Showing 18001 words to 21000 words out of 23840 words

Chapter 7 - A WANI COMPANY PART COMPLETE BY MEERAT OMAR.pdf

05 Jun 2025

751

hasala tana isa ta sameta zaune ta na dube
dube a laptop. Zama tayi a kusa da ita murmushi Suhailat ta yi "Jiya ina ki ka shiga ban ganki ba" "Da wuri mu
ka tafine shiyasa" "Ohk wai ni kam na tambaye ki man" "Eh ina jinki" "Kina zuwa sloon kuwa?"
girgiza ma ta kai ta yi alamar a'a "Gaskiya toh ya kamata yau na kai ki saloon naga idan
angyara miki gashi ya zaiyi" murmushi ta yi kawai mikewa ta yi tana kama hannuta "Zo muje
kinga mu tambayi Mdee ko zai bari" tashi ta yi tabita su ka fita, su na isa Suhail ya É—ago ya na

kallonsu "Sir dan Allah idan ba damuwa zamu fita da Ayrah" wani irin kallo ya ma ta da sauri ta
sunkuyar da kanta "Idan kunfita kuje ina" taji ya ambata "Saloon" ta bashi amsa shiru ya yi na
wani lokaci kafin ya ce "Shikenan muje na kaiku murmushi jindaÉ—i su ka yi su na kallon juna


Baya suka buÉ—e za su shiga su duka "Ni É—in drive ku ne da zaku shiga baya" "Sorry sir" "Ayrah
ki shiga gaban kinji" "A'a Aunty Suhailat ke ki shiga" wani kallota ma ta wanda ya sa ta saurin
buɗe gaban ta shiga, murmushi gefan baki ya yi dan dama hakan ya ke da buƙata beauty
saloon su ka isa da ke garin abuja babban gurine na musamman wanda ya kayatu, akwai wajan
saloon da lalle, wajan make up duk agun, fitowa su ka yi su ka nufi wajan saloon É—in zama ya
yi a gurin su kuma su ka karasa cikin wani glass "Madam gulo ce ta fito ta na tambayarsa abun
da ya ke so nuna ma ta su Ayrah ya yi dake zaune cikin glass "Ki tambayesu" ya faÉ—a ya na
É—ora kansa a jikin kujera lumshe idanunsa ya yi wani irin bacci ke fusgarsa
Suhailat ce ta basu umarnin su yiwa Ayrah saloon mai kyau sannan ida sun gama su ma ta
kalba kanana zaro idanu ta yi ta na turo baki "Allah ni Aunty Suhailat kar'amin kitso kedai kam
anyi raguwa wallahi" "Dan Allah Aunty Suhailat" ta faɗa cikin shagwaɓɓa "Allah fa ke daina
marairaice wa dan sai an miki" shiru ta yi kawai É—ago idanunsa ya yi dai-dai lokacin da ake
warware mata kai masha Allah ya ambata cikin cool voice É—insa, cikin muntina da ba su wuce
30 ba aka gama mata komai bakaramin kyau kalba ta ma ta ba zubawa kan nata idanu ya yi
tabbas yarinya Allah ya yi mata baiwa kala- kala "Sir" da sauri ya kalleta ya na mamakin
yaushe ta iso nan? mikewa ya yi su ka nufi ƙofar fita su na shiga kai tsaye su ka sauke Suhailat
a gida kallon Ayrah ya yi "Kin yi kyau sosai da wannan kitso" murmushi ta yi tana mamakin
yaushe yaga kitson na ta "Kina mamakin yadda nagani ko?" É—aga ma sa kai ta yi dan har ga
Allah ta yi mamaki


BuÉ—e murfin ta yi ta shiga É—a ga ma ta hannu ya yi ya na murmushi, ta na shiga gida ta ga babu
kowa a tsakar gida karasawa cikin ta yi Inna lilahi wainna ilayi rajiƙun
Mai ta ke gani haka







Ina ma'abota sun littfin a wani Company na ce ko kinsan har yanzu ba'a fara wasan ba ko kinsa
cewa yanzu ne ƙadarorin Ayrah za su fara ohh ya rabbi ki hanzarta biya danjin yadda zata kaya
Idan kinyi shirin biya
9165855674
Hauwau Umar Abdullahi opay.
Ki turomin evidence ta wannan Number
09165855674

Karki bari a baki labari yar uwata.. littfina ₦300 ne babu tsada
[8/13, 4:06 PM] Masoyiya 🤗🔥: https://chat.whatsapp.com/BW8T7i1jpeZ5QpVVl4hxuZ


A WANI COMPANY

BY
HAUWAU OMAR
CUTIE MEEYRAT



MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS


fallow my account
Arewabook@hauwauomar05



Mikiya writer's Allah ya cigaba da haÉ—a kanmu sharin mutum da Aljan Allah ka tsaremu tabbas
farin jini jama'a Allah ne ya bamu kuma muna alfahari da haka domin mu masoyan mu akullum
sune mu mune su masoyan mu abun alfaharin mu.







Page_14_15





"Good morning Ammi good morning ya Abrad" "Morning dear" Ammi ta faÉ—a. Ta na gamawa ta
miƙe da sauri tana sumbatar Ammi fita tayi waje, samun Yusra ta yi tsaye ta na jiranta hararata
ta yi "Wai ke kullum sai mutum ya ta jiranki?" "Sorry sisna ta faÉ—a ta na kama hannuta, drive na
isa ta fito da sauri ko jiran Yusra batai ba.
Tana gama shiryawa tafita. A ƙofar gidan ta ga motar Mdee da sauri ta buɗe ta shiga
murmushi yayi yana kallonta suna isa ya fito zuwa cikin Company

A hankali yake ziro santala-santalan ƙafa funsa daga kan makeken bed ɗin sanye ya ke cikin
fararan sleep dress white masu matukar kyau da shaƙi badroom ya nufa dan watsa ruwa.

Yana fitowa ya nufi wajan mero tabbas Abrad kyakyawa ne farine tass ƙwayar idanunsa blue sai
bakinsa da ya kasance ƙarami pink color girarsa ta haɗe da sajen fuskarsa, yana da fafaɗan
ƙirji jikinsa a murɗe Kamar mai gym lotion ya ɗako masu kyau da ƙanshi shi kansa salon shafa
man abun kallone a wajan Abrad. Ya na gamawa ya taje kansa White ribom ya É—ako ya haÉ—e
kansa dashi

Yana gama shiryawa ya fito kai tsaye part É—in Ammi ya isa tana ganinsa ta saki murmushi da
sauri ya ƙarasa ya na kwanciya akan cinyarta wata irin nutsuwa yaji
tana ratsasa shafa kansa Ammi tayi "Son ya kamata kaje wajan Momy ku ka gaidata" shuru
yayi kamar bai jiba "Da kaifa na ke" "Please Ammi nifa bason shiga sabgar matarcen nake ba"
"Naji ni dai nace kaje idan kuma bazaka jeba kai kasani ta faÉ—a tana turesa" "Sorry Ammina
Insha Allah idan na fita zanje" murmushi tayi "Yawwa ko kaifa"

Company

Tura ƙofar office ɗin ta yi ta shiga ɗa ga idanu ya yi ya kalleta zama ta yi ta na gaidasa bai
amsaba ya ciga da abun da yake. Kirane ya shigo cikin wayarsa ganin ya na murmushi ya sa
da sauri kuma ya miƙe ya na yin gaba kobin takan Ayrah baiba ya kara gaba abunsa kai tsaye
ya nufi airport da gudu ya karasa alokacin da jirgin ke sauka farin dattijo ne ke sakowa daga
matata kalar jirgin da gudu ya nufi gun ya rungumesa "Oyoyo dad" murmushi dad yayi ya na
shafa kansa kama hannunsa yayi suka nufi wajan motar, kai tsaye gida suka wuce dad zama
yayi akan kujera Suhail yayi murmushi "Amma wallahi dad kamin bazata" "Ai dama na gaya
maka ba zata zan maka" hira suka shiga yi "Dad amma dai nasan akwai abun da ya kawoka
ko?" "Nazo ne kawai na ga ka my son Sannan akwai maganar da zamu yi da wani ne anan so
ya ce min shima zai dawo daga uk yau shiyasa na zaɓi nazo nan saboda na ganka kuma naga
yadda kake gudana da aiki a Company" tunawa ya yi da Ayrah da ya bari a office, da sauri ya
miƙe yayi hanyar waje "Ina zaka kuma son?" "Ina zuwa dad company zani akwai abunda na
manata acen ɗin" "Okay sai ka dawo" dad ya faɗa yana miƙewa dan haurawa sama



Buɗe ƙofar part ɗin ya yi, ya shiga zaune ta ke ta ɗora kafa ɗaya kan ɗaya sai taunar cingom ta
ke baƙace mai jiki ta na da katon baki amma saboda gyara da kuma wadata ya sa idan kaganta
ba zaka gane hakan ba gefanta kuma wata yarinya ce wace aƙalla bata fi shekaru 22years a
duniya treecotar ne ja a jikinta sai white riga mai adon ja yar karama hula ce akanta ba laifi
yarinya ta na da kyau sai dai ita chocolate color ce. Zama ya yi akan kujera "Momy barka da
safiya ya ku ke ya gida" ya faÉ—a duk lokacin É—aya wani banza kallo ta masa kafin ta ce "Lafiya

qlau ta na yatsina fuska, wani kallo ya watsawa suhaima da sauri ta duru kasa "Yaya barka da
safiya" banza ya yi bai bata amsa ba Yusra ce ta shigo cikin falon da gudu sancewar dawowar
su kenan daga makaranta ta na ganin Abrad ta karasa da sauri ta faÉ—a jikinsa ta na dariya
shima dariya yayi "I miss you ya Abrad" "Miss you too baby ya school É—in?" "Alhmdllh" "Masha
Allah har yanzu baki daina wannan guje gujen ba ko hmm naga Ranar da zaku girma ya ranan"
dariya ta yi ta na miƙewa da nufin haurawa sama tashi ya yi shima ya fice abinsa ko magana
bai karawa Momy ba ya na fita taja tsaki da sauri suhaima ta miƙe ta zauna kan kujera "Wallahi
Momy bakiji yadda najiba da naga ya Abrad ohh" ta faÉ—a ta na sauke numfashi "Ke dallah
rufemin baki sha-sha-sha kawai duk ba tsoransa da kuke jibane ya kawo haka wallahi na tsani
yaranan ita kuma Wannan shegiyar yar kullum ina nuna mata abunda ya dace bata ganewa" ita
dai Suhaima shiru ta yi dan ta fahimci Momy ta É—au zafi da yawa

Ya na isa Company da sauri ya fito ya na shiga left, Zaune ya sameta akan kujera murmushi
ya yi kawai "Ta so mutafi" babu musu ta miƙe tabisa, suna fita cikin mota ya shiga shiga ta yi
itama yaja motar su ka tafi. Ya na sauke ta a gida ko magana bai mata ba yaja motarsa dan
babban burinsa ya isa wajan dad É—insa tabbas ya san yau zai kwana cikin farin ciki gashi ga
mahaifinsa


"Ammi" "Ammi" shine abunda Jiddah ke faÉ—a ta na futowa daga bedroom "Menene haka Jiddah
kike min irin wannan kira? wai ni yaushe zaki girma ne?' "Turo baki ta yi toh ni ba Abbey ne ya
ce ya kira wayarki baki É—aga ba shine ya ce na kawomiki" "Amma Jiddah fisabililahi sai ki
dunga min irin wannan kiran" miƙa mata wayar ta yi ki sauri ki gama wayar Ammi ni game na
ke" banza Ammi tai mata ta na ɗaga wayar sai da su ka daɗe su na waya kafin ta miƙa ma ta
lokacin Jiddah ta cika fam kamar ta yi kuka, miƙewa ta yi za ta haura sama Yusra ce ta shigo
cikin parlon da salama sanye ta ke cikin riga har ƙasa mai matukar kyau ba laifi Yusra
kyakayawa ce sosai fara tass dan suna matuƙar kama da Jiddah gashinta ta zubo har baya,
karsowa ta yi ta na faÉ—awa jikin Ammi "Oyoyo daughterna" "I Miss you Ammina na yi kewarki
sosai" "Nima haka daughter na yi kewarki" tsaki Jiddah ta yi tai wuce warta kyale-kyalewa da
dariya Yusra ta yi "Uwar kishi kawai wai Ammi ita Jiddah sai dai kita kulata ni banda ni" ta faÉ—a
kamar zatayi kuka "Rabuda ita daughter ai bata isa ta raba ya da uwa ba"

"Kinga ta so ni kiraka ni" tashi Suhaima ta yi su ka fita "Amma Momy drive zaki sa ya kimu ne?"
"A'a wane irin drive dama kinga ina irin wannan tafiyar da drive ne" girgiza kai ta yi buÉ—e motar
ta yi su ka shiga cikin sauri taja motar wani irin gudu ta ke akan titin tun su na cikin gari har su
ka bar gari gaba É—aya.

"Ayrah" "Ayrah" ki tashi fa karki makara yau wane irin bacci ki ke haka sai tashinki na ke kinƙi
tashi?" buÉ—e idanunta ta yi wanda har yanzu su ke É—auke da bacci "Wallahi Mama yau wani irin
bacci na ke ji" "Toh ya zakiyi ki tashi kar mutum yazo ya yi ta jiranki" miƙewa ta yi dan watsa
ruwa. Ta na fitowa ta shirya miƙe ma ta kunu da ƙosan da ke gun Mama ta yi atsai tsaye ta ci ta
fita dan tafiya ta na fita taga drive zaune acikin motar ƙara sawa ta yi ta shiga ta na gaidasa su
na isa ta sauka ta yi ciki. Zaune ta samasa ya na duba wani File ƙarasawa ta yi ciki ta zauna

"Good Morning sir" "Morning" tashi ta yi dan haÉ—amasa coffee "Ayrah" taji ya ambaci sunanta
dawowa ta yi ta zauna dan tasan tunda ya kirata akwai wani abun É—agowa ya yi ya kalleta
harya buɗe baki zaiyi magana sai kuma ya cije laɓe ya na murmushi "Kawai jeki haɗomin coffee
ɗin" miƙewa ta yi ta na tafiya cikin tafiyarta mai kyau da burgewa lumshe idanunsa ya yi ya na
kallonta bazaka taɓa cewa ita ya ke kallo ba



"My man kude ba'a ganinku sai shekara shekara" murmushi Abrad ya yi ya na kallon abokin
nasa "Ina ta magana kamin shiru kaifa daÉ—ina da kai mutum ya yi ta ma ka magana ka na jinsa"
kwanciya ya yi ajikin kujera ya lumshe idanunsa ko kaÉ—an Abrad bai da yawan magana idan
kagan shi ya na magana toh da Ammin sa ne ko kuma Jiddah da Yusra ya na matukar ji da su.
Sai kuma dad É—insa wanda ya kasance sanyi idanunsa


Gudu su ke kawai a tsakiyar falon Jiddah ce ta ce "Wallahi Yusra ki bani ni bana son haka"
gwalo ta mata ta na cigaba da wulla taddy da ke hannuta ganin sun dage su na gudu akan
taddy ya sa Ammi yin magana "Wai nikam dan Allah bazaku barni ba haba tun É—azu kun sani
gaba" gudunsu su ka cigaba dan su bama jin abunda ta ke faÉ—a su ke ba "Ai shikenan tunda na
ce ku bari kunƙi bari na kira yayan ku na faɗa masa" da sauri su ka karaso gurinta suna
rungumeta "Am sorry Ammi mun daina" A"u da kuna jina kenan shaƙi yanci ya sa kuka ƙi
magana"


Zuwa ta yi ta aje masa kan table É—in har lokacin kuma idanunsa a rufe ya ke murmushi ta yi
ganin kamar ya yi bacci ta sa ka hannuta ta na wulwulawa a wajan fuskarsa shiru ya yi kamar
mai bacci, murmushi ta yi "Tunda dai ya yi bacci bari na tafi office É—in Aunty Suhailat" gyaran
murya ya yi, da sauri ta juyo ta na zare idanu


Ina ma'abota son littfin a wani Company na ce shin kunsa dacewa littfi na na kuÉ—ine shin me
kuke jira saura ƙiris fa na gama free page har yanzu ba muyi komai ba cikin tafiyar littfin a wani
Company ki hanzarta yin payment yar uwa saboda kar ayi wannan tafiyar babu ke kin san dai
daÉ—i littafina da kuma ma'anarsa ba sai na faÉ—amiki ba shin kin shirya yin payment na littfina
idan kin shirya


2318541707
Hauwau Umar Abdullahi UBA Bank


Kowane mutum ance da ƙaddararsa Tabbas haka ya ke kamar yadda ƙaddara Ayrah ta fara da

wani Company mai É—auke da mabanbanta mutane masu halaye da ban da ban

Ayrah ta haÉ—u da masoya wanda su ka nuna mata soyayya sai dai cash ashe wannan soyayyar
zata zama matsala a cikin rayuwata

Sister ki hanzarta kiyi payment ni na tabata bazaki Dana sani ba



*Karku manta sunan littfin*

*A WANI COMPANY*
[8/13, 4:06 PM] Masoyiya 🤗🔥: https://chat.whatsapp.com/BW8T7i1jpeZ5QpVVl4hxuZ



A WANI COMPANY


BY
HAUWAU OMAR
CUTIE MEEYRAT



MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS


Fallow my account
Arewabook@hauwauomar




Page_18_19


Da sauri ta ƙarasa shiga cikin ɗauki idanunta na zubda hawaye, jijigata tafara yi ta na kuka.
Buɗe idanunta ta yi da ƙyar wanda su ka ma ta wani irin nauyi. kallonta Mama ta yi, menene ya
faru da ke Mama? dan Allah ki tashi shine kawai abinda ta ke faÉ—a idanunta na tsiyaya da ruwa
kama hannu ta yi tana matsewa a nata "Fatima" ta kirata cikin Normal sunanta "Ki yi haƙuri da
rayuwa Fatima ki kula da rayuwarki ko ba na raye, kimin alƙawarin kare mutuncinki Fatima ina
matukar ƙaunarki, ina jin kamar bazan tashi ba sai dai a kullum ina kuka rashin iyayena dan da

na son in da su ke da komai zaizo mana da sauƙi ina matukar ƙaunarki Zarah" ta faɗa tana
lumshe idanu "Mama dan Allah ki daina faÉ—ar haka Insha Allah zaki tashi" murmushi kawai
Mama ta yi da dugu ta shiga cikin É—akin ta É—ako ledar magani ruwa ta É—ibo ta zo ta na bata
gyaramata kwanciya ta yi bacci ne ya ɗauketa da sauri ta miƙe ta nufi bayi dan ɗauro alwala
sallah t ayi raka'a biyu ɗa ga hannuta ta yi sama ta na kuka da roƙan Allah ya bawa Mamata
lafiya

Ta na idarwa ta kwanta a gefan Mama bacci ne ya dauke ta

Washegari Alhmdllh Mama ta ɗan fara samun sauƙi Ayrah shara gidan ta yi tass kunu ta dama
mu su bayan sun gama sha Mama ta kalleta "Ayrah ya kama ta ace kinje aiki" girgiza ma ta kai
ta yi "Ki daure kije kinji insha Allah babu abunda zai faru da ni" babu yadda ta iya miƙewa ta yi
ta nufi ciki ɗakin dan shiryawa ta na gamawa ta fito da hajjab har ƙasa murmushi Mama ta ma
ta "Allah ya tsaremin ke a duk inda ki ke"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login