Showing 9001 words to 12000 words out of 33116 words

Chapter 4 - DAFIN SO Document Complete By maji dadin kainuwa.txt

ya kama hanyar makarantar su Jannat.

********

"Kaga Honey nanfa school nazo,zasu iya ganewa innasha wani abu, ka bari inmun tashi zan iskeka gida" Jannat ta fad'a fuska Kwabe.

Harararta Ashman yayi tare da juya mata baya yace"just live me,dama ae nasan ba sona kikeba ur just pretending ".

Kamar zatayi kuka ta fad'a jikin tana fad'in" am very sorry Dear"ta karbi kwalbar hannunshi ta kada kai bata ajeba saita ta shanye wine din tas ta y'arda kwalbar.murmushin gefan baki yayi nacin nasara ya samu ya fiddota a motar yace ta jira ya dawo,da gudu gudu Madinat tazo ta shige motar sukabar wurin makarantar.lokaci kad'an wine din ta soma aeki jikin Jannat tuni ta fara gani dishi dishi ta soma waiwaye da neman tsallakar titi.

Kallonta kwai yakeyi fuskarsa cike da damuwa ya had'e kai da sitiyarin mortar yana nanata "innalillahi wa'inna ilaihir raju'un" ganin da gaske mota tayo kanta yasa ya fito da Sauri ya fizgota ta fad'o jikinshi ,kallonta kawai yake don be tab'a zaton ganin haka daga gareta ba,surutai kawai yakeyi barkatai,hakan yasa a dole ya sakata Mota ya rufe ya zagayo driver sit yaja motar yabar wurin School din.

Maji dadi ✍🏻

*Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*DAFIN SO*
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Story and writing by
*maryam ismail*

*Maji Dad'in kainuwa ce* ✍🏻

*____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

Page 79 to 80

Tunda wuri aka sallamesu, Maryam bata gama tsinkewa da mamaki ba saida suka iso gate din tank'ameman gidan, lallai ya hadu iya haduwa, haka suka shiga cikin gidan, mai aekin gidan suka kwashe kayan da suka dawo dasu a parlo suka samu Amma, zuwa tayi zata duk'a da sauri Amma ta riketa, tace "haba takwarata kinyi nauyi, ki daina dukawa kinji ".
Zaunar da ita tayi a chair, sannan ta maida kallonta ga Ibtisam tace "maza kije kisa su Lami a gyara dakin dake kusa da naku, kar nazo naga ba daidai ba".

Sunburar baki tayi, ta mike tana jefawa Maryam mugun kallo, karo sukaci da Mahmoud "kai dallah ka rika kallon gabanka idiot kawai "tasa hannu ta tureshi ,da sauri Ibtihal ta rikeshi ta jefa mata mugun kallo tace "banza me mugun hali ".

Baki ta bude zatayi magana turus ta tsaya ganin Faruq ya harde hannuwa a kirji yana kallonsu, da gudu ta zuba tabar parlon.

"oyoyo Appie"Mahmud ya fada tare da rungume Faruq, Mississippi yayi shima ya daga yaron sama cike da kaunar yaron, a kafada ya sabashi suka karaso parlon ya zauna a chair kallon Maryam yayi yace "kinga gidanmu, da fatan zaki rike amana, kada ki damu da yarinyar can, ba zamanta kike ba, an hada maki komai na bukata abunda babu kiwa Amma magana "be jira amsarta ba ya mike tare da Mahmoud suka wuce part dinshi sai zuba surutu yake masa.

Godiya sosai tayiwa Amma kafin suka wuce sama, sosai dakin da aka bata ya burgeta ko a gidansu sai haka babu abunda babu har kayan sawa duk an zuba mata, girke girke akeyi a gidan kowa ka gani cike da farin ciki, "Ibtihal baki zakuyi a gidanne? "

Dariya Ibtihal tayi tace "our king Zai dawo, wato Daddynmu "ta bata amsa.

"Allah ya dawo dashi lafiya ".
"Ameen sister".

Da misalin karfe 4pm motoci ne reras suke shigowa kota ina sojojine ke baje, Faruq na hango sanye cikin kakin sojoji yayi matukar kyau da hanzari ya budewa General Al'ameen mota tare da sara masa, kowa sai kamewa yakeyi haka ko wanne soja a wurin yakeyi, cikin izza ya fito kamarsa da Faruq harta b'aci saidai shi shekaru Sun ja gaba yayi suka take masa baya har kofar da zata sadaka da cikin gidan, Faruq kawai ya bisa ciki, duka yan gidan suna a parlo da gudu Mahmud ya rugo tare da sara masu sannan ya rungume kakan nasa, shima dagashi yayi sama yana kara jin kaunar jikansa na ratsashi, haka Ibtihal da Ibtisam suka runmume Mahaifin nasu suna cike da tsantsar murna suna masa sannu, itama Amma sannu kawai take masa a chair suka zauna murna kawai sukeyi.

Duk abunnan da sukeyi akan idon Maryam dake lekensu ta window tuni fuskarta ta cike shaf da hawaye wani irin kewar ahalinta takeji lokuta da dama wanda tayi da mahaifinta take tunawa dukawa tayi kasa a hankali take furta "kun cuceni kun rabani da farin ciki na, ya Allah ka kawoman dauki "

"a gidan nan fa ba'a Kuka"ya fada yana karasowa cikin dakin har gabanta ya duka nesa da ita kadan.

Saurin dagowa tayi tana dubansa tare da goge hawaye tace "Yaya Faruq"

Kureta yayi da ido sannan yace "meya Saki kuka?, meya hanaki fitowa tarbar Abbanki? "duka ya jefa mata wannan tambayar.

A hankali ta dago daga takuren da take ta nuna kayan jikinshi a tsorace tace "pls ka canza kaya, ina tsoron wannan".

Murmushin sa me wuyar gani ya subuce masa yace "gashi kina gidan sojoji, kice kina tsoron soja, wasa kike ko".
Matsowa yayi kadan da sauri ta hade kanta da gado zuciyarta na bugawa, gani yayi da gaske tana tsoro yasa yaja da baya yace "kije Amma na kira ",ganin ya juya zai fita yasa ta sauke ajiyar zuciya ta mike ta shiga toilet ta wanke fuskarta sannan ta fito, Ibtisam ce kawai a palon kusa da ita tazo tace "Ibtihal ina Amma "ganin irin kallon da take mata yasa ta gane Ibtisam ce mikewa tayi a fusace tace "nayi maki kama da wannan wacce batasan ciwan kanta ba?, karki kuma kuskuren zuwa kusa dani, inba haka ba zaki raina kanki"tsaki taja tare da tureta cikin sauri Faruq ya riketa ta fada a jikinsa, idanuwanta ta rumtse tana sauraran tajita kasa don ta sadakas, jinta a jikin mutum yasa ta bude idanuwanta dahar Sun soma canza launi tana kare masa kallo yacce ya murtuke fuska, itakam Ibtisam tuni ta soma rawar tsoro tana zare ido, kallonsu Ibtihal ta somayi tana murmushin mugunta tanawa Ibtisam gwalo, sosai Faruq da Maryam suka birgeta ta fara ayyana abubuwa da dama a ranta.janye Maryam yayi daga jikinsa ya zabgawa Ibtisam mari gigicewa tayi ta kwarara uban ihu, kallonta kawai yayi ta hadiye kukan "ke wacce irin Jakka ce, baki ganin yarda take?, ranar karshe a yau dazan kuma ganin ko kallon banza Kin mata, apologize now".

wani irin tukukin bakin ciki ya taso mata hawaye share share a fuska baki na gyarma tace "am sorry"da gudu tayi stairs tana kuka wewe wata irin tsanar Maryam ke dawo mata.

"oya Ibtihal ki kaita dakin Amma"juyawa yayi yabar wurin.

zaro ido Ibtihal tayi tace "kai ashe yasan na fito "
Kama hannun Maryam tayi suka wuce dakin Amma da sallama suka shiga dakin, da murmushi Daddy ya ansa sallamar tasu yace "barka da zuwa y'ata Maryama takwarar uwar gida ".

Mamaki ya kama Maryam ya akai yasan sunanta kodai har sunyi magana da Amma, itama da murmushin ta karasa har kasa ta duka cike da kunya tace "Daddy na sameka lafiya, sannu da dawowa ".
"yauwa Maryama ya karfin jiki? ".

"Alhmdllh Daddy "

"to inaso ki Saki jikinki kinji, nan ki daukeshi kamar gidan mahaifinki, na daukeki kamarsu Ibtihal, dan Allah karnaji karna gani,Allah ya saukeki lafiya kinji "

da Ameen suka amsa sannan sukabar dakin tana cike da jin dadi da ganin karamci irin na wannan ahalin.

Maji Dad'i✍🏻

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*____________________________________*

*πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER'S✍🏼*
*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*DAFIN SO*
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

Story and writing by
*Maryam Ismail*

*MAJI DAD'IN KAINUWA CE* ✍🏻

facebook
Maryam ismail(maji dadi)
Inster
maryam maji dad'i

Page 81 to 82

After some days.

Tsaye yake jikin mirrow yayi wanka cikin suit Navy colour sai inner fara sosai kayan suka karbi jikinshi, sai fitar da sihirtaccen kamshi yakeyi hannunsa sakace yake da agogon gucci sai sheki takeyi Black colour ga shoe dinshi Black, daidai lokacin ya gama gyara yalwataccen sumarshi sannan ya juyo masha Allah shine abunda na iya fad'a sosai Ahmad ya kara kyau dukda kallo d'aya zaki iya gano ramar da yayi sosai,jakar laptop dinshi ya dauka da car Key dinsa yabar dakin, cikin izza da mulki yake taka stairs din har zuwa kasa, tun kafin ya iso Hanan ta tsura masa manya manyan idanuwanta don sosai ya mata kyau, wani mugun kallo ya wurga mata ba shiri ta juya fuskarta,maganar Umma ce ta dawo dashi daga kallon da yake mata, ba tare daya d'ago ba yace "Good morning "
Bata ansa ba tace "maza taso yau dole kaci abinci, kakoga yacce ka koma kamar ba Ahmad dina ba ".

Sai lokacin ya kalleta ya mike zuwa kusa da ita ,zama kawai yayi bece da ita komai ba yana kallon yacce take cika plate da chip's ga farfesun y'an ciki ga Tea ta hada a mug duka ta tura a gabansa, zaro kyawawan idanuwansa yayi alamar ya tsorata da ganin duk wannan abincin a cikinsa akeso ya shige.
"ka tsaya kallo, karnaji bakinka a wurin naga babu komai a table din "ta fada fuska daure.

Bece komai ba ya soma shan Tea din a hankali beko sha rabi ba ya ajiye ya soma kai loman farko na chip's a bakinsa a hankali ya soma taunawa kamar mecin magani ya hadiye da kyar, kwabe fuska yayi yana kallon Umma, kauda kai kawai tayi a lokacinne Daddy ya soma kiranta mikewa tayi tabar parlon, kamar jira yake ya dauki kayanshi ya yayi waje da sauri daidai bakin kofa yaci karo da Granny baya yayi ya dafe kai, "innalillahi ni Grandy Madu saurin me kakeyi haka zaka hankadeni eyi uban ukku "(sunan da ta kuma saka masa kenan wai za'a haifamai yan ukkun dabai sani ba.

"please kibarni na wuce"ya fada, kafin tayi wani yunkuri ya fice ta gefanta da sauri ya shige mota yabar gidan, "uban y'an ukku"abunda ya fada kenan dukan sitiyari ,yanzu idan da gaske Jannat ta haifa masa yara ukku ya zaiyi ya gane yaransa,yanzu ko tana ina?, wake kula da hakkin daya kamata ace shiya kula dashi, lallai bazai taba yafewa kanshi ba inhar wani abu ya sameta ji yayi zuciyarsa ta tsananta bugu ga wani zafi da take masa dakyar ya idasa tuka kanshi zuwa asibitin ,beko ansa gaisuwar da ake masa harya isa office dinsa ya zauna kansa ya hada da table yana numfashi sama sama da alamun Asthma dishi zata tashi ga zuciyarsa da yakeji kamar ya fasa kirjinsa ya fiddota, jin soyayyar Jannat yakeyi tana kara ratsashi duk wani Second, tuni idanuwansa sukayi jajir ya soma fita hayyacinsa, "hlo Guy harka iso kenan"turus Sadeeq yayi yana kallon ikon Allah, da sauri ya karasa ya dagosa yana jijjigasa, allurar da ake masa ta jijiya ya dauko ya masa duk ACn dake office din amman zufa yakeyi, a hankali numfashinsa ya soma daidaita, a bed din dakin ya dorasa ya masa allurar bacci kodon zuciyarsa ta huta da tunani saida ya tabbatar komai yayi daidai sannan ya fita yaja kofar yana tunanin yaushe abokinsa zai fita daga wannan kaddarar data samesa tabbas Jannat itace farin cikin abokinsa dole duk inda take ya nemota kodon ceton rayuwar abokinsa bazai iya jurar rashinsa ba.

************

hawayen idonsa ya goge yace "Hajiya don Allah ki taimake ni wallahi bazan iya yin aure ba a yanzu, Jannat ita kadaice macen da zuciyata keso kuma ta aminta da ita ".

"Ashman ka rufemun baki na riga na gama magana, aure ba fashi kasan Kana sonta ka gujeta, na riga na gama magana ".Hajiya ta fada a tsawace.

Wasu hawayen bakin ciki da takaici suka zubo masa yace "kina so ki rasani ko?, to zan mutu na barki, amman inaso ki sani Hajiya Madinat ba matar aure bace, idan kuma kika matsa na aureta zan gudu na barki har abada, komai ya faru ita ta janyo ae ".

"idan ka fasa Ashman meka nema ka rasa, toma wai dole tayi maka akan duk shawarar data baka, kaika lalatata don haka aure ba fashi "

"ae ki tambayeta bani na fara b'ata ta ba, kuma yanzu haka ba wurina take ba, tana da wasu mazan a waje, laifi ne na aekata a rashin sani, kuma kullun ina rokon Allah ya yafeman, kuma duk inda Jannat take zan bita koda zan rasa komai nawa ina son In gyara abunda na bata ".
be jira me zatace ba yabar parlon yanajin tsabar takaici da tsanar Madinat a ransa beko kula Adnan dake masa magana ba ya shige daki.
Maji dad'i ✍🏻

Page 83 to 84

Banko kofar yayi da sauri ga tsabar takaici kamar ya hadiyi rai ya mutu, da dauri Adnan ya karasa wurin Umma yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login