Showing 15001 words to 18000 words out of 36805 words
Chapter 6 - Rainon Soja Book 3 Complete Hausa Novel By Maman Teddy .txt
tsotsan su......Daga ƙasa kuma tana cin kan ta da yatsar ta.
*Don Allah kar ki ƙaranta mun indai baki biya . #mmnteddy......08081202932 /09061466409 kuyi Subscribing channel dina a YouTube mai suna MAMAN TEDDY Mun gode!*
[1/25, 9:31 AM] Real~Mamanteddy: *RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
56~57
*Littafin na kuɗi ne please don Allah kar ki karanta indai baki biya ba . Regular payment₦500 Vip payment₦1000 SPC payment₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta wannan number 09061466409....✍🏻🤍#Mamanteddy#mrsusm.*
Wayyo Bulama zan kawo , Wayyo Bulama! Ta furta tana ƙanƙane shi shikam hannun sa yasa yana rufe bakin ta tare da Cewa “ A'a a'a kar ki kawo yanzu Narret ban shiga ba. Yana maganan tare da ɗaga ƙafafuwan ta yana yin gyefe da ita tare da shigar ta ta karkace. Wani irin ɗumin Durin ta yaji wanda sai da ya kusa suma don Dadi ɗauke wuta yayi yana Sakin huci kana kamar Wani doki kawai taji ya fara motsata yana Wani tsalle tare da luma Kaciyar sa ciki yana sukuwa tare da zunduma mata sambatu iri iri . Ohhhh Narret kar ki fitar buɗe mun na shiga, buɗe mun na shiga narret wayyo dadi kina da Daɗi ban kawo ba Narret..... Kaciyar zata fita matse.....Gwale masa take yi sosai yana shigar ta ciki ,inda a sambatu yake bata kyautukan da kudaden da bai san yaushe ma ya bata su ba. Da haka ta fara tunanin ai suna gamawa Flight zata bi na Lagos wannan Kudi haka? . Tom Allah yayi mana kyaƙyƙyawar ƙarshe, ga dai rabie an yi mutuwar asara , mutuwar boka. Allah ya tsare mana imanin mu .
**
Ban gane ba? Kamar ya kenan? Masha'llh Haka nake so Aiki yayi ƙwarai. Hajiya Falmata ta furta tana sakin Dariya , kana tace dama nace duk wacce ta shigo gona ta yi ba zata fita ba sai dai Ajali . Itama Atika ta jira ce zuwa na kan ta. Wannan na fara mata ne idan ita me hankali ne sai ta bini tayi mun biyayya idan kuma ta ƙi zata zama kamar yanda yar koran nata ta ƙare babu arziƙin duniya da lahira.
Luba ne ta dunƙula hannu tana jinjina kamar muna gidan Sarauta , kana tace “ Ai gaskiya ne Hajiya kune da Gwamnati a biku don dole duk mai son rayuwar sa ta zauna lafiya . Allah ya bar ki da Alhaji Adamu . Hunmm wani cika wuya tayi tana cewa “ Ba shi kadai ba da dukiyar da duka . Duniya budurwar wawa🙌🏻😹 .
A haka luba ta cigaba da bambaɗancin nata tana samun shiga. Ita kuwa Hajiya Falmata kambu ya dawo hannun ta.
**
A hankali take bin fuskar sa da kallo , har ya iso inda take zaune . Zama yayi a gyefen ta yana kallon kyaƙyƙyawar fuskar Ma'eesha kana ya Motsa laɓɓansa zai yi mata magana ,cikin Sauri ta ɗaga masa hannu tare da furta “ Bana jin magana a halin yanzu Uncle ka tafi kawai ”. Wani irin nauyi yaji zuciyar sa tayi tun da yake bata taɓa ɗaga masa murya ba sai yau!
Ma'eeaha...! Bana son kana kiran sunana Uncle ka tafi bana son ganin fuskar ka a halin yanzu. Wani sarawa kan sa yayi da karfi . Is it serious? , Ma'eesha ke faɗa masa bata son ganin fuskar sa ? Why ? , Me yasa ta sauya ina tsoron nan shi da take ji ? . A hankali ya fara jin kukan ta na tashi tana rera shi tare da cewa “ Da badon Doctor Isma'il ba , Wallahi a yau sai an warware Aure na da kai Uncle . Kai a tunani ka Wai ina Son ka na zauna da kai ne? Me yasa zan so hakan ? Ba yan Izayar da kake mun a haka fa muka zo nan! Doctor ne ya sanar mun da wasu abubuwa da ya shafi rayuwar ka dani. Duk da ban san duka ba , don bai fayyace mun ba , amma na Fahimci mami ma ba zata cutar dani wurin aura Ni gareka ba .
Na ji Wasu halarci da kayi mun A rayuwa , Amma ka sani kar kayi tunanin zamuyi zaman Aure ne irin yanda kake zato! Yanzu lokaci ne na kowa yaci gashin kan sa.
Keeee!!! Ni sa'an wasan ki ne ? Ni kike faɗa ma magana? . Ya furta cikin kamewa da dakewa duk da Zuciyar sa buga masa take da ƙarfi da ƙarfi tankar zai fito . Axabatacciyar soyayyar ta na ƙara tsuma shi .
Caɓe baki tayi kana tace “ Ba zaka iya mun komai ba Uncle a yanzu. Sannan kuma wai iya gaskiya ta nake faɗa maka . Wallahi Uncle ya Khalil nake so ba kai ba , Amma babu yanda xanyi na zaɓi na zauna na rayu da kai ba don kayi mun ko ina Sonka ba. Kuma duka maganan da ya faɗa gaskiya ne , ban taɓa ganin mutum mai lalata da yara kamar ka ba , kuma har nima kayi niyyar kyeta mun zarafi.
Wani irin gumi ne ke karyo masa , a hankali zufa na sauko masa. Cikin sanyi tamkar ba shi ba idanun sa sun kaɗa sunyi jaaaa ya furta “ Please Ma'eesha calm down, ki fahimce ni ....Wai aahhh aamm... Sam ya rasa me ma zai ce mata , a hankali ya fara cewa “ Ina Sonki Ma'eesha kar ki Azabtar dani a yanzu . Ban taɓa ƙin ki ba , komai zai iya faruwa dani idan na kika sauya mun. Ni mijinki ne nayi Miki Alƙawarin faranta Miki da komai koda Rayuwata ce . Uncle zaman fa yan ci nace muyi , sannan maganan lalata ƴammata ban hanaka ba . Ka cigaba Ni dai fatana daya da rokona.....Katse ta yayi cike da mamaki kana yace “ Shekarunki nawa ya akayi kika san wannan Abubuwan da nake yi? .
Kallon Sama da kasa tayi masa gaba ɗaya ya fice a hayyacin sa , damuwa duk sun bayyana masa.
Allah sarki! Da yake ai Ni jahilace yanda kullum kake gani , baka taɓa yabawa akan hazaƙa na da ƙoƙarina ba . To ban zuwa islamiyya ne . Ko da ace bana zuwa islamiyya zama da kai zai sa na san meye kwartanci da kuma lalata tun da a gaba na ma kayi. Amma fa ba'a bin damuwa bane , cewa nayi Ni a namu rayuwar auren ban yarda da Wannan ba! Kowa zaman yanci zai yi , idan ka shirya amincewa ina saurarenka idan kuma ka ƙi to a shirye nake na sanar da Su Daddy kan cewa bana Son ka! A raba Wannan Auren a yau a yanzu . Mene kace.....................?
Tirkashi🥹sorry for Aliyu topa!
Hummmmm Mu yini lapiya 🙌🏻🤍.
[1/25, 2:32 PM] Real~Mamanteddy: *RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
58~59
*Don Allah masu karantarwa basu biya ba ku dakata da yin hakan , Allah fa akace , Allah ya wuce Abin Wasa. Magana ta ƙarshe da xanyi shine duk Wacce ta karanta ko ya karanta wannan labarin na Rainon soja bai biyani haƙƙina ba na bari da ALLAH . Haka masu sharing password na book 2 a dakata a bari idan book 2 ɗin kake da buƙata ₦500 ne kacal . Haka ga masu buƙatar payment na littafin nan soja duka ga yanda tsarin yake.... Regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 only WhatsApp please.*
#Book 3.
Wani irin sarawa kan sa keyi, a hankali ya ke zuba mata manyan idanun sa da suka ƙara rinewa tamkar garwashi. “Ma'eesha ....Wani irin kyarma jikin sa keyi , ya rasa ta ina ma zaiyi mata Magana duk don ta fahimce shi. Ja baya tayi tana komawa tare da ƙwanciyar ta tana lumshe lumsassun idanun ta tare da cuno masa ƙaramin bakin ta wanda yaji tamkar ya cafka....Ni barci nake ji yanzu ”. Ohk! Ya furta yana kai hannun sa tare da ja mata blanket. Tana jin sa yana kissing ɗin saman goshinta kana ya juya jiki a sanyaye yana fucewa daga Bedroom ɗin.
Ba tare da ta buɗe idanun ta ba , Take tunanin Rayuwar ta. Ni har Abada ba zan ga kowa nawa ba kenan ? Ba zan taba ganin mahaifiya ta ba , da mahaifi na bare kuma Ƴan uwan su ... Magana Doctor Isma'il ne ya dawo mata a ƙwanya....“ Kar kiyi ma kanki sakiyar da ba ruwa, ke yarinya ce , amma ki tsaya kiyi tunani da hankalin ki, ki aje maganar yarinta saka ma kanki ƙwaƙwalwar manya. A taƙaice Abun da zance Miki shine , a ko wani hali kada ki taɓa Rabuwa da Haidar....ki ɗauke shi numfashin ki. Domun haka yayi Miki lokacin Yarintar ki. Har mutuwa ya kusa yi saboda ke , da taimakon Allah da kuma dabarun mu na likitoci muka ceto rayuwar sa. Duka akan kowa baya son ya Amshe ki ya Raine ki , A lokacin da har Iyayen sa suka karkata akan a miƙa ki gidan marayu , babu Azaban da bai sha ba a cikin wannan gida duka saboda ke! Shawara ya rage naki a yanzu a falo ana gab da warware wannan Auren da aka daura shi a yau ....zaki iya zuwa don dakatarwa don aka Warware wannan Auren to ki sani tamkar Rayuwar ki ce aka Datse babban giɓi aka yi Miki..........Huwm” Ma'eesha ta sauke Wani irin dogon Ajiyar zuciya. Kan ta ciwo ma yake yi , abubuwan har yanzu ta rasa fahimtar farkon su bare karshen su ,wannan shine iyakar Abin da Doctor Isma'il ya faɗa mata na Rayuwar ta da Aliyu bayan nan bata san komai har yanzu. To amma me yasa yake Azabtar damu, kullum fa burin shi yaga ya ƙuntata mun bai son farin ciki na duka ”.
Humm To amma a Wancen lokacin har ta mami da Daddy ya Khalil suna ina ne ake shirin kaini gidan marayu? Sannan a wurin waye Uncle Aliyu tasha Azaba a saboda Ni? Dole na san komai , nima a yanzu ina so na san rayuwata da abun da ya ƙunsa na baya .
A falo ɓangaren Su Hajiya kaka abun ka ga tsohuwa mai hangen nesa , Tuni su Alhaji muddasir suka shawo kannta tare da nuna mata idan zuri'arsu bata Auri Ma'eesha ba to waye zai aure ta su samu kwanciyar hankali kamar jinin su ? A yanzu Ma'eesha ta zama su , don haka hakuri shine ya zama dole....Itama Abun ayi mata kuka ne rashin a hali da zafi ,duk da har yanzu bata san raɗaɗin ba , sakamakon yanda Mami ke kulawa da ita tare da bata gata .
Ita dai Mom Hajara takaici da bakin ciki ko mintuna Goma bata ƙara ba ta bar cikin gidan , haka Maryam da mahaifiyar ta Wanda suka tafi suna sambarka. Dama lokacin Auren kaɗan ya rage a cewan su wata mai tsayuwa .
Tun daga Wannan Rana gidan General Saleh babu wani walwala irin ta da. Gaba ɗaya iyayen sun kasa fahimtar kan gadon yaran nasu. Kowa da Abin da ke ran sa . A haka Aka kwarari sati biyu , A gaban mutane Ma'eesha bata nuna ma Aliyu komai ,sai sun kasance daga shi sai ita ,anan zata fara bijiro masa da Tsiya iri iri na nuna ƙi da halin ko in kula. Gaba Ɗaya yayi yaushi ya sauya . Don a yanzu koda ƴammatan sa sun kira sa tsakanin sa dasu ya? Ina son ganin ka ....sai yace bani da time . Ya datse kiran , a haka Yake rayuwa duk da shi mutum ne mai shegen son mata amma a wannan kwanakin sam basa burge shi , damuwar sa Guda Ma'eesha, Wacce a yanzu ta warware jiki babu ciwo sai godiyar Allah. Yaso tun a Wancen Satin ya Ɗauke ta ya koma bakin Aiki da ita ,amma Mami tace sai ta kara samun sauƙi taga kuma sakin jikin ta dashi . Wannan yasa Aliyu duk abun da take masa ya kwantar da kai bai ɗaga mata murya bare ya kai mata duka irin da baya .
11:pm ”.... Ƙwance yake yana Sauke numfashi sama sama , ƙara gudun A.C yayi yana rage hasken Bedroom din zuwa dumb light. Wani irin maran sa ke ciwo tamkar zai haukace ya mutu don azaba haka yake ji. Tabbas yasan yayi haƙuri da tsawon wannan lokacin yake tare kan sa akan ko wacce ƴa mace! Fiye da mintina sha biyar , yana a haka kamin ya fara jin sasauci yana fara motsa idanun sa a hankali tare da kai hannun sa yana Ɗaukar Wayar sa tare da fara kiran numbern Ma'eesha don a jiya ya cire a wayan Mami.
Sosai tayi nisa a barcin ta mai daɗi ta nitsa cikin blanket, sai dai tana da Ɗabi'ar Barci da Waya a jikin ta , Wannan yasa yana fara bugu gigif ta miƙe don tsoro taji ganin kira a wannan lokaci. Mutsike idanun ta tayi tana ƙara kyaf² da su tare da kallon baƙon numbern da ake kirannta da wannan dare haka. A haka wayar ta katse batare da ta ɗaga ba. Tana ɗan jan tsaki kenan wani kiran ya ƙara shigowa . Cike da Ɗan sanyi irin nata na masu barci ta Ɗaga wayar tana furta “ Hello! ....Come to my room now! ”. Saurin kallon wayar tayi tana bin numbern da aka kira ta da kallo , cikin Muryar nan nasa na gadara wai tazo ɗakin sa yanzu 🤔 . Mamaki ne yasa Ma'eesha furta “ Waye wai ? Uncle ne? ” . A maimakon ya bata amsa sai ji tayi yace “ Ina jiran ki yanzu don't keep me waiting...kit Taji ya datse kiran...turusss tayi tana bin Wayar hannun ta da kallo.
Wani irin jan numfashi tayi tana motsa laɓban ta tare da magana tamkar da wani a gaban ta “ I should go to his room in this midnight ? No...............!
[1/25, 4:21 PM] Real~Mamanteddy: *🕊️RAINON SOJA🕊️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
60~61
*Littafin na kuɗi ne please don Allah kar ki karanta indai baki biya ba . Ga masu buƙatar yin payment na Wannan littafi rainon soja ......Regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta wannan number 09061466409....✍🏻🤍#Mamanteddy#mrsusm.*
#Bonus 60💃🏻 it's a short page 😹🙌🏻 masu buƙatar book 2 ya yi complete zaku biya ₦500 kacal .
#Book 3
.....“No.....! I will not , babu inda zan je da Wannan Daren, ta ƙare maganan tana kallon agogon dake maƙale a bango. Inda a yanzu yake nuna mata 11:15pm .huhhhmmmw Sauke numfashin gajiya tayi tana komawa tare da jan bargo tana furta “ Amma kaman Jin kan nasa fa ya dawo ? , hummwwm Ai sai yayi tayi shi kaɗai , Ni yanzu baya bani tsoro Wallahi. A da baya dai nasha Azabar horo da traninng but now ya zama labari ”. Motsin Handle Door ne yasa Ta gigif tana Saurin miƙewa daga Ƙwancen da take , Mamaki ne ya kamata ganin Uncle Haidar ɗin ya shigo mata da Wannan Dare , Fuskar sa babu sakewa a ga dai ya nan. Wani kallo ya watsa mata inda tayi saurin sakin hannun ta a blanket tana sauke ƙafafunta ƙasa ƙirjin ta na Wani irin bugawa da ƙarfi da ƙarfi .
Uncle yanzu nake shirin zuwa ne ya kawo ka nan? Ta yi maganan cike da Ɗan kame-kame tana bin sa da kallo , don gashi sai boxer irin mini ɗin nann can sama , sai singlete. Fuskar sa ta kalla ganin yanda ya tsaya yana kallon ta so yake yayi mata magana amma kuma nauyin hakan yake ji , don izzar tashi a sama take .
Resting chair ɗin dake gaban Bed ɗin ta ya zauna yana cizan laɓɓan sa a hankali na ƙasa , so yake yayi mata faɗa amma kuma yana shakkar kar abun da ya kawo shi yasa taki amince masa. Baka da lapiya ne Uncle? Ta furta Muryar ta a sanyaye kamar ba itace mai yi masa tsiwar nan ba. Don a yanzu ta lura dashi a sama yake , ga kuma dare kar yazo tayi masa taji ba dadi wannan yasa ta yin ladabin ƙarya .
Cikin Miskilalliyar Muryar sa taji ya katse ta da cewa “ Zan samu lemun tsami a fridge din ki?.
Saurin Girgiza masa kai Ma'eesha tayi alamun a'a , kana tace “ Ina Ni bana Haɗa hanya da kayan ɗaci ko tsami Uncle , yanxu dai sai dai kaje wurin Mami a daren nan ƙila ka samu , nasan ko tayi barci to batayi nisa ba ”.
Ɗan janye idanun sa yayi daga gare ta kana ya ce “ A'a ba zan tashe ta ba , ai na samu ma anan ”. 🙀Ka samu mene kuma? Lemun tsamin? Ai Ni bani da lemun tsami Uncle ban taɓa ma Amfani dashi ba , cake ne a fridge Dina sai kuma lemu su kenan fa ” . Ta furta tana ware lumsassun idanun ta wanda tuni a yanzu duka barcin da take ji ta ne me shi ta rasa. Miƙewa Aliyu yayi yana isa inda take tsaye , kana ya furta “ tun da baki aje mun lemun tsami Kinga yau sai na matse ki nasha har na samu gamsuwa . Sakin baki Ma'eesha tayi cike da Rashin fahimta ta furta “ Uncle Ni fa baka bani lemun tsami ba , kuma ko a Kaduna baka taɓa ce mun na aje maka lemun tsami