Showing 6001 words to 9000 words out of 31454 words

Chapter 3 - RAMUWAR GAYYA BOOK COMPLETE by HASSENART BAMALLI .pdf

16 Mar 2025

3208

dan lokaci ahaka,kafarsa ne tafara gagaransa tsayuwa da sauri ya cafketa
sukayi kan gadon sa,saida ta lugwuigwuitashi,taga yakai kololuwa wajen bukatar sex pant dinta
kawai yake kokarin cirewa

Hannunta mai zoben nan tadaga ta murza zoben ta dage ta taska masa mari.ji kake
gafffff!!!kamar an maresa da icce take mataunan hakorinsa NA ciki guda biyu suka zubo jini ta
hance da baki face face ya wanke mai fuska ,nan yafadi sumamme!

*BE ON ALERTS!*
Muna second to the last page ne ,duk wacce bata biyaba tayi kokarin biya don kar ayi
bata.....labari va'ama somaba




#vote
#share
#comment
[8/27, 7:35 AM] Haisahhtttttt💅🏻: ©ï¸í ¼í·­Î¹Ä¸Î¹Ð¼aн 🇼rιтer'Ñ• Aѕѕocιaтιon
(Home of peace jointentertainment to educate and enlighten our readers)

RAMUWAR GAYYA
(The shaded blood)


Written byâœí ¼í¿»
Hassenart


MARUBUCIYAR:-
RAYUWAR AFREDARH
QASAITATTUN MATA
BAGIDAJIYACE
And now
RAMUWAR GAYYA


loadιng...........âœí ¼í¿»


Dedicated to my mom, can't heart you less😅🥰


*Last free page*
1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£~1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£


Anan ta tsallaka tabarshi yashe cikin wani hali.
Dariya sukaje,suka doshi yi dukansu ,su ukun domin duk abunda ke faruwa suna

kallonta,kamar video coverage.

"Nice attempt dear,ki barshi zai farfado inyaji sanyin asubah, and he can't tell any one what
have happened" nady ta bata assurance talk

"See babes,ajingine tafiya ta ko naje nadawo?"

"No kije kidawo komai zai tsaya ,inkin dawo macigaba,koyakikace fady?"

"Hakanma yayi"


********************

"Kanajina ?,ka konamun zuciya, kasa raina yana tururi kamar zai faso kirji ya fito, nagaza wajen
yanke maka hukuncin.... Kowani horo sai inga yayi kadan ma zunubinka.....hmmmmmm,yanzu
akwai assignment dazan baka shine sharan fagen hukuncin ka,daganan zan iya gano mai
yakamata nayi maka.....aje abinciko mun ita waye ita? a'ina take ?me take takama dashi?"
"Nagode ranka shidade,fada taku cikawa tamune"yafada gabansa na dukan taratara,zai
yatashi yafita hankali a tashe din dai baisan taina zaifara nemo wacce ko sunanta bai saniba a
kwaryan
Lagos.



*Abuja*

Saida mufeedarh ta shirya tsaf sannan ta murza zobenta,kifita wa da bismillah ta tsinci kanta
ata bayan gidansu,ta tsorata ita kanta ji take uwa ba ita bace ,ko jinnu sun shiga kanta ne.
Haka takakkabe jikinta,ta gyara zaman jikanta take waya taje wajen gate din gidan tasoma
knocking.

Saida aka kwashe kamar minti two ,sannan taji muryan baba maigadi yana tambayar waye?

" baba nice mufy ,bude mun"

Dasauri ya bude gate din yana washe mata dukkan hakoransa dabaki cikeda goro"Hajiya
karama ,tubanake ai bansan kune tafe ba "

"Baka da matsala baba,munsameku lafiya?"
Tana masa maganar tana tafiya ne,so bata jira jin amsarsaba ,tayi cikin compound din.

main falo tayi watsinke,ta tsaya tana waige waige kozataji motsi ,shiru baka jin karar komai
saina a.c
Haurawa sama tayi tana kiran "mom....mom"
Da sauri tafito akwai alamar rama atareda ita

"Sweet, kece da rana tsaka??ban expecting dinki a kwana nan ba....meyasa kikazo kedaya ba
nahanaki nesan tafiya har hakaba"

"Oh mom!,daga shigo wata sai tarban fada?...ta flight fa nake,and I want to surprise you ne ai"

Hugging dinta tayi tareda sakar mata kiss a kumatu irin nasu tarban na 'yan sudan"Eyyah
sweetheart, you're welcome what a jubilate, gani ga babyna yau zan kwana agida I really
missed you badly" tadan sassauta rikonta ,tana daddukan bayanta in a soften way.

"Nima nayi kewarkune mom da yawa da anty nucyta,so inaso inje inganta ne kafin injuya"

"OK muje daga ciki muna tsaye anan" taja hannunta suka wuce room dinta
Dakanta mom tashiga kitchen ta hado mata favourite dinta takawo mata,suka zauna
comfortably sunaci suna fira
Adaidainan dadynta ya turo kofar dakin yashigo
"Wow,wonderful diyata kece kuwa?, ban expecting ganin ki yanzuba,Ashe shi yasa tundaga
gate naji kamshinki ,ke harta atmosphere din gidan ya sawya "dagudu ta'aje spoon da fork din
hannunta tazo ta rungume shi ta makalkale kafarta a bayansa, har wajenda mom din ke zaune
tana aikamasu da sakon murmushi yakaisu ,sannan ya direta,yana kuma jujjuyata kamar
karamar baby" babyna da gaske ,kene dai nake gani a gabana?"

"Dady nice dai autarka...kuma nayi fushi bakira ba alert mai dan nauyin nan"
"Hmmm am busyne kwana biyu dear ,companyn wayoyina, na china wasu turawa keson
murdewa...so gobema nakeso intafi can din"

Ya sauka kan dinning mat din ,ya dauki spoon yasaka a plate dinta suka cigaba daci tare,suna
sake zanta yanda komai zaizo masa cikin sauki,taso tabishi amma yace saboda makarantan ta
,tunda ba Hutu akayimasuba ta hakura ,kawai tatayasu da addu'a.



*12:22am*

Farkawa a bacci tayi ,taduro a gadonta da sauri ,Bandakinta tashiga ,sakamakon fitsari daya
daure mata Mara,jikinta daga pant sai half vest kantama ba dankwali sai kwantaccen gashinta
daya dan yawutse saboda kwanciya. Tura kofar tayi kanta tsaye tayi fitsarinta tagama tayi
flushing. tamike zata fita kenan taji maganar sa a bayanta

Yana zaune akan kijerarsa mekamada karaga,asaitin wajen jacuzzinta,tsorata tayi tayage baki
zata fasa ihu ,shiru tayi sakamakon jin da tayi kamar an datse bakin.

"Habawa my Queen, yazaki fara gujemun ,tun bansan matsayina a zuciyarkiba...."

"Hmmm ,sannu oga" tafada murya na rawa
"Kinzo lafiya?"
"Lfy Lou...." Tahada da sauke kakkarfan ajiyar zuciya,dabatasan NA menene ba.

"Zan ha'da maku haduwa da dan sarkin Zaria,a'ina kikeso kuhadu? Yana farautan ki,sosai kuma
dole zaku hadu,adon haka kiriga approaching dinsa,in yasoma tunkaranki ,kisani shineke da
nasara akanki...."

"Waye dan sarkin ???
Kuma meye hadina dashi???
Kuma inmunhadu me zance masa???" Tajero masa tambayoyin atare

Daga hannunsa na hango sama yayi yadan runtse,sannan ya bude a saitin fuskarta,ram taga
hoton prince atafin hannunsa yana sheka baccinsa akan gado..

"Topah dan sarkin Zaria ne?...nashiga uku danginsu baban dady ne...yazanyi nikam"

"Kije kaduna gobe da motar zakifa .....zan shiga jikinki ki barmun komai nizan hada komai
........dadynki kuma yacira raida company nan don tarigada taciwu masu,...yayan ki nusaiba na
Sudan anan da sati guda zata mutu,adon haka cigaban rayuwanta yana hannunkine,mutuwarta
zai iya jinkirtuwa inkin yi kokari...mamanki zata haukace....dadynki zai talauce....kece kadai zaki
tsiratardasu duka da faruwar hakan,amma kifara da wannan assignment din na gobe"

6atttttttt!!!!
Ya 6ace, daura hannu tayi aka takurma ihu "kadawo kafadamun mafita...don Allah"
"Mummyn ki tasan komai amma kar kije mata da zancen ,akwai lokaci
Kicigaba da kula mun da lafiyayyan jikinki,ki kwantarda hankalinki kisani akoda yaushe kina
taredani ,zan taimakeki aduk hadarin dazai riskeki.....ki iya bakinki"
taji muryar sa yana sauka a kunnenta ta rufin bayin
saita kanta ,tayi tafito ,takoma gado tayi lamoooo,tana tunanin yanda zata kaduna daga Abuja a
mota batareda body guard ba,da karyan wajen Wanda zata har yasa iyayen su yarda.

Tantantan
Taleko takoma anan zan tsaya a free pages.
Maison cigaban labarin, zai biya #100 na katin mtn ya turama wannan number 09065990265.
[8/27, 7:38 AM] Haisahhtttttt💅🏻: *RAMUWAR GAYYAH*
*SHADED BLOOD*

By Hassenart Mohammed😊☎ï¸090 -659 -990 -265












15-16
Garin Allah na wayewa, mufeedarh tafara shirin zuwa kaduna,amma cikeda sak'e sak'en tunni
na zuciya.
" to ni mufy ta ina zan hadu da wannan dan sarkin,da oga yaban umarni... mai zai shiga
tsakanin ni da shid'in?.....ya rabbb Allah ka kawo mun d'auki,ga iyayena a gida niyau yazanyi in
fita da mota ni kadai in wannan Nisan tafiyar ba escort? "
Murya taji adaga saman d'akinta"love...kije kiyi wanka ,ki shirya I will plan everything for you
"wannan karon bata firgita sosaiba don tagane ,muryan oga T.K ne. maida kwallan idonta tayi
dasauri,tasa bayan hannunta tagoge nakan fuskarta,batareda tace komaiba tafara kokarun bin
umarninsa. kwab'e kayan jikinta tayi,ta daura towel tashige ban'daki...a Zir d'inta tayi tsaye ,tana jin dadin
ruwan naratsata tana dan tsalle tsallenta acikin shayan ,d'an nishad'in da tajima bata tsinci
kanta a cikiba tun bayan rapping dinda akayi mata ,yau ta tsinci kanta ciki.har mamakin kanta
takeyi da dalilin faruwar haka. Tajima a bandakin ,Sol ta wanke jikinta ,don haka bayan tagama sulle jikinta da sabulu, tsayawa
tayi ruwan na sauka ajikinta kawai, yana gangarewa ahankali,sam ruwan baya zama ajikinta
daya 'diga zai silale saboda tsantsin jikinta Dana sabulun.murya mai tada tsikar jiki taji ,namai
tsananin sha'awa " ouusshhh!,baby kinada dausayoyin hutawa atattare dake,lallai inacikin masu sa'a na
kasancewa na tareda ke,kiyarda dani zansadaki da duniyar da baki tab'a riskar kanki
cikiba,zan dandani wannan kayan lagwadan naki...amma nikisaki jikinki dani domin kisa aranki
banda wata manufa nacutarwa tsakanina dake face aurenki danakeso zanyi..."dumdum! Takejin
saukan kalmominsa a kahon zuciyar ta tamkar saukan ruwan dalma ,cikeda bakin ciki tad'age
baki ,murya narawa cikeda tarin bakin ciki.takwatse shi batareda yasamu zarafin gama
maganar dayayi nufin yiba
"Wohoho ni 'yatasu daga wannan sai wannan?yanxu har abandaki banda privacy? Kai jahilin
inane?...ko ka aza nidin 'yal iskace?... To kasani wancan ma din Bacon ranane, zan cigaba
dariritama mijina jikina,sannan this Zuma pot is wholly dedicated to my future husband , him
alone, and batun taimako kaima kaje abunka banson taimakon ka,I will stand on my

own...kafita idona kawai tun kan nafara tsanarka!" Takarashe maganar da kakkausar
furuci,cikeda tsoratarwa da gargadi.A maimakon yayi fushi saima bayyana yayi agabanta yana
lasan lebben kasan bakinsa da halshensa,tik yake bakaya ajikinsa,gaba daya 🍌 dinsa
tagama mikewa har wani shaking takeyi ,symbolize yakai mak'ura wajen sha'awar ta,nufota
yahauyi dagudu tashiga matsawa ,tarintse idonta taf da kwalla. "T.k?,T.k karufawa kanka asiri
kafin intona maka....nafita a kungiyar taku ,kodolene?"
Cikin sarkakken murya yasoma magana
"Hmmm!Hajiya mufeedarh,kenan feedarhnmu ba, maisunan roban abincin yara ,sannan mai
kayan dad'in ciyarda manyan yara da jiyardasu dad'i,irinsumu ki gode wa Allah, da
k'awarki,dahar kikai sa'a naji inasonki da aure,dinko kisani ban tab'a Neman abu narasaba,
dole in samu vagina dama duk jikinki wannan alkawarin kaina ne. so,karki sa na karya tarikhin
kaina,ta hanyar hanani aiwatarda nufina... Yooo ,gindinda ba fresh ba zanrufa maki asiri in
aurekin,hmmm kibari muyi komai cikin nishad'i da sirri saikinso wani yasani, donko ko agaban
mamankine zan performing sex dake suna wajen basu ganeba...idan kika matsa mun kuma
zan tona asirinki ,inwulakanta family dinku a idon duniya ,bayan nayi rapping dinki ta karfi akaro
nabiyu with the aid of my charm!!!!....
Sannan kisani kobanida mere physical power dinnan, nafi karfin ki ,babana yafi baban ki suna
dasanuwa a duniya ,bama Nigeria ba... sex kuma na 'daga maki 'kafa nayau,kitsammaceni
awata jik'on don yanzu bazan kwashi lagwada yanda yakamtaba,kiyi ta shamun fruits da
madara more frequent....kije kik'arasa shirin ki,kitunkaresu kai tsaye batareda shayiba ,duk
abunda yazo bakinki kifad'amasu kanki tsaye,zamu turo dan tsaburbur yashamakantar masu
da tunanin su.....6itttt ! Yabace.
Yatsanta tasaka a bakinta ,tagantsara masa cizo cikeda nadamar rai da takaicin
zuciya,batacireba saida taji gishiri gishiri a bakinta tareda wani fitinannen zugi,cire yatsan tayi
daga bakinta .take jini yaballe ya rinka tuttulowa ta jikin yatsan da hakoranta yayi masu huji baki
uku...yarfe hannunta shiga yi tatara ruwa a buta karami tazuba dettol ta wanke tasaka tissue
tadan ne.tazari pant dinta a hang ta saka ajikinta tafita haka nan zuwa bedroom dinta.


*******************


Agurguje ta shirya cikin buban doguwar Riga ta shadda gezna pitch,tasaka takalmi Mara nauyi
far ,inners,mayafi da komai dai duk farare.
Direct dakin abbey tanufa kai tsaye,tashiga knocking d'akin.dasauri abbey yabude cikin
magagin bacci
"Baby lafiya naganki da sassafe...inazaki naganki dashirin fita?" Das !!! Taji gabanta yafadi
,dasauri ta aro confidence tasaka aranta "abbey wannan tambayoyin fa? Ai ni tunda naje lagos
nakoya shiri da wuri,kasansu badai holdup ba,ina ummy? Gidansu kawu bashirun kinkinau
nakeso zani ayanzu dayardan Allah" "Daughter, kece kuwa ?, kai nayi farinciki,kece kikeson zuwa gidan 'yanuwana zumunci,kai naji
dad'i, lallai Allah yasakama Lagos hakika ta gyara mun diyata...."
Ummy ce takaraso idonta alumshe alamun baccin be ishetaba,da kyar take magana ,murya

kasa kasa na masu barci
"Sweetheart, bazakije yauba kibari sai gobe zamuje tare ,can't allow you togo with drivers"
"Ummy bazan jira ko driver ba ,balle gobe, su'adat ce kawai nakeso in gani ko kwana
bazanyiba"(su'adat 'Yar kawun mufeedarh nce wacce,tayi karyan zata gidansa a
kinkinau,kaduna)
Abbey ne ya amshe maganar" zeety,ki barta tatafi,ba'a dakushe mai fatan yin alkhairi...........
Uwata zakiji alert din dubu dari biyar,yanzu nan.nasan zakiso yi masu tsaraba"
"Kamar ko kasani Abby, Allah dai ya kara girma da dauka ka,makiyarka suzama toilet Slipper's
dinka"
"Amin daughty ,Allah yatsare hanya... Wacce mota zaki hau"
"Aban key din Acura dinnan fara,kaga kalar veil dina kenan". Komawa ciki yayi cikeda zumudi
ya dakko jakar keys din yajuye kan gado ,ya lalubo na Acura yabata.Amsa tayi tajuya tabar
dakin da sauri,don ta lura ummy na iya hanawa ,don alamu sun nuna batayi na'am da tafiyarba.
Wajen rumfar important cars din gidan tanufa dake second gate, Wanda basu wuce guda
gomaba don kaf dinsu motocine masu asalin tsada,sababbin yayi 'yan ubansu .sai sauran
rumfunan kuma,motocin gidanne gaba daya .Wanda ko masu aiki in za'a aikesu acikin su driver
ke kaisu,ga sunan birjik iya ganin ka.sai daga bangaren guda motocine 'yan kubul kubul guda
uku ja,yellow,da ash duk na mufeedarh ce intaso zaga gari ita kadai,inbatason yawo da guards
dinta.
Dasauri tadanna remote d'in motar tundaga nesa tabu'de,cikin zafin nama tashiga tayimata key
tadan na numbobin jikin sys. din,tayi reverse kadan tajuya,tanufi third gate,aguje gatemen din
suka bude mata cikeda mamakin fitar ta ,itadaya.cal taharba motarta kan lafiyayyen nikekken
kwaltan dake cikin gidan saida tayi tafiya maitsayi takai last gate din aka wangale mata
fankatafankatan kofofin gate din gidan tafita.sassanyar ajiyar zuciya tasaki cikeda nishad'i
tadauki hanyar
.



***********************

Titi tahau dodar cikeda farincikin tsallake siratsin farko da tunani mai cikeda fargaban tunkarar
siratsin gaba.Lula gudu takeyi atiti.har tashigo garin kaduna.sosai tayi mamakin saurin ta,daga
hannu tayi takalli agogon dak daure a tsintsiyar hannunta.jinjinakai tayi cikeda gamsuwar saurin
da tayi"tompa,gadaini acikin garin kaduna ko ina nanifama oho? Kodashike bara na tafi
kinkinau d'in in dan ikon ya mun'kalu yafad'amun inda zani"afili tayi maganar .motsin Leda taji a
kujeran gefenta ,inda ta aje Jakarta.ganin sa tayi zaune yana cin kabab."woooo! Babe kina
wutankifa,irin wannan had'uwa haka( cikin murya me tada tsikar jiki yasoma magana)
kyakyawar budurwa,zankadaziyya,cikin lafiyayyen motarnan ,one in town,lallai kedin 'Yar
gatace...hope kin fara shan mun fruit da madaran danace kafin kifito? ". 'Yar siririn tsaki
taja"malam inamuka nufa?"..." Cigaba da tafiyarki kan titin damuke enmatana,saura 'yan
dak'ik'u Ku hade" wani faduwar gabane ya ziyarceta rigigif nan take,dasauri takunna a.cn
motan.

"Bulunbotin bura ta yadai,naga kinfirgita ?"
"Malam yakake kokarin maida mun sunana Kalmar 'yan ta'addan en iska. Call me with my
gentle name,inba zaka iyaba cemun madam ,yafi maka sauki"
"Hmmm clap for your self....shishhhhh bamuda lokacin fira yanzu face your front ga motoci
sunan inaso ,inga kwarewarki atuk'i kibi ta motocin dake bin daya hannnun,kinga kinbi one way
kenan,ga motarshi can tahudu da ta karshe saiki kutsa kiyi mar shigan sauri ki crossing hanyan
kidatse gabansa" Cikin mutuwar jiki tasoma abunda yasata .cikin zafin nama tashige gabansu ta fara sauke
murfin saman motar tata yanda zasu ga na cikin motar kurukuru. kashe motar tayi.tawaigo
takalleshi "sai yaya kenan?"
Bara su magantu,sai ki bude motar kifita ki barta anan bayan kinga kin hada hanyoyin ".
Mutane nshi suka fara fitowa da dorinai daga nan 'yansandan dake tafe dasu suka dafo kanta."
Baiwar Allah neyabiyo dake hanyar nan ai ba hannunkibane,gashi motar tamaki lalata"
"Waya gaya maku lalacewa tayi ? To kalau take rufe hanyar nayi da gangan,saboda inaso inga
shu'umin yaron can" tanuna motar yarima duk da bata ganin komai ,saidai tabbas tasan yana
kallon komai
"Kaicon bakinki 'Yar talakawa maza kauda motarki daganan,sannan ki fito ki amshi hukuncin ki
hannun mahukunta 'Yar gidan matsiyata kawai, ke harkin isa ki kulle ma yarima hanya da
gangan?" Wani azakwa'kurin cikine yaketa zuban maganar.
A maimakon tayi magana, kawai saita bude murfin motar tafita tarufo kofar, Tamika hannunta
tasamar motar tafinciki Jakarta tanufi can gefen hanya ta zauna,tahau shafa wayarta a nutse
batareda wani damuwava...............Abangaren mutanen da akatare ma hanya da motar
prince.zage zagene yasoma tashi ata bangarensu , motocin dasuka hada goslow,kara yawa
sukeyi,donsu basusan taina matsalar takeba ,tunda dayar hannun lafiya kalau take.cikin zafin
rai marasu hakurin ciki suka sassauko a ababen hawansu.dukan gilashin motar suka somayi
,ai da azama yaaje jinkansa yafito da sauri shima ya tunkari inda tatafi. 'yan sanda da
dogaransa ,sukabi bayansa 'dduuuuuu!.sukabar taron jama'ar da sakin baki





Vote
Don't share
Comments
[8/27, 7:38 AM] Haisahhtttttt💅🏻: *RAMUWAR GAYYA*
*shaded blood*
By hassenart Mohammed😊â˜Žï¸ 090 -659- 902- 65

*Happy new year in Islam!*
*Allah kabamu ,dacewa da alkhairan da suke cikin farko har zuwa k'arshen shekaran nan
Ammen,Allah kakawo mana k'arshen wannan annoba ta corona virus!*






41-45
Mom zaman dirshan tayi a gefen gadon ta,tana k'ara koya mata kissa da yanda ake sace
zuciyar d'a namiji ,batareda ya ankareba.


"Sweetheart,tashi ki wanka ki shirya mana ko har sai sunzo baki gama kimtsawaba"

Turo bakinta gaba tayi,sanna tad'an nok'e kafad'a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login