Showing 18001 words to 18680 words out of 18680 words

Chapter 7 - UWAR GAFALALLU book 1 By Oum Yasmeen .txt

07 Jan 2025

2097

da ita tayi tana dafa kafadar ta tace '' dan Allah ki tausaya min yi ɗaya...,


maza maza yi ina bani da lokaci
da sauri saudat ta kalleta tace


'' au ba zaki taya ni ba..?,


harara ta galla mata ta kai saudat ta gyaɗa tana cewa haka ma na gode wallahi fasha ta , ta fara lungu da sako..,


wa'iya zubilla a haka har ta biyawa kanta buƙata a tare sukai wanka suka fito mahaifiyar ni'ima na zaune a parlour ɓashar bata san me ke faruwa ba


koda suka fito ko wacce ta shiraya tamkar wani abu be shiga tsakani ba suka ci gaba da hirar su , suna tafi da shewa sai da aka kirawo sallar isha sannan ta bar gidan
dawowa tayi daga rakiyar da tayi wa saudat tace


'' mom yau naga kamar baki abinci ba...?,


ke ina zanyi iya ni da ba kirkina ba na dan adana ma samu dan abun ɓatarwa a bikin ki


zama tayi tace '' ni wallahi yunwa nake ji gaskiya ki nema mana mafita..,




wacce mafita zan nema miki yau daddy ki dubu nawa ya baki


nafa ci abinci a makaranta ta faɗa tana turo baki gaba


to yanzu ma saiki ƙara fito da wani kudin kici abinci wallahi bazan iya ba idan bikin ki ya tashi ba wanda zai temaka min kowa gani yake ina auren me kudi basu san ba abin da nake amfana da shi ba


shiru tayi mata bata ƙara cewa komai ba


TUDUN YOLA


a hankali yake tafiya da ita cikin wheelchair har ya ƙaraso da ita parlour kura mai ido tayi tana kallon ta murmushi ya sakar mata itama mai da mai tayi cikin sarkewar murya tace


'' abbey yaushe zaka kai ni gurin ummina...,


limshe ido yayi ya buɗe a lokacin ɗaya ba tare da ya ɗauki dogon lokaci yana limshe idon ba yace


"insha Allah zan kawo miki ita kinji ki dena damuwa...,


maida hankalin'ta tayi kan Hajiya kafa mata ido ba ko kiftawa kallon ta Hajiya tayi tace


'' intee na me ke damun ki...?,


idanuwanta ne suka cika da hawaye tace ''kullum abbey ce min yake zai kawo min ummina amma yaƙi Hajiya ki sa shi ya kawo min ita shi kaɗai yasan inda take ko..?,


karki damu dole ya nemo miki ita ci gaba da kallon ki baki ga cartoon ake ba


kallon tv din tayi sai kuma akai sa'a wanda take so ake haskawa na MASHA AND BEAR dariya ta dinga yi tana kauna sukan sataka a cikin farin ciki mara a dad'i


Wannan kenan


Assalamu alaikum Assalamu alaikum gyara kwanciya tayi bata amsa sallamar ba sai da hajara gwuicho ta gaji dan kanta ta shigo tana wura hanci tace


" Sannun ki ishashiya kin samu guri in kwanta kina ji ina sallama amma kikai burus to wallahi sai kin biyani kazata...,


Shazali shazali fito ka biya ta kazar ta gaban hajara ne ya yanke ya waɗi ba shiri ta matsa baya jin shiru kamar ma karya asabe take amma don tsaru ba dan tsoro ba sai ta tsaya a bakin kofa da yace ku let tace chus tace


'' Allah isaka hunu zaki kirawo daga ƙabari wallahi sai kin biyani...,


Shazali ana zagar maka uba hajara gwuicho ce yana kwance ne a daki tun dazu ya dawo dai-dai amma jin ana zagar mai uba ya fito yana muzurai da sauri hajara ta bawa ƙafarta himma tayi gaba


dariya ce ta kusan kubbucewa asabe amma sai ta danne gudu tashin hankalin shazali baya son dariya ga shi gidan shiru ba kowa ita ka daice sai mufeeda da take cikin daki tana karatun Alkur'ani


Dan haka sai ta saita kanta batare da yayi magana ba ya fita dai-dai shigowar sumy bashi hanya tayi ya fita sannan ta shigo tana cewa wallahi kyenta a haɗa kudi akai kawu shazali asibiti su garkame shi kinga abin da ya fita yana yi yau kina ga ba wanda ya zauna a kofar gidan nan


.sumy kenan gidan nan ko gadon ubanane ai na barsa wallahi infa dole ce ke zaune da ni a gidan nan yaufa sai da nayiwa kaina ruwan zafi wallahi

5
6
7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login