Showing 96001 words to 99000 words out of 131003 words
Chapter 33 - DAUDAR GORA BOOK 2 PDF COMPLETE BY bilyn Abdull .txt
wani shining vake da ke tabbatar da vau din ranarsa ce ta musamman mai dunbin daraia da tarihin da bazai taba goguwa a garesa ba.
Tun a kallo dava da Iffah tai masa lokacin da yake sallamar shigowa kasa-kasa bata sake gigin hakan ba. Daneen Ammarah ma dai da ga kallo daya bata sake wani ba, dan gaba daya kwarjininsa ya cika dakin, ga wani kunyarsa da ke dawainiya da ita kamar itace ta aikata tsiyar ba shi ba. Koda yake shima din dai ji yake Mamyn nasa a yau ta musamman ce a garesa, dan kasancewar ta a sashen nema ya sashi jin gara ya fita zuwa fada, sai kuma ga kira ya samu da ga Malikat Haseenat bayan fitowarsa Gym an wayi gari Ammien sa babu lafiya, yana shirin fitowar nan ma Jasrah tai kiran shi itama tana kuka dan tun dazun take kiransa ba'a daga ba.
Cike da dakewa ya sake gaida Daneen Ammarah idanunsa kan Iffah da ke kai kofin madara bakinta tana sha kadan-kadan. Mikewa Daneen Ammarah tai cikin hikima ta ce ta cigaba da shan madarar da nama bara ta amso sakon sauran magungunan ta data bada a siyo....
Shiru dakin va dauka sai sassanvan kamshin da va gaurayesa ke tashi. Taki yarda ta kallesa koda da kuskure duk da vanda take in akin yay mata tsukuku saboda kasancewar sa. Idanu ya dan lumshe da sake budewa a kanta sannan ya dan taka gaban gadon gab, zaune ya kai inda Daneen Ammarah ta tashi a gefen gadon kusa da ita sosai. Sai kuma ya kai hannu ya zare eyeglasses din da ya sakaya launin idanunsa. "Good morning Mrs Eshaan Qutb".
Ya fada da wata irin shakakkiyar murya mai sany matuka yana kai yatsunsa biyu kan habarta ya dago fuskarta da kyau. Har tsakkiyar kai muryar da yay amtani da itan ta ratsa Iffah, ga wata matsananciyar kunya da shakkarsa da ke ratsata, Idanun ta da hawaye ke cikosu ta lumshe da sauri.
"Please open your eyes my life" Ya fada fuskarsa gab-gab da ita batare data san lokacin da ya matsota haka ba..
[5/31, 7:48 PM] +234 703 445 5862: ๐๐ฒ๐ฉ๐ข๐ง๐ ๐ฒ
โจ๐ฏ๐ฌ๐ฦ๐ฌ๐ฝ ๐ฒ๐บ๐ฝ๐ฌโจ
(๐ฎ๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐)
๐๐ฒ๐ต๐๐ท ๐๐ซ๐ญ๐พ๐ต๐ต ๐ฌ๐ฎ๐ค๐ป
Book two (47)
...Hawayen da take nikewarte silks ziraro, ta girgiza masa kai alamar bazata iya ba. Komai bai sake ceva la, sai riko hanuiva mai rike de kofin maiderar yay cikin nasa tare da kofin, bakinsa ya kai ya sha madarar. Ta masa matukar dad five da duk madarar da yake sha. Still da hanunsa nakan nata da kofin ya sake kaiwa ya sha. Sai da ya sha kusan sau biyar sannon va kai bakla itama
"Hhah".
Ya fada a narke yana wani irin busa mata iskar bakinsa kan idanunta da suke mar-mar, gaba daya neman daburcewa take.
"Kina so na bude da kaina?".
Da sauri ta girgiza kai da bude bakin kadan ya daura mato kofin. Karon tasha ta lanye, sake daura mata yay. Babu vanda ta iya dole ta cigaba da sha. Bai barta ba har sai da ta shanye duka sannan ya ajiye kofin. Naman ya dauka shima ya shiga bata yana ci har suka cinye tare da shanye romon ma duka a tare.
"Sai mi Kuma?".
Ya fada vana riรฑo hanunra a nashi Fuska a Slagwabe ta ce, "Barci". Murmushi yayi tausayinta da kaunarta na sake mamaye shi, sannu-sannu ya kai hanunta kan lips dinsa, babu zato taji saukar kiss a tsakkiyar tatin hannun. Idanunta ta rumtse da karfi tana matse likinta dan har cikin bargo sumbar ta shigeta. A tare suka sauke ajiyar zuciya, tai kokarin zamewa zata kwanta ya rikota jikinsa. Tsam-tsam ya rungumeta yana shinshinar wuyanta da busa mata numtashinsa da ke saka tsigar jikinta yamutsawa.
Luf tayi tana mai shakar daddadan kamshin turarensa mal saka zuciyar mai shaka nutsuwa, yanda yake hura mata iska a cikin kunne da murza yatsun hannunta dake cikin nashi tun barcin da keta riniayar idanunta ya fara tasiri kanta. Jin jikinta ya saki gaba daya ya sashi dan sakin murmushin ta sake gyarata ta kwanta da kyau, cikin abinda bai wuce mintuna biyu ba numfashinta ya fara sauka a hankall alamar barcinta yay nisa. Numfashi ya dan furzar da gyara filos din gadon ya kwantar da ita. Lumsassun idanunsa ya zuba mata batare da ya dago da ga rankwafawar da yay a kanta ba. Was kalamanta ne na jiya suka shiga dawo masa a rai, wani lallausan murmushi ne ya subuce masa ba shiri, kakarin hadiye kayansa yay da sake matsawa dakyau jikinta ya sumbaci goshinta da hancinta da lips din da sai da ya dan juya su a cikin nasa sannan ya saki. Bargo yaja ya tullube ta da kyau ya mike... Koda ya fito falon bai saurari abincin breakfast da aka shirya masa ba. Hakama Daneen Ammarah bata falon, sal amintaccensa kawai da ke dakon fitowarsa.
Gaisuwar amintaccen hadimin nasa ya ke amsawa yana nufar lift.. yayinda shima yake biye da shi da hanzarinsa.
Fada ya fara nufa cikin takun nan nasa caddaya na izza da kasaita. Shicowarsa da aka sanar tun kafin va iso ya sa duk wanda ke a wajen mikewa kai a kasa har sal da ya kai zaune. Suma duk zaman sukai elke da girmamawa suka shiga mika gaisuwa suna satar kallonsa dan yay musu wani fayau da sake cikar kamala kamar wanda akaima wankan inii. Sabanin ko vaushe kuma yau fuskar da dan sassauci duk da bawai dariya yake ba ko murmushi. Tana nan dai kadaran kadahan bata tsuke sosai ba bai kuma saketa ba. Kamar Ko yaushe amintaccensa ne ya amsa da yawunsa. Da ga haka aka canyi zaman fadaner masu korafe-korafe suka kawa vana saurarensu. Hakama masu shawara akan masarautar ko wani abu da ya far harma da wajenta. Na masarautar dai duk sun samu rinjaye ne akan abinda ya far tsakanin Miran Jasim da iyalansa.
Korai baice akai ba, yana dai jinsu da kunne bisa ra'avinsu har gardama ma ta dan nema sarkewa sai da Sayeed Anwarus-sadat ya tsawatar. Baice komai game da rashin gain Miren Arshaan ba, shima kuma
Miran Jasim din da aka sanar masa ya matsa an sallamesa tun a daren jiya baice komai ba a kai. Zaman gaba daya bai wuce na awa biyu ba lokacin sallar zuhur yayi....
Bayan an idar da salla ya samu rakkiyar manyan masarautar duba mahaifiyarsa. Duk da amota suke duk inda motocin suka gitta hadimai kasa kawai suke zubewa kawuna a sunkuye har suka karisa kofar sashen. Motar da vake ciki ma har cikin barandar gaban falonta ta tsaya. Amintaccensa da yay saurin fitowa da ga gaban motar ne ya bude masa. Shiru babu alamar zai motsa balle ya fito har sai da minti daya da sakkani ya shude. A hankali ya ziro kafarsa dake cikin takalman masu tsananin kyau da daukar idon mai kallo farare tas heif cover, sai da ya sake jan was sakkanin kafin ya zuro dayar, nan ma ya sake jinkirtawa sannan ya fito gaba davansa. Tuni mayataccen kamshinsa ya mamaye sashen tunkan ma ya shiga. Hadimai kam rige-rigen shigewa suke dan mai RUMAN ne fa da kansa ba aike ba. A waje kam jami'an tsaro sun zagaye sashen tamkar ba'a cikin gida ba. Ameera Danish-Ara da ke zaune a falon tare da Ameera Haifah da wasu a cikin matan masarautar masu fada aji da suka shigo duba Malikat Bushirat din tuni sun mike kawunansu a kasa. Takun sawayensa kam tuni ya saka kowa nutsuwa kowa na satar kallon hanyar da zai shigo da kallo. Yayinda kafarsa ke taka cikin falon babu wanda bai ja numfashi ba, dan a wajen ado kam kowa shaidane
Tajwar Eshaan ibn Haysam Abdul-majeed dawusu ne.
Kamshi kam ba'a magana idan yana waje kowane turare disashewa yake duk karfinsa. Ko sau daya bai kalli kowa ba, takunsa yake a nutse cikin izza da kasaita da ka gansa kaga gwarzon gwaraza mai gwara kawunan gwarzo mai son nuna gwarzantaka.
Gaisuwar da suke ta faman masa Sayeed Fayzul-hag ne dake take masa baya kawai ke amsawa. Dan sauran jama'ar da ke a tare da shi duk a farkon shigowa falon suka ja birki.
Sayeed din ma a kofar daki ya dakata bayan ya bude masa kofar dakin da akai musu iso Malikat
Bushirat na ciki. Isar kamshinsa ciki kafin shi ya saka Jasrah da ke kusa da ita tana bata shayi mikewa da sauri. Malikat Bushirat kam idanunta dake matukar jazur ta zubawa kofar zuciyarta na wani irin bugawa da sauri-sauri. Tunda ya shigo shima kaifafan idanunsa dake sakeye cikin gilashi na kanta. Nata dake cikowa da hawaye ta rinse da sauri tana kauda kanta, wani irin zafi takeji, zafi mai amsa suna zafi na gaske a kirjinta har tana jin turirinsa a makoshi. A maimakon zama a kujerar da Jasrah ta gyara masa bakin gadon ya kai zaune. Hannun Ammien tasa ya kamo a hankali cikin nasa ya sumbata. Maimakon murmushi da take sakar masa a da idan yay mata hakan yanzu hawaye ne masu zafin gaske da ta kasa rikewa suka ziraro da gudun tsiya kan kyakykyawar Fuskarta da duk ta dame kamar ba Malikat Bushirat din nan ba yar gaye, hamshakiya yar kwalisa. idanunse ya rumitse a hankali hawayen na rasa har tsakkiyar zuciarsa Ya fima a haka kafin ya budesu ya sauke a kanta. Handkhercilt din jikinsa ya zare ya mika mata, tare da motsa lips dinsa a hankali ya furta,
ะทะฑั
_La ba'asa tahoorun in sha'al-lah._
(Ba komai, tsarkaka ce in ALLAH ya yarda).
fat
-Asalul-lahal-'azeem rabbal-'arshil-'azeem an yashfeek.
(Ina rokon ALLAH mai girma, UBANGIJIN Al' arshi mai girma, ya warkar da kai)".
_(MANZON ALLAH, tsira da aminci ya tabbata a gare shi, ya ce; "Babu wani bawa Musulmi da zai ziyarci mara lafiya wanda ajalinsa bai riga ya zo ba, sannan va fadi wanna (addu'a) sau bakwai face ya sami lafiya".) _ (ALLAH ya azurta marasa lafiyar mu da lafiya, ya basu ikon cinye jarabawa, yasa ta zama kaffara garesu. Masu ita ALLAH ya kara musu, ya karemu daga cutukan zamani masu hadari da hana nutsuwar zukata c A).
Damke handkherciff din kawai tai taki share hawayen da suka gagara tsayawa. Sai Jasrah ce ke faman amsa addu'oin sa da sannu. Cikin damuwa ya kalli Jasrahn batare da yace komai ba. Ta fahimcesa, dan haka ta fara bavani tana sharar hawave itama.
"Nima ban san ainahin abinda ke faruwa ba why.
Amma dama kwana biyun nan duk bata cikin walwala.
Na kuma tambayeta amma tace min babu komai yanayine kawai, sai jiya dai da kyar ta ce min akan matarka ne, tace ka saketa amma ka share ko zancen baka sake tadawa ba, ta nema iso gareka ance ka shige ciki a jiya after isha'i. Ni dai na bata hakuri da nuna mata abi komai dai a sannu kodan abubuwan da suka far na rasa matanka da kai idan kuma akace ka saki wanna haka bakatatan ba'a kai karshen case din nan ba maimakon ita da bata da gaskiya sai a koma zarginka kai. Ta nuna kamar taji ma wuce, amma sai banyi barci cikin nutsuwa ba dan nasanta da saka abu a rai, shine ana idar da sallar asuba nazo dan gaisheta na sameta a kasa babu alamar rai tattare da ita. Na nemeka amma baka daga ba, dole nai kiran amintaccivarta dan ta sanar da Mammah.
Sai da ma sukazo ne muka iya dagata a kasan ni da Nina Ammarah da kyar, kafin a kira Doctors sukazo kanta har dai ALLAH yasa ta farfado suka sake maidata barci dan tanata zabura kamar wadda ke a firgice. Sun tabbatar jininta ya hau kololuwa har vanama zucivarta barazana ma. Amma dai vanzu data farka Alhamdullah Dr Alivah tace jinin va dan sauka bakamar dazun ba". Idanu ya kafe Malikat Bushirat din kawai da su na wani tsawon lokaci, kafin ya furzar da Iska cikin damuwa ya furta, "Why Ammie? Why zaki jefa kanki irin wanna hadarin saboda ni. Kina tunanin idan wani abu ya sameki zan iva yafema kaina? Haba Ammien na, ki tausaya mun karki maidani maraya gaba dayana babu uwa babu uba mana. Yayin da na rasa Abbie sai nake kallon fuskarsa tare da taki a waje daya, hakanne ke samun nutsuwa na share hawaven da suka kwaranyo min kafin su zubo a kowane lokaci saboda Kewarsa. Banki biyayya gareki ba, sai dai ina son kareki da ga abinda zai ya zuwa ya dawo game da umaminki gareni. Yarinyar nan tabbas mai laifice, laifin data ambata da bakinta ta aikata. Sai dai kuma ni shugaba ne, tanada hakkin da zan bata kariya a yayin da akai yunkurin cutar da ita itama akan dalilai biyu. Ita din MATATA ce..." wani irin rumtse idanu Malikat Bushirat tayi, kalmar matata ce din na mata wani irin sukar mashi a kiril va cigaba da fadin. "Akwai hakkokinta a kaina dolen dole. Sannan ni Shugaba ne, banda hurumin yanke hukunci cikin fushi ga talakawana har sal nay bineike. Sannan ma abu na karshe da kike zargin ta aikata ba'ita bace ba. Zaki tabbatar da hakan kuma a zaman sharia na uku gobe insha ALLAHU. Nay miki alkawarin gaggauto da sake zaman shari'ar gobe kodan mukal inda kike bukata.
Fatana dai vanzu ki kwantar da hankalinki, ki sama ranki hakuri Eshaan din ki na tare da ke dari bisa dari, mai kuma bin umaminki ne a duk sanda kika bashi, bazan taba zama mal birewa ba in har ba'a taba hurumin UBANGIJINA ba'
[5/31, 7:48 PM] +234 703 445 5862: ๐๐ฒ๐ฉ๐ข๐ง๐ ๐ฒ
โจ๐ฏ๐ฌ๐ฦ๐ฌ๐ฝ ๐ฒ๐บ๐ฝ๐ฌโจ
(๐ฎ๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐)
๐๐ฒ๐ต๐๐ท ๐๐ซ๐ญ๐พ๐ต๐ต ๐ฌ๐ฎ๐ค๐ป
Book two(48)
....Sam kalamansa babu abinda suke kara mata sai suka a zuciya, Amma sai ta dake ta daga masa kai kawai tana dan murmushin karfin hali. Tare da kai hanunta saman fuskarsa ta shafa da fadin, "ALLAI yay maka albarka". A hankali.
Murmushi ya mata shima a karo na biyu yana mai lumshe idanunsa da budewa lokaci guda ya ce, "Amin nagode Ammie, ALLAH ya kara miki lafiya da tsohon rai mai albarka" akan lips dinsa. Da ga haka ya dauka shayin da ya samu Jasrah a bata ya cigaba da bata da kanshi. Sha take tana kallonsa tare da kara tabbatar da zancen uwa. Dan kuwa babu abinda kake gani a tattare da shi sai nutsuwa da tarin cikar kamala. Fuskarsa kam sai shining take da daukar idon tabbatar da shi ango ga duk mai iya kallonsa. Ga wani kamshi da take i can kasa-kasa a cikin nasa da ke bata tabbacin na mace ne. Hawayen da ke sake taso mata take dannewa, dan yanzu kam tama fi bukatar kowa ya fice a barta ita daya saboda tana bukatar ganawa da wa. Dole ta samu mafia, dan bazata taba barin yaronta daya tilo ya sake kusantar mafi zama makivarta kololuwa ba. Ko zatai vawo tsirara sai taga bayan yarinyar nan, sai taga banda ya tsaya mata, sai taga yar ban wacece ita, mita taka ne haka da zata zamewa cikar burinta barazana, burin data dauka tsahon shekaru tana ginawa da kauda duk wanda ya nema shiga gabanta koda a kuskure ne.
Itace fa ki gudu sa maze gudu TA-KURYA sa maza kurya. Wutar gobara kasheki koda taro sai an dace.
Matar Shahan-shan din RUMAN war Shahan-shan.
Never for ever ta fadi kasa a dalilin var cikinta da da'ace dan cikinta auren wuri yayi babu abinda zai hana ya haifeta".
Ganin kamar ta dan saki jikinta har tasha magani bayan tea din da tasha Jasrah ta hada mata ruwan wanka sai kawai yay musu sallama dan sallar la'asar na gabatowa. A can kasan ransa kam hankalinsa ya rabu biyu ne. Wani na nan wani nakan Iftah da itama ya baro cikin halin da ya jefata. Sosai Jasrah taji dadin zamansa tare da su gain yanda yar war tata ta dan sake, hakama Malikat Bushirat din ta nuna jin dadinta a zahiri, amma ita kadai tasan kunci da dacin da ke zagaye da ruhinta... Barci tayi sosa dan har akai sallar azhar bata farka ba. Daneen Ammarah da ke a sashen zaune takan lekata lokaci zuwa lokaci. Sai kusan 3 ta farka. Yanda ta danvi dama-dama fuskar ta sabe sosai da kumburin ido ya sata in sanyi a zucivarta, Ga zazzabin ma ya sauka da ciwon kan. Ta rage rakin zafi-zafin sai dai idan ta motsa da dan karfi takan aije lips. Ruwa mai dumi sosai Daneen Ammarah ta hada mata. Da taimakonta ta kara sit bath sannan ta barta tai wanka da karasa kimtsa jikita. Kafin ta fito an sake gyara dakin da kunna masa turarruka komai ya dauki haramin kamshi. Kayan da aka kawo da ga sashen Malikat Haseenat masu kyau da daukar idanu ta alive mata ta fice da dan mata short not ta ajive.
Cikin dabara ta fito tana cizar lips. Jinta take sakayau kamar iska zata iya daukarta. Ga bakinta daci sosai, Hatta tsamin da jikinta yay dazun yanzu duk ya saki sal can da idan ta motsa take in ciwon kadan-kadan. Yanzu ko data shiga ruwan zafi da sake gasa ikinta ma sai ta kara in dadi ko'ina ya mike mata. Ta dan ji dadin rashin gain Mammy, dan kunyarta take ji
ALLAH dauriva kawai take vi. Da kanta ta dan daddogara ta shirya cikin kyakykyawar abayar baka da tasha adon duwatsu sai walkiya take. Harda b8p a cikin kayan. Salla ta fara gabatarwa a daddafe, tai achar tai la'asar da taga lokacinta vayi. Tana sallar
Daneen Ammarah ta sake shigowa har sau biyu. Sai da ta idar ta lura da kyawawan kwanikan dake ajiye.
Tana kan sellayar zahe Daneen Ammeran ta sake dawowa. Zama tai a kusa da ita tana tambayarta yaya ilkin. A shanwabe ta amsa mata cewar da sauki.
Daneen Ammarah tai murmushi kawai batare data sake cewa komai ba. Sai ma abinci da tai kokarin zuba mata da talmakonta kuma ta dan ci dan girki ne na musamman da ga Mammah. Ta dadin vanda taga tari ganoshen naman da dan Rirk, ta bata magunguna sannan tai zaman busar mata gashi da dazum balar