Showing 27001 words to 30000 words out of 31454 words
Chapter 10 - RAMUWAR GAYYA BOOK COMPLETE by HASSENART BAMALLI .pdf
irin
na matan sunnah tasoma magana.
"Haba mijina kataimakeni karka dausashemun farin cikinmu,nida nikeso inmun dawo ka k'ara
cina da kyau fiyeda Na yanzu....please take it easy"
Jinjina Mata kai mutum yayi jikinsa na 6ari itakam komai bata iya sawa ajikintaba....tayayibi
zurmemen hijab suka fita
Saida suka fara biyawa ta falon suka d'auki yoghurt da cup d'in sannan sukaje ,shi yana rike da
kayan ita kuma ta bud'e masu suka shiga,keyn ta maida ta ciki ,ta kulle
Tunda taganshi da cup da youghrt d'in ta tsorata,amma hakanan ta maze with full of pretending
ta hau gaisheshi.
Amsawa yayi cikin tsananin mamakin ta"alright yanxu ,ga yoghurt d'in kin manta bakishaba"
"Tofa amaryan yaya. Nakenan, ni kam ai tun usulina bana shan yoghurt nagode"
Wayan TV ya Ciro na adaptor ya nufota dashi"baby bude ki zuba mata tasha...." Ya wani
hayayyak'o uwa zaki,tsorata tayi sosai,dasauri ta duka ta ciki cup tazo gabansa tadan bending
kadan sannan Tamika mashi
"No mika matacan"
"Adaibi a hankali my champ ,za'a sama mafita da yardan Allah "
"....to algunguma,makirai 'yayan bariki sakakku ,ai muna da labarin Ku kaf ,daga ke har wawiya
,sakaryan uwarki da bata iya baki tarbiyya ba....jiki kinzo gabana tik ina hango jikinki....bako
mutuncin pant,ko duk cikin jarabanne oho...kai dai. Yaya kad'ebo kara da kiyashiiii....."
Sufa yayi yataho kanta bulalan hannunsa yashiga sauke mata saida yaga koina najikinta ,a
fashe
"Dauka kisa nace....nagode dayabani mace Allah abun godiya....mace irin mufeedarh abun
Neman mazan wannan zamanin ne....share hawayen ki 'Yar lelena akwai ten round inmukaje
daki,kinji share hawayen ki"
"Kurin banxa kawai,Ni bazaka burgeniba inbaki cinye gindin nataba"
Kanta yakumayi da bulala da gudu mufyda tashiga tsakanin su....
Tilasta ta DA yayine daganin zai kasheta,yasa tafadi abunda tazuba acikin wato guba.....
"Karki damu koma baki fad'a ba CCTV camera zai nuna mana....banza me to sashen basira...da
dakikancin nan nakune zaisa in iya auranki....out from house I don't wanna see you ever into my
shade"
Bude mata tayi tafita da gudu da borin kunya
~*Afuwan naje unguwa ne shi yasa bakuji update ,da wuri ba really sorry my fans*~
Hassenart❣️
[8/27, 7:41 AM] Haisahhtttttt: *RAMUWAR GAYYA*
*shaded blood*
By Hassenart Mohammed
☎️090 -659 -902 -65.
*Please I needx your prayers my fanz please ,Allah ya tabbatar mun da buk'atuna na alkhairi*
51-55
Motocine lafiyayyu tururu iya ganinka ,aka shirya Wanda zasuje niman auren mufeedarh ma
prince mufeed.
Tuni mufeed ya shaida ma mufeedarh zuwan iyayensa Neman auren ta.tun nesa da k'ofa.
Don haka Gimbiya zeenatu abun nema yasamu ,waya tayi Sudan ta taso uncles dinsu biyu,su
zo ahad'u da 'yan uwansu nanan .
Fad'i take "Asiyawa yarinya ta girma gidan sarauta zata shiga...banson raini ko na misk'ala"
To abunka da dama duk tushen dad da mom d'in d'ayane.
Don hakane ,take wadaqa aduka 6angarorin biyu ,yi takeyi kamar akan mufeedarh zata soma
aurar da 'ya.
Tarban da yakamata sosai akatanadar masu komai yayi yanda yakamata.
Decors mom tasa aka nemo mata tabiyasu wadataccen kud'i don atsara falon da za'a sauki
bak'in
Decor kam yayaba da kyautar girman da gimbiya zeenah tayi masa.
Adon haka had'ad'en falo akacire mai adon sarauta na tsarin masarautar sudan,yayi azabar
tsaruwa komu 'yan kallo mun shaida haka inaga 'yan gidan sarautan ,Wanda kowani alama tada
masu da tsikar jiki yakeyi?
karmu 6ata lokacin mu anan readers bara mu kutsa gidansu mufeedarh daganan mujira zuwan
bak'in .
Sosai mom ta warware bakin aljihu tasa akayo ma sweetheart d'inta ordern kaya 'yan
ubansu.komai fa yayi ready .don senator raka sukawai yakeyi donko dai shi gidansa gidan
freedom ne
Prince mufeed da kamal datawagarsa sukayi masu jagaba har Abuja
Suna shigowa abujan yakira ta ya shaida mata away a Cewar sun iso
Dagudu tafito daga cikin d'akinta tana kwala kiran mom
"Mom sunfa shigo gari ayi maza akarasa shirya komai kar muji kunya....our long time plan to be
vanish"
Kayanda aka tanada mata taje ta zura ,me make up tazauna tazane mata fuska fes ,turaruka
masu dad'in kamshi kam tundaga inners har sama haka taringa tuttulashi,yanda kasan an bud'e
company
Turaren.
Jita da sarewan dake tashi acikin gidan shi ya tabbatar masu da isowarsu,dady da 'yan uwansa
ne suka tafi compound din don tarbo bakinsu.
Falon da akayiwa decoration d'in aka sauke su iyayen sukam su mufeed ana motar ana jiran
zuwan gimbiya zuciyarsa
Cikeda zumudi tasa aka kaishi dan karamin falon mom dinta inda take sauke hamshak'an
kaeayenta inbataso arainata,sukuma dogarawan tasa aka sauke su a sashen baki,komai kam
tafiya yakeyi in order ,to abinka da tsarin 'yan boko komai sai anyi calculating dinsa.
Nan masu aiki suka fara jigilar shiga da kayan motsa baki kowacce Fe's da ita cikin sabon d'inki
Kin fita wajen su mufeed din mufeedarh tayi ,ta6angarensa a tsume yake kwana biyun da basu
had'uba,shikam kamal harrak'ama cikinsa gara yashigayi
Wayarsa yaciro yakuma kiran number ta
"My champ kun gama kin tsawa,nafito?"
"Baby kina ganin wa'innan abubuwan da aka kawo zasu iya satisfying dina while your aren't
closet to me,comeon dear inajiranki"
"Angama tauraron birnin zuciyata ,amsa kiran miji farillace a wajen duk wata macen kwarai...
Agafarceni ranka yadad'e"
"Bakya laifi amaryata kuma uwargida ta kedai kawai jiranku nake"
Takawa taringa yi a hankali tafiyartane taji gaba daya yabani sauya,tafiya take ahankali kamar
me jin tausayin kasa....
Kanta asunkuye tashiga cikin falon
"Assalamu alayk habiybiy da'iman"
Dasauri yataso yaje yataryota har seat sonshi yazaunar daita sannan ya fad'a mata a kunne
"Wa'alaikissalam sahibatul qalb....ga abokina kamal gaishe shi kafin ni "
Waro ido tayi cikeda kunya"sorry abokinmu bansan Ku biyu bane ....nayi abun kunya"
Lumshe ido yayi yana jaddada yabon za6in abokinsa
"Mashaallah ,barakillah gimbiya mufeedarh Allah ya dawwamar daku cikin farinciki,karkashin
lemar aure"
A hankali tace amin
Shikam jawota jikinsa yakumayi yana shinshinarta
Rad'a rad'a tayi masa magana
"Baby haram bakyau please"
"Kece baby kin rud'ani dayawa ,wannan kyau haka kamar wata Amarya....madallah da godiya
ga Allah Wanda yakirkiri kyakyawar halitta kamar ke babyna,jinake nafikowa dace dasamun
izza tamkar nafi kowanne namiji sa'a a rayuwa...."
"My champ kana fasamun kai da yawa fa...."
"Gaskiya ne fa babyna ,ni jinake kamar yanzu ad'aura auren mu in gudu da matata"
"Hhhh duk wayen Ango ai yabari ad'aura kenan "
Cikeda soyayya suke firansu tuni kamal ya sulale ya koma cikin motarsu ,su ba suma saniba.
Alhamdulillah ansaka ranar mufeed da mufeedarh wata biyu masu zuwa inshaallah.
Komai saida aka bada tundaga kan kudin gaisuwa ,sadaki dakomai dakomai akan jimillar kudi
2m ,wai ankaranta sadaki kenan yanda musulunci ya umurta kujifa
Cikeda girma da arziki suka tafi ,sai fatan zuwan lokacin.
***************************************
"Zeenah bazaki d'auki mataki akan 'yarkibako...kin lalata tarbiyyan d'iyarki yanzu gashi tana
barazanar tarwatsa bigirin tobulan rayuwar gidaje dadama....gargad'inki nakeyi akan ki k'ururuta
ki koma islamiyya keda 'yarki ...shallakewa hakan na iya gadar maku da matsala anan
gaba...gaba kad'an...gaba kadan nagaya maki"
Zubewa mom tayi a goyoyinta tarik'e kafafunsa katakam,tana rizgar kuka
"Bawan Allah katausayamun katausayawa rayuwar diyata dani kaina....tunda kashiga rayuwata
zaman lafiya da kwanciya r hankali yayi k'aura a rayuwata,na rok'eka karka 6ace a yau saika
bayyana mun ko kai wanene...da dalilin bijirowarka cikin rayuwata"
"Zeeeenahhhhh!....sakarmun kafafuwata mai tsarki....kunkasance najasa....yau zan bayyana
maki koni wanene da dalilin shi gata cikin rayuwar ki....tabbas rana irin wannan dole zatazo..."
Cikeda sallamawa tasaki hannunta dake jikinsa,kiftawa da bismillah kujera ya bayyana a
gabansu zama yayi tareda ambaton Allah,sannan yasoma koto mata bayani
"....dafarko dai ni sunana ja'afarus sadiq ni kamar yadda kike gani ba mutum bane kamar
kowa,nid'in rauhanine .....anhaifenine cikin zuri'ahr gidanku a masarautar Ku nagirma ...nayi
karatune agaban kakanku na biyar baya....bawan Allah waliyin Allah ,Allah yakai Rahma
kabarinsa.....tundaga sannan nazama cikin maridan gidanku wato masu yima zuri'ar gidanku
hidima......
....kamar yanda kika sani kaf zuri'ar gidanku bayin Allah ne wainda tsantsin mulki bai janyesu ga
barin addinin suba.....
.........mahaifinki Allah ya azurtashi da zaratan maza inda ke kadai kika zamo masu mace a
familynsu,wacce kika zama fitila mai haske zuciyar kowa na ahalinku.... saidai kuma kinfito
masu shaidaniya,mai k'ek'asashiyar zuciya bakida riko da addini ,ke kinsan kanki.....
Allah yabaki 'yaya mata biyu kin kasa tarairayar tarbiyyan su ,ayau gashi daya daga cikin 'yayan
ki mata biyu rayi faccakali da tarikhin usulinku,tafad'a k'ungiyar muyagu masu zubda jinanen
bayin Allah don d'auka kan duniyarsu.....kece zeenah,kece silah....ki gaggawar gyara 6arakar
da kika 6ata tun kan wankin hula yakaiki dare ....tabbas inbiki azamaba komai nadab da
lalacewa,nice kariyarku....zankareku ako Ina amma ban shiga inda ba'a ambaton Allah "
Cikin d'asashiyar murya tasoma kuka tana rokonsa yafad'a mata wacece tsakanin mufeedarh
da nusayba, kuma me zatayi yazamto masu kariya
Wani wawan tsawa ya daka mata ,so nawa zan fad'a maki ,kikoma islamiyya?, nabaki wurudin
saukan al-qur'an duk kwana uku har ranar auran 'yarki shine kadai kariyarki. Inkika kuskure
komai yafaru daku Ku kuka da kawukanku.
Ina nan zuwa kawo ma 'yarki maganin budurci don tuni ta rasa budurcinta.
D'aura hannu aka tayi ta tsangara ihu wannan kukan shiyafarkar da ita a mummunar mafarkin
da tayi.
Sakkowa tayi akan gado da sauri taje tad'auro alwala tatada kabbarar sallah, saida tayi addu'a
sosai cikin sujjada sannan ta d'auko Qur'an bata tashi adardumantaba saida tayi sallah subahi
daganan tayi azkar ,fatarta d'aya Allah kasa wannan mafarkin ba gaskiya bane.
Saida tagaji don kanta sannan ta mike ta ninke daddumar ta adanashi a wajensa .idonta cikeda
bacci taje ta kwanta.baccin gajiyane yakuma sureta.
Bata farkaba sai goman safiya
Duk a dinning suka had'u bayan sun gama break ne ,dad yasake yima mufeedarh
congratulations da addu'a Allah yasa ayi dasu ,cikeda kunya tamik'e zata bar wajen.
Mom ne atsanake ta bud'e baki takira sunanta
"Mufeedarh, inason ganin ki a d'akina yanzunnan"
Dassss!! Gabanta yabuga don inba tayi kuskure ba yauce rana ta farko da mom takira sunanta
kai tsaye *Mufeedarh*.jinjina kai kawai ta'iya yi tashige d'akinta da sauri cikeda fargaba
Kiran nadiya ne yashigo wayarta kamar bazata d'auka ba amma ta daure ta d'auka,shiru tayi
tana sauraransu batareda tace uffan ba
"Babe kina jina kuwa?"
"Inajinki mana nadiya ya akayine?"
"Babe yaushe zaki dawo school?" Atakaice ta bata amsa
"Ba rana "
Disturbed still dai takuma tambayarta
"Mufy ko zamu iya sanin dalili,cox yanzu haka nayi investing mana wani tafkeken plaza,hajiya
saidai kinzo akwai fa labarai.....ke a abj kike mufy but a Lagos saidai asaki a sahun madam
chief....so ke muke jira....kud'ad'efa sunzo hannu and the last nor the list dodanniya tasoma
fushi dake wai baki zuwa meeting......
Wani tsawa ta d'ad'a mata " I know that is the essence of your calling so stop kwane kwane,just
be straight forward.
.....so baby nady in baki da abun fad'i am sorry to said letz end the relationship from here ..... I
wish you a perfect best in your life.......saboda to be frank ,honestly i've already deep my hand in
readnesss of battling with your bad gang of devil......and am preety sure Allah zai bani rinjaye
akanku.....so daga yanzuma kila mun rabu kenan har abada good day......"dakatar daita tayi da
sauri cikin kuka mai tsinka zuciya
"Mufyda inasonki soyayyar danake maki daga Allah ne so ,bazan iya rabuwa dakeba,and
baxamu iya fita kungiyar nanba....the main thing shine mu koma ga Allah, and munemi sani
wajen wasu....bit don't try to expose our secret to any one even mummy "
Hawaye ne ya shiga shatata mata cikin kuka tace "shikenan love ki gaida mun Fadila,muyi
waya zuwa gobe OK?"
Datse wayar tayi tana shar6e hawaye .d'in!!!
Idonsu yahad'u Dana mommy....afirgice tahau rawar bakin magana
"Mom kinjimune?"
Azafafe ta k'araso kusada ita ,batayi wata wataba ta fyalle ta da mari ji kake d'auuuuuu!!!!take
hancinta ya farke yahau zubda jini
"I over heard everything you made mentioned.....don't think you can brain washed me.....So
Now tell me what are you people hidden"
"Mommy bakomai"
Shaqota tayi ta zubar da ita a k'asa tahaye ruwan cikinta tahau duka ,saida tayi mata
ligiligi,ganin komai take tamkar a mafarki
"now tell me what you're hidden.....rather I shall kill you my self.....kinbi namiji ko yayi maki
cikiko?....daga nan sai mene ,what happened next?"
K'ak'k'arfan ajiyar zuciya tasaki cikeda godiyar Allah da mom bata fahimci maganar dasukeyiba
"Mom to ki d'agani wallahi nayi alkawarin zan fada maki gaskiya"
Follow♀️
Vote
Comment✍✍
Like
Hassenart nayinku fisabilillah❣️
[8/27, 7:41 AM] Haisahhtttttt: *RAMUWAR GAYYA*
*shaded blood*
By Hassenart Mohammed bamalli
☎️090 -659 -902 -65.
*Godiya*
*Ina mik'a d'imbin godiya ta ga Allah mad'aukakin sarki ,mai kowa da komai,Allah madaukakin
sarki dayabani ikon kammala wannan littafin nawa,abunda muka fada daidai Allah kabamu
ladanshi,kurakuran dake ciki Allah kayafe mun*
*Sa'annan ina mika jinjinan yabota ga masoyana, masoyan littafin ramuwar gayya ,bazan manta
dakuba kuma ,ina sonku aduk inda kuke*
~*Tukwuicin yabo tareda gara6asa gareku followers din ramuwar gayyah*~
Wannan damar kune fanz dina amma na littafin nan kadai,duk wacce tabiya kudin
ramuwar gayya zata samu gara6asa nasamun Littafaina guda biyu 'yan d'ari bibbiyu akudi
naira Dari Dari kacal....
Wanda suka biya kudin ramuwar gayya kadai nake nufi ♀️♀️
*GIMBIYA MULAIKA*
*Littafin da ke tafe da salon mulki ,me cikeda izzah,jarumta hadi da zazzafan soyayya, zakiji
labarin wata hamshakiyar basarakiya da ita burinta,a kullum shine tayi mulki,irin na tsohon
zamaninika da ya shud'e,a wannan shekaran fa 20 century shinko hakonta zai comma
ruwa koko k'ak'a,kudai Ku biyo 'Yar mallawa kusha labari*
76-80
Ai tunda goganka yaji zancen kusan zama baba ,ya susuce bude bakin aljihu yayi sosai ,yahau
yi ma kafatanin ma'aikatan asibitin kyauta,kyautako ba nawasaba
Sannan yasa ai masa bill din kafatanin wa'inda za'ayi masu aiki a calculating afada masa kudin
zai biya....farin cikin samun un born baby
Ai tuni samun cikin matar prince ya karade asibitin,wata tsohuwace ta futtuke tana tsiya
"Jama'a basu da Rahma,almubazzarai ne,awannan hali da al'ummah suke ciki na rashin tsaban
da za'a sarrafa ayi koda tuwone...shine aka zage ana nauyayan kyaututtuka saboda samun
tayin ciki...d'an da ba'a saniba zai zo ,duniya ko ma ya6are tun kamin
ahaifeshi....shuwaganninmu!,shuwaganninmu sai Allah ya isah"
Caaa patient d'in asibitin sukayi mata da masu zaman jinya,wai tana zaginshi ,inama laifi tunda
sadaka yayi ,ban 6annatar da kudin wajen party da sharholiyaba....sudai Allah ya kashe ya
za6esu....
Tanaji tana gani ta saurara ma zaginsa,tunda nace sarkin yawa yafi sarkin k'arfina.
Tunda suka shiga motar yake kiran waya yana fadawa 'yan uwa da dangi,mufeda tayi
ciki...ransa kal ba kunya ba za'ida"
Basu karasa gidaba,saidai sukaga cincirun dan 'yan uwa 'yan taya murna,hmmm kujifa
Hakanan ya barta a main falon tatsaya gurin bakin shi kuma yashige d'aki
Bai wani jimaba ya kuma fitowa ,tsallake mutanen yayi,yadangana wajen matarsa,daukanta
yayi tsaf ya shallake mutanen
Saida ya fara hawa steps din sannan ya waigo ya dubesu
"Inkun fita,arufe mana kofa...lokacin shan maganin ta yayi ,mun gode da nuna kara...."
Baisaurari cakwai kwaiwarsuba musamman wajen abokan wasan shi,ya haye abun shi
Akan gado yadireta,yacire mata rigar a hankali yabarta daga ita sai unders
Sa hannunta yayi a fatan cikinta,dayake ashafe.can kuma ya saka kunnensa akasan cibinta
"My champ bazakaji komai bafa...is just a swimming sperm and zygote..."
Bai tankata ba,ya sunkuceta sama ya matse akirjinsa
"Mashaallah...baby yanzu zaki haifo mun baby....kai² baby I love you,I love you so much... Allah
yayi maki albarka babynah yabamu jumurin tarbiyyan su a fid'ratul Islam!"
"Ameen mijina...".
Kula sosai mufeed yake bata,tuni ya jingine duk wani fita wajen aiki,inba within Zaria ba
Acewarsa wai sai cikin matarsa yakai wata uku ,zaifara fita aiki,tunda shi aikinsa ba na zama
bane bashi lagos,kaduna ,Abuja... Barrister mufeed kenan, baba a wajen unborn
Anyi² yabari ko wasu ma'aikatan akaro mata wa'inda zasu na kula da ita kadai,yak'i yarda.
Fatan mu dai shine Allah ya inganta
*************************************
*Bayan wata uku*
Bikin su nady fara matsowa,su nadiya da Fadila anyi busy sosai,ga uwar tawagar ana goyon
ciki ,duk wani motsi da zatayi dan kwafeta yakeyi, inzata hutse sai yace
" baby banson ki wahalane ...kina gani nima jingine fita aiki nayi balle kuma inbarki,kita zirga²
tsakanin Abuja da Zaria da d'an tayin babyna?....am sorry ,ai bikin nagidane, kamal
namune...bikin fady nayi maki alkawarin ni dakai na zan ringa kaiki...kinga lokacin yashiga five
ko....amma yanzu kiyi hakuri in sun gama bikin ankawo Amarya kyaje budar kai"
Diddirka ,kafarta tashiga yi tana kuka
Jiki narawa yakamota
"Mufeedarh ki bari karki zubar mun da cikina,kidaina hakan"
"Ni wallahi ma banason cikin nan...kawai azubar dashi...ni sai naje bikin nadiya"
Afusace yajuyo yina kare mata kallo
"Me kikace?...ina kallon ki mace tagari,mai d'a'a ni zaki tozarta?...to kije ki zubar nabaki go
ahead...kije don Allah, amma kisani bazaki bikin nadiyaba,kuma kika matsa mun har na
fadilan...ke koma ankawota nan ,kin gama fita sai after 7months zabga ta tsiya..."
Yana kaiwa nan yatashi yafita fuuuu!!!
Kuka tasaka,iya k'arfinta,ganin yayi gaba abinsa ko ta kanta beyiba,yasa taje ta d'akko wayarta
takira nadiya
Tana d'auka