Showing 30001 words to 31454 words out of 31454 words
Chapter 11 - RAMUWAR GAYYA BOOK COMPLETE by HASSENART BAMALLI .pdf
ta fashe mata da kuka
Arude nady take tambayarta ko lafiya?
"Babe wai bazani bikinku ba ,keda Fadila, wai bazan ka fitaba sai nan da wata bakwai"
"...Subhanallah ,shi mufeed d'inne yace hakan...akwai dai abunda kikayi masa"
"Nady ,banmasa fa komaiba...wai takan banzan cikin nan ...wai shi zai fanshe ni ai ...waye waye
dai....mtseww, ni uhmmmm!".
" kina jina ko mufy ki zauna ,bakomai bazan so ki samu matsala da mijinki ba a sanadina
ba...kiba mijinki hakuri,nida zamu dawo mu zauna gari daya ma...just forget"
Lalla6ata tadingayi har ta hak'ura dai,suna gama waya layin shi takira,amma abun mamaki tai
ringing tai ringing yaki d'aga wa, sosai abun ya bata mamaki....dakatawa tayi ko zai biyo kiran
?...nan ma wayam!
Tashi kawai tayi tashiryo tsaf cikin shigar da tasan yafi so,ta gama duk shirin tarban miji amma
wayam ba yarima!,sosai abun ya dameta,kuka ko tayi har taba uku lada.
Text ta tura masa ,nan ma ba reply ,dangana tayi taje kujeran da yana dawowa zata
ganshi,tazauna.....shiru² har bacci ya sureta farkawa tayi ta duba agogo taga to nine!
Tsoro abun yabata,har zata kuma kiransa saitaji sautin kira'arsa daga dakinsa,da sauri ta wuce
d'akin
Tana shiga d'akin yarraraf tayi ta watse nesa dashi,gaba d'aya Lankan jikinta ya saki,yunwa da
damuwane ya haifar mata da ganin jiri.
Ajiya kur'anin yayi dagudu ya karaso inda ta fad'i
"Babynah, baby..."
Dakyar ta iya daga fatar idonta tana kallonsa
"...Ruwa,ruwa...
Shimfideta yayi yatafi yaje ya dakko ruwa,ya tuttulo mata a cup,shaye wa tayi takuma sha
,karshe amsan Goran tayi saida yak'osa shanyewa
Sukuti yayi yana kallonta ,wani tausayinta ne ya dasu aransa,duk yanda akayi komai bata Ciba
tun fitar shi
Langa6ewa tayi a jikinsa,sai kuka....
" my champ...kayi hakuri ,nafasa zuwa bikin kuma bazan kuma fitaba sai bayan na
haihu...kayafemun mijina ko na samu walwala a rayuwata..."
"Subhanallah baby aini ban fushi dake ba,bama zan iyaba ,nadai yi maki fad'a ne don kawai in
horaki...amma inajin rad'ad'in fad'an a ziciyata...."
"Shine katafi baka dawoba...dakuma kadawo ka shigo kabarni...nakuma kira wayarka natura
text no answer na reply?"
"Eyyah baby kinga wayar can na fita ban tsaya na dauka ba....sham na mance... Kuma Dana
dawo naganki kina baccine banso intadake....but am sorry"
"Bakai mun laifi ba mijina,I deserve that....rakani inci abinci"
"Zauna bara naje nakawo maki nan"
**********************************
Anyi bikinsu nadiya da kamal lafiya tuni Amarya tatareda mijinta a Zaria. Mufeed yaso
mufeedarh taje gidan nadiyan ,amma tace itafa sai ta haihu,ahaka akayi bikin fadila ba mufyda
lokacin ma nauyin jikinta ya isheta, shi yasa mufeed bai ma taso mata da maganar zuwa biki ba
nadiya taba gift din ta ,takaiwa fadilan su mom ma duk dasu akaje aka sha biki,zumunci nsu
yakara karfi da 'yan gidan kawu bashiru a sanadiyyar k'awancen su da mufeeda.
************************************
Yaune fa mufeedarh aka tashi da nakuda ,tun da ta tashi da asubahi take jin ciwo sama² amma
bata wani damuba...sai bayan yafita masallaci ne k'afa yataku yace baisan wannan ba,kuka ta
zauna takumayi
Ana haka yashigo dakin da barkwancinsa yayi sallama ,yahangota cikin dishi² hasken d'akin.
Bai kawo komai aransa ba
"Me ciki ehemmm gani nan tafe....to wallahi yanzu kinyi nauyi bazan iya daga kiba....ki tashi ki
sallah"
Kuka ta fashe dashi "wallahi zasu cire mun kafa....zugi yake mun yaki takuwa"sulmiyowa tayi
kasan filin tsakar wajen.
Dariya yasaka don ya aza tsokanartane ya motsa
"Kai haba kodai abun yazone kunsan Ku manya ,kuna bacci ma zaku haifu"
Shiru yayi ganin tayi shiru tana yarce zufa
K'arasowa yayi da sauri "baby lafiyarki kuwa...kodai da gaske ne?"
Nishi tasoma yi sama² zuwa zaiyi zai d'agata yaji tayi masa sakwaf ya kasa ,dagudu yafita yasa
driver yafito da motar,wayarsa ya Ciro acaji yahau kiran can gidansu ahaka yakarako dakin
yana fad'a masu asibitin dazasu
Shigowar sa yayi dai² dasakin k'ak'k'arfan nishi,sai kukan d'ane ya karad'e d'akin ,zubewa tayi
anan asume.
"Innalillahi.... Mama ga d'ane ke kuka,itakuma ta kwanta kamar bata numfashi....yaya zanyi?"
"Kakira larai mana....meye amfani turota da akayi ta zauna daku...."
"Mama wata baiwace zan bari taga gonata....ina kizo kawai ,yanzuma bari inkira likita" yafad'a
cikeda kishi ,bai jira amsar taba ya kashe wayar.
Kusan ajere likita da mama suka shigo itada da kuyangarta dauke da akushin magunguna na
gargajiya,kafatanin 'yan gidan sun hallara afalon amma bamai hurumin shiga,sunaji yaro na
canyere kuka suna tsoron fitinan ubanshi.
Don haka koda yazo da sauri likitan tashige cikin dakin ,batareda tajira iziniba.
Shikam tunda ya farga da suma tayi yaje ya d'ebo ruwa yayyafa mata tana farkowa yajata
,yadaurata acinyarsa,kuka kawai yakeyi yana bata hakuri
"Baby daga ina maki wasan saiki haihun hasken...maimakon kijira na kaiki asibitin ki haihu
acan.....jibi new born dinmu tun dazu yake kuka nakasa masa komai....ki yafeni
babynah....banso ki haihu a gida ba kamar marar gata?"
Tana zuwa babyn fara dauka ta gyara shi yayanke cibin tagoge shi da olive oil tasaka masa
pampers da kaya ta nade shi a showel ,sannan Tamika wa mufeed ,ai jiki na 6ari yasa hannu ya
kar6e yaron,yana zuba santi.
"To ranka shidade zamu gyara maman baby ....kakaima su hajiya yaron"
Bai wani musaba ya bud'e kofa yafita,yana fita tadatse kofar tasaka key,dama wayau ta shirya
masa
Toilet tashiga daita tawanko mata jikinta fes,tasaka mata pad tasakata ta kwanta a
gadon,sannan ta gyara wurin ta fesheshi da room freshener
"To hajiya mufyda sakko acire bed sheet din in saka Leda sai na dubaki"
"Ha'ah ba angamaba?"
"Inafa gamawa ban kwashe jinin cikinki ba...idan na bar maki,ciwon ciki zakiyi tayi har ayi
suna... And kinyi tear dayawa zan dan dinka ki,ko kaimu ukuna....inkuma kinaso yarima yajiki
salam tooo....kinga sai k'aro aure kenan"
Ai bata rufe bakiba tajawota"likita bakomai ai,zokiyi aikinki"
Pads biyu ta ninka ta cusa aciki sannan ta kwashe jinin, daganan tasaka wani tafara
dinkin,kurma mata ihu tayi
"Ranki yadad'e kinsan mutanen dake waje kuwa, suna nan dunjum!,kina kuka anshigesu...."
Haka tayita mata dubara har tagama dakuma gyara ta,sannan tadauki komai na kazanta tayi
parking dinshi a Leda tafito.
Da gudu² yashige dakin ,tana jin motsin sa da shigowar mutane,tayi maza tafara baccin
karya,saboda ita harga Allah kunyan hada ido dakowama takeji,ganin tana bacci yasa yata6a
babyn a jikin ta ,yatasa kowa suka fita,ala Bari daga ita sai mama...
Haihuwar baby boy tuni yawatsu a family,kowa yana dururuwar zuwa barka,su nusayba ma 'yan
Sudan ,tunda akayi haihuwar DA kwana hudu tazo garin,agidan mufyda tasauka,gashi take
mata da ruwan magani bana wasaba,tun kafin suna ta koma tagame tayi gammm
....kullum sai nadiya tazo har ranar suna ,komai tareda nadiyan akayi itama danata cikin tsoho
haihuwa ,ko yau ko gobe.
Anyi suna lafiya ,yaro kam yayi goshin jama'a dakaya ,saidai muce Allah ya basu mufeedarh
kudin goyoí ¾í´—
Acikin 'yan sunan ne na hango wata hamshakiya,tana zaune daga angle guda na falon da
dangin mufeed sukafi yawa acikin,zaune take akan darduma kuyangi na danna mata kafafunta
danaga kamar sun tasa irin na masu ciki
Wazan gani Niko?lubnah ce kishingide,cikin suturu na alfarma,Ashe har anyi aurene dama
tsarabar cikin ta gayinan agabanta,dagani dai a wata masarautar tayi auren,
Itama bayan atamfofi da kayayyaki data kawowa jaririn ,harda kyaututtukan manyan jaka me
hoton jariri aciki dauke da turare da 'Yar ficilin fanka na jarirai mai amfani da charging haka ta
dinga raba nata
Kuma itace ta saka masa nick name Aysar,saboda wai sunan mai martaba akasa sosai take jin
son yaron aranta,tuni tazubar da makaman fadanta yanzu duk sun zama aminan junah,tashige
cikin kungiyar na 3lovers yanzu sun zama four.
tokodai madai yayane,Allah ya kara Had'a kawunansu,haka akeso ai.
Kula na usuli mufeedarh sun samu danagartattun magunguna ,sati hudu da haihuwa,takoma
wajen mijinta.
Wai mijinta yana bukatar ta bazata jira har wani arbain ba.
Mai wanka tana d'akinta bayan tagama dasune taje ta kwanta ,tako danna wa mijinta kira few
minutes sai gashi tundaga yanayinta yagane akwai batu
"Ya akayi ne maman baby?"
"Nidai nan d'ina kimun k'aikayi inaso asosa mun" tafada tana nuna vj side.
"Love...ba jego mu keyi ba?"
"Ni ai nagama daga yau,kai kacigaba.....amma inkacinin na yau"
Yarrrr,yasoma ji a jikinsa,he's proud with her,tasan duk abunda yakeso,sarai yasan tagane shine
yake tamaring takeso ta talak'aba makanta.
Tuni yasauka a layi natsaya ,in kwaso mana ya fyallo mun wata muguwar harara da gudu
nabar d'akin.
Inacewa haba mufeedarh zaki sani ke dad'i miji ko ,Allah ya kawo gwarne.
Alhamdulillah
TAMMAT!