Showing 15001 words to 18000 words out of 52687 words
Chapter 6 - DACEWA Book Complete Document by M amuhagge .pdf
bedroom taji an fixgota harsaidata fa'do masa cikeda tsoro ta
'dago idanuwanta suka shiga cikin nasa daya kafeta dasu,
'Daure fuska tayi tareda fixgewa da qarfi itama tana watsa masa irin kallon rainin dayake watso
mata tace,
Karka kuma ta6ani dan ni ba sa'ar ta6awankace ba so better stay within your limits and
karkayi tunanin 'dan na hakura nadawo nan yana nufin na amince da zama da wannan auren
sunan....
Fixgota yakumayi ta fado jikinsa ya matseta tareda kallon tsakiyar idanuwanta cikin ra'da yace,
Banajin kinada jikinda yakai matsayin ta6awa a guna cox na girmi tunaninki sbd ni mutum ne
mai qyanqyami and I don't like wat is common to people especially downgrade pple and you see
this body of urs is like a common market tomatoes,
And maganan zuwanki nan I think its your problem not mine.
Tureta yayi daga jikinsa ta fa'di qasa kan hannunta ya bugu,
Magan ganunsa sun qona ranta matuqa kamar ita ya kalleta yace kamar tomatoes take a
kasuwa.
Cikin qunan rai ta 'dago da idanuwanta dasuka ka'da zatai mgn ya tamke fuska tareda watsa
mata kallon zallar qyama ya fice daga palon batareda tasamu ta fadi 6acin rantaba.
Hawayen baqin ciki da tsanarsa suka gangaro mata ta miqe ta fa'da bedroom tana jin kamar
zuciyarta zata qone.
A asibiti saida khadija ta share 5hours kafin ta farfado kuma tunda ta farfado take hawaye ummi
tayi lallashi da tambayar harta gaji amma ko magana khadijar taqiyi.
Sallamarsu Dr yayi bayan ya tabbatar musu da damuwa ce tayi mata yawa kuma tana gab da
illatata matuqar ba 'a dau matakin rabata da itaba dan haka suje gida su rarrasheta ta fa'di
damuwarta.
Har suka iso gida hawayen khadija sun kasa tsayawa gashi xuwa lokacin idanuwanta da
duskarta tayi mugun kumbura sbd kuka amma takasa daina hawayen.
Hankalin ummi sosai ya tashi gashi suna dawowa sun tarar da itama neesah ta rufe kanta a
'daki tana kuka.
Zama ummi tayi bakin gadon bedroom 'din khadija tana kallon khadijar dake kwance ta rufe
idanuwanta ga hawaye na gangarowa cikinsu jiki a sanyaye tace,
Khadija na roqeki ki fadamin damuwarki sbd haryanxu zuciyata takasa yarda da cewarki ta
wai karatu ne yayi miki yawa a school.
Bu'de idanuwanta tayi daqyar sbd kumburinsu murya a dashe tace,
Ummi Ki yarda dani Allah karatune yamun nauyi a school,
Ummi da inada wata matsalar bayan wannan dana fa'da miki sbd banda wata uwar data wuceki
a yanxu.
Ajiyar zuciya ummi tasake tana shafo kan khadijar cikeda kulawa tace,
Idan kuwa karatu ne khadija saidai kiyi hkr dan kuwa kinbarsa kenan sai zuwa nan gaba
qila dan banga amfanin karatunba matuqar yana barazana ga lafiyarki da rayuwarki saiki
haqura kawai.
Lumshe idanuwanta tayi cikin tausayin kanta dan ko ummi batace tabar karatuba batasa ran
idanma taci gaba dayi zata fahimcesa sbd halinda take ciki.
( _hassada mugun ciwo ce 'yan uwa dan Allah Ku tsarkake zukatanku_)
Neesah ma duk yanda ummi tasojin dalilin kukanta kasa fa'da tayi sbd har lokacin bata daina
hawayen baqin cikin maganganunsa.
*******
Kallon maganin hannun husnah tayi ta yamutsa fuska tace,
Do u know wat husna I don't think I can use this dan gskia nima inada qyanqyami bare
Wanda zanbawa duk da basani zaiyiba amma ina fargabar yaji warinsa a cikin koma mai zan
saka masa aciki.
Harararta husnah tayi tace,
Wannan kuma matsalarki ce dan nidai nasan irin su Jamaal masu shegen girmankai da jan ajin
tsiya sai an hada musu da asiri suke lanqwasuwa..
No no no, zeey tafada tana saukowa daga gado tace,
Samun kyakkyawan matsuguni a zuciyar irinsu captain hanyar 'dayace,
Wato amfani da kirsa tareda kwantar da kai ka nuna biyayyarka.
Yes zeey nima I prefer that akan wannan 'din sbd wannan zai sakashi ya soni ne kawai nikuma
nafison qiyayyarta tafi soyayyata a zuciyarsa duk da nasan ba wai yana sonta bane hasalima
yanxu tsanarta da qyamarta yake tun ranar da ya kamata da Habib.,
Zeey dake shafa lips stick gaban mirror ta juyo tace,
Nakuma tabbatarda saita gwammace Rayuwa a baqin kabari da zama dashi sbd muguwar
tsanarta dazamu saka masa just kwantar da hankalinki qawata luck is on our side.
Shu'umin murmushi tasaki tareda 'daga wayarta ta danna kiransa..
Fira tashiga jansa cikin kwantar da kai duk da ita kadai ke firar iyakacinsa sauraronta sbd baya
iyawa da surutun ayeesha.
....lectures suka fito ta lura da yau miskilancin yafi na kullum ta kalleta cikin nuna kulawa tace,
Neesah akwai abinda yake damunki ne? You look pale.
Yamutsa fuska tayi batareda tace komaiba har suka isa mota kafin sushiga amirah takirata tana
'daukar wayar tasaki ajiyar zuciya tana cewa,
Thank god amirah you called ina tsananin buqatan magana dake.
To inajinki''amirah tafada daga can 6angaren.
Amirah asmy tazo lagos tun jia ina buqatan magana da ita since dukkanku bakwa kusa tace
she's coming over today and now I can't reach her number so jst send me aunt fateema's
Address I can't wait.
Zan turo miki address 'din yanxu idan kin isa ki kirani nima inason mgn da ita before su wuce
Paris tomorrow.
Ok bye.
Duk wayan datake hankalin zeey nakai amma a kallo bazakai tunanin hankalinta na gunba.
Sai gaf da magrib suka fito school duk da gajiyar dasuka kwaso neesah tace bazata gidaba
harsaitaje taga asmy sbd gobe zasu wuce Paris da iyayenta gurin checkup nata na ciwon heart
datakeda shi.
Sbd nisan anguwar da hold up yasa har akai magrib suna hanya.
Kallon zeey tayi a fakaice sbd ganin tunda suka fito take exchanging texts a waya.
Suna gaf da isa gidan text yashigo wayanta tai banxa dashi,
Zeey ta kalli wayar takalli neesah cikin tsokana tace,
Neesah kamar anyi miki text ko?
Lumshe fararen idanuwanta tayi tana cewa,
Ummn anjima zan duba idan nasamu time.
Qaqalo murmushi tayi tace,
Inaga kiduba cox may be wani mahimmin saqone qilama amirah ce.
Juyowa neesah tayi ta kalleta sbd ganin damuwarta nason ta bude saqon.
'Daukar wayar tayi ta bude massage 'din.
""" _hey neesah itz me asmy ga address 'din dazaki sameni nan sbd ba gidan Anty fateema na
saukaba_""
Sake maimaita karantasa tayi kafin tasaki 'dan qaramin tsaki tana juya kan motar zuwa address
din da asmyn ta turo mata yanxu.
Ajiyar zuciya zeey tayi a 6oye tareda turawa Ayeesha saqo ta maida wayar cikin Jakarta.
Zaune yake a palonsa yana kallon news dawowarsa daga masallaci kenan sallar magrib..
Wayarsace tayi ringing ganin unknown number yasa bai damu da daukaba.
Cigaba akai da kira yaqi 'dauka saiga kira da number ayeesha.
Saida yasaki qaramin tsaki ya 'daga wayar tareda ha'de fuska sosai sbd muryar namiji dayaji.
A ki'dime mutumin yake fadin,
Bawan Allah koma ya kake dame wayarnan kazo yanxu da gaggawa a waffroad sbd tana
ana gaf da lalata mata rayuwarta.
Kallon wayar yayi tareda zarar key yafito da mugun speed.
Suna isa address 'din lokacin ana sallar ishai ga anguwar tsit babu mutane da yawa.
Parking tayi tareda 'daukar handbag 'dinta tafito ta nufi cikingidan tana mamakin maiya kawo
asmy irin wannan mataccen gidan sbd gidanma is like uncompleted building.
Ihun mace taji a 'dakin dake farkon shigowa gabanta na faduwa ta nufi 'dakin ta tura qofar 'dakin
da sauri taja baya sbd ganin ayeesah a kwance kayanta duk a 6arke ga bakinta na jini alamar
bugu sai maza hudu tsaye akanta.
Koda ya parker bai lura da motar ta agurinba ya nufi cikin gidan da saurayin yayi masa
kwatance daidai nan qartin suka fito da gudu jikinsa har rawa yake ya nufi 'dakin
Kuka take tana kakkama jikinta tana cewa,
Na roqeki kadakisa su keta haddina ki taimaki rayuwata kiji tausayina koma mainayi miki ki.....
Cikeda mugun tausayinta da sabuwar soyayyarta ya nufeta tareda rungumota jikinsa
idanuwansa na ka'dawa zuwa jajaye .
Rintse idanu neeesah dake tsaye tayi.
Bude idanuwansa yayi akanta cikeda xafin rai ya taso ya yarfa mata wani lafiyayyen marin daya
'dauke ganinta na daqiqu...
Mamuh馃拫
馃尣 *R H F W F*馃悇
_Don't forget to vote, follow and comments_
[3:22AM, 4/1/2018] 鈥�+234 816 253 8316鈥�: _*DACEWA*_
_(when east meets west)_
_By_
_Mamuh geee_
*Viawattpad@mamuhgee*
*28-29*
Zafin marin yasata zubewa qasa kan gwiwowinta idanuwanta suka ka'da jajir amma Sam taqi
yarda hawaye zubowa fuskarta
Kallonsa take ido cikin ido zuciyarta na quna,
Ji take kamar numfashinta zai bar qirjinta sbd mummunan baqin cikin Marin daya sharara mata.
Fixgota yayi tareda jefar da ita qasa idanuwansa sun rufe sosai da 6acin rai ya nufota tareda
kamo wuyan rigarta ya 6arka da qarfi yace,
Kinason kisa ayi mata fyade sbd bakisan ya baqin cikinsa yakeba to yau zan 'dandana miki
baqin cikinsa.
Yaga rigarta yayi qirjinta ya bayyana yakai mata wata muguwar cafkar da zafinta yasa hawayen
datake dannewa suka gangaro hakama idanuwanta a rintse suke tsabar baqin ciki ko qoqarin
hanasa bataiba sbd gangar jikinta data daina aiki.
Ganin idanuwansa a rufe suke da 6acin rai zai iya abinda yace 'din tayi saurin sakin wani sabon
kuka mai ta6a zuciya tareda rungumosa ta baya cikin kuka take fadin,
Captain ba halinka bane karkayi na yafe mata koma wacece ita,,
Juyowa yayi ya rungumeta cikin jikinsa yana daidaita numfashinsa kafin ya dauketa ya fice
gurin da ita.
Suna fita zeey ta qaraso gurin da sauri tana kallon neesah cikin mamaki da kulawa tace,
Neesah?
Jajayen idanuwanta ta bude zeey tai saurin ja baya cikin zatana sbd tsantsar fushi,6acin rai
tareda qiyayya data gani kwance a fuskar neesah.
Murmushi tayi aranta dan tasan wannan qiyayyar ta Jamaal datake gani a idon neesah bamai
gushewa bace koda zata gushe to tabbas ba yanxuba.
A fili kuwa rungumo neesah tayi tana fashewa da kuka tace,
Neesah dan Allah karki cemin abinda nake zargi shi ya sameki?
Neesah dana sani da bazan bari kishigo ke 'daya ba.
Rintse idanuwa takuma yi ta jinjina tarin qiyayyarsa dake bin jini da jijiyoyinta.
Gyale zeey tajawo tareda rufawa neesar takamota suka fito har lokacin idanuwanta a lumshe
suke.
Seat 'din gaba ta zaunar da ita kafin tazagaya ita taja motar.
Allah yasa koda suka isa gida ba kowa a Palo ta kaita har bedroom 'dinta tayi saurin fitowa ta
nufi gida dan Sam ba yanxu take buqatar Jamaal ya Santa ba sai zuwa gaba.
Gaban mirror ta tsaya tana kallon jikonta da duk rabi yake waje sbd 6arkar da Jamaal yayiwa
rigarta,.
Ihu tasaki mai qarfi tareda 'daukar qwalbar turare dake gaban mirror ta fasa madubin tana
fashewa da wani irin kuka mai qarfi da ciwo dan wannan abin da Jamaal yayi mata baida
bambanci da fyade.
A rikice ummi da inna Rabi suka nufo 'dakin amma gam suka jishi a rufe.
Bugawa ummi tahauyi tana kiran sunanta amma ko jinsu batayi sbd kukan datake tana dukan
madubin.
Ahmed daya shigo palon yayi saurin qarasowa yana tamvayar lapia.
Ahmed bude qofar nan tun kafin ta illata ko kashe kanta.
Palon dady ya nufa da gudunsa ya 'dauko keys masu yawa yafara gwadawa jikinsa na rawa
danko keys 'din da qyar suke tsayawa a hannunsa.
Jan jikinta data farfasa da kwalba ga gashinta duk a hargitse ta fa'da toilet tareda tu6ewa ta
shiga bathtub dake cikeda ruwa ta kwanta tareda nitse kanta sbd bazata ta6a iya Rayuwa da
wannan tsananin baqin cikinba da tarin tsanar datakeji tana yiwa duk wani Wanda ya danganci
Jamaal 'din bare shi kansa dan gwara mata mutuwa da rayuwa.
Da qyar yasamu key 'din daya bu'de dakin har ture ture suke wajen shiga 'dakin
A tsorace ummi tace,
Nashiga uku ni ayshatu me zangani?
Toilet 'din ta nufa da sauri ba wani 6ata lokaci ta fada ai da gudu ta qarasa bakin tub 'din tareda
sakin salatinda ba qarashe da qarfi tana kiran sunanta.
Inna Rabi ma qarasowa tayi cikin tashin hankali tasaki kuka tana cewa,
Allah yasa ba mutuwa 'yar nan tayi,
Ahmed da duk a ru'de yake ji yake kamar ya fa'da toilet 'din murya a qage yace,
Ummi Ku kamota Ku fito da ita mana sai Ai asibiti da gaggawa.
Qoqarin kamota suke amma sun kasa sbd jikinsu dake matuqar rawa sbd tashin hankali gata ba
kaya bare Ahmed 'din ya 'dauketa,
Cikin kuka ummi tace,
Ahmed maza kiramin Jamaal yazo da gaggawa.
Ganin waya 6ata lokacine ya fita da gudu yai sashen jamaal,
A qofa suka ha'du dawowarsa kenan zai shiga,
Cikin son tattaro 'yar nutsuwa yace,
Ummi na kiranka da gaggawa.
Falon ya nufa da hanxarinsa danshi a tunaninsa ummin ce wani Abu ya sama sbd dady baya
gari.
Tun a Palo yake jiyo kukan ummi tana kiran sunan neesah.,
Gabansa yayi mummunar fa'duwa sbd jin sunan wadda ake kira cikin kuka, qarasawa ciki yayi,
yana arba da fasashin kwalabe da jini a tsakar 'dakin yaji qirjinsa yayi wani mugun nauyi da
qyar ya isa qofar toilet 'din ya hangota kwance cikin ruwa bata numfashi
Idanu ya rintse da qarfi nauyin zuciyarsa na tsananta,
Patoranking half shirt 'dinsa ya cire tareda zura hannu ya fiddota ruwan jikinsa har wani rawa
yake
Ummi da inna Rabi suka fito jiran ya kimtsota.
Rigar ya zura mata takai har gwiwarta ya sunkuceta bai tsaya bita kansu ummiba yasakata
motarsa kafin sufito harya fita da wani mahaukacin speed da saura ka'dan ya tafi da qafafun
mai gadi saida yayi wani mugun tsalle haryana fadawa cikin bokitin wankin dayake.
Fitowar Jamaal ba Riga 'daukeda neesah yasa khadija tabar bakin qofar tanaji qirjinta na cixo
hawaye suka gangaro mata tai 'daki da sauri tareda rufo qofa ta sulale bakin qofar ta cusa kai
cikin qafafu tana sakin kuka ahankali.
Ummi kuwa motar Ahmed suka nufa yajasu sukabi bayan Jamaal dake gudun tashin hankali.
Ahmed ma gudun yake cikin tashin hankali dan sai yanxu dayaga zai rasa neesah ya
tabbatarda feelings 'din dayake ji akanta kuma a shirye yake daya fuskanci kowa yanxu akanta
tunda batason Jamaal yazama dole arabata dashi.
_Kuyi Manage ba enough time_
Mamuh馃拫
馃尣 *R H F W F*馃悇
_Don't forget to vote, follow and comments_
[3:22AM, 4/1/2018] 鈥�+234 816 253 8316鈥�: _*DACEWA*_
_(when east meets west)_
_By_
_Mamuh geee_
*Viawattpad@mamuhgee*
*_I sincerely heart you too my Raheenat (heenat)_*
*30-31*
Emergency ward suka nufa kai tsaye Ahmed idanuwansa har wani yaji suke sbd Jan dasukayi ji
yake zai iya rasa ransa idan wani Abu yasamu neesah.
Zaune suka tarar dashi yayi crossing legs yana duba wayarsa,
Sarai yasanda qarasowarsu amma ko motsi baiyiba bare ya 'dago ya kallesu.
Jigum jigum sukai suna jiran tsammani
Ahmed kuwa kasa zama yayi sai kai kawo yake.
Almost 2 hours suna jiran kafin wata Dr yafita room 'din yana zare coat 'dinsa,
Ahmed ne ya nufesa da 'dan hanxari ummi ma baza idanu da kunnuwa tayi tana jiran jin abinda
zai fada,
Shidai yana nan still ko alamar kulasu baiyiba
Dr ya kallesa kafin ya maido da hankalinsa gurin Ahmed 'din yace,
Well numfashinta ya dawo saidai raunikan data jiwa kanta suma anyi dressing nasu all she
really needs right now shine abari tasamu isashen Hutu,
Dan haka zaku iya komawa gida gobe da safe Ku dawo.
Ajiyar zuciya ummi da Ahmed suka saki atare kafin Ahmed yakalli ummi cikin marairaice fuska
yace,
Ummi kije gida I will spend the night hia.
'Daure fuska ummin tayi tareda kallonsa tace,
Bakada tunani ne zaka ce zaka kwana anan kana namiji tana mace kuma matar 'dan uwanka.
Ha'de rai shima yayi kai tsaye yace,
Na za6i kwana anan ne sbd nine na cancanta,
Nine nake tsananin so da qaunarta Wanda bazan ta6a 6arin cuta kusantotaba sa6anin mijin
nata da kike fada na tabbatarda shine sanadin koma meyene yasa takeson kashe kanta.
Idanuwa ummi ta zaro cikin tsananin tsoro tace,
Ahmed me kakeson fahimtar dani?
Idanma namiji ne dole zai kwana aikafi kowa sanin Jamaal ne ya cancanta.
Juyowa tayi gurinda Jamaal 'din me zaune zatai magana taga wayam basa.
Ta maido da kallonta ga Ahmed da alamarinsa yafara bata tsoro tace,
Muje gidan ka 'dauko inna Rabi ita zata kwana anan 'din.
Kai tsaye ya yarda sbd dama Jamaal 'din ne bayaso ya kwana tareda ita.
1:00am
Kasa kwanciya yayi ya zauna bakin gadonsa yana lumshe idanuwansa da har lokacin sunke
qunshe da 6acin rai mai tsanani daya kasa tantance kona meyene.
Rintse ido yakumayi da qarfi maganganun Ahmed na qara yawo cikin kansa.
Me Ahmed ke nufi?
Raini ne wannan dazai bu'di baki yace yana son matar dayasan aurensa na kanta ko kuwa
dama can soyayya suke in