Showing 12001 words to 15000 words out of 18680 words
kalli mufeeda tace
" Daukan min kaya na ki kai min shagon ladidi...,
gyara zaman hijabinta tayi ta shiga dakinta ta fito da kaya ta daure su a cikin zani
mufeeda tace '' baba ga su...?,
ke wacce iri ƙwaƙwalwa kike da ita ce miki nayi ki kai min shagon ladidi ƙawata ko
gyaɗa kai tayi ta ɗauki kayan ta ɗora aka yace '' na tafi baba..,
to Allah ya kiyaye hanya
amin ya Allah ta faɗa tana fita daga gidan cikin nutsuwa take tafiya har ta isa kasuwar rimi wajen yan gumama shagon ladidi ta shiga baƙin ta dauke da sallama fitowa tsuhuwar matar tayi tace '' sannun ki ina lami take naga yau kamar ke kaɗai kika zo..?,
tana gida wallahi itama nan da anjima zata tawo na fara yi mata gaba da kayanta ne
to zo ki shigo cire takalminta tayi ta shiga ta ajiye kayan tace '' na tafi..,
ba zaki tsaya ki huta ba
dan murmushi mufeeda tayi tace '' a'a sauri nake yi...,
to ungo ta miƙo mata kuɗi kin amsa tayi tace ta gode ta bar gurin ta wajen yan shinkafa ta biyo dai-dai shigar wata mata mota ta yarda jakarta bata lura ba da sauri tabi ta ɗauka bin motar ta shiga yi amma ina tafiya take dakyar ta samu ta tsaya fitowa Hajiya tayi tana kallon ta wata kila irin mabaratan nan ne tace
'' lafiya..?,
miƙo mata jakarta tayi da sauri ta amsa wato a cikin kaya ta waɗi da tazaro kuɗi ta bawa me saidai agushi jikin tane yayi sanyi da niya tayi ta wan wanka mata mari sannan tayi mata nasiha idan taji zata dauka ta dauka karɓa tayi tana cewa '' Nagode sosai Allah yayi miki albarka...,
bakomai wallahi ta juya zata fara tafiya Hajiya ce tace '' ya'ta tsaya mana ..,
juyowa tayi Hajiya tace '' shigo na rage miki hanya wallahi naji dadin abin da kikai Min a wannan zamani da amana tayi ƙaranci musamman ma yadda mutane basa kauda idon su akan kuɗi amma ke ki tsunta ki dinga bina nagode sosai..,
a'a ba komai nagode gidan mu bashi da nisa nan yan bita
kai ta jinjina tace '' ya'ta ki yarda dani bazan taɓa cutar da ke ba shigo na kai ki...,
shigowa tayi zuciyar ta nayin dar dar ta rufo motar key tayi mata ta fara tafiya sai da suka zo har yan bita sannan ta kalleta tace '' ina ne gidan naku..?,
nu na mata wani durkusasshen gida tayi da yan caca suna zaune suna buga ta da sauri ta juyo ta kalle tace '' nan ne..?,
eh nan ne dan gaba tayi dai-dai fitowar lami tsayawa tayi dafe kirji tayi tare da zaro ido ganin mufeeda ta fito a motar nan suma wa'yanda ke zaune suna ca'ca suka dakata dayi ganin irin motar da tafito a cikin ta gyautai yace '' wallahi tabi layi itama wannan mota haka...,
can kuwa zaro kuɗi tayi a cikin jakar bata san iya adadin su ba ta miƙa mata kin amsa tayi nan yarinyar ta ƙara shiga ranta tace
'' to tunda kin ki amsa me kike so nayi miki..?,
wallahi ba komai
a'a faɗa insha Allahu zan cika miki burin ki
dan jim tayi daga haduwa da mata sai tace me za tayi mata haka kurum bata san wace ita ba yanzu da masu lalata yara sun yi yawa a gari tace '' bakomai Nagode..,
kati ta ciro tace '' ga shinan idan kikai tunani kya ne me ni..,
amsa tayi sai da ta tabbatar ta tafi ta shiga gida tare da yaga katin gutsi gutsi ke dan uban ki nawa ta baki ...?,
bata lura da momcy ba sai yanzu da taji tayi mata magana ganin irin kallon da su gyautai suke mata saboda fusgota da tayi ta dawo da ita waje a hankali tace '' momcy mu shiga ko sai na yi miki bayani...,
kuma fa haka ne saboda naga munafukai duk an bazo kunnuwa da idanuwa aji information to saidai ku tara a gaba matsiyata a haka dai zaku ƙare a tsuguna ayi da waccan ayi da wannan wallahi haka zaku gaji ku barni
asabe da wa kike jagwa ya taso yana ajiye katin karta ɗin sa
harara ta galla mai tace '' da wanda ya tsargu...?,
lallai matar nan baki da mutunci wallahi
wallahi Allah kar ka kuskura ka ƙara ce min bani da mutunci idan kuwa kaki zanyi maganin ka wallahi ni nake da yan daba yan zunan jikin ka yayi tsami su sassaɓa maka halitta wallahi wani ba bazai iya gane ka ba
aini naki burgeni ba da kanki zaki tsaya kiyi dan kin saka wasu sun miki me kenan akai
lama ce ta nuna na isa ta faɗa tana wuce wa cikin gida ganin mufeeda ta shiga sakar buɗa tayi tana cewa yau Allah ya wanke min takaici na jalila ce tace " momcy me ya faru...,
zama tayi tace '' ke kunga bugaggiyar motar da aka kawo mufeeda a cikin ta kai Jama'a..,
dan Allah fa momcy kin ganta normal fa
zan muku karta ne
nifa matar nan temakon ta nayi jakar ta ce ta waɗi shine na dauko mata taji dad'i ta kawo ni gida har ta ban kuɗi nace bazan karɓa ba dan Allah nayi shi ne taban kati duk abin da nake so na kirawo ta kin ganshi nan na yaga shi
dakyar asabe take hadiyar yawu domin wani irin bushewa bakin ta yayi mata zuciyar ta na wani irin bugu yawa zata tsaga kirjinta ta fito tace
'' shikkenan yarinyar nan ta cuce mu yau ba abin da muka ɗora sai dai kowa yaci kuɗin sa amma da yake ita halinta sai ita shi ne tayi mana haka kuka ta rushe da shi har da fyetar majina gani take kakarta ta yanke saƙa amma yarinyar nan tayi mata baƙin ciki ......
yan aljanna ku hanzarta payment free page ya kusan ya ƙare tafiya yanzu a ka fara baku ga komai ba
domin fara payment din Ku zaku biya ta wannan hanyar
8141785374 Amina alhasan Muhammad opay 500
ku turo da sheda ta wannan number 09061890481
UWAR GAFALALLU
EPISODE 12-13
PERFECTLY PEN'S
Baba ne ya fito daga daki yana cewa wallahi kin min daidai a ko da yaushe ina godewa Allah da ya azurta ni da samun ya' kamar ki baki biyo halin yan uwan ki ba wallahi kubi duniya a sannu ina jiye muka halin ranar na dama
kunto taba tayi a baƙin zanin ta ta fara sha tana busa hayaƙi yana fito mata ta baki ta hanci dariya naja tayi tace
'' yau momcy duniyar gajimare take so ta luluƙa..,
yar kwalas da tun dazu yana zaune ya zuba ta gumi yace '' ba dole ba kiri kiri ta haife ta amma ta dinga yi mata bakin ciki..,
yar kwalas ba iya momcy tayiwa baƙin ciki ba har damu wallahi ka duba fa ka gani yau sai dai kowa yaci kuɗin sa ni yanzu ma zan tashi na tafi gidan Hadiza Dubai ko na samu abin da zanci cewar sumy
da dai yafi ye miki amma zama kuɗa ya dinga bin bakin ka babban hatsari ne wallahi nima yanzu zan tashi na tafi nema shifa arziki ba kana zaune yake zuwa ya same ka ba sai ka tashi ka nema
wallahi kuwa momcy ta faɗa tana fesar da hayaƙi kai kace ledoji ake wurawa suna fitar da bakin hayaƙin nan idan abin nata ya motsa sai ta sha kara goma wata ran fin haka ma sha take
tashi yar kwalas yayi yana cewa momcy dan Allah mayafin nan naki zaki ara min yau zan ci uwar sabada birthday din yar amana za ayi yau ɗin nan kuma kinsan manyan ƙawaye
wani irin lu take yi da ido tamkar daga sama yaji saukar bulala a gadon bayan sa kutmesin bura'uban nan wanne shegen ne ya dake ni wallahi bazan yarda ba ya faɗa yana juyowa ganin shazali sai huci yake yawa wani kumurcin muciji taka wa yayi a guje amma taku ɗaya yayi mai ya danko shi ihu yar kwalas ya saka ashe abin asabe reza iskanci ne duk da halin da take ciki tafi kowa gudu har ta shiga bayi
dan ubanka ni kakewa tsaki..?,
ehyi yaushe nayi maka tsaki zabga mai mari yayi yace '' dan ubanka ni sa'an wasan kane ina magana ba zaka ce to ba..,
hawaye ne ya shiga sintiri a fuskar yar kwalas domin yau dai be zo gidan nan a Sa'a daga wannan sai wannan
nan fa kowa ya fara tsera yana neman tsira da lafiyar sa yau abin nasa ya motsa haka wata ran har mutanan waje yake rarakawa
kai baza kai dariya ba kake kuka ko sai na ɗaga ka sama na buga da ƙasa dariya ya shiga yi ba kakkautawa sakin sa yayi ya fita a guje
bularsa ya ci gaba da zab zab gawa duk da bakowa a tsakar gidan fita waje yayi ganin malin malin malin dinsa tana neman ta waɗar da shi ya cire ta su gyautai da suka saka kan su a gabas suna ca'ca kamar saukar aradu da sauri kowa ya shiga danne dan uwansa yana suna neman gurin tsira
dariya ya fara ya koma cikin gidan yana cewa zaku fito ko saina balla wa yannan ma tattun kofofin na shigo wallahi jikin mutum sai ya faɗa me tun dazo kuke zagina kuna yi min wani irin kallo ke kuma asabe yau sai na miki rudu rudu da jiki kin dinga tara mana karuwai da yan daudu a gida
jikin tane ya fara rawa cikin ta ya murɗa rasai tasan halin shazali tun da ta ce zai yi to wallahu sai yayi ba zato taji mutsari ya shirin kwace mata ƙara buga kofar yayi yana cewa dan uban ki zo ki buɗe min kika bari na shigo wallahi sai na rotsa miki kai yar iska kawai kin zo kin tara mana karuwai a gidan ubana yau dole a raba gado abani nawa kason
zare ido ta shiga yi ga gudawa da ta barke mata ba zato ba tsammani a zuciyar ta kuwa sai tsinewa shazali take buga kofar ya shiga yi yana dannowa tana dannowa bugu ɗaya yayi mata sakatar ta zare baba lami ce ta shigo tana cewa tsarman dudu tsarman duduwa tsayawa tayi tace '' kai shazali lafiyar ka kowa naga kana ƙoƙarin cire mana kofar bayi ana zaune kallo
a fusa ce a ya juyo yana muzurai nan da nan ta kama kanta tace '' aa ci gaba da abin da kake dan albarka wannan abu yana da kyau bara na fita na siyo abu na yanzun nan zan dawo..,
zoo ki nemi guri ki zauna tun da safiyar Allah kike yawo a gari yawa wata yar bijilanti
to ba matsala sai na zauna a daki ko
banza yayi mata ya ci gaba da tura kofar bayi yana cewa wallahi kika bari na shigo yau sai jikin ki ya faɗa miki
ganin ya ba wa kofar bayi mahimmanci ta salallaɓa ta bar gidan jikin ta na rawa kamar mazari...
TUDUN YOLA
A gajeye ta tayi parking daidai fitowar ASH da file a hannunsa yace '' Hajiya ba dai fita kikai ba ba driver...,
fitowa ta ƙara sa yi tace '' wallahi kuwa yau training nayi na shiga kasuwa na danyi siyayya wallahi naji dadin jikina..,
haba hajiya me isaka kikai haka bayan kinsan ciwon ki nan da anjima zaki zo kina cewa bayan ki kafar ki na ciwo
kar ka damu insha Allahu hakan ma baza ta faru ba wallahi yau na haɗu da wata yarinya yar albarka ba ruwanta jakata ta waɗi ta dauko min ta bani ita bata dubi yawan kuɗin da suke cikin ta ba lokaci ɗaya naji ina son yarinyar
kai ya gyaɗa yace '' Allah ya kiyaye gaba ya buɗe motar sa ya shiga domin be ga abin da ya hada shi da zancan yarinyar ba kai Hajiya ta girgiza tace '' Allah ya shirye ka ASH duk maganar da ya shafi mace baka so...,
buɗe motar ta tayi ta dauko kayan da tayi siyayya ta shiga main Parlour Hajiya yanzu nake shirin kiran ki sannu da zuwa
ajiye kayan hannun ta tayi tace '' yauwa jidda ya kike..?,
Alhamdulalilah komai lafiya
zama Hajiya tayi tace '' ina su ikram..,
suna makaranta nan da anjima za su tawo nan na shiga wajen inteesar na tarar tana bacci
ajiyar zuciya ta sauke tace '' maganin da ake bata ke sakata bacci har uku za ta kai tana bacci...,
Allah dai ya bata lafiya
amin ya Allah baba lantana da sauri ta fito daga kitchen tace '' Hajiya sannu da zuwa..,
yauwa sannun ki ya aiki
Alhmdllh ta faɗa tana tsugunawa a ƙasa cikin sauri Hajiya tace '' baba dawo nan ki zauna dan Allah ki dinga sakin jikin ki ai an zama ɗaya ni wallahi bana son wannan fadancin ki dena yi min shi..,
zama ta gyara tana cewa nan ma ya isa
baba lantana Dan Allah Dan kawo min ruwa wallahi kinga duk da ba wata rana bace tayi na fita amma maƙoshina duk a bushe
tashi tayi tana cewa sannu Allah ya baki lafiya
amin ya Allah ta faɗa tana mai da kallon ta kan tv tace '' wallahi wallahi wata na gani nayi wa ash sha'awar ta..,
da sauri aunty jidda ta kalle ta tace
'' Hajiya ba ga ni'imatullah ba yarinyat na da kirki wallahi ni wallahi nayi mai sha'awar auren ta ga yadda take nunawa inteesar soyayya...,
jidda duk na karya ne wallahi kalli sam yarinyar ba tayi min ba idanuwanta a buɗe yake gwara na sama mai karamar yarinya wacce zata so shi ɗan Allah bata san waye shi ba ta zauna da shi tsakani da Allah amma kinga masu cewa suna son sa wallahi akwai abin da suka gani jidda
Gaskiya bana tunanin haka tun da kince haka ga sakina nan itama yar manyan mutane ce idan ya aure ta zai ji daɗin zama da ita
jidda abin da nake hangowa sam bashi kike hangowa ba shi ya saka zakiya ta fiki sanin ya kamata
ɗaukan wayar ta tayi tana cewa hajiya kenan yanzu gaskiya fa nake faɗa badai wacce zata kula da inteesar ake nema ba
a'a ba ita ake nema ba zai yi aure ne domin ra'aya sunan manzon Allah idan Allah ya temake mu ta kula da inteesar tamkar ita ta haife ta amma ni ba dan ita zai yi aure ba
Allah ya kyauta
Amin ya Allah ruwa baba lantana ta kawo mata amsa tayi ta fara sha sannan ta ajiye tace '' Nagode..,
juyawa baba lantana tayi saukowa tayi tace '' baba lantana ga kayan nan kai su kitchen..,
ɗauka tayi ta kai su kitchen sannan ta ci gaba da aikin da take Hajiya tace '' wallahi dabi'un yarinyar ya burgeni jaka ta na yar a kan hanya ban sani ba amma yarinyar nan yar mutunci ta ɗauka ta dinga bina har sai da ta kawo min ita naji dadi sosai wallahi...,
yanzu Hajiya domin tayi miki wannan aikin shine ta sace zuciyar ki..? abu nawa su ni'imatullah suke miki..?,
jidda kenan ke yarinya ce ba zaki taɓa gane ina na dosa ba wasu mutanen suna tare da kai dan wata ni'ima da Allah yayi maka randa ba ni'imar nan kai da banza duk daya dan haka ki kula ki gane ni kwata kwata bata yi min ba yarinyar budaddan ido gare ta kar wata ran muyi dana sanin hada zuri'a da ita
ita wannan yar wacce gida ce kafin kiyi wani abu kiyi bincike
insha Allahu zan yi sosai sannan sai muje gurin maga batan ta ayi magana
Allah isaka yar mutanen kirkice ba kara da kiyashi bace
idan har ta gari ce ba ruwana da halin iyayenta rayayye yana fitowa a cikin matacce haka matacce yana fitowa a jikin rayayye be kamata muna yiwa mutane kuɗin goro da wanda ya dace a faɗawa da wanda be dace a faɗawa
anya kuwa yarinyar nan ba asiri tayi miki ba ita ni'ima kin ga tayi wani abu da be dace ba
dariya hajiya tayi tace
'' jidda kenan yau na taɓa ganin ta ita kanta bata san wace ce ni ba...,
Allah ya saka haka amma yanzu dan adam abin tsoro ne wallahi irin wannan yabo haka yau ki hadu da ita ki dinga yaban ta
Hmmm Allah ya kyauta
Amin ya Allah ta faɗa tana tashi daga zaman da tayi tace '' zan leƙa gidan su zainab naga kwana biyu bana ganin ta ko a charting ba magana muke ba...,
sai kin dawo Allah ya kiyaye hanya
amin ya Allah ta faɗa tana fita
dauko waya tayi tana karanta Alkur'ani mai girma ko zata samu sauki a zuciyar duk lokacin da ta tuno da yar uwarta ta kanshi ga wani hali tana fatan Allah ya kai rahama kabarinta
Wannan kenan
kora ce ta lafa kowa ya fito daga inda ya ɓoya yar kwalas yace
'' wallahi Allah yau naga tashin hankali duk wacce take so tayi magana dani idan ba zata zo gidan mu ba kirani a waya a she haka gidan ku ya koma sansanin huƙuba tun da nazo ake ruɗamin jiki...da duka..,
yar kwalas wallahi Allah ban ga laifin ki ba mu ma da da inda zamu da tuni mun tafi wallahi haba wannan wahalar haka kaga hakarkarina yarda yake min ciwo yadda kuka san daddatsa min shi akai cewar asabe ta faɗa cikin tashin hankalin halin da take ciki
Mufeeda tace '' momcy ko zaki gurin me gyaran targaɗe...?,
kai rufan asiri su daɗa karya ni saya aike ni
ta fada tana ƙoƙarin zama shigowa yayi yana saɓa babbar rigar sa kafa me naci ban baki ba asabe cewa take dan girman Allah kuyi min rai ku kai ni daki wallahi bani da kafar guduwa ganin yana ƙoƙarin cin mata ta kama katanga ta shiga gidan hajara gwuicho kut melesi yan sace sace da yaran ki ke min shine ba i she ki ba kika tawo da kan ki , ki daukar min kayana to Allah ya kama ki asabe yau sai naci bura'uban ki wallahi daman nace miki zamu haɗu
cikin tashin hankali take kallon hajara gwuicho kiɓane da ita sosai duwawunta yayi kujera two seater ga uban tunbu