Showing 33001 words to 36000 words out of 52687 words

Chapter 12 - DACEWA Book Complete Document by M amuhagge .pdf

Advertisement

12 Mar 2025

6894

kafa'da Harbin yasamu Habib ya zube gurin a sume.

Miqewa yayi da qyar ya riqo hannunta yana nunasu zeey da bindigar duk da ba sosai yake
ganiba sbd har lokacin jini sosai ke fita a jikinsa.

Qofa suka nufa yana nuna musu bindigar sbd ko mgn baya iyayi.

Mota neesah ta bude Allah ya taimakesu akwai key ajiki zeey bata zareba tashiga seat 'din
driver Ahmed ya kalleta ahankali yace,

Neesah kitafi xan taresu harsaikin kai gida just know one thing neesah I love you,ina sonk.....

Shigar bullet 'din da wani yaron leloh ya harbo a gefen qirjinsa ya katse maganarsa
Neesah ta qwalla qara batasan sanda ta qarfi ya shigotaba ta fixgosa daga ciki ya fa'do cikin
motar ta fixga da mugun speed sukabi ta cikin gate suka bar gidan.

Mamuh💋




🌲 *R H F W F*�



_Don't forget to vote, follow and comments_
[8:31AM, 4/9/2018] �+234 703 593 2228�: *_DACEWA_*
_(when east meets west)_



_By_
_Mamuh geee_



*_Viawattpad@mamuhgee_*



*50-51*



Gudu take sosai tana kallon gefensa dayake kallonta da idanuwansa dake qoqarin rufewa yana
murmushi jini na zubowa daga bakinsa.

Hannuta 'daya ta miqa ahankali ta kama nasa tana hawaye murya na rawa tace,

I love too Ahmed,, ina sonka har cikin raina so mai tsanani so am begging you not to leave me
pls Ahmed., ina sonka...

Saukar harbi taji cikin motar tasu ta 'dago da sauri taga motarsu zeey ce taredasu leloh ta figi
motar ta qara gudu.

Harbin motarsu suke tako ina inda ayeesha ta fixge bindigar hannun leloh ta saita kan neesah
tana cewa lets finish this today.

Harbowa tayi Ahmed ya yunquro da 'dan qaramin kuzarinsa ya tare bullet din ya sauka a
tsakiyar bayansa.

Wani wahalallen nishi yasaki tareda zubewa jikinta.

Sakin motar tayi tareda rungumosa tana rintse ido tace,

Let's die together my Ahmed.

Daji motar tafara gangarawa dasu Wanda hakan yafara Jan hankalin motocin dake wucewa
suka fara tsayawa da sauri su leloh suka tsaya daga nesa dan kar agane su suka biyosu.


Wani qaton rami motar ke qoqarin fa'dawa bayan tafara kamawa da wuta Ahmed ya tattaro wani
qarfi ya tura 6an6areta jikinsa tareda turata waje da qarfi ta window riqe hannunsa tayi tana ihu
tana kiran sunansa ya kalleta a wahalce yace,

Neeees'''bai qarasaba sulbin Jinin hannuwansu yasa ta sulbuce daga hannusa ta ganngara
gefe kanta ya daki wani qaton dutsi nan take ta sume motar ta fa'da tareda kamawa da wuta
sosai.

Ajiyar zuciya suka sauke kusan duk atare ganin yanda wuta kecin motar sun tabbatarda bamai
Rayuwa tsakanin neesah da Ahmed.

Kallon zeey ayeesha tayi cikin samun wani cikakken kwanciyar hankali tace,

Finally I got all I ever wanted.

Cikin taya aminiyarta farin ciki tace,

Well then lets all wish you a happy married life wit your captain,,you alone.

Juya kan motarsu sukayi suka bar gurin hankalinsu a kwance.

Aliyu mamman aliyu shine babban aminin Ahmed yana kawowa gurin yaga daidai lokacinda
motar ke qoqarin fa'dawa rami yakuma tabbatarda motar neesah ce ya fito motarsa da sauri
amma kafin ya iso motar ta fa'da tareda kamawa da wuta amma yaga lokacin da neesah ta
gangaro ta daki dutsi.
Gurinta ya qarasa da sauri ya 'daukota yana kallo motar ta cinye tas da wuta ga amininsa aciki
duk da kuka yake sosai kamar qaramin yaro.

Motar police ce tareda tasa suka 'dauko gawar Ahmed daya qone qurmus bayan an kashe
wutar tareda neesah dake sume kamar gawa suka nufo cikin gari.


Asibiti suka fara kai neesah tareda barin 'yan sanda biyu gadinta kafin suka nufi gudansu
Ahmed da gawarsa Wanda isarsu yayi daidai da isowar dady daga tafiyarsa.


Koda aka ciro gawar gaban dady aka bu'de saura qiris ya zube saida aliyu yayi saurin tarosa
daidai fitowar Jamaal sbd jiniyar dayaji tashigo har cikin harabar gidan.


Gabansane yayi mummunar sarawa yayi saurin dafa motar sbd mahaukacin jirin daya 'dibesa.

Xubewa yayi gaban gawar tareda dafe kansa hawaye suka gangaro daga idanuwansa a karo
na farko arayuwarsa tun tashinsa baita6a koda hawaye ba bare kuka sai yau dayaga gawar
Ahmed.

Rawa jikinsa keyi sosai kamar qaramin yaro ko mgn yakasayi.

Khadija ce tashigo harabar gidan cikin motar ta tun kafin tai parking jikinta yayi masifar sanyi
ganin kamar gawa gabansu dady tanayin parking ko key bata tsaya cirewaba ta fito da sauri
jikinta na rawa.

Cak ta tsaya gaban gawar tareda qurawa gawar ido tagano tabbas Ahmed ne duk da ya qone
sosai amma ta gane shine hannu ta 'dora akai tareda sakin kuka mai qarfi ta zube a qasa.

Inna Rabi ce ta fito da hanxari jin ihun khadija
Itama wani qaqqaran salati tasaki tareda fashewa da kuka ahankali.


Duk da tana cikin tsananin damuwarda ko motsi bata son yi sbd azabar ciwon kai dake
damunta haka ta miqe jin hayaniya harabar gidan gashi inna Rabi data leqa bata dawoba.


Turus ta tsaya ganin gawa ga khadija daketa kiran sunan ahmed 'din tana kuka kamar ranta zai
fita.

Jiri me qarfine ya 'dibeta tayi baya Jamaal ya dago tsalle ya tareta ta rintse idanu saiga hawaye
sun 6alle masu qarfi sbd sobon son Ahmed 'dinta da wani mugun tausayinsa da kewarsa
dasuka rufeta lokaci 'daya ta fashe da kuka ahankali mai shiga rai tana tunanosa.

Duk iya tashin hankali iyalan gidan sun shiga dan kowa kuka yake sosai sbd Ahmed 'din abin
son kowane.

Har aka shiryasa aka rufesa aka dawo bamai iya magana sbd sosai mutuwarsa ta ta6a kowa na
gidan musamman ummi data zabge lokaci 'daya ga wani irin ciwo da zuciyarta keyi.

Har washe garin rasuwarsa neesah bata farfadoba sbd likitoci sun tabbatarda sosai ta bugu
akai.

Mamynta datazo ita ke jinyarta sbd inna Rabi ayyuka sun mata yawa na mutane dan gidan
kusan acike yake sosai da mutane.


Sai ranar daza'ayi adduar uku ta farfado tana ihu tana kiran sunan Ahmed kamar zararra.

Daqyar aka samu ta saurara sbd allurar da akai mata ta kashe jiki.

Lamo tayi jikin mamy hawaye nabin fuskarta amma tanajin ra'da'di da zafi a zuciyarta amma ko
juya idonta bazata iyayiba bare ta motsa sbd allurar da akai mata.

Duk iya yanda aka tsammata daga gareta alamarin ya wuce nan dan sosai
Zabure zabure takeyi duk lokacin da allurar tasaketa harsai ankuma yimata wata.

Cikin kwana 'daya tashin hankalinsu ya ninku bayan na rasuwar Ahmed sbd sabon alamarin
dake tattareda neesah,

Kallo 'daya zakai mata tabaka matuqar tausayi sbd yanda ta yamutse ta rame kamar wadda tayi
jinyar shekaru gashi kowane lokaci yanxu cikin bacci take sbd allura da ake mata koda yaushe
sai hakan ya ta6ata matuqa dan wani irin haske da yellow yellow tayi kamar mai wani ciwon.

Kuka mamy keyi sosai sbd tsaf tarigada tagama hango ta6in hankali atattare da neesah ga
rashin abinci da ciwo dake cin qwaqwalwarta sun sauyata sosai.

Doctors biyar ne suka taru suka duba result 'din hoton qwaqwalwarta suna jinjina alamarin.

Babban Consultant 'din cikinsu shiya 'dago ya kalli Abba da dady sai Jamaal dake gefensu
tsaye shima duk ya rame yayi wani 'dan haske yace,

Well alhaji I'm really sorry to say this but a iya qwarewar bincikenmu mun gano buguwar da
kanta yayi tareda mummunan firgitar rasa wani ko tsoron wani yasa qwaqwalwartata yanxu
bazata iya aiki daidaiba saidai nan zuwa da 'dan wani time idan komai yafara ragewa daga
firgicin datake cikin by god grace muna sakaran everything will fall to its normal place saidai
yanxu kada a ringa matsa takurata sosai da tambaya ko kuma wani Abu dazai firgitata.

Ajiyar zuciya suka sauke atare Abba yayi masa godia suka miqe suka fito office 'din jiki ba
qwari.


Tunda Jamaal yadawo gida ya kwanta a kujerar palonsa yakejin nauyin qirji Sam ko bu'de
idanuwansa baya sonyi sbd Jan dasukai tun ranar da komai yafaru har rasuwar Ahmed dakuma
ciwon neesah yakejin kamar zuciyarsa zata buga sbd komai ya qara shige masa duhu babban
abinda yafi 'daure musu kai shine harbin bullet biyu dasuka gani ajikin Ahmed 'duk daya qone
amma saida 'yan sanda suka gano kuma sun 'dauki hotunan guraren domin gudanar da bincike
amma yanxu neesah da itace only hope 'dinsu itama tasamu ta6in qwaqwalwa.


Ayeesha ce da tun washe garin ranar rasuwar tadawo tana kukan munafurci Wanda ko kallo
bata ishi ummi ma sbd ganin take duk cikinta ne sanadin komai har Ahmed 'dinta ya rasa ransa
Fitowa tayi daga bedroom ta zauna kusadashi tareda 'dan kwantawa jikinsa tace,

My us navy captain pls kayi hkr ka rage damuwarnan sbd tanasani damuwa nima kawai tunda
sun Riga sun tafi sai mu haqura koba komai Ai haqqin kashe mana baby ne yafita a kan....


Idanuwansa daya bu'de ne suka masifar razanata ta miqe tareda ja baya da sauri.

Batareda yace komaiba ya maida idanuwansa ya rufe sbd ko kallonta baya buqatar yaci gaba
dayi dan zai iya yi mata komai akan zancenta daya daki zuciyarsa.



Khadija ma sannu ahankali ciwon zuciyarta ya kwantar da ita sbd damuwar rasuwar Ahmed
data shigeta sosai ga wani irin tausayin kanta dana neesah dake shigarta akowace daqiqa.

Ummi ma dai sauqi sai agurin Allah sbd Sam takasa daina kukan rasuwar Ahmed saima wata
sabuwar soyayyar neesah dake shigarta sbd saiyanxu tagane sona haqiqa Ahmed yayiwa
neesah dan haka yanxu kamar amanar Ahmed take ganin neesah.


Ummi da kanta ta daure a daddafe ta shirya zata asibiti dubo neesah.

Shigowar ayeesha tayi daidai da fitowarsu ummi da mamar khadija dake gidan tun bayan
rasuwar bata komaba.

Khadija ce tafito itama duk ta qarmaje ta zabga uwar rama sbd ciwo sake cinta.

Gaidasu ayeesha tayi tareda qaqalo murmushi tace,

ummi fita zakuyune keda bakyajin da'di.?

A 'dage mama ta kalleta sbd Sam ta tsani matar Jamaal dan ita 'yarta khadija taso 'daya daga
cikin 'yayan ummi su aura amma ko yanxu ba sakin kari tayiba saita tattara wannan tsinanniyar
ayeeshar ayeeshar ta watsar waje khadijarta tasamu damar zama matar Jamaal suyi ku'di
kamar yanda take buri.
Mama hatsabibiyar mace ce dazata iya tarwatsa gida cikin awa 'daya komai taronsu da ha'din
Kansu.,babban burinta khadija ta auri Jamaal ko Ahmed sbd dukiyarsu da sunansu batareda
tasan itama khadijar Jamaal take kwa'daitawa kanta tuntuni.

Tsaf mama ta tsani ayeesha kuma da manufar fiddata gidan kota halin qaqa yasata fasa
komawa tacewa yayanta( _dadynsu Jamaal_) anan zatayi zamanta dan dama batada aure sbd
babansu khadija da qanwarta maryaam ya da'de da rasuwa.

Murmushin qeta tasaki tareda kallon ayeeshar tace,

Asibiti zamuje dubo kishiyarki aneesah.

Jiri ne yakusa zubar da ita ta dafa kujera jikinta na rawa cikin tashin hankalin daya kasa 6oyuwa
tace,

Neesah bata mutuba ne?

Ummi mama ta 'dan kalla sbd ganin tambayar ta ayeesha ta 6ata mata rai saita saki mugun
murmushi tace,

Bangane wannan tambayar takiba da kinason ace ta mutu ne?

Yawu ta ha'de tafara kame kame
mama tasaki murmushi tabi tawuce sbd sarai taga takaicin maganar ayeeshan a idon ummi.


Suna ficewa Palon ta zube qasa zuciyarta na tafasa akan jin labarin rashin mutuwar neesah
gefe 'daya taga alamar idan tayi wasa mama zatafisu iya tsula iskanci.

Da gudu takoma part 'dinsu ko gani batayi ta rarumo wayarta takira zeey ta fada mata.

Wani wawan ashar zeey ta sako tareda dirowa daga gadon datake kwance cikin masifa tace,

Dole a daran yau basai gobe va muje asibiti mu qarasata sbd idan tadawo hankalinta mungama
yawo.




Mamuh💋




🌲 *R H F W F*�



_Don't forget to vote, follow and comments_
[8:31AM, 4/9/2018] �+234 703 593 2228�: *_DACEWA_*
_(when east meets west)_



_By_
_Mamuh geee_



*_Viawattpad@mamuhgee_*



*52-53*



_wannan page 'din na ta'aziya ne daban hakuri ga masoyan Ahmed da zukatansu suka
ta6u_�



Zaune take tsakiyar gadon ta kwantarda kanta kan qafafunta idonuwanta qure kan qofa ko
qiftawa batayi saidai sun ka'da jajir duk ta qara zabgewa duk Wanda ya ganta saiya tausaya
mata sbd ta canxa kamar ba neesah ba.

Mamy zaune riqeda remote tana ragewa Ac 'dakin sanyi sbd jin jikin neesar kamar da zazza6i.

Ummi ce a gaba kafin mama sai khadija.

Gurin neesah ummi ta nufa ta zauna jikinta na 'qara sanyi hawaye na taruwa a idonta sbd
fuskar Ahmed take gani data kalli neesah.

Mamy gaisawa tayi da mama kafin ta amsa gaisuwar khadija dake raku6e kusada qofa tana
kallon yanda yau neesah 'yar gayu da class takoma banbancinta da mahaukata ka'dan ne duk
sbd aikin maqiya.

Rintse idanuwanta tayi wasu hawaye masu 'dumi suka gangaro mata ta lumshe ido tanajin
damuwar rayuwar data tsinci kanta aciki Wanda sai yanxu take tabbatarda Allah ya hanata
Jamaal ne sbd wannan azabar da neesah ke ciki ba qaddararta bace dan qila da ita'dince to da
tuni su zeey 'din sun kasheta.
Shiru ya ratsa 'dakin na 'dan wani lokaci saiga Jamaal yashigo tareda ayeesha data biyosa
damin ganin 'dakin da neesah take.

Kallon tuhuma mama ta watsawa ayeesah kafin ta saci kallon gefen Jamaal dake duba
magungunan daya Dr kudi 'dazu da safe asiya tai fuskar mamaki tana fadin,

Meyasa ayeesah 'dazu kikayi mamakin da'akace neesah na raye harkina cewa bazai yiyu ace
wani ya rayu a wutar nan ba?
A maganarki sai inaga kenan kina tsaye abin yafaru ko?

Dukkaninsu a bazata zancen yashigesu suka 'dora idanuwansu akan ayeesha don jiran
mezatace ita.

Jikintane ya'dau rawa wani mugun zufa ya karyo mata ta kalli Jamaal taga ya kafeta da
idanuwansa qasa qasa ai nan dabara ta fara kwance mata tana rawar murya tace,

Um..um...am..nazo wucewa ne dana dawo daga asibiti naga.....

Katseta mama tayi da cewa,

Wow wat miracle harkin iya fita keda kikai 6ari kuma idan ban mantaba a ranar aka dawo dake
daga asibiti ina fatan dai ba wata matsalar ce tadawo miki ba harkika fita zuwa asibitin.

Wani yawun ta ha'de tana Neman abin cewa saikuma taji maman tasake cewa,

Kuma Kinga qanwarki nan khadija kwanakin nan tana fama da rashin lapia amma taqi zuwa
asibiti sbd tsoron shiga mutane ne da ita kozaki fa'damin sunan asibitin dake hanyar barin gari

saina kaita.


Cikeda baqin ciki da takaicin mamar daya cikata tace,

Nibansan wata asibitin bayan gariba.

Zaro ido mama tayi tace,

Aa kuma kikace zaki asibiti ne kikaga ha'darin a bayan gari?

Zaro ido tayi sbd shaf ta manta da haka tafada da farko.

Ummi da mamy takalla taga kowaccensu tayi nisa cikin nazarin maganganun a ranta tace
nashiga uku wannan tsinanniyar matar zata kaini karshe na tona asirina da kaina dole nayi
gaggawar sanar da zee a 'dau mataki akanta.

Jamaal kuwa ficewa yayi a 'dakin yana jujuya zancen mama da yanayin da ayeesha tashiga
akan tambayar.

Wani mugun kallo ayeesha tabi mamar dashi tana qissima irin mummunar kisar dazatai mata.

Khadija kallonda ayeesha kewa mamarta ya ta6a zuciyarta sbd tagane manufarsa saidai bata
tunanin zata bari sukai ga cutatar da mamarta zata takawa cin amanarsu da munafurcinsu burki
kowama ya huta.

Mamy da ummi ne suka tafi gida sbd mamy zata 'danyi barci rana ta huta shima sbd mamar ta
matsa ne akan taje ta huta ita zata zauna da neesar.

Bayan fitarsu khadija ta matso ahankali ta tsaya gaban mama tace,

Mama ki fita duk wata harkar ayeesha da mutanenta sbd they are very evil and dangerous,
I know wat they are really capable of in fact they can kill without any hesitation so pls mama
stay away from them banason wani Abu yasameki all abinda nakeso yanxu shine neesah
tasamu sauqi nabata all the evidence nadanakedashi tayi facin 'dinsu kuma badan komai
nakeyiba sai sbd Ahmed.
Dariya mamar tayi duk da tayi mamakin maganar khadijar sosai tace,

Karki damu khadija kawai dai yanxu ki sanar dani komai inason nasani.

Ayeesha itada.....
Shigowar zeey 'dakin tana kuka ya katse khadija fadar abinda tai niyya ta miqe tana kallon zeey

dake kukan munafurcin tausayin neesah.

Babu Wanda yace mata qala harta qaraci kukanta ta miqe ta fita tana jin takaicin qin fitarsu
khadija 'dakin.

Kallon mama khadija tayi murya qasa qasa tace,

Be careful mama these people are very very dangerous.

Fita khadijar tayi tareda rufo qofar ya rage daga mama sai neesah dahar lokacin ko motsi
batayiba kuma idonta a bude.

Ga mamakin mama sai ganin neesar tayi ta rintse idanuwa hawaye sun gangaro.

Mamakine yakamata sbd Dr yace qwaqwalwarta bata aiki daidai to meyasa take hawaye alhalin
batasan komaiba yanxu.,
Well idan kuwa neesah na hawaye it means akwai abinda take tunawa tana hawayen.


Gyara zama tayi sbd gwada tabbatarda zarginta ta yamutsa fuska tana cewa,

Wai meyasa haryanxu mamyn neesah bata dawoba nidaifa tsoro nakeji kar masu bibiyar
neesah subiyo ta hanyar mamynta gashi ita bata hankalinta bare ta fa'desu a kar6o mamyn
kafin itama su....kasa qarasawa tayi tace,

Allah karka bari komai yakuma faruwa da kowa.

Ta gefen ido ta qurawa neesar ido ga mamakinta saitaga idanuwanta a bude jikinta na rawa
hawaye na ganganrowa da gudu daga idanuwanta.

Miqewa tayi ta qaraso gaban gadon takalli neesar da kyau tace,

Poor neesah,,,
Tell me neesah tun yaushe kika dawo normal sbd you can't fool me narigada Nagano ki.

Lumshe ido neesar tayi batareda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login