Showing 39001 words to 42000 words out of 52687 words

Chapter 14 - DACEWA Book Complete Document by M amuhagge .pdf

Advertisement

12 Mar 2025

6910

yakira Jamaal yace,

Pls Jamaal that lady Dana hadu da ita 'dazu dazan fito yatake a gidan.?

Close friend 'din neesah ce kaga karfa ka dameni da silly questions idan sonta kake kasameta
karka dameni.


Kashe wayar yayi qwaqwalwarsa na qara 'daurewa.

Fita Dr sulaiman yayi yabarsa sbd kiran gaggawar da akai masa a emergency Ward.

Wayar khadija ya 'dauko tareda kunnawa sbd yaga last calls nata a ranar da abin yafaru.


Mamartace takirata last,,

Nazari yafara akan dalilin dayasa zeey 'din zatai mata haka...kodai taganta tana aikata wani
Abu kokuma tanada abinda batason asani khadijar tasani.


Wayar yashiga yafara duddubawa..

Wani malalacin murmushi yasaki lokacinda yagama ganin videon.

Wani yakuma gani a ranar da cikin ayeesha ya xube.

Zama yayi tareda crossing legs yana yana jinjina kai cikin sauqi yagano komai batareda yasha
wuyar daya tsammata ba.


Tattara kayan yayi tareda result 'din yasaka cikin jaka yafito tareda fadawa mota ya nufi hotel
'din daya sauka barin jakar yayi cikin mota yatafi room 'dinsa.


Zeeey dake bibiyarsa sbd tun fitowarsa hankalinta yakasa kwanciya tabiyosa.

Murmushi tasaki tareda nunawa leloh motar tace,

Leloh ka tabbatarda jakarcan batabar hotel 'din nan ba shikuma shegen zanji dashi.

Sauka leloh yayi ita kuma taja motar tabar gurin.





Mamuh💋




🌲 *R H F W F*�



_Don't forget to vote, follow and comments_.

*_DACEWA_*
_(when east meets west)_



_By_
_Mamuh geee_



*_Viawattpad@mamuhgee_*

*58-59*



Motar leloh ya nufa kai tsaye cikin taku dan kar aganosa.

Daf da zai isa Yusuf yafito daga reception 'din hotel 'din yana waya ya nufi motar ya bu'de
tareda fiddo jakar ya rufe motar tareda ya jingina da motar tareda qara 'daga muryarsa yana
waya tsawon lokaci kafin yakoma cikin reception ya nufi elevator yashige zuwa fifth floor room
'dinsa.
Lalla6awa leloh yayi yabisa haryaga room 'dinsa kafin yafito tareda kiran zeey yafara koro mata
bayanin daya tayar mata da hankali.

Jikin na rawa ta danna kiran ayeesha ta sanar da ita tashin hankalin da suke ciki.

Jikuntane itama ya'dau mugun rawa sbd tasan duk abinda ya 'daga hankalinsa to lallai ba
qaramin bala'i bane.
Murya a hargitse tace,

Zeey dole musan abinyi kafin gobe sbd idan jakarnan takai zuwa gobe a hannunsa mungama
yawo danni indama ace mun kar da neesar ko mezai faru da sauqi amma kullum yaqi muke
Abu yaqi ci yaqi cinyewa wannan masifa.

Cikin quluwa zeey tace,

Kawai Abu 'daya zamuyi daga yanxu duk Wanda yayi gangancin yashiga hanyarmu mu
sheqasa lahira ciki har uwar shi Jamaal 'din sbd idanma ta tafi saikinfi samunsa yanda kikeso.

Tsaki ayeeshar taja tace,

Dama ai ita jira nake komai ya lafa sheqaqqiya sunanta,
Kawai dai yanxu zan cewa Jamaal Umma batada lapia sosai zanje na kwana da ita gobe
nadawo idan yaso yau da daddare muje da hannuna zan harbe Yusuf sbd na nuna masa
babban gangancin daya tafka na wasa dani.


Da maraice ta shirya tazo bedroom 'dinsa fuska duk damuwa da guntayen hawaye ta zauna
kusadashi yana tura saqo ta email a laptop.

Bai juyo ba hakama bai daina abinda yakeba a hankali yace,

Uhumm?

Wani takaicine yataso mata na yanda duk wannan yaqin da bala'in datake akansa amma Sam
bata gabansa qarin haushima Sam ko kallo wasu lokutan bata ishesaba hardai da cikinta ya
zube shikenan komai ya qara tsananta.

Danne takaicinsa tayi murya a sanyaye tace,

My captain Umma ce batada lpia shine nakeson naje for today's night kafin zuwa gobe idan
Anty hadeeza tazo daga jalingo saita zauna da ita.

Daka tawa yayi kafin ya 'dago ya kalleta for about 10 minutes kafin ahankali yace,

Eshaaa,,,,eshaa bazaki ita dubota harsaikin kwana acan.

Qyafta idanu tayi hawaye suka gangaro ta marairaice zatayi mgn yayi saurin rufe ido yace,

You can go je ki shirya I will drop you....

No no captain zanje da motana after all yau banason ka fita sbd karka manta 'dazu kace kanka
yana ciwo.

Light kiss tabashi a lips kafin ta fice tana ta6e baki.


Direct gidansu zeey tanufa ta tararda matar baban zeey 'din a palo tana fira da baquwa
A 'dage ta gaidasu tareda shigewa bedroom 'din zeey.

A kwance take daga ita sai gajeran wando da vest.

Zama ayeesha tayi tana aje handbag 'dinta tace,

Yau kuma naga waccen mutuniyarki a palo da baquwa ko me suke qullawa.

Tsaki zeey tasaki tana 6ata fuska tace,
Oho musu nidai abinda nasani nazamar mata qadangaren bakin tulu sbd bata haifeniba dan
haka bazata mulkeniba
Haka nima ban ajiyetaba ba ruwana da ita matuqar bata shiga gonataba.


Qarfe takwas kiran Yusuf yashigo wayarsa lokacin yana zaune palon ummi yana cin abinci

ahankali sbd hankalinsa na kan qofar bedroom 'din neesah dayake ayyana yau a 'dakin zai
kwana.


Ahankali ya 'daga wayar tareda cewa,

What now?

Easy man,,,inason na tambayeka wani Abu akan sabuwar budurwata zeey?

Ka kirani ne kawai kamin wannan tambayar ko kuwa sbd ni inada abinyi yanxu dan naga alamar
kai bakada.

Dariya yayi sosai har jamaal 'din zai kashe wayarsa yayi saurin cewa,

Sorry captain,,,
Tattaro nutsuwarsa yayi tareda zama serious yace,

Captain there's something very important danakeson fa'da maka but dole in person nakeson
fa'da maka ita.

Gyara zama Jamaal yayi yana cewa,

OK gobe zanzo nasameka.

No no dole sai yau sbd am afraid wani Abu zai iya giftawa kafin gobe.

Lumshe idanuwa yayi cikin yanayi na mamaki yace,

Akan menene haka harka damu akan dole saina fito yanxu.

Kai tsaye yace,

Akan Wanda yayi injecting khadija ne...

Cikeda mamaki yace,

Meka sani akan hakan?

Saikazo kawai"""Yusuf yace tareda katse wayarsa.

Miqewa yayi tareda zuwa 'dakin ummi yayi mata saida safe ya fice.

Mama dake tsaye tuni tagamajin wayarsa da Yusuf ta shiga 'dakin neesah ta tararda ita
kwance tana waya da amirah.

Saurin 6oye wayar tayi jin anbu'de qofa amma ganin mama ce saita saki ajiyar zuciya tareda
tasowa ta nufi qofa tasa key tana cewa,

Badai jikin khadijar neba?

Juyowa tayi ta fuskanceta tace,

Yusuf yakira Jamaal yanxu yanason fada masa wani Abu akan mgnar khadija.

Nazari tayi kafin tace,

Let's pray kobai samu wani babban bayani akan yanda abin yakeba yasamu koda clue ne kinga
munsamu damar bayyana komai koda babu evidence akwai yiyuwar ya yarda.




Wanka yayo yashiryo cikin qananan kaya dark blue ya shiga motar yafito gidan ya nufi hotel
'din.

Baqaramin mamaki yayiba ganin Yusuf 'din cikin nisha'di hankali akwance alhalin shi ya 'daga
masa hankali.

Zama yayi tareda aje wayarsa da key 'din motarsa tareda tsuke fuska zaiyi magana Yusuf ya
taresa da cewa,

Do you need anything,coffee, water, drink or...

Are kidding me,,,kakirani ne kabani coffee ne ko...

Calm down man.

Ransane yaqara 6aci yace,

Kagafa malam zan tafiyata.

Sorry dama inason sanarda Kaine I was the one investigating khadijas issue kuma nafara aikina
tun 'dazu danaje gidan and masha Allah komai yazomin da sauqi but bazan fa'da maka komai
yanxuba saida safe insha Allah.

Manyan oily eyes 'dinsa ya watsa masa yace,

Meyasa bazaka fa'damin yanxuba saiwani gobe.

Murmushi yasaki tareda miqewa ya nufi qofar toilet yana cewa,

Zaka fahimci dalilina nayin hakan zuwa goben.

Qaramin tsaki yaja tareda jingina bayansa da kujera tunaninsa na nauyi sbd baisan wa
bincikensu zai nuna musuba.

Kasa komawa gida yayi sbd hankalinsa ya kasa kwanciya matse yakeda gari ya waye Yusuf
yayi masa bayanin komai.

Kwanciya yayi a doguwar kujerar room 'din yaji sanyin ac yayi masa yawa sbd shi mutum ne
mai yawan jin sanyi.

Tashi yayi Yakoma lafiyayyen gadon 'dakin ya kwanta tareda qudundunewa.

Shidai Yusuf yana zaune kan kujera yana aiki cikin laptop 'dinsa.


Qarfe goma sha biyu da mintuna ashirin da biyu suka shigo hotel 'din da farko securities sunso
hanasu shiga amma yanayin shigarsu dakuma yanda ayeeshar taringa taunar chewing gum
tana karkashe ido yasa sukabarsu sukashiga sbd tunanin kar****ai ne wani yakirasu gurinsa.

Su uku sukazo dukkaninsu a matse sai leloh dayake sanye cikin three quarter da armless shirt
'din maza.

Room 'din suka nufa kai tsaye bayan sun baro yaron leloh 'daya a mota batareda ya kashe
motarba.

Rufe laptop Yusuf yayi bayan yagama tareda sakata cikin jaka yasaka cikin wardrobe ya rage
hasken wutar 'dakin yashiga toilet.


Ahankali leloh ya bu'de qofar 'dakin suka shigo cikin duk da sunyi mamakin ganin qofar 'dakin a
bude.

Rufe qofar 'dakin sukayi ayeesha ta zauna tareda crossing legs tana karka'dawa tace,

Leloh tayar mana da 'dan iska.

Matsowa zeey tayi gaban gadon tareda cewa,

No my Swt friend kin manta mutuwa cikin bacci ma tanada azaba after all a dazu damukai
haduwar farko ya sace zuciyata dan haka bana buqatar ganin fuskarsa dan zan iya canxa
ra'ayin kashesa.,,

Dariya leloh yasaki tareda zama kusada ayeesha yana kunna sigari yayi masa mummunan ja a
furzo hayaqin yace,

Zeey Ashe akwai gayen dazai iya shiga wannan zuciyartaki?

Murmushi tasaki tareda kallon inda yake kwance tace,

Poor Yusuf,yashiga zuciyata sosai akaro na farko saidai gangancinsa na bincike akan matsalar
khadija yaja masa sbd yanda yayi saurin Ganowar nan cikin lokaci qanqani zai gano mune
muka kashe Ahmed,
Muka zubar da cikin dayakeso,
Mukaita ha'dasa da neesah,
Mukazo saceta qarshema dai zaigano komai kuma kaga qarshenmu yazo batareda muncimma
buriba shiyasa gwara tun yanxu daba komai yasaniba mu aikasa kafin mu aiko neesah sauran
masu rabon zuwa.

Tsaki ayeesha tasaku tareda miqewa ta fizge bindigar hannun zeey 'din ta saita gadon zata
harba Yusuf ya bu'de qofar toilet tsoro yasata harba bindigar ba shiri cikin rashin sa'a sai a qafar
zeey leloh yasa hannu ya fixgo ayeeshar da qarfi suka bar 'dakin da mugun gudu ko qofafi basu
rufeba direban yaja suka bar gurin a guje.

Tun lokacinda warin hayaqin sigarin leloh ya bugi hancinsa ya farka amma jin abinda suke fada
yasa yakasa koda motsi.

Da sauri Yusuf ya qaraso gadon tareda ta6asa yana kiran sunansa.

Ras yaga idanuwansa a bude saidai wani mugun ja dasukai Wanda shima saida faduwar gaba
tashigesa dan yasan zuciyar Jamaal ba kyau idan ransa ya 6aci.

Saukowa gadon yayi jikinsa har wani mazari yake ya kalli inda zeey ke kwance tana qoqarin
Jan qafa ta miqe cikin tsoro da tashin hankalin Jamaal,,
Tuni jikinta ya 'dau rawa tafara ja da baya.

Kallon fuskarta yayi tareda tariyo maganganunta ya 'daga hannu ya yanka mata wani gigitaccen
marin daya sata zubewa qasa hancinta da kunnunta na kawo jini
Ya 'daga qafa da qarfi ya taka qafarda bullet 'din yashigeta tasaki wata masifaffiyar qara tareda

sumewa a gurin.

Dafasa Yusuf yayi cikin jimami tareda cewa,

Karka fitarda fushinka da 6acin ranka gaba 'daya yanxu kabari harsai kasan suwaye take
taredasu,

Nasanda zasuzo shiyasa nakiraka kaji kagani da kanka sbd ba lallaine ka yardaba da fa'da
maka akayi,,

Neesah da khadija sunsan komai gamedasu shiyasa suke qoqarin ganin sun kawar dasu
Wanda hakan ya hana neesah nuna warkewarta.

Ya mutsa kansa yayi da qarfi yanajin xuciyarsa na Neman bindigewa babu abinda yakeso yanxu
daya wuce ya daddatse zeey amma dole ya barta ta fa'da masa partners 'dinta.


Juyowa yayi tareda janyo zanin gado ya 'daurota aciki yafito batareda tsoron wani ya gansaba
ya bude Boot yajefata ya rufe yabar gurin da mugun gudu kamar zai tashi sama.




🤔🤔🤔gskia inaga zanje break 'din sati biyu sbd voters da comments sunyi
qasa🤔🤔🤔




Mamuh💋




🌲 *R H F W F*�




_Don't forget to vote, follow and comments_
*_DACEWA_*
_(when east meets west)_

_By_
_Mamuh geee_



*_Viawattpad@mamuhgee_*



*60-61*



Direct gidansa dake qarshen street 'dinsu ya nufa

A gigice mai gadi ya bu'de masa gate sbd jin horn 'din dayake a masife.

Ko kashe motar beyiba ya fito ya bu'de boot ya jawota kamar kayan wanki ya nufi bq ya bu'de
ya jefata batareda ya warware mata zanin gadonba ya rufe qofar ya juya yabar gidan da mugun
speed.


Koda ya isa gida qin fitowa yayi daga motar ya kwantarda kansa jikin seat tareda rintse
idanuwansa yanajin zuciyarsa na quna har lokacin.

Ya 'dau tsowon minti goma sha biyar kafin ya bu'de idanuwansa da har time 'din basu dawo
daidaiba ya bu'de motar yafito.

Part 'dinsu ummi yakalla jikinsa na saki sbd ba abinda yake qaunar gani yanxu sama da
neesah.

Kai tsaye can ya nufa batareda la'akari da menene time ba.

A rufe yaji qofar palon ya lumshe ido cikin damuwar kasancewar qofar a rufe.
Part 'dinsa ya nufa yashiga bedroom tareda tu6ewa yayo wanka ya zube a gado zuciyarsa na
qara azalzala da tsananin buqatar ganin neesah duk da yasan Abu ne mai wahala ta manta
komai dan ya lura da tanada kafiya akan abu.


Da qyar yaga gari ya fara haske bayan sallar asuba ya fito yashiga motarsa ya fice.

Koda ya isa a kwance ya tarar da ita tana nishi hawaye nabin fuskarta data kumbura,,

Qafar ya kalla ta kumbura sosai sbd har lokacin bullet na cikin qafar,,

Cikin tsananin tsoro take kallonsa sbd ganin sa6on 6acin rai a tattared dashi.

Saiti da gurinda bullet 'din ke ciki ya taka da qarfi ta saki wata razananniyar qara tareda qara
sumewa daga zaunen.

Ruwan qanqara ya kwara mata a gigice ta farfa'do yakuma taka qafar da qarfi nanma saidata
kuma sumewa ya kuma zuba mata ruwan qanqara.


Tana farfadowa ko motsi bata iyayi sbd azaba...

'Daga qafa yayi zai kuma takawa cikin kakkausar murya yace,

Tell me su waye partners 'dinki?

Girgixa kai tayi cikin wasu irin azababbin hawaye sbd ko bakin bazata iya bu'dewa ba sbd
galabaituwa.

Wani mahaukacin naushi yakai mata a baki saiga haqoranta biyu sun fa'do tareda jini cikin
'daga murya sosai yace,

Bazaki fa'daba kenan?

A wahalce tace,

Ni ka'dai ce.

Takaici da baqin ciki yasashi rufeta da duka da yana tattaka qafarta.

Saidaya tabbatarda bata motsi ya fice kayansa duk jini ya 'dan ta6asu.

Koda ya isa gida part 'dinsa yaje yayi wanka ya shiryo kafin ya nufo 6angaren.


Ummi da inna Rabi ne kawai a palon suna fira mama kuma na kan dining tana cin abinci.

Gaida ummi yayi kafin inna Rabi dan baima lurada mama ba.

Bedroom 'dinta ya nufa kai tsaye yashiga tareda rufowa.

Bai gantaba amma yaji motsin ruwa a toilet..

Bakin window yaje ya tsaye tareda zuba hannuwansa a aljihu ya lumshe idanuwansa.


'Daureda 'dan qaramin towel ta fito sai wani qaramin a hannunta sbd hadda wankan tsarki tayo
na period data gama.

A jiqe dogon gashinta yake haryana 'digar ruwa
Fatarta sai qyalli take sbd lafiyayyen gyara da hutu datake samu.

Sam bata lura dashiba saidatazo gaban mirror ta gansa a tsorace ta juyo cikin rashin sa'a
bedroom slippers 'dinta suka janyeta.

Ahhhhhhhh"""ta fa'da da qarfi lokacinda takai qasa kan qafarta ta dama taji azaba.


A 'dan rikice ya juyo yaganta qasa ya matso da sauri tareda riqota cikin lafiyayyar muryarsa mai
kashe jiki yace,

Oh god fad'uwa kikayi,,let me help u up.

Banxa tayi dashi tareda fara qoqarin miqewa Cikin azaba,,
Wata qarar tasaki tareda kiran sunan ummi..

Kallonta yayi cikin mamakin yanda hartasan takira ummi afterall ma takaicinsa da haushinsa
yake gani a fuskarta bayan yasan ba lafiya ne da ita.....

Unbelievable'''""yafa'da a ransa sbd gano alamar kenan tasamu sauqi...
Hmmnnn well since bata son asani let's do it the way she wants it afterall zanfi jin da'din hakan.


Qura mata oily eyes 'dinsa yayi yana kallon tsakiyar idanuwanta da itama shitake kallo fuska a
tamke.,,
Hannu ya 'daga ahankali yakai fuskarta tareda tattara jiqaqqen gashinta ya maida mata baya
tareda kashe mata ido 'daya.

Zaro ido tayi cikin takaici takuma zabura zata miqe yayi saurin riqeta tareda matsoda fuskarsa
daf da tata tayi saurin rintse idanuwa da qarfi

A kunnenta yakai bakinsa saida ya hura mata iska ahankali yace,

Bazaki iya tashiba so gwara ki nutsu yau nine mai hidimarki.

Turesa tayi da qarfi tareda 'daure fuska tana qara riqe towel "dinta dake qoqarin kwancewa.

Qirjinta da hannuwanta ke kai ya kalla tareda duqawa ba zato taji ya 'daga cak ya zaunar a
bakin gado tareda 'daga qafafun ya 'dora mata a gadon.

Wardrobe 'dinta ya bu'de ya 'dauko mata bra da pant cikin undies 'dinta ya miqo mata kasa
'dagowa ta kar6a tayi sbd takaici wai ace jamaal ke ta6a bra da pant 'dinta bama ganiba


Sake budewa yayi ya 'dauko mata doguwar rigar atampa 'dinkin mara hannu.


Matsowa yayi ya zauna kusa da ita tareda 'daga bra 'din ya nufi qirjinta zai Zare towel 'din akai
knocking qofa.

Fixge bra 'din tayi da sauri tareda turawa under pillow tana kallon qofar.

Miqewa yayi jiki amace sbd yayi niyar yamutsa tunanin neesar amma Allah ya qwaceta.

Da ido ta nuna masa qofar tana murmushin mugunta batareda data saniba.

Murmushi shima ya saki tareda ranqwafowa ba zato taji ya fixge towel 'dinta daga sama
harsaida no**** 'daya ya bayyana tayi saurin riqewa tareda jifansa da pant 'dinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login