Showing 15001 words to 18000 words out of 26574 words

Chapter 6 - YAR BAIWA Complete book by maman Usee .pdf

02 Jun 2025

1743

ba akidarta bane
bayan ya gaisa da mahaifiyar sa kai tsaye sashen Abbansu yaje yana zaune shima yana
karatun alkur,ani sanye da jallabiya ya rusunah ya gaida mahaifinsa , Cike da nuna kulawa
Abban Nasa ya karba tare da tambayar Dan nasa ko dakwai wata matsalane no Abba ba komai
murmushi Alhaji Basheer yasanya ma dansa Albarka da fatan alkhairi a zuciyarsa kuma yana
matukar son Umar Faruuq saboda halayenda na kirki rashin son abin duniya duk da akwai shi a
gidansu amma shi kwata2 ba wan nan ne gabansaba, Bayan yagama gaida iyayensa kai tsaye
car pack ya nufa yashiga motarsa Dan zuwa skull da kuma fatan ganin sweet Angel
RUKAYYAH tasa.

Maman Ussee😘

� ' YAR BAIWAH �2⃣3⃣

Maman Ussee😘

Da shigar ,Skull din tarkashensa kawai ya kwasa sai class dinsu yauma kamar kullun. Batanan ,
sai dai ya kuduri niyar ko tayaya. Ne sai ya ganta Dan bazai iya jure rashin ganin taba fita yayi
daga class din Dan dama lesson yazo yiba yadai zo ne yagani kotazo,
Bayan break Sajeeda ta fito ta zauna a in da suke zama itada Rukayya daga cikin staff room
yana ,hangota sai yayi kamar yasa a kira masa ita kuma sai ya fasa haka ta karashi zaman
gurin ta tashi ta koma class ,Dan dama ba dadin zaman ita kadai takeyi ba,
After skull hours uncle faruuq bibiyar skull. Bus din su yayi har aka aje sajeeda daga nesa yana
hangota ,abin ya bashi mmki matuka gidan Uncle Sadeeq ya furta a bayyanane, dama my
angel gidan nan take ,ban saniba , kodai gdnsu kawartane to ai yar uwar tata jiya cemin tayi
sister dinta batada lfya it means cewa a gidansu daya najene ko kuma na tsaya, wadan nan
sune tambayoyinda yayita yiwa Kansa baisamu mafita ba gashi He can go without seeing her,
ya Dade a tsaye a gurin da yayi park daga bisani ya yanke disition zai je gidan bayan sallar
jumma,a dayake yau Friday ne,
Sajeeda yauma kamar kullun tashiga gdnsu da sallamar ta ba kowa a falo direct room dinsu
tashiga Rukayya. Na zaune tana linke kayansu, Sist sannu da dawowa yauwa kema sannu da
gida ya jikin hope kinji sauki ,aikuwa gashinan kin gani cewar Rukayya murmushi Sajeeda tayi
kamin nan ta shiga cire uniform dinta , mummy CE ta leko dakin nasu yadai Ruky ina sajeeda
tashiga wanka yanxu OK to kuyi sauri Dan yau fita zamuyi daku unguwa inaso Ku rakani in an
taso sallah , Ku shirya kamin time din yayi , Dama Rukayya zaman gdn ya gundureta Neman
wurin fita kawai takeyi ga dama ta samu da ga nan take yiwa Sajeeda magana cewa mummy
tace suyi sauri Dan unguwa zasuje basu wani. Bata lokaci ba Dan sunmafi mummy d'okin zuwa
unguwar , after masallaci suka fito daga gidan sunsha kyau kam daga su har mummyn tasu
rigar shadda CE a jikinsu dinki gown ne ya dibesu sai mayafi dasu kayi rolling dashi mummy
kuma less ne a jikinta ta saka babban mayafi da jika, a daidaita suka tare suka shiga bayan sun
fada masa Inda zaya kaisu.
Faruuq kuma da isarsa gida wanka ya fada bayan ya fito wasu kayan yasaka shadda fara Sol
dinkin ta zarce ya amsheshi sosai ya saka hula da agogo turare sa ya dauko ya fesa Magic

Dream bayan ya fito daga side dinsa cikin gdnsu ya nufa cike da fara,a yau yasamu solution din
matsalarsa, sai dai mi yana shiga cikin gidan Salma ya hango a kan daya daga cikin kujerun
falon ta wani hakimce tana taunar cwiengum kan nan nata ba dankwali yasha Karin gashi wasu
matsiyata kanya ne a jikinta ko sheda da kyar take iya yinta a zuciyar Umar cewa yake mtseww
sai ita gani take ta hadu macce ba kamun kai awa diyar arna jiwani zama datayi don Allah a
hankalin yayi sallama Wanda in ba kwantar da hankalinka kayiba bazakaji meyake cewaba
Salma ta dago a hankali suka hada ido tayi saurin kashe masa ido daya wow ta fada kayi kyau
sosai Faruuq baima bi ta kantaba ya ficewarsa sama ya gaida Hajiyarsa kamin nan ya cemata
zaije masallaci. Umar ta kira sunansa idan kadawo I have something to talk about with u so
don't be let Tau kawai ya amsa ya fara saukowa daga saman,
Yana tafiya a hankula kawai ji yayi an rungumeshi ta gabansa .
Saurin fincike ta yayi kamin nan yashiga koramata jawabai ke bakida hankali ne meye hka zaki
wani rikeni keba musulma bace hln to bara kiji as from today don't u ever try to do such a thing
angain mtseee yaja tsaki ya dingijeta yayi ficewarsa murmushi tayi don't mind Faruuq u will
soon be mine and only mine, ta haura sama zuwa dakin Hajiyarsu Umar din.
Maman Ussee😘

� YAR BAIWAH �2⃣4⃣

Maman Ussee😘

Da fitarsa. Bai zarce ko,inaba sai mosques bayan an idar da sallah yadade yana addu,a Allah
yabashi Rukayya yasaka ita alkhairice a tare dashi bayan ya tofa cike da kwarin gwaiwa ya nufi
car dinshi bayan ya tayar da ita bai zarce ko,inaba sai unguwar Arkilla sai dai cikin rashin sa,a
gidan a kulle yagashi shin kodai mistake din gida nayi dazu ko kuma idanunane suka hango min
gidan da. Bashi bane ohh God wai neyake faruwa dani ne ji yake kamar ya fasa ihu yadade a
nan inguwar bansamu wata mafita ba kamar yayi kuka dauriya kawai yakeyi shikadai yasan irin
azabar ra dadin da zuciyarsa kemasa ji yake idan bai samu Rukayya ba yana gab da kamuwa
da ciwon zuciya ohh love luck what u made me do, jiki a sanyaye ya shiga gidansu kwata2
yama manta da maganar Hajiyarsa , direct room dinsa ya shiga bai wani jimaba phone dinshi
yafara ring ya dauka sunan mum. Dinshi yagani daga wayar yayi tare da Sallama daga dayan
bangaren tace ya banganka ba koka mantane ohh sorry Hajiya nashigo kainane yake min ciwo
but ganin tafe ta katse wayar, a kasalce ya tashi yafito zuwa jin kiran mahaifiyar tasa ba kowa a
Falon stairs yafara takawa a hankula kamar kazar da kwai yafashe a ciki da sallamar sa
yashiga room dinta saman kapet ya tarad da ita tana cin fruit. Ba kowa a dakin sai ita dayanta
air condition aiki kawai yakeyi, Hmmmm Hajiya kubrah kenan manyan matan duniya gaidata
yayi cike da kulawa ta amsa shuru yadan gifta na minti 5 kamin nan ta gyara zama ta maida
hankalinta a gurin danta Umar faruuq.
Sunan sa ta fara kira ya karba ,dama ba komai ne yasaka nayi kiranka ba saidan in shaida
maka sakon mahaifinku hakkine a wuyanmu mu fada muku alhamdullah Dan uwanka na yi
masa magana yabani confidence sosai kai nakeso naji ta bakin ka aure mahaifinku yakeso kuyi
Dan Ku ba yara bane and lokaci daya za,ayi bikinka kaida Abubakar nakirashi yafada min

dakwai wadda yakeso to sauran kai inkanada wata wadda kukayi alkawarin aure da ita to saika
fada Dan aje anema maka aurenta in kuma babu ni inada zabina saboda haka kai nake
saurare,
Umar da tunda Hajiya kubra ta fara magana yayi mutuwar tsaye duk da sanyin dakin zufa dai ke
karyo masa yama rasa bakin magana tayama za ayi masa maganar aure yanxu bayan wadda
yakeso ko sani ma batayiba forget about bata saniba inma tasani iyayenta zasuyi mata aurene
yanxu ss one fa take what did she know about aure kai impossible ,iyayenta ko saurarensa ma
ba zasuyi ba then what is d solution now , muryar Hajiya CE ta katsesa look Umar mu iyayenka
bazamu hango maka abinda zai cutar dakaiba na baka. Nan da kwana biyu ka kawo min matar
da zaka aura ko yar waye inbakada ni inada wadda zan gadaku aure tare Salma na fahimci
tana tsananin kaunarka Kaine dai kake yi mata wulakanci ,Dan haka na yanke hukunci
matsawar baka kawomin surukata ba to ka shirya tarbar Salma a matsayin. Bride dinka ,what?
Salma fa kikace Hajiya yes ita Salmar dai dakasani meye bata dashi ba mace bace ko kafitane
so go an think before na sake kiranka , Faruuq ya mike idonsa sunyi jajir kamar gauta zuciyarsa
kamar ta Faso kirjinsa ta fito yama rasa mezaice da kyar yakai Kansa room dinsa har wani jiri
yake gani hava yaza amasa haka bayan yanxu ne yake so yafara budewa Kansa sabuwar
Rayuwa shida angel dinsa kamin wani lokaci zazzabi mai zafi ya rufeshi shi da kyar ya iya kiran
abokinsa Dr. Khamal Dan ya Duba sa wan nan kenan.
A bangaren su Rukayya kuwa tun da suka fita unguwa basu dawo ba sai bayan la,asar sunsha
yawo kam Dan sunga gari sosai har kasuwa saida suka shiga mummy tayi sayayyar kayanda
take bukata daga nan suka dungumo cikin Adaidata sai gida A falo suka zube Dan dayake
daddy yadawo suka gaidasa ohhh shine kuka fita harda patient din idan kuka kwaso mata rana
fa gashi yau anyi rana, lah daddy ai taji sauki sosai cewar Sajeeda kedai kunason yawo daine
ba wani sauki karfin hali dai gabaki dayansu sukayi dariya Rukayya tace Allah Daddynmu
nasamu sauki sosai tau Baby Allah yakaro sauki yabaki lfy mai amfani aka amsa gabaki daya
da amin after All Daddy tace sai Ku huta muyi shirin zuwa cikin gari again da murna sukace a
shirye muke ai ohhh kajisu sarakan son yawo to da boys dina kawai zani ko my boys suka CE
yes Daddy bazamu dasuba tunda mummy da Girls ta fita dazu muma da Daddy zamu fita yanxu
,mummy tace jealousy kukeyi to nima ai sai mun sake fita dasu watarana Daddy ya kashe mata
ido daya basai na bari ba murmushi tayi zama ka bari ai duk Kansu kowa dariya yakeyi cike da
so da kaunar yan uwansu bayan magrib daddy ya daukeso zuwa yawon shakatawa Dan dama
already duk Friday sai sun zaga gari Dan su Debe kewa sunkan sha garin Dan suyi yawo sosai
basu suka dawo ba sai 10 :pm kowa da sayayyarsa a hannu dashigarsu gida kowa room dinsa
ya fice bayan sun yi sallar insha suka watsa ruwa sai bacci dayake sunci sun koshi asuba tagari
Sajeeda& Rukayya 'yan biyu. Mummy da Daddy

Maman Ussee😘

I REALY THANKS FOR UR CARE MY FANS LUV U ALL😊
� YAR BAIWAH � 2⃣5⃣

Maman Ussee😘

Washe gari tun da safe su Rukayya suka tashi bayan sun idar da Sallah suka fara gyare gyaren
gida koda mummy ta fito har sun kammala da komai dayake yanxu tana barin su su Dora
breakfast danshi ba wuya kegareshiba suyan arrish daine sai Dora ruwan zafi sun saka komai a
mu halin da ya dace suka koma room dinsu Dan suyi wanka bayan sun gaida mummy da kuma
Daddynsu, fitowa sukayi da shirin zuwa islamiya kai tsaye dining area suka nufa basu wani bata
lokaci ba suka kammala cin abinci kai tsaye suka fice dakin mummy sallama sukai mata suka
fice zuwa islamiya.

A bangaren Umar faruuq kam abin yayi worst sosai Dan da kyar ya iya tashi yayi sallar magrib
da isha wani zazzafan zazzabi ne ya keji duk da anyi treatment dinsa Amma ji yake kamar
baisha komai ba bacci kam a ranar sai dai barawo har abinci kasa cinsa yayi washe gari haka
ya tashi jiki ba kwari yadanji sauki dai irin nasa Dan har sallar asuba yaje bayanda gari ya waye
yaje cikin gidansu gaida Hajiyarsa ba laifi ta amsa masa batare da wata damuwa ba kana ta CE
INA fatar kana nan kana yanke disition din da ya dace dakai ko eah kawai ya bata amsa gud
haka yanada kyau breakfast dinma bai wani ci abincin kirkiba yadan tsakura kadan yatashi
ficewa yayi daga gidan Dan kwata2 baya jin dadin zama gidan garinma ya isheshi yakusa barin
garin gaba dayama ya huta haka ya wuni a ranar ba dadi dayan bangaren zuciyarsa yana
mararin ganin RUKAYYAH ga kuma Hajiya ta taso shi gaba.
Rukayyah da sajeeda. Basu dawo daga makaranta ba sai 12:pm da zuwansu falo suka zube
suna hutawa mummy ta fito daga room dinta sannu da gida mummy yauwa yaran Daddy kuna
lfy a makarantar to Alhmdllh suka amsa mata to masha Allah haka akeso bayan sun gama
hutawa sukaje dakinsu suka ajiye kayan su sukan Dan kwanta su wuta kamin time din sallah
yayi basu farka ba sai 2:pm koshima mummy CE ta tayar dasu Dan karfe ukku zasu koma
Islamiya bayan sun idar da sallah abinci sukaci suka sake ficewa zuwa islamiya Dan daukar
karatun marece sai 6:pm suka dawo gida a gajiye basu wani dadeba magrib tayi suka fice
zuwa dakinsu Dan gabatarda sallah.
Haka Rayuwarsu ta kasance har weekend ya kare Monday morning ko waccensu ta shirya tsaf
cikin uniform dinta suka dauki skull bags dinsu zuwa makaranta Dakin mummy suka shiga
sukayi mata bye bye daddy ya dauke su zuwa skull dasu da su Abdallah da Fadil bayan ya
ajiyesu ya ficewarsa zuwa gurin aikinsa bayan an kare Assembly kowace student ta nufi class
dinsu do daukar darasi dayake ma text za,a fara musu yau Dan sun kusa fara exams yauma
kamar kullun zaune yake cikin staff office ya rasa abinda ke masa dadi abubuwa duk sun
cakude masa kwata kwatama ya manta yau yanada Class dinsu Rukayya before break yayi
zurfi cikin tunani sai jin murya wata student yayi uncle muna da kaifa yanxu munta jira munji
shiru shine mukazo muyi biko dago Kansa yayi OK Fateema ganin zuwa kice su shirya yau text
zan muku kinji ta amsa da to yabata sauran kayansa ya CE ta fice masa dasu kamin yazo.

Bai wani bata lokaci ba yabi bayanta Rukayya na zaune a sit dinta hankalinta kwance fuskarta
daka ganta. Ba wata damuwa a tartare da ita da shigarsa class din ita ya fara tozali da ita
baisan lokacin da ya saki wani Kayataccen murmushi ba😇 a zuciyarsa cewa yake Alhamdullah
my Angel taji sauki bayan an gama gaida shi shap shap yafara rubuta a saman white bord
questions ya rubuta kamin nan yace every body should take a sheet of paper we are going to

write, a text yes uncle suka amsa Rukayya batace komai ba Dan ita har yanxu bata huce
dashiba duk da Sajeeda ta roketa da tabar komai everything ,yazama normal , bayan ta Rubuta
name dinta a paper bata wani. Bata lokaci ba ta fara rubuta text dinta saidai duk dagowar da
zatayi sai sun hada 👀 dashi abin har ya soma gundurar da ita shikuma gogan ya kifa mata
manyan Idanuwansa ko kiftawa bayayi ciki da so da kulawa wani sabon kaunarta yakeji yana
ratsashi duk wani motsinda zatayi yana lura da ita dayaga ta dagoshi sai ya Ciro phone dinsa
ya fara latse latse nan kuwa pics ne yake snapping dinta. Batama saniba yayita daukata
pictures sunfi a kirga itace first data fara somiting din text dinta ta koma sit dinta ta zauna ita duk
ta kagara yan class dinsu sukare text din Dan bama tason zama sa a class din nasu shikuma
jiyake kamar suyita zama a haka after an kare text din karbar papers dinsu yayi ya fice daga
ajin cike da shauki koba komai dai yau zuciyarsa zata samu sawaba kuma ya dauki pics dinta
zasu debe masa kewarta.

Maman Ussee😘

� 'YAR BAIWAH �2⃣6⃣

Maman Ussee😘

Zaune suke a gurin da suka saba zama domin. Yin break shikuma Faruuq yana cikin staff room
yana hango ta sai dariya takeyi da murmushi abin ya matukar kayatar dashi har a cikin
zuciyarsa wani sabon farin ciki yakeji yana matukar kaunar Rukayya bayaso yayi missing din
ganinta koda na minti dayane haka ya wanzu da kallon ta har suka koma Class Ya Salaam! Ya
ambata Wai wace irin soyayyace haka yakasa fada mata and kuma a kullun ji yake soyayyarta
na kara ratsa zuciyarsa. Bai wani jima a skull din ba ya fita Dan dama sabida ganinta ne yake
daukar time a skull din direct gidansu ya nufa da motarsa da shigarsa cikin gida yar gdn sa ya
tarar a Falo tawani hakince kallo daya yayi mata ya dauke Kansa tasowa tayi da niyar yi masa
magana hannu ya daga mata ke dakata look Salma na fada miki tun ba yauba nidake bamu
daceba and u still don't understand me, plzz ina rokonki 4 d last time let me alone karki hadani
da Iyayena Dan indan har kika kuskura kika shigo Rayuwa ta u wll regret, smiling tayi kamin
nan tace ai kuwa baka isaba umar Faruuq weather u like it or not u wll marry me am
yours,you're my and only me mtseww yaja tsaki it seem like you're not in your sense ,shiyasa
kike maganar abinda bama zai ta ba yuyuwa, ai kuwa. Baka Isa ba Dan nice mahaifiyar ka
kuma dolene kabi umarnina abinda nikeso shi zakayi yau kwana ukku kenan banji komai daga
gareka ba saboda haka na yanke disission and it is Final , saboda haka kawai ka saurari
zuwan Amaryarka Salma. Cewar Hajiya Kubrah tunda ta fara magana umar mutuwar tsaye yayi
kasa motsa yatsansa yayi ji yayi jiri na Neman ka dashi kasa saurin rumtse idonsa yayi nawasu
mintuna yasake budewa jiyake kamar a cikin marfarki Salma yagani zaune akan ciyar Hajiyarsa
tana mishi murmushin mu gun ta , dakyar ya iya saita zuciyarsa Dan idan baikai zuciyarsa nesa
ba kila a yanda yakeji zai iya kashe salmar kowama ya huta room dinsa yashiga yadade yana
tunani kamin nan wani nannauyan bacci yasace shi,
Rukayya dabatamasan meyake faruwaba tana zaune Class dinsu hankalinta kwance har aka
tashi daga skull suka fice warsu gida itada Sajeeda .

Haka Rayuwarsu ta kasance har akayi Holiday tun ranar kuma bata sake ganin faruuq ba duk
da tanaso ta daina tunanisa Dan bataga dalilin da yasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login