Showing 9001 words to 12000 words out of 26574 words
ba
duk da yake tana fuskantar yan matsaloli
Kadan amma tayi alkawarin ko mummy. Baxata fadamawa ba Dan ita kunyama takeji ace wai
girma yazo mata duka duka shekarunta nawa yanxu 15 ne fa am still young ta furta a filli
yayinda tayi wani Kayataccen, murmushi, bara naje nayi bikon my Sajeeda yar rigama nidai
maman Ussee, gefe. Nakoma nasha í ½í¸€í ½í¸€í ½í¸€í ½í¸€ dariya ta mai isana kamin nan nace su
Rukayya manyan mata girma yazo kenan ba,aso a fada a gida lol.
Duk abinda sukeyi akan Idon sane yakasa jure taya zai iya hakura da Rukayya da dinbin so da
kaunar da yake yimata kuma da kunya yaje yasameta da sunan wai yana, sonta yarinyar
karamace batasan meye so ba but zai yita renon Soyayyar ta a cikin zuciyarsa har sai nan
gaba kadan ya fada mata dama duk wani move nata akan Idinsa ne bashida wani aiki sai na
kallon ta a duk fadin skull din. Baiga wata ya macce wadda zai iya , baiwa zuciyarsa ba kamar
Rukayya tun farkon kasu su ,skull din yake masifar sonta duk ,da dibin yanmatan da ke zarya a
gd da kuma waje shi baiga wadda tayi masa ba irin Rukayyah Ring bell din da yaji ne yadawo
dashi daga Duniyar tunaninda ya tafi Dan zuwa yayi musu lesson dama da an dawo daga
break, yanada class dinsu cikin sauri ya kwashi abinda zai bukata yakara gaba .
Towai waye wan naní ¾í´” Bakowa bane ila uncle Faruq yaro mai ki da kansa ga kyau ga ilmi uwa
uba ga kudi bayason raini ,kokadan bai cika damuwa da abinda be shafesa ba duk da iyayensa
nada kudi. Bedamu da nasu ba yafi bukatar tasa dukiyar gumin kansa , mahaifinshi ,yanada
kudi ba kasan. Ba Amma Faruuq basune gabansa ,ba bayan dawowarsa daga maleshia karutu
shine yanema kansa aikin koyarwa a S A M I C duk da wurare da yawa, ana Bukatar sa .
Amma shi duk bayasonsu ,yafiso. Ra,ayinsa ,
Saigashi kuma Allah ya jarabceshi da son wacce batama San yana yi ba hmmmm duniya
kenan.
Rukayya Bata fice Class dinsu ba saida ta fara zuwa gurin yar uwarta Sajeeda tabata hkr
dayake kunsan Sajeeda da Rukayya sai Allah nan da nan a shirya sukaci gaba da wasansu da
dariya Ring din bell ne yadawo dasu Rukayya tacema Sajeeda Sist bara na wuce Dan wllhi
Uncle Faruq ba mutunci ne dashi ba zai iya hanamin shiga class idan har yarigani kuma. ,baya
latti yanxu haka in ance yana hanya bana musu , to sarkin tsoro fara gudu tundaga nan suka
kwashe da dariya su duka Ruky ta kama Banyan zuwa Class dinsu har ta kusa kai ta tuna da
book dinta yana hannu Sajeeda dazu ta ficce dashi kuma Uncle Faruq yabasu assnmnt yaune
kuma ranar dubawa da gudunta ,ta koma baya sai Class dinsu Sajeeda Sist ban note Book dina
na Geography, dakika dauko dazu , cikin sauri ta karba ta nufi hanyar class dinsu saidai tayi
rashin sa,a Dan kuwa har yariga yashiga í ½í¸³ zare ido tayi hadi da Dora hannu akaí ½í¹† nashiga
ukku yauni Rukayyatu , wan nan Uncle din mai disga mutane yaxanyi dashi ,bayan ta saita
kanta kawai tayi shahada tace excuse me sir yes ya amsa batare da ya juyo ya kalli me
magana ,ba duk da yasan ko wacece, am sorry nayi late wallahi na manta note book dina ne a
class dinsu YAR uwata koda naje na karbo harkashigo kayi hkr plzz, baice da ita kalla ba saida
yagama rubutu a white bord kamin nan ya juyu ya kalleta in serious student taya za,ayi kibar
note book dinki a hannu wata inhar yanada muhimnanci a tare dake bari kiji u wll not attend my
lesson kuma ki bacce min da gani kina disturbing , dinmu hkr tashiga bashi kamar tayi kuka
,amma ko kulatama beyi ba haka ta karashi tsayuwarta takoma bakin class ta zauna, yayinda
shi kuma a cikin Ransa yake cewa am sorry my Angel bansan ya zanmiki ba shiyasa namiki
hakan.
Maman Usseeí ½í¸˜
YAR BAIWAH 1⃣6⃣
Maman Usseeí ½í¸˜
Gefen Rukayya takoma tana duba book dinta ,yayinda uncle Faruq yaci gaba da lesson
Sometimes yakan Dan , dubeta duk da dai baya ganin fuskarta ,amma yana ganinta a zaune
wani ,nishadi yakeji idan har yaganta , bayan.
Yakare lesson dinsa yana fitowa cemata kawai yayi ke biyoni muje ki karbo sauran note book
din yan class ,dinku kisameni a staff room ko dago kai batayi ba ,balantana ma ta bashi amsa
saida ya sake maimata kiran ta ke Rukayya bakyajina double funishment, sai nasa distilling,
master yakoya miki hankali ,a sanyaye, tace sorry uncle wllhi banji bane ina kara2 ne kuma ta
duk ji kawai dai, yabata haushi ne yasakata zaman 30mnt a waje kuma yamata hasarar daukar
lesson dinta ,gashi harda wani CE mata ke danya raina mata wayyo ,bayan ta basa hkri ne
tashiga class ta hada books din yan ajin nasu guri ,ta fita bata zarce ko,ina ba ,sai staff room.
Dashigarta kai tsaye , teburinsa ,taje ta Dora books din bayan ta sake. Basa hkr baice da ita
komai. Ba kawai dai yana kisima kyau da kuma sweet voice dinta hardai dayake cewa kayi Hkr
uncle jiyake kamar ya rungumeta hardai inta bude idonta masu kara tafiya da imanin sa, da
kyar yasamu ya saita kansa cikin voice sarkake yace da ita u can go but karki sake maimata
hanka kinjiko ta amsa da to kawai tayi ficewarta , shi kuma gogan tunanin yanda zai iya bullowa
Ruky kawai yake yakasa Dan besan yazata karbi zance nasa ba.
Kai tsaye class dinsu ta nufa cike dajin haushi uncle Faruq sai wani tasata a gaba yayi yana
kallon ta da wasu mayyun idonsa kawai ya hanata samun abinda tazo nema akan wani ka,ida
nasa na banxa ,to na banxa mana cewar Rukayya ai nabasa hkr amma yakasa ganewa, tana
shiga sai ga wasu yan SS3 student prefect sun shigo class din bayan kowacce , student ta
nutsu suna wani yatsina Ku wayece dazu mukaga tabi ,uncle Faruq a cikinku Ruky ta yi shuru
kowama baiyi magana ba ,Ku wai ba .
Magana ake muku bane kun maida , mutane wasu yan iska , can sai wata ta nuna Rukayya
Sisters wan Nance , kan uban chan, shine Dan rainin wayo kinaji ana magana kin yima mutane
shuru to biyomu, í ½í¹† Rukayya tafara magiyar rokonsu ,amma Sam suka dage saita biyo,su
Ba yanda ta iya dolenta ta bisu , sanda suka gama disgata kamin nan suka bata punishment,
din wankin , toilet kai ranar Rukayyatu taga bala,i ,iri iri duk sanadiyar uncle Faruq akan wai su
sonsa sukeyi kuma suna zargin Rukayya ma wai ,sonsa take basu, San ita yanxu kara dasa
tsanar sama sukayi a zuciyarta ,baita takoma ,class ba sanda akaje shot break gashi dama bata
jin dadin jikinta maranta ke ciyo gakuma wani azababben ciyon kai.
Sajeeda CE tashigo class din tayi mmki sosai dataga Ruky a saman decks, tanata barcin
wahala Dan yau ta bautu, Shafa fuskarta Sajeeda tayi sleeping beauty kintashi muje
short.Break ,tadanji jikin Ruky da zafi nan daban ,
Sajeeda ta rude Sist meya faru tafara jijjigata Ruky ta bude idonta da kyar saboda zafinda suke
mata Sist bana jin dadine muje,
Ki kaini skull clinic itace ta taimaka mata har zuwa clinic din.
Bayan Norse ta dubata ,saita. Bata magani kamin ,nan bacci yadauketa Sajeeda ta kwantar da
ita akan bed din clinic cike da tausayi takoma Class dinsu.
Maman Usseeí ½í¸˜
Nagode sosai my fans
YAR BAIWAH 1⃣7⃣
Maman Usseeí ½í¸˜
Rukayya bata farka ba sai guraren 2:pm koda ta tashi ba,inada ke mata ciwo saidai kawai
batajin kuxazari ,a jikinta hakan, dai ta kejinta fayau da ita ,uncle Faruq yasha Allah ya isa
kamar me a gurin Ruky Nurse CE ta taimaka ,ta gyara jikinta kamin nan tafito a jima anjima
takan yi tsaki kadan., Jefi jefi acinkin zuciyarta kuma cewa takeyi wllhi baxan. Taba yafewa Uncle Faruuq ba Dan duk
shine silar shiga ta damuwar da nake ciki a yanxu haka kurum Dan mugunta ,yahanani shiga
class gashi yau ban fahimci komai da akayi ba yamin hasarar the whole day mugu kawai
bantaba jin na tsani wani mutun ba kamar kai. I Hate u, I hate u, I hate u ,uncle faruuq wasu hawayene suka fara wanke mata fuska kwata
kwata yau ji take kamar ta kashe Faruuq Dan duk shine sanadin komai da yafaru da ita ko a
gidansu bata taba irin wan nan wahalarba sai gashi yau ansaka wankin toilet shidda ita kadan
ta , ga maranta dayake mata ciyo kadan kadan rumtse ido tayi ta sake budewa yasake
maimaita Wllhi baxan taba yafema ba wannan cutuwar,
A bangaren faruuq kuma tun bayan tafiyar Rukayya tunanin ta kawai ya adabeshi book dinta ya
dauko ya rungumeshi ki yake ,kamar ita din CE a hankali ya fara gutta I LOVE YOU SO MUCH,
My Angel, ya sumbaci book din kamin nan ya hada sauran book din ya aje a cikin locker din
Decks, din sa ya dauki na Ruky ya fita dashi gabaki daya ma skull, din yabari, Sajeeda kuwa lesson ake amma bata fahimtar komai ,duk hankalinta yana gun YAR uwarta Dan
batasan a wane hali takeba Allah Sarki Sajeeda ta Rukayya ,da kyar taga karfe 2 Dan ma a
hana su fita sai anyi sallar Azzahar kawai dai Sajeeda ji take kamar ta daura hannu aka ta
kwala ihu Dan jitake kamar ciwon Rukayya yadawo jikinta batasan ya mummy zata dauke ta ba,
idan har ta gane Ruky batada lfy gashi bata samu damar zuwa clinic ba ,haka ta hkra sai
guraren 4 haka taje ta dauko Rukayya a clinic suka shiga skull bus sai gida,
Da shigarsu gida mummy ta tarbesu Dan taga Sajeeda CE ta riko Rukayya wadda ciwon ya
kara tashi da kyar ma take gani dishi 2 take gani subahanallah Yaran Daddy lafiya dai meyake
faruwa wani Abu aka muku ne Sajeeda ko kamar jira take mummy tayi magana saita fashe da
kuka , ke lafiya meyasamu Rukayyarne, kike kuka yi shuru gayamin meyake faruwa ne, mummy
Rukayya batada lfy yau gabaki daya a clinic ta wuni ,
Taslima mummy tashiga yi kamin nan ta dafa jikin Rukayya taji zafi rau ba bata ,lokaci tayima
Daddy waya take sanar dashi halin da ake ciki ,batare da wani bata lokaci ba sai gashi.Nan
yadawo ,daukar Rukayya yayi yasaka ta a mota shida mummy, suka kaita asibiti Sajeeda kuma
aka barta gida ita dasu fadil da Abdallah kuka kawai takeyi Fadil ne me tambayar ta Sister meya
faru da Sister Rukayyahnah naga an dauke ta cikin shashekan kuka tace batada lfy ne Fadil
kuyimata addu,a Allah yabata lfy cikin gaggawa Ameen suka amsa kamin nan suka wuce dakin
su kowa ba dadi a ransa ,suna taya Yar uwarsu jimami (Ya Allah kabamu Ikon so da kuma
kaunar Yan uwanmu tsakani da Allah da zuciya daya) Daddy bai zarce ko,inaba sai specialist.
Hospital da zuwansu bada wani bata lokaci ba aka karbi su yayinda aka shiga baiwa Rukayya
taimakon gaggawa , Daddy hankalinsa a tashe sai dama kinsan Rukayya batada lfy shine kika
kasa gayamin, to akan wane dalili, sorry Abban yara wllhi bansan cewa batada lfy ba kasan
bayanda za,ayi na sani ban gayamaka ba kawai dai irin zurfin cikintane bata fadaba cewar
mummy Daddy yanada zaune yakasa tsaye ko kadan bsyason abinda zai taba lafiyar yar
mutane saboda ita amanace a gurin sa , yayi alkawarin zai kula da ita kamar yanda zai kula da
'ya'yansa da ya Haifa gashi Rukayya tasamu rashin lfy baima sani ba sai yanxu, shi duk laifin
mummy yake gani Dan tafisa kusanci da su to meyasa bata fadamasa ba tun wuri sai. Bayan
Abu ya zama whose
Maman Uzuwaí ½í¸˜
Muje zuwa!!!
YAR BAIWAH 1⃣8⃣
Maman Usseeí ½í¸˜
Doctor ne ya fito daga room dinda aka ajeyi Rukayya , Daddy ya tarbesa cikin hanzari yadai
likita ,cemasa kawai yayi ya biyosa zuwa office din sa, batare dawani bata lokaci ba yabi
bayansa mummy kuma Room dinda Rukayya take ciki ta shiga koda tashiga ganin Rukayya
tayi kwance abinta sai sharar bacci takeyi ana mata karin ruwa, Tausayintane ya kama , Allah sarki Baby Ruky Ashe bakida lafiya shine kikaki fada min har
sanda Abu yayi tsanini ban kyau taba daban gano cewa , ur not felling too well ba but I promiss
daga ,yau zan kara himma wajen kula dake banason ko kadan wani Abu yasameki Rukayya
Allah yabaki lfy , ta sa hannu ta Shafa fuskarta mai haske , Abangaren daddy kuma bayan yashiga office din Doctor ya zauna, Doctor yamaida hankalinsa
a gurin daddy Dama ba wani dogon matsala bace kawai dai tasha wahala ne matuka watakilla
ko ansaka wani aiki ne mai wahala or something, like that kuma ga period, dinta yafara zuwa da
ciyon Mara Wanda duk shine yakara tsanata akan yawan. Dukin da tayi tayi that why yasaka
mata fever Dan jinin bai sauko, a gurin. Da yakamata ba but Insha Allah she wll soon be fine,
yanxu tana bukatar Hutu nayi mata aluran bacci Insha Allah koda zata tashi ba wata damuwa
kawai dai a kiyaye gaba Dan gudun faruwar irin hakan,saboda worm dinta bayada karfin. Da
juriyar daukar wahala sosai irin hakan nan,
Ajiyar zuciya Daddy yayi kamin nan ya yima Doctor godiya yakarbi takardar magani Dan yaje
yasayo,
******* ******* *******
A gida kuwa Sajeeda banda aikin kuka ba abinda takeyi su Fadil ke Rarrashinta hankalinta duk
yakasa kwanciya, ganin har 6 :pm ba mummy kuma ba Daddy gashi ita. Ba wayace da ita. Ba
balantana, takira taji ko lfy duk ta rude ta kasa aikata komai tunanin, a wane hali yar uwarta take
a ciki kawai takeyi jitake, kamar ta dawo da ciyon yadawo kanta, tun daworsu har yanxu
uniform, ne a jikinta , takasa cirewa ko Islamiya ma yau. Ba Wanda yaje a cikin su gidan yayi
quit sosai, ba dadi su Abdallah ma haka suka yita bata hkr amma, takasa daina kuka
shigewarsu sukayi nasu dakin kowa yayi jugum,
Mummy na zaune ita da Rukayya daketa barci daddy yashigo, da ledar magani an rubuta NATA
Benji Pharmacy,
Ajewa yayi ya zauna akan kujera yafara jeroma mummy question , kinasa Rukayya aiki mai
wahala ne? Meyasa baki fada min batada lfyba saida Abu yayi tsanari? Dama kinsan batada
lfya Amma shine baki badaminba? Wane aikine kikasa ka Rukayya mai wahala a yau? Answer
me ,
Sukuyarda kanta tayi kasa tafara bude baki Daddyn Yara wllhi bansan cewa Rukayya batada
lfya ba kaima sanin kanka ne lfy lau muka rabu da ita dazu da safe ,aiki kuma ni banda shara
da wanke wanke ba abinda suke min a gida yauma ba abinda sukayi da dawowarsu daga
school ne fa nakiraka a waya Dan Sajeeda CE ta shigo da Rukayya ko tafiya ma bata iyayi
kawai dai mujira farka warta sai mutanbayeta ko dakwai wani mai takura matane bamu sani ba,
It's OK Allah yabata lfy kinga an kusa magrib zanje gida na duba su Sajeeda sai na taho muku
da sauran kayan bukata Dan nasan maybe nan zaku kwana, badamuwa mummy ta amsa .
Da zuwansa gida car kawai ya ajeye ya fada masallaci Dan ya gabatar da sallah, bayan
yakarene yashiga cikin gidan , bakowa a Fallon kiran sunanta yafara yi a Hankali Sajeeda,
Sajeeda , naam ta amsa cikin sanyi ta fito INA k'annen naki , Daddy inaga sun tafi masallaci OK
to ki kwantar da hankalinki sister dinki taji sauki sosai ki je dakin mummy dinku kidauko ,
blanket da kayan ta ki hada harda na Rukayya ki dauko cups da spoon da flalet, kinji ki dauro
Ruwan zafi ki saka a Flak's kamin nayi wanka kin shirya komai sai muje hospital, din Ku dubu
Rukayya kinji To ta ansa kamin nan ta fara hada abinda aka umurceta tayi guri daya , Basu bar
gidan ba sai bayan Isha ,saida Daddy yafara biyawa super market ,ya sayo musu kayan tea
kamin nan ya biya restaurant, yayi musu take away,
Basu zarce ko INA ba sai a ,Asibiti, Daddy ya dauko sauran kaya yayinda Sajeeda dasu
Abdallah suka dauko saura, Room dinda aka kwantar da Rukayya nan suka shiga sai dai har
yanxu bata farkaba Sajeeda da gudu ta isa bakin gadon ta k'amk'ame ta tana Hawaye Mummy
CE ta CE ke lfyarki kuwa inkinka jimata ciwo fa kin wani riketa kamar saceta za,ayi shikuma
Daddy tausayinsu yagani kasancewar yasan yanda suka shaku da junansu ,
Cikin bacci Rukayya taji kamar an riketa bude ido tafarayi tana gani bishi bishi kamin idonta
suka bude fabaki daya, ta kalli Sajeeda Sist meya faru dani Inane nan, Daddy ne ya dafa kanta
sorry Babynah nan Asibitine bakyada lfya ne shine muka kawo ki hpe dai bawata damuwa ko
eah ta amsa yayinda tashiga tunanin abinda Yafaru da ita dazu tsaki taja a cikin zuciyar ta sake
cewa mugu kawai saida yayi sanadin kwanciyata asibiti Allah ya isana mummy CE ta taimaka
mata tashiga toilet ta gyara kanta duk kunya ta isheta bayan ta canja kaya mummy ta hada
mata tea mai kauri ta mika mata tasha sai Sajeeda ta dauko Take away tafara bata a baki tanaci
kadan kadan tanajin dadin kasancewa tare da family dinta Dan soyayyar da suke nuna mata
shiyasa a kullun sai tayi musu addu,ar gamawa da duniya Lafeeya.
Maman Usseeí ½í¸˜
YAR BAIWAH 1⃣9⃣
Maman Ussee
Sajeeda saida ta fahimci Rukayya tashi dayawa San nan ta daina bata abinci sun Dan taba fira
, anata wasa da dariya Daddy ya kalli Rukayya, yadai baby tazu aikin meye kikayi mai wahala
ne a gida ko a skull, Dam taji gabanta yafadi runtse ido tayi ta tuno da irin azabar da tasha a
gurin su Sister Jameela Budurwar uncle Faruuq, sake bude ido tayi nanda nan mood