Showing 1 words to 3000 words out of 33116 words
Chapter 1 - DAFIN SO Document Complete By maji dadin kainuwa.txt
*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________
*DAFIN SO*
Story and writing by
*Maryam ismail*
{Maji dad'in Kainuwa}
Fitattu sha biyar 2020.
Marubuciyar
*sanadin gata*
*Dalilin so*
*yaudara ko butulci*
*hanan*
*Asali na*
*Tabon d'a namiji*
*Addini na*
*So d'aya*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
*littafi na ,bana siyarwa bane,kada Wanda ya saida min littafi bada izini na ba,yin haka zaisa ka fuskanci hukunci*
*page* 1 to 5
"Meye kikeyi anan wurin haka Jannat,come here I say" Momy ta fad'a tana jefa mata harara.
Karma ta kamayi tare da sakin jitar dake hannunta,a tsorace take takowa zuwa gaban Momy,tun kafin ta iso idanuwanta sun cika da hawaye.
Sallamar Daddy ta katse mata,abunda tayi niyan yi,ida karasowa yayi cikin d'akin yana kallon yanda Jannat ta koma lokaci d'aya don tsoro.
Zama yayi a d'aya daga cikin makeken royal chairs din da suka k'awata parlon tare da fad'in " zonan Mama".
Aeko kamar jira take da gudu ta fad'a a jikinsa tare da k'ank'amesa,rungumeta yayi tsam a jikinsa ,sannan ya maido kallonsa ga Momy data zubawa sarautar Allah ido.
"Wai meyasa bazaki fahimci abunda nike fad'a maki ba?" Daddy ya jefo mata tambayar da batayi tsammani ba.
K'arasowa tayi kusa dashi,mata Ce wacce ba zata gazawa shekara 42 ba,zama tayi tana fuskantarshi nisawa tayi sannan tace"Daddy ka fahimci illar abunda nake fad'a maka,Jannat yarinyace karama rayuwar da aka koya mata yanzu dashi zata tashi,kajifa bata da aeki sai Kid'a da wak'a,duka shekararta 12,amma har yakai tana rubuta wak'a ta kirkirar bakin ta,ga home works dinta acan batayi ba".
"Ya isa haka Momy,ba fad'a maki yarinta Ce ke kanki kince she is just 12years ,bana so ki damu kanki zata daina,kuma ni komai zatayi kada Wanda ya k'ara tab'aman y'a final".Daddy ya fad'a fuska babu alamun wasa
Momy kam ganin bayau aka fara irin wannan ba yasa tace"kayi hakuri insha Allah baza'a kuma ba".
Saurin dagowa tayi tana jin wak'ar masoyin mawak'in nata,kafin kace me ta ruga da gudu zuwa parlon k'asa ,daradaran idanuwanta ta tsura akan tabkekiyan plasma din dake manne jikin bangon d'akin ,wani irin k'ayataccen murmushi take saki tana kallon kyakyawar fuskar Ashman daketa raira wak'a duban Al-umma nata shewa.
" zaki bar wurin nan ko yaya"Yaya Sulaiman ya fad'a cikin kausashshiyar murya Wanda ya lura bata masan yana parlon ba.
Kuuuuu haka cikinta ya kad'a da ihu,kwata kwata batasan yana parlon ba,ba jira ta nufi part dinta da gudu ,bata tsaya ba sai da ta shiga bedroom tasa key sannan ta tsaya tana maida numfashi.
Laptop dinta ta dauka tare da shiga shafin Ashman na instar,takoyi sa'a yana online take suka fara labari ,amma duka akan wak'a ne.
Wanene Ashman.
Ashman d'a ne d'aya tak ga Hajiya Bilkisu,tun yana ciki Allah yayiwa mahaifinsa rasuwa,saidai tabar masa dukiya marar adadi,ya taso ne cikin kulawar mahaifiyarsa Wanda komai yayi daidai ne,tun yana yaro ya taso da burin ya zama babban mawak'i Wanda duniya zatayi alfahri dashi,kuma ya cika burinshi saidai bayajin magana,daga neman mata da shaye shaye babu abunda ya aje,ata dalilin wak'an shi ya had'u da Jannat tana d'aya daga cikin manyan fans dinshi musamman daya lura ra'ayinsu yazo d'aya ta haka tun tana yarinyarta yayi nasarar saka ma zuciyarta *Dafin so* mai tsanani ,tun bata san me ake kira da Kalmar So ba ,yayi nasarar mamaye zuciyarta.
Wacece Jannat
Alhaji Abdullahi da Hajiya Aysha sune mahaifan Jannat Wanda asalin sunanta Maryam ne,Alhaji Abdullahi hamshak'in d'an canji ne,yana da dukiya sosai shi kad'ai Mahaifiyarsa ta haifa wato Hajiya Maryam wacce suke kira da Inno,tun rasuwar mijinta ta dawo karkashin kulawar d'anta,matarsa d'aya wato Hajiya Aysha yaransu hudu ukku maza d'aya mace,Sagir shine Babban yaronsa sai Sulaiman,Sai Sawam ,sai kuma autarsu Maryam wato Jannat wacce taci sunan kakarta,Alhaji Abdullahi yana matuk'ar son Jannat ya shagwab'ata abunda takeso shi takeyi,tun tana 6years bata da aeki sai wak'a da kid'a duk wak'ar dataji zata hardace ta ,mahaifinta yana dauka yarinta ne shi yake siya mata kayan kid'a da abubuwa da dama ,a cewarsa zata daina inta girma,b'acin ransa a gidan to a tab'ata,lokacin da takai shekara 11 ta had'u da Ashman ,Wanda yake k'ara tusa mata son wak'a da kuma soyayyarsa da tayi nasarar shiga zuciyarta,tana matuk'ar son Ashman duk wata yardarta ta badata garesa.
Cigaban labari
Shiri tayi cikin riga da wando jeans black sai white shirt karamin veil ta lullub'awa kanta, sannan ta feshe ko ina jikinta da turare,kamar munafuka haka take k'arewa gidan kollo tana gudu gudu kai tsaye gate ta nufa,kudine ta bawa Bala mai gadi ,washe baki yayi ya bude mata gate ta fice da gudu ,hannu take d'agawa mai napeep Yana tsayawa ta shige tare da fad'a masa inda zataje.
Zaune Ashman yake daga shi sai boxer da singlet duka hankalinsa ya badashi jikin kofa jiran shigowarta kawai yakeyi ,kyaftawar idonsa yayi daidai da ahigowarta d'akin,tsaye tayi tare da juya baya dukda bayau ta fara ganinsa a haka ba,wani irin yanayi ta tsinci kanta Wanda ita batasan ko menene ba shekarunta sunyi karanta data iya fassara abun,amma dai tasan duk lokacin da Ashman ya rike mata koda hannu ko ta gansa ba kaya takanji irin abun.
Murmushi kawai yayi,tsam ya mike zuwa inda take ,rungumarta yayi ta baya "Wai meyasa baki yarda dani bane Janna,kodai baki sona?" Ya jefo mata tambaya.
"Na yarda dakai mana,ina sonka sosai,amma" kuma sai tayi shiru tana kallon k'asa.
"Amma me?,ki karasa mana my janna " Ashman ya fada cike da kulawa.
"Inna ganka haka inajin wani iri ,wani abu na taso man " ta k'arashe maganar tare da langwab'e kai gefe cike da shagwab'a ,tana kuma wani sinne kai alamar kunya.
Wani shu'umin murmushi ya saki tare da k'are rungumeta Yana kuma k'arajin sha'awarta na damunsa "ae kece har yanzu kink'i iya soyayya ,dukda bakiji haka ba,amma kinfi so na rik'a damuwa,ni wata ma zan canza mata ".ya karashe maganar fuska daure.
Saurin d'agowa tayi tana kallonsa tuni idanuwanta sun cicciko da hawaye " kada kaso kowa Yaya,zan maka komai kakeso ,ina sonka ni"ta karashe maganar da yanayin kukà
*Allah ka gafartawa iyayenmu,kayi mana kyakyawan karshe* 🤲🏻
*ALK'ALAMIN MARYAMA* ✍🏻
Pls
Comments
Vote and
Share
Follow me on Facebook
Maryam Ismail (maji dadin Kainuwa)
*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜
*DAFIN SO*
STORY AND WRITING BY
*MARYAM ISMAIL*
{MAJI DA'DIN KAINUWA}
MARUBUCIYAR
SANADIN GATA
DALILIN SO
HANAN
YAUDARA KO BUTULCI
ASALI NA
TABON 'DA NAMIJI
ADDINI NA
SO 'DAYA
Fitattu sha biyar (15) 2020
Page 6 to 10
Murmushin soma nasara Ashman ya saki tare da kara runfumeta tsam a jikinsa "shiiiiii,ya isa haka".
Bakinsa ya saka cikin nata ya fara tsotsa kaman ya samu sweet,yana kama lips dinta yana saki,tun tana iya jurewa har takai ga kafafuwanta sun gaza daukarta ,cak ya d'agata zuwa saman faffad'an bed nasa,yayinda yayi mata rumfa da faffad'an kirjinsa sun jima suna kallon juna kafin tace"Yaya zanje gida, Daddy na zai dawo yanzu" tuni idanuwanta sun cicciko da hawaye.
Kallonta yakeyi sosai kamar Wanda zai cinyeta"komai naki mai kyau ne,ina son shagwab'arki da duk wani abu naki".
Murmushi kawai tayi.
5years later
Kallonsa Ummi keyi cike dason gano abunda ke damun gudan jinin d'an nata, d'a d'aya kamar tsoka d'aya cikin miya ,Allah ya Sani ko kad'an batason taga damuwar Ahmad yanzu kuma kwanannan ta rasa meke damunsa"Ahmad"ta kira sunansa har sau biyu sannan yajita.
D'ago kyawawan idanuwansa yayi masu kama damai jin bacci ya zuba mata su ba tare da yace uffan ba ila kallonta da yakeyi.
Bata damuba tasan za'ae haka idan zasu shekara bazai tanka a wurin ba"wai meke damunka,kullun kana cikin damuwa,ka tusa TV gaba kana kallon wannan wak'e wak'en da bana buk'ata"remote ta dauka tare da canza tasha.
Murmushi ya k'ak'aro ya Dora akan fuskarsa"just ur prayer is needed Ya Ummi"ya fad'a tare da mikewa ya nufi part dinshi.
Bin bayansa take da kallo,ta rasa wanne irin hali Ahmad ke garesa ,tun yarinta tana dauka zai bari amma gashi abun sai gaba take"Allah ya kyauta"ta fada tare da gishingid'awa.
Wanene Ahmad
Ahmad d'ane d'aya tilo ga Alhaji Aliyu Dala da Hajiya hauwa'u,tunda sukayi aure Allah be basu haihuwa ba shekaransu 10 da aure sannan Allah ya basu Ahmad,Ahmad ya taso cikin gata da soyayya da kulawa musamman daya kasance ya taso cikin dukiya,mahaifinsa shaharar d'an kasuwa ne Wanda duniya ke alfahri dashi ya tara dukiyar da koshi kanshi besan iyaka ba.duka iyayenshi rumawa ne, shiyasa yake da masifar kyau in nace kyau ina nufin kyau da fari na asali yayinda gefan fuskarsa ke dauke da zanan rumawa wato tsagu biyu,dakin ganshi kinga cikkaken namiji,tun daga primary har zuwa gama makarantarsa a America yayi karatu kuma ya sauke alqur'ani,zamansa d'an gata be hanasa neman ilimi ba,inda yanzu ya gama masters dinshi akan business admin,yana jagorantar companies din mahaifinshi da dama,Ahmad baya da hayaniya kwatakwata idan zaku yini bazai tankaki ba,yana da wani irin murd'and'an hali ,mishkiline na bugawa a jarida bayason hayaniya ko kad'an ,zeyi maganan ba lallaiba kaida ke kusa dashi ba kasan me yake fad'a ba,wannan kenan.
Karfe 3:30pm daidai hakan kuwa yayi daidai da lokacin da y'an makaranta d'aliban tokish ke fitowa kowa yana buba driver dinshi,wasu y'an mata na hango suna tahowa cikin natsuwa da taku na birgewa daka gansu kasan na zasu wuce shekara 16 zuwa 17 ba ,"wai meyasa kike b'oye burin rayuwarki ?,Wanda kika taso kina matuk'arso Jannat".
Waro ido kyakyawar yarinyar da aka kira da Jannat tayi tana yiwa madinat kallon naki da hankali tare da fad'in"kinsan waye ahalina kuwa?,iyayena dukansu cikkun Fulani ne,suna da wata ak'ida wacce ko mijin aure baki da ikon da zaki zab'a,suna girmama al-ada fiye da tunaninki duk ranar da gidanmu sukasan ina wak'a tona mutu ,Allah kad'ai zai fidda ni".
Cike da Mamaki Madinat ke kallonta ,dason sanin wani abu game da ita nisawa tayi sannan tace"suna da wannan akidar kuma suka barki kina tarayyah da mawak'i?".
Kallonta tayi cike da mamakin irin tambayoyin da take samu daga Madinat dukda ba yau ta fara ba,amma abun yayi yawa kam"ba'asan muna tare ba,balle asan yana taimakamun a cikar burina,kuma ina matuk'ar son Ashman kuma zan iya auranshi,so banason kina yawaita tambaya akanshi"Jannat ta fad'a cike da k'osawa.
Keeeee haka ya taka burki dab dasu, sora kad'an ya tab'a jikinta,wata iriyar razanannar k'ara ta saki tare da duk'ewa kasa ta rufe kunnuwanta da hannuwanta.
A gigice ya fito daga motar don gani yake kamar ya takata ne,daiadai gabanta ya rangwafa tare da fad'in"hey Baby ,tashi mana ,motan bata tab'aki ba"Ahmad ya fad'a cikin tausasshiyar murya mai dadi wacce inba kana dab dashi ba,bazakaji me yake cewa ba.
Jin motsin mutum kusa da ita yasa ta mike a razane tare da mak'alkaleshi tana fad'in"Uncle please ka daukeni daga nan,babaso"Jannat ke fad'a a matukar razane da tsoro.
Baya da zab'in daya wuce rungumeta a lokacin don ganin bata cikin hankalinta dukta rude,"shiiiii"abunda ya iya furtawa kenan tare da bubbuga mata bayanta,daskarewa Madinat tayi tana kallonsu zuciya cunkushe da kuna.
A hankali ta soma d'ago daradaran idanuwanta Wanda suka cika tab da hawaye ga zuciyarta dake dukan ukku ukku don tsoro,tun daga k'asa take kallonsa har sama bata ida sakewa ba saida tayi tozali da kyakyawar fuskarsa mai dauke da idanuwa masu kashewa duk wata mace jiki,iya had'uwa Ahmad ya gama had'uwa ko wacce mace zatayi burin kasancewa a matsayin matarsa.
Iskan bakinshi ya hura mata a fuska tare da d'aga gira d'aya da kanne ido d'a,da murya mai kama da rad'a yace"kallon fa".
Wata iriyar kunya ta kamata data gane ya kamata tana kallonshi,hakan yayi daidai da isowar Yaya Sulaiman daukarta sanin halinshi yasa ta duk'a da sauri ta tattara books dinta da suka watse, ta tafi wurin motar.
Tunda ta juya baya yake binta da kallo kai "masha Allah" shine abunda ya iya fad'a a zuciya iya had'uwa lallai wannan yarinyar ta had'u dukda ba wata babba bace,saida yaga tafiyar motarsu sannan yaja tashi motar yabar wurin,sai lokacinma Madinat tabar wurin da tunani barkatai.
Wacece Madinat

Madinat y'ace ga malam Habu,Malam Habu matarshi d'aya wacce yaransa suke kira da Goggo(lami),Goggo lami masifaffiyar mata Ce ga kwad'ayi da son abun duniya ,yaransu