Showing 51001 words to 54000 words out of 66129 words

Chapter 18 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf

15 Jul 2025

1183

haka yatada motar sukabar
wajen juyar da kanta tayi gefe Tana ta kumbure kumbure har suka karasa gidan sadiq
abakin gate sukayi horn megadi yawangale masu gate suka shiga samun waje yayi yafaka
motar hade dacewa idan kingama ki amshi wayan sadiq ki kirani banza tamai takai
hannunta tabude murfin motan tafita tana kumbure kumbure sadiq ne yafito daga parlour
AJ yana ganinshi yasauko yakarasa suka gaisa hade dacewa idan pinky zata tafi
yakirashi zay dawo yadauketa harararshi pinky tayi tace wallahi nagama shiga motarka
batare daya ce mata komaiba yama sadiq sallama yashiga motarshi yatafi.

Atare suka shiga parlorn anwar dake wasa yana ganin pinky yatashi dagudu yana
oyoyo mummy ita kuma taware hannayenta tana my boi oyoyo fadawa jikinta yayi ita kuma
tadaukeshi suka karasa cikin parlorn tasamu gu tazauna hade dacewa auntie ina wuni
hajara tace lafia kalau Ashe dagaske dai zakizo sadiq yace aikuwa gata tazo Dan abokin
fadan tanema yakawo ta Daria auntie hajara tayi tace amma little bakida kirki ko kice
yashugo turo baki pinky tayi tace ni wallahi bama dason raina yakawo niba takura mun
yayi kuma yama riga yawuce ai sadiq yace ai Zay dawo anjima sai kiyi girki dashi pinky
tace wlhi nidai nikadai zankoma tunda ba aurena yakeyi ba balantana yaringa shiga
harkata.
Good morning fan's
]10/16, 11:02[ ﺓﺩﻮﺳ :ﺲﻳﺭﺩﺇ 📚 WAYASAN ASALINA 📚 SAUDAT IDRIS NOVEL 📕
PAGE 56

Mikewa tsaye pinky tayi tace auntie me kika tanadar mun auntie hajara tace pancakes
nayi da donut sugar.
rike hannun anwar tayi suka wuce kitchen .

bayan magrib sadiq yakira AJ awaya aiko baa jima ba sai gashi har cikin parlor sadiq
yakaishi shikuma sadiq yakarasa dakin hajara yakirata sannan yace little kishirya kizo
kutafi waro idanuwa tayi tace yaya fisabillahi yanzu saida kakira bakin mugun nan hararar
wasa yawatsa mata hade dacewa kinsan dai in baki bishiba niba kaiki gida zanyi ba kuma
ammi takirani tace leema nagida tana jiranki wai takira wayarki akashe kara turo baki tayi
tace badole aji wayata akashe ba tunda Dan iko yakarya SIM din ai wallahi saiya biyani

danba yarda zanyi ba auntie hajara da sadiq daria sukayi hajara tace kiwa Allah kada
kimai rashin kunya kinsan dai kubiyu Zaku tafi sai kibishi a hankali mikewa pinky tayi hade
da yafa gyalenta tadauki handbag dinta tayi waje dasauri hajara ta tashi tace little
rigima bayan Sun gaisa da auntie hajara ne suka rakasu har wajen mota suka tafi . Juyawa AJ yayi yadan Kalli pinky yace baki iya gaisuwa ba kenan naga alaman sai
ammaida ke islamia turo baki tayi hade dacewa wallahi nidin ba jahila bace dan kabar
ganina haka haddar AL Qur'ani ne akaina murmushi AJ yayi hade da girgiza kanshi yace
Ashe kinsani kike take sani aiko me ilimi bazayyi abunda kika aikata ba .
Banza tamai Dan tasan tabiye mai zay iya bata mata zuciya shikuma har cikin zuciyarshi
takalarta fada yakeson yayi amma tayi banza dashi saida suka kusa da gidan su pinky
yace dazu abba yagaya mun wai bazaki aure niba babu damuwa daman ni zuly ta isheni .

Dan daman kedin sai daidai dake .
soya shirye shiryen biki hararar shi pinky tayi tace ba matsalar ka bace daria yayi yace
OK ba Matsala ta bace kam .
Suna zuwa bakin gate yayi horn megadi yawangale masu gate din suka shiga yana
parkin pinky tayi saurin bude murfin mota tasauka hade dacewa mugu dai baiji dadin halin
saba zuly Tana fama dakai Tana gama fadan haka tayi saurin shigewa parlour murmushi
yasaki hade da girgiza kai. tana shiga parlor tazube akan kujera tana maida numfashi ammi tace ke lafiyanki
kuwa girgiza kai pinky tayi tace wallahi ammi ki kira captain kigaya mai yakawo mun
wayata ammi tace garin yaya wayarki taje hannunshi turo baki pinky tayi tace shiya kaini
gidan yaya amma bada son raina nabishi ba murmushi ammi tayi hade dacewa tsakanin
kune ni meye nawa aciki kitashi kije leema tana dakinki tana jiranki daukar handbag dinta
tayi tawuce tana kara cewa wlhi ammi kigaya mai yakawo mun wayata?

su mimi cikin satin da muke suka dawo daga skull
kuma sosai suka ji dadin auren pinky da AJ Dan sudai daman suna sonsu tare.

mami kam kamar wancen lokacin komi nakayan lefe dana gani inaso duk a Dubai tasa
akayi order dinsu .
zuly kam ana kano Dan AJ dakanshi yakaita kano taje tagaida su hajia .

hajiyan zuly saida tagama jin labarin komai sannan tace zancen banza kenan ina gadai
zulaiha keba Mace bace tayaya Mace dake zakice wai kina son mijinki ya kara aure
auren ma kuma karuwa zuly dai ita dukar da kanta tayi batace komai ba Dan batada abun
cewa hajia tace toh bazan bari ina gani ahada yata kishi da karuwa ba sam baki gado
hali naba .
Inbanda rashin hankali irin naki ina kika Taba ganin mata tabawa mijinta goyan bayan kara
aure mtsw ni tashi kiban waje mara hankali kawai .
Hawaye zuly tafara yi tace hajia dalilin farida fa naga jinina adunia.
]10/16, 12:25[ ﺓﺩﻮﺳ :ﺲﻳﺭﺩﺇ 📚 WAYASAN ASALINA 📚 SAUDAT IDRIS NOVEL 📕

PAGE 57
hajia tace ke gafara cen ina maki gata kina iskanci zuly tace nidai hajia bana son kiyi
komai adduar kawai zaki mana Allah yahada kanmu tabe baki hajia tayi tace naji .

ammi tun daga maiduguri ta dauko me gyaran jiki kada kuso kuga yanda pinky takara
kyau fatar nan tata tayi fess sai kace fatar jarirai .
Magungunan mata kuwa dana gyaran HQ tun daga sokoto ammi tasa aka hado
magunguna .


duk da har yanzu pinky batasan wanda abbanta yazaba mata ba amma tasa a ranta
koma wanene zata zauna dashi tunda yanzu ta fahimci mutuncin mace dakin mijinta .


Ammi fridge taje tadauko magani ta dawo tamika ma pinky dake zaban wainsu
materials yamutse fuska pinky tayi tace kai ammi wlhi maganin nan dacin balai ne dashi
hararar ta ammi tayi tace ni ansa gata nake maki maza kishanye sannan takalli leema da
faiza tace akwai kayan daza akawo anjima leema sai kije ki anso zanbaki address din Faiza
ke kuma kibiyoni daki tashi Faiza tayi tabi bayan ammi pinky tace sai wani maganin mata
ake bani alhalin ko mijin dazan Aura bantaba gani ba daria leema tayi tace badai
kinbarwa abba zabi ba nasan captain yanacen shida matar shi suna shan soyayya tuni
pinky taji zuciyarta namata wani zafi .


Yauda yamma aka kawo kayan lefe dozen goma sha biyu kuma ko wanne cike yake da
kaya masu sadan gaske da motar da aka kawo lefen har da ita duk na amarya ne .



pinky data gama kallon kayan tace wane irin mijine abba yazaba mun haka me kudin
gaske wani lefene harda sabuwar mota faiza tace koma wanene ranan daurin aure kya
ganshi ni bari intashi inshirya Dan teddy yana kan hanya pinky tace toh sannu uwar son
miji nima dai nakusa auren nan nafara shan soyayya leema tace idan kuma tsohone
yaza kiyi tsit pinky tayi Dan babu abunda ta tsana sama da ache ta auri wani tsoho .

a bangaren su AJ kam shiri sosai akeyi duk da bawani events zaayi ba walima kawai zaayi
duk wainsu frnds dinshi dana waje dana gida saida yakai musu IV.

Faisal dake kan bayan mota a zaune yace Allah Yakama ka AJ yace yakamani ame
Daria Faisal yayi yace gashi tun baaje ko ina ba Zaka kara aure kuma ma da crush dinka
tsaki AJ yaja yace kaidai banza ne ai gwanda ni namayi auren kaifa haryau bakayi ba
kazama tuzuru Daria Faisal yayi yace gab nake da aure insha Allahu .

AJ motar shi yama key yashiga yace nina tafi Faisal yace OK sai mun hadu ranan
daurin aure .
Jan motarshi AJ yayi yabar gidan kai tsaye gida yawuce zaune ya tadda zuly dasu mimi
suna ganin dinkunan dasuka anso awajen tailor zuly tana ganinshi tasaki murmushi tace
baby sannu da zuwa yauwa yace sannan su mimi ma suka mai sannu zama yayi akan
kujera su mimi tashi sukayi suka wuce upstairs . Zuly karasawa tayi tafada jikin AJ tace baby Kasha wuya ko murmushi yasaki hade
dasa hannunshi acikin gashin kanta yace ina sonki dayawa wifey Allah yabar mu tare ke
wata bangare ce tajiki na sabida kedin Mace tagari ce murmushi zuly tasaki tace nagode
sosai baby da yabawarka . ]10/16, 13:04[ ﺓﺩﻮﺳ :ﺲﻳﺭﺩﺇ 📚 WAYASAN ASALINA 📚 SAUDAT IDRIS NOVEL 📕
PAGE 58


Ranar sati dinbin jama'a suka sheda auren captain alamin junaid da amaryar sa farida
tahir ruma.
Inda yatara manya manyan jiga jigan Nigeria dama na kasashen waje duk wani meji
dakudi a Nigeria saida ya halalci bikin mutanan biki me cike da din bun tarihi .

AJ sai gaisawa da mutane yakeyi ana tayashi murna .
Leema ce tashugo dakin da pinky take tare da kawayenta tace Masha Allah an daura
gaban pinky ne yawani fadi batasan sanda tafashe da kuka ba tafara tunanin AJ tuni taji
tana son kara sashi a idonta kafin akaita gidan mijinta .
Ammi ce tashugo dakin tace leema kushirya ta yanzu ango zasu iso dashi da abokanan
shi toh leema tace hade da fara buda tana rera wakar amarya haushi ne yakama pinky
faiza tace amarya menene na kuka tunda an riga da andaura banza dasu tayi sannan
leema Tamika mata wani leshi tace gashi kisa ansa pinky tayi tasaka kayan aiko sosai
suka zauna mata ajiki sai sheki ko takeyi mamz ce ta zauna ta tsantsara mata kwalliya
tuni pinky tachanza kamanni takuma kara kyau saida aka gama mata kwalliyan aka
shiryata tsaf sannan auntie hajara tashugo tace frnds din groom fa sunzo suna falon abba
.
tashi sukayi dikansu suka tsanya pinky a tsakiya hade da rufe mata kanta dawani gyale
kalar leshin .
Falon abba suka nufa abakin kofan sukayi sallama abokanan ango suka amsa suka
zuba ma kawayen amarya ido Faisal kam idonshi nakan leema tun da suka shugo kujera
daban suka zaunar da pinky sannan suka gaggaisa da abokanan ango Faisal

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login