Showing 21001 words to 24000 words out of 36805 words
Chapter 8 - Rainon Soja Book 3 Complete Hausa Novel By Maman Teddy .txt
baki biya ba . Regular payment₦500 Vip payment₦1000 SPC payment₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta wannan number 09061466409....✍🏻🤍#Mamanteddy#mrsusm.*
Book 3
A hankali ɗumin ta ke shigar sa , yana lumshe ido .....ita kuwa tun tana kuka har ta dawo babu ƙarfin yin kukan , maganan ma ya ɗauke mata . Kusan mintuna sha biyar zuwa Ashirin ya ɗiba yana shafa Shakiran sa , kamin kamar daga Sama naji ta yanka ihu tana ƙanƙane hannayen ta na Azaba. Shi kam Sauke Ajiyar zuciya yake yi kana ya koma yayi baya yana ƙwanciyar rigingine . Hunmm NGD Ma'eesha Allah yayi Miki Albarka”. Ya furta yana shafar Kuncin ta da ya gama ɓaci da Ruwar Hawaye . Sam ta kasa masa magana sai dai kukan kawai da take yi , a haka tana jin sa ya rungumota jikin sa yana shafa bayan ta tare da bubbuga ta cike da Rarrashi da kulawa. Zafi Yake yi mun .......kawai sai ta ƙara narke masa da kuka , Wanda cikin Sauri Ali yake hura mata iskar bakin sa a saman kunnen ta . Yi haƙuri zai daina , bari yanzu na saki a ruwan ɗumi . Kasa magana tayi tana kallon sa ya miƙe yana gyara Boxer ɗin shi tare da shigar da shakiran nasa da a yanzu ta samu ta ƙwanta yana nufar Privacy don haɗa mata Ruwar ɗumi .
Kaman mintuna biyu ya fito yana isowa inda take , har a lokacin Ma'eesha kuka take yi mata sauti , duk da dare ne amma fuskar ta ka kalla zaka ga idanun ta sun kumbura saboda tsaban kuka . A hankali ya kai hannun sa yana kunna hasken Bedroom ɗin kamin ya zauna Gyefen ta yana rungumota jikin sa . Shafa bayan ta yake yi kana ya motsa laɓɓan sa yana furta “ Kiyi Haƙuri kinji Ma'eesha, A hankali zai daina yi Miki zafi , ban fa ma yi Miki komai ba , a sama kawai na saka😯chaiiii......idanun ta ne suka yi waje na tsoro da mamaki wai da gaske yake ko rainin hankali ne irin nashi . Bai tsaya jin me zata ce ba , ya kai hannun sa yana Ɗaukar ta cakkk tare da nufar Toilet da ita , yana mai cigaba da cewa “ Ma'eesha kina da Daɗi sosai , Kuma A matse kike , Amma a hankali kullum zan rinƙa yi har ki buɗe bana son na azabtar dake a lokaci daya zai yi Miki zafi da yawa .
Rawar Sanyin da ta fara ne yasa shi Fara gasa ta sosai da ruwan ɗumi kana ya wanke ta Tassss kamar lokacin da take ƙarama yanda ya saba yi mata cike da gata tattali so da kulawa . Bin sa da kallo take yi tana mamaki dama ya iya duka Wannan Abun ? Me yasa a da baya yake yi mata wasu ɗabi'un da ban da yafi kama mata da ƙiyayya? Dole ina son Sanin Labarina da ya Aliyu ina son jin yanda aka yi RAINON SOJA har na kai Yanxu gani a raye . Barci zaki yi ne? Muryar sa ya katse ta yana ɗaura mata Towel .
A hankali ta gyaɗa masa kai Alamar eh , kana ya ɗauketa yana sakin mata ƙayataccen murmushi wanda sai da Hushiryar sa suka bayyana sihirtaccen kyawunsa na bayyana .
Bisa Kujera ya kwantar da ita , yana nufar Bed ɗin tare da sauya bedsheet kana ya dauko ta yana kwantar da ita .
Bargo ya saka mata yana rufe ta , sannan ya taka zuwa waldrob yana Ɗaukan kayan barcin ta . A wannan dare komai shi yayi mata , yana yi yana kissing ɗin ta , tun tana ture shi har ta gaji ta daina . Ba ta ƙare saƙe masa ba , sai da taga yayi wanka ya dawo yana ƙwanciya a tare da ita . Uncle barci zan yi ka tafi don Allah.
A'a ba zan tafi yanzu ba Ma'eesha, ina son naga barcin ya ɗauke ki . A'a wallahi zan yi Ni dai ka tafi.....ta furta murya a shagwaɓe na masu shirin kuka. Ok ya isa karkiyi kuka , yanzu zan tafi . Miƙewa yayi yana kai hannun sa tare da shafan kuncinta kamin ya furta “ I love You Aisha na”. Lumshe idanun ta tayi , yana juyawa tare da kashe hasken Bedroom ɗin yana ficewa tare da furta “ Kiyi barci me daɗi kamar yanda nake tunanin yin shi a yanzu ”.
**
7:am .
A hankali Mami ke bin Bedroom ɗin Ma'eesha da kallo inda duka taga ya sauya mata ,kunsan Abunka ga Uwa da Ɗa , ko yaya sauyi yake sai ta gani ko taji a jikin ta. Ƙare mawa ma'eesha kallo take yi Wacce take Sakin mata murmushin dole da son ɓoye damuwar ta ba tare da ta bari ta sani ba. Ma'eesha baki da lafiya ne? . Motsin shigowar Haidar yasa Mami da Ma'eesha bin ƙofar a tare . Ɗan saaaiii yayi a tunanin sa Ma'eesha ta faɗa mawa mami don har yanzu bai mata kallon mai hankali .
Wannan idanun nasa na rashin kunya ya zuba ma Mami kaman bai aikata komai ba yana murmushi tare da cewa “ Mami kin tashi lafiya ?” . Lpyl ya kuma na ganka anan da Wannan Safiyar.............?
[1/28, 2:28 AM] Real~Mamanteddy: *RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
66-67
*Littafin na kuɗi ne please don Allah kar ki karanta indai baki biya ba . Regular payment₦500 Vip payment₦1000 SPC payment₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta wannan number 09061466409....✍🏻🤍#Mamanteddy#mrsusm.*
Book 3
Da Wannan Safiyar.....?
Ɗan kallon mami yayi kamin ya kalli ɓangaren da Ma'eesha take Da'alama itama mami ta saka ta a gaba ne da Wasu tambayoyin . Cike da basarwa da Sanin duniya irin nashi ya furta “ ba komai mami,kawai a jikina naji kamar ma'eesha babu lafiya shine nazo na duba ta ”. Hummmmm Wani irin gwauron Numfashi mami ta sauke , kana ta kalli Ma'eesha da a yanzu take bin su duka da kallo , ita al'amarin na Uncle Aliyu har mamaki ma yake baata a yanzu. Wato har da ƙarya a bisa lamarin nasa kuma babu kunya , Ɗan ƙanƙance lumsassun idanun ta tayi tana jin yanda Nononta ta suka yi mata wasu saƙara na azaba , sunyi mata tsaitsaye tamkar mai shayarwa saboda ligwidar da suka sha da matsa jiya .
Ma'eesha Wai tunanin mene kike yi ne? Ko kuwa Baki Son tafiyar ne zuwa Lagos? Sai kiyi zaman ki babu mai yi miki dole indai ina nan .....Mami ta furta tana bin Haidar da Wani irin kallo don ita jikin ta bai bata ba , tafi ji a jikin ta kamar Wannan sanyin da Ma'eesha tayi saboda shi ne akwai abun da yayi mata . Wani irin murmushi Ma'eesha ta ƙaƙalo kana tace “ A'a Mami, Sam ba haka bane , zan tafi tare da Uncle Haidar, Jiya zazzaɓi nayi da dare , sai da na sauya sleeping dress ɗina da kuma komai .
Zazzaɓi....?? Mami ta furta tare da jan kalmar kamar mai nazari, saurin gyaɗa mata kai Ma'eesha tayi wanda kamin tayi magana tuni Aliyu ya Amshe da cewa “ Ya kike yanzu , zazzaɓin ya sauka ko a kira Doctor Isma'il ya duba ki .Jin an Ambaci Doctor Isma'il yasa Ma'eesha saurin gyaɗa masa kai tana cewa “ Ƙwarai zan so hakan, don Mami ya iya duba mutane da kyau ”. Ganin Ma'eeshan ta saki yasa Mami itama yin murmushi duk da ita dai jikin ta bai bata ƙamshin gaskiya a duka zancen nasu ,amma kuma yasan babu jituwa tsakanin Ma'eesha da Uncle ɗin nata bare har yayi mata wani Abu ta ɓoye mata , idan zata ɓoye ma kowa to ita ba zata ɓoye mata ba , Wannan yasa mami kauda kokonton a kan shi , Tana furta “ To maza Bara na kira Doctor Isma'il yanzu ”. Koma ki ƙwanta zan kawo Miki karin kumallon ki anan , don yau ba zaki iya fitowa zuwa Dinning area ba na sani .........Mami tana maganan tare da Saurin juyawa don kiran Doctor Isma'il .
“....Huwwwmmm...”
Ya sauke Wani irin gwauron Numfashi na wanda yasha da ƙyar, kallon Ma'eesha yayi yana furta “ Hug me! Tare da Ware hannayen sa gareta . Ɗan kauda kan ta tayi tana tuno da Abubuwan da yayi mata a daren juya . Amma a yanzu idon sa babu tsarki da kunya yazo yana ware mata hannu tare da cewa“ Tayi hugging ɗin sa”. Kasa masa magana tayi sai Ƙwallah da taji ya ciko mata ido , sam ta rasa me yasa ta iya rufa masa Asiri a gurin mami haka . Ba tare da ta lura da isowan shi ba ,ita dai kawai taji ya Rungume ta ne yana shafa bayan ta tare da fara mata Magana cikin Muryar rarrashi“..... Uncle ne, please Uncle Haidar bai ƙyauta ba , ammma idan muka tafi Lagos Ma'eesha zata rama duk abin da Uncle yayi mata, ɗago da fuskar ta yayi yana kallon idanun ta Wanda a yanzu itama shi take kallo cike da mamakin sauyin sa duka , Ɗaga mata gira yayi yana murmushi Hushiryar sa na Bayyana kana yace “ I love You my baby, Ina sonki Ma'eesha na....Idan munje zaki rama duk Abin da Uncle yayi Miki....” Na yafe maka Uncle! Ta tsinci bakin ta da furta kalmar wanda bata san ma ta faɗi ba , Wani irin murmushi yayi mai haɗe da dari yar farin ciki , don a yanzu ya fara ganin Soyayyar sa a ƙwayar idanun ta , Wannan soyayyar da ya yadaɗe yana mararin sake ganin sa na yarinta, a yanzu shi ne ya fara gani . Wani irin ƙwallah ne yaji yazo masa , tabbas kullum Zuciyar sa a zafi yake da Raɗaɗin yanda suka raba masa Soyayyar a cewan sa Khalil ne yayi hakan.
Uncle Hawaye ne fa na gani a idanun ka mene ne? Ta furta cikin sauri tana kai hannun ta tare da share hawayen da suke ƙwarmin idanun sa. Saurin kai hannun sa yayi yana riƙe hannun ta tare da girgiza kan sa yana cewa “ No Babu komai Ma'eesha ”. Wannan.....“ A'a Uncle Ni tsoro nake ji , kaifa ban taɓa Ganin ka a wannan yanayin ba , ko abun da kayi mun jiya ji nake kamar ba kai bane ba , ko dai wani ne da ban . Hummmmm Numfasawa yayi kana yace “ Ya jikin naki aƙwai inda yake Miki zafi? ”. Ɗan kallon Lulun idanun sa tayi kana ta yi rau-rau da ido a shagwaɓe ta gyaɗa masa kai tana nuna masa Ƙasar Virgina ɗin ta ,da yake mata radaɗi kamar an zuba barkono . “Ayya Sorry dear Ina zuwa ”. Ya furta yana saurin juyawa tare da nufar ƙofa yana saka key ya dawo inda take .
Hannu yasa yana Ɗaukar ta caaak tare da sauke ta a bakin gadon ta , yana magana cikin taushin murya da Rarrashi ,bari na gani da idanuna . Sannan kin san menene? Idan Doctor Isma'il yazo da kar ki faɗa masa komai ,kin san aƙwai sirri na tsakanin miji da mata , Tom Wannan ya zama sirri tsakanin mu , kar ki faɗa ma kowa kinji Kyaƙyƙyawa ta🌹😄 .
Jin daɗin yau Uncle yace mata kyaƙyƙyawa yasa ta gyaɗa kai tana cewa “ Tom Uncle ”.
Hannun sa yasa yana Fara ware cinyoyinta , tare da zuba ma Wurin ido , wanda ko a yanzu bai ƙi ya sake shigar ta ciki sau goma ko fiye da haka ba . Gaba ɗaya ya sha'afa da kallon Wurin , yana wani irin shafawa da hannun sa tare da lumshe ido . Uncle ka gani ko , kamar wanda ka yanka Ni da razor blade raɗaɗi yake mun sosai . Saurin cigaba yayi da shafa wurin yana ɗan daidaita natsuwar sa kana yace “ Ma'eesha kina da Daɗi sosai ”. Kamin tayi masa magana ne taji ya kai bakin sa yana tsotsan wurin tare da sumbata . Wani irinnzuuuuuu take ji nan ta fara ture kan sa tana ƙoƙarin miƙewa ne taji ya ƙara ƙwayar da ita yana cewa “ Please ki ƙwanta da Daɗi zan Miki ba kallon na juya ba.........!
Muryar ta ne ya hau kyarma na tsoro , wannan yasa ta cewa “ A'a Uncle Ni dai tsoro nake ji da zafi jiya na kusa daina gani . No ba irin na jiya zan miki ba , yanzu zan tsotsan Miki ne zakiji daɗi raɗaɗin zai ragu. Yana Maganar yana mai da harshen sa tare da karkaɗa ciki yana tsotsan yar tsakar ta , wanda yasa Ma'eesha jan numfashin da bata shirya ba tana saukewa . Kusan mintuna biyu yana tsotsan mata wurin wanda a yanzu ta bar jin raɗadin sai dai bata da yarda dashi tun daga abin da yayi mata Shiyasa a yanzu ma ba ta saki jiki da shi ba . Hannun sa taji yana zurawa tare da kama nononta yana murzasu yana wani irin magana ƙasa ƙasa mai kama da sambatu don bata iya fahimtar sa sammmmm ...” bam-bam-bam.....motsin ƙofa da bugun da ake yi yayi nasarar dawo dashi hayyacin sa. Saurin janye jiki Ma'eesha tayi tana kallon sa tare da narke masa fuska zata yi kuka , cikin sauri yakai hannun sa yana shafa Kuncin ta tare da girgiza mata kai irin kar tayi kukan nan . Gyara mata skirt ɗin yayi da Sauri yana nufar ƙofa inda ita kuma ta koma tana kwanciya tare da jan Blanket . Mami ce ta shigo tana jifan sa da Wani irin kallo kana ta ce “ Wai meye kake yi anan ne ? Meye kuma na rufe ƙofa da key.........?
[1/28, 4:14 AM] Real~Mamanteddy: *RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
68-69
*Littafin na kuɗi ne please don Allah kar ki karanta indai baki biya ba . Regular payment₦500 Vip payment₦1000 SPC payment₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta wannan number 09061466409....✍🏻🤍#Mamanteddy#mrsusm.*
Book 3
“......Meye na rufe ƙofa da key...?
Ammmm motsa baki yayi zai mata magana Daddy da ya Khalil suka shigo Bedroom din Wannan yasa shi yin shiru , duka nufar gadon da Ma'eesha take suka yi ba tare da sun bi ta kan Aliyu ba . Wanda da ganin Khalil ya Gimtse fuska yana aikin cika maƙoshi . My Queen ya jikin naki,Ashe baki ji daɗi ba jiya .....? Daddy ya furta yana shafa kan ma'eesha cike da kulawa. Gyaɗa masa kai tayi tana cewa “ Daddy Ina ƙwana! Ya Khalil an tashi lafiya?” . Lpyl alhmdlh Khalil ya amsa kana yace “ Ya jikin baki? Ina ne ke yi Miki ciwo ?....kai da ba likita ba meye amfani sanin inda yake mata ciwo zai maka...” Muryar Aliyu ya katse su , inda cikin Sauri Daddy ya furta “ Ai Doctor Isma'il yana hanya yanzu zai taho sai ya duba ta ”. Ɗan lumshe ido mami tayi tana Girgiza kai a zuciyar ta tana mamakin kishi irin na Aliyu da masifa babu haƙuri ƙwata-ƙwata ”.
**
Gidan Alhaji Adamu ( Yes da No)🤣 .
A yanzu ne ake yin ta , duka matan nasa sun banzama wurin bokaye kowa burin ta ta zama ta gaban gaba a cikin wannan gida. Inda Hajiya Falmata ta lashi takobin duk wanda ya nemi shan gaban ta , to sai ta aika shi lahira kamar yanda ta aika Rabi . A yanzu Halin da ake ciki Hajiya Atika da kan ta ta fara Yabaawa aya zaƙi , don kullum a ciwo take , ta kaima ko wajen falo bata iya fitowa sai dai kullum a wuri ɗaya a tattare kaman tsumma. Wanda wannan ba Aikin kowa bane face Na Hajiya Falmata da ta saka a sakar mata da ciwo wanda zai ta cinta har Ajali. Hasbunallahu wani'imal wakeel...🥹 .
Alhaji Adamu ne ya kalli Aminin nasa Malam barau wanda yake cigaba da cewa “ Gaskiya Alhaji lamarin rayuwar ka da iyalinka babu gaskiya a cikin ta. Wannan wani irin mata ne Allah ya baka , tabbas rashin Ahali ba dadi , Gashi duk cikar su babu wacce ta taɓa ko ɓatan wata ....sai dai kowa fa da rashin halinta. Girgiza kai Alhaji Adamu yayi yana furta “ Allah kenan! Shike juya ma ko wani bawa Al'amarin sa . Kowa da kallon nasa ƙaddarar a rayuwa , Ni kuma wannan shine ƙaddara ta. Yanzu ba abun da na kama na samu sauƙi da matan nan da ya wuce karatun Alkur'ani. Wallahi ƙur'ani kariya ce babba barau, A da baya kai ka isa ka faɗa mun Aibun mata na musamman ka haɗa da Hajiya Falmata , don ji nake gaba ɗaya ƙwaƙwalwata tamkar ba nawa ba. Amma a yanzu Alhamdulillah wallahi Ni ban ƙi duka na rabu dasu ba na zauna Ni kaɗai har mutuwa don na cire ma raina ganin wani daga cikin a halina ”..... subhanallah! Kayya Alhaji....Don Allah ka bar wannan maganan , Addu'ar mu ba zata taɓa faɗi ƙasa banza ba.
Shiru Alhaji Adamu yayi yana ɗan tunani kana yace “ Wallahi ji nake kamar na taɓa rayuwa da Iyali na , Tom idan haka ne a yanzu ko suna Wani hali? Shin ina da Yara ko kuwa ma babu su , kamar yanda nake a yanzu? . Cike da ƙwantar masa da hankali Malam barau ya furta “ Kayi haƙuri Alhaji komai bai gagari Allah ba , mu cigaba da fauwala masa al'amaran mu ”.
Saurin kallon malam barau Alhaji Adamu yayi sakamakon jin hayaniyar da ya karaɗe farfajiyar gidan .
Subhanallah meke faruwa kuma ? Allah dai yasa lafiya! Mu fita daga Waje....Alhaji Adamu