm queen da kanta ta sa aka gyara mata gashi n nan wanda aka nade da rebom yellow shima,sosai yake kallon Bintoto wanda ko lokacin da yayi mata ganin farko bata kai kyau hakan ba.


Bakin fatan ta ya kuma gogewa ta wani koma kalon choculate mai kyau.


Yanda yaji bananan sa ta mike ne yasa shi saurin gayar da mm queen a cikin sauri ² wanda cikin dan sakin jiki Bintoto ta gaida shi amma ya rasa mai yasa duk rashin kunyar shi da tsinewa ya kasa hada ido da itah.


Yana barin falon yake amsa mata gaisuwan ciki² wanda da fitan shi Bintoto ta fada duniyar tunani tana cewa a zuciya lallai wannan dan wulakanci ne shiyasa ma ashe na tsane shi.amma xanyi maganin shi bai san waye Bintoto bace.😅


Shikuwa da fitanshi ya nufi estate din shi inda ya cidda wata karuwar shi mai suna juliet tana zaman jiran shi amma da isan sa yy mata korar kare yana cewa' shi yanxu baya bukatar farar fata irin shi just black beuty yanxu yake so,kuma yasamu tun da karako ma a wurin mom din shi take.


Haka juliet ke kuka tana karawa don bakaramun magun gunan tayar da sha'awa ta nar ka ma cikin ta ba.
Gashi yy mata irin wannan korar wulakancin , ganin ta tirje masa tana rokan sa yasa shi kirar security n sa ya fitar masa da itah.


A wannan rana gaba daya wayan shi ya kashe su.yyn da wunin ranan yatara kwalaben giya yana daddaka wanda haka yake ta surutan sa cikin ficewar hayyaci yana kirar sunan fatima.


Dai² khaleed aminin shi na shigowa falon inda yake cigaba da shan giyan shi,cike da xolaya hau ce masa yahh inah jenny yau ne.?


Yana fadin haka shima yana kai hannu yana xuba tasa bear n.


Cikin irin kasalaliyan murya cike

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login