Showing 60001 words to 63000 words out of 66129 words

Chapter 21 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf

15 Jul 2025

1185

zagewa tayi tafara nuna ma captain kalar tata soyayyan Dan
bakaramin ruda shi tayi ba duk da yabata wahala sosai da safen amma sam bata nuna
gajiyawan taba saima kara nuna mai wani salon soyayyar takeyi tuni takara shiga cikin
zuciyar shi Dan yasan pinky tama zuly nisa dan zuly bata mai abunda pinky tamai ayau
din .

bayan sungama nunawa juna soyayya dakanshi AJ yadauki pinky yakaita har
bathroom in takaice maku dai tare masoyan sukayi wanka Dan pinky tacire kunyar shi da
takeji ajiya dan yanzu mijinta zata dage tarike .
Tawul yadauka yarufe mata jiki dashi hade da daukanta cak kamar wata baby yafito
da ita daga bathroom din yakaita har dakinta sannan ya direta yana tsakar mata
murmushi hade da kashe mata ido daya yace kinsan kedin sarauniya ce murmushi pinky
tasaki tace waceni in kwacewa sister sarautar ta batare daya bata amsa ba yace baby bari
inje inshirya OK tace mai hade da hura mai kiss .
Bayan fitan shine tashafe jikinta da mayuka masu sanya jiki laushi da kuma kamshi
sannan tafeshe duk wani lungu da sako nata da body spray da humra .
Bayan nan kuma tabude wardrobe tadauko wata hadaddiyar doguwar riga na atamfa
tasaka kallon kanta tayi a madubi taga yanda kugunta yafito sosai Tommy dinta ko kamar
bata cin abinci sai dukiyar fulaninta daya kara mata kyau acikin doguwar rigar murmushi
kawai tasaki sannan tazauna ta kashe uban dauri hade da zubo da gashin kanta har
gadon baya sannan takuma feshe jikinta da turaruka masu matukar kamshi tana
gamawa tadauko slifas tasaka shima kalar kayan kada kuso kuga yanda pinky tayi kyau
!

bude kofan dakin nata tayi tasauko downstairs daidai lokacin kuma AJ yashugo palon
tsayawa yayi ya kare mata kallo yace Masha Allah zan iya cewa nafi ko wane namiji
more mata masu kyau sannan yafara karasawa har inda take yasanya hannayen shi
tabayanta yace you r cutie I love you so so much baby murmushi tasaki sannan
tachanza murya tace I love more habibi.

Hannunshi yakai kan lips dinta yana zagayawa yace ina son lips dinki baby even ur
eyes suna kashe mun jiki dukan wasa takai mai a kirji tace kai habibi Kana fasa mun kai
dayawa fa captain yace bawani fasa kai yanzu dai kibani lips dinnan nashanye lipstick

dinnan da kika sa waro idanuwa tayi hade dacewa haba habibi daga mata kai AJ yayi
yafara kai bakinshi daidai saitin bakinta hannunta tasanya tarufe bakin tace rufa mun asiri
kada sister taganga da janbaki daria yayi sannan yace ina binki bashi kin yarda daga mai
kai tayi tace nayarda yanzu dai muje nasan sister Tana cen tana jiran mu . suna rike da hannun juna har suka karasa bangaren zuly!
]10/18, 15:49[ ﺓﺩﻮﺳ :ﺲﻳﺭﺩﺇ 📚 WAYASAN ASALINA 📚 SAUDAT IDRIS NOVEL 📕
PAGE 65

zaune suka tadda zuly akan kujera tana kallo dagowa tayi ta amsa sallaman sannan
tamike tsaye tana tsakin murmushi tace baby ina kwana AJ tsakin hannun pinky yayi
yakarasa inda zuly take yarike mata hannu hade dakai mata peck akan kumatu yace lafia
kalau wifey Kin tashi lahia lafia lau ta amsa dashi pinky dake tsaye tace sister ina
kwana amsawa zuly tayi sannan tace yaudai anan zamuyi breakfast AJ rike ma ko wacce
hannu yayi suka karasa dinning kuma yaja ma ko wacce acikin su kujera zuly tayi serving
nasu suna cin abincin suna hira suna daria har suka gama wani nishadi AJ yaji acikin
zuciyar shi yanda yaga matan nashi Sun hada kansu sosai yaji dadi dan a zuciyar shi har
cewa yayi yafi kowa saan mata dole ma ya matsa ma wancen tuzurun banzan yayi yayi
aure
Yauma atare suka kwashe kayan suka kai kitchen Dan AJ ma saida yataya su pinky
tana wanke kayan zuly tana dauraye wa tana bawa AJ yana goge wa sai yakife a haka
har suka gama sannan suka koma Palo yace basketball yau zaa buga bude baki zuly da
pinky sukayi atare sukace captain basketball kuma daga masu kai yayi yace yes duk cikin
motsa jiki ne ai bari inje inchanza kaya zuly tace baby ina muka ga kayan wani yin
basketball Daria AJ yayi yace kuje akwai kaya achan any color akwai yana gama fadan
haka yabar palon yana daria kallon juna pinky da zuly sukayi pinky tace captain wahala
kawai zay samu zuly Daria tayi .


acikin sati daya wata soyayya me karfi ne da shakuwa yakara shiga tsakanin pinky da
AJ kuma lafia lau pinky da zuly suke zaune sabida komi tare sukeyi .


dayake yau AJ zay koma dakin zuly bayan sunci abinci bayan isha pinky tamike tana
hamma tace bacci sister saida safe zuly tace yau bacci yahana mu hira tashi AJ yayi
yace muje in rakaki sannan yakalli zuly yace wifey 2min rike mata hannu yayi sukabar
dakin suna fita yadauketa cak suka wuce sashin pinky har bedroom yakaita sannan
yasanya hannayenshi acikin rigar ta yace baby zanyi missing wainnan shagwabe fuska
tayi tace nidai katafi saida safe girgiza mata Kai yayi sannan yace sai kinmun kiss zantafi
Hararar wasa ta watsa mai yace toh shikenan ashe dai kina son inkwana anan dasauri
takai bakinta cikin nashi sun dadai suna tsotsan bakin juna sannan daga baya pinky
tajanye bakin ta tace toh saida safe cweet dreams murmushi yayi sannan yakai mata peck a
kumatu sannan yafita yawuce sashin zuly .

Bai tadda ita a palo ba kawai sai yawuce bedroom daga ita sai yar karamar rigar
bacci me sharashara gashi sai wani kamshi take zubawa karasawa yayi har inda take
yarike mata kugu yasanya kanshi ajikin wuyanta yana shakan kamshin jikinta
]10/19, 14:33[ ﺓﺩﻮﺳ :ﺲﻳﺭﺩﺇ 📚 WAYASAN ASALINA 📚 SAUDAT IDRIS NOVEL 📕
PAGE 66

washe gari tun safe leema takira pinky awaya tace mata zata zo shiyasa bayan Sun
gama breakfast takoma sashinta tashiga daura ma leema abun motsa baki idan tazo
tana kitchen taji sallamar leema dasauri tafito daga kitchen din ta tare ta suka rumgume
juna leema bin pinky tayi dakallo tace kinga yanda kika kara kyau kuwa lallai na yanda
captain ya iya kiwo Daria pinky tayi tace hmm kanki dai akeji ya mama fa leema tace
tana gaida ki ciwon kafa yadame ta kwana biyu pinky tace Allah sarki mama na .
Aiko zangaya ma habibi sai muje mu dubo ta leema tace lallai kam abu ya kankama
sannnan tasamu gu tazauna pinky tace ina zuwa komawa kitchen tayi ta dauko mata
abun motsa baki takawo mata sannan itama tasamu gu tazauna .

Leema tace daga gidan su ammi nake ma pinky tace Allah sarki ammina nayi kewarta
sosai daidai lokacin AJ yashugo palon Faisal nabiye dashi abaya shi AJ yace aa kice dai
yau muna da manyan baki murmushi leema tayi hade da gaidashi sannan takalli Faisal da
ya tsira mata ido pinky tashi tayi tawuce kitchen tadawo rike da trey ta ajiye agaban
Faisal sannan takoma kusa da AJ tazauna shikuma yajanyota jikinshi yace Allah dai
yakama ku Daria Faisal yayi yace kasan Allah bansan leema zata zoba AJ kallon pinky
yayi yace kin yarda da maganar da nagaya maki Faisal da leema soyayya sukeyi Daria
tayi tace haba no wonder yau aka kirani akace zaa zo leema tace wlhi banson Sherri AJ
yace kadai dage kayi aure tunkan leema ta gujeka danka fara zama tuzuru Daria gabaki
dayansu suka kwashe dashi sannan pinky tadan rada ma AJ magana a kunne tace bari
muje bangaren sister su gaisa da leema OK yace sannan yasaketa tamike tsaye tace
leema muje ku gaisa da sister tashi tayi suka bar palon bayan fitan sune Faisal yace
abokina naga sai wani fresh kakeyi gaskiya auren nan ya karbe ka harfa dawani kiba ka
kara daria AJ yayi yace angaya maka mata biyu wasa ne Faisal yace nafa fara tunanin
auren mata biyu daria AJ yayi yace toh wlhi baka isa ba ai leema Kadai ta ishekaa trust
me .

Bangaren zuly suka karasa a Palo ma suka tadda ta ita da me aikinta suna hira tana
ganinsu tamike tsaye fuskanta dauke da faraa tace aa bakuwa mukayi ne pinky tace wlhi
sister tace nace Bari tazo kugaisa zuly juyawa tayi takalli me aikinta tace je kitchen
kidauko abun motsa baki sannan tajuya suka gaisa da leema me aikin ne takawo abun
motsa baki sannan tafice daga palon nan suka fara hirar dunia .


Sai yamma likis Faisal da leema suka tafi .

AJ dake rike da hannun pinky yace kinsan wlhi naji dadin muamallan Faisal da leema

saidai yakamata takoma gida kafin manya su shiga cikin maganar pinky tace nima
tunanin dana yi kenan dazu zan mata maganan insha Allah yau a bangaren pinky aka ci
dinner sai sha daya su zuly suka tashi suka wuce pinky tarufe kofan ta .


Duk wani Kulawa AJ yana bawa pinky da zuly Dan so dayawa har mance wa sukeyi su
kishiyoyi ne a haka har auren su yakai wata daya da sati biyu .

kamar yanda yasaba idan yana dakin pinky sai yaje yabuga ma zuly daki haka
yauma yayi saida yabuga mata kofa sannan yawuce masallaci saidai abunda yabashi
mamaki bai wuce ganin zuly bata tashi ba dan idan ta tashi tana kunna wutan Palo
dana bedroom kara buga mata kofan yayi nanma yaji shuru abunda yatada matsa hankali
kenan sunanta yafara kira da karfi amma shuru a rikice yakarasa bangaren pinky yace
yana tunanin zuly batada lafia Dan yata buga mata kofa shuru hankalin ta atashe tabiyo
bayanshi bangarenshi yanufa yadauko extra key din dakin zuly sannan suka karasa
yasanya key yabude kofan palon atare suka shiga cikin palon pinky takunna wuta AJ
yayi upstairs dasauri yana kiran sunan Zuly amma shuru pinky ma bayanshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login