Showing 9001 words to 12000 words out of 26224 words
Chapter 4 - kANDE BOOK COMPLETE BY SADIKA IBRAHIM MOMSANI-.pdf
dana inna suna kallon juna,sashen mama
ne ke cen kusada na Amo suma suna kallon juna.
Cikin hura hanci kande ta dubesu tace "da uwar uban wa kuke ne?"
Dariyace ta sake kama su ganin yadda ta karkace baki kamar wata Æ´ar daba,umma wnn sauyi
na kande ba ƙaramin daɗi yake mata ba,tana rokon Allah ya dawwamar da ita haka har ƙarshen
rayuwarta,ko dama yadda ake ji da kande agidan ba ƙaramin ci mata tuwo a kwarya yake
ba,kowa agidan idan ka cire umma da mama son kande yake,har Æ´aÆ´ansu mata da sukayi aure
sunason kande, har mijin umma Mudassir idan ana zancen Ikilima batada ƙoƙari a makaranta
seyace tadinga zuwa gurin kande tana koya mata,hakan na baiwa umma haushi,amma yanzu a
kalli kanden ita kanta batasan komi ba balle ta koyawa wani.
Cikin fusata ta ajiye awararta agefe ta fisgo Ikilima ta buga kanta da ƙofar shiga sashen
nasu,ihu umma ta ƙwallah ganin take kan Ikilima ya fashe jini ya fara fita,juyowa kan umma tayi
bayan ta sake Ikilima ta faÉ—i kasa dafe da kanta tana ihun itama,ai umma na ganin yadda idon
kande ya juye tana mata wani kallo kamar zaki yaga nama ai aguje ta koma cikin shashen nata
ta afka ɗaki ta rufo ƙofar se zagi take aunawa kande amma ta rufe kofar.
Daukar bokitin awarar ta tayi takara gaba,awaje ta haÉ—u da layuza É—auke da tiren dankalinta,
murmushi tasakarwa kande cikin murna ta matso tana faÉ—in "laa ashe dagaske kike,kai aikuwa
ji yadda awarar tayi kyau dagani zatayi daÉ—i" fuska amurtuke kande tayi gaba se banka sauri
take,ko saurarar layuza batayi,itako baiwar Allah se sauri take tanaso ta cimma kande amma
takasa.
Haka sukaje gurin da layuza take zama da tallar ta bakin wata secondary school suka
zauna,adede lokacin ne aka tayar dasu break,haka É—alibai suka fito kamar kiranye sukayo kan
bokitin awarar kande suka yanyane kowa nason ya siya,duk da kuwa ba ita kaÉ—ai bace me
awarar.
Seda tagama shan kanshinta sannan ta taso tabuÉ—e bokitin awarar ta ta tafara basu suna bata
kuÉ—i,tun daga ranar aka dena siyan awarar kowa seta ta,seta siyar sannan seta koma kan tiren
dankalin layuza ta zauna,nan ma a yanyame ayita siya,tas suke siyarda komi,har inna ta kara
hannun yimata awarar.
Daga gurin tallar yau gungun wasu yara maza wanda suma tallar suke kaiwa amma ba'a taba
kallonsu har se idan ta kande ta ƙare,kullum abun na basu haushi,yau suka haɗa plan akan su
tare su kande su musu shegen duka ta yadda gobe bazasu kara kai tallah gurin ba.
Tofa suwaye waÉ—annan masu rabon shan wahalar???
Muhadu a next pg.
í ¼í¼¹kANDEí ¼í¼¹
(_The tomboy_)
Paid book.
Na.*SADIKA IBRAHIM.*
*MOMSANI*
*Marubuciyar*:
# saurayin yayata free
# sirikara free
And now
# kANDE paid.
Free page:05
Bismillahirrah manirrahim.
Sun ɗanyi nisa da tafiya kawai Sega matasan yara maza kusan su biyar,ko wanne da ƙatuwar
bulalar darbejiya a hannunsa,sun tari gabansu kande gadan gadan,aƙalla yaran zasuyi shekaru
sha biyar biyar,ba wata wata wanda yafi Kowane tsayi acikin su ya laftawa layuza bulalar
hannun sa,yana zare mata ido.
Hannu yasa ya ture kande wacce ke tsaye ƙiƙam tana masa wani kallo,sauran yaran mutum
biyu suke rirriƙe mata hannuwa suna faɗin ita hukunci ta na daban ne,su zata nunawa shigar
maza to sune maza na ainahi, sbd duk da shigar maza da kande keyi hakan be hana agane
cewa ita mace bace da kallon farko.
Dauda shine sunan yaron daya fara dukan layuza kuma ya ture kande,wanda suka riƙeta kuma
da zakariyya,da Buhari,gefe kuma wani yaro ne kamar wawa hancinsa duk majina,ya sake
baki,cikin sakalta se kallonsu yake, É—auke da tiren dafaffiyar gyaÉ—arsa,ko inda ake rigimar be
matso ba yana gefe yana kallo sake da baki.
Dauda ya É—aga bulalarsa ze sake dukan layuza wacce harta fara kuka, kamar wata jarumin
namiji haka ta fizge hannuwanta da suka rirriƙe,kamar kaji haka suka biyo hannun kamar an
januosu suka haɗe,gib goshinsu ya daki na juna,ihu sukayi suna faduwa ƙasa kowa ba laluba
kansa dan sun bugu sosai.
Juyowa Dauda ya yi aiko sejin saukar bulala ya yi ajikinsa, dukansa kande take kamar Allah ya
aikota, sekace uwarsa gashi ya fita tsayi ta haÉ—a da su zakariyya da Buhari se jibga take,tuni
sukayi buÉ—u2 da jikinsu agurin, se susar jiki suke suna kuka,seda tayi musu duka sosai kafin ta
yarda bulalar wacce duk ta karye ajikinsu.
Bello ko harararsa batayiba amma yamaƙale ajikin bishiya yanata rusa kuka,fuskarsa tayi
dameji da hawaye, ga majina yarara tanabin hancinsa har zuwa cikin bakinsa,se kuka yake
jikinsa na makyarkyata.
Juyowa kande tayi ta kallesa ai tuni ya ƙara ɓare baki Yana kuka,fadi yake tayi hakuri karta
dakesa, dan Allah karta dakesa,wata irin dariya ta kwashe da ita tana kallonsa tace "kai sagalo
na dakeka ne kake wannan kukan?" Saurin girgiza Kai yayi kamar ze tsinke wuyansa yace "a'a
baki dake niba,amma kar ki dakeni dan innarki fa baffanki yuuu wayyo Allah na" dariya take
sosai ganin yadda yake kuka sosai yana suÉ—e majinarsa,sak dolo.
Daka masa tsawa tayi tace "ya suna ka?"
Seda ya shanye majinarsa yace "Bello",zuwa tayi inda yake tariƙe kunnensa tace "daga yau
sunanka Bello sagalo kaji" tafaÉ—a tana zare masa manyan fararen idonta, dasauri ya jijjiga kai
yace "eh naji na yadda dan Allah karki dakeni".
Juyowa tayi kansu Dauda daketa kuka tace "duk kufaÉ—a min sunanku", da sauri zakariyya yace
"sunana Zakaria" , "nikuma sunana Buhari",nide sunana Dauda "
Seda ta sake dingure masa kai tace "daga yau sunanka Dauda duna, kaikuma zakariyya
zakarius,kai kuma Buhari boris,kunajina ko" tazare musu ido.
Kamar puppet nata haka suka dinga gyaÉ—a kai,tace "oya zaa goo,maza2 kutashi kubar nan
arnaye kawai"tafaÉ—a tana cije baki.
Aguje suka bar gurin tare da kayan tallar su, Bello wanda tasaka wa sagalo kuwa ko tiren
dafaffiyar gyaÉ—arsa be dauka ba ya ruga aguje.
Allah ya yiwa kande wani irin kwarjini,ko babban mutum baze iya kallon ƙwayar idonta kai tsaye
ba balle yara Æ´an uwanta.
Dariya take itada layuza sunata nishadi suna mayar da yadda abin ya kasance har suka kai
ƙofar gidansu kande,dake gidansu ne farkon isa,ta shige layuza tayi gaba tana murna ta siyarda
dankalinta,ga yadda kande ta tare musu faÉ—a.
Wasa2 seda aka jera kwana biyar inde kande taje gurin tallah tofa su zakariyya zakarius sede
suyi cimbi,bame kallon sashe da suke balle asiya, sede sunaji suna gani kande tasiyar da
tallarta,takoma kan tallar kowa na gurin seta siyar masa bandasu, nan da nan tayi suna agurin
kande me Sa'a,kowa kande É—alibai kande masu tallah kande,malaman makarantar ma harsun
san labarin kANDE me Sa'a.
Ana haka yauma kamar kullum sun biyo hanya kawai Sega su zakarius da uban tallarsu
akai,Dauda awara yake da yaji, zakarius kuma shinkafa da mai Buhari kuma doya da ƙuli me
mai da albasa, Bello sagalo kuma dafaffiyar gyaÉ—a.
Ja tayi tana kallonsu da niyyar duk wanda ya matso inda take seta zubar masa haƙura.
Amma kawai seganin tayi sun zube aƙasa suna bata haƙuri,dan Allah tayi hakuri tayafe musu ta
temaka ta cire ƙofin da tayi musu aka dena siyan Kayan sana'ar su,kuka suke wiwi suna
roƙonta,nan danan zuciyarta ta karye tauasayinsu ya kamata,mace koya takaiga taurin zuciya
mace ce kuma me rauni,balle yarinya kamar kande.
Amma ta dake tace "dalla arnaye ku tashi kun wani riƙen kafa,oya ku ajiye kayan tallar acen", ta
nuna musu gaban itacen durumi kusada wani masallaci, dassauri suka kai kayan sana'ar suka
ajiye,ana idar da sallar azahar kamar anyiwa mutane kiranye suka fara tsaya wa suna siyan
abinda su Dauda duna suka ajiye,kan awa daya ansiyarda kaf abincin da suka ajiye,aikuwa
banda ihu ba abinda suke,suna kiran se kande me Sa'a,bata rai tayi tace ita sede su dinga ce
mata zaa kand ko kuma zaa soja da turancin literature kenan.,aikuwa suka dinga fasa mata kai
suna kambabata se wani hura hanci take ita adole boss.
Tundaga wannan ranar tare suke tafiya tallar su,duk shiriritar kande basa tafiya se tazo,sedaga
baya suka san ashe duk a unguwa É—aya suke,kawai layine kowa da nasu,kullum seta siyar da
awararta sannan take siyar musu da tasu,agidan iyayen kowannen su an san labarin zaa kAND
zaa SOJA zaa ƙanwar maza me Sa'a.
Daga baya sauransu suka dena tallar kowa ya koma makaranta,dama ana cikin hutun yajin
aikine a makarantun gwaunati,a lokacin kuma aka É—auki Bello sagalo jikan me unguwa,aka
kaishi cen garin bauci gurin Æ´an uwan babansa almajiranci.
Kande kuma atafau taki komawa school,har school authority dinsu sunzo dubata,Kuma sun aiko
da letter akan ana buƙatar ta a school dan zasuje wani debate na state kuma sunada cikakken
yaƙini da hope me yawa akan kande cewa idan akaje debate din nan da ita to ba makawa zasu
lashe,sbd turancinta ma is totally different,kamar ba a Nigeria take karatuba.
Amma wat shock dem the most shine zuwan wasu malaman makarantar da aka wakilta domin
zuwa duba kanden shine ganin yadda takoma, sam dafarko basu yadda cewa itace takoma
total tomboy ba,abin ya basu tsoro matuƙa,sannan yadda sukaga tayi biris dasu kamar batasan
inda suka fitoba ya ƙara basu mamaki,dan se wani cijewa take tana shamusu ƙamshi,ga wani
kafurin turanci da take suburbuɗo wa kamar bata taɓa sanin hanyar ajin school ba.
Wani ƙarin abin mamakin ma seda sukaga Ikilima ta shigo tanata rusa kuka,fuskarta kamar
tumatir sbd jaa dan itama farace,kuka take tana faÉ—uwa tana tashi,yauma de tsautsayi yasake
haÉ—ata fada da kande.
A hanya taga kande da bokitin awarar ta ta dawo tallah,se tafiya take tana buÉ—a kafaÉ—a tana
shan ƙamshi sak de irin yara marasa ji din nan, buɗar bakin Ikilima se cewa tayi,"a'a ƴar daudu
an dawo daga aikin banzan? Allah yasa ba ƙwaƙwuleki akeyi agun tallar ba yasa kika nace
kullum se kinje,duk gidanmu bame tallah seke,mtwss aikin banza", tafaÉ—a tana yin gaba kamar
wata babbar mace,Ikilima a lokacin bata wuce shekara 7 ba,amma sbd tsabar rashin kunya da
manyance idan tayi magana seta baka tsoro,kuma hakan ya samo asali ne daga yadda umma
take,duk nauyin zance bata jin kunyar fadarsa agaban Ikilima,kuma abakin ta Ikilima taji cewa
wai kande ƙwaƙwuleta ake agurin tallah.
Cikin wani irin fusata kande ta fizgo Ikilima wacce tayi hanyar gida, jikinta sanye da uniform din
sabuwar private school din da mlm yasaka su itada Abdullahi, kamar jaka haka kande ke
fizgarta har zuwa gaban wani kanti, ba tsoro tare da ita tacewa me kantin "bani razor blade
yanzun nan", miƙo mata ya yi tabashi kuɗi yana cemata tayiwa yarinyar ahankali kartaji mata
ciwo,danshi ya dauka rikon wasa ne tayi wa Ikilima bawai rigima suke ba.
Da karfi ta janyo Ikilima har wani É—an lungu daba mutane sosai,fizge hular kan ta tayi tasanyata
atsakanin cinyoyinta da karfin bala'i ta askewa Ikilima kai tas,se kyalli yake kamar silba, kuma ta
kwashi gashin ta zuba mata a jaka,Ikilima zuwa lokacin kamar zata shiÉ—e sbd kuka,se mulmula
take akasa tana ihu, fuskarta gwanin ban dariya,kallonta kande tayi tace "now we luk zee
same,duka mun koma maza dagani harke, nonsenseus kawai arniya" tasa kai ta wuce tabar
Ikilima agurin.
Riƙe haɓa sukayi dukansu daga mlm har teachers din bayan sungama jin jawabin komi abakin
Ikilima wacce tasha aski kamar namiji,se kuka take sherɓawa,haƙuri mlm yabata yace tashiga
ciki zaizo yasamesu itada kanden yaji meya haÉ—asu,dan Ikilima bata faÉ—i gskyr me tacewa
kande ba,cewa tayi haka kurum kande ta kamata tamata aski. Gogar kuwa tana gefe tana hura
hanci taƙi cewa komi.
Anyi anyi da ita har malam seda yasa baki amma ta turancesa tsaf da haukarta,kuma tace wlh
idan aka matsa mata seta koma sede anemeta arasa,gatade yarinya sosai amma kalaman
bakinta abin tsoro ne,sanin matsalar ta yasa Malam ya basu haƙuri da cewa suje kawai daga
baya ze lallaɓata ta dawo.
Ya faÉ—a musu haka ne kawai dan su tafi,amma yasan tunda ta kafe to no way out,Kuma ajikinsa
yakeji yafara nadamar hukuncin da ya yanke a kanta.
Aranar ko anyi bala'i sosai agidan dan umma wando ta sanyo tazo sashen inna wai yau ko
abata kande tamata aski ko kuma su daku da inna,mama na side dinta tanaji amma ko leqe
balle tabada hakuri,haka aka dinga bala'i harda Amo,se daga murya take tana faÉ—in idn umma
ta taÉ“a mata takwara seta saka itace ta sheme taí ¾í´£da kyar mlm ya kashe wutar nan,dan
alokacin baban Ikilima baya gari yayi tafiya
Haka kande ta cigaba da rayuwa ba boko ba islamiyya,tunda ƙananun shekarunta ta sami
wannan nakasun, yayyenta wani lokaci har kuka suke wa mlm akan araba ta da duk wani aljani
da yake tare da ita ko an samu sauƙin wani abun,dan su acewarsu duk abinda yasameta to
haka Allah ya ƙaddara mata,babu tsumi babu dubara,amma be dace abarta da wannan aljanin
da yake iƙirarin kare ta yake ba yana lalata mata rayuwa da future nata ba.
Duk wannan sauyin marar daÉ—i daya samu kande hakan be hana an cigaba da jifan rayuwarta
da mummunar nufi ba,ga hassada da ƙeta kala kala,sam rayuwarta ce ba a so yanzu.
Duk da cewa ansan babu hanyar ratsa jikinta da wani sihiri hakan besa an saduda ba,dama jaki
de akoda yaushe sunansa jaki, kuma duk yadda akayi dashi seyaci kara.
Haka kande ta cigaba da gudanar da rayuwarta har kawo yanzu data girma tazama cikakkiyar
budurwa,babu abinda ya sauya sema gaba da yake kara yi,gashi bata ƙaunar sabon kaya,sede
taje gwanjo ta zaɓo abinta,gata da tsafta da ibada,amma kayanta kamar an ƙwato abakin
kura,sam bata ƙaunar guga, takalma kuwa idan ta ƙadan masa to in Sha Allahu seya dagargaje
yadena É—inkuwa sbd wahala sannan zata dena sakawa,kuma har yau bata dena tallar awararta
ba.
Ga awarar tasu da farin jini,amma duk yadda kuka kai da kwaÉ—ayi idan bata tashi fita tallah ba
to sede ka mutu, bata siyarwa acikin gidan,dole sede ajirata har sanda ta fito tallarta,kuma ba
kowa take siyarwa ba,taga dama ma idan ta fita tayi gun almajirai ta basu bokitin awarar tace su
raba,duk maitar me siya kuwa sede ya hkra.
Idan kuma awarar ta kwana seta faÉ—awa me siya,tace ta jiyace inzaka siya ka siya in bazaka
siyaba ka bari ehe.
Kamar de yau da ta kai chamber su ta samari seda ta faÉ—a musu ta shekaran jiyace idan zasu
siya to idan kuma bazasu siyaba su suka sani,lols.
*_cigaban labari*_
"Mama me kikeso kicemin ne?, kina nufin wai har yanzu taurarinta sunfi na duka Æ´aÆ´ana haske?
haba mama kefa babbar bokanya ce wacce ba abinda ya gagareki, atemaka asan yadda akayi
aka dusasar da hasken nata,dan Allah yasani idan ina ganinta jinake kamar na haÉ—iyi zuciya,na
tsani wannan yarinyar daga ita har uwarta,uwarta ita tamini katanga da auren mlm na ƙare a
auren É—an uwansa,gashi nan har yau banida tsuntsu bare tarko, mama kitemaka min bazan iya
ƙara jurar faɗuwa ba,baze yuwu uwarta tayi galaba akaina kuma ƴarta taƴi akan ƴaƴana ba,ko
ma jini nawa ne zan bayar,wannan karon a shirye nake mama,Ajuji ya ja kwananki mama me
tukunyar sharri,".
Ta cikin madubin wata mata ce zaune da baƙaƙen kaya, ba'a ganin fuskarta sbd doguwar rigace
ajikinta baƙa me hula hoodie,ya rufe mata fuska ba'a iya gane ainahin kalarta baƙace ko
fara,sbd ba wata gaba ta jikinta dake waje.
Magana tafara kamar haka muryarta na amsawa bibbiyu..........
______________?????
Shin wacece wnn matar ta gaban madubi?,
Akan suwa take magana?
Tauraron wacece ta dusashe nata dana Æ´aÆ´anta?
Wacece wnn matar tacikin madubi?
Muhadu a next pg.
#
í ¼í¼¹kANDEí ¼í¼¹
(_The tomboy_)
Paid book.
Na.*SADIKA IBRAHIM.*
*MOMSANI*
*Marubuciyar*:
# saurayin yayata free
# sirikara free
And now
# kANDE paid.
Free page:06
Bismillahirrah manirrahim.
Wacce aka kira da Mama ta cikin madubin ce ta fara magana muryarta na amsawa bibbiyu da
sauti me firgitarwa "dolene zaki bada cikin jikin yaranki kamar yadda aka saba,sannan a yau
base gobe ba kije ki nemo mahaifar baƙar karya tare da ɗan da karyar ta haifa ki binne su da
ransu,ki tabbatar kowa be ganki ba,muddin wani ya ganki to kome yafaru dake ke kika janyo wa
kanki,kisani wannan aikin bama buƙatar kowa ya ganki ko da kuskure,in ba haka ba komi ze
lalace duka abinda kika yi ze komo kanki".
Batareda ta sake samun damar sake magana ba madubin ya yi duhu cen kuma ya washe
yakoma normal mirror,miƙewa tayi ta cire doguwar rigar da ta sanya baƙa me hula,fuska wacce
ya bayyana seda wayar É—akko rahoto ta kusa faÉ—uwa,guess whoo,mamaí ½í¸±
_*Nigerian elite special force*_
General Asim,"munsamu wani hint gameda wadannan Æ´an mata tara da aka sace,majiya me
ƙarfi ta sanar mana anfita dasu ne da sunan za'a basu aiki a Saudiyya,amma a zahiri ba haka
bane,Æ´an mata uku kawai aka kai saudiyya suma da niyyar karuwanci aka kaisu bayan an
yaudari iyayensu,sauran kuma Uganda aka kai su,wasu kuma south Africa for prostitutional
purpose*
Sannan ba iya ƴan mata suke safara ba,harda yara ƙanana suke safara suna kaisu ƙasashen
waje,wasu kasuwancin sassan jikinsu ake, wasu kuma ana training dinsu ne dan su zama high
assassin's, hacker's,gays etc".
Numfashi wanda aka kira da G.Asim ya sauke,har yanzu fuskarsa tana kallon wajene be juyo
ya kalli me basa jawabin ba,ingarman namijine me ƙirar sadaukan maza,girmansa ma kawai ya
isa ya firgita me kallonsa,yanada faÉ—i jikinsa ko ina amurÉ—e,ya goya hsnnuwansa abaya,jikinsa
sanyeda kakinsu na special elite force,yanada yalwar suma me tsayi