Showing 1 words to 3000 words out of 22578 words
Chapter 1 - SALWA BOOK BY HAFSAT UMAR DANGORO .pdf
í ½í²‹ *SALWA* í ½í²‹
*STORY & WRITING*
*HAFSAT UMAR DANGORO*
*MARUBUCIYA*í ½í±‡
*AFNAN*
*AMATULLAH*
*MAR ATUSSSALIHA*
*BABBAR SAKAYYA*
*DEPRESSION*
*BABANA NE SILA*
*UMMU AMANIH*
*ZUCIYATA*
*BURINA MU, AZZALUMI*
*MECE RAYUWAR*
*BA MAHAIFIYATA BACE*
*RAYUWAR KASKANCI*
E..T..C
_*JARUMAIí ½í²ªí ¼í¿»WRITER'S ASSOCIATIONí ½í³š*_
*SADAUKARWA*
*(Sirrina)*
*GODIYA*
*Dukkan godiya su tabbata ga shugaban halitta annabi Muhammad (ï·º) wan da ya hallaccine
ya hallicci dukkan abin dake cikin duniya ,Ina godiya ga Allah suba wanaw wata ala Wanda ya
bani baiwa da ikon kawo muku tittattafai dadama ,to ayau ma Nasake samun wata damar da
Zan kawo muku kayataccen littafina mai suna í ½í²‹ *SALWA* í ½í²‹.
*KIRKIRA*
*Littafin í ½í²‹ *SALWA*í ½í²‹ kirkirarene Kuma littafin í ½í²‹ *SALWA* í ½í²‹ yafarune agaske ba hasashe
bane Ina fatan ga duk wadda ta sani damar karanta littafin ta Yi amfani da abin da littafin ya
fadakar akai*.
*NOTE*
*Ban amince wani ko wata ya samu damar karanta min book ta hanyar yimin audio batare da
neman amincewa ta ba ,dukkan Wanda ya karanta min shi audio batare da yasanar Dani ba
zanyi Shari a dashi domin abimin hakkina*.
í ½í²ƒ*MASOYANA NAKUSA DANA KEWAYE KUNA INA!! KUFITO KU GYRA ZAMA DOMIN
KWSAR WANAN LITTAFI MECIKE DA DINBIN ABIN AL AJABI, FADAKARWA,TARE DA
NISHADANTU WA DA SHI, KAR KU MANTA TAKU HAR KULLUM MAI NISHADANTAR DA KU
HAFSAT UMAR DANGORO*í ½í²ª
*GODIYA TA MUSAMMAN. GA YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI HARMA DA MALAMAI NA
MASU KARAMIN KWARIN GYWA DA MA MANYANA DA WADAN DA SUKA KASANCE SU
GARKUWANE AGARENI MAHAIFIYATA INA MIKA GODIYA AGAREKI UMMANA ,AL,UMMA
MA ANA MASU BIBIYATA A TELEGRAM, WHAT'S APP, TIKTOK, AREWABOOKS,FECBOOK,
DA MA SAURANSU .
LITTAFIN í ½í²‹ *SALWA*í ½í²‹ ZAI DINGA ZUWA MUKU DAGA KARKASHIN KUNGIYAR
í ½í²ªJARUMAI í ½í³šWRITAR'S ASSOCIATIONâœï¸
Marubuta masu aIki da fasaha da ilimi domin ilimantar da Al,umma*
Ù…Ø³Ø¨í ¼í¼’*_.....<><><>ا><><><><><<>><><لرا><><><><><<>
_____Dukkan kowacce rayuwa da d'an Adam zaiyi acikin wannan duniyar akwai kaddara, ita
Kuma kaddara tana bai bayene da zuciyar d'an Adam, shi Kuma d'an Adam kala biyune, akwai
Wanda idan kaddara ta sameshi Yana yadda ubangiji shine Wanda ya Dora masa ita domin
yagwada imanin sa,ita Kuma Daya zuciyar Tana kan hanya wadda ta kasance shedan yayi
mata da,ira ma,ana zuciyar mutumin da baisan kaddara ba.
Qaddara wata abace wadda ilahirin mutanen duniya ke gudana da rayuwa akan ta, qaddara
babban wani abune wan da kan iya sauyawa a kowanne lokaci.
Kuk wani d'an Adam Yana zuwa duniya ne da qaddarar sa,saka makon tun Yana cikin
mahaifiyar sa komai da zai wakana a rayuwarsa ubangiji ya gama tsara masa, tam Kar haka ne
duniyarmu ke juyawa a kowane irin lokaci.
Musali kamar kaddarar mutuwa kaddara mutuwa itace babban abin da zakayi duba akai idan
har ubangiji ya rubuta kaddarar ka yau zaka zo duniya Kobe Kuma ka koma lahira Babu yadda
ka iya kokaki ko kaso dole sai ka tafi kamar hakane RAYUWAR Dan Adam ke tafiya dai dai da
tafiyar lokaci, Kuma Nima haka tawa kaddarar ta kasance a wannan babban family Wanda ake
kiransa da *LAMI'DO FAM* sai dai ta wa kaddarar ta karka tane akan big bro.
Chapter 1
*TARABA*
*JAlINGO*
*Zaune take a bakin kofar falon idanuwan ta a lumshe bakinta har rawa yake wajan
haduwar hakoran ta guda biyu, cikin ka d'uwa da tsoro hawaye masu dumi ke zuba daga cikin
idanun ta, hannunta Daya ta dafa tare da shafa kuncinta zuwa wuyan ta tace "inna! "Hannun ta
ta sake saukewa zuwa tsakan kanin kafadar ta alamar a furgice take, wata matashiyar budurwa
ta hango Tana nufo in da take tun kafin ta karaso gurin ,tayi saurin mikewa tare da fadawa
kirjinta ta sake fashewa da kuka, jikinta har rawa yake, a hankula wannan budurwar wadda
bazata huce sa,anni da yarinyar ba ta dago da Kai tare da cewa "ya Salam, *SALWA* lafiyar ki
Kuwa? Mai yake damun ki Anya ? Naji jikinki kamar a kawai zazzabi, ko ke da goggone? Adda
zubai da ce? Ko adda Ameera ce?" girgi za mata Kai kawai salwa take alamar a,ah, cigaba da
lissafo mata sunayan 'yan gidan take tare da tam bayar ta Tana cewa "zarah? Ko mufida ce,
huzaifa, yaya bilal, yaya Umar? Ko yaya babbace? Khaleesat? Mameyce , ko Amma ce? Kai
haba salwa kinsa sai magana nake tun dazu ni kadai Amma kin ki kibani amsa kowa nakira wo
kice ba shi bane to wane ko uncle Kabir, abbana, uncle faruq,yaya zaman?" Muryar salwa ta
tsinkayo tana yimata magana kamar mai rad'a tace" wannan Aljanin ne Allah ku rabani da shi
bazan zauna a gidan Nan ba ni kauyan mu zan tafi" Tana magana tana sake fashewa da wani
sabon kukan.
Muryar Amma TA tsinkayo tana cewa "a,ah Ihsan har kin dawo kenan? ,to mai aka Yi mata
naganta a haka lafiya?" Ta fada tare da kara sowa kusa da salwa idanun ta nakan Ihsan Tana
tambayar ta.
"Wallahi Amma shigowa ta kenan na ganta a bakin kofar falo Tana zaune sai kuka take,
Babu irin tambayar da ban mata ba Amma taki fadamin wane wai wani Aljanine, Kuma ni nasan
bama da aljanu a gidan Nan"
"Toh" Amma ta fada tare da yin shiru tashiga nazarin aljanu Kuma, can Kuma sai ta tuna da
cewa tafa aike TA gurin suhail tun dazu Amma bata ga dawo warta ba sai yanzu da ta ganta
anan, kallon su tayi tace "salwa! Ko dai yayanku ne, wan da na aikeki kai masa juice?" Da sauri
salwa ta daga Kai tace "Allah Amma aljannan ya fiye kyau da yawa, shi yasan baya son kallo
zai na zuwa cikin mutane, mugu kawai Daman ni ya tsana kawai sabi da na kalleshi lemon ya
zube garin kallon sa shine ya mareni , har da cemin idan na bari ya sake hada ido da wanan
fuskar tawa mai kama da aljanun bururruka sai ya kakkaryani a gidannan" salwa ta sake
fashewa da kuka ,sanan ta cigaba da cewa "asani na duk matan kauyan mu nafi su kyau kowa
ya ganni saiya kara kallona ,shine shi baiga Yana kama da aljanu ba sai ni, hadda cewa wai
nayi irin kwalliyar mahaukata Kuma ni inna ta haka ta kemin"
Amma ce ta sake tallafo salwa Tana goge mata hawayen fuskar ta tare da ruke hannunta
sanan tace "kiyi hakuri salwa kinji wata rana sai labari akwai lokacin,akwai ranar kin dillaci dole
watarana sai kin rama abin da ake muki a gidannan Kar ki damu kema a hankula wanan
kauyancin zai bar jikin ki in sha allah ai babu wan da aka Haifa da iyawa" "uhm uhm Amma ina
yaya Abdul tun jiya ban ganshi ba?" "Abdul din Yana gidan Nan kije SA shen goggo mebi Yana
cen Dan nasan Babu Inda Abdul yake zuwa daga makaranta sai sashen goggo".
Ihsan ce cikin rashin fahimta ta kalli Amma tace "Amma nifa bangane mai kuke nufi ba akan
wa kuke magana wai suhail?yaushe ya dawo?" Ihsan ta fada a tsorace "Bai dade da shigowa
ba" Amma TA bata amsa a takaice tare da Jan hannun salwa zuwa part din big bro .
Suna tafe Ihsan Tana bin su a baya har suka karasa wani kayataccen daki mai kyau da
keykeli da sallama Amma TA tura kofa sai Kuma tayi rashin sa,a tajishi Yana bathroom Yana
wanka ,duk da haka dai bata ji dadi ba ta sake ruko hannun salwa suka fito zuwa part din
Amma, kallonta salwa tayi tace" Amma zanje sashen goggo ina son Naga yaya Abdul " tayi
maganar cikin shgwaba kamar zatayi kuka.
"Uhm uhm to karki min kuka uwar Sha gwaba ai ba hanaki zanyi ba ,sai kin dawo a gaishe
min da goggo".
Bata jira abin da salwa zata ceba kawai tasaki hannunta ta cigaba da tafiya ,salwa ce TA juyo
ta kalli Ihsan tace "zanje gurin yayana idan mun gaisa zan dawo " shiru tayi Ihsan batare da
tace mata komai ba ,da kamar ta hanata zuwa sai Kuma ta kyleta tun da bata gaji da kukan ba,
Dan tasan su adda zubaida suna can Kuma tasan baza su wanye kalauba.
Tom Kai rsaye part din goggonsu ta nufa tun daga bakin kofar falon taji gaban ta ya fadi
jikake dummm ,da kamar ta koma ganin yadda kowacce a cikin su ta zubo mata ido suna watso
mata harra musamman ma adda Ameera wadda ta sake hade girar sama da ta kasa lokaci
guda, hanjin cikin salwa ne ya sake kadawa cike da fargaba ta soma taka falon kamar wata
munafuka Tana bin bango, sai da tayi rabin fita daga falon adda zubaida ta kwalla mata kira tare
da cewa "ke jakar kauye zonan" hucewa tayi tare da yimata banza bata kula suba,sai jin
muryar adda Ameera tayi tace "Ke salwa ba dake muke ba baki jin magana ,bamu isa muce
kizo bane? Shegiyar yarinya mai kama da aljanu jibi wani shiga kamar mahaukaciya riga daban
zani daban ,jiwata shegiyar kwalliya kamar ta mahaukata" takara sa maganar daidai lokacin da
salwa ta karaso gurin ta durkusa gywarta a kasa tace "adda zubaida gani" hannun ta zubaida ta
kamo tare da hade rai ta sharra mata Mari tace "Dan uwarki bakiji ina kiranki ba kika shareni ni
sa,ar kice?" "Dan Allah kiyi hakuri wallahi ban San Dani kike ba, naji kince jakar kauye nazata
ko a t.v kikaga jaki kike fadin haka" tayi maganar ta na zub da hawaye tsabar Jin zafin marin da
ta mata.
"Eyyee ah lallai yarinyar to Dan uwarki daga yau kece jakar kauyen ba jaki ba, kinji ni shasha
Sha, da wakike tunanin zan kalla anan nace jakar kauye idan ba ke ba ko munmiki kala da
rainon kauye? Baza ki daina tsareni da wadannan idanun naki ba sai kin cinyeni mayya kawai?"
Shiru salwa tayi mata batace komai ba tayi kasa da idanun ta Tana goge hawaye, khaleesat ce
tace "haba adda zubaida Dan Allah kiyi hakuri ki cika ta kinga dai Babu abin da tayi.... Ai bata
karasa maganar ba zubaida ta daka mata tsawa tare da cewa "shiiiii idan ina magana kina saka
min baki saina ci ubanki wallahi Sha Sha Sha kawai" dawa tayi da kallon ta ga salwa tace "
jakar kauye ina Zaki?" "Uhm uhm da damn... "Dakata ni zakiyiwa Sha gwaba tambaye ki fa nayi
ina zaki?" "Gurin yaya Abdul zanje" tafada a takaice.
Uhm adda Ameera tayi wani irin murmushi sanan tayi kwafa tace "ke wai uban mene
hadinki da Abdul ? Kewai wace iriyar ballagazar matar aurece kije wajen mijin ki mana uban wa
ya hadaki da Abdul ?" "Uhm Nima wallahi Ameera abin Nan Yana bani mamaki mijin ta da ban
wan da ta makale wa daban, ko da yake shi big bro da wann auren da Babu duk Daya idan ban
da su Abba ma uban mai yaya zaiyi da da wanna jakar kauyen dukkan mu gamu a zube a aura
masa mana sai wanna karamar yarinyar da batasan komai ba ai wallahi yanzu na soma gana
miki azaba tun da har ki ka shiga Gonata, kitaho tun daga kauye kizo ki auremin abin da na fiso
a rayuwa ta ai wallahi baza ta sabu ba"
Mufida wadda tun da suke abin su bata saka baki ba sai da aka zo maganar sahibin ta
tukunna tace "ni wallahi har yanzu inajin ciwan wanna abin da akayi Mana' haba arasa wadda
za a aurawa yaya suhail sai wanna jakar kauyen ai wallahi Indai ina raye saina kashe aurenan "
"nooooo ai ba sai kin kashe shi ba zai mutu murus tun da dai banga mai zaiyi da wanna abin ba
,bakiga ko kallo bata ishe shi ba "cewar zarah wadda ta karasa maganar tare da dumawa salwa
duka a baya.
Ameera ce ta sake kallon salwa tace " tashi mu ki bamu guri tun kafin mu kashe ki a
gurinnan shasha Sha mai bin maza duk tabi ta mallake zuciyar mazan gidannan".
Ita dai salwa batace komai ba ta kama hanya jiki a sanyaye ta shige kofar da zata sada ta da
dakin goggonsu.
Tana shiga dakin ta tarar da goggo a zaune shi Kuma Abdul na kwance ya Dora kansa a kan
cinyar goggo Yana Dan Danna waya, kamar an jefota ta fado tare da cewa "Assalamualaikum?"
Durum gaban Abdul ya fadi a take yayi wata iriyar zabura Jin muryar Abar kaunar sa, ita kanta
goggo sai da ya tsorata ta da zaburar da yayi, a razana tace "ABDULHAMEED lafiya?" Shiru
Abdul yayi mata baice komai ba, saima mikewa da yayi zaune yace "wa alaikumussalam da
auntyna" harara ta watsa masa tare da turo baki gaba ta karaso gaban su, ta fada kan
goggonsu sanan ta saki kuka tace "goggo kinga yaya ko kice ya daina tsokana ta bana so"
dariya goggo ta bude baki zatai sai Kuma TA dakata ganin yadda shatin Mari ya fito rad'o_rad'o
a fuskar salwa , hadiye dariyar goggo tayi tace "ummeetarh yanaga fiskarki a haka waye ya
mareki?" "What' mari Kuma "Abdul ya fada a razana tare da kafe fuskar salwa da ido Yana jiran
yaji wan da ya taba ta.
"Uhm uhm goggo Babu kowa bugawa nayi" wani mugun kallo Abdul ya watsa mata ,har sai
da Tasha jinin jikin ta tace"am am yaya fa gaskiya....... "Shiiiii da kata Salwa waye ya mareki na
tambayeki ba karya nace kiyi min ba abin da baki saba Yi ba shi kikeso ki koya, salwa bansan ki
dayin karya ba mai yasa kike son ki cuci kanki ne idan bakya son kanki ai mu muna sonki eh, ki
fadamin waye ya mareki ko yaya ne?"
Shiru salwa tayi daga bisani Kuma ta Dan ja dogon numfashi tace "kayi hakuri yaya Abdul
Dan Allah idan na fadama ka kada ka musu wani abun" tayi maganar Tana d'an rausayar da Kai
alamar shagwaba , "uhm Tom shikkenan naji bazan daki kowa ba" "uhm uhm yaya Daman adda
zubaida ce ta mareni ban mata komai ba" "baki mata komai ba sabi da cin zali shine zata
mareki ? To taso muje inga uban da ya tsaya mata har ta mareki" ya mike tare da ruko hannun
salwa Yana janta har suka fita falo, yanajin goggo tana cewa ya bari ya dawo Amma yayi mata
shiru ya ciga ba da tafiya.
Yana zuwa dai dai in da suke a zaune ya tsaya fuskar Nan a daure kamar Daren mutuwa,
itako adda Ameera hadda wani gyra Dan kwali sabi da tagan shi,shikuwa ko kallo bata ishe shi
ba, "ke uban mai tayi miki kika mareta?" "Am am yaya Daman "shiiiii Daman mai metayi miki
kika mareta nace?" "Yanzu yaya ni ban Isa na hukunta salwa ba idan tayi laifi?" "Laifi 'yarki ce
dazaki mareta, ko sa,ar kice ayanzu tafiku matsayi da daraja tun da ita Tana da igiyoyi uku a
kanta sabi da tsabar rashin mutunci shine Zaki mareta" "oh AI duk acikin auren ne ka kama
hannunta karike sai kace wata matar ka" zubaida ta fada a zuciya afili Kuma tayi shiru. Sa
kamakon Jin takun da idan taji shi Yana daga mata hankali da Kuma tafiya da dukkanin
hankalin matan gidan shine takun abin da sukafi so a rayuwarsu ,big bro kenan.
Daga shi sai jallabiya fara fuskarsa dauke da saje wan da yayi mugun kara masa kyau hade
da wani lallausan gemu girar fuskarsa wadda ta kasance a hade da Daya ya daga lokacin da
yayi ido hudu da hannun salwa da Abdul a hade, Kare tamke Rai yayi ya cigaba da tafiya abin
da har ya karaso in da suke, kallon Abdul yayi Shima Abdul din kallon sa yayi yay saurin cewa
"barka da fitowa yaya" banza yayi masa tare da wurga masa harara lokaci guda Abdul yayi
saurin hadiye wani yawu jikuke kukukuuut gaba ki Daya yasha jinin jikinsa, da sauri ya saki
hannun salwa ya kara matsawa gefe, shikuwa Suhail kallon salwa yayi kamar wan da yaga
mutuwa yasake hade rai yace "keeeh...."ai kafin ya karasa fadar abin da zance salwa ta watsa a
guje har Tana gware Kai wajen fita daga falon, girgiza Kai kawai suhail yayi ya huce domin shi
abin ma dariya ya bashi, Yana jin su zarah na gyshesa yayi musu banza baice komai ba ya
huce gurin goggo, shi Kuwa Abdul salwa yabi abaya da sauri har ya fita daga falon bai ganta ba
hakan yasa ya huce sashen su Ihsan Dan yasa can ta nufa.
í ½í²‹ *SALWA* í ½í²‹
*©HAFSAT UMAR DANGORO*