Showing 3001 words to 6000 words out of 23840 words

Chapter 2 - A WANI COMPANY PART COMPLETE BY MEERAT OMAR.pdf

05 Jun 2025

745

ba" ajiye wayar yayi yana dora kansa ajikin kujera a hankali kuma ya
ke lumshe idanunsa

Fita tayi ita batace mata komai ba da sauri ta bita abaya sai da suka hau left ya kai su bene na
3, in da office din alh hadi yake wanda ya kasance Office É—in da duk wani taransaction ya ke
shiga "Ga office É—in nan zaki iya shiga" ta faÉ—a tana juyawa abunta hankali ta murÉ—a handle É—in
ƙofar tashiga [8/13, 4:06 PM] Masoyiya 🤗🔥: https://chat.whatsapp.com/Ilta4xHroxoHpDTtpEW4H9

#SQUAD 2024


A WANI COMPANY

BY

HAUWAU OMAR
CUTIE MEEYRAT


MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS

Fallow my account Arewabooks


Arewabooks@hauwauomar05





Page 3.




A hankali yake sauka daga matata kalar jirgin sanye yake cikin cuz maroon da sauri security
suka nufesa gaba ɗaya suka gaidasa ɗaga musu hannu kawai yayi yana miƙa musu back
ɗinsa gaba yayi suna binsa a baya har suka ƙarasa wajan motocin motoci ne yan uban su
wanda babu mai hawa irinsu sai É—an wane da wane yana shiga suka tashi motoci a hankali
suke tafiya har suka isa cikin Sarah estate dage abuja haɗaɗan estate mai matiƙar kyau da
girma dai dai gaban wani gida sukai horn wanda kaf estate É—in babu kamarsa da sauri mai gadi
ya wangale musu katafaren get É—in suka shiga ya Salam tabbas wannan gidan abun a kallane
gidane na gani na faÉ—a irin gidanan da ake kira da aljanna duniya gidane mai matikar girma.

Suna yin parking ko jira security su buÉ—e masa baiba ya buÉ—e ya nufi ciki da sauri wani security
a cikinsu ya ƙarasa dan nuna masa komai dake gidan suna shiga cikin katafare falon wanda
aƙala yayi wani gidan mai kuɗin duka a girma ya kalli security inane part ɗina shine abun da ya
faɗa a taƙaice nuna masa wani apartment yayi nufar wajan yayi ya buɗe ƙofar wani haɗaɗen
falon ne mai zaman kasan sa up'chear ya nufa

Tana tafe ta na murmushi gaba daya jinta take kamar anyaye musu damuwa tabbas tasan idan
Ayrahta ta samu aiki zasu samu sassaucin rayuwa da salama ta ƙara sa shiga cikin gidan
zaune ta ganta a tsakar gidan tayi tagumi babu abunda ke fita daga idanunta sai hawaye wata
matsanan ciyar yunwa takeji gaba É—aya ta kasa jurewa da sauri Mama ta karasa tana
tambayarta me ya faru hawaye ne ya shiga sauka a idanunta ajiye abun da ke hannunta Mama
tayi tana zama akan tabarma jawota tayi jikinta ta rungume "menene yake faruwa Ayarh? me
akai meki ki faÉ—amin?" turo baki tayi hawaye na kara zuba a idonta in dai kuka ne da
shagwaɓɓa dama Ayrah number 1 wajan nan "toh Mama ba yunwa nake jiba tin dazu kuma
cikina sai zafi yake min" "shine kuma kike kuka haba Ayrah mai yasa bazaki yi salati Annabi ba
ki sani ba komai akewa kuka ba kuma ai yakamata kisan cewa kefa yanzu babba ce" Mama ta
faÉ—a tana jan hancinta murmushi tayi tana boye kanta ajikin Mama "maza tashi ga abinci nan na
tawo mana dashi daga gidan hajiya sarai, kici na baki wani labari mai daÉ—i wanda zai saki farin
ciki"

Da sauri ta tashi ta janyo kwanan gabanta tana buɗewa shinkafa ce jallof taƙayatu matuƙa sai
da taci sosai kafin ta ajiye kwanan "Mama ke bazaki ciba ne?" "zanci mana amma kifara ƙoshi"
"ai na ƙoshi yanzu ma" "haka ake so" "yawwa Mama bani labarin" tafaɗa tana gyara zamanta
ita ala dole zataji labari mai daÉ—i murmushi Mama tayi tana labarta mata duk abunda hajiya
sarai ta faɗamata wani irin murna ce ta cikata da sauri kuma ta kai goshinta ƙasa tanawa Allah
sujjada tabbas tasan shine yaji kokensu shiyasa Wannan hanyar tazo musu "yanzua shikenan
zamu daina zama da yunwa kuma zaki daina wanki mutane ko" tafaÉ—a tana neman yin kuka
"menene kuma haka wai bana ce kin girma ba" da sauri ta goge hawayen tana dariya ƙarasawa
tayi jikin Mamanta ta kwanta

*Shin wacece Ayrah*
Fatina Mahir shine a salin sunanta a salin mahaifinta shuwane mahaifiyarta kuma fulanine irin
fulanin nna na tashi

Rugar hardo dati ruga ce mai matiƙar girma dagudu wata yarinya wada bazafi 14year tafito
daga ruga tana dariya innaji ce ta nifota ruƙe da ɗan kwali "dannijo kitsayaa kisa nace" tafaɗa
cikin hausarta ta fualani murmushi yarinya tayi tana kallon innaji kafin kuma ta tawo da gudu ta
rungumeta É—aura mata É—an kwalin innaji tayi tana murmushi "yauwa yanzu sai ki maza ki
ɗauka kafin su hansai su zo suna jiranki ko?" ɗaga kai tayi tana nufar in da ƙwaryar take daura
mata innaji tayi ta kama janya ta fita tana yan waƙe waƙen su na fulani a hanya ta haɗu da su
hansai suka jera suna tafiya, suna isa cikin kasuwar yauma Kamar kullum tana isa taga wannan
mutumin a dai-dai in da take zama hansai ce ta taɓota "ke dannijo yo aradu yauma wance
balaraban sai da ya tsaya a wajanki" ita dai bata bata amsa ba dan gaba É—aya hankalinta nakan
mutumin da murmushi ya karaso yana sauke mata ƙwarya dake kanta farine tass mai matuƙar
kyau gashinsa ya kwanta lip ga girarsa mai matikar kyau da sheƙi mutumin dai ya haɗu sosai
nuna mata wajen yayi da hannu alamar ta zauna zama tayi kuma har lokacin bata fasa kallonsa
ba yanan zaune har taga ma sai da fura da nono tashi suka yi zasu tafi da sauri ya karɓi
kwaryar tata "muje na rakaki ko?" bata ce masa komai ba tai gaba abunta suna zuwa dai-dai
mararaba da zasu shiga rugasu ta miƙa hannu dan ya bata ƙwaryar, murmushi yayi yana
dubanta "karki hanani rakaki Please ki bari na ƙarasa ladana" "a'a ? "Kayiwa Allah kabani
kayana Saboda kada Baffana ya ganka" bata gama rufe bakinta ba taga Baffa ya nufosu yana
kora shanu da gudu ta karasa tana rungumesa shafa kanta Baffa yayi kafin ya É—aga idanu ya
kalli wannan mutumin da sauri ya ƙarasa yana gaidasa cikin fara'a Baffa ya masa yana
tambayarsa lafiya ya biyo su dannijo? ...

"Da sauri hansai ta ce Baffa a radu kullum mukaje kasuwa sai ya je wajan dannijo" murmushi
Baffa yayi yana kallonsa sunkuyar da kansa kasa yai "idan babu damuwa anjima kazo nan ina
nemanka" Baffa ya faÉ—a "shikenan Baffa insha Allah zanzo nagode" sukai musa baha kama
hannu dannijo Baffa yayi suka shiga cikin ruga
3 month later

Biki ake yi nagani na faɗa irin bikinsu na fulani sanye take cikin saƙi blue an tufke mata gashinta

waje guda sai sarƙa da ke wuyan ta da abun hannu duk na shiri a hankali suke tafiya suna
waƙoƙin Fulani Baffa ne ya dubi Mahir da yasha fararen kayansa masu matukar kyau hannusa
ya kama ya haɗa dana dannijo "karike min ita amana Mahir duk da nasan bazaka taɓa cutar da
ita ba kasani bata da kowa sai Allah sai kuma kai a yanzu ina roƙanka ka ruƙeta da hannu biyu"
Baffa ya faÉ—a yana hawaye, da sauri Mahir ya rungume Baffa shima yana hawayen tabbas yayi
Alƙawarin bazai taɓa bari wani abu ya taɓa dannijonsa ba da gudu ta karasa wajan innaji ta
rungume ta wani irin kuka take mai tsanani tabbas tasan zata yi kewar iyayen ta a hankali innaji
ta É—agota murmushi ta sakar mata,"Ki daina kuka kin ji Aminatu na Allah yayi miki albarka ina
rokanki kiyiwa mijinki biyaya" É—aga mata kai tayi alamar tom kuma har lokacin bata bar kuka ba.
kama hannunta tayi ta sata cikin motar da zasu tafi dan Baffa yace babu wani wanda zai bisu
daga baya aje ganin gidan nata haka kuwa akayi su kaÉ—ai suka kama hanya zuwa ayi nayin
cikin garin abuja...



Rayuwa ta cigaba da tafiya Mahir sosai yake bawa matar sa kulawa wadda ke É—auke da ciki
karami. kallonsa tayi cikin shagwaɓɓa tace "Allah ni bana son cin abinci nan" murmushi yayi
yana dubanta "me zakici toh"? tana jin haka ta dawo in da yake tana murmushi "ni dai
mangoro nake so"Angama ranki yadaÉ—e gimbiya sarauta mata" murmushi tayi tana rungumesa
tsam, kamar wani zai ƙwace mata shi.

6month later.
A hankali ya ke dubanta da wani irin yana yi shafa cikin dake jikinta yayi yana magana "haka
Allah yatsara naso ace naga abun da zaki haifa Aminatu na basa kulawa fiye da tinani ashe
hakan bazai faruba ki kulamin da É—ana ko yata Aminatu ina rokanki idan ansamu mace ki
samata sunan mahaifiyata" hawaye ne kawai ke ambaliya akan fuskarta "Ka daina faÉ—an haka
yaya Insha Allah zaka tashi zamu cigaba da rayuwa kasan bani da kowa sai Allah sai kai, sai
kuma abun da zamu haifa" ta faɗa tana ƙara sautin kukanta murmushi ƙarfin hali yayi yana
dubanta "Insha Allah Allah na tare daku a koda yaushe" wani irin tarine ya sarƙafesa tin yanayi
a hankali har ya yi masa yawa saliti yake yi kafin wani lokaci kuma yayi shiru ihu tasaka tana
jijiga gashi

Da guduta tafita tana kuka malam lima da fitowarsa kenan daga gidan ya ƙaraso yana
tambayarta lafiya? kasa magana tayi sai nuna masa cikin gidan da take shiga yayi da sauri dan
ganin mai ke faruwa innalilayi wainna ilayi rajiƙun shine kaɗai abun da yake ambata lokacin da
ya taɓa Mahir tabbas Allah ya karɓi abunsa zani ya samu ya rufa masa kafin ya fita daga gidan
dan samun kira mutane a suturtasa alokacin kuma dannijo ta daÉ—e da sumawa tabbas wannan
itace sular gaddarasu wannan shine sular tarwatsa duk wani farin ciki na dannijo dama tun
kwanaki da sukaje rugasu ake sanar musu tuni mahaifanta suka yi kaura daga ruga shin
wananan wace kalar kaddara ce ina zata saka rayuwarta alokacin da suka dawo tayi kuka sosai
da ƙyar Mahir ya lalasheta tayi shiru to shima gashi yanzu ya tafi ya barta tafiya kuma ta har
abada..

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya shekaru suka shuÉ—e kullum sai tayi wankau suke samun abun
da zasu ci ita da yarta malam liman shine yasa Fatima makarnata wadda taci sunan kakarta
suna kiranta Ayrah

Kuma har lokacin su kaÉ—ai suke rayuwarsu tunda dama Mahir bai taba kaita wajan danginsa ba
tin yana raye idan tamai maganr sai dan-danan ya kama hawaye hakan yasa ta daina ma masa
maganar


kwanci tashi akace asarar mai rai yau fatima ta yi candy wanda yayi dai-dai da tana da
17years a duniya
[8/13, 4:06 PM] Masoyiya 🤗🔥: https://chat.whatsapp.com/BW8T7i1jpeZ5QpVVl4hxuZ



A WANI COMPANY

By

HAUWAU OMAR
CUTIE MEEYRAT



MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS

Fallow my account Arewabook

Arewabook@hauwauomar







Page 5,

A hankali ta muraɗa handle ɗin tashiga zaune ta samasa akan kujera office ɗin ƙarasawa tayi
wajan tana sunkuyar da kanta kasa murmushi yayi yana dubanta "Fatima Zarah" ya faÉ—a yana
murmushi ɗagowa tayi tana kallonsa "zauna mana" ya bata umarni zama tayi tana miƙa masa
takarda dake hannunta

Karɓar takarda yayi yana dubawa murmushi yayi ya kalleta "Kema sa'a ce daughter tabbas
Mdee ya karɓeki sosai tin da ake kawo ma'aikata ƙananu basu taɓa samun dama Kamar taki ba
tabbas ke mai Sa'a ce" ya kara mai-maitawa yana murmushi "menene ya faru dad"? "Suhail ya
baki aiki zaki zama mai kai masa coffee saboda matakin karatunki bai kai ki samun office ba
sanan zaina baki salary 500th"
Zaro idanu tayi waje tana kallonsa "yanzu dad ni ce zanna É—aukar salary har na 500th?" ta faÉ—a
tana kallonsa

Sai da yamma liƙis kafin suka fito dan tafiya gida.
A hankali yake fitowa daga left É—in haÉ—a idanu suka yi da Ayrah da za su shiga mota da sauri ta
sunkuyar da kanta ƙasa murmushi gefan baki kawai yayi ya nufi mota security ne ya buɗe masa
motar ya shiga da sauri suma suka shiga suka ja motar suna isa unguwar su ya sauke ta
dai-dai ƙofar gidan, "Ki shirya tun wuri gobe daughter saboda Mdee bai yarda da let ba" "insha
Allah zan shirya da wuri Nagode sosai Dad Allah ya saka da alkhairi Allah yasa kafi haka"
"babu komai daughter ki gaidamin da Mamanki"ya faÉ—a yana jan motar ta na shiga ciki da gudu
ta karasa cikin É—akin ta rungume Mama murmushi tayi tana É—agota "washh Allah ni karki
karyani" turo baki tayi gaba "ni da bani da wani nauyi taya zan karyaki Mama" "waya gaya miki
baki da nauyi" ai ni na sani" tafaɗa a shagwaɓɓe
"Mama albishirinki" "goro" Mama ta bata amsa "na samu aiki kuma Mdee É—in ya ce zaina bani
500th" zaro idanu waje Mama tayi tana kallonta "nikam ban son wasa Ayrah" "wollah Mama ba
wasa nake ba"


Yana shiga cikin katafaran É—akin nasa kai tsaye ya nufi badroom dan watsa ruwa sai da ya É—au
tsawan lokaci kafin ya fito daure yake da farin towel wanda ya tsaya masa iya gwiwa sai É—an
ƙarami daya ke tsane gashinsa da shi nufar wajan mero yayi ya na shafa lotion ajikin sa, ya na
gama waya ya nufi wata ƙofa yanasa hannusa ƙofar ta buɗe ya salam wani ƙayatatan gurine
wan da aka kaya tashi da kaya yan uban su ɓarin ƙanan kaya ya nufa treecotar ya ɗako blue
da teshat White mai aÉ—on blue a jiki.

A hankali ya fito zuwa bakin semonfull É—in dake gidan zama yayi a É—aya daga cikin kujerin yana
shan isaka wayan shi dake aje agun ce ta fara ring da sauri ya daga yana duba mai kiransa
Dad shine sunan da ya bayyana akan secreem É—in wayar É—agawa yayi da Salama É—aya
bangaran kuma ajiyar zuciya dad ya sauke "Suhail" ya ambata a hankali "na'am dad" "na yi
kewarka sosai" "nima haka ina kewarka" "ina fata dai kana lafiya ko"? "lafiya qlau sai dai aiki da
yamin yawa" "Allah sarki son Allah ya taimaka Allah ya bada sa'a" "Ameen dad" ya faÉ—a yana
jingina ajikin kujera. sai da suka É—auki tsawan lokaci suna waya kafin suyi salama, tashi yayi ya
nufi ciki dan kwanciya saboda gobe yanada meeting da wasu baƙinsa da suka zo daga Uk.



Washegari tun wuri ta tashi tashirya dan tafiya Mama ce ta miƙa mata wani foodfulas murmushi
tayi tana karɓa *Mama menene wannan kuma?" "abinci ne amma ban yarda ki buɗe ba sai kinje

cen tin da kinga baki karya ba" "tom Mamana na tafi sai na dawo" ta faÉ—a tana fita daga gidan
"Allah ya tsare hanya Allah ya karemin ke aduk inda kika shiga Fatima na" Ta na fita ta tadda
alh hadi zaune cikin motar shiga tayi tana gaidasa amsawa yayi cikin sakin fuska kafin yaja
motar su tafi su na isa ya ce taje office É—in Mdee dan kai masa abun da yake bukata to tace
tana nufar left a tsorace ta danna ganin ta buÉ—e yasa tayi murmushi ta mai Kyau wanda ya kara
futo da ainayin kyanta shiga tayi, tana isa tafito ta nufi ƙofar nocking tayi ciki-ciki p.a ta bata
umarnin shiga haÉ—a ido suka yi ta galla mata harara ita dai bata ce komai ba tayi gaba abunta
dan ita duk irin wannan abun ba sabawa ta yi da suba zaune ta samashi ya É—orw kansa akan
kujera idanunsa alumshe Kamar mai jin bacci "good Morning sir" "morning" ya masa mata
kuma har lokacin idanunsa a rufe suke zama tayi akan kujera tana É—ora filas dinta akan table
É—in "menene wannan?" shine abun da taji ya faÉ—a "abinci ne Mamana ta dafamin" "okay baki
breakfast ba kenan"" eh" ta bashi masa a taƙaice "buɗe muci ko bazaki saminba" zaro idanu
tayi tana kallonsa bata san sanda tace "ai abincin na talakawa ne ba irin naku bane" murmushi
da bai shirya yinsa bane ya subuce masa tabbas ya yarda yarinya ce karama idan banda
abunta dama abunci masu kuÉ—i da ban na talakawa daban

"Ki buÉ—e to naga ni zanga idan irin namu ne" a hankali ta saka zara-zaran yatsunta tana
dubawa zubawa ya tsun hannu nata idanu yayi yana kallo washh Allah ya faÉ—a a hankali ita dai
komai nata na dabane ita kuma jin yace wash Allah sai ta zata ko wani abunne ya faru sannu
tace masa buÉ—ewa wa tayi tana tura masa fisal É—in wow lafiyayiyar jallof É—in taliya ce wadda
tasha kayan miya da cori sefun ya É—auka ya kai abinci bakinsa wani irin daÉ—in abincine ya ke
fuzgarsa yanaci yana lumshe idanu ita dai kallonsa kawai take sai da yaci ya ƙoshi kafin ya tura
mata rogawar mazakici ya faɗa yana kafe ta da idanu a'a na ƙoshi kacinye kawai ko kina
ƙyanƙyamina ne a'a ta faɗa da sauri tana jan filas din gabanta tsayawa yayi yaga yanda take
tauna a hankali tabbas komai na yarinyar abun burgewa ne.

P.a ce tashigo cikin Office din suna haÉ—a ido da Ayarh ta harareta "sir lokacin gabatar da
meeting ɗinka yayi" tafaɗa tana miƙe masa takarda tashi yayi ya nufi cikin wani ɗaki dake
Office ɗin after 5m ya fito cikin wasu cuz ɗin farare ƙal baƙaramin kyau yayi ba ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login