Showing 12001 words to 15000 words out of 52687 words
Chapter 5 - DACEWA Book Complete Document by M amuhagge .pdf
domin ta fahimci inda zancen ya dosa idan ba kuskure tayiba to lallai
Jamaal ne ya ta6a ta,
Sarai tasan Jamaal zai iya hardai idan ya fahimci bataso ta tabbas ya dingi yi mata kenan
harsai yaga tana neman zaucewa kan masifa.
Shafa kanta tayi tana cewa,
Baby kyale koma wayene ni zanyuwa tufkar hanci saki ranki babu Wanda ya isa ya 6ata
ranki a gidan nan indai ina nan.
********
Washe gari tunda safe ta shirya ko breakfast bataiba ta fito cikin adon Riga da skirt na coffee
atampha da 'dan qaramin gyalenta kitchen ta leqa tacewa inna Rabi tabata Apple biyu.
Riqeda apple 'din da handbg 'dinta ta fito ta nufi part 'din Ahmed.
Zatai knocking saigasha yafito a gaggauce shima tace,
Na 'dauka baka tashiba oya bani key 'din motana ina saurine.
Zaiyi magana wayarsa tai qara yaduba da sauri ya 'daga yana cewa,
Ya Jamaal wlh inada test ne yanxu da safen nan amma idan nadawo zan kaima.,
Ok to ngd.
Kallonta yayi yace,
Sorry Anty neesah wlh bankai wankin motar takiba amma muje atawa mana.
Harara ta sakar masa tareda cewa wlh bazan bika ba sbd daga can akwai inda zani.
Juyawa tayi a fusace takoma cikin gida tana qoqarin shigewa 'daki ta hango key 'din mota a
saman center table batai wani dogon tunaniba ta 'dauka ta fito dan duk tunaninta motar ummi
ce.
Kodata fito tuni Ahmed ya wuce dan haka kai tsaye ha'daddiyar sabuwar motar ta nufa dan
dama tayita kwadayin hawanta amma anqi wanketa sai yanxu dataji ummin na maganar zata
bikin auren 'yar qawarta.
Da mugun speed tabar gidan dan saura mintota ka'dan su shiga test 'din.
Baki maigadi yasaki yana mamakin yau wani yahau motar Jamaal akaro na farko bayan Ahmed
dashima sai idan zai kaita wanki yake hawa.
Guraren 11 yafito cikin shirinsa na qananan kaya sai qamshin turaren oriflame signature dake
tashi ajikinsa.
Palon yashiga cikin siririyar sallama.
Ummi ce kawai zaune a palon tana kallon tashar TLC entertainment.
Kallonsa tayi tana amsa gaisuwarsa kafin tace,
Dadynku yayita jiranka baka fitoba and you switch off your phone harya fita.
Na manta ne ban kunna wayana ba bayan sallar asuba I will call him yanxu idan na fita.
Khadija ce taqaraso palon 'daukeda breakfast 'dinsa jere a babban tray ta aje gabansa tana
gaidasa cikin girmamawa.
Yana duba wayarsa ya amsa mata batareda ya kalli gefen datakeba.
Tea kawai yasha ya miqe yana cewa ummi zai fita.
A tsarge ta kallesa tace,
Jamaal ina zakane naga kabawa fitar mahimmanci.
Kallonta yayi yana da kyau dan son fahimto mai yasa tayi tambayar.,
Dawowa yayi ya zauna kusa da tareda riqo hannunta yace,
Ummi meyasa kikai tambayar bayan baki ta6a tambayataba idan zan fita?
To yanxu nayi tambayar kuma inason nasani.
Ummi nasan tunanin dakike kuma tunaninki gaskia ne ummi sbd Inda kike tunanin zani can
zani.
'Daure fuska tayi kafin tayi magana ya miqe yabar palon.
Dawowa yayi yana cewa,
Ummi pls Ahmed yace yabar miki key 'din motana jia da dare ko.
Eh bari naji ina inna Rabi ta aje.
Khadija kira inna Rabi.
Jiki a sanyaye ta miqe sbd sosai zancen Jamaal ya daketa dan tuni taji ciwon zuciya na neman
kamata na nan take akan baqin cikin dake neman ruguzo mata muddin da gaske Jamaal
neman auren wata yake.
Duk inda ake tunanin ganin key 'din anduba amma ba'a gansaba saida khadija ta fito harabar
gidan ta lurada babu motar tayi tunanin Ahmed ne yafita da motar saitaga babu tasa hakama
iya saninta jiya motar neesah ba gida ta kwanaba kenan ita tafita da motar,
Baqin cikinta da takaicinta ne suka ninku hawaye suka ciko idanuwanta ta juyo palon jiki a
sanyaye hawayenta na qoqarin zubowa.
Bedroom 'dinta ta nufa batareda tabari kowa ya lura da yanayintaba.
Harzata shige tajuyo ahankali kai 'duqe tace,
Ya Jamaal motarfa Anty neesah ce tafita da ita.
Tunda yake rayuwarsa baitaba yimata kallon second biyar bama shiyasa bawani kamanninta
yasaniba amma jin abinda tafada yasatashi 'dagowa ya kalleta da oily eyes 'dinsa dasukai
masifar yi mata kwarjini da razanata da hanzari ta fa'da 'dakinta ta rufo qofa tana sakin siririn
kukan baqin cikin kullum neesah ce agabanta.
Duk iya yanda yaso 6oye 6acin ransa saida ummi tagane sbd tafi kowa sanin halinsa.
Ita kanta tasan neesah bata kyautaba....
Miqewa yayi tareda komawa bedroom 'dinsa ransa a matuqar 6ace amma zata dawo tasamesa
he don't think he can tolarate her nonsense and stupidity coz yafitajin duk wani abunda takeji
dashi infact he will put her to her place.
Zama yake qoqarin yi wayarsa tayi qara yana dubawa yaga ayeesha ce,
Banza yayi da wayar saidayaji batada alamar hakura da kiran ya 'daga yana cewa they are all
dsame#ladies.
Ranta a tsananin 6ace yake amma yana 'dauka ta tattaro nutsuwa ta danne 6acin ran tace,
Captain my Luv ba yanxu zakazo bane naga motanka yanxu a Royallunch hotel.
Ure mistaken,,, yafada kai tsaye yana lumshe idanuwansa dasukai jan 6acin rai.
Qaqalo murmushi tayi tace,
Yes my Luv nima at first dana gani na 'dauka mistake ne but wat confuse me is the lady who is
driving the looks familiar,
I think I once saw her wit Ahmed.
Bu'de idanuwansa yayi a hankali zuwa lokacin sun rine sosai yace,
She and who?
Su biyu ne my love may be is her boy friend kasan yanxu wasu na 'daukan rayuwar banxa
tsakanin namiji da mace shine wayewa but ni....
Quite pls ayeesha.
Sosai ta ankaro 6acin rai a muryarsa tasaki wani shu'umin murmushin samun nasara tace,
Sorry my Luv if I said sumtin wrong.
Kashe wayar yayi tareda kiran Ahmed yana 'dagawa yace,
Where are you?
Ina school,
Tun yaushe kake school 'din?
Tun safe.,
Da problem ne ya Jamaal?
Bai masa amsaba ya kashe wayar tareda miqewa ya nufi palon ummi.
Yanda tagansa itama saidata tsorata sbd tsantsar 6acin rai da masifar data hango a
idanuwansa.
Key 'din motarta ya kar6a yafita da mugun speed.
Royallunch ya nufa yana ganin kiran ayeesha amma yaqi 'dauka sbd yanda ransa ke 6ace zai
iya sakata kuka da bacin rai.
Hannu ayeesha tasa ta 'dau kwalbar champaign 'din dake gabanta ta zuba a cup ta kur6a tana
kallon Habib tace,
Trust me sweetheart our victories days just started from today.
Mamuh馃拫
馃尣 *R H F W F*馃悇
_Don't forget to vote, follow and comments_
[3:21AM, 4/1/2018] 鈥�+234 816 253 8316鈥�: _*DACEWA*_
_(when east meets west)_
_By_
_Mamuh geee_
*Viawattpad@mamuhgee*
*22-23*
Neesah na fitowa test suka fito makarantar tareda sabuwar friend 'dinta datai a school 'din mai
suna zeey.,
A kasalance take driving sbd yunwar datakeji.
Kallonta zee tayi tace,
Yaya ne naga kamar bakyason driving 'din?
Tana kallon titi tace,
Yes wlh yunwa nakeji kamar naje gida.
Cikin murmushin samun sauqin aiki zeey tace,
Why not muje na kaiki wani babban gurin cin abinci na manyan ladies kamarki I knw u will
love it and d place is so calm da quiet.
Kamar bazataba saikuma tace,
Ok then muje inane gurin?
ROYALLUNCH.,,ta fada kai tsaye.
Suna isa gurin taji Sam gurin baimata ba bawai dan bai haduba hasalima gurin ya hadu matuqa
dan gurin na manyane kawai dai kasancewarsa hotel ne yasa taji Sam bazata iya shiga ciki ba.
Zeey taso tashiga amma ganin neesah ta hade fuska saita share tareda bude motar tace,
Bari nayo mana take away saimu tafi school muci nima gurin naga bai kamacemu ba sbd
mutumci da qimarmu muna matsayin mata.
Ok kawai neesah tace tana qoqarin duba wayarta.
Zeey na fita ta nufi wata mota qirar camry217 modl baqa batareda neesah ta luraba sbd
hankalinta nakan wayarta datake daddanawa gashi dama bata kashe motarba Ac takesha
abinta.
Zuge glass 'din motar akayi zeey ta watsawa ayeesha harara tana cewa,
Wlh hkr na yakusa qarewa sbd waccan miskilar kishiyar taki,
Ke banda abinki ma wannan ai bazatai wuyar kishiba sbd shegen Jan aji da girman kai bazai
barta tabi miji ba.
Habib ne ya katse zancen da cewa,
Shiyasa nake masifar son babe 'din I like her ego and personality hmmnnn.
Kallon takaici ayeesha tasakar masa tana cewa,
Can you pls stop that right now before I change my mind nasa ayimin raping 'dinta once and
for all nayi maganin matsalata na huta.
Wani 'dan iskan kallo ya watsa mata yana cewa,
Wlh nafiki zama 'dan iska muddin kikai ganganci ta6ata zakiga tsantsar tantirancina so
gwara ki tabbatar kin tsaya a yanda muka tsara plan,
Neesah is mine alone and captain is urs.
Bude motar yayi yafito ya nufi motar neesah cikin farin ciki yana gyara agogon hannunsa.
Harara ayeesha tabisa da ita sbd Sam takasa samun yanda takeso akan neesah sbd wata
stupid soyayyarsa.
Murmushi zeey tayi tace,
Kibarsa eshaa,idan munsamu buqatarmu tabiya akan neesah ni nasan yanda zamuyi dashi
yanda ko sunanmu yaji saiya suma wlh.
Qaramin tsaki ayeesha tasaki batareda tace komaiba tsabar takaici ita yanxu duk ba wannanba
tasamu ta zamo matar Jamaal 'din tukuna.
Shigarsa motar yayi daidai da isowar Jamaal gurin tsaf ya hango shigarsa motar
abinda yafi 6ata ransa kenan ta 'daukar masa maza a mota infact ace wai motarsa a hotel.
A fusace ya fito mota ya nufi motar
Idan ba Wanda yasansa ba Sam bazakace ransa a tsananin 6ace yakeba.
A zabure ta kalli Wanda yashigo motar..
Rantane yayi mummunan 6aci baqin ciki da takaici suka taso mata
Batasan sanda ta 'daga hannu ta wanka masa lafiyayyen mari ba
Amma ga mamakinta saitaga ya shafa wajen data maresa yana wani shu'umin murmushi.
Rantane yakuma 6aci ta kallesa a fusace tace,
Ka fitarmin a mota before I decide to do sumtin crazy.
Hannuwanta biyu ya kamo da sauri daidai Jamaal ya bude motar.
Saurin sakin hannuwanta yayi cikin sigar tsoro yana qoqarin fita daga motar.
Duk da bata tsoron Jamaal sosai ta firgita da yanayin daya samesu saidai batajin zata nuna
masa hakan yaji 'dadi saita 'daure fuska tamau zatai magana ya fixgota waje tareda jefa mata
key 'din motar ummi da handbag 'dinta yashiga motarsa harya fara tafiya saiya tsaya tareda
qarewa Habib kallo tacikin glass yaja motar da mugun speed yabar gurin.
Mamuh馃拫
馃尣 *R H F W F*馃悇
_Don't forget to vote, follow and comments_
[3:21AM, 4/1/2018] 鈥�+234 816 253 8316鈥�: _*DACEWA*_
_(when east meets west)_
_By_
_Mamuh geee_
*Viawattpad@mamuhgee*
*24-25*
Tunda take arayuwarta ba'a ta6a wulaqantata kamar yauba.,
Yau ita neesar da kowa ke rububice qaninta Jamaal ya wulaqnta cikin dubban mutane,
'Dagowa tayi zuciyarta kamar zata qone takalli Habib dake tsaye gefe yana sakar mata
murmushin mugunta sbd buqatars data biya na yanda Jamaal yagansu.
Zeey ce ta qaraso da sauri takamata a kidime tana cewa,
Lpia neesah?
Ina motar?
Har lokacin kallon Habib take sbd wata sabuwar tsanarsa da qiyayyarsa datakeji.
Kuka takeson yi sbd zuciyarta dake mata zafi sosai amma tsabar taurin rai taqiyi sbd gani take
taci baya idan tayiwa Jamaal kuka.
Tsabar baqin cikin ko motar ummi daya bar mata bata kallaba ta hau drop ta nufi gida tanajin
tsanarsa shima nashiga ranta.
Harta isa gida tsanar Habib da Jamaal na kai kawo cikin ranta
A harabar gidan ta tarar dashi yana waya har lokacin fuskar nasa a ha'de take.
Kai tsaye shi ta nufa itama fuska a murtuqe.
Sarai ya lura da gurinsa ta nufo ya qara ha'de fuskarsa sosai.
Zata fara mgna ya 'dora mata oily eyes 'dinsa cikin tsuke fuska yace,
What?
Rantane yakuma 6aci tama rasa abinda zatai masa sai kawai ta juya a fusace tai cikin Palo.
Siririn tsaki yaja yanajin tsantsar takaicinta tareda qyanqyaminta na shigarsa cox yanxu yafara
tunanin abinda yasa aka fasa aurenta shine shi aka maqala masa,.
Motarsa yafada yafice daga gidan.
Khadija dake tsaye qofar parlor tana kallonsu jitayi qirjinta yayi mata nauyi tayi 'dakinta da gudu
tana danne hawayenta.
Neesah ta ganta taja tsaki tareda fadawa 'daki itama sbd kukan dake qoqarin zuwar mata itama
tana dannewa.
Baki ummi dake zaune Palo tasaki tana bin qofofin 'dakunan nasu da kallo cikin mamakin
abinda ke damun kowaccensu.
Tana shiga 'dakin ta sulale qasa tareda sakin kukan baqin ciki,
Tabbas yau taqara tabbatarda bazata iya Rayuwa da Jamaal ba sbd bazata iya 'daukar
wulaqancinsa ba.
Da safe ummi hankalinta tashi yayi matuqa sbd da wani mugun zazza6i su duka suka tashi
bama kamar neesah da har lokacin bata daina tsiyayar hawaye ba.
Khadija kuwa duk zazza6in dake cinta hakanan ta shirya ta gudu school sbd ganin neesah zai
iya 'Dora mata hawan jini.
Zama ummi tayi tana kallon neesah jiki asanyaye tace,
Baby kidaina kukan nan ki sanar dani matsalarki nayi alqawarin magance miki ita muddin
batafi qarfina ba.
Lumshe rinanun idanuwanta tayi hawayen dake ciki suka gangaro batareda ta bu'desu ba
murya a karye tace,
Ummi in gaf da rasa numfashina,
Ummi rayuwata bazan ta6a samun farin cikiba muddin ina zaune da auren Jamaal akaina,
Ummi bazan iya Rayuwa da Jamaal ba sbd halayenmu sun nesa da juna,
Bu'de idanuwanta tayi ta 'dorawa ummi murya na rawa tace,
Ummi kisa araba aurena da Jamaal wlh bazan iya rayuwar aure dashiba.
Sosai jikin ummi yayi sanyi takalli neesah jikinta na tsananta sanyi tana karanto iya gskia
neesah ke fadar zancen.
Baby tabbas yau da inada dama dana rabaki da Jamaal amma kasancewata mace na rasa
wannan damar saidai ina miki alqawarin samun farin ciki matuqar kikayi hkr kikai biyayya.
Rintse idanuwanta tayi tareda zamewa takoma kwance.
Ummi ma jiki amace ta miqe ta fice.
Jamaal kuwa a ranar ya tunkari dady da zancen auren ayeesha kai tsaye dadyn yace ba yanxu
ba.
Bai tsaya 6ata time 'dinsaba ya kira abban neesah yafada masa kai tsaye,
Abban neesah kuwa babu wani shamaki ya amince tareda alqawarin zuwa wani sati sbd
ganawa da iyayen ayeesha.
Mamy dataji sosai tashiga damuwa sbd sanin halin neesah na girman kai bazai ta6a bari taji
'dadin rayuwar aureba gashi har za'ayi mata kishiya da wuri haka batareda tasan wani da'din
aurenba.
Abba bayan yakira dady sunyi mgn shima dadyn ya amince ummice ta tsaya tsayin daka akan
bata aminceba.
Sam Jamaal yanxu baicika zama gidanba sosai sbd Fushun da ummin keyi dashi akan mgnar.
Yau zaune suke Palo ummi na lalla6a neesah akan tasha magani inna rabi kuwa sai dariyarsu
take.
Khadija Ce tafito 'dakinta tazo ta zauna kusada ummi duk ta hargitse ga wata uwar rama datai.
Kallo ummi tabita dashi cikin damuwa da tausayinta zatai magana inna Rabi tarigata da fadin,
Ummi 'yayanki dai lpia tayi musu qaranci musamman ma khadija duk tabi ta rame.
Hmmmn inna Rabi wlh ita khadija nama kasa sanin damuwarta har gwara baby ita nasan
matsalar aurentane da jamaal....
Wata mummunar qwarewa khadija tayi wadda ta haddasa mata wani yunqurin amai ta sbd jin
maganar ummi ta qarshe wai Jamaal mijin neesah.
Ummi dake zancen Sam bata luraba sbd hankalinta nakan neesah sake shan magani taci gaba
da fadin,
Sannan yanxu dan tsabar rigima yace wani auren zaiyi kafin yakom......
Kusan atare neesah da khadija suka aware gaba 'daya ruwan dake hannunta suka xube had
glass cup 'din nafashewa itakuwa khadija miqewa tayi ta nufi janyar bedroom ko gani batayi sai
kawai su ummi ganin sukai ta yanke jiki ta fadi asume.
Mamuh馃拫
馃尣 *R H F W F*馃悇
_Don't forget to vote, follow and comments_
[3:21AM, 4/1/2018] 鈥�+234 816 253 8316鈥�: _*DACEWA*_
_(when east meets west)_
_By_
_Mamuh geee_
*Viawattpad@mamuhgee*
*26-27*
A rikice sukayo kanta ummi na kiran sunanta da qarfi amma Sam ko numfashi babu alamar
yana tareda ita.
Shigowar Ahmed yasa ummi kallonsa a kidime tana nuna masa khadijar sunkutarta kawai yayi
yafito su ummin suka biyosa zuwa asibiti.
Har suka fice neesah na zaune bata motsaba sbd baqin ciki da takaicin datake ciki na zancen
auren na ummi tace zaiyi,
Imagine ace ita qaninta zaiwa kishiya dan ya rainata,
Baqin cikinta 'daya da auren nasa shine friends da sauran mutanen dasuka santa amatsayinta
na babbar yarinya yanxu zasu riqa ganin itadin ma ba kowa bace a gun Jamaal 'din data
raina,,,wato yafita zama 'dan rainin wayo,
To wlh bari ummi tadawo bazaiyi auren nan ba saiya saketa.
A zafafe ta miqe ta nufi hanyar