Showing 51001 words to 54000 words out of 107121 words

Chapter 18 - MA'AIKACIYAR GOMNATI BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf

23 Mar 2025

7280

Sai yace bazan kara kalla ba sai wata zuciyar tace dan kallo kawai mene ciki,sai ya kara
kalla sai ya gani sosai sai kuma yayi istigifari ya dauke kansa,yana haka har Iklas ta farka bude
idon tayi a hankali tare da saukesu kan Ahmad Wanda tuni ya shagala da kallon kirjinsa fir gigit
ya dawi hayyacinsa.
Mikewa zaune tayi ya Omar yaushe ka shigo ne?Harara ya watsa mata,kin wani baje kina
bacci yaushe zaki sani,kin kwanta da wata karamar Riga jikinki du a waje yanzu in wani ya
shigo fa?
Mene to naga ba Wanda ke shigowa ne,Ashe zaki fasa yin aikin Gomnati a gidan nan,ke ko
su Abdallah ba kya tunanin su shigo..haba dai ya Omar pls kar kace bazanyi aikin Gomnati
ba,indai bakya kiyayewa bazan barki ba,ai ina kula sosai gani nayi Abdallah yaro ne,
hmm Abdallah ne yaro ?almost 20 yrs fa cewar Omar,to me Abdallah ya sani ya Omar,ke kike
ganin haka ni dai ki gyara ko bake ba aikin Gomnati shike nan baza ki sayi car ba,ba kai Ummi
makka so u better change.ba musu tace I will,never mind Sir.
Kallonta yayi cike da sha'awa a hankali yace Good for u.

Ummi ce ta fito Umaru barka da shigowa ka shigo ina wanka,ba komai Ummi cewar Omar
har kasa ya duka ya gaishe da Ummi.
Yawwa Umaru gata nan ciwon Mara tajeyi anyi anyi tasha magani takiya sai bacci.
kawo Maganin Ummi dole tasha,dukawa yayi hade da fakar idon Ummi yace maza kisha ko
aikin Gomnati yafi karfinki kina gani mata zasuci gaba babu ke ciki.

Sai shagwaba takeyi tana hawayen shagwaba da kyar ta yarda tasha,shima sabo da aikin
Gombati tasha kar Omar ya hanata yi.
Har yau Iklas ke taya Omar kwana saboda da dare yana muggan mafarkai sannan
ciwonsa kan tashi kadan.amma Omar baya hada shimfida daya da Iklas a kasa take sa katon
bargo me laushi kamar katifa.
Kamar kullum suna kwance Audu kalata da Sule ta kwabe suka sadado part din mama cikin
dare tare da yar rakiyarsu Aisha.
Sai sanda sukeyi kamar barayi har dakin Omar ta kaisu.

A hankali suka murda handle su Iklas ana ta bacci lallabawa sukayi tare da dakko wani farin
handkerchief suka sadada suka shakawa Omar,nan take jikinsa yayi weak ba karfi ko
kadan,idonsa lumshewa kawai yayi Sam yaki wani budewa bare ya San suwaye,

itama Iklas haka suka mata, daukan Iklas sukayi tare da dorata kan bed din Omar,suka
kifata a kan kirjinsa,Sadiya ce ta musu umarni da su fita suyi Sauri zata karasa aikin da kanta.ai
a kuwa cikin sanda suka bar side din Mama suna masu jinjina baiwa da kyau irin na Iklas da
Omar. Allah ya taimaki sadiya ba kayan kirki jikin su Iklas,Omar short ne kawai while Iklas guntuwar
Riga,bata sha wahala ba ta zarewa Iklas Riga ta barta daga ita sai pant,Hannun Omar ta dakko
ta Dora kan gadon bayan Iklas yayinda Iklas ke kwance male male kan kirjin Omar,tabbas su
Omar suna hayyacinsu,suna jin Komai amma baza su iya tashi ba bare ma su bude ido su San
waye ke aikata wannan aika aikar.

Daria sadiya keyi kasa kasa cike da mugunta ta shiga daukansu pics kyas kyas kyas tayi sun
fi kala goma a digital camera ta harda kunna hasken dakin Omar saboda pics din suyi kyau su
fito radau.
Tana gamawa ta kashe musu light tayi waje abinta.

Omar duk ya gane kuma yaji pics aka daukesu za a kulla musu sharri sosai ya shiga
damuwa,Iklas tuni ta koma baccinta a kirjin Omar wani dadin bacci taji ta kara gyara
kwanciyarta tare da zura hannunta ta wuyansa ta kara rungumeshi hade da manna kirjinta a
nasa, Abinda Iklas tayi shi ya gigita lissafin Omar,ya lalata tunaninsa nan take muguwar sha'awar
Iklas ta dirar masa,mantawa yayi da ba matarsa bace,a hankali cike da kasala shaukin so na
ibansa a nutse ya yi kasa da kansa tare da hade bakinsu wuri daya,hannunsa ya fara Murzawa
a lallausar fatarta tare da koma ya tallafo mazaunan Iklas ya shiga murzasu a hankali yana

shidewa,
Tuni Iklas ta farka tana jin komai itama dadin abin da Omar ke mata taji sai mutsu mutsu
takeyi yayinda da Omar ya kara rikicewa hannayensa biyu ya daura bisa boobs dinta,Iklas wani
likimo tayi ita tasan me takeji kawai,
Boobs dinta ya fara sucking Iklas kara gyara masa tayi ta kara yi lamo kamar
munafuka,rikicewa iya rikicewa Omar yayi ,Iklas harda tallafin kiss tayiwa Omar,sosai yaji
dadinsa ta hanyar Romancing kadai yaji ya samu nutsuwa nishadi da farin ciki,

Godiya yayiwa Allah da bai sa ya aikatawa Iklas komai ba sai dan Mirza,sai lokacin ya tuno
Allah na nan fa,Istigifari ya dingayi tare da ture Iklas daga jikinsa cike da kasala dan har yau
maganin da su Sadiya suka shaka musu yana aiki jikinsu,a haka bacci ya kara kwashesu .

Karfe 8am Iklas ta farka Omar ta hango a kasa kan Sallaya yana azkhar,itama toilet ta fada
cike da kunya da far in ciki tayi wanka,brush da alwala itama sallah tayi da azkhar,ta hau gyara
room din,saida ta gyareshi tsab yana kamshi..sannan ta bawa Omar magani ta fice.Omar ba
kunyar Iklas yake ji ba face Allah kadai.Iklas kuwa ta kasa manta Daren jiya sai dadi da kunya
takeji tasan Omar mijinta ne ita.har mamakin dadin da taji takeyi,sai tariyo jiya takeyi,ya kasa
barin kwakwalwarta.
Omar ma haka sai dai kawai yana ganin ya sabawa Allah kuma Iklas zata rainashi.

Sadiya kuwa sai murna suna ta kallon pics,Rahina ta sallami su Audu kalata da makudan
kudade suka cika rigarsu da iska cike da jin dadi.tuni suka wanko pics jumbo guda biyar Iklas
da Omar tsirara kwance makale da juna bed daya.wajen Baffa Rahina ta dauko pics tazo domin
hada munafunci.
Asmabaffa

[06/04, 02:49] Dan Fbk 2: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

100-105


By
Asmabaffa



Kasancewar Baffa yau a part din Haj.Rahina yake Yana side dinsa ta fada dakin ko
sallama babu,Baffa na kan gado kwance ta zube masa pics ko envelop ba a sa ba,gashi nan ka
gani danka da fasikar da kuka kawo gidan nan,

Kuji tsoron Allah ku sallami yarinyar in ba so kuke gidan nan ya kama da wuta ba dan bala'i
suka jawo mana
Kukan karya ta fara yanzu Alhaji kamar Omar shi zai dinga wannan abu kuma a zuba masa
ido,ba dole bala'i ya samemu ba.wlh ka guji fushin Allah.

Sai da ta gama tsab sannan Baffa ya ja tsaki ya mike tare da barin part dinta gaba daya,dan
yasan shirme za tayi masa da gulma batasan Iklas matar Omar bace shashasha cewar Baffa.
baki ta saki cike da mamaki Baffa ko ajikinsa to lallai su Omar sun gama asirce Baffa kamar
tayi kuka sabo da takaici.
Kyale Baffa tayi saida ta bari yana part din Maman Omar suna Palo gaba dayan yan part din
Mama sun hallara ana ta hira ana ciye ciye,Haj Rahina ce ta kara fadowa palon tare da watso
pics din jikin Omar tana wallahi baza ku jawo mana bala'i a gidaba,kallon Iklas tayi annamimiya
karuwa,kafin kace me su sadiya sun cika palon Mama, Suna jiran suga hukuncin da Baffa zai yanke,Mama ce ta kwashi pics din ta kalla daria ma
abin ya bata,zama tayi tana murmushi,Ummi ma tana ganin pics ta ja tsaki ta ci gaba da kwasar
girkinta,
Iklas kuwa daria take sosai ta kalli su Umma da su Aisha shekeke gwalo ta musu tare da
furta kun makaro mission failed..Ku sake new.
Gaba daya su Sadiya baki suka saki ganin ba wanda yayi mamaki ko bakin cikin ganin pics
din bare ace har an yankewa Iklas da Omar hukunci.

Omar ne kadai ya shiga matsananciyar damuwa da tsoron abinda Baffa da ma
Mama zasuyi masa sai gumi yake hadawa Abdallah ma hannu yasa zai karbi pics Omar ya bige
hannun tare da kwace hotunan,kishin Omar kar Abdallah ya kalli jikin Iklas.
Rahina tace algungumi in kana da gaskia ka bashi ya kalla mana,kasan bakayi dai dai
ba,kallon Iklas tayi ke kuma muje zuwa sai kin bar gidan nan.
Ran Baffah ya baci ganin yanda Rahina take wa su Omar sharri,tsawa ya daka mata sai me to
me sukayi a nan? Ke kullum bakya son zaman lfy,kinfa isheni ki guji ranar da zan yanke babban
hukunci kanki.
Alhaji kasan me kake fada kuwa cewar Rahina,kalli irin iskancin da yaran nan keyi amma ko
a jikinka,sai ma Goya musu baya da kakeyi wato an gama dakai.
korarsu baffa yayi daga part din Mama gaba daya.suka fice da borin kunya

Shi kam Omar mamaki yakeyi sunyi laifi babba amma ko damuwa su Baffah basuyi ba sai ma
ci gaba da sukayi da hirarsu cike da nishadi,kunya ce ta lullube Omar gani yake ya aikata
babban laifi a ransa yace lallai iyayensa ba karamin sonsa sukeyi ba sabo da son da suke masa
sun kasa masa fada kan mummunan laifin da suka aikata.
Gashi har sonsa da suke ya shafi Iklas itama sun ki yimata fada.kunya ta cika Omar har ya
kasa zaman Palo ya dauki key din mota ya fita,
Shopping mall yaje ya dankarowa Iklas siyayya ta kayan sawa Dana kwalliya,sai kayan zaki

da ya siyowa Suhaila da Suleim.
Mama da Ummi suna ganin yanda Omar keta faman jin kunyarsu kayan ma daya siyo yar
aiki ya bawa ta kai musu.har waya ya siyowa Iklas sabuwa dal Infinix ta dubu Dari da
hamsim,Iklas sai murna takeyi tana godewa ya Omar.

Mama da suke kitchen ta kaiwa kayan ta nuna musu,sosai suka ji dadi,Suleim da Suhaila da
gudu suka ruga room din ya Omar suna ta masa godiya nan suka zauna palonsa suna ta surutu
Omar na jinsu yana latsa waya,
Ya matsu yaga Iklas,Sam baya jin dadi in bata kusa dashi,jiranta yake tayi ta Shigo don ya
matsu dare yayi yasan dole zata zo bashi maganinsa,
Tunanin daren jiya kawai yakeyi ba karamin dadi da Ni'ima yaji ba a jikin Iklas.
Ji yake dama tun farko itace matarsa,shi burinsa bai son auren mata biyu burinsa ya zauna da
mace daya irin su Iklas ta isheshi.

Masifa Ummi ta farayiwa Iklas. Da tsohon Daren nan kike tsara kwalliya haka,wlh ki dai
kiyaye namiji baya jira ciki zai miki a banza,kuma kin San duk da kuna da aure shi fa bai sani
ba,kuma baice yana sonki ba,ki kiyaye kanki har ya furta.
Baki Iklas ta zumburo daga mutum yayi wanka nasa turare da powder sai lipglow fa kawai,so
kike naje furkai furkai wajensa,tana shagwaba kamar zatayi kuka taci gaba bayan ke kikace duk
son da mutum ke maka in baya tsabta wanka da kwalliya komai fes cikin kamshi in bakayi sai
yaji baka birgeshi ka fara sire masa,kuma zanyi kince wani waye waye,me kike so nayi to
mutum da mijinsa ke a zamaninki wa yasan me kikayi.

Salati da sallami Ummi ta fara yau mun shigesu,ga marar kunya a fili karara,yanzu daga
cewa ki kula sai kinmin gori,ke ga me miji ko?Iklas yanzu tun baki tafasa ba zaki kone,akan
namiji ke a dole dadi miji, Allah yasa dai muma mun taba auren nan...ae naji din cewar
Iklas....marakunya yar banza wuce ki tafi ki barmin daki,hijab Iklas ta dauka zata fita Ummi tace
dauki wayarki kuje Ku Karachi rashin kunyarku,naga umaru ma da bai San ke matarsa bace ya
fiki rashin kunya.

Tuni Iklas tayi hanyar dakin Omar tabar Ummi da babatu,tana zuwa Palo taci karo da
Mama da Baffa zaune kunya taji sosai sadaf sadaf ta wuce tare da cewa sannu da hutawa tabar
Palon cikin sauri
Murmushi Baffah da Mama sukayi na manya cike da jin farin ciki.
Tana danna sabuwar wayarta ta shiga Palon Omar yau a Palo ta sameshi yana aiki a system
dinsa dagashi sai singlet fara da short, dagowa yayi ya sauke kyawawan idanuwansa a fuskar
Iklas,wani kallo ya mata tare da dan guntun murmushi,itama haka sannu da aiki ya Omar harda
wani rusunawa ita a dole biyayyar miji,kujera ya dan buga da tafin hannunsa yana mata nuni
kenan ta zauna ba tare da yayi magana ba,shi kuwa yana kasan kujerar data zauna,sosai yake
shakar kamshinta,gajiya tayi ta cire hijab dinta ta lunke taajiyeshi gefe,wasu kayan bacci ne a
jikinta Riga me gajeren hannu iya gwiwa da wandonta dogo masu laushi pink color.
Sun mata kyau,wata hula tasa me Kyan gaske pink itama gashinta kuwa ya kwanta a gadon
bayanta Omar har satar kallonta yakeyi.

Mikewa tayi ta dakko masa juice ta tsiyaya masa yana danna laptop dinsa yana zukar lemo
me sanyi,a ransa sai yabon Iklas yakeyi,wasu takaddu dake gefe sunfi Dari ya kwaso ya
mikawa Iklas Biro sakko ki min signing a papers din nan ma'aikaciyar Gomnati,cike da jin dadi
ta sakko kasa itafa yau duniya sabuwa tana taya aiki yau gata ga papers wai yau itace zatayi
signing a papers,
Shi kuwa Omar dan kawai yasa Iklas farin ciki ya bata tayi masa,sai dariya yakeyi a ransa
yanda yaga Iklas ta kuke sai signing takeyi cike da nishadi har zancen zuci takeyi.
Kasa yin aikinsa Omar yayi ya tsaya kallon Iklas kamar tana Office,babu bata lokaci ta gama
du tana mika masa tace a kwai wasu,murmushi yayi sai next time,OK Oga Sir,biro ya kwala
mata a kai,na hanaki fadamin Oga da Sir bakyajin magana.

Wajen ta Sosa mantawa nayi fa ya Omar to ki kiyaye gaba if not a bakin aikin ki.ko ki fasa
komawa schl,hakuri ta dinga bashi,
Aikin ya gama ya shige bedroom zaiyi wanka har yayi shirin bacci Iklas tana palo,kayan
wuta a kashe ya koma room Iklas na biye dashi,magani tabashi yasha ta mika masa na
shafawa gashi ka shafa ai kaji sauki,
Omar harga Allah yafi so ta shafa masa ko zai rage zafin radadin sha'awarta.kallonta yayi je
ki kira min Mama ko Ummi su shafamin tunda me zaman jiyyar bata da amfani.

Turo baki tayi taci gaba da yin shinfidarta a kasa ta kwanta abinta,haushi Omar yaji taki
shafa masa a jiye maganin yayi a kasa yayi kwanciyarsa,Iklas tana kallonsa da ido daya.

Saida ta tabbatar yayi bacci kana ta lallaba ta cire masa Riga ta shafa masa a hankali dan
kar ta tasheshi tana gamawa ta koma wajenta ta kwanta duk abinda tayi Omar na jinta don
idonsa 2 baiyi bacci ba.
Sai dadi da murmushi da ya dinga ji ba tare da Iklas ta sani ba.

Bikin su sadiya sai karatowa yakeyi,suna ta shirye shirye,saura 3wks bikin.su Umma ba
zama sai karbewa Baffan su Omar kudi takeyi komai suce hidimar biki ce.
Ibzzy Boy ya hana kansa sakat akan Iklas shifa dole su wankan tsinke su rakashi gidan zaije
da kansa.

Baban Sahar da Mum dinta ne sukayi sallama giidan su Omar ba kalar zagi da cin mutuncin
da basuyiwa Baffa da Mama ba,duk abinda sukayi a kunnen Omar dan haka yace su je zai aiko
da takardar Sakin Sahar.
Dadi sosai sukaji sun rabu da kaya.

Iklas na kitchen tana shirya dinner food Kiririn karar text taji a wayarta da ke gefe,number
Omar ta gani,da Sauri ta bude text din
KINA INA?kawai ta gani,reply ta tura masa
INA KITCHEN GIRKI NAKEYI. Minti daya wani sakon ya fado
JAGWALGWALO DAI,KIYI SAURI NI KI TAHO KI BANI MAGANINA, reply tayi

KASAN INDA YAKE KASHA MANA PLS
kirrrrr sai ga kiransa tana dagawa cike da fada banson shirme kiyi sauri ki zo,kuma ki kawo
min girkin naki na dan Dana naji yayi ko baiyiba ok dit ya datse wayar.

Kallon wayar tayi ta saki murmushi sannan ta gyara kitchen ta ebi na Omar ta shirya a
lafiyayyen tire

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login