Showing 33001 words to 36000 words out of 66129 words

Chapter 12 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf

15 Jul 2025

1193


sonta alhalin ga irin sanaaar data keyi.

washe gari flight din safe yabi zuwa Lagos karfe sha daya daidai tamai a Lagos
yaran shi ne sukazo daukanshi kai tsaye gida suka wuce dashi.
Suna faka motar zuly tafito dagudu takarasa tayi hugging dinshi hade damai kiss abaki
batare dawani kunya ba yadauketa cak sukayi cikin parlour saida yakaita har bedroom
sannan yadireta yasanya bakinshi cikin nata yayi kissing dinta hade dafada mata yanda
yayi missing dinta itama sosai tayi enjoying sabida rashin shi da tayi jia . Bayan Sun kimtsa ne sunyi wanka sannan suka fito parlor suka zubai akan kujera
kanta ta daura akan cinyar shi .

Yau tunda ta tashi taji bata jin dadi gashi tunanin AJ ya dameta yauko downstairs bata
sauko ba dan tana bukatar kadaicewa !

Haka rayuwa taci gaba da tafia duk da a yanzu AJ yana ko karin mantawa da pinky a
zuciyarshi ita ma anata bangaren haka dinne sabida ta tattara hankalinta gabaki daya
wajen exams din dasuke fama dashi a yanzu gashi final year suke sosai ta maida
hankalinta danko fita yanzu batayi sai in zataje skool!
yauda matsanancin zazzabi zuly ta tashi Dan dakyar ma ta iya yin sallah shiyasa
Tunda safe AJ yakaita asibiti suna zuwa sukaga doctor sabida sudin na musamman ne.
Bayan Sun shiga office din doctor Samuel ya dan mata tabbayoyi tabashi amsa
sannan ya ibi jininta yaba wata nurse akan takai lab agwada bayan haka Kuma Zuly tamai
complain akan yawan ciwon cikin da take fama dashi bada dadaiwa ba nurse tadawo da
result tabawa Dr . Saida yagama karance karancen shi sannan yadago yakalli AJ yamika mai hannu yace
Congrat ur wive she's 2month pregnant AJ sabida sabagen murna baisan sanda yayi
hugging zuly ba yafara gode mata .
Dr Samuel yace ta tashi suje zaymata scanning tashi tayi tabi bayanshi baa wani
dadaiba suka fito daga dakin scanning din komawa mazauninta tayi sannan Dr yakalli
AJ yace sorry Sir matarka bazata iya rainon Kwan dake jikin taba sabida kwayakwayan
haihuwanta basuda karfi dan cikin zay iya zubewa ako wane lokaci nandanan fuskan AJ
yachanza yace what bayani sosai Dr yamai harya fahimta hade dacemai dakyar ta iya
samun wani cikin ma nangaba kuka zuly tafashe dashi .
Dafe kanshi AJ yayi yace Dr yanzu babu taimakon dazaka iya mana girgiza kai Dr
Samuel yayi sannan yace taimako dayane saidai idan akwai wacce zata iya taimakonku
acire Kwan haihuwar ajikin matarka asa mata saita rainan muku dan dake cikinta har
zuwa haihuwanta . zufa ne ya keto ma AJ sannan yace toh shikenan Dr mungode zamuyi shawara duk

yanda ake ciki zakaji mikewa tsaye sukayi atare yarike hannun zuly suka fita tunda
suka dau hanyan komawa gida babu Wanda yama dan uwanshi magana sbd kowa da irin
abunda yake tsakawa acikin zuciyanshi .
pinky ne tafado ma AJ a rai dasauri yace wifey nasa man mana mafita
[10/12, 17:26] saudah: 📚 WAYASAN ASALINA 📚 SAUDAT IDRIS NOVEL 📕
PAGE 43
cikin murna zuly tajuyo tana kallon AJ tace menene mafita murmushi yasaki hade
dacewa yau yau dinnan zamu tafi Abuja sai mubi flight din karfe shida kallon rashin
fahimta zuly tamai tace badai su mami Zaka gaya mawa ba girgiza kai yayi sannan yace
Mace daya zata iya mana wannan aikin ita kadaice na yarda zata iya zuly ! Bayan sunkoma gida a parlour suka yada zango hade dazuwa kitchen yahado ma zuly
tea da kanshi yake bata harta shanye sannan takwanta ajikin shi tace inaga baby kai
kadai yakamata kayi tafiyan nan tunda kadai ji abunda Dr yafada zamu iya losing baby
dinmu shafa mata cikinta yashigayi yace bazan iya tafia inbarki ke kadaiba zuly tace
karka damu tafiyan kwana daya bawani abu bane sannan akwai masu aiki zasu kula
dani .

Karfe biyar da wani abu aka kai AJ airport shida jriginsu yatashi zuwa Abuja kamar
wancen lokacin yauma sawa yayi aka kawo mai mota kai tsaye gidansu pinky yawuce
yanata addua Allah yasa yasameta .
Daidai bakin gate din yatsaya yayi horn megadi yabude mai gate din yashiga haraban
cikin gidan daidai lokacin pinky tafito da alama fita zatayi cikin sauri yafito daga motar
tsayawa tayi tana kallonshi harya karasa inda take cikin sanyi yamata magana yace
pinky please magana me muhimmamci nake son miyi wani kallo ta watsa mai sannan
tace fita fa zanyi .
Tsaki yasaki sannan yaja hannunta tana tirjewa dakomai yakaita cikin mota yarufe
sannan shima yashiga yatada motar sukabar haraban cikin gidan .
A hasale tace nifa nagaji da Zaka ringa zuwa kana saceni ahe wlhi nagaji baikula taba
yaci gaba da driving dinshi dan baison suyi fada sabida da lallashi yau zay bita abakin
gate din gidan yatsaya yayi horn gate Man yawangale musu Gate din suka shiga cikin
haraban gidan yana parking yakalli pinky data hade rai kaman zata fashe yace muje kara
gyara zama tayi tace babu inda zani tsaki yaja sannan yace kina da matsala rufe kofan yayi
yazagaya yabude murfin motan yariko hannunta dakarfi yajata har cikin parlour sannan
yamaida kofan yarufe.
kallonta yayi sannan yace kizauna turo baki tayi hade dasamun waje tazauna shima
zaman yayi sannan ya fuskance ta .
A tsanyaye yakira sunanta dagowa tayi takalleshi taga shima ita yake kallo yace wani
taimako zaki mun kuma ko nawa kike son zan baki ke koma menene zanbaki yanzu dai ina
son ki nutsu kiji abunda zangaya maki.
Gyara zama yayi sannan yafara mata bayanin hade dacewa ki taimakeni ki mana rainon
cikin a firgice ta mike tsaye ta dafe kirjinta tace bazan iyaba bazan taba iya waba .
rike kanshi yayi daman yasan zaysha wuya wajen amincewar ta mikewa yayi yakarsa
inda take hade da rike mata hannu yace kigaya mun kome kike so zanbaki koma menene

kina haifa mun dana zaki kama gabanki Kuma namiki alkawarin zan fita daga rayuwarki .
Batasan sanda hawaye yabata mata fuska ba tace kayi alkawarin kome nakeso zaka bani
dasauri yace zanbaki sannan yariko hannunta suka karasa kan kujera yace fada mun
abunda kike bukata .
Share hawayen fuskanta tayi tace sannan tace iyayena kawai nake son kafin na Haifan
maku yaran ku ko yarku kanemo mun iyayena sannan bayan haka ina son kafita a rayuwa
ta ka kyaleni .
rike kanshi yayi yace babbar magana pinky murmushi tasaki tace bazaka iya ba kenan
fine sannan tafara kokarin mikewa tsaye rikota yayi yace zan iya .
Murmushi tasaki sannan tace kayi alkawari daga mata kai yayi alamar eh .
hade dacewa gobe yakamata muje ayi aikin pinky tace naji amma bazan iya zaman
Lagos ba dasauri AJ yace ina kike son kizauna pinky tace gidana girgiza mata kai yayi
sannan yace bazay yuyuba dole kibar duk wani saurayinki har sai kin haifo mun yarona
kinbani Kuma Lagos zaki zauna sabida komi naki Zay dawo hannu na . Pinky tace naji Allah yakaimu goben lafia kaima daga gobe yakamata kafara naka aikin
sannan Tamike tsaye tace saika maidani inda ka daukoni murmushi yasaki yace ba dole
naba atare suka jera suka fita daga parlourn suka karasa suka shiga mota sukabar cikin
gidan ! har gida yamaida ita sannan yace flight din safe zamu bi saiki zauna cikin shiri ok
tace sannan tabude murfin motan tafita shikuma yabar gidan.
Tana shiga mama magajia da leema suka ce baidai miki komai ba daga musu kai tayi
Sannan tasamu gu tazauna tarike kanta mama magajia tace Beauty yadai kallonta pinky
tayi sannan takwashe komi tagaya musu mama magajia tace anya bakiyi kuskureba kuwa
girgiza kai pinky tayi tace bana tunanin haka inhar zanga iyayena leema dogon numfashi
tasaki tace tabbas pinky kinyi babban kuskure gaba nake jiye maki mikewa tsaye tayi hade
da daukan handbag dinta tace babu wani kuskure danayi Kuma daga baya kwa dawo
Lagos din idan na haihu sai mudawo nan.
Tana gama fadan haka tawuce upstairs .
AJ kam tun a hanya yakira zuly yafada mata farin cikine yacika mata zuciya tuni taji
zazzabin yafara sauka dakuma wata damuwa
[10/12, 18:36] saudah: 📚 WAYASAN ASALINA 📚 SAUDAT IDRIS NOVEL 📕
PAGE 44

Tana shiga dakinta tayi wurgi da handbag dinta sannan tarage kayan jikinta kayan ta
tafara hadawa a dan Kit mai dan girma zay daici kaya kaman kala biyar haka tana gama
shirya komai tahaye kan gado!
Washe gari kamar yanda yace karfe bakwai tamai agidan su pinky yana shiga haraban
gidan taleko ta upstairs ta duba taga ko shine daman tariga tashirya gyalen kayan kawai
tadauka sannan tadauki handbag dinta da wayarta tasauko downstairs leema da mama
magajia suna zaune a parlor . Leema tashi tayi ta tari pinky tace wallahi jiya banyi bacci ba ina tunanin anya bakiyi
kuskuren yarda da uzurin captain ba kuwa murmushi pinky tasaki hade dacewa karki
damu nasan babu wani kuskuren danayi wajen taimaka ma wasu.

Sannan ta kwalawa me masu guga kira tace yadauko mata akwtinta a upstairs har
wajen mota su leema suka rakata akan zasu taho zuwa nextweek idan leema tagama
exams tunda ita pinky tagama bayan ansa akwatin ne abayan mota pinky tashiga baya AJ
Kuma yana wajen me zaman banza sannan driver dinshi . Daga musu Hannu sukeyi har sukabar haraban cikin gidan kai tsaye airport suka wuce
jirgin karfe takwas suka hau zuwa Lagos.
karfe goma suka isa Lagos suna sauka driver yazo yadauke su .

zuly kam tasa an shirya musu kayan breakfast tana jin horn din mota tafito dasauri
daga parlour suna parking AJ yafito takarasa dasaurinta tayi hugging dinshi pinky ma
fitowa tayi daga bayan motan tana kallon yanda zuly take ta shigewa jikin AJ juyar da
kanta tayi dan bazata jure kallon suba sabida zuciyarta wani zafi yake mata data rasa dalili. peck yakai ma zuly a kumatu hade da daukanta cak sannan yakalli pinky yace muje Bin
bayansu tayi zuciyarta nawani zafi har cikin parlorn suka karasa sannan yadire zuly
murmushi tasaki tace daga jia zuwa yau har nayi missing dinka kugunta yarike yana
murmushi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login