Showing 12001 words to 15000 words out of 31454 words

Chapter 5 - RAMUWAR GAYYA BOOK COMPLETE by HASSENART BAMALLI .pdf

Advertisement

16 Mar 2025

3232

bai ramfo taba

"To kai d'in menene?"
"Sai kin canka ko kuma easy job....ask Google"

diddirke k'afarta tashiga yi a k'asa ,cikeda shagwa6a kamar dama can sun saba da juna

" nidai Allah saika fad'aaa"

Wani yarrr yaji a jikinsa,she is something special to his heart
"Tom sorry my,I am a lawyer "

Daddalo ido tayi waje,cike da fargaba ,tuno su d'in cikakkun masu laifine dabai kamata su had'a
ko umbrella d'aya da hukuma ba bare soyayya.... To ya zatayi da zuciyar ta dake Neman jefata

ga soyayyar sa a makance?

"Ciftsi you beyond my expectations,kai d'an sarki kuma lawyer yakake ji da busy"

"Oh no ,tsarinane and I am happy with that,ki Bini a sannu you will know more about me..."

"...karka damu Prince, muyi waya anjima ina tareda friends d'ina yanxu"

"OK take care of your self...ki gaishe su plz"

"Alright bye"

Lumshe ido tayi ta manna ma wayar kiss sannan ta gangarashi kan k'irjinta ta matse da k'arfi
,wani mayen son shi ke d'ibarta,sambatu tashiga yi Sam tamance tareda su Fadila take

" ka cika cif ,katara komai,my prince ingarman namiji ,giant ga kyau,ilimi komai above all ga
alamun tarbiyya da tsoron Allah atareda kai....ina mahaukacin sonka Mohammedul mufeed."

Tsaki nadiya tayi "to uwar soyayya a tashi muyi magana,a fesa mana kanu ....ya akayi kuka
had'u da wannan gayen da ake zuzutashi"

"Kudai Ku share ,zaku sha labari but later,amma fa ina gaya maki gayen yahad'u....saidai I
doubt inzai aureni saboda tabbaina sunyi yawa"
Tafad'a cikeda rauni uwa zatai kuka

"Haba mufy kinsan sharing maysalolinmu mukeyi,atare don haka inkina sonshi,zamu tayaki
yak'i har sai kinsameshi...plz be happy always dear"
Fadila ke rarrashinta tana d'an bubbuga mata kafad'arta .a hankali ta sauke ajiyar zuciya


"Ya shirin tafiyarmu....yau shigan na enduniyane...don haka attractive shiga zamuyi"

Kujifa fans ,wai shigan tsokana to da meye shigar tasu ,mai yarage in banda su tafi haka nan ba
kayan.


*********************
Wani bafadene yashigo garden d'in cikin gidan inda prince mufeed ke zantawa da muhimman
mutanensa,inbaiso fadawa su damesu

Zaune yake shida amininsa kamal,gama wayarsa kenan da mufeedarh ,yanasake jaddada ma
kamal yanda yake sonta,dafatansa nason auranta anan kusa....

karad'in bafaden yakure masu kunne bayan shi zuk'e'kiyar budurwace sanye da farin doguwar
rigar karan muski amashi ado da leshi leshi mai ruwan golden

ba abunda kake hangowa tattareda ita sai shek'in gwalagwalai.

Kyakyawace ajin farko ,fara tas daka ganta kaga 'Yar gidan sarauta cikakkiyar bafullatanan yola
.ga kyau ga sarauta.

bayanta barori ne mata uku cikin uniform d'insu,tana tafe suna d'age mata rigar ta dake reto a
kasan.

hakan yasa dole suka dakata da shawaran dasukeyi,suka zubama sarautan Allah ido dajiran
k'ara so wansu.

"Kai kuzo muje garin zazzau dan mu gaida dattijo ,adalin sarki mai hikima,da tausayin
talakawansa baba awajen shalelen mu ,yariman da ba'a iya fad'in sunansa

....kayi gadon dattakone ga babanka,kayi gadon halin kwarai ga mamanka

kana zama na amana dakaida 'yan uwan zaman mamanka....ga tarbiyya kana baiwa k'annenka

Akaf gidajen mulki ba a'ima gida naku....kai ko a masarautun k'etare anata labarin ka.....

Ance jarumin yarimanmu bayayin wulak'anci ,gaskiya da adalci ne halinsa sai karamci....

Sannu jinin mulki me rawanin da k'yallen gwal....

kaga Wanda mulki baisa sun zubadda karatun mu na usuliba...kaga Wanda ke k'okarin aiki da
ilimominsa....

Mukam sarki,ko yau aje mulki bakabarmu hannun kuka ba
yarigada ya gama mana komai tunda yahaifo mana d'a d'aya a masarautar mu tamkar da
tawaga dubu na 'yayan sarakai.....

Allah yaja darainka mai kwana a gadon zallan azurfa"

dunkule hannunsa yakumayi,ya k'araso gabansa cikin sand'an tafiya,har yak'araso dab da inda
suke ,sannan ya gurfana agaban yariman.yana dad'a kwasan gaisuwa dayimasa jinjina.

Jinjina kai kawai prince mufeed yayi cikeda gamsuwa
Kamal ne ya amsa masa

"Yarima ya amsa,kuma yanama gimbiya lubnah barka da zuwa"

A wulankance ta d'aga mai yatsun hannunta biyu tana Wani shan kamshi cikeda izzah da
k'asaita, takarasa zuwa seat din gefen prince tazauna

Gurfana barorinta sukayi agabansu suma yanda bafaden yayi suka kwashi gaisuwa

Kamal din ne dai bai dandaraba yakuma magana
" 'Dan sarki ya amsa zaku iya tafiya"

Cikin murya mai amon mulki ta bud'e baki tafara magana ma kamalbayan taga tafiyar bararinta

"Talakanmu,ka iya tafiya kaima kabamu waje ,manyanka zasu d'an zanta"

Tsam yamik'e cikin halin ko inkulama maganar da ta cab'a masa

Gyaran murya prince yayi
"Jimana kamal..." Waigowa yayi daga inda yake tsaye batareda ya k'ara ko taki ba.

"Kacigaba da shirya mana tafiyanmu abuja gidansu mufeedarh a jibin inshaallah"

"Angama ranka yadad'e Ku tashi lafiya 'yayan mulki ,jinin k'asaita,ala huci gajiya"tafad'a cike da
tsokana yabar masu wajen

Gimbiya lubna kam tsumewa tayi da zufa tunda taji yafara zancen zuwansu wajen
mace,macenma a nesa tabbatuwan dai budurwansace

Shiru shiru,sukayi bamai magana,ita izzah tana jira yasoma tankata ,shi kuma mulki.

jin shirun yayi yawane yafara laluben nomban mufy, a hands fee yasaka

" my champ.... Yanzu nake tunanin ka"

"Wayyo nice name I like this ,kinsan menene...inason macen da ta iya soyayya mai tanada suna
ta musamman dazata kira mijinta...don farin cikinsa..."

"Kai my champ sunayenka masu dad'i a kullum zuciya a kwanyata k'irkiran sababbi take...
Fitowa sukeyi a kowani dakika....kaga inkira ka sugarpie,my biscuit pie ,my lip soft loly
pop,qalby,habiby ,nisfu hayaty....

Kasan menene all this is common wani abu sai munyi aure sunanka na falo dabam,na inzan
rakaka fada dabam na inmunje wanka dabam...dan idan muna bedroom wannan ba'a
magana....

Guy kadai Allah yanuna mana ,lokacin ya kauda idon mak'iyanmu"

"Ameen sweet,da zuciya ta acukushe,feeling so strange....fira dake a take har kinsa nafara jina
cikakken namiji"

"Karka damu wannan duty nane mijina ,daka riski kanka cikin kewa ko kad'aici just call me zan
bayyanar maka da farinciki..."

Wani marayan kuka lubnah tasaki da gudu ta tashi tabar wajen
Jin kukan mace da mufyda tayine yasa ta tambaya a rud'e

"Wayeke kuka akusa dakai my champ?"

Cikin halin ko inkula yayi maganar
"Don't mind her watace"

Maimaitawa tahau yi
"Wata kuma my champ....atare dakai?"

Kamal ne yashigo a rud'e yana tambayrsa lafiya lubna tabaro wajensa tana kuka

"Kinajina ina zuwa muyi waya anjima"
Bai jira tacewarta ba ya kashe wayarsa sannan yadawo da attention dinshi kan kamal

*************************

2:45am
Cikin club din na hanga ta madubin motar su mufyda, club d'in dan kare take da maza da mata
kowa da sharholiyar da yakeyi ,masu rawa nayi masu karta nayi
'Yan mayema gefensu dabanne .

Acanne na hangi munnir zaune akan wata cushion gabansa wani teburne,baje baje da
kwalaben giya
Muna tsaye ya tuttula ma cikinsa yafi cup biyar.

Mufy saye take da wata irin Riga doguew ce dinta gota gwiwarta ,saidai gaba dayanta sharara
take kamar kyallen tatan kunu,kaf ba abunda ya b'oye ajikinta ,ga wani uban tsaka dake jikin
rigar ,Wanda tana k'wakwaran motsi zakaga tsaraicinta,donko daga rigar nan bakomai a jikinta.

Wani irin cat walking tafara tafiya har ta k'araso gabansa wani irin romantic rawa tashiga yi ,a
gabansa tana tale k'afarta tana juya jiki daidai da salon kid'an dake tashi a wajen.

A mayen dayake ya fincikota jikinsa,ya matseta a gefen jikinsa na hagu ya kafa mata cup din

giyar dake hannunsa

Zaraf tayi ta kwace ,sannan ta kafa masa abaki in return.
Kur6ewa yayi cikeda gwanancewa.

Kwalvan takuma d'auka ta dudulo wani,dasauri ta fakaici ido tasaka k'wayan tablet d'in da
tasak'ale ta lank'washe a tafin hannunta,sukut tasaka tad'an ajiye cup d'in tabarshi ya jik'u ya
narke....

Romancing dinshi tashiga yi a bainar nasi,amma dayake wajen shed'ancine bawanda yakulada
su

(Hattara enmatanmu, duk guguwar zamani kar tasa mu manta da addininmu da mutuncinmu,
kuma mutuna da alamomin da manzon tsira 's.a.w' ya bayyana na alamomin tashin kiyama.....

Zina za'a maisheta abun ado ,har yazama ana zina akan titina

Kar mu yaudari kanmu en'uwana ana zina a clubs ,hotels,ga gagarumai kallon bf vedios
,bazinan bace yasauka?.....ko munajirane sai munga mace turmi da ta6arya akan kwalta?
Hattara dai)

Saida ta sha'afar dashi sannan tasaka yatsanta takarkad'a ta kafa mai a baki ,bata direba saida
yashanye,tas


Jan hannunsa tayi yana tagal tagal har wani d'aki anan naga nady da fady ,duk fuskarsu cikeda
murmushi sukayi mata thumb up
Idasawa dashi kan gadon tayi ,anan yazube bai watawataba ,barci ya sureshi

Wata mahaukaciyar Dariya suka shek'e da ita a tare da sauri nady takarasa ta fesa masa wani
powder
A fuska 6at ya 6ace.
Rungume juna sukayi cikeda murnar cin nasara ,suka fita d'akin ,suka ma bar club d'in
kwatakwata





Vote
Comment
[8/27, 7:38 AM] Haisahhtttttt💅🏻: *RAMUWAR GAYYA*
*Shaded blood*

By Hassenart Mohammed😊☎ï¸090 -659 -902 -65











19-20.
Cikin sauri tayayi veil d'inta tasuturta al'auranta,tasauka kan gadon ,zuciyar ta natururi taciro
wayarta datasata a caji,tayi dialing number fady. Ringing hud'u ta d'auka cikin muryan mai bacci
tasoma mata magana"hello ,hw far baby".
"Ke wani how fa ...ina fad'amaki ba lafiya"
Dasauri ta tashi zaune ,ta murtsike idanuwarta, cikeda zullumi tafara antakomata tambaya

"Mufy,lafiya...me yafaru?...ina mom ko batada lafiya ne?"
Katse mata maganar tayi

"Jinan Fadila inacikin matsala, inason kitayani bincike ne,shi yasa bankira nadiya ba....kinsan
yanxu haka gani kwance daki daya da wani rusheshen gardi...wai shi prince;yayi mun fyad'e
Fadila and ina da tabbacin da had'in bakin oga tukur...."
Tashi tsaye tayi da sauri ,tareda da dafa kirji kamar tana ganin ta

"Babe ,ban fahimcekiba kina nufin ,t.k sun had'a baki don a cutar dake?"

"Kwarai kuwa....ya zanyi kenan ? Coz I can't bury this ,I must to take a revenge"

"Mufy, Wanda kike farautan sun maki yawa tawa zaki fara?...." Bata bata amsaba ,sakamakon
motsawan da taga yanayi, sandarewa tayi zaune cikeda fatan samun damar yimasa rashin
mutunci.Sam tama sha'afa da wayar da takeyi.
Juyi yashiga yi ,yana salati,nan komai yahau dawowa kwanyarsa. Hannu yasa aka ya rushe da
wani irin kuka ,kamar na Wanda yarasa mahaifansa.sororo,mufeedarh tayi shi ko ganintama
baiyiba.Jan jiki tayi da sauri tashige toilet ta hau wankanda bata shirya yinsa ba. Giftawarta da
karar bude toilet shi yadawo dashi hayyacinsa .anan ya ankareda wanzuwarta a cikin dakin.
Itakam acan bayin zancen zuci tashiga yi
"To dan uwarsa,meye na kuka ?...kaida kayi fyad'e don muradin zuciyar ka? To kodaiba dason
ranshi bane?, nasan t.k zai iya shirya mai gadan zare amma bari zan bincike su a hankula ai"
Ahaka ta idasa wankan tafito,daure da towel.

wani kunyarsa ne duk ya dabai bayeta ,tarasama ta yanda zata wucesa a yanda yake ,
First in history finta kenan.don ita aduniyarta bata tab'a jin kunyar wani mutum kamar yanda
take jin kunyarsa a yanzuba, ko meyasa oho?

Koda tashiga d'akin bata riskeshi ciki ba don haka ,da azamarta ta shirya,cikin doguwar gown
yoluwa tasa Arabian hijab 'yar daidai,fari tas. Tayi kyau ainun sak 'yan sudan.
Itakanta taga kyawunta ayau ,don ita Sam bata irin wannan shigar datayi a yau ,tafi ganema
6ingilallun kayan datake sawa kamar 'Yar arna.tana cikin fesa turare ya dawo d'akin cikin shigar
sarauta,fresh dashi.

Da murmushi kwance a fuskarsa ya k'arasa inda take tsaye,kyam ta tsaya ko k'wak'waran motsi
ta kasayi.yana k'arasawa ya zube yasa gwiwoyinsa a k'asa a gabanta,ya had'e hannuwansa
guri guda sannan ya sauke 'kwayar idanuwansa a k'asa,gyaran murya yasoma yi ,kafin yasoma
magana
"Hajiya mufeedarh ,kiyafeni,duk da nasan banda bakinda zanba wacce nayi rapping dinta ,nayi
sanadin salwartan budurcinta hakuri; saidai ina gamaki da girman Allah kigafarceni,ki kuma bani
dama in wanke ,laifina ta hanyar auranki..." Wani tsawa ta doka masa Wanda ita kanta batasan
ta iyashiba,dukda wani da'dine ya rufeta dataji ya lakaba makansa alhakin budurcinta,at least
baxai ringa mata kallon 'yal iskaba.wani 'yancin magana taji tasamu

"Allahu sarki ,sannu ko?, saboda kaji nayi shiru na kyalekane ,shine har kakeda damar fuskarta
na da maganar aurenka?to bari kaji ni ba sa'arka bace koda kake ganin ka rabani da
'yancina...Allah zai turo Wanda zai soni a haka,kenanma da nufi ka aikatamun haka don
katilastani in aure ka ko?..."wani rauni ne taji ya d'arsu a zuciyar ta,kenan duk mijin da ya aureta
,wulakanci zaimata kenan.

" ki afuwan tamun mufeedarh baki sanniba,bakisan koni wayeba,amma yazama tilas inbaki
labarin kaina amma fa inkin bani daman hakan....sannan inaso insanardake cewa ni mutum ne
rigid me wuyar lank'wasuwa,wacce mace bata cikin jerin tunanina,amma saduwa dake adaren
jiya yacanza mun lissafina,kitaimakeni mufeedarh kisoni ko Rabin yanda nakesonkine ,badon
abunda yafaru ba don Allah ,kidubi girmana.amma gani zube a gaban ki Ina me Neman
Yardanki"

Lak'was jikinta yayi sanyi,samun gefen bed d'in tayi tazauna a hankali,cikin ranta tabbas
maganganunsa ke tasiri a ranta saidai kuma tanaji kamar inta auresa tacucesane...tunda ai shi
in yadauka hakanne ai ita tasan ba hakan bane.

"Bakice komaiba mufy ko in bari kiyi shawara?" Dasauri tad'aga masa kai

Murmushi yayi,sannan ya mik'e tsaye yana d'an yamutsa fuska,don harga Allah rabonda yayi
kneeling baima saniba.

K'ofar fita d'akin yanufa ,saida yakai kofar yadan rike handle din kofar yawaigo yakuma Kallon
sashen datake akaro na barkatai,ki shirya likita zaizo ya dubaki.

Saurin zaro ido waje tayi
"No! Kai prince ne bazanso mutuncinka ya zubaba sanadiyya naba.
Kawai ka sa sufitar dani I will goto hospital my self"

Wani dad'i yaji har aransa ,ko banza yasan idan yaza6eta matsayin mata bazaiyi
nadamaba...zai samu mace mai tattalinsa tareda rik'e sirrinsa.dawowa gabanta yayi yatsaya
"OK shikenan zan dakatar da zuwarsa....ga ATM cane dina kya cire yanda zai isheki,sannan
kibani address din ki zanje har gidan infad'a masu komai da yafaru dake da kaina,daganan sai
in fara neman auranki koya kikace?,sai kuma ki'dan bani contact number plz"(ya mik'a masa
ATM cand d'insa)
" Haba bakomai kaje inada kud'i tare dani ,zasu isheni komai;address dina kuma zangayamaka
ne bayan nayi shawarar tayinka,but now ina basing a Lagos a makaranta"


"Bazanyi fushi ba mufy ,take your time,but kiban ko numbern ki don inrink'a jin lafiyarki,ko kibari
ki jinyar ki warke anan tukuna..."

"A'ah zan iya tafiya ai,kuma muna waya dasu mom ,kasani dole saida nayi masu k'arya,nace
masu na wuce school" tafad'a showing discomfort via her facial expression.

Dungure kansa ya hauyi da yatsan sa"kai wannan mufeed d'in baka kyautaba ,you deserve a
cane"

Dariya tayi har dimple d'inta a duka kumatunta Wanda ya k'ara bayyana sirrin kyawunta
"Gaskiya namecy baka kyautaba,but ba bulala,now tsallen kwad'o"

Kwa6e fuska yayi kamar zai rushe da kuka
"Sorry bana iyawa,nayi kneeling dayawa"
"Wasa nakemafa but karka kuma....wai dagaske sunaka mufeed?"
"Eh mana ai shi yasa nake binki a k'afak'afa....plz,karki tsaya jamun class,kice kina sona ba
dogon soyayya two weeks mu angwance muyi soyayyar mu mai nice,ko yakikace?"

"H'umm naki wayon,sainayi shawara da 3lovers"

"Waye sud'in?"

"Kabari later ba yanzuba"
Sunjima tare,inda yasamu nasarar exchanging numbers daita, dakanshi yayi saving numbershi
da my chrmn itakuma yayi saving nata awaryasa da booboo baby. kafin suka rabu akan zai

shirya mata komai na wucewa Lagos kafin ,ya wuce zarian.
Nanma tace fir bataso ,nandai talalla6ashi,tarok'eshi ya aje mata motarta kawai anan kafin
tadawo.


*********************

Yamma nayi ta shirya kayanta tsaf tayi wajen gate d'in tasamu securities din duk suna wajen .da
karramawa da komai suka bud'e mata k'ofar fita gidan tatafi,tana kurd'awa tawani lungu ta Mirza
zoben yatsanta na tsakiya, take k'iftawa da bismillah taganta acikin tsakiyar d'akinta.

Kayanta tasauke bako tsoro aranta,ta canja kayanta zuwa sababben shigar ta wato
guntaye,numbern su nady takira,nan ta shaida masu tadawo suzo meeting da zafi zafi takeso
tagama da case d'in su YASSAR takoma kan OGA T.K




Vote
Like
Comment
[8/27, 7:38 AM] Haisahhtttttt💅🏻: *RAMUWAR GAYYA*
*Shaded blood*
By Hassenart Mohammed😊☎ï¸090 -659 -902 -65










21-25
"Mufy ba time, na tsayawa dogon nazari,but the only thing dazamu farayi shine,mu k'ara zama
tsintsiya madaurinki guda don,mu fuskanci makiyarmu,mufara gamawa da su yassar ,daganan
saimu dawo kan T.K ,amma for now yakamata mu d'auki deceptive measures,don haka karki
janye zuwa k'ungiya meeting da komaima. "
"OK nady love,komai kikace ayi haka za'ayi...yanzu taya zamu soma?" Fadila ce tai mata
wannan tambaya, itakam shiru tayi kanzil takasa ce masu.

"So gobe zamu fara fita operation by 2:30 pm at Damilola shopping complex .atare zamu fita
duka,and kuma da k'araminsu zamu fara I mean *Fu'ad* so ladies mu shirya...kafin can"

Basu rabuba saida suka shirya yanda komai zai tafi.

**********************
Acan abj.kuwa akullum asubah da masassara mummy take tashi bazataji da'din jikinta ba sai
rana tafito irin wajen goman safe zuwa shad'aya .
tun daga ranar da tayi mafarkin wannan mutumin da yabata k'wai,har yau kullum zugewa take
tana bushewa ,gashi Sam tagaza fad'awa kowa matsalar ta.
Alhamdulillah!, dady ya dawo Nigeria lafiya,daga tafiya China dayayi cikeda d'umbin
nasarori,aganinsa Allah ya taimakeshi yasamu damar k'wace kayansa daga hannun azzaliman
turawa nan. To wai meye asakaye oho.

***************************
K'arfe biyu prompt,agaban damilola shopping complex ,yayima 3lovers dukkan su saye suke
cikin mini skirt iri d'aya saidai banbancin colour,sai top d'insu farare.anyi zanen k'warangwal
agaban rigar anyi cancel dajan fenti.
Tunda sukayi perking acikin wajen ba wacce tafita harsaida suka ga fitowar fu'ad daga d'aya
daga cikin shagunan,hannunsa d'auke da manyan ledoji,dasauri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login