Showing 9001 words to 12000 words out of 31454 words
Chapter 4 - RAMUWAR GAYYA BOOK COMPLETE by HASSENART BAMALLI .pdf
"Uhm 'uhm mommy bayan wankan danayi.... Jibenifa fes dani komai yaji sace ki gudu"
"Nasan kinyi kyau sweet ,but kwalliyar tarban masoyi ,bad'aya yake da kwalliyar shiga super
market ba,so maza tashi shiga nake so inga kinyi shi na alfarma... "
"Wai mommy kinsan kowaye ne kike ta wannan rawar k'afar?"
"Bansan kowayeshiba...and I don't bother to know ,the only thing make me to consider is
you,and zakwad'inki da tsantsar soyayyar sa Dana gani kwance cikin eye ball dinki ,shine
yabani rigid support"
Fad'awa jikinta tayi tareda hugging dinta tsantsan
"Mom kinsan menene ? Shi yasa nake kuma sonki
You are the best mommy ever!"
Janyeta ajikinta tayi,takama hannunta har gaban closet d'inta
Kaya tashiga zankad'osu waje,kowanne dukane,duk shaddojine da lesses daddanke.
Sababbi katakal ,Sam batada ra'ayinsu shi yasa ko dad yad'inka mata,nata saidai agaji afitar
idan annual kwalema yazo.
Wani dakakken material less ta Ciro mata maroon color an masa adon golding da milk,an sakin
masa d'inkin bubu an baza aikin ponix tundaga wuya ya d'an gangaro....
Shi tabata tasaka,d'ankunnen da chain d'in zinaren da ke kunnenta tabar mata ,ta d'akko
awarwaro k'irar Dubai tasaka mata hurhud'u akowane hannu
Kwance gashinda taninninke tayi takuma ,combing dinshi ta k'ara mai mayuka tasake turareshi
da turarukan gashi
Kameshi tayi daga tsakiya,ta saki jelar wal yana d'aukan ido
Sai a sannan mufeedarh ta kada baki tayi magana
"Mom d'an yimun d'aurin d'ankwalin nan daku keyi....
Ture kaga bala'i kome?"
"Sweetheart kinji kunya ,munci zamaninmu ,munzo muna cin naku gaskiya you have to change"
Zama tayi ta murza mata d'auri,tayi das daita
Gaban madubi tanufa ai take tahau daddalo ido
"Mom Ashe kayan hausawa nama mutane kyau har haka?"
"Tsaya sanya,ni kaina sweet kinmun kyau ,yanzu d'an k'ara Mirza powder kad'an kitaje
wannan eye lash d'in naki da eye mascara kingane ko....bari inje wajen su cook d'in can in
monitoring duty d'in inyana tafiya yanda yakamata"
Tafiya tayi tabarta instead ta k'ara sa shirin jawo stool tayi tana karewa kanta kallo
"Kai baby you are so uhmmuitt...yau akwai na status gaskiya... Ashe haka Nike dakyau....Allah
ya k'ara dank'on soyayya mommy keda d'an tsohon sanatornki"
Selfie tashiga yi ,shaf tasha'afa,horn d'in motoci ya ankaraddaita
Window tayi dagudu da shid'inne tasoma tozali,sanye cikin jamfa na d'anyar shadda sky blue,ya
murza hula tangaran ,shar yafito very youthful handsome.
Bajibgin alkyabba.sumewa tayi wajen kallonsa,lallai nikam ni na tsinci dami akala
Telephone ta d'auka ta danna wasu numbobi Jim kad'an aka d'auka,cin magani tayi kamar ba
itaba
"Bak'ona yashigo so,a wuce special guess room...well entertainment I want...so kowa nagidan
ina umurtanshi da yaje ya gaisheshi kafin nafito"
Bata jira maganarsuba,ta sauke telephone d'in.
Gyara fuskarta ta idasa yi tafesa kalolin turaruka ta masu dad'i da sanyin kamshi
Cikeda izzah take gangarowa daga stairs d'in ,tarike belcony da hannunta mai dauke zobba har
uku
Dan wani gajeren hanya tabi wacce yasa data da k'ofar d'akin dasuke
Zaratan maza tagani su biyu tsaye sun raba k'ofar dakin daga tsakiya
Saida suka kwashi gaisuwa,cikeda gamsuwa da za6in ubangidansu,sannan tashige ciki
Bata gama shan mamakiba saida naga yadda yadarrarashe akan cushion d'in yana baza mulki
,uwa yana fadarsa,maza biyu na bayansa ,suna masa firfita.
"Ranki ya dad'e barkanmu ,da ganinku....'yan mulki jinin sarauta...bincike yanuna ked'in alkhairi
ce a rayuwar ubangidanmu ,shi yasa kikai mana ison zuwa gareku ranar laraba....larba kenan
tagoma ranar sa'a...barka da fitowa,Allah yasa a k'ulla alkhairi"
Murmushi kawai taiyayi cikeda kunya,dajin dad'in yabonda tasamu anan take,can kujeran nesa
dashi tasamu ,tazauna.
Yana nan zaune durum ba uhm ba uhmuhm saima apple daya d'auka yagatsa yakoma
,yakuma band'ashewa,cikin kujerun
Tad'an k'ulu ,amma tabasar.
Dakewa tayi tasoma masa magana
"You're highly welcome to our hurt my champ,hope banta kurekuba abinne saida maleji"
Gyad'a kai yayi batareda ya furta komai
"Ya amsa ranki yadad'e, yakuma ji dad'i sannan yayaba da karramawarku a gareshi"
"Nagode nima...ko zaku iya bamu waje"
"Cikawa dole ranki yadad'e"
Saisai sukaja k'afafuwarsu ,suka fita.
Suna fita yayi zaraf yadawo hannun kujeran da take zaune
"Waw wonderful dear kece haka?...
Tuni da nayi fushi k'iris yarage na had'iyi zuciya innace...
Kinsan meyasa? Kin ca6a wagga ado fadawa na na kallon ki na had'iyar miyau.....
The only thing dakikayi ya burgeni,shine korasu DA kikayi.
Ina son basirarki matata!"
Sunsha fira sosai irin naasoya masu rajin junarsu kamar sun dad'e tare
Anan mufeedarh take k'ara gane tsarin gidan sarautan wato ba'a magana agaban mutanen su
da sauran abubuwa
Kafin yatafine ya Ciro bandir d'in kud'i 'yan d'ari biyar guda biyar ya d'aga k'asan carpet d'in
d'akin ya zubesu ya sauke
Tambayarsa tayi na menene
"My,inason in saya maki girmane a gidanmu ,so haka tsarin take,zanje gaida su mom ,nasan
wa'inda mukazo tare zasuzo su lalubi nan inbasu ganiba.
It symbolize raini so karki Gaza a fahimtata"
Gyad'a kai tayi cikeda gamsuwa
Sannan tayi masa godiya sosai
Wayar mom tasoma kira ta shaida mata komai,na shigowar prince dazaiyi ya gaishe ta kafin
suka rankaya ciki.
Abunka ga ansaba da gaida manya,tsaf yagama da zuciyar mom
Bai tafiba saida yayi ma 'yan gidan yayyafin naira .lallai yak'ara siyawa mom girma
Cikeda girmamawa da karramawa suka rabu akan za'a turo iyaye suzo ayi maganar aure
Ganin komai take kamar wasa,she is vergin she know but ,he loves her like that. Dukda shima
d'in yasani ,but abunda tayi observing shine
All his thoughts shiya soma pricking d'inta,so ba abunda tayi deserving awajensa illah auranta
That is her thought amma anya hakane kuwa wannan so katsahan daga sama?
This is what we made mention as dimensions daga zazzafan 'kiyayya zuwaga sassanya
soyayya .
***************************
A6angaren su Fadila kam hankalinsu ba k'aramin tashi yayiba ,wayen gari dasukayi suka shafa
ba mufeedarh acikin gidan sun kira wayarta ,har sun gaji a kashe
Rashin sani kenan don ita mufeedarh tuni sunyi magana da dad da mom d'inta akan
makarantan ta,kuma ta yanke shawaran bataso.
Sunso su matsa mata da tambaya kawai sai ta fashe masu da kuka,akan ita tagajine kawai
Share maganar sukayi as consider that ,ita taso makarantan ada tunda yanzu tace bataso,to a
hak'ura kawai.Home of freedom kenan.
Aranan ne kuma sukayi deciding aje akwaso kayanta nacan
But mufy tace abarshi basai anjeba tanada wanda zata basu kawai.ita bama tason kayan.
Numbern su fady takira ringing biyu ta d'auka
"Mufy inakika shige ne? I've been calling your number amma a kashe,munje gida ance su mum
sunzo an d'aukeki....what's the matter?"
Dariya tasaka
"Haba babe wannan jerin tambayoyi haka...I just decided inbar makarantan ne....beside aurema
zanyi... So pack my properties kucigaba da amfani dasu....my regard to nady..."
Kit ta kashe wayan batareda ta jira ta cewarta ba.
Tayi calling back amma tak'i tad'aga.
Wannan kenan!
Cikeda confidence Prince mufeed ya tunkari mai martaba da zancen Neman aurensa da
mufeedarh 'Yar senator mas'udu.
Saboda samun abun fad'i dayayi bayan matsin lamban dayasha awajen iyayen nasa kan
gimbiya lubna 'Yar masarautar yobe,kuma jika a masarautar su mufeed d'in.
Koyaya zata kaya?
*********************************
Wani k'asaitaccen falo Nagani mai d'auke dakayan alatu na more rayuwa,komai aje yake
tidy,koba'a fad'a ba baka buk'atar explanation kasan wannan falon anhad'a Manyan kud'ad'e
kaso
Gimbiya zahara'u nagani da maimartaba mijinta kenan kishingid'e a k'aton darduma,da k'aton
abu atsakiyarsu shak'e da kayanarmari .
Zantawa sukeyi cikeda nishad'i da natsuwa,gimbiyar na gatsan tuffa majestically
Turo k'ofar da akayi shi ya natsar masu da rai guri guda,don sunsan bamai shigo masu
dawannan lokacin sai shalelen su ,mufeed.
Sallama yayi daga bakin k'ofar sannan ya d'an dakata
Maimartaba ya amsa masa itakam gimbiya zaharau sak'on murmushi tashiga aika masa
"A'ad khul ya bunayya?" Yanema izinin shigowa da larabci
"Barka da shigowa ,yarona abun yabo...k'araso daga ciki"
Cikeda tsantsan biyayya ya idasa shiga ciki , d'an nesa da iyayen nasa ya zauna kan
danda6aryan tiles d'in,sannan yasoma gaishesu cikeda k'ank'an da kai.
"Mai ketafeda Kaine yarona ,naga fuskarka,dauke da zallan farinciki ,zamuso jin abunda ya
haska k'albi da gangar jikin d'anmu har ya haddasa masa farin cikin da ya bayyana a fuskarsa"
Gimbiya zaharau ke masa marhaba da wannan tambayoyin
Cikeda kunya ya hau Sosa k'eya ,saida aka turza sosai sannan ya iya fad'a masu ,zancen
auren mufeedarh
Sannan ya d'aura da cewa"Ran iyayena yadad'e naso in shaida wa jakada,shi yafad'a
maku....saidai kuma naga dacewar in fad'a maku dabakina kunga inbaku amince ba,hak'ura
kawai zanyi batareda kowa yasaniba cikin fadan....agafarceni da gangancina iyayena"
Ya idasa maganar yana kuma sunkuyarda kai
Sosai maimartaba yaji dad'in hakan kuma yayaba da za6in yaronsa ,domin ko sunyi zaman
aminci da zuri'ar dadyn mufeedarh
Ba tareda wani 6ata lokaci ba ya kar6i maganar
Atake kuma suka tsaida ranar da za'a tafi nemar auren.
Maganar Neman auren mufeed tuni yawatsu acikin fadan kowa kagani murna yake da Sam
barka ,musamman kyautarda gimbiya mufeedarh (acewarsu) 'yan rakiyar Prince mufeed ya
k'ara Mata girma,da farinjini a fadan.
Gimbiya lubna kam hankalinta yakuma tashi,kenan duk rawar k'afar da taringa yi wa prince da
zubda kimarta dataringayi agaban barorinta, k'arshe ya watsa mata k'asa a ido ya yaudareta
kenan?
Inko har gidan bata dubi matsayin ta najikan gidanba,amma suka Gaza tursasa mufeed ya
aureta Ayi towona mainaba, lallai bazata yarda ba,zatayi amfani da k'arfim izzahn ta har saitaga
bayan auren kodako zai Had'a da salwartan rai mufeed d'inne,inyaso bata damuba kowama
inzai rasa mufeed d'inne yarasa!
Dawannan tunanin tahad'a komatsanta tayi shirin komawa masarautar ta
~*Hassenart ce*~
[8/27, 7:38 AM] Haisahhttttttí ½í²…í ¼í¿»: *RAMUWAR GAYYA*
*Shaded blood*
By Hassenart Mohammedí ½í¸
â˜Žï¸ 090 -659 -902 -65
17-18.
"Takawarka lafiya d'an sarki jikan sarki,gabanka maza zuba suke,Allah huci ran en maza ,tab'a
mata horon barori ne"
Wani bafadene yaketa faman zabga kirari ,don yanda ya lura da ubangidansa da zuciyar
dayayi,yasan in yayi arangama dawannan figigiyar yarinyar to saidai buzunta.
Azuciye yakara so inda take zaune, kanta nasunkeye akasa tana cigaba da shafa wayarta
kamar ba taji hayaniyar jama'ar dake tunkaro gabantaba ,bayan tas taganesuke tafe .bata kara
tsorotaba saida taji kirari mai kama da ban hakuri dawannan bafaden keyi masa,nan ta idasa
tsurewa. Gabanta yazo ya tsaya yana karemata kallo" she's extremely cute,but ta'addanci da rawar
kai yana Neman dausashe kyawunta" yafada akasan zuciyar sa.kyar yayi mata da idanuwa
daganan yasoma juye lebbansa a yangace kamar mace
"So u're d one again.....well any way fadi hukuncin da kike ganin ya dace nayi maki" turus
fadawan sukayi cikeda taraddadin in yarimansune dasuka sani ,ya taho da zafinsa amma ya
lankwasar da halshensa yana mata magana cikin sanyin murya daba Wanda yake samu daga
umman shi sai maimartaba.basu k'ara shan mamakiba saida sukaga yanda mufeedarh tad'ago
tana mai magana cikeda yauk'i da rainin wayau
wani walai tayi masa da dallara dallaran idanuwarta sannan tad'an mere bakinta tasoma masa
magana " hey alhaji ,any help?" Daskarewa a tsaye yayi yana kallonta cikeda sha'awa ,kyar
yayi ma bakinta da kallo.yana yanka kalmominta salasala aransa cikeda shauk'i.
Wani bafadene yayi tsidik ya dire gabanta " ke diyar talakawa ,maza Adana lafazunki ,kar
sujamaki zuwa yari"
Mikewa tayi azafafe "ke who dare you're?, bangargadeka a lagos kan wa'innan 'yan koron
nakaba?warn them,before I deal them into action"
'Daga ma bafadanshi hannu yayi ,yayi masa alamar ya matsa.shima da sauri yajuya zai tafi.
"Ranka shidad'e ga motocin tawagar gomna nan bisa hanya ,kasata taje takawar"
"Asa kugiya akauda,karkusani surutu mai yawa nafad'amaku" dasauri ba juya wajen
motocinsu.zancen zuci bafaden da aka kwatse ya shiga yi"mutum sai bak'in rai ,amma ga 'Yar
yaloluwan nunar ranar nan ,taga gareshi ,amma zai ishemu da izzar kawai...hajiya kiwa ma'aikin
Allah kije ki kauda motar nan" Thumb up oga T.K yayi mata sannan yayi mata umarnin taje ta kauda masu da motar.
A k'agauce ta isah wajen tayi key tajuya ta canja hanyarta na zuwa kinkinau.
Wani ladamar Raine ya d'arsuma Prince Mufeed "Tayaya wacce nake Neman ta ido rufe ,zatazo
har inda nake inkasa horata?,to bama wannan ba harda tukuicin wani sabon salon rainin
wayon. agaban bainar nasi tawulakantani nikuma nakasa maida mata martani ,tabani umurni
nabita sakaka ,waishin nine kuwa?.and I couldn't take any action on her" Dasauri yadaga muryan sa yabawa fadawansa umirni
"Ai maza Abu mun ita ,akaita gidan hutawana nan garin.saina waiwayeta....abata abinci da duk
kulawar data dace ...but kar abari tagudu" da sauri wasu motocin sukabi bayanta cikin rashin
sani har suka kewaye ta but akwai tazara mai d'an dad'i ta yanda ba lallai ne kaga ne ita
sukebiba,tana shiga junction din shiga layin sukai mata shigar sauri suka tare hanyan d'an
sanda d'aya ya shiga gaban motarta ya hankadata gefe yaja suka bar wajen.
Saida suka ajiyeta ,suka bar masu tsaronta kafin suka kirashi a waya suka shaida masa sun
cika aiki.
**********************
Saida ta kwashe kwana uku atsare,koda mom dinta takira ta taji kota na ina? Don takira gidan
kawu basirun batacan.k'arya tashirga mata cikeda takaicin hakan don ita tatsani,qarya a
rayuwarta."mom munada emergency test ne a school friends dina suka kirani suka fad'amun
,dole nawuce lagos din ,don yanxu haka ina d'akina "Ajiyar zuciya mom d'in tayi " hmmm ko naji
,har hankalina yatashi ,na dauka an kidnapping dinki ne" dariyar dole tayi"kai mom sai kace
mage? "
"Hmmm kinawasane...yanzu aina kika ajiye motar?" Tana gidansu kawata acan Kdn .inzan
dawo zan sauka tacan sai na taho da ita"
"Shikenan sweetheart dadynkima ya wuce China" diffff!!gabanta yayanke yafad'i ,take tafad'a
dogon tunanin abunda oga T.k rannan yagaya mata a band'aki
"Sweetheart yanaji kinyi shiru,ko kinsan tafiya tasace"
"Eh ai yafada mun mom,bari nadan duba littafina" tayi saurin kayse wayar kar momyn ta
ranfota
Tunani mai zurfi tatafi,batasan sanda yazo ba .itadai kawai tajuyone taga mutum aka gadon.
Tsaki tayi tajuya baya tacigaba da sharce hawayen fuskarta lokaci zuwa lokaci.
"Mufy nazone inkarbi alkawarin mu" banza tayi mai.a hankali ya sad'ad'o bayanta ya kwanta,
shafa ta yasoma yi cikeda kwarewa ,firgigit tamike zaune"see t.k ka kyaleni inji da damuwar
danake ciki"sauke ajiyar zuciya yayi "dats d essence of my coming here,nasa akulada komai
natafiyar dadynki....amma nima ki bani had'in kai in return,ki kwantar da hankalinki ,komai zai
tafi normal bazan maki da zafiba,kinga am not d first ko?" "Ai tun afari nafad'a maka banson taimakon so,baka isa kayi wani abu daniba kaji nafad'a
maka"
Kicikicin kwace kanta takeyi dasauri ya hura mata wani powder,luuuuu! Tayi takoma gadon
yaraf tazube dasauri yayi azamar kwabe mata komai nata....
Daidai nan aka kirasa awaya dayazo ga sak'on nonuwan 'yanmatan da yasa anemonan an
samu, da hanzari ya b'ace daidai nan kuma motocinsu prince mufeed ,suka shigo harabar.
Duk afalon suka sauka saida masu kula da komai na gidan suka gaya mai report din abubuwan
daya wakana da baya nan,sannan suka nuna masa d'akinda aka ajiye ta.
"Ranka shidade ,ko zamu shiga kaganta?"
"A'ah ban bukatar sake ganin ta,inshaallah gobe inna dawo meeting dinnan zan yanke mata
hukunci ...but for now nagaji kubarni in d'an huta" mikewa duk sukayi ,suka rank'wafa
agabanshi"afito lafiya ranka shidade"duk suka fita key yasa sannan yawuce dakunan wajen
Sam yasha'afa da kasancewar d'akin natane.yako kutsa kai ciki a makance yafad'a gadon
yaraff!
Saime ita yagani tayi kwance d'aid'ai zagidir akan gadon ,take yafarajin wasu bullet d'in
sha'awar ta na taso masa,shaidan nak'ara wassafa masa kyawun ta a ido .kamar aikin asiri
haka ya afkamata amakance ,shidai yasan ya sadu daita but test and pleasure na saduwar bai
saniba.kuma Sam baimasan a virgin tasametaba ko akasin haka.yana zare jikinsa yafad'i nan
wani mayataccen bacci yafigesa.
***************
Minti goma tsakani oga T.k ya dawo a firgice saidai me Prince yagani shame shame kan gadon
.nan yagane mai afkuwa tafaru. Runtse ido yayi cikeda bakin ciki
"Oh shit!what a sorrow mixed with joy?nasamu sa'ar aikin nahad'a mahad'in saidai Ashe wasu
nayiwa wahalar baniba?....wayyo Allah na shikenan narasa farinciki na? Shikenan durkushewar
team Dina yazo?shikenan!, shikenan!kai inaaaaa dodanniya saikin warware mun wannan k'ullin
ko kema na halakaki "dasauri ya b'ace a dakin daidai nan tafarka a firgice tanajin rad'ad'i
kad'an kad'an ajikinta ,nan tafara tariyo komai da sauri tasaka kuka kenan T.k had'a baki da
prince yayi don yayi mun fyad'e shima?.........toniko waye zai tayani kwatan 'yancina awannan
karon a tsakanin *shugaban matsafa oga T.k, dakuma *'Dan sarkin Zaria Prince mufeed*????
Vote
Like
Comment
[8/27, 7:38 AM] Haisahhttttttí ½í²…í ¼í¿»: *RAMUWAR GAYYA*
*Shaded blood*
By hassenart Mohammedí ½í¸
☎ï¸090 -659 -902 -65
26-30
"Ina kika shige ne my?"
"Ina waje guda anan lagos,ranku yadad'e kune d'in Baku Neman mu yareema mai jiran gado"
"Wane ni ai yariman mutan Zaria ne ,ban daku en matan lagos...to yakike ?,kina ina ? Kina
menene? Wani kayane a jikinki,adaiji tsoron Allah... Ina nan mazan can zasuna kallemun mata"
Wani fad'uwar gabane ya risketa nan take ,kamar yina kallonta,yanda yake jero tambayoyin
takeji,baki narawa tasoma bashi amsa
"Why these questions ,kamar wani lawya ko d'an jarida"
"Oh baki saniba,andai jikunya bakisan profession din mijinki ba...."
Wani sassanyar ajiyar zuciya ta aje jin