Showing 15001 words to 18000 words out of 31454 words

Chapter 6 - RAMUWAR GAYYA BOOK COMPLETE by HASSENART BAMALLI .pdf

16 Mar 2025

3213

mufeda tabud'e motar tafito a
hankali ta maida murfin tarufe don kar yy k'ara.wajen dayayi tabi shi ,hankali kwance yake tafiya
donshi baisan anabinsa abayaba Sam.saida yakai wajen da ya aje motar sa yabude zai
shiga,sannan yaganta tsaye tad'ayan side d'in.tsorata yayi nan yafara k'ok'arin guduwa ,cikin
nuna halin ko inkula tasoma yimasa magana da yaidararran muryarta.

"To ina kuma zaka?, wai ya muke haka dakaine baby?, yakamata ka tsaya kafahimceni banda
fatan cutar ka facema,son ganin mun k'ulla alak'a mai kyau Wanda banzayennan suka b'ata
mana, inkuma kana tunanin cutarku zanyi mai yasa banbibiyi su jabirba I think aisu yafi
cancantai d'auki fansa akansu bakai ba ....I don't care sai ka aureni,but kasani tun ranar da kayi
sex dani katafi da imanin zuciya ta,am totally incompleted,plz ko romancing kabari muna d'an
rink'ayi"
Wani wawan feelings yashiga ji nan take,suna motsamai duk wasu organs d'in shi.tuni yafara
nazarin maganar ta saidai kuma abunda yafaru dashi da ita a wancan Daren yana dawo masa
abaibai.
"Hmmm,gaskiya ina tsoranki,kina firgitani,plz kibar zuwarmun cikin dare,sai ina ganinki kamar
fatalwa.nidai don Allah kiyi hakuri ki k'yaleni,kinga dai jabir ya tursasani har nayi maki fyad'en
nima....." Sud'e le66ensa yashiga yi tunawa da wancan ranar,"first and the most kenan".yafad'a
aransa
"Haba meye kuma abun tsoro ataredani ? Comeon bud'e mun mota ni nagaji datsayuwa ,muje
can zan nuna maka true love ,I will surprise yhu...."
Dasauri yawage kofar tashiga da sauri shima bai tsaya dogon tunaniba,yashiga yaja suka tafi

Anan ne su nady suma duka suka take masu baya..

Sai da yashigo har street d'insu sannan ya waigo yana mata kallo mai cikeda shed'anci.
"Fyn,inamuka nufa gidanki ,ko gidana?"

"No baby muje gidana dai " cikeda sallamawa ya amince suka rankaya har d'akinta, kusan atare
suka shigo dasu Fadila
Jin k'aran k'ofar da murza key din d'akin shi yasashi d'an tsorata,afirgice ya dawo da kallon shi
wajen kofar

"Fyn,who are those?"
"Gang d'ina ,hukumata,k'arfina ,izzata,my evry thing more I could nt mention.... Kasani kwana
casa'in da tara na 6arawone d'ayace tak ,tame kaya....so,today is the day,the day of history, the
day of remember, the day of comemarate,the day of revenge indeed....you will face your bad
offence today,you will regret more and more for if you have all world behind you despite of
securities and others ,they would nt feel and test the agony that you will teste today....we will
make sure you cherish and we don't hv a regretful mind....abunda zamuyi shine maganin
iyayenku ,masu madafan iko ,masu zubarda jinin 'yayan talakawa don SIYASARSU ,ko sauran
biyar buk'atarsu....kunmin fyad'e atinaninku ni er k'ask'antaccen gidane...kummun kurarin
hukuma ,tak'amarku hukumar k'ark'ashinku take....yau zanmaka azaba da irin zunubinka....."

Wani makerkyata yake yana salati,shi duk zatansa tuggunsu namata zasu ahad'a masa ,suyi
masa taren dangi ,ko suyi masa fyad'en shima saidai me?
Suddenly, yaga sunfara wasu incantation, kafin ya ankare tawani fincikosa tadanna bakinta
acikin nasa ,wani abu me kauri ,yellow tashiga dalalamai acikin bakin tana d'uramasa ,tasa
hak'oranta tadatse fatan bakinsa,nauyi yaji ta k'ara masa da girma yana ta6an jikinta sai yaji ya
daskare,kamar icce ihu,yakeyi bamaijinshi,ba tasaki bakin nasaba,saida ta tabbatar ya had'iye
duka ,daganan tahau romancing dinshi da iron body d'inta.wani cafka tayiwa nipple dinsa,saida
taga sunzubo kasa,halshen kiss d'in tafincika tahau cizza tako ina. Saida taga yayi ratarata.
wani rad'ad'in azaba yakeji,fatan jikinsa na kyakkecewa jini na tarara.

"Waiku suwayene,wai" yafad'i a matukar firgice,cikeda rud'anin azaba.

"Ajalinka!,munenan mutumarka !!,yaune ranarka ta k'arshe,kaicon k'arkonka,karshen jinin ka
dodon tsafi tirrrr dakai"Fadila ce tabasa wannan amsar don ita mufeedarh tuni kamanninta
yasauya ,komai dayafaru yashiga dawomata arai,wani kuka takeyi na nadama,da takaicin jefa
rayuwarta cikin tawagar matsafa datayi duk asanadiyyarsu......
Luuuu!, yafara yi yana tangaltangal zaifad'i dagudu nadiya da Fadila suka jawo igiyarda ake
d'aure shanu suka shak'o wuyar sa, kiiii! Sukajashi suna kaiwa kofar d'akinsu,6itttt,suka 6ace
,basu bud'e idoba sai afilinda akayi Mata fyad'en,
igiyoyin dayayi saura a jikinsa suka ciccila areshen wani bishiya suka sargafeshi suka barshi
nan k'afafunsa na reto.bayan sun hanging d'insa ajikin bishiyar .

Can gefe suka tsaya,saida sukaji wani rugurugun murya data cika dajin tace *"DISPERSE"*,Ai
asittin suka arta sunsan aikin yakoma hannun shuwagabanninsu


Wanka sukayi ,cikeda damuwa mufy ke kuka tana murmuring" babes munkasheshi
kenan?...they won't see him before?"

"Kedayalla karki maida aikin mu baya ,in fact kashe shi jihadine....forget about fast now munnnir
is our next target you should be ready ......lagos island bar.....at 3:00am...karmu tsaya sanya
akwai iyayen su acikinmu. Shiyasa akace k'ungiyarmu zai k'ara d'aukaka. Zasu fara binciken
'yayansu,zasu samu da hanninmu ciki...yakuke tunani inyakasance sungano dasa hannun
mu...kusani hallaka, zamuyi kuma sauran sunsha....so,you guys should tight your belts".

Tana kaiwa nan ta tashi tayi ficewarta,Fadila ce ta tsaya,kwantar mata da hankali.

" Fadila bazan iya barciba yau,muje in kwana ad'akinki...."

"OK badamuwa ,tashi mutafi,had'a kayanyyakin da zaki buk'ata "

Saida tahad'a komai nata sannan suka tafi.
***********************
Wayarta mom takira lokacin suna gab da shiga gidansu.yau mom ta qudiri aniyar gayamata
komai.

Adaidai nan ne kuma ,k'aramar wayarta yad'au 6urari dasauri tad'auki wayar mom d'inta bata
jira tacewartaba ,tasoma magana
"Mom,hang the call surukinki ,nakirana....to call later"
Bata jira tacewartaba,ta kashe wayar,cizan yatsa mom tayi daidainan tsohon nan me zuwa
mata abarci ya bayyana mata agaske.

"Banfad'a maki kar ki fad'ama kowaba?....to kifad'a zaki taro ajalinki ai...abunda kika shuka
d'iyarki tasoma girban maki....."

"Bangane ba wata yarinyar tawa ciki?"
Baisauraretaba ya 6ace 6at!!!




Vote
Like
Comment via group.

[8/27, 7:38 AM] Haisahhtttttt💅🏻: *RAMUWAR GAYYA*
*shaded blood*
By hassenart Mohammed😊☎ï¸090 -659 -902 -65









31-35
Gidan mufy sukayi direct da motarsu,a gurguje sukayi wanka,suka canja kaya.
Daga nan bedroom dinta saida suka lek'a nan suka hango shi yashe a k'asa yana ta sharan
barci.

Kulle d'akin sukayi da key suka baje a falo suka hau baccinsu rai fes!

Sai around 9:35am yafarka ,har lokacin suna zube suna shak'ar bacci,farkawa yayi cikeda
d'imuwa da tunanin inda yake dawannan lokacin.

Gigif yayi tunowa ,da mufy dayayi jiya a ashawo ,to shin gaskene su d'inne ko mafarki yakeyi
ne?

Kofofi biyu ya gani mak'ale a d'akin dasauri ya nufa na gefen sa ,saidai kash yana lek'awa
band'aki ,yagani....

Cikeda tsorata ya nufi d'ayar jayayi yaji katakam ai da iya k'arfinsa ya hau girgiza k'ofar yana
kwarara ihu....

Kukan sa yatada su abarcinsu,basuyi watawataba ,suka zari zaftara zaftaran bulalensu ,dasuka
tanada don wannan ranar.

Cikeda rashin tsoro ,nady tamurza key din k'ofar yabud'e ,fincikosa waje tayi

Abunka da d'an maye jiki yariga ya la'ance ba k'wari ,ragagaf yabiyo su kamar yana kan iska

Haba nan tashiga caula mai bulalan hannunta da iya k'arfinta,nan take gaba dayansu suka rufa
mata baya ,saida sukayi mai lilis har sai da baya iya motsi.

Yasar dashi sukayi sannan suka gabatar masu dakansu da manufarsu na kashe shi daba dodon

tsafi jininsa,kuka yakeyi yana masu magiyar suyi masa afuwa amma kamar waka ma yake
masu......

Wayarsa ne ya d'au ringing
"Ka d'auka ka tsaya kana watse mana idanuwarka ,waje"

Hannu na kyarma yayi picking, sunan yassar yagani,d'an saita kansa yayi
"Aboki ya kake?"
"Wallahi I dey fine....ya akayi"
"Kai aboki ,kasan yau naga bala'in dayafi k'arfin ganin idona...kasan Allah yanzu naga gawar
fu'ad sargafe a bishiya?"

Dallaro ido yayi cikeda tsorata
"To sai akayi yaya"
"Gadaininan awajen ...mu had'u a wajen sai mu tattauna,yanzu ma zan kira jabir duk sai mu
had'u...ko yakace"

Gyad'a kai sama yayi kawai,kamar yana ganinsa ya kashe wayar .

don yasan yau kam sun shiga tarko sai buzunsu

yanxu nan nema ya k'ara yardarwa kansa kashe su ,zasuyi da gaske.
Ruwan zufa ke tsiyayawa a jikinsa kamar ,kamar me.

"To malam munnir are you ready to die here secretly,or there in front of them,as exactly how you
treated me that time"

"Hajiya nabi Allah nabiki,na mika duk amince wata gareki,ki afwanta mun nidin mai laifine"

Dariya suka d'auka atare ,kamar zararru can kuma suka sha kunu

Dunkule hannu mufy tayi ta wangalesu a setin fuskar shi

Wani Abu mai kama da tartsatsin wutane yakewayeshi,gir yahauyi kamar yanajin shocking,tun
yana ihu har ya sandare yafad'i rikicaaa! A mace

A take sukaji
Dariya mai ban tsoro tasaman silin d'in d'akin

"Aikinku yana kyau enmata,saura k'iris Ku gama ,ni zan taimaka maku dakaina wajen ganin
bayan T.K Hhhhh"

Atsorace suka kalli juna kafin suyi yunk'urin wani magana 6at suka 6ace harda gawar.

Kamar zakaru akajefosu akan sawayensu ,suka dirku,kafin su wartsake ne , tuni yassar
yagansu haba ....falla gudu ya shiga yi iya iyawarsa

Tuni suka wartsake ,tafa hannunsu suka shigayi guri guda tuni kowannensu wasu igiyoyi suka
bayyana a hannunsu

Dagudu suka bishi,taka uku suka cin masa,zargosa sukayi uwa d'anyan kaza a hannun kuku

"Homosexuality is the best ah swear....keep doing in the hell"

Furucin dasukayi masa na karshe kenan ,suka zarge wuyar sa, dasauri mufy tasaki side ,d'inta
don har ga Allah bazata iya kisaba ,ever!

Juyowar dazatayi tayi ido hud'u da jabir yayi attacking d'inta da bindiga

Cikeda zafin nama,tayi rubbing hannuwarta da karfi tasaki ta iska ,take ta hau rarrabuwa ,har
gida biyar .tuni takewayeshi tsaf tana kyakyata dariya

"Malam jabeer bakaji sak'ona bako....murucin kan dutse ban fitoba saida na shirya....

Mtsewwww! Nonsense kai d'in k'aramun k'warone,kajimun yaro ana babbakar giwa wakejin
k'aurin zomo....toni basa'ar yinka bane da UBANKA! Zanyi....

Domin shine yabani gudunmawa da k'arfin cash don ganin bayanka.....

Kasan saboda me?....SIYASATA (sunan littafina nagaba)
Na shirya mai zanba kuma ya afka da blended eyes din shi.... Such a charming work,he will
regret soon!"


"Nafa karfinki,kafura nine ajalinki....
Zan kashe ki sannan inyi sex dake a mace!"

Dauuuu!!!! Yaji saukar wata bahagon mari tabayansa ,tuni bindigar hannunsa tafad'i da sauri
fady tasa hannu ta d'auka

"We are awesome enough... Go the hell out of you!!!"
Tik!,tik!!,tik!!!

Tasakar masa alburushan batareda tasauraraba

K'ara mufy tasaka,tazube anan cikeda bakin ciki had'e da farin ciki

"Mai yasa kika kashe shi nady ,whyyyyyyyy?"
Tafad'a da k'arfin gaske

Juyawa dajin yahauyi dasu,anan suka hangi T.k d'aure jikin bishiya cikin kaca

Wani magana mai amon gurnani,yasoma musu amsa kuwwa
"Kun cika aikinku...kunba membernku k'arshen d'auka ka,but at one side ,wasu cikin su duk
zasuyi zaman makokin 'yayansu!
Karku damu ni zsnbaku izzah bawanda zaisan Ku kukayi

.....and zaki haye kujeran tukur yanzu kece Shugaba! Ke MUFEEDA!!

Sauran mu ,muyi maki maganin ja'iri mai k'ok'arin tona maki asiri,duk saboda yaga zaki d'auka
ka,hassadarsa d'aya yayi sacrificing iyayen sa da love ones d'in shi dayawa.,..
Keko zaki sama mulkin cikin sauki ....

Ki huta karki tunani t.k he's now over ,munajiranku wajen meeting by 2:0am

Sujjada sukayi masa ,suna mar godiya
K'yar tak'ame agabansa tak'i ko motsawa,bare yasaka ran yi masa ...

"Zarranki,yana burgeki ,shi yasa na za6eki cikin dubun maza....I lyk your smartness"

"Thank you my lord!" Ta furta adake,tana jin wani izza na shigarta


T.k ne cikin kuka ya hau d'aga mata hannu"ki taimakeni k'arya take mun...shed'aniya CE....zata
yadake soon tasamu Wanda yafi ki.....ki gujeta tun kafin amfani ki ya k'are takasheki.... Haka
tayiwa naba yana kafin ni....ki nemi malaman Allah suyi maki addu'a sune kad'ai zasu
ceceki....ki taimaki kanki inasonki ne shi yasa na fad'a maki gaskiya.... Kiyafeni ko naji da
azabar Allah.... I love you mufyyyy!!! " 6ingirgir! Taga ya langa6e alamun ya rigada ya mutu.

Sosai jikin mufyda ya mutu ,wasu zafafan hawayene yashiga tsarto mata,tuni kewarshi ya
d'arsu aranta

Su Kansu su Fadila sun girgiza,sunaji,suna gani suka tsallake gawawwakin suka tafi.


Plz,manage
Inada commitment ne dayawa,am sorry my fam💞

Vote
Comment
[8/27, 7:38 AM] Haisahhtttttt💅🏻: *RAMUWAR GAYYA*
*Shaded blood*
By hassenart Mohammed😊☎ï¸090 -659 -902 -65.











36-40
Tunda mufeedarh tashige d'akinta ta kulle kanta,bata aikin komai sai kuka,tuni ta sallami kaf
masu tayata aikace aikace

Nadamar rai da Dana sani tashigayi, kaf wayoyinta takashesu,bamai damar samunta.

"Oh ni mufeedarh ,nayi sanadin salwartan rayukan wasu don kawai wani RAMUWAR GAYYA ta
tabanza.....
Yanzu sunbar mun duniyar,gashi kuma banda kwanciyar hankali .kullum ina cikin zullumin
abunda ka iya zuwa yadawo....
An kashe t.k sanadiyyata na d'auki ragamar farautan rayuka,sandiyyata....
Niko yau riban me nasamu ?...
Me na tsinta a RAMUWAR GAYYAr?...
Kaicona da muguwar zuciya ta,nagaza da tsayawa inyi hangen nesa....
Na d'auki duniya da girma,inajin komai na Neman zan samu....
Yau gashi nafad'a kogin nadama...
I will die young I know...
Mai zan fad'ama Allah na,inna riski kaina a kabari? Mai yasa wa'innan tunanin basu zomun ba
sai da narigada na jagoranci ,zartarwan....
I hate my life....I hate it"


Gwara kanta tashiga yi a garo ,cikeda suyar rai.ruwan hawayene kawai ke gudu a kuncinta.

Knocking d'in k'ofar d'akinta da taji anayine kamar za'a karya ,yadawo da ita a hayyacinta.

Da rarrafe da Had'a hanya ta k'arasa wajen k'ofar.magana tashiga yi cikin layi ,kamar wacce
tayi shaye shaye ta bugun nan


"Waaaayeee?!"

Daga bakin k'ofar tajiyo muryar mom d'inta ,cikin rauni alamun kuka take


"Sweetheart ,bud'e mun k'ofa...sweet opennnnn!!!" Tafad'a da k'arfinta


Cikin zafin nama tamik'e wani shagwa6a ne ya d'arsu a ranta irin na uwa da d'a ,a gigice ta
bud'e k'ofar,tak'arasa jikinta yaraf,ta kwalla kiran sunanta


"Mummyyyy!!!"take a nan ta sulale a jikinta sumamamiya!


Agigice mummy tashiga kwalawa securities d'in da sukazo tare kira,kururuwa tashiga yi

" oh my dear daughter....what's the calamity?.....karki mutu d'iyata
My life will totally be incompleted without you..."

Gurfana tayi a k'asa tana rizgar kuka
Kamar ba gimbiya zeenah ba
Mace mai tsananin gayu da isah,amma haka ta zube rututu a k'asa tana shar6an kuka kamar
ranta zai fita.


Gaba daya su Kansu securities din sun tsorata daganin mufeedarh 'Yar kwalisa cikin wannan
yana yin,kowa basira yashafe masu.

Aminiyarta dasuka zo tare shugaban mata ,itace tai azamar zuwa wajenta.nan tagano suma ne
tayi,dagudu tanufi fridge dinta tad'akko goran ruwar tamik'ama na gefenta ,atake yayi saurin
6incine kan goron

D'aura ta tayi akan cinyarta ,Shafa mata ruwan tashiga yi a fuskarta zuwa wuya cikeda
lallami,kamar ana tattalin baby.

Wani dunk'ulallen ajiyar zuciya ne taja da k'arfi sannan tasaki.

Saida ta d'auki sakwanni ,sannan tasoma bud'e ido .Nan ta hango mom d'inta turbushe a k'asan
tiles d'in.

Kuka mai sauti tafashe dashi,dasauri ta mik'e ajikin matar da tataimaketan,taje jikin mom d'inta
yakuma fad'awa kanta

Cikin kuka take mata magana
"Mom I want to be with you,in the rest of my life...
Mom na tsani lagos ,na tsani zama cikinta...
Ku d'auke ni ko kuma Ku rasa ni kacokam!"


Shafa gashin kanta tashiga yi ,daga nan za sauke luhu luhun jajayen idanuwarta wand suka
rine saboda kuka akanta

"Baby bazaki kuma kwana koda d'aya ba ,a garin nan ba...
Kobaki fad'aba na yanke wannan
I know what am irritating...."


Juyawa tayi kan securities d'in da hannu tai masu nuni da k'ofa ,kamar ba ita ta kira suba.

sum sum suka fita...cikeda mamakin ta...koda yake inda sabo yaci ace sun saba da halinta.


Hajiya Amin's(shugaban mata) ta kalla wacce tayi saura a d'akin
Aminiyarta ce amma ta maisheta kamar baiwa!

Halinta kenan ,bazata zauna dakai ba sai inzata mulkeka,wacce kaf mufy ta kwashe halin
ta,harms tak'ara da fitsara irin nasu ta 'yayan zamani ,'yayan masu kud'i da mulki


"Pack her important load,we will be going shortly..."

Cikin gaggawa tashiga Had'a komai na mufyda ,itakam tana kwance a cinyarta har suka gama

Nan suka datso k'ofar suka d'auki hanyar gida ....


****************************************

*Abuja*
Tunda sukaje gida mom d'inta ke tambayarta problems dinta amma fir tak'i fad'a,dama tadameta
saita fashe da kuka tana kwala kiran dadynta

Jiki narawa tashiga lallashinta ,tsoron ta d'aya kar yazo gamo tayi acan.


"Sweetheart, kiyi hakuri dadynki na nan dawowa nayi masa waya...even him he's eager to see
you Darling"

D'aga mata kai tayi tana kwa6e fuska ,tana wani tale baki a dole ga shagwa6a66iya.

Wayarta tazaro ajakar laptop d'inta,tajona system d'in acaji wayar kuma ta kunnata,ta aje akan
bed tashige wanka.

Sosai ta sulle jikinta,tunani t.k ya shiga dawomata ,tanayi tana k'arewa inda yake bayyana mata
acin bathroom d'in akan karagarsa

"Wai dagaske ne ya mutu shikenan baxai sake zuwa yana damu naba?...

Ah swear ah wanna trash this bad gang of evil...rather I will be cherish....

Wannan alkawarin da nad'aukan ma kaina ne..."

D'aga kwayar idonta sama tayi hawaye na tsiyaya mata

"Allah ka shaida na tuba,nabika ya Allah, na aikata laifi nisa kuskure , I commited my self in
shading their blood and indeed, yanzu ina nadama...

Allah kayafemun ...Allah kasan bani nakashesuba...Allah kayi mun afuwan....Allah kadakar mun
da zuciya....

Ya Allah nayi alkawarin tarwatsa kungiyar nan ...Allah kasa yazama fansar zunubina..."


Dak'yar ta iya share hawayen ta ,takuma d'aurayo fuskarta ,tafito.

Doguwar jallabiya mai guntun hannu tasaka pitch mai ratsi ratsi,tayi rolling da k'aramun veil din
kayar

D'an ficilin dan kunnen gold mai kamada d'an mak'ale ,tasaka a kunnenta sai sisin chain na gold
din ta kewaye doguwar wuyar ta mai guru gurun tsokan wuya

Tazizara kwalli da lip balm tafeshe jikinta da turaruka ta fito da shirinta na zuwa k.d d'auko
motarta.

Sai asannan ta d'auko wayarta nan taga rututun missed calls d'inshi,da azamarta tayi call back
dama shid'in taso kira


Ringing d'aya ana biyu ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login