Showing 6001 words to 9000 words out of 23840 words
Chapter 3 - A WANI COMPANY PART COMPLETE BY MEERAT OMAR.pdf
haÉ—e
gashinsa waje É—aya kama hanya yayi zai fita "taso muje ki rakani ko" tashi tayi tabi bayansa har
suka fito wani irin baƙin ciki da takaici shine ya rufe p.a wai shin me wannan yarinya take nufi
daga zuwanta jiya Company gaba daya ta sauyawa Mdee tunani "Tabb wllh da sake ta faÉ—a
tana huci ita ce wace zata rakasa meeting amma yaja wata kucakar yarinya ina wollah bazai
yuwu ba dole ne tun wuri ta san abunda ya kamata tayi
Suna fita ya miƙa mata katardu dake hannusa left suka shiga ta kaisu ƙasa shiga mota
yayi.Tsayawa tayi tana kallonsa dan ita bata san me zata yiba "shima shiga motar sai na koya
miki ne" taji Muryarsa cikin dodon kunnanta da sauri ta zagaya ta shiga drive ne ya jasu zuwa
wani ɓangare na Company tabbas wannan Company mai girmane tafaɗa a zuciyarta
Fitowa yayi suka nufi ciki suna isa ya nuna mata wata kujera nesa da su "Kije canki zauna"
nufar wajan da ya nuna mata yayi shikuma yai gaba abinsa tun tana saran zai tawo su tafi har
ta fidda rai gaba daya ta galabaita bacci takeji amma tarasa ta yadda zatayi baccin. kwantar da
kanta tayi akan kujera cikin yan mutuna da basu wuce biyar ba bacci ya É—auketa. suna tashi daga meeting É—in yayo hanyar wajan da take tun É—azu hankalinsa na kan yarinya ya
san tabbas ba ƙaramin gajiya tayi ba.
Yana zuwa ya sameta tana bacci tsayawa yayi yana kallon fusakarta sai yagama Kamar idan ta
rufe fuskarta tafi kyau , rasa yadda zai tasheta yayi a hankali ya fara buga kujera da take
kwance buɗe idanunta tayi tana kallonsa "tashi muje ko" miƙewa tayi cikin sauri bata yi tunanin
ma tayi bacci ba
*Ayi haƙuri wollah ban samu damar typing da yawa ba bana jin daɗi kuma ga wayana ba chaji
naso na muku page mai tsayi sosai*[8/13, 4:06 PM] Masoyiya í ¾í´—í ½í´¥:
https://chat.whatsapp.com/BW8T7i1jpeZ5QpVVl4hxuZ
# SQUAD 2024
A WANI COMPANY
BY
HAUWAU OMAR
CUTIE MEEYRAT
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS
Fallow my account.
Arewabook@hauwauomar
Page 6.
Miƙewa tayi da sauri tana gyara zaman hijjab ɗinta. kama hanya yayi ya tafi bin shi tayi abaya
zuwa wajan pearking lot É—in shiga yayi cikin motar itama tashiga suka nufi cikin Company har
sun kai yace ya juya su fita gaba É—aya daga company haka kuwa akayi sai da sukayi tafiya mai
nisa kafin ya É—ago kai ya kalleta "inane anguwarku?" ya faÉ—a a hankali "lokogoma dai-dai gidan
lima" shiru yayi dan shi baima san inane hakan ba drive ya duba "kasan in da ta faÉ—a?" "eh na
sani sir" "maza ka kaimu cen É—in" sun yi tafiya mai nisa kafin su isa kasan cewar unguwar na da
nisa da Company suna isa ta fito zata nufi gida "babu Salama kenan" ya faÉ—a a takaice
murmushi tayi mai kyau "nagode sosai sir" shima murmushi ya maida mata drive ne ya ja motar
suka yi gaba tana shiga ciki ta samu Mamanta a bakin murhu da gudu ta karasa ta na
rungumeta ta baya murmushi Mama tayi tana juyota "yar gidan Mamanta har andawo" "eh
Mama yau bama da Dad su habib muka dawo ba" "dawa kika dawo" "Mdee guri namu ne na
raka sa wajan meeting shine da aka tashi ya kawoni gida" "okay mun gode sosai Allah ya saka
masa da alkhairi amma dai ki dunga kula" "Insha Allah Mama"
Da da-dare suna zaune a É—akin Ayrah ta ke bawa Mama labarin Company, "Wollah Mama baki
ga Company ba babba nifa wallahi jiya da muka shiga sai naga kamar ba a Nigeria ba, kuma
ma wai kinsa me?" girgiza mata kai Mama tayi alamar a'a "idan zaka hau sama tawani abu fa
ka ke shiga sai yayi sama da kai" ta faÉ—i hakan tana dariya mai sauti ita dai Mama sai kallonta
ta ke a duniya ta na ƙaunar farin cikin yar'tata matiƙa.
Kwance yake ya rufe idanunsa kamar mai bacci gaba É—aya ya rasa mai yake masa daÉ—i juyi
kawai yake akan bed É—in nasa ganin ciwon na kara masa tsanani ya sa ya yi saurin tashi daga
kwanciyar bude freeg yayi ya É—ako ruwa mai sanyi tare da tablet ya kora dan-danan kuma ya
fara zufa kamar wanda yake acikin zafi tashi yayi ya hau kan bed É—in cikin muntina da basu
shige biyar ba bacci ɓarawo ya ɗaukesa niko nace asuba ta gari Mdee Suhail.
Washegari dawuri ya tashi ya shirya dan fita aiki sai da suka yi waya da dad É—insa kafin ya fita
Sanye ta ke cikin wata doguwar riga mai kyau Mama ce ta daure mata gashinta da rebom É—an
ƙaramin hijjab ta saka wanda bai fi iya rabin ta ba Masha Allah tayi matiƙar kyau kyawun da duk
wani namiji ya ganta dole ne ya ruÉ—e sunbatar Mama tayi agoshi kafinta fice daga gidan tana
fita taga habib a tsaye babu dad murmushi tayi suka gaisa "amma ya habib ina dad ya ke koshi
ba zai je bane"yau" ta tambayesa "a'a Daddy zai tawo daga baya, yaje wani aiki ne legos so
idan ya dawo yau zaizo shine ya ce na zo na kaiki" "Allah sarki Daddy" ta faÉ—a ta na murmushi
buÉ—e motar tayi ta shiga shima shiga yayi ya ja suka tafi.
A hankali ta ke tafiya gaba É—aya ta daburce sai wani irin tafiya ta ke ta marasa gaskiya, dai-dai
bakin kofar ta zuba wani abu mai ƙauri kafin ta koma wajan zamanta tana sakin murmushi
mugunta. Cikin tafiyarta da ta saba ta tawo dan shiga cikin office É—in ko kallon p.a ba taiba. Da
sauri ya miƙe ya nufo ƙofar yana buɗewa dai-dai zata taka abun yayi saurin dakatar da ita wani
irin kallo ya watsawa p.a mai cike da tsantsar tsana da ƙyama sunkuyar da kanta tayi ƙasa "five
minutes na baki ki goge abunda kika zuba agun nan sha-sha-sha kawai" ita dai Ayrah tsayawa
tayi tana kallonsa dan bata san akan me yakewa p.a faÉ—a ba
Da sauri ta ta so ta É—ako mofa ta na nufo gun sai da ta goge tass kafin ya bawa Ayrah umarnin
ta shiga p.a komawa ta yi wajan zamanta wani irin kuka ta fashe dashi mai tsima rai shikenan
yarinya nan ta ɓata mata duk wani shiri da ta ke da shi akan Mdee ina wollah da sa ke mudum
tana raye sai ta sa ka yarinyar kuka da idanunta bazata taɓa barin yarinyar ba aje zuwa "yarinya
sai shegen kyau kamar yar aljannu" ta faÉ—a tana jan tsuka
Nuna mata wajan haÉ—a coffee ya yi da sauri ta karasa dan haÉ—a masa sai da tabi komai a
hankali tana karantawa kafin ta gama a hankali ta ƙaraso gabansa ta aje masa "Thanks" taji ya
ambata "sir ina so naje waje idan babu damuwa" "me zakiyi a wajen" babu komai" bai kara
mata magana ba sai da ya shanye coffee ɗinsa tass dan ba ƙaramin daɗi ya mai ba telephone
pole ɗin ya danna "ina son ganinki" shine abun da yace yana aje wayar kanta a ƙasa ta shigo
cikin office ɗin ko kallonta baiba ya ce "ki kaita office ɗin ƙanan ma'aikata, idan kinje ki haɗani
da É—aya daga cikin su" "okay sir" tafaÉ—a ta na dubansa "ta so mu tafi ta cewa Ayrah" tashi tayi ta
bi bayanta lumshe idanunsa ya yi a hankali ya na sakin ajiyar zuciya suna fita suka nufi wata
hanya wadda zata sadasu da left ta bene hawa sukayi ya kaisu ƙasa shiga cikin wani office tayi
binta Ayrah tayi suna shiga suhailat ta sakarwa Ayrah murmushi, karasawa p.a É—in tayi wajanta
ganin babu kowa sai ita kaÉ—ai a office É—in "dama Mdee ne ya ce na kawota nan sanann kuma
na haÉ—aku a waya" "okay" suhailat ta ce tana murmushi kiransa p.a ta yi ya na dagawa ta
miƙewa suhailat sai da suka yi magana sosai kafin ta kashe wayar ta na murmushi, kama
hannu Ayrah ta yi ta na zaunar da ita akan É—aya daga cikin kujerin "Zaki iya tafiya" ta bawa p.a
umarni murmushi tayi wanda iya ka cinsa laɓɓanta tana fita daga office ɗin. "Ya sunanki?"
suhailat ta tambaye ta "Fatima Mahir" "amma ana kirana Ayarh" "Wow nice name" "nikuma
sunana suhailat ki daukeni tamkar ƙawarki kinji" murmushi tayi tana ɗaga kanta
Hira suke sosai gwanin sha'awa duk da Ayrah bata da yawan magana amma yau sai da suka yi
hira sosai lokacin sallah ne yayi suka fita dan zuwa masallaci fitowarsa kenan daga office É—insa
ya nufi masallaci dai-dai sun nufo hanyar kanta aƙasa take tafiya jinta bugi abu yasa da sauri ta
É—ako tana kallonsa wani irin kallo ya watsa mana ke baki da hankali ya faÉ—a a zafafe hawaye ne
ya fara zuba daga fuskarta ɗaga hannu yayi a zafafa zai mareta jin an ruƙe masa hannu ta baya
yasa yayi saurin juyowa yana kallon wanda ya masa haka wani irin kallo ya watsa masa yana
cije laɓensa sun kuyar da kansa ƙasa yayi kus-kure ɗaya zaka yi rayuwar ka shine kus kuran
marin fusakarta da ace ka aikata haka tabbas da sai dai ka zauna babu hannu har karshen
rayuwarka yar fa da hannusa ƙasa yayi ya na cigaba da tafiya da sauri Suhailat ta kama Ayrah
suka cigaba da tafiya suna isar da Sallah suka kama hanya dawowa ciki suna isa cikin office
ɗin nasu Ayrah tafashe da wani irin kuka mai cin rai menene abun kuka Ayrah ki yi haƙuri kuma
ai kinga Mdee ya zo "ke mai Sa'a ce Ayrah"
Kirane ya shigo cikin photo ɗin dake wajan da sauri ta ƙarasa ta na ɗaga wayar "ki turomin ita"
ya faɗa a hankali "okay sir" "tashi kije Mdee na kiranki Ayrah" "okay" ta ce ta miƙa tana barin
office É—in da salama ta shiga ciki É—ogowa yayi yana kallon idanunta wanda suka yi ja daga gani
kasan tayi kuka zama tayi tana sunkuyar da kanta "Ayarh" taji ya ambati sunanta akaran farko
É—agowa tayi tana kallonsa ba tare da tayi magana ba "menene abun da ya haÉ—aki da shi?" turo
baki tayi dan-danan kuma hawaye ya fara zarya "Ya salam" ya furta ya na dafe kansa "Please ki
bar kuka bana son ji" cikn shagwaɓɓa ta ce to ba shine kawai dan mun taho da aunty Suhailat,
ban sani ba na bigesa shine ya ke tamin faÉ—a kuma wollah babu abunda na masa" tsayawa
yayi yana kallonta abun ba karamin burgesa yayi ba ganin yadda ta ke magana.
"Shikenan ki tashi kije ƙasa office ɗinsu Suhailat ɗin saboda zan yi magana da wasu anan
kuma kin ga maza ne bai kamata ki zauna ba gyaɗa masa kai tayi ta miƙe tana tafiya"
ta na fita ta ga Daddy su Habib murmushi ta yi "Daddy yaushe ka dawo?" murmushi shima ya
mai da mata yanzu nan dawowa ta kenan daughter" "sannu da zuwa" "yawa daughter ina zaki
yanzu" "zani ƙasa ne office ɗin su aunty Suhailat" "Masha Allah Allah ya taimaka" "ameen dad"
"maza ki je kin ji" nufar hanya tayi shikuma ya shiga da Salam ya karasa shiga cikin office É—in
zaune ya taddasa ya na latsa lapton É—in dake gabansa zama yayi akan kujera gaisawa su kayi
da Suhail "dama ba komai ne yasa na ce idan ka dawo kazo ba sai chanjin wajan aiki da ka
samu zuwa Austiralia" murmushi alh hadi yayi irin nasu na manya "amma ko wani abun ne ya
faru"? "A'a babu abunda ya faru mun yi duba da yanda kake gudanar da aikinka tabbas kai É—in
mai amana ne, wannan dalilin yasa muka yanke hukunci haka" yalwatace murmushi ne ya
subuce masa "ina matukar godiya da wannan shaidar da Kuka min da kuma ƙarin girma sai dai
wani hanzari ba gudu ba shin idan na bar ƙasarnan wanene wanda zai dinga ɗako Ayrah?"
"Karka damu da wannan Insha Allah za'a san yadda za'a yi" godiya ya masa kafin ya miƙa zuwa
waje dan lokaci tashi yayi har ya akai bakin ƙofar ya dakarmtar da shi "idan ka tashi tafiya karka
damu da jiran Ayrah zan kai ta gida" godiya ya masa sosai sannan ya fita a office É—in
Fitowa yayi zuwa ƙasa dai-dai office ɗin da Ayrah ta ke ya tsaya ya na nocking ta sowa tayi dan
buɗe ƙofar ganin Mdee tsaye a jikin ƙofar ne ya bata mamaki murmushi ya sakar mata "muje
ko" shine abunda ya ambata kallon Suhailat ta yi taga ta sakar mata murmushi fita tayi ta bisa
abaya.
Dai-dai grand towers mall suka tsaya "muje ciki" gyaÉ—a masa kai tayi alamar a'a dan gaba É—aya
tsoro ya kamata "kina jin tsoron ne" ya faɗa dai-dai kunnanta ƙara gyaɗa masa kai tayi "a'a ni
kawai kuje ku dawo inan" shima kwai-kwayar maganr tata yayi "a'a ni dai sai mun tafi tare" wata
irin dariya ta tin tsire da ita dan ita abun ma dariya ya bata ganin yayi magana kamar wani yaro
shima dariya ya ke yana kallonta. "Maza ki buÉ—e muje" buÉ—e murfin motar tayi tafita suna shiga
kai tsaye ya nufi wajan wasu dogayan riguna yan uban su jida ya dunga yi kamar babu gobe
wata Black ya hango cen nesa da shi sai walwali ta ke mai adon golden karasawa yayi ya
É—akota ya saka cikin basket É—in ita dai Ayrah ta zama yar kallo dan babu abun da ta ke sai
kallosa yana gama kwasar abayar ya nufi wajan Englishwest ya shiga jidar su suma yanda
kasan zai haÉ—a lefa Ba karamin kaya Suhail ya jidaba har dangi su bra da pant sai da ya É—ibe
su kafin ya nufi bangaran chocolate da beskit suma ya jida bayan ya biya kuɗi wanda a ƙala
sun kai sama da 2m security gurin su ka É—auka ledojin su ka samasa a mota a hankali ya ke
takowa inda take dan ita dai ta zama mutum-mutumin tun lokacin da taga iyayen kuÉ—in da ya
kashe hura mata isakar bakinsa yayi ya na kallonta murmushi kawai tayi ta nufi waje, shima
binta ya yi a baya zuwa wajan motar, suna tafiya ta na kallonsa jin muryasa ta yi yana cewa
"Shikuma kallon na menene" sadda kanta ƙasa ta yi don har ga Allah ba'tai zaton ma yana
ganinta ba
[8/13, 4:06 PM] Masoyiya í ¾í´—í ½í´¥: https://chat.whatsapp.com/BW8T7i1jpeZ5QpVVl4hxuZ
A WANI COMPANY
BY
HAUWAU OMAR
CUTIE MEEYRAT
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS
Fallow my account
Arewabooks@hauwauomar05
Page,07.
Suna isa ƙofar gidan na su da kansa ya buɗe murfin motar ya fito, drive ya sa ya ɗeba kayan
zuwa soran gidan. "Amma sir naga ana shiga da kayan gidan mu aje maka zanyi ne?"
murmushi ya yi ya na dubanta. "A'a ba jemin zaki yi ba mallakin kine, zaro idanu tayi waje tana
kallonsa "To ni ina zan kai wainan kayan?" murmushi ya yi kawai ya shiga cikin motar su kayi
gaba, tsayawa tayi ta na kallon motar har su ka ɓace mata cikin sanyi jiki ta shiga gidan tana
kiran Mama Mama fitowa tayi da sauri dan gani menene ya faru Ayarh ke mata irin wannan
kiran. "Lafiya Ayrah kike kira... Kasa karasa maganar tayi ganin uban ledojin a cikin soran,
"Ina muka samu wainan ledojin kuma?" "Mama ki kama mu shiga ciki idan mun zauna zan miki
bayani" babu musu Mama ta kama ledojin suka dinga shiga da su cikin gidan. zama ta yi akan
kujera ta na sauke ajiyar zuciya, zu ba mata ido Mama tayi tana kallonta "Kefa na ke jira kimin
bayani" bata labarin duk abun da ya faru ta yi, shiru Mama ta yi ta na mamakin wannan lamari
kafin ta É—ago kai ta kalleta "Kina gani kuma ya miki hakan bada wata manufa ba?"
tasowa ta yi ta ƙaraso in da Mama ta ke ta kwanta akan cinyarta. "Mama ki tamin addu'a inaji
ajikina babu wata matsala" "Allah ya sa" "ameen" ta ce ta na rufe idanunta saboda wani irin
bacci da ya ke fuzgarta
Yau ta kama asabar kasan cewar babu aiki yau zaune ta ke cikin ɗakin hannuta ruƙe da beskit
tanaci, Mama ce tashigo cikin ɗakin ta na kallonta "Hajiya shan zaƙi yau ansamu abunda ake
so" sun kuyar da fuskarta ta yi ta na dariya "Ma za ki tashi muje gidan alh hadi, tin É—azu ya aiko
mu zo kina bacci" murmushi ta yi ta miƙa ta na gyara zaman riga dake jikinta hijjab ta saka na
riga su ka fita suna tafe suna hira har suka isa gidan. a parlor su ka samu hajiya da sauri Ayrah
ta ƙarasa wajan Hajiya sarai ta na murmushi ita ma murmushi tayi "A'a yau ma'aikata ne a
gidan namu? sannu da zuwa lale marhabu da daughter" karasawa ta yi ta na rungumeta habib
da shigowarsa kenan cikin parlor ya yi gyaran murya "Nifa na fahimci Momy kamar kinfi son
Ayrah akaina Allah" ya faÉ—a ya na turo baki gaba kamar wani karamin yaro. tin tsirewa Ayrah ta
yi da dariya ta na nunasa wollah ya habib da ka yi shagwaɓɓa ka yi kyau sosai" murmushi
kawai ya yi,