Showing 33001 words to 33116 words out of 33116 words
Chapter 12 - DAFIN SO Document Complete By maji dadin kainuwa.txt
Some year's later
Sosai suke rayuwar farin ciki da kwanciyar hankali komai sai son barka, hankalin su kwance ta ko wanne bangare komai daidai yake tafiya sai dai mi masu fatan alhairi.
(Alhmdll, zakuga karshen a gurguje phone dina yake bani matsala shine na takaita rubutun, kafin na canza wata inaso na karasa maku, na gode sosai da soyayyar da kuka nunawa book dina, Allah ya yafe mana kurakuran dake ciki ya bamu ikon amfana da darasin dake ciki, sai kun jini a wani jikon kuma,taku har kullun majidadi saduwar alhairi)
Allah ya gafarwa iyayenmu yayi mana kyakyawar karshe
Majidadi✍🏻
Stylish star ✨