Showing 66001 words to 69000 words out of 107121 words

Chapter 23 - MA'AIKACIYAR GOMNATI BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf

23 Mar 2025

7281

jiran angwaye kawai
akeyi,Ummi da Maman saleem sun sa Iklas gaba da nasihar bin miji,idon Iklas Kamas ko kuka
babu tunda wajen Omar ne bata da Matsala.
Ummi tace to kinji dai abinda muka fada miki kishiya gareki wlh kija mutuncinki,ban son
tsokana nasan halinki,kuma ba a dambe da kishiya jahilci ne,ki kiyaye,zaman aure ne ba jin

dadi kikaje ba ibada ce,dole sai da hakuri da juriya,ki farantawa mijinki,komai ba musu,sannan
kinji na rantse Iklas kikaje kika tashi hankalin Omar da fadace fadace da kishiya Allah sai na
saba miki,
Ki rike mijinki nasan dole kin San dai dai da rashin dai dai abinda ya shige miki duhu ga
Mama ga ni ki bugo mana waya,haka dai suka dinga yiwa Iklas fada,kawayenta ma sai nasihar
iya shege suke mata,
Amarya banda rowa a wangalewa oga cinya etc.
5:30 yan daukan Amarya suka zo,motoci Jere na alfarma aka dauki amarya da yan rakiyarta
zuwa gidanta,Iklas fa har yau idonta tarwai har hira takewa angel kawarta,,
Gida ya hadu kowacce sai kallon tsaruwar gidan sukeyi,gidan Omar dan gayu gidane na
alfarmar gaske,upstairs kadai part uku ne,haka downstairs ma karshen haduwa ce,bare
compound ba a magana,kayan da akayi ginin Omar wasu da yawa basu zo kasar mu Nigeria
ba,domin turawa ne sukayi masa ginin gidan.
Sahar da kawayenta yan magaa tantiran yan banaline da codine ne suna Palo sai shewa
sukeyi hade da habaici kala kala,idan suka ga wata cikin yan kawo amarya sai kaji zagi da
ashar na tashi.

Kowa tausayawa Iklas yakeyi sabo da Sahar da suka ga abinda takeyi,ita kanta Iklas ta
shiga damua sai taji duk ta tsorata,gwiwowinta sunyi sanyi,gashi bata San ya Omar zai karbeta
ba tunda ba sonta yakeyi ba,
Ummi na kusa da Sahar sunyi jugum jiyo muryar Sahar da sukayi tana ta zunduma
Ashar.Iklas ji tayi dama bata yarda an daura aurenba,tasan Sahar watarana maybe kasheta ma
zatayi.tsoro ne ya kama Iklas,amma har yau zuciyarta bata yi raunin da zatayi kuka ba,

Yan kawo amarya duk sun mata sallama sun tafi har Ummi amma still Iklas ko kuka babu.
Tana zaune tana tunani 9pm Omar, sultan,Raj sai Usy suka shigo dakin amarya Iklas,tana
ganin Omar taji wani sanyin dadi,idon amarya kiri kiri mayafinta a kai amma bata rufe ido
ba,haka aka bude da addua,sukayi musu nasiha da barkwanci,suka ajiye mata kudi Omar yaje
ya Rakasu sannan ya dawo wajen Iklas fuskarsa a sake,ita kuwar gogar ji takeyi kamar ba
aurenta akayi ba,normal tunda ta saba da Omar dama

Gyalen kanta ya cire mata yanmata Amarya,ya kk,a hankali tace lfy,yau najiye miki dadi
abar da kika Dade kina kallon shape dinta a boxers ko a towel gata yau har gida,sai kin gaji,yau
zan baki ita,tunowa Iklas tayi da kallo tabi Omar kamar zatayi kuka,
Cike da shagwaba tace ban taba kallar maka abu ba,kawai bangon dakin nake kalla amma
kake ganin kamar idona a kanka yake, murmushi Omar yayi ganin yanda Iklas ta tsorata,bai
taba sanin tana da tsoro haka ba sai yau,dama tsokanarta yayi.
Tausayinta yaji ganin bata San kowa ba sai shi,bata saba da kowa ba sai shi,kwantar da
hankalinki amaryas tsokanarki nakeyi,da Sauri ta rufe idonta tana daria,tare da furta ai nasan
Sir dama tsokanata kakeyi,

Omar a ransa yace zakiga tsokana yarinya nan da wasu kwanaki bazan iya jure kallonki ba

ga sonki da ke ragargaza min zuciya,a fili yace dama ni salihi ne uztazu kece kike Neman
lalatawa Mama ni,
Je kiyi wanka muyi Sallah,ko na miki?murmushi tayi ba yanzu ba sai watarana,zaro ido Omar
yayi yau ga amarya Mara kunya wai Iklas yar yarinya amma tasan zasuyi wanka ma wato nan
gaba,inda take birgeshi ba boye boye irin na mata dan a kallesu a nutsatsu, abinda ke ranta
zata fada koma wanne kallo kayi mata kai ka sani.
Iklas ta saba da Omar bare ace zata ji kunyarsa,dama kuma ita bata cutar kanta da kunya a
cikin arna ta taso shi yasa ba komai ke bata kunya ba,gogayya da mutane bata tsoro da
Shakkar mutane bare ta bari a cuceta tayi fa talla a kwalta readers kar a manta.Iklas kwai wayo
sai ta siyar da mutum a gabansa bai san anyi cinikinsa ba... Mikewa tayi ta tube gaban Omar daga ita sai towel ta Shiga wanka,ta dan jima ta fito,Omar
ya fita yana Room dinsa ko takan Sahar bai bi ba,tunda ya shigo shi da frnds dinsa ta kama
zage zage,shi Sam bai dauki Sahar a me hankali ba,baya sata cikin jerin mataye,duk yasan irin
bin mazan da Sahar ke yi,yana da labarin komai,shi yasa yanzu bazai iya hada makwanci da ita
ba koda sau daya,

Shuru kawai yakeyi sabo da Baffa kar yayi laifi,kuma yana so lallai ya koyawa Sahar hankali
ta gane aikin Gomnati ba shine gatan mace ba.
Sahar kuwa frnds dinta ta Sallama,ta shige dakinta tana hucin kishi,sai yau tasan lallai tana
son mijinta,ga kudi ga kyau ya hada komai da ake bukata,

Tunowa tayi sanda Omar ya taba saduwa da ita,duk da ita keyin komai tayi enjoying fiye da
mazan da take harka dasu,akan tayiwa namiji biyayya ya biya mata bukatarta gwara ta rike
aikin Gomnatinta ta nemi maza ta biyasu kudi suyi mata abinda take so.cewar Sahar.
Haushin Iklas ne ya tasowa Sahar,har akwai wacce ta isa tayi kishi da ita ta kwana lfy,wlh
yau babu Wanda ya isa yayi bacci a gidan.
Omar wanka yayi ya shirya cikin rantsatsun fararen kayan bacci na maza marasa nauyi
sannan ya dawo Room din Iklas, a gaban mudubi ya ganta tana tufke gashinta,sanye da da
wata rigar bacci kadan ta wuce pant dinta me siririn hannu tasha kyau,sai cinyoyi santala
santala lumi lumi dasu farare tas,Omar da kyar ya danne zuciyarsa a ransa yana yabawa Iklas
wurin kula da kanta,tasan kanta basai an koya mata ba,

Jikin mudubin Omar ya taka har bayan Iklas, tallafota yayi ya kwantar da ita a jikinsa,cikinta
ya shiga shafawa tare da warware jelar gashinta data tufke,sai shinshinata yakeyi tayi mukui da
ita tana zukar kamshinsa tare da yaba taushin fatar omar.

Bakin gadon ya jata suka zauna da kyar ya fisgo tunaninsa murya a dishe,idonsa yayi wani
ja,tashi muyi nafeela,skert tasa tare da hijab sukayi Salla raka'a biyu da addua,
Suna idarwa tace ya Omar yunwa nakeji ina kazar tawa?daria yayi sosai wlh ban taba ganin
amarya irinki ba.
Baki ta cokalo ni ka bani abinci naci Dama ina jin haushinka ka daura min laifi wurin Ummi
rannan ka tafi,murmushi yayi tare da kallonta yana mamakin wai bata manta ba,shi ya Dade da

mantawa,

Leda ya jawo mata gashi kici ki ture,Indai kazace akwai ranar da sai kin biya ni bashi kika
ci,daria Iklas tayi Ai Allah bazan Biyaba Sam bata gane nufin Omar ba,bude mata yayi ledar kaji
dakwa dakwa,yogourt da juice sai sauran kayan ciye ciye,kafada ta make haka ake bawa
amarya kazar? To ya akeyi cewar Omar nifa kin San komai sai kin koya min,haka kakewa Sahar
din?kai ya gyada mata wai ae,tabe baki tayi tab haka ake love din?shi yasa ta gama rainaka in
zaka mike ka mike kayi maganinta ka nuna mata namijine kai,ka zauna lalaci,jifa sunanka wurin
Sahar wai Holoko.hmm maganar nan tana kona min rai,amma kai ko ajikinka,ka tabbatar kayi
maganinta ato rai bace Iklas tayi maganar kamar itace Mama.

Omar yasan maganar Iklas gaskia ce fa,dama tun farko ya samu Sahar yayi maganinta yayi
mata kaca kaca,amma yanxu bazai iya hada jiki da ita ba tunda ta koma Neman maza.baya
sonta,tana masa rashin mutunci amma yana iya kokarinsa ya biya mata bukatarta da abinda
takeso shi ba wani karuwa yakeyi da ita ba amma kullim burinta ta yanka masa rashin mutunci.
Iklas ce ta katse masa tunani ta hanyar riko yatsun Omar tana wasa dasu,never mind idan
tafi karfinka ni zan gyarata.kajifa karfin halin Iklas,murmushi me tsada Omar ya saki yace ko ta
gyaraki ba,ki dai kiyaye dan zaneki zatayi idan bana nan,ban son abu ya sameki,a ransa yana
jin dadin yanda Iklas ke damuwa da damuwarsa, jawota jikinsa yayi ya dinga bata naman a
baki,yanko naman yayi shima zai sa a bakinsa hannunsa ta rike,ta sa bakinta ta kwace a
hannunsa ta cinye,daria yayi sosai,da hannunta itama ta fara bashi yana ci itama yana
bata,abin shar fa,
Sunci sun koshi sosai,lemo Omar ya kurba a bakinsa ya tallafo fuskar Iklas da hannayensa
biyu bakinta ya nufa da nasa bakin,ya dan dago da kanta a hankali sannan a nutse cike da
nishadi da shaukin so ya hade bakinsu wuri daya da harshensa ya bude bakinta ya juye mata
juice din daya kurba a bakinta,ji kake makwat Iklas ta shanye tare da lumshe ido, Kallon juna sukayi kowanne dauke da murmushi a fuskarsa,a sigar rada Iklas tace ya Omar
kafa hadu ai ka fi kowa iyawa ma,ko novel ban taba karantawa ba,ai a karatuna na theory
banzo nan ba.

Daria Omar yayi tare da yi mata wani arnen kallo na nuna mata zallar son da yake
mata,idonta ta janye dan taji kunya yanzu,a ranta tace tab yafi karfina wannan uhm mutumin da
yake rayuwar turai dama,
Do u need more?Omar ya tambayeta,da sauri ta dage kai sama yeah,Allah ya Omar lips
dinka laushine dasu har da zaki zaki naji,a kara min.yau Omar har ya gaji da dariar Iklas,shiko
Omar dama abinda yakeso kenan da haka ya dinga tsotsewa Iklas lips amma bata gane ba.

Wurin Iklas ta gyara ta kai komai kitchen,brush suka karayi Iklas harda kuskura ruwan zafi
na kaninfari da citta,ta jefa wata sweet ta ginger a bakinta,Omar yana kallon iyayi wajenta.

Omar ya Riga Iklas kwancia a bed din,ya matsu tazo su kwanta ko zai samu saukin abinda
yakeji yana masa yawo a jiki,hannu ya miko daga bed din ya jawota,karasa hawa bed din tayi

da kanta,yau za a mori skin din Omar a ranta sai dadi takeji zata kwanta a kafi katifa.

Mahaukacin bugun kofa sukaji kamar za a balleta,tare suka karasa jikin kofar Iklas na
bayansa,waye pls Omar ya furta cike da jin haushi zai murje jikin Iklas an zo kawai an
cuceshi,Iklas kuwa ita ta samu kafi katifa an mata bakin ciki ko waye zai ci ubansa hhh cewar
Iklas a ranta.
A bude Sahar ce tayi magana,kamar Mara lafiya wai don a tausaya mata,wani wawan tsaki
Iklas taja, kafin omar ya bude kofa Iklas ta rungumeshi ta baya,jikin Omar ba Riga sai boxers
Iklas daga ita sai fingilar rigarta,

Bude kofar Omar yayi tare da cewa mene zaki dinga buga kofa haka,Sahar juwa taji na
Neman kwasheta ganin Iklas manne jikin Omar, ta daflafaleshi,wato ita yake rainawa hankali,ko
dakinta baya shiga,
Nan take Sahar ta fara mintsina ido cike da bala'i kamar zata tashi garin,kut billahillazi Baku
isa ba,wato ni ka raina min hankali kai ga me sabuwar amarya,aikin banza aikin wofi ke yar
matsiyata,dama naji labarin ke yar tallace,wlh ki shirya karban hukunci me tsanani a gidan
tunda kika yarda kika shigo kwadayayyu,Iklas ta tunzura amma sai ta danne zuciyarta batayi
magana ba,sai mika da tayi a jikin Omar tare da yin hamma,pls horney muje bed am so tired ko
tausa kamin,juyo da Iklas gabansa Omar yayi kafin ma tayi motsi nan Omar ya fara kissing din
Iklas kamar zai cinye mata baki,Iklas tana sani take kara bashi hadin kai kai,cike da shagwaba
Iklas tace babyna ka barni haka karka cinyeni danya sabo da zakuwa,Sahar tama rasa inda
kanta yake,Omar shi ya manta ma da wata Sahar na wajen kawai shagalinsa yakeyi,iklas kallon
sahar tayi ta aika mata da gwalo kanta a kafadar Omar,hannu ta dago ta sakalo wuyan omar ta
kara aikawa da sahar dakuwa da hannunta ta mata ambola,a hankali yanda Sahar zata ji tace
da aikin Gomnatinki kika tafi ya fiye miki,baza ki iya ja da yar talla ba,tare da sa kafa ta harba
kofarta ta danna key,

Kuruwar kuka Sahar tasa ita bakin cikinta bata ci Uwar Iklas ba ta kara cusa mata
takaici,mikewa tayi ta dauki wata zureriyar wayar caja,ta gyarata ta boye ta,ta kuma dauko
almakashi ta ajiye gefe, tace gobe zaki ci ubanki yarinya,Wallahi gobe sai na yanke miki gashin
kanki da kike yanga dashi sannan na zaneki tas,ranki kadan zan rage miki shi,Allah kaimu ai
gobe zai fita Omar din.
Jikinki zai fada miki.ita Sahar ta rasa dalili da ta kalli Iklas sai basirarta ta kwace,mugun
kwarji ni take mata,sai ta shirya zafafan maganganunta da taga Iklas sai ta kasa komai.

Ibzzy Boy kullum Neman Iklas yakeyi inda zai ganta dole sai ya saceta in ya ganta,idan
kuwa hakan bata faru ba to Acid kawai zai watsa
Mata a fuska ko ya nakasata ta hanyar cire mata kafa daya uban kowa ya huta.

Asmabaffa
[4/11, 9:31 PM] El-hajj💥: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
â“‚â“‚â“‚

140-145



By
Asmabaffa





Iklas na rufe kofarsu,Omar ya haukace mata saura kadan ta saka kuka,taga abin nasa shi
da gaske yakeyi ba wasa ko maganar wani wuru wuru marairaicewa tayi ya Omar pls ka
bari haka nifa da wasa nakeyi ma,dan Allah kayi hakuri,ko saurararta baiyi ba dan bai San me
take cewa ba Sam, Tunawa tayi Omar baya son yaga tana kuka,kukan karya ta fara masa,tana yarfe hannu
ganin Omar zai cire mata kayan jikinta,taga alama idan ya cire mata to ba lfy,
Cak ya tsaya yana sauraron kukan karyarta,dagota yayi tare da janta kan bed suka zauna,da
kyar ya iya furta menene?ni bana son abun nan da kake min ka bari pls,ba shiri Omar ya dawo
hayyacinsa,cikin sigar lallashi yace aure fa mukayi,nufinki in zauna ina kallonki,cike da lallashi
Iklas ta wayance bafa haka nake nufi ba,I....I....mean ka dan barni na kara girma,Allah tsoro
nakeji,ance da zafi ne,if not ma da tun muna gida zan fada ma ni matarka ce, da tuni ma sai dai
kaka na kwanta nace Sir I need u,ko na kwanta flat nace ma horney gashi ci ka rufe
abinka,Omar bai San sanda ya fashe da daria ba,sai da ya gama,yace to karkada kunnenki kiji
da kyau,ina jinka cewar Iklas,

ya fara ni da kika ganni ba dan ci ka rufe bane kamar wani abinci a kwano,dole ki San nayi dani
ki zage sosai kimin aiki,dan inda zakiji zam zam nima dole naji haka,
To ai na San da haka,Dan Allah ka bari na kara girma ji be ni fa dudu nawa nake,har yau
ban cika 17yrs ba,yanda ta marairace sai Omar yaji tausayinta,daga bisani yace banyi alkawari
ba amma dai duk sanda na ji bazan iya jurewa ba to dole nayi,ba wani time Dana tsayar dan
haka anytime ki zama cikin shiri,
Kai ya Omar kai da kake Uztazu amma kakeyin haka,kaji tausayina mana,ke ce za Ji tausayi
Iklas?yanda kike haka,mene baki San labarinsa na aure ba,duk wannan zancen da sukeyi Iklas
na jikin Omar a kwance male male kamar ta samu katifa,

Yana shafa bayanta tare da gashinta me santsi da kamshi,haka bacci ya kwashesu,sunyi
Sallar asubah sun koma bacci,9am suka ji ana ta buga kofarsu,Omar zai mike ya bude Iklas
cike da tabara tace pls ka kyaleta,
Muyi baccinmu ya omar sleep sleep tana dan shafa masa suma kamar jaririnta,Iklas sai
shagwaba take tsulawa Omar bai son takurata ko ya mata dole shi yasa da sigar yana
lallashinta yake lagutse mata kirjinta da sauran sassan jikinta,kawai shagalinsa yakeyi,

Munafuka Iklas ta gane shi kawai kyaleshi takeyi dama itama enjoying abunda yake mata
takeyi,shi yasa take ta kusur kusur a bed din sai biye mata yakeyi sabo da shi yake karuwa da
wannan shagwabar ta Iklas.

Tun 9am sai 12 suka tashi daga aikin sunna.lol
Omar ne ya fara rigima dole sai sunyi wanka tare,da kyar Iklas ta bashi hakuri ya kyaleta, sai
da ta fito daga wanka sannan shima yayi,kafin ya fito Iklas har ta shirya cikin wata atamfa super
green,riga da skert, dinkin ya mata kyau,kwalliya takeyi omar ya fito da sauri ta bar kwalliyar ta
shiga tsane masa jiki,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login