Showing 21001 words to 24000 words out of 31454 words

Chapter 8 - RAMUWAR GAYYA BOOK COMPLETE by HASSENART BAMALLI .pdf

16 Mar 2025

3211

bude yake.

Amma sai me gam yaji shi ,sassautawa yayi yashiga fingering dinta tukuna saida ya ga first
finger dinsa yawuce,sannan ya kuma saka 🍌 abakin vj din .dan karfinsa yasa kadan yaturata
dakyar ya wuce ,su mufy anji dad'i romancing anfice a hayyaci ana expecting shigar Mr.boss
saidai taji ziyartaccen zugi ihu ta kwalla ,dagudu ya maida bakin shi cikin nata
Thrusting yashiga yi yana sumbatu,dirty talk yashiga yi "ohhh baabyy,your wonderful honey pot
,so sweeerrrtt....oushhh...ahhh"

Jin d'an zugin ya lafane yasa tafara mourning don ta k'ara masa k'warin guiwa,bai wani jimaba
tayi released, daure wa tayi dukda kaf rad'ad'in yadawo mata sabo,Ashe dama d'azu daya lafa
dad'i ne ya kwantar da zugi�

Da k'yar ya iya releasing,wani irin ruwane taji yana tsarto mata kamar ana tsartowa da
serinji,k'ankameta yayi yana ihu kamar me ,yana kuma zunguro mata vg wall dinta ,sai can
kuma yayi collapse. nan ya watse yana maida numfashi ,jinin da budurwa ke fitarwa ne kawai
bata fitarba ,amma komai cif yajita,wuya kuma kam tajita.
(Niko nace babe wannan ruwan dad'i dakike masa feshi,ai Dole donma baki zama 'Yar hannu
bace,yanayi kina maida masa da martani)

Janyota yayi jikinsa yayi yana sha shafa bayanta.share²tayi tagwaggwale k'afa iska takeso
yashiga ko zata samu saukin zugin.

Shafo wajen yayi,yafara dariya "hum baby raguwa ,huta mukoma second round....ta6a nan kiji"

Yajanyo hannunta yad'aura akan sandan girman shi,sek'ek'e tajita bata da alamar kwanciya, da
sauri ta janye hannunta

Tayi saurin juya mai baya tajawo blanket
Jan blanket din yayi yashiga

"Mufy na nagode ,nagode a hakanma kin jiyar dani dad'i....nayarda ke din samun ki
baiwace,tabbas nasan da ace ban rapping dinki a wancan lokacin ba da yanzu k'ila ban
samekiba....lallai Allah na sona ,barakallahu fik...saidai yanda najiki yau ni kaina na sha wuya
kafin in iya pricking dinki....kinsan Allah da ace bani nayi komaiba da bazan ta6a yarda cewa
ked'in ba yau na 6areki ba....saidai still ni na 6are abuna so,yaune ranar farin cikin mu.... I thank
you dear,jazakillah bil jannah"

A tsure take gabanta na dukkan tara² ,kar ya ranfo komai

"Ameen zaujey,Allah yabar mu tare cikin tsantsan soyayyar juna....yabamu zuri'a d'ayyiba
saliha "

"Ameen baby nah....amma baby intambayeki mana?"

"Oushhh uhmmmm inajinka?"

Arud'e ya juyo da ita suna fuskantan juna

"Baby menene?"

"Bayan nan dina kemun rad'ad'i"tanuna HQ dinta cikin had'e fuska ,kamar zatayi kuka

" Eyyah sorry baby bara na dan gasaki zakiji dad'i... Kinga sai mu koma second round....Allah fa
ban k'oshiba"

Daga haka yajawo towel ya d'aura yana tafe abu na gabansa sak'e sak'e tak'i kwanciya

Tara mata ruwa yayi ,yazo ya d'auketa yasakata a ciki ,k'ara tayi jin kamar an watsa mata ruwan
zafi a san6a66en ciwo, da sauri ya danne ta ,tun tana mutsu² har tayi shiru,tad'an kwanta a
jikinta gyangyad'i tasoma yi a haka.

Ankara dayayi da hakanne yasa ,ya zubar da wannan yayi mata wanka ya duk'unk'uneta a
towel ya fito da ita

Saida ya tsane mata ruwan jikinta sannan yasaka mata kayanta,yazo ya shimfideta,hannunsa
yasaka a cinyarta yashiga girgiza ta a hankali ,har saida yaji numfashinta na sauka a hankali.


Sannan ya janye jikinsa a hankali yashiga shima yayo nashi wankan yaje ya zuro jallabiya ,ya
shimfida dadduma ya soma k'iyamul layl d'in shi da yasaba kullum daidai wannan lokacin.


Saida yagama addu'oinsa sannan yazo yara6a gefenta ya kwanta.asubah ta gari

*****************************************
*SAFIYA*

k'arfe takwas barorin gidansu da lubnah,sukayo sammakon kawo masu break acewarsu Kenan
fa

Su lokacin ma duk suna baccin gajiya ba Wanda yatashi.

Jin sun kada door bell yafi a k'irga shiru yasa suka yanke shawaran ,sanarda mai gadi,don aji
ko lafiya?

Sun juya zasu tafi kenan sukaji k'arar bud'e k'ofa
Dawowa lubnaa tayi dasauri har tana tuntu6e.

Mufeed ne da mufyda suka fito hannunsu sak'ale cikin na juna,yana tsayawa adaga bakin k'ofar
ya jingina itakuma mufy ta lafe a jikinsa kamar mage, bata ji ko kunyar barorinda suka zo tareda
lubnanba.

Tun Ganin farko da tayiwa lubnah taji bata gamsu da itaba

Amma bata tabbatar da zargin ta ba,sai acikin 'yan bikin taji ana mata jajen wai da yanzu
bikinsu akeyi

Tun daganan take lura da bin k'wakwafin da lubnahn ke mata .and she don't want! Don haka
tuni ta d'iga mata wayar tambaya

Tsuke fuska lubnah tayi ganin wannan uwar nanik'a da mufyda tayiwa mufyd

Fakaitan ido tayi ta balla mata harara,murmushi tayi takuma langa6e kanta a kafad'arsa tana
shafo gefen sajensa

Basarwa Lubnah tayi saurin yi

"Yarima na!, mun ta knocking ba'a bud'e ba ,are you OK? da har zamu koma ai"

"Wani irin tambaya ne wannan kinzo gidan Ango da Amarya da sassafe don kin yi knocking ba
a bude maki da wuriba har kya tambaya dalili?.....baki buk'atar amsa kin ganin ma idon ki
aiko....to shikenan"

Mufy ne tasa hannu a k'irjinsa tashiga shafawa ,tayi d'an d'age daidai kunnensa tashiga yi masa
magana a hankali

"Habawa gwarzon zuciya ta,banson ka da zafin raiba an wuce wannan yayin tun ranar da aka
d'aura mana aure yanzu kai d'in namiji ne cikakke....kasassauta masu...abarsu suko d'an shiga
falon mana"

Dariya suka saka atare ,nan ya matsa gefe yace su shigo

Dasassarfa tabi bayan shi nan suka barsu sake da baki

Dole tasa suka shige ciki barorin ta bari da jigilar jera abincicciwar ,da sauri tabi hanyar da
sukabi ,kamar wacce tabasu ajiya

D'akin da tahanga ta farko ta hara vatai wata² ba ta kutsa kai.
Turus tayi ganin bakowa ciki sai pant dinta da bra a wajen da kuma wandon shi.

Juyawa tayi da gudu tana matsen k'walla ,mufyda ne ta tsayar da ita

"Sister in-law ya akayi ne,naganki haka" mazewa tayi
"No bakomai dama nasone in he inga d'akunan daganan kuma mu amshi cincin din
Amarya"sarai tagane abunda taganewa kanta ,amma itama sai ta share tayi pretending as if
bata d'ago komaiba


"Eyyah to ya kikafasa shiga muje ki gaggani mana"

Girgiza kai tayi da sauri "No yarima na ya nanan kibari zamu dawo kafin mutafi"

"OK to bawani matsala....munfa gode da abinci kamar kinsan cikina afafe yake,yaji jagula ..."

Agyatsale tabata amsa
"Humm bare kuma ya amshi sak'on bak'o"

Rufe fuska tayi kamar me jin kunya"wayyo sister in-law har kinsa naji kunyar ki"

Kitchen tashiga ta dakko manyan ledoji ta ciccika masu da snacks irin na amare,tundaga cincin,
dublan,alkaki,nakiya,rid'i,dak'uwa ta kawo masu

Barorinta suka kar6a ,bayabo ba fallasa suka bar gidan

Aranar kuma danginta kowa Yakama kansa.suka barta da nasihansu mai kama zuciya.

Hassenart dinkuce
[8/27, 7:41 AM] Haisahhtttttt💅🏻: *RAMUWAR GAYYA*
*shaded blood*
By Hassenart Mohammed😊☎ï¸090 -659 -902 -65.















*Page d'innan nakune matan aure iyayen giji , da amare masu shirin shiga d'akin miji.Allah
yabamu jumurin iya tattalin mazajenmu,ameen*


56-60
"Mom ina ranar da kikata6a kirana lokacin ina lagos,kikajini ina kuka har kikai deciding
zakizo,later kuma bakizoba bakida lafiya?, to rapping d'ina wasu maza sukayi...."


"What?... Wayesu ,uban waye iyayen su Dole in hukuntasu kosu waye"

"Mom lucky enough ,shortly after sukayi accident gaba d'aya sukayi dugu² so,ba Wanda aka
d'auka da rai acikin su,but ki gafarceni mummy na bazan iya gaya maki wannan bakin labarin
bane....that's why my friend advised me to bury it"

kukan bak'in cikin k'aryan da tayi take,saidai she don't have option,tunda bazata iya cemata
secret society tashi gaba ,suka d'auka fansa da hannunsu.....saidai kuma a6angaren mum she
took her total belief Cewar kukan takaicin tuna tozarcin da akayi mata takeyi

Kuka kam takeyi mai katse zuciya,tuni tausayinta ya shige ta,saboda ta yarda yarinyar ta bata
k'arya,so duk abunda tafad'a mata gaskiya ne!

" so what have you done next?"

"Banyi komaiba kawai friend d'ina ne suka kaini asibiti aka d'inkani"

"Such a nonsense mother ,a so called mom but I didn't deserve the name"

Rungume ta tayi suna shar6an kuka,suka gaji don Kansu sannan suka rarrashi Kansu


"Sweetheart this is my duty inga kin samu zaman lafiya da nagartaccen mijinki ,batareda wani
6araka ya tashiba...and inabawa kanmu shawara mukoma ma addininmu,so akwai addu'oi
dazan baki,dazakinayi Allah yasa mufi k'arfin zuciyar mu....sweetheart need to thank your
friends ki gayyato munsu nan"
"OK mom" tafad'a agajarce.

Wayarta taciro tayi dealing numbern fady ,atak'aice sukayi magana ,anan ta shaida mata suzo
lagos kota flight ne mom d'in ta nason ganin su

Ita tana jin ance flight tagane yaren
Don haka da toh kawai ta amsa mata sukayi sallama

**
Shirye² na bikin yasoma kankama mom bazama bata Dubai bata Sudan bata inane

Sahihan magunguna nasu na 'yan Sudan taringa had'o mata.
Dank'ara kam takeyi yanda yakamata ,tunda tasan shi kanshi gogan he tested the honey pot
d'in to what next,in baiji zak'wai² ba ,sati biyu sai k'aro aure kenan.

Kuma alhamdulillah Ita kanta tana jin sauyi ajikinta dukda acike take but had'in na musamman
ne,don yanzu tsabagen ni'ima har yoyo take tutur tana aikin zuwa tsarki ,to shima wajen tsarkin
da magunguna.

~*TSARABARMU CE*~

í ¾í´Hadin tukudi na Amarya da uwargidaí ¾í´

-Gero,
-kanumfari
-citta
-masoro
-hakin daka
- sassaken kankana
-mazarkwaila

-kankana
-Abarba
-garin idon zakara
- Ruwan rake
- Cukwui.

Yadda ake hadawa

Zaki surfa gero awanke sai a soya sama² ,saiki daka ko anik'a ki zuba duk kayan had'inki sannu
bisa hankali kina shigar dasu kina kib'awa kamar yanda ake fura hardai su had'e jikinsu,sai ana
gutsura anaci,
wannan hadine mai kyau but baya dadewa sai kisa a fridge inkuma babu ki busar duk inzakisha
ki dama da madara ko Zuma.



♣ï¸HADIN 'YAR GATA♣ï¸

Cukwui
Aya
Gyad'a
Mazarkwaila
Dabino
Rid'i

Zaki wanke aya ki rege ki shanya ta bushe,saiki daka
gyada ma ki soya sama² anika
Dabino kicira k'wallayen ki busar ki daka
Saiki hade duk kayan garirrikan dasu cukwui ki had'e su waje guda ki rufe ki nasha da madara
ko yoghurt. sau uku arana na kwana bakwai.

Hajiya test and trusted daidaida cikin farjinki sai ya ciko, ni'ima ba magana.


🐓HADIN KAZAR AMARYA🐓

Wannan hadin na musamman ne,yana kumbura gaban mace sannan yana k'arama mace
d'and'ano aci sati d'aya kafin biki kinga ya tsumu a jikinki

Kaza budurwa
Idon zakara
Garin zogale
Kanumfari

Ganyen magarya

Kihade su waje d'aya kidakesu ki tankad'e,ki gyara Kazan ki wanke kisa kayan d'and'ano aciki ki
juye garurrukan nan.
Ki dafa tayi luguf kicinye
Ki tabbatar kinsha da cup din madaran nonon rakumi 3-5

K'ashin dakika zare ki shanya ta bushe ki daka kiyi yajinshi ,ki zuba wadataccen kanumfari da
barkono da d'and'ano ayi taci mashaallah zaki bani labari

âž°NAGARTATTUN MATSI MARAS ILLAHâž°

***Bawon bagaruwa ki dafa ana seat bath na tsawon sati biyu da d'imi²

***Bagaruwa
Xaitun soap(ko zaplan soap)
Farin misk
Man hulba

Ki yanka sabulun kisa a turmin karfe ki kirba,ki zuba duk kayan had'inki ciki barshi ya had'e
jikinsa,sai kina wanke gaban ki dashi.

***lalle
Zuma
Baby oil
Xaitun

Ki kwaba lallen mai kyau da Zuma kina inserting saiki wanke da ruwan dumi kinashafa man
xaitun da baby oil,hajiya in yafara tsotsan bq dinki santsin da zaiji da taushi ba'a
magana.wannan had'in shi ake kira liqe mata

***Bagaruwa
Alum
Tafarnuwa
kidafa kina seatbath nasati biyu kina shafa man hulba.yana matse farjin mace ko kin
haihune,sannan yana maganin infection.

***kanumfari:-
Zaki iya dafata kisha da zafi²nta da zuma Ko
Ki natsarki da ruwan ko
Kina turaren farji dashi wato kizuba shi kad'ai ko kihad'a da lalle arushi kina tsugunu

***d'an cikin kwallon mangoro

Ko ki dafa kina tsarki dashi ko
Ki daka ki kwaba da Zuma kina matsi dashi ko
Kina seat bath.

***fatar ayu
Dangadali
Tsintsiyar maza
kidafa kina tsarki dashi

***Almiski fari ko ja
Ki hada da dakakiyar kanumfari kina matsi .

****ganyen magarya
Zogale
Bagaruwa
Alum
Sabulun salon
Sabulun xaitun
Sabulun habbat
Miski
Madarar turare
Kidake na dakawa ki tankade,ki yanka sabulan ki kirba ki hade da garikan ki cakuda ki zuba
madarar turaren da misk, ki had'e su ya hadu kisa a mazubi mai tsafta...kiringa gutsura kina
cusawa can ciki kina wankowa yatsa karama bazata shi gaba
Dake nake mai jego plz practice this

***man shanu
Man zogale
Garin zogale
K'aro
Mankad'e

Kicud'a waje guda ki barshi yayi sa'oi kamar 5 kina diba kina matsi kamar sai uku cikin sati biyu
....

(Please muji tsoron Allah mata karmu yasar da budurcinnu saboda tunanin ai akwai magani

Hukuncin ki wajen Allah yananan zafa ayi maki azaba ga kunyar lahira.Allah ya karemu)

***************************************
Fady da nady sun shigo Abuja cikeda zullumi tunda dai basusan dalilin kiran mom mufyda ba

Dakwatance suka zo gidan su mufyda ,sunyi murna da ganin juna daganan mum tatarasu a falo

takuma jin tabakinsu gameda faruwar al'amarin basuyi wata magana mai tsayiba suka tsuke
bakinsa.Gyaran murya mom tayi sannan tasoma magana

"Yarana kuji tsoron Allah kufad'a mun gaskiya am your second mum ko?...so bayan sweetheart
wacce cikin ku case irin nata yafaru da ita...be comfort gyaraku zanyi...kunga dukkan Ku
yarane,masu k'ananun shekaru bazaku iya gyara kanku yanda zan mukuba"

Rantse mata sukayi akan ba abunda yafaru dasu makamancin haka

Nady ce tatambayi mum yiwuwar cigaban karatun mufy din a lagos

anan ne suke jin auren mufydan,kenan sai bayan biki ne zata nema makarantan akusada inda
mijinta yafi zama

sunyi farinciki sosai DA hakan saidai sunyi bakin cikin rabuwar su daganan suka ,soma shirye²
na bikin.

Basu bar Abuja ba saida suka fidda ashobe suka kuma tsara duk program daza'ayi abikin

Ganin har zasu tafi bawanda yatada maganar kungiya ne yasa mufy tataso masu da maganar

"Sis I can't hide you anything ,sadly we are in great jeopardy ,saboda kullum cikin barazana ake
mana,din dai muma bamu zuwa meeting din"

"Kungane love,nidama zakuji shawarana Ku fidda miji duk muyi auren mu,nama samu wata
islamiyya danake zuwa... *kinga kullum kafin in kwanta saina karanta suratul mulk da iza waqa'a
da amanarrasul da ayatul kursiy* to kila shi yasa ba abun wani tsoro dake samuna kuma tuni na
fincike zoben nan nak'onashi "
"To aiko inajin muma hakan zamuyi ko Fadila....saidai kinsan me za'ayi mufy...ga memo rubuta
mana sai musami Wanda zasuna koya mana acan Allah nima zan bar lagos kokefa
fady...mugudu gaban iyayen mu suna bamu magunguna na tsari muna karatinmu
agabansu,idan mun samu miji muyi auranmu"
"Hakan za'ayi nady ni dama kinsan 'Yar k.d ce sai innemi kasu ke kuma ki dawo Abuja gaban
iyayen ki kina karatun ki...."

Rik'e baki mufyda tayi dasauri "Nady dama ke 'Yar Abuja nanne?"

"Eh mana babana sun rabu da mama nane shine sarkin suleja,itakuma mamata 'Yar siyasace
itace shugaban mata gaba daya...."

Dalalo ido tayi "Subhanallah karkicemun Haj.amina to ai aminiyar momce da ita akaje aka

dakko ni rannan...kice mud'in kamar 'yan uwane.... Lallai mom zatayi farinciki dajin labarin
nan...kefa fadila inane gidanku"

"To gaskiya ba lallai ni kusanniba kinga ko zanzama kamar bare acikinku ni 'Yar Kd ce kamar
yanda nafad'a maku ...iyayena suna zaune a kinkinau....amma ni banfiya zama a wajensuba
nafi zaman lagos dangin mamana kasancewar mamana bayarrabiyace babana ya aureta..."

"Wai fady karki fad'amun ni dake causins ne bamu saniba....naji labarin ki irin na momyn
kaduna anty kubra matar baba basiru shima a kinkinau suke...kuma sunada 'ya Fadila saidai
bansantaba"

Tashi Fadila tayi da gudu ta rungume ta "laaaa wallahi nice ,Ashe soyayyar jini nake maki
mufyda ,kai nayi farin ciki dahakan"

Tuni labari yakai kunnen mom da dad,dad yaji dad'in ganin 'yar dan uwansa itama mom 'yar
aminiyarta
Lallai kar karaina abotan yara
Saida suka kuma kwanaki kafin suka tafi cikeda alkhairinsu wajen dad mufy,mom kam tace nata
sai sunzo da biki

Mom dakanta takira wayar iyayen su tace susoke masu zaman lagos.
Bamusu ba dogon jawabi suka Amince.

***************************************
"Aminiyata yaya zanyi yanzu kina nufin inbari abun sona ya auri wata mace baniba....and kina
gani tun kafin ayi auren tasamu kaso¾ na farinjini awajen d'auka cin ahalin gidan,inaga kuma
anyi auren,nikuma kowa yana baya² dani dama,kirarinsu suce nacikai isah da izzah.
And above all kina nufin inaji ina gani,masoyina ya Had'a gado d'aya da wata mace
baniba?....gaskiya anemi wata shawaran "

"Lubnah bara natuna maki maganar bature dayake cewa the hard way the only way...bance
makifa zai zauna da ita har Abadan ba saidai mubarsu suyi auren tunda wallahi inhar bai
auretanba tokema baxai aurekiba.....bar banza tashigo tana zuwa hannu sai mu kashetan sai ki
maye d'akinta matsayin ki na 'Yar uwar shi....so kisaki ranki,kowa attention dinsu zai dawo kanki
yanxu tsammaninsu zaki tada k'ayar baya....amma k'awata inaso suga akasin hakan
tawajenki.....kibawa amarya gift kisha rawa a wajen reception kedai wani abu saima ranar kedai
kiringa bin duk shawarar da zan baki kawai"


Dawannan shawara na zulaikha ,ya kwantar mata da hankali
Zulaikha itace babbar kawar lubnah tun suna yara suke tare
Ita yarinyar wazirin sarkine wato babansu lubnah

***************************************
Duk abunda aka samasa rana to shakka babu zaizo
Yau gashi anshiga satin bikin su mufeedarh

Tuni dangin b'angarorin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login