Showing 27001 words to 30000 words out of 52687 words
Chapter 10 - DACEWA Book Complete Document by M amuhagge .pdf
khadija ta ha'de yawun fargaba
amma ga tarin mamakinta saijin tayi khadijar murya a shaqe tace mata ina kwana?
Baki ta washe tana amsawa duk da a tsarge take da kallon da khadijar ke mata.
Neesah ta kalla taji wani mololon takaici ya danne mata zuciya ta daure fuska a sake tace,
Anty neesah ina kwana?
Faduwa gabanta yayi tai kamar batajiba saima qara rintse idanuwa datai.
Kallon neesar yayi saiyaji ransa ya 'dan 6aci da yanda ta share ayeesha bayan yasan sarai
tajita.
Ummi ce ta shafa kanta tace,
Baby bakiji Ayeesha na gaidaki bane?
Ba tareda ta bude idanuwanta ba can cikin maqoshi tace,
Banjiba,lafiya klau.
Murmushi ummin tayi ta maido da kallonta kan Ayeesha tace,
Lafiya dai naga kamar qafarki na ciwo ko?
Murmushi ta qago tace,
Eh 'dazu ne na fadi a toilet,
daidai shigowar Ahmed ta kallesa yayi saurin 'dauke kai yana gaida ummi da Jamaal tareda
inna.
Zama yayi yana cewa,
Antynah gud morning.
Bu'de idanuwanta tayi tareda tashi zaune fuskarta 'daukeda murmushi tace,
Dama ina nemanka ka kaini saloon.
Wani kallo ya jefa mata fuskarsa 'daukeda murmushi yace,
Ko ina kikeso zan kaiki Anty nee.
Wani kallon takaici ummi ke aika masa kafin ta maida kallonta gun Jamaal taga ko kallon
gefensu bayayi wayarsa yake ta6awa kafin ya miqe yabar Palon.
********
Sati biyu kenan da faruwar al'amarin amma basu sake ha'duwa ba sbd taushinsa sosai takeji
barin ma yanda yake tarairayar ayeesha yana bata kulawa akan qafarta koda a Gavan ummi ne
shiyasa Sam ta fita al'amarin kowa a gidan sai Ahmed dake tsananin kula da ita ko a school ko
a gida gashi qawarta zeey tayi tafia bare ta 'debe mata kewa.
Ta 6angarensama shareta yayi ya fita harkarta sbd yanda ya lura Sam bata qaunar ko ganin
ayeesha duk da ayeeshar na binta matuqa gurin girmamata amma ko yaushe 'daure 'dauren
fuska take har tausayi ayeeshan ke basa sbd yanda take tsananin kyautatawa neesan.
Ummi ma tana yabawa sosai da yanda ayeeshan take kula neesan tareda girmamata.
Zeey kuwa qarya tayiwa neesah akan tafiya tayi sbd fuskarta da har lokacin bata qarasa
warkewaba.
Ahmed kuwa sosai yasamu yanda yakeso sbd fushin datake da Jamaal yasata basa time 'dinta
sosai yaketa cusa kansa duk da ita batasan Inda yadosaba.
Kiran gaggawane yasamesa daga gurin aikinsa yafara shirye shiryen komawa tareda ayeesha
acikin satin.
Mamuh馃拫
馃尣 *R H F W F*馃悇
_Don't forget to vote, follow and comments_
[11:53AM, 4/10/2018] �+234 703 593 2228�: *_DACEWA_*
_(when east meets west)_
_By_
_Mamuh geee_
*_Viawattpad@mamuhgee_*
*42-43*
Koda taji maganar komawarsa a bakin ummi yitayi kamar batajiba aganinta meya dameta da
tafiyarsa tun da can bare yanxu dayake da mata.
Shareta shima yayi duk da yaso ya tsaya harsai ya gudanar da bincikensa akan Ahmed da duk
wasu abokanan aikinsa koma su waye amma zai bari saiya dawo.
Sarai ummi ta lura da yanda neesah ke 'daure fuska idan ayeesha ta shigo saidai tayi murmushi
sbd da zarar ta tambayeta zata iya tada rigimar itadai a raba aure,
Ita babban burinta da adduarta shine Allah yasa neesan tasamu ciki ko ta saduda ta daina
maganar raba auren.
Ranar da zasu wuce qin fitowa tai ko palon sbd ko ganinsu bata buqatar yi.
Wanka tayo tana fitowa ta zauna gaban mirror ta fara Shafa cream 'dinta na jarggens,
Tana cikin fesa spray yashigo 'dakin da sallamarsa iya maqoshi.
Qin juyowa tayi bata kuma 'dagoba taci gaba da abinda take.
Tsayawa yayi bayanta tareda harde hannuwa yana kallonta ta cikin mirror.
Aje turaren tayi ta miqe zata bar gurin ya towel 'dinta
Tai saurin dafewa tareda 'dagowa rai a6ace zatai magana saijin tayi bakinta ya sauka kan nasa
sbd fuskarsa dake daf da tata.
Zaro idanuwa tayi tareda matsawa baya da sauri tareda tamke fuska sbd wani lazy smiling
dayake sakar mata yana kallon tsakiyar idanuwanta zuwa pink lips dinta.
Qara tamke fuska tayi ganin kallon nasa na neman sauyawa.
Wardrobe ta bude ta jawo doguwar riga tana juyowa still sai a jikinsa sbd ya kuma matsota
sosai.
Ahankali ya shigar da ita jikinsa ya rungumeta tsam tareda sakin ajiyar zuciya a ciki.
Qoqarin qwacewa takeyi amma ta kasa saita lafe itama tanajin faduwar gaba da tsoro na
shigarta Wanda ta rasa gane na meyene.,
Hawayen datake 6oyewa suka gangaro mata batasan sanda tasa hannu ta qanqamesa ba.
Rintse idanuwa yayi tareda shafa kanta haka kawai shima yakejin fa'duwar gaba da damuwa
mai tsanani na shigarsa.
Murya can qasan maqoshi yace,
Am going back neee,
Do you need or want sumthing?
Batace komaiba saima hawayenta dasuka 6alle.
Shafa kanta ya qara tareda 'dago fuskarta yana kallo ta rintse idanuwanta hawaye na cigaba da
gangaro mata.
Saukar light kiss taji a lips 'dinta tareda sakinta ya fice 'dakin da hanzari.
Koda ya fito ayeesha na motar Ahmed na jiransa ya fa'da suka wuce xuwa airport.
Zubewa tayi bakin gado tareda toshe baki kukanta na fita ahankali sbd haka kurin tsoro da
fargaba ke shigarta.
**********
Tunda suka tafi ta qara zama wata iri sbd ta rage zaman gida sosai kullum a school suke yini ita
zeey sbd yanxu su zeey babu wani tuggu tunda kusan sun samu yadda suke so sbd ayeesha
na can tareda Jamaal 'din.
Plan 'daya suka tsayar shine suna dawowa zasu ha'da mata wannan tarkon da dole Jamaal zai
tsaneta had abada bazai kuma ko kallon mai sunantaba.
A 6angare 'daya tsananin tausayi da qaunar Ahmed ke shigarta sbd gaba 'daya ya susuce
baida wata damuwa saitata,
Baya iya koda cin abinci duk ranar dayaga damuwa ko hawaye a fuskarta,
Duk wani farin cikinta shine nasa hakama kullum cikin kyautata mata yake duk ya rame sbd a
'yan kwanakin wata irin wuta da ciwo dayakeji suna cin zuciyarsa akan neesah amma yaqi yake
sosai da zuciyarsa ganin bai furta mataba ko nuna mata alama sbd Sam bazai juri ganin
damuwa a fuskarta ba dan yasan tabbas zata shiga wani yanayin matuqar ta gane.
Ummi ma sosai take tausawa 'danta sbd tana lure da komai kuma tana hango tsananin damuwa
daciwo a idanuwansa
Duk lokacin data zaunar dashi ta tambayesa meyene damuwarsa saidai ya kwantar da kansa
kan cinyarta yafara hawaye yace ummi kiyimin addua qila mutuwa zanyi sbd nikaina banajin
da'din komai a duniyar yanxu.
Khadija ma dai ciwo ya tsanantar mata kuma Dr ya tabbatar mata da ciwon zuciyane yai mata
mugun kamu dan haka yanxu a 6oye take siyan magani tanasha a 6oye amma Sam baya aiki
sbd kullum da sabuwar qiyayyar matar jamaal ayeesha da hassadar neesah take kwana take
tashi.
****
Tunda suka iso qasar ta rasa gane komai sbd Sam bayada time 'din zama gida kullum yana
gurin aiki ga wani irin sabon miskilanci dake cinsa yanxu,
Abin na damunta amma daga baya data gane kukane bayason kuka tausaya mata yake idan ta
fara saita koma kullum saitayi kuka
Tunda ga time 'din ya rage komai yana zama ya 'danyi wasan soyayya da ita har shopping da
sauran guraren shaqatawa suna zuwa tare dan haka tuni yayi wani fresh sbd amarci da
angwancewa da yayi duk da dai ba wani dacewa yayi ta hanyar making love da ita sbd Sam
bata cikin jerin mata masu ni'ima duk da takawo budurcinta.
Haka suka cigaba da zama kwatsam saiga ciki ya bayyana.
Tashin farko da Dr ya sanar da ita tanada ciki yanka masa mari ne kawai batayiba sbs baqin ciki
dan idan da akwai abinda ta tsana bayan neesah da Ahmed to yara ne bare ace wai ita da
kanta zata haifesu.
Baro asibitin tayi bayan ta biya wani babban pharmacy ta siyo *****pills 3 sachet sbd batajin
zata iya qara koda kwana 'dayane da cikin bare har Jamaal yasan tanada wani banxan ciki.
Tana isa gida kiran zeey nashigo wayarta saidata 'zauna ta 'daga wayar murya a cunkushe.
Lafiya dai Mrs cpt?
Saidata qaramin tsaki tace,
Inafa wata lafiya yanxun nan daga asibiti nake, can you imagine wai nice da ciki?
Wlh yau baqar ranace agareni dan Allah ji nake kamar na zaroshi na watsar a zinc.,
Cikin yanayin takaici itama zeey tace,
Gskia kam yanxu wayaketa wani ciki alhalin ko 'duwawuka baki gama bajewa a gidanba tunda
haryanxu tsinanniyar na nan.,
To yanxu me kika yanke akan hakan?
Na riga na siyo magani zubar da sh***ge kawai zanyi yau 'din nan basai gobeba.
Kafin zeey tayi mgn taji qarar doorbell ta miqe ta bude masa tareda 'dan hugging 'dinsa kafin ta
juya ta shiga bedroom suka cigaba da waya.
Zama yayi a palon yana qoqarin zame takalminsa ya hango envelope da sunan asibiti ajiki cikin
hanbag 'dinta data bari palon.
Wat ya fada da qarfi cikin wani mugun farin cikinda baita6a yi ba arayuwarsa lokacin daya gama
karanta result na cikin datake 'daukedashi.
'Dakin yashiga ba zato taji ya rungumeta tareda bata wani lafiyayyen kiss sbd nan take wata
irin muguwar soyayyarta da abinda ke cikinta sukai masa muguwar shiga.
Zamewa tayi tana masa kallon mamakin farin cikin dake fuskarsa dan rayuwarta bata ta6a
ganinsa cikin farin ciki hakaba.
Result 'din ya nuna mata yana qara kai mata kiss a wuya yace,
Thank you my eshaa.
Qaqalo murmushi tayi tareda zamewa baqin ciki cikin ranta kamar ta rufesa da duka.
Miqewa yayi yakoma palo yana cewa,
Lemmi share this happiness wit my ummi sbd nasan abinda take farin cikin samu tuntuni kenan.
Yana fita ta 'dago wayarta ta mayar kan kunne sbd har lokacin zeey bata kasheba.
Wani shu'umun murmushi mai sauti zeey tasaki tareda cewa,
Qawata lakacin dawowarku yayi sbd wannan damace dazamu jefi tsuntsu biyu da dutse 'daya.
Tunani ayeeshan tayi tareda sakin wata muguwar qaramar dariya tace,
Tabbas ciki zai zube neesah zata kar6i igiyoyin aurenta uku a hannunta.
Dariya zeey tasaki tace,
Hahhhhh lokacin damuka da'de muna jira gashi yazo a cikin sauqi domin matuqar cikin nan ya
zube ba Jamaal ba ka'dai har ummi saita tsaneta hmmmnn wat a great and best plan.
Mamuh💋
🌲 *R H F W F*�
_Don't forget to vote, follow and comments_
[11:53AM, 4/10/2018] �+234 703 593 2228�: *_DACEWA_*
_(when east meets west)_
_By_
_Mamuh geee_
*_Viawattpad@mamuhgee_*
*44-45*
Zaune suke a palo ummi na kallon wata drama a tashar cwtv
Itakuma neesah kwance take jikin ummin tana chatting da amirah,
Khadija ma tana palon zaune tana chatting sama sama sai inna dake kicin tana aikin abincin
dare.
Wayar ummin ce tayi ringin tana dubawa taga Jamaal ne tai answering idonta nakan tv.
Wani farin cikine ya mamaye zuciyarta da fuskarta lokaci 'daya jin abinda ya fada mata bayan
sun gaisa.
Cikin hamdala tace,
Yanxu dai ina fatar dai batajin matsala ko damuwar kowa komai ko?
Eh yace ahankali tareda miqawa ayeesha data fito wayar danta gaisa da ummin.
Hello ummi ina wuni?
Lpia klau ayeesha ina fatan dai ba wata matsala dakikeji ko?
Ahankali tace,
Eh ummi kawai dai inason nadawo gidane sbd abubuwan danakejin inason ci babu su anan
'din.
Hankali kwance ummi tace,
Dan wannan kam dole adawo dake sbd ma samun cikakkiyar kulawa.
Murmushin jin 'dadi tayi tana cewa,
Nagode ummi.
Yana kashe wayar ya jawota jikinsa yana kallon tsakiyar idanunta yace,
Gida kikeson zuwa?
Cikin sigar shagwa6a ta 'daga kai.
Gyara mata zama ajikinsa yayi tareda lumshe udo ahankali yace,
Zan maidaki gida tunda babyna nason zuwa gida.
Tunda ummi tafara waya khadija ta 'dauke wuta sbd ta fahimci inda zancen ya dosa murya na
tsananin rawa tace,
Ummi matar yaya Jamaal ce keda ciki?
Cak neesah ta tsaya daga abinda take sbd jiran amsarda ummin zata bayar.
Fuska 'daukeda murmushi tace,
Eh Allah ya kawo dawowama zatayi nan sbd kyakkyawar kulawa.
Cak kowaccensu kuzarinta ya tsaya neesah miqewa tayi ahankali ta nufi bedroom 'dinta ta rufo
qofar
Khadija kuwa duk iya yanda taso danne hawayenta kasawa tayi saida suka sauko tai saurin
miqewa gudun kar ummi tagani ta nufi 'dakinta itama ta rufo suka bar ummin nabin qofofin
'dakunansu da kallon mamaki na zallar kishi data hango daga yanayin kowaccensu..tirqashi ta
fa'da aranta tana jinjina kai.
Sati biyu da maganar saiko gashi sun dawo batareda zato ko tsammanin zuwansu ba dan
lokacin ummi ce kawai sai dady daya dawo yana gari.
Khadija taje asibiti sbd ciwonta da yayi tsanani dan har wani kakin jini take wani lokacin,
Neesah kuwa tana school tun safe.
Cikeda farin cikin ganinsu ummi da inna Rabi suka hau hidimarsu dan tuni ayeesha tafara
qirqirar tanason wannan batason wancan
Dan hakama ko yanxu bayan sun huta dawowa tayi gurin ummi tace inna Rabi tayi mata wainar
filawa me kwai da cabbage aciki.
Jiki ko na rawa akayo mata ta zauna bawai dan tanasoba sai dan kawai ta qara saka soyayyar
cikin acikin zukatansu yanda zasufi jin zafi idan wani abu yafaru.
Khadija ce tafara dawowa tana ganin ayeeshar zaune a palo tana cin wainar ta 'dauke kai
gabanta na faduwa ta gaida ummi a sanyaye harzata shige 'daki ummi tace,
Khadija bakiga ayeesha bane ko sannu da jiki bazakiyi mata ba?
Ha'diye wani yawun kuka tayi batareda ta juyoba tace,
Ina wuni?
Ya jiki?ban lura bane ummi.
Tana fadin haka ta fa'da dakinta ta rufo qofa.
Sai da maraice tadawo agajiye take ta matsu taje ta cire hills 'din qafarta.
Kamar ance ta duba gefen part 'dinsa saita hangosa a tafe yayo wanka cikin qananun kaya
black trouser da dark blue shirt,
Ya qara fari sosai sai 'yar qasumbarsa dake kwance luf tayi duhu ga wani qyallin fresh da
fatarsa keyi.
'Dauke kai tayi tareda tamke fuska tashige palon.
Kallo 'daya tayiwa ayeesha ta 'dauke kai zuciyarta na mata nauyi Sam ko gefen bata sake
kalloba bare tasan da ummi a palon ta fa'da bedroom 'dinta da sauri.
Koda yashigo palon direct bedroom 'dinta ya nufa
Koda yashiga tana toilet kawai saiya zauna kan dressing chair din gaban mirror ya lalubo
wayarsa a aljihu yaji yabarota part 'dinsa sai kawai ya 'dauki novel 'din dake kan mirron mai
suna _the prince of chikago gambler_ yafara dubawa.
'Daure da towel ta fito batada wani kuzari dan tunda taga ayeesha ta rasa kuzarinta saima
zazza6i dake qaqarin kamata.
Sam bata lura dashiba saidata kawo daf dashi tai saurin matsawa baya tana ha'de rai dan
mugun zafinsa takeji haka kawai.
Murmushin gefen baki yasaki tareda aje book 'din ya miqe tsaye yana kallon 'daurariyar fuskarta
yace,
Well tunda naga bakiyi murna dazuwana ba I think qofa itace hanyana yanxu so saki fuskanki ni
kaina inada abinyi agabana.
Ra6ata yayi ya fice batareda ya ko waiwayotaba sbd Sam ya tsani halayenta na ko inkula da
girman kan da bazai bari tayiwa mutum kallon arkiqi ba koda so 'dayane.
Ranta ne ya qara 6aci tabi qofar daya fita da kallo yazo nan be kawai dan ya ca6amin maganar
6acin rai ya fita.
Zubewa tayi bakin gado tana jinjina alamarin cikin matarsa dan tasan ko ummi zata iya yin
komai akan cikin sbd yanda take hango tsananin soyayyar datakewa cikin sbd soyayyar Jamaal
data shafesa.
Tundaga ranar ya daina shiga harkarta sbd ganin ta kama kanta da kowa a gidan qarshema
bata yini a gidan sai school shiyasa shima ya shareta ya maida hankalinsa gurin kulada
ayeesha da kullum yanxu ke fama da ciwon mara kadan kadan.
Yau tun safe ayeesha tafita da cewar gidansu zata ta yini.
Shine yakaita bayan yashiga ya gaida ummanta da dadynta ya fito
Daf dazai bar layin gidan motar Ahmed tashigo layin ya qurawa motar ido sbd ganin mace aciki,
Daf dazasu giftasa yaga qawar neesah ce zeey zaune gaban motar.
Mamakine yakamasa sosai na ganinsu atare batareda neesah ba kuma a layinsu ayeesha.
Tafiyarsa yayi tareda sanya hakan cikin tattalin bincikensa akan Ahmed.
Suna pakawa zeey takira ayeesha a waya saigata ta fito tashigo motar tazauna tareda rufewa
ta kalli Ahmed a gaggauce sukayi mgna ta fita sukuma suka wuce.
Da maraice ti6is tadawo tareda zeey data biyota zata kwana a gidan.
Bayan sunci abincin dare harsunyi wanka zeey tace,
Neesah pls kiban aron wayarki mana zan 'dan kira mumy naji kosun isa kano lpia.
Duba wayar tayi har cikin hand bag 'dinta bata gantaba tace,
Inajinfa nabarota a mota.
Lah kinga natuna ba Ahmed naga ya kar6aba dazu,,,
Yes hakane bari na karbo sbd kinmaga natuna zanyi waya da mamy.
Miqewa tayi itama tana cewa muje na rakaki.
Ayeesha dake zaune tareda Jamaal a balcony tana hango fitowarsu ta miqe tareda zuwa 'daki
ta dauko ledar kaya tace,
My captain yaudai ga Anty neesah can nasamu gani bari nakai mata tsarabar danayo mata.
Batareda ya 'dago daga aikin dayake a iPad 'din hannunsaba yace,