Showing 1 words to 3000 words out of 31454 words

Chapter 1 - RAMUWAR GAYYA BOOK COMPLETE by HASSENART BAMALLI .pdf

16 Mar 2025

2715

[8/27, 7:35 AM] Haisahhtttttt:
RAMUWAR GAYYA
(The shaded blood)



© *HIKIMA* *WRITERS* *ASSOCIATION*
( *_Home_* *_of_* *_peace_* , *_joint_* *_entertainment_* *_to_* *_educate_* *_and_*
*_enlighten_* *_our_* *_readers_* )

Written by ️
Hassenart


MARUBUCIYAR:-
•RAYUWAR AFREDARH (Endless love)
•QASAITATTUN MATA
•BAGIDAJIYACE
And now on
•RAMUWAR GAYYA (Shaded blood)




_Hajiya_ _ta_ _Inkinsan_ _bazaki_ _comment_ _ba_ _karki_ _karanta_ _mun_ _book_ _plz_ .



Dedicated to my mom,I love you uwata tafi takowa




_____________________________


0️⃣1️⃣


Bismillahir~ rahmanir~ raheem.




Wani dogon mutum ne fari tas da dogon gemu,ya hade jikinsa cikin harami kamar me shirin hajji
tsaye cikin wani kasaitaccen compound da kwai kwaya daya jal a hannunsa.kaf gashin jikinsa
diga yake daruwa kamar wanda yafito daga wanka.

kira yashiga kwalama wata mata daga cikin gidan,ga dukkan alamu itace mamallakiyar gidan.

"Zeenatu....zeenah..."
Amatukar rud'e wacce ake kira da zeenahn tafito kyakyawace ajin farko sanye cikin jallbiya
baka Wanda tsabagen rud'ewar kiran yasa 'dankwalin kanta yazamo kan kafadarta batareda ta
saniba sai kwantaccen gashinta baki sidik da ya bayyana dogo mai santsi har gadon baya a
shekaru bazata Gaza 40years ba.
Karasawa wajen mutumin tayi ta russuna gabansa,kirjinta na bugu fat!,fat!.
" gani ranka shi Dade"
Mikamata 'kwan hannunsa yayi,sannan yasoma magana

"Karbi wannan kwan ,kirike shi da kyau ki adanashi...shine kaddarar ahalinki,idan kikabari ya
salwanta topah masifune zasu tabbata acikin family dinki....ki rike shi da kyau kinji na gaya
maki"

Karba tayi jikina bari tar..tar..tar,kawai batai auneba sai ji kake tushhhhh,kwan yafadi kasa
yafashe.
Kara tasaki ta daura a hannu aka tana kuma kara volumes din kukan ta.

"Kikafasa ko...to kisaurari hukuncin...." 'Battt ya'bace wani ihun takuma saki Wanda kaf gidan
saida tatashesu a barci da gudu suka shigo.
Farkawa daga furgitaccen mafarkin datayi,tayi....gefen bed dinta taje tadauko littafin addu'oi na
hisnul Muslim tasoma karantawa.


"Hajiya lafiya?...sannu hajiya". Masu hidimta matane kekewayeda ita,amma takasa tankasu.
Waya taciro tahau kiran tilon ' yarta,saida takusa tsinkewa ta daga cikin sheshek'ar kuka
" hello sweet heart?"
"Na'am mummy" tafada cikin rawar murya,tashi tayi zaune cikeda rudewa
"Sweet heart lafiya naji muryanki haka...ko akwai damu wane?"
"No!mum,kewarkune kawai"
"Shine yahanaki bacci a wannan tsohon Daren?"
"To ke mum,meyahanaki baccin?"
"...some thing garalouse muyi waya da safe ,inshaallah ki expecting din zuwanmu anan Lagos
din zuwa dare"

"OK mum bye"
Shigowar maigidanta yasa hadiman gidan fita batareda sunsami amsoshi damuwartaba.

************Littafina na kudine,inkinaso kishiga comment group din wannan littafin ki tura groups
uku(3) kiyi join, ki kwatanta link din wallahi a bude take,kina turawa zai bude ki shiga**********

Nayi nan,sai kunzo
Karki bari ki missing ko 1 page nakune my fam as goron sallah, hrt u all❤️❣️


Follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/LUQs1yAhDie1M6LySE9DES
[8/27, 7:35 AM] Haisahhtttttt:
RAMUWAR GAYYA
(The shaded blood)



*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*(Home of peace, joint entertainment to educate and enlighten our readers)*


Written by✍
Hassenart


MARUBUCIYAR:-
•RAYUWAR AFREDARH (Endless love)
•QASAITATTUN MATA
•BAGIDAJIYACE
And now on
•RAMUWAR GAYYA (Shaded blood)



~_Hajiya_~ ~_Inkinsan_~ ~_bazaki_~ ~comment~ ~_ba_~ ~_don_~ ~_Allah_~ ~_karki_~
~_karanta_~ ~_mun_~ ~_book_~ ~_plz_~ .



Dedicated to my mom ,can't heart you less

__________________________

3️⃣~4️⃣



Zaraf tamike daga kwanciyar da tayi a gado ta fara zagaye dakin cike da tarin tunani ,tareda
fatan samun mafita....

"Oh! Ni mufeedarh ya zanyi ne idan su mom sukazo sukasameni da wannan danyen
ciwon...?".("mtsee,kin jiki da shirme to taya zasu gane abunda ke kasan ki ,kuma ai andinke
ki...".zuciyarta tabata wannan amsan)

" kuma hakanefa saidai kuma ai su fady da nady sunce harta tafiya ta ta sauya....("kwatanta yin
tafiyar mugani?")

Kunna gaba daya gloves din dakin tayi,tanufi gaban dressing mirror dinta, bayan takarewa
tsayuwarta kallo sannan tafara tafiya da sauri sai kuma tayi a hankali " hmmm ba laifi zan dinga
gasa kaina more frequent, kafin suzo....kuma zan rage yawan tafiya kar suyi saurin ramfo ni"

Haka tayita shirya plans har saida tafara jin kiran sallah, sannan takoma ta kwanta taja
bargonta.
Hmm dawannan kwanciyar ba gumma in tashi in gaida uvangijinaba,nima inada nawa laifin
saidai mummy tajamun ...tunda bata nusardani bautama Allah... Yanzu bazan ji kunyar Allah ba
in saida haka tafaru dani zankoma masa...anya in naroki Allah yasakamun kan wa'innan
mugayen Allah ma zai amsa?...." Hawayene suka shiga ambaliya a fuskarta tunowa da abunda yafaru da ita jiya da safe da
kuma fuskokin wa'inda sukayi mata wannan yankan kaunar...
"...shikenan bazan samu peace rayuwar aureba,...shikenan zan rasa miji da zaisoni...shikenan
zanzama karamar bazawara in nayi aure?...wayyo Allah na rayuwata...tabbas saina rama
takowani fuska kuwa...zan tabbatar masu da sunana ,mufy 'Yar mulki 'Yar qasaita komai kika
nema biyoki yake har inda kike badai kibishiba"

Toilet dinta tashiga ta bubburkita alwalanta tazo ta tada sallah shaf,shaf ta idar tana sallama
tayakice hijab dinta dasauri,numfashi take fizgarwa na azaba tuni tayi zufa sharkaf,tube kayan
jikinta tayi daga ita sai pant tashige toilet dinta tasakarwa kanta shaya.....



TÜSHËÑ LÃBÃRÎÑ KÕMÃÎ.

Wacece mufeedart???

Mufeedarh 'yace ga senator mas'udu,da gimbiya zeenartu.gimbiya zeenatu yarinyace ta bakwai
a wajen sarkin Sudan kuma 'ya daya tilo acikin gwarazan mazan gidansu bayan ita tanada
kanne uku suma duk mazanne,don haka gimbiya zeenatu tataso cikin izza irin na masarautar
Sudan sannan shalelen iyayenta,zeenatu batada ji kwatakwata kamar ba maceba, Wanda
hakan yasamo Asaline kasantuwarta cikin maza a koda yaushe.
Senator mas'udu dan yayar mamanta tane da tayi aure anan Nigeria, tun tana karama suka
shaku,donshi yace kiriniyarta da rashin tsoronta suna burgeshi.don haka da yagama secondary
yadawo sudan yacigaba da karatunsa acan ,kuma koda yagama yaki komawa nigeria
inkaganshi acan tofa hutu yajeyi ,ahaka bayan tagirma ne shakuwanda ke tsakaninsu tarikide
takoma soyayya,iyayen su sunyi murna da hakan .
Ba'a dauki wani lokaci ba suka sha biki,aka kawo Amarya wajen yan mamata Nigeria. Senator
mas'udu babanshi dan siyasane don haka shima koda yadawo Nigeria harkan siyasa yafada
yana hadawa da kasuwanci....ba awani Dade ba yazama gawurtaccen dan siyasa da akeji
dashi a partynsu.ya riqe mikamai dayawa kama daga commissioner of finance, yayi ministern
kudi,sannan yadawo yayi mataimakin govnern kaduna,bayan tenor dinsu ya kare ya lashe
kujerar govnern jiharsu wato kaduna state din,yanzu kuma yana matsayin senator ba'asan mai
gaba zata haifarba.


Yaransu biyu ne gyal nusayba da mufyda ,saidai tun nusayba na karama mahaifin zeenatu
yaroki abar masa nusayba wato babban, lokacin tahaifi mufeedarh ba dadewa.don dole suka
badata, takoma hannun kakanninta a Sudan yanzu haka watanta biyar da aure acan.saboda
haka gimbiya zeenatu har mantawa takeyi tanada wata yarinya bayan mufeedarh.
Gata na duniya ana nunama mufeedarh, rashin kwabo yasa ta tashi a sangarce Sam batason
makarantan islamiyya amma boko har tagama secondary bata taba daukan second position
ba, don dole baban yanemo malamin addini dazai ringa koyamata agida amma kukan
mufeedarh da masifan uwarta saida yakoreshi anyi haka yayi tashi uku daga karshe dai dole
yazurawa sarautan Allah ido,yakyalesu din shi gidansa gidan freedom ne kowa yayi yanda
yakeso.

Yanzu haka gidan senator mas'udu yanan acikin garin abj inda suke zaune tareda
iyalinsa.mufeedarh yarinyace mai azabar dafa ,Sam bata yarda da unguwan kwana ita kadaiba
inba tareda mum dinta ba bare wata makarantar boarding don haka daga motarta nazuwa
makaranta ,aji sai gida batada qawaye samsam. Ko classmate dinta sunso su shiga shirginta wulakanci ke isarsu su kyaleta da Kansu.ahaka
tagama makaranta da sakamako mai kyau,bayan nan ne tasoma zaman gida kafin admission
yafita ,anan ne tasoma browsing din latest jami'a ta online tayi applying jamiar Lagos saida
komai yazo hannunta sannan tagayama su dady tasama makaranta a Lagos dad yasha
mamakin ta kasantuwar yasan batasan nesa da mom dinta ,yaso mata makaranta anan cikin
garin abj amma fir tanuna can na Lagos din takeso......don dole aka kyaleta suka fara mata

shirin kaita makarantan ,anan ma akayi wani yakin domin tace bazata zauna a hostel ba saidai
up campus, haka akasa man mata gidanta can bayan quarters din malamai na makarantan
dogon building ne hawa 12 mai dauke da parts 35 tsit wajen yake akoda yaushe kasantuwar
manyan ma'aikatan ke rent a wajen.
Gidanta complete self-contained ne a hawa na goma take zaune.komai saida aka tana zarmata
dazata nema harda maimata aiki wacce DA tagama mata komai zata tafi ,kenan bata kwana a
gida.sannan suka dawo suka barta cikeda kewa.


Saida ta jera sati guda bata leko wajeba,ranan na bakwan da rana ta leka windonta tabaya
saita hango wani katon ruwa duwatsu sun kewayeshi tsuntsaye na shawagi a hankali suna 'Yar
wakarsu sha'awa wajen yabata ,take tasaka wando 3quater da top tasaka hulan sanyi tatafi
wajen da littafin ta anan tazauna sai yamma tadawo d'akinta. Tundaga ranar tasamu wajen zuwa karatu ,don wajen akwai sa saurin hadda acewarta.


A wata ranar Monday ne bayan sun tashi lectures ,gaba daya sun fito hall dinsu .saye take
cikin Riga pink da wando pencil light blue,sai dogon takalmi mai tsinin gaske mai igiyoyi da
dogon zif Wanda sukai holding kafan cikin takamin,
sanye take da zako zakon kunbar roba a hannu da kafanta sunsha fentin pink da yarfin fari,
simple makeup ne a fuskarta abunka ga kyakyawa, don haka ba maza ko mataba hatta
malamanta sunsan dazamanta to ga kyau, kudi ga shigar banza kamar 'Yar arna suma din
marasa addini,don fa 'Yar gayuce na garari


Kyau kam ba'a magana to tsatson sudaniests
Bayan suntashine wasu zafafan 'Yan mata suka biyota,daya 'Yar lukutace kyakyawa da ita fara
saidai batada hanci,dayan kuma slindion ce hanci zar ga manyan idanuwa saidai ita bakace

"Heyy an mata ...ni sunana nadiya amma kya iya cewa nady ,wannan kuma kawatace fadila
take,in bazaki damuba ,bara muyi dropping dinki....munga bakizo da motarkiba yau"cewar Yar
lukutan

" dama kunbarshi zan hayan taxi...tawa tana garejine shiyasa...daganan sai nabiya na karba"
A mugun yangance tayi maganar .
Daidai wasu samari su hudu sunzo mucewa ,gayu ne na garari ,karamin cikinsune dabazai
wuce 25yrs ba yamatso kusada dan pink lips dinta yasa hannunsa akai yaciro ya lashe,yana
murmushi

"Ahsshhhh...baby you're so cute,emihumm�"

Suka ware suna dariya ,takaicine yayi kamar ya kashe ta ,amma tadake jikinta na bari

"Babes...nagode muje kukainin" tafada idonta cikeda kwalla

Hakuri suka bata sukaje wajen motarsu ,suka shiga gaba yawuce back seat


...sai yaya waye wainnan 'YAN matan?



I need more and more comment


Share
Vote
Comment
[8/27, 7:35 AM] Haisahhtttttt:
*RAMUWAR GAYYA*
*(The shaded blood)*




*©HIKIMA WRITER ASSOCIATION*
*(Home of peace, joint entertainment to educate and enlighten our readers)*



Written by✍
Hassenart



MARUBUCIYAR:-
•RAYUWAR AFREDARHN (endless love)
•QASAITATTUN MATA
•BAGIDAJIYACE
And now on
•RAMUWAR GAYYA (The shaded blood)



Dedicated to my mom,can't hrt you less

*_Hajiya_ _Inkinsan_ _bazaki_ _comment_ _ba_ _don_ _Allah_ _karki_ _karanta_ _mun_
_book_ _plz_*



___________________________


7️⃣~8️⃣



"Mufy ,ki tsaya kinazarin tozarcin da wadannan gayun sukayi maki ...zaki barsune ,azuwan
sunci bulus kenan?...koko zaki dauki magani?"

"Babe yaya zanyi to?,kallifa kwalen da sukayi mun na sunayensu a fuskada jinin jikina,sannan
sukayi mun tutuya da hukumanda sune gatan duk wacce akayiwa hakan...so ta inazan rama
sunceceni....but I want to take revenge in all ramifications... But how?" Muryantane ya sarke
tana tsiyayarda hawayen bakin ciki
"Nady talk mana,I know she will agree,due to the critics that she is trying to undo...ko ya
kikace?" Fadila ce tawaiga tana duban nadiya ,kuma take jefa mata waennan sarkakkun
kalamain Wanda suka kadai suka fahimci me suka nufi .
don haka Zuru da ido mufeedarh tayi ,tana fargaban abunda zasu fada mata.
Ajiyar numfashi nadiya tayi ta furzar da zazzafan huci a bakinta tasoma ma mufy
magana,wacce take a rapt attention

"Mufy baby,zamu tsaya kaida fata mudake, mu tayaki farautan gayu nan har sai kin dauki
fansa,ke ba fansa kawai nakeso ba ...ramawa zakiyi fiyeda yanda sukai maki,abunda muke nufi
shine RAMUWAR GAYYA because your blood will never shade in vain...inkin yarda damu so,we
need extra power,letz bet.sannan karki yarda ko mom dinki tasan komai"
Hannu suka hada su ukun suka jijjiga alamar yarda da juna ,da alkawarin zama a tare duk
runtsi duk wuya.fady ce tasoma bayani

"To daga yau mun zama *_3Lovers_* komai namu zamuyi sharing Nadadi ko akasin haka"
Fadila tafada cikeda farinciki,da hango nasara a cikin alamarin.

"To sisters ta ina zamufara?"
Tashi Nady tayi tarada mata a kunne, dakwako ido waje fady tayi waje.

"Babes anya zan iya kuwa mu canja wani decision din."

"Mufy kije kiyi tunani kisani ...the hard way is fthe only way in life,but ina kaunarki banason ki
missing wannan damar dear....and above all,zaki taimaki sauran 'yaya mata masu fama da
kukan tavonsu...kisani abunda zakiyi jihadine babba don bake kadaiba ko gomnati taji sai tayi
saluting dinki"
"OK,but give me chance to think please"

"Never mind you're always welcome, dear...Nady ban waya ta ,indanyi chart da my heart warm"



.....................................................

Juyi takumayi akan gadon ta,fuskarta faceface da hawaye
"Dole zanyi yanda kukace kawayena...Allah ya kaimu ,su mom suzo su tafi din"zuciyartane
tafara gargadinta
" A'ah mufeedarh kidauki duniya saffasaffa tamkar RAYUWAR AFREDARH,kar garin Neman
gira ki rasa idanuwa don ko karki kare ki wai wayi mutane sunamaki kallon BAGIDAJIYACE
zallah, a maimakon haka daure zama jajirtacciya yi hakuri kinemi wata hanyar ba wancan ba ko
kyazama cikin QASAITATTUN MATA acan gaba don abunda kuke kokarin yi shi ake kira da
RAMUWAR GAYYA"

"Gaskiya da sake to kona janyene ,saidai inbanbi shawarinsuba ya zanyi?"


Barcine ya sureta cikeda mafarkan nasarori.......


1:0pm
Karar doorbell dinta yatasheta a barcinta,tsaki tadan yi ta mike tana murtsike ido,dingisawa tayi
bakin kofar tasan bakowa bace face Ngozi.
Bude mata kofar tayi,tayi saurin dawowa kan gadon ta ta zauna.

"Hajiya abincifa yayi ready tun 11,bakifitoba shine na leko inji ko lafiya?"

"Eyyah lafiya klou,baccine yau nayi sosai...nagode ,bara indan watsa ruwa"

Fita tayi tasakayo mata kofar.brush tasoma yi tadauko magungunanta tasha sannan taje tayi
wankan tasa armless gown Mara nauyi taje tadauko abincin ta koma daki,saida taci tayi katt
,sannan tayi hamdala tajawo wayarta datasa acaji ta system dinta.wayar mum dinta ,tahau kira
saida ta kusa yankewa aka dauka....

"Sweet heart,kinji mu shiruko?...naji banjin dadine inajin tafiyar nan sai zuwa next week"

"Mom,meyasameki,ko inzo in duba kine?"
"Bakomai dan zazzabi ne damura fa...ki zauna kawai inakan drugs I will soon be recovered"

"OK mom take care of your self,call you later"
"OK sweet"



-To wai dagaske murace mom takeyi da zazzabi kawai???

-shin wai wani shawara 3lovers sukayi ne mufeedarh ke doubting akai???





Vote
Share
Comment
[8/27, 7:35 AM] Haisahhtttttt:
*RAMUWAR GAYYA*
*(The shaded blood)*



*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*(Home of peace, joint entertainment to educate and enlighten our readers)*



Written by✍
hassenart


MARUBUCIYAR:-
•RAYUWAR AFREDARH (endless love)
•QASAITATTUN MATA
•BAGIDAJIYACE
And now on
RAMUWAR GAYYA (The shaded blood)

Dedicated to my mom can't heart you less


_Hajiya_ _in_ _kinsan_ _bazaki_ _comment_ _ba_ , _plz_ _karki_ _karanta_ _mun_ _book_
_plz_



___________________________


5️⃣~6️⃣



Garejin datakai gyaran motarta suka wuce,da kwatancenta suka isa har wajen. But
unfortunately ba'a gamaba,hakuri suka bata, don dole suka kaita har gida.
Gabda zasu shiga layinsune,sukaga motar waennan samarin na dazu sun shige layin.
Ba wacce ta tanka,har suka ajeta.anan ne Nucy kegayamata tsakanin suma ba nisa layi daya
yara basu,don haka ga numbern su idan motar gyaran ta bai samu gamuwaba,to takira su gobe
sai su biyo su dauke ta kafin ta wuce dato ta amsa masu sukayi exchanging numbers tatafi
,sukuma suka wuce.
Saida tagama uzurorinta ,taci abinci ta sallami ngozi mai mata aiki ta rufo side dinta.bata fitoba
har gari yawaye.masu gyara kam basu ba dalilinsu,don dole takira su fady a waya suka biyo
tagidanta suka dauketa ,har makaranta.
Wannan dalilin ne yahaifar masu da dan sha kuwa,ba cancanba .
Sukam waennan samarin duk inda tasaka sahunta sai sun maida adole su sonta suke
dukkansu(kajifa iskanci).bata kulasu ko kadan donko kaf makarantar ba Wanda baisan gang
dinsu ba,kana cewa shinning stars kawai angane suwa kake nufi

'Yayan manyane na sosai,Sam ba karatu yakaisu makarantanba ,saidai akwai flexing, gashi
suna kyalla ido sukaga budurwa ,suna cewa yes!,topah en mata nan zasu shiga binsu ba
dareba rana.sun bata 'yan mata ba adadi.



Duk wata wacce ta isa da gayu a makaranta to zakiganta cikin gang dinsu.


yanda suke su hudu zaka aza halin su zaizo daya. amma ina kowa dai ina kowa fuskarsa

dabam saidai duk sun fake a leman shaidanne

donko babban su me suna jabir dan Neman matane nagidigi ko kewacece ya kyalla ido in kikayi
masa to sai ya lalataki


na biyun kuma bai damu da vj. Ba shidai yayi lu'du ko da macene ko namiji sunanshi yassar


sai na ukun shi dan baina bainane bai damu da sex ba shidai yaje clubs ayi rawa yasha
giyarsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login