Showing 9001 words to 12000 words out of 23840 words
Chapter 4 - A WANI COMPANY PART COMPLETE BY MEERAT OMAR.pdf
ya na karasa shiga cikin parlon
Gyaran murya alh hadi yayi ya fara basu labarin yadda sukayi da Suhail fashewa Ayrah ta yi da
kuka "Yanzu Daddy idan ka tafi ni yaya zanyi kuma dawa zan dinga tafiya"?karki damu daughter
Mdee ya ce za'a san yadda za'a yi insha Allah komai zaizo da sauƙi" Allah ya sa" anan alh hadi
ke faÉ—a musu Insha Allah ranar Monday za su wuce Austiralia kuma shi da iyalinsa za su tafi,
ba karamin damuwa su ka shigaba jin haka amma babu yadda za su iya "Shikenan alh Allah ya
kaiku lafiya" Ameen ya ce ya na miƙewa dan yana son ya je wani waje Saboda shirin tafiyarsu
Suna isowa gidan kai tsaye Ayrah ta nufi É—akin, ta na shiga ta kwanta gaba É—aya sai tajima aikin
ya fita kanta.
Zaune ya ke akan sujerun da ke garding ɗin hannusa ruƙe da cup ɗin juice ya na sha jin gidana
ya yi da kujera ya na lumshe idanunsa ji ya ke ina ma yau ba ta zo a sturdy ba, gaba É—aya
zaman gidan ya ishe shi gashi babu wani wanda ya sani bare yaje in da yake. Ayrah shine
abunda zuciyarsa ta faɗa masa tabbas gidan su Ayrah ya kamata ya je har ya miƙa kuma wani
tunanin ya zo masa shin idan yaje gidansu ya ce mata me? kai ina bazaije ba gaskiya, gwara ya
yi zamansa shi kaÉ—ai. tashi ya yi ya nufi cikin gidan ya na shiga ya janyo lapton É—insa dan kiran
Daddy É—insa.
Da fara'a dad ya É—aga wayar murmushi ya yi ya na kallon mahaifinnasa "Allah dad ni na fara
gaji da ƙasarnan, idan fa babu aiki sai dai na yi ta zama a gida kamar wani mara gata, ya faɗa
cikin shagwaɓɓa" murmushi Daddy ya yi dan yasan rigima Suhail ce ta motsa "Ka yi shiru dad,
yaji murya Suhail ta katse ma sa tunanin da ya tafi "Haƙuri zakayi son tinda kaga tunda ka
dawo Nigeria ba'a kara samun wa ta ɓannaba, na san kana ƙokari kuma nima ina matukar
kewarka. amma Insha Allah inan zanzo na kawo maka ziyara da zarar na gama da aikin
dakenan" murmushi jindaÉ—i ya yi "Promise dad" "I promise you son"
cigaba sukai da wayar ta su cikin farin ciki da kaunar juna su na gama wayar ya kashe lapton
É—in ya na lumshe idanunsa tabbas ya na natukar son mahaifansa baya iya haÉ—asa da komai
Tashi ya yi ya nufi ciki dan ya samu yayi bacci.
Cire kayan da ke jikinta ta yi ta nufi bayin na su ta watsa ruwa ta na fitowa ta tsaya a gaban
wadrop É—in ta su ta na kare mata kallo tinani kayan da za ta saka ta ke, ganin har kusan takwas
ta yi ba ta fito ba ya sa Mama ta tashi ta shiga É—akin tsaye ta ganta a jikin wadrop É—in ta zu ba
mata idanu murmushi ta yi kawai ta karasa ta na taɓata, da sauri ta dawo da kallonta kan
Mama "Ke kuma lafiya? ki ke ta kallon wadrop Kamar kinga sabon abu" turo baki ta yi kamar
zatayi kuka kafin ta ce "Ni to ba rasa kayan da zansa na yi ba" "Tofa yau nabanu wai Ayrah
yaushe zaki daina wannan halayyar taki? ace kullum mutum in ya yi wanka sai ya ta ruwan ido,
kafin ya sa kaya" Mama ta faÉ—a ta na janyo wata marron É—in abaya cikin abayoyin da Mdee ya
siyamata "Ingo wananan ki sa ka" karɓa ta yi ta na murmushi zura riga ta yi a jikinta wow Masha
Allah yanda kasan dan ita aka yi riga, ba karamin kyau ta mataba ƙarasawa wajan mero ta yi ta
shafa tirare da leps glows a bakinta kama kanta ta yi dan É—aurewa tin ta na yi ta na ganin za
ta iya harta fashe da wani irin kuka mai cin rai. ƙarasowa Mama ta yi ta kama kan ta na ɗaure
mata da wani white ribom mai kyau, hula riga ta sa ka white sai belt na riga shima white ta yi
rolling dashi, takalmi ta zura plat. ba ƙaramin kyau Ayrah ta yi ba yadda kasan yar turai. fitowata
yi ta na É—agawa Mama hannu. Fita ta yi waje ta na tunani ta yadda zata tari abun hawa ya kaita
Company. Turus taja ta tsaya ganin wata arniyar mota kirar pontic gto(1964). Tsayawa ta yi ta
na kallon motar a hankali ya sauke glass É—in ya na sakar mata murmushi, murmushi itama ta yi
ta na nufar wajan motar. Da sauri drive ya buÉ—e mata tashiga, godiya ta masa ta zauna "Good
Morning sir" "Morning" "how are you today" "fine" ta bashi amsa a taƙaice
Su na isa cikin Company ta buÉ—e murfin, "Ba kiji ba"ya faÉ—a a hankali juyowa ta yi ta na
kallonsa, ganin idansa har yanzu a lunshe kamar bashi yayi magana ba "Kinyi Kyau sosai"
"Thank you very much" ta faÉ—a ta na fita a motar shima fitar ya yi ya nufi hanyar da za ta
sadashi da left, sai murmushi ya ke shi kaÉ—ai kamar wanda akaiwa bushara
Ya na shiga ya nufi office É—insa da fara p.a ta gaidasa ko kallon inda ta ke baiba bare ta sa ran
zai amsa mata. Jiki a sanyaye ta karasa kan kujerata ta zauna hawaye ne ya fara zarya akan
kuncinta. Turo kofar ta yi ta shiga bakinta É—auke da salama da sauri ta goge hawayenta ta na
gallawa Ayrah harara, sunkuyar da kanta ƙasa ta yi tai gaba abunta ta na shiga ta nufi wajan
haÉ—a coffee dan ta san zai bukacesa zuba mata idanu ya yi yana kallon yadda ta ke komai cikin
nutsuwa samun kansa yayi da sakin wani murmushi wanda shi kansa bai son manufar yinsa ba
"Sir" "Sir" gaba É—aya ya faÉ—a duniyar tunanin baima san ta na masa magana ba sai da ta bibuga
table ɗin sannan ya dawo hayyacinsa karɓa ya yi ya na kaiwa baki ƙara lumshe idanunsa ya yi
ya na kai kofin bakinsa sai da yasha sosai kafin ya É—ago ya kalleta. "Yau baki tawo da abinci
Mama ba?" gyaÉ—a ma sa kai ta yi alamar eh "Dama ina son na maka godiya da kayanan
nagode sosai Allah ya saka da alkhairi, Mama ma ta ce na maka godiya" "Babu komai na yi dan
Allah so dan haka ni aganina ba abun godiya bane." "Sannan daga yau duk abunda da na baki
ba na son godiya kinji" ya faÉ—a ya na kafeta da idanunsa ma su matukar kwarjini saurin
sunkuyar da kanta ƙasa ta yi dan bazata iya jurar kallonsa ba.
Da salama ta shiga ciki office É—in wanda baida wani girma samunsa ta yi zaune ya haÉ—a
hannusa biyu akan fuskarsa da alama wani abun yake tunani. Murmushi ta yi ta na karasawa
ciki, hura masa iskar da ke bakinta ta yi "Lafiya kai kuma ka ke ta fama tunani?" murmushi
kawai ya yi ya na cije leɓansa na ƙasa "Hmm wallahi har yau na kasa mantawa da abunda
Mdee ya min akan yarinyar nan" "Kaima kenan daba wani abu ya maka ba" "Ni tozartani ya yi
agabantaí ½í¸¥ "Ni da na ke matsayin p.a É—insa amma ko ta ni bayayi, sai wata Æ™aramar yarinya"
tsaki ta yi mai sauti dan a duk lokacin da ta tuna wa ta irin wutar tsanar Ayrah ke karuwa tabbas
ta yi alƙawarin sai ta wahala da yarinya wahala wadda ko aljan sai yaji tausayinta bare mutum.
"Wai me ki ke tunani ne? ina miki magana kin min banza kin san fa ba na É—aukar wulakanci ko"
Abdul ya faɗa a hasale "Kaifa daɗina da kai rashin haƙuri ina tunani yadda zan wahala da
yarinya ne, da yadda zan rama abunda tamin" wa ta irin dariya ya sheƙe da ita ya na kallonta
"Ina jinki me kike tunani kenan?" murmushi ta yi ta na gyra zamanta akan kujera. Matsawa ta
yi dab da shi ta raɗa masa wani abu akune wata irin dariya su ka sheƙe da ita su duka, su na
tafawa "Sai yanzu na kara yadda da ke wace" "Kai dai kawai ka kasance cikin shiri dan a koda
yaushe zakajini na nemaka" "Angama shugaabar mugaye duniya" wata dariya ta karayi ta na
fita a office É—in
rungumeta Hajiya ta yi su na kuka "Idan Ayrah ta dawo kice ma ta mun tafi" gyaÉ—a kai Mama
Ayrah ta yi har sun shiga mota Habib ya fito "Aunty idan Ayrah ta dawo kice zan yi kewarta
sosai, ki gayama zanzo na É—auketa mu koma Australia tare" murmushi Mama ta yi ta na goge
hawayen da ke fuskanta..
A hankali ya tashi ya nufi cikin É—akin da ke office É—in sai da ya kusa shiga kafin ya tsaya ya na
duban Ayrah "Kije office É—in su Suhailat, kuma bayan nan ban yarda kije ko ina ba" gyaÉ—a ma
sa kai ta yi alamar toh fita ta yi da ga office É—in kanta a sunkuye ganin p.a ba ta office É—inta ya
sa ta sa ki wa ta irin ajiyar zuciya mai ƙarfi, dan gaba ɗaya ba ta son ganin Suhailat
Da murmushi Suhailat ta tare ta "Yau sai yanzu ake ganinki" zama ta yi ta na gaidata amsawa
ta yi cikin sakin fuska "Ina kika shiga yau?" "Babu ko'ina ina office É—in Mdee" "Okay" Suhailat ta
ce ta na chanza hira "ki na son wani abu ne?" "A'a Aunty Suhailat na ƙoshi" to ai ba cewa na yi
nima baki ƙoshi ba, ina nufin kamar beskit chocolate da dai sauransu" murmushi Ayrah ta yi jin
an ambato kayan kwaÉ—ayi
[8/13, 4:06 PM] Masoyiya í ¾í´—í ½í´¥: https://chat.whatsapp.com/BW8T7i1jpeZ5QpVVl4hxuZ
# SQUAD 2024
A WANI COMPANY
BY
HAUWAU OMAR
CUTIE MEEYRAT
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS
Fallow my account
Arewabook@hauwauomar05
Page_ 8_9
Ana tashi ta fito harabar Companyn don tafiya gida,ko office É—in Mdee ba ta koma ba. fitowa
wajan get É—in tayi sai da tayi kusan 5minth bata samu abun hawa ba, hakan ya sa tashiga
takawa da ƙafa ta na tafiya dafe kanta tayi saboda wata rana da ake gashi ko rabi bata yi ba, jin
horn a bayanta ya sa ta yi saurin juyawa zuge glass É—in motar ya yi ya na mata wani irin kallo,
sunkuyar da kanta tayi ƙasa da sauri ta na wasa da yatsun hannunta
Nuna mata motar yayi alamar ta shiga, babu musu ta shiga kuma har lokacin kanta na ƙasa
suna isa ƙofar gidan na su ta buɗe ta fita ko magana bai mata ba yaja motarsa yayi gaba jiki a
sanyaye tashiga cikin gidan na su ganin bataga Mama a tsakar gida ba yasa tayi cikin É—akin,
samunta ta yi zaune ta na karatu al'Qur'ani mai girma zama tayi ta na murmushi.
Yana shiga gida faÉ—awa yayi saman kushin É—in gaba É—aya yau ya gaji lumshe idanunsa yayi ya
na sauke numfashi tinani rayuwarsa ta baya da ta yanzu ce ta shiga dawo masa hawaye ne ya
fara zarya akan kuncinsa tabbas bashi da wani gata sai na mahaifinsa mahaifiyarsa ta tafi ta
barsa tin baisan ma menene duniyar ba haka ta watsar da shi ta tafi kawai dan basu da kuÉ—i
alokacin. Allah kenan mai azurta bawansa a sanda ya so mahaifiyarsa taci amanar Daddysa
taje ta auri abokinsa kawai dan shi baida kuÉ—i alokacin bata damu da rayuwar da zasu shiga ba
haka ta barsu kuma har yau bata wai wayesu ba tuna irin waÉ—annan abubuwan ya sa ya kara
fashewa da kuka mai cin rai idanunsa sun yi wani irin ja abun ka da fari nan da nan fuskarsa
tayi ja a hankali ya kwanta ya na wani irin numfashi aduk sanda Suhail ya tuna waÉ—annan abun
tofa yana shiga cikin wani irin hali ne . Tun yana numfashi a hankali har ya nemin fun ƙarfinsa
miƙewa yayi ya shiga bathroom ya sakarwa kansa ruwa mai sanyi yana fitowa ya goge jikinsa
da towel ne É—aure a jikinsa ya kwanta yana rufe idanu kuma har lokacin hawaye bai daina zuba
akan fuskarsa ba
Wanene Suhail?
Suhail Arif shine ai nayin sunansa asalin mahaifansa bature ne haka ma mahaifiyarsa
Austiralia. Calvary public hospital
Ihu ne ke tashi a dai-dai room 003 dake cikin hospital É—in a hankali kuma ihu ya fara disha
shewa kyakyawa mutune tsaye a bakin ƙofar idanunsa a rufe da alama yana cikin yanayi na
damuwa jin kuka jariri da yayi ya sa yayi saurin shiga cikin É—aki kwance take akan gadon na
marasa lafiya daga ganin yanayi yadda take bacci zaka tabbatar da cewa a wahalce take da
sauri ya karasa ya É—auki jaririn dake gun yana rungumesa tsam a jikinsa kamar wani zai rabasa
da shi sun kai tsawan muntina 20 a haka kafin ya É—ago ya kalli matar da ke kan gadon wani
uban harara ta watsa masa tana jan tsaki nufar idan da take yayi da sauri ta dakatar da shi da
hannunta "karka sake ka kusanci inda nake Arif saboda baka da wani amfani a gare ni cikin
dake jikina ne na haife maka kuma na barmaka shi har abada bana fata ka faÉ—a masa yana da
wata uwa wadda tai kaman ceceniya da ni talaka kawai wllh nayi nadamar auran matsiyaci
kamar ka kuma ina so kasani aurena da Mahabub babu fashi" ta faÉ—a tana tashi daga kan bed
É—in ko damuwa da ciwon da jikinta ke mata bata yiba ta nufi hanyar fita da sauri ya karasa
gabanta ya na haÉ—a hannuwansa biyu alamar taji tausayin su ratsesa tayi ta fita tana jan tsaki
durkushewa yayi ya na fashewa da wani irin kuka mai cin rai tabbas Mahabub ya cuceshi ya ci
amanarsa yanzu da gaske dama Sarah zata iya barinsa saboda kuÉ—i shin me yasa bata ji
tausayin É—an da yazo duniya ba yau duk wannan maganganu shi kaÉ—ai ya ke yinsu kamar
wanda aka tsikara ya miƙe ya ɗauki jaririn nufar hanya futa yayi daga hospital ɗin gaba ɗaya
Haka rayuwa ta ciga da tafiya Suhail ya taso wajan mahaifinsa kullum shi yake kaisa makaranta
ya ɗaukosa bayaso ko wani ƙwarzane ya taɓa masa ɗa watarana ya dawo daga school ya nufi
parlon su jun haya niya yasa yayi saurin tsayawa ya na saurare "Arif kenan ban fa na zo ne
dan na tambayi ya kake ko ya É—anka ya ke ba a'a nazo ne dan naji ance kayi kuÉ—i shine nazo
dan kabani nawa kasan tunda dai dani akasha wahala" da wani kallon ya watsamata "Tabbas
baki da imani Sarah baki ko tambaye ni ya É—an ki ba sai Maganar dukiya abar banza wannan
damuwarka ce ni koma ya yake bai dameni ba to bazan bayar ba Sarah ina lokacin da bani da
kuÉ—in gudu na ki kai kuma ki maza ki fita a gidanan kafin nasa security su fitarmin dake" ganin
da gaske ya ke babu wasa yasa tayi ƙwafa tana fita a ɗakin Suhail da idanunsa ke zubar da
hawaye ya tsaya yana kallonta tsaki taja tayi gaba abunta da gudu ya shiga cikin parlon yana
faɗawa jikin dad ɗinsa numfashinsa ne ya fara sarƙewa da gudu dad ya ɗauke sa zuwa hospital
É—in dake cikin gidan tun daga wannan lokaci Suhail ke fama da ciwo a zuciyarsa har izuwa
wannan lokaci.
Wannan kenan.
Sai kusan la'asar ya tashi a bacci miƙewa yayi yana ambaton sunan Allah, bathroom ya shiga
ya É—auro alwala ya gabatar da Sallah.
Mama ce ta dubeta tana murmushi "yau kin daÉ—e Ayrah lafiya?" murmushi tayi tana bata labarin
abun da ya faru "ke yanzu taya zaki iya zuwa gida dama a ƙafa karki kuskura ki ƙara wannan
ganganci" "tom Mama insha Allah". "Kin san kuwa su Habib sun tafi yau ya ce na ce miki zai yi
missing É—in ki sosai kuma wai yanan zaizo ya É—aukeki ku koma cen tare" murmushi "Allah sarki
ya Habib nima zanyi Miss É—insa sosai Mama".
Washegari da wuri ta fita dan karta ɓata masa lokacin tana fita kuwa ta gansa cikin mota ganin
kamar babu drive yau ya sa abun ya bata mamaki buÉ—e baya tayi zata shiga jin muryasa tayi
yana magana "kenan niÉ—in drivern kine da zaki wani shiga baya?" fasa shiga bayan tayi ta buÉ—e
gaban ta shiga.
"Dole ne kayi taka tsantsan saboda kar Mdee ya gani ta camera" murmushi yayi "haba wai bana
ce miki na kashe camera office É—insa ba" murmushi kawai tayi suka cigaba da zuba abun ya a
hankali ya buÉ—e office É—insa ya shiga itama shiga tayi ta nufi kujera ta zauna "kawomin coffee"
miƙewa tayi dan kawo masa jin ta kasa tashi akan kujera sai ƙokarin tashi take amma abu ya
gagara ganin tana ta ko kawa ya sa ya ce "me yake faruwa?" É—ago idanunta tayi wanda ya fara
zubda ruwa "na kasa tashi" "what kin kasa tashi kamar ya ba yanzu kika zauna ba?" "Allah da
gaske nake" ta faɗa hawaye ne ke ambaliya a fusakarta ganin tana kuka yasa ya miƙe dan
ganin meke faruwa saka hannunsa yayi ya janyota amma ya ga ko motsi bata yiba durkusawa
yayi dai-dai kujera yana dubawa murmushi kawai yayi ya nufi cikin wata drowa hannusa ruƙe da
wata roba ya dawo ganin ya na zuba mata ruwa a jiki yasa ta fashe da kuka "sheet" shine