Showing 30001 words to 33000 words out of 41435 words

Chapter 11 - NAMIJIN DARE Hausa Novels Complete.txt

ba, sai ya tashi da sauri jin kiran salhar azzhar, al'wala yayi ya wuce masallaci, bayan idar da sallar kuwa, ya daɗai a zaune yana addu'o'in Allah ya bayyana Ma'u cikin aminci......
Da yamma kuwa da Daddy ya dawo daga office, nan yake wa Suraj faɗa akan meyasa bai biyosa office ba, tunda yanzu kana hutu kan ya koma ai sai ya riƙa zuwa yana taya shi aiki..
Cikin ladabi suraj yace

"wallahi Daddy yau ɗin ne nake jina wani kala, gashi kuma ɗazu kawu Salisu yake sanar dani ƴan kidnaping sun ɗauke Husnah.."

"Subhanallahi!! Kaji baƙaƙen mugayen ko, Allah ya mana katangar ƙarfe dasu, Allah Ubangiji ya mana maganinsu.."

Suraj yace "Ameen ya Allah.."

Kai tsaye Daddy kawu Salisu ya kira bayan sun tattauna akan abun, sai Daddy yace "indai har sun kira to kuyi min magana dan Allah.."
Kawu Salisu yace
"Allah yasa to su kira yau.."
Daddy yace "ameen.."

Ɓangaren inna kuwa ta shiga tashin hankali dan bazai misaltuba, Ko abinci ta kasaci, sallah kaɗai ke tadata, amma ko ƙwaƙwaran magana bata iya yi, sai Allah da take kaiwa kukanta dan shi kaɗai zai kawo mata mafita acikin lamurran ta.....
★★★
Ma'u kuwa tun tana kukan har ta gaji, bacci yayi awon gaba da ita anan inda take a durƙushe, shi kuwa Haidar dake zaune yana kallon ta, ji yake zuciyar sa tana ƙuna sosai, musamman idan ya tina yadda Ma'u take cemai, bata sonshi, wani take so, kuma ya fita daga rayuwar ta, sai yaji kamar ya shaƙe kansa ko ya huta....
Duk wani kalar hukunci da ya shirya yiwa Suraj, sai yaji gabaki ɗaya hukunci ya mai kaɗan, dan duk shine silar sa shi cikin wannan yanayin..
Ɗaukar Ma'u yayi ya kwantar da ita kan bed ɗin, yadda take turo baki alamun shagwaɓa take ji, sai hakan ya matuƙar birge shi, ƙura mata ido yayi yana kallon leɓen nata da suka fi komai jan hankalinsa, yadda ya shagala da shauƙin kallon kyakkyawar surar ta, bai san lokacin da ya fara kissing ɗin bakin ta, shashshafata yake ta ko ina, yayin da yake ƙara dulmiya cikin shauƙin ƙaunar ta da kuma tsantsar sha'awar ta...
Cikin bacci Ma'u take jin wani baƙon yanayi a tattare da ita, ƙara shigewa jikinsa tayi, tana ƙara banƙaro masa ƙirjinta, farkawa tayi da sauri kamar ance ta buɗe idonta, kawai sai taga Haidar a kanta yana ƙoƙarin yin sex da ita, sunan Allah ta fara kira, haɗe da sakin a'uziyyah da ƙarfinta, sannan ta fashe da wani marayan kuka.......
Lallashinta haidar ya fara yana cewa
"Haba Ma'u meye haka ɗin! Yau ni kike neman tsari dani, sai kace kinga shaiɗani..."?
Cikin kuka Ma'u tace
"Wallahi Haidar kai kafi shaiɗanin ma! Inba haka ba mai na maka da ka'adabi rayuwa ta, ka rabu dani mana, ka mai dani gidan mu, kuma kabarni in auri Suraj shi nake so yanzu.."
Haidar da yakai ƙololuwar fusata, yanayin sa da kamanninsa gabaki ɗaya sun sauya, saboda ɓacin ran da yake ciki, tashi yayi yabar mata ɗakin dan muduk ya cigaba da zama kusa da ma'u, to zata cigaba da ce mai Suraj take so, shi kuma bazai iya jurar haka ba, gwara ya fita yabar mata gurin gaba ki ɗaya.....

Ma'u kuwa da taga ya fita, haɗa kanta tayi da gwuiwa ta cigaba da rera kukanta....
Washe gari kuwa da safe, Ma'u koda ta tashi bata ga Haidar ba, gashi tana so tayi al'wala tayi sallar asuba, sai dai bata ga ruwa ba, bare kuma taga bayin da zata shiga.....
A fili ta furta
"Allah yasa ma yanayin salsallar
Ta faɗa tana hararar ɗakin sai kace shine Haidar ɗin,
_niko nace kai Ma'u karki yiwa Haidar ɗin mu sharri, dan kinga yana sonki_ 😏🏃‍♀️
tana cikin wannan tunanin, sai taga kamar an ajje ruwa a kusa da ita, tashi tayi ta dauki ruwan, waige waige ta fara, nan taga wata ƙofa ta buɗe, shiga tayi ba tare da taji tsoro ba, dan yanzu lamarin Haidar ya daina bata tsoro, koda ta idar da sallar kasa yin ko wacce addu'a tayi, kuka ta saki dan shi kaɗai ne take yi a halin yanzu taji ɗan sauƙi, komawa kan bed ɗin tayi tana cigaba da kukan ga wata uwar yunwa da take cinta, tana cikin wannan kukan ne taji an dafa ta da sauri ta juyo, ganin haidar ne yasa ta mai da kanta yadda yake, tana cigaba da abinda take...
Ɗaukar ta cimak haidar yayi ya ɗora ta akan cinyar sa, cikin son rarrarashinta yake mata raɗa a kunne
"Pls kiyi shiru kinji! Kina so na maida ki gida ko.?"
Ɗaga kai Ma'u tayi da sauri alamar tana so..

"Ok!! Indai kina so to ga abinci nan ki cinye duka, sannan na maidaki gidan ku.."
Bata abincin yake a baki, Ma'u badan tana so taci ba take ci, saidan kawai ya maidata gun innarta, bai barta ba Saida yaga zata yi ame sannan ya ƙyale ta, tashi Ma'u tayi tana cewa..
"Tunda na gama ci kazo ka maidani.."
Shiru ya mata haɗe da zuba mata ƙwala ƙwalan idanuwan sa, ƙara maimaita masa abinda tace Ma'u tayi, Saida yaja numfashi sannan yace

"Zan maidaki! Amma sai kin yarda da sharuɗɗa biyu.."

Ma'u tace "ina jin ka faɗe su naji.."

"Sharaɗi na farko shine! Dole zaki daina shan maganin da inna take baki, saboda cikina dake jikin ki kar ya zube, na biyu kuma shine, dole sai kin min alƙawarin zaki rabu da Suraj..."
Jin haka da Ma'u tayi yasa ta Sandare a tsaye, ta rasa ma mai zata ce wa haidar, cikin tashin hankali Ma'u ta furta a fili,

"Ciki.!! Ciki fa kace gareni haidar,? Kuma waima naka..? Na shiga uku ni Ma'u.."
Ta faɗi haka tana ɗora hannunta a kanta🙆‍♀️......................✍️







[6/18, 11:04 AM] Matar Khamis,: Masha Allah Allah ya biya Haidar kano kona mun rai haba irin wannan naci inaga suraj shine maganin ka


[6/18, 11:06 AM] Matar Khamis,: [6/18, 10:17 AM] Haskenah: Ikon Allah waikam haidar meyake nufi ne kam wlh karya yake baison ma' u dayanasonta baxai hanata aureba baxai aureta ba saide yake kulawa da ita koda wasu mugayen mutane xasu cutar da ita shikuma sai ya ankarar da ita Amma kwatakwata. Narasa gane meyake nema awajen ma'u tinda duk abinda yake nema ai yasamu sai yarabu da ita🤨🤨 jinjina gareki uwar gida kuma Amarya agidan Mr khamis fatan alkhairi fatan nasara agareki muna fatan Allah yabaki ikon gama wannan littafin cikin koshin lfy Allah yakara basira Allah yakara nisan kwana Mai albarka👌👌


[6/18, 11:05 AM] Matar Khamis,: Ameen ya Allah
[6/18, 11:06 AM] Matar Khamis,: [6/18, 10:43 AM] +234 813 069 6464: Allah yakara karfin ido


[6/18, 10:54 AM] +234 906 547 6395: Haidar sorrynka fa ma'u ta dena sonka dama zalunci baya dorewa Allah y kara basira mrs khamis suraj Allah y baka nasara wlh ina karantawa kamar kar page din y kare hk nakeji😍✌🏻


[6/18, 11:50 AM] Matar Khamis,: [6/18, 10:54 AM] +234 906 547 6395: Haidar sorrynka fa ma'u ta dena sonka dama zalunci baya dorewa Allah y kara basira mrs khamis suraj Allah y baka nasara wlh ina karantawa kamar kar page din y kare hk nakeji😍✌🏻


[6/18, 11:41 AM] Fateemah Adam: Topah wata sabuwa azzalumi shine kasaceta to Allah yanaganinka munafiki insha Allahu saura kiris muga bayanka domin ruwa batsaran kwando bane matar khamis munayinki over Allah yabarmu tare yahadamu a aljannah yakara soyayyarki azuciyan khamis



[6/18, 11:48 AM] Ummu Khalid: Lallai zalinci haidar yayi yawa😭 To ta Allah ba taka ba!!! Shin Mai haidar ya ke son ai watar wa akan Suraj? Da ya ke wani bibiyar sa ? Allah sarki 😢 innah da " Yan gidan su mau .shin gidan su Suraj zasu bar shi ya auri ma u ko sai an Kai ruwa rana! Matar khamis Allah ya Kara basira👍🏾



[6/18, 11:55 AM] Matar Khamis,: [6/18, 11:39 AM] Ummu Khalid: Shin za a ganai caiwa haidar nai ya sacai ma u kuwa? Lallai so makaho Suraj wato har da boyai Ana kashai Mata samari!!! Shin wani irin mataki haidar ya ke son dauka akan 1 Suraj 2 ma u 3 kawu salisu ( Mai naimo malami da kawowa) Ina labarin aljani Abokin haidar Mai tona Masa asiri! Matar khamis Allah ya Kara wa rayuwa Albarka muje zuwa😄🥰👍🏾


[6/18, 11:41 AM] Matar Khamis,: Ameen ya Allah
[6/18, 11:57 AM] Matar Khamis,: Masha Allah Allah ya biya Haidar kano kona mun rai haba irin wannan naci inaga suraj shine maganin ka


[6/18, 12:44 PM] Matar Khamis,: [6/18, 12:27 PM] Marichou: Haidar ka zama sorry🤪🤪🤪 Ma'u dai ta dena sanka😜
Kuma insha Allah☝️ sai ka rabuda ita, han'a kujimin aljani mai nacin tsiya🤭👉 bari nai shiru kar ya jini🤣🤣
Allah ya kara basira da zakin hannu Aunty


[6/18, 12:36 PM] Sadiya: Sis gaskiya inajin dadin wannan lbr naki sosai kuma ina ilmantuwa Allah ya saka da alkhairi


[6/18, 12:39 PM]
Ummulkairi: Inayimiki matar khamis💯Allah yakara basira
[6/18, 2:48 PM] Matar Khamis,: Tofa jama'a me Wannan mugun yake nufi daya sace ma'u?wato kagane cewa Sooraj yafi karfika shine ka bullo ta wannan haryar,to Aradun Allah Sai karabu da ita.itama yanzu Bata sonka kaje kanemi Aljana 'yaruwarka Dan Rainin hankali kawai.Matar khamis gdy trillion Allah ya biyamiki dukkan bukatunki na Alkhairi,inayinki over Wallahi.

[6/18, 6:28 PM] Matar Khamis,: [6/18, 3:14 PM] +234 706 058 4513: Shi zalinci ai baya dorewa

Matar khamis Allah ubangiji ya kara basira da nisan kwana mai albarka
[6/18, 5:43 PM] Maman Samhat: To masha Allah littafi yana tafiya yadda yakamata Allah ubangiji yataimakeki yakareki
[6/18, 5:45 PM] +234 901 266 9279: allah yasaka mrs khamis munajin dadin littafin sosai allah kara zakin hannu










*More comment*
*More typing*
*Pls share*













~MATAR KHAMIS CE 🥰💃~


[6/21, 10:06 AM] Matar Khamis,: 👄👄👄👄


*NAMIJIN DARE*
_aljanin soyayya_✍️



```story and writing```



*by*
*_ummy mrs khamis_*
09137879957


________________________________________________________________________________


*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚

_(Domin Marubuta Mata)_

✨(W.W.A)✨


https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/




*short story*



*TSOKACI* :
```Wannan lbri ne ƙirƙirare ban yishi dan wata ko wani ba idan yayi kaman ce ceniya da rayuwar ka/ki afuwan akasi aka samu💁‍♀️```



```bissimillahir rahamanur rahim```



*_dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah ( s w a ) aminci da tsira su tabbata ga Annabi Muhammadu {s.a.w}_*



______________________________________



SADAUKARWA!!

ZUWA GA DUK MASOYA NA🥰💃




*bissimillahir rahmanir rahim*


___________________________________________________






*49 &. 50*








________________"Dan girman Allah Haidar ka taimaka, ka cire min cikin nan, wallahi bana son shi, na tsane shi.."

Maimakon yaji haushin ta, saima dariya da ta bashi irin yadda ta ruɗe tana roƙonsa, tashi yayi tsaye yana cigaba da dariyarsa yace

"Ah wannan baki shirya zuwa gida ba.."
Ya faɗa yana barin ɗakin, ita kuwa Ma'u durƙushewa tayi anan gurin tana rusa kukanta, wani abin baƙin cikin ma sai ta tuna wai tana da cikin Haidar al'jani, ko taya zata haifi ɗan al'jani, oho....


Wasa wasa Saida akayi tsawon kwanaki uku, shiru ba Ma'u ba labarinta, tun suna tsumayin za'a kira su ace anga Ma'u ko a mace ko a raye, amma shiru kake ji, hakan ya matuƙar ɗagawa inna hankali, haka duk wani masoyin inna ko Ma'u ya shiga damuwa, saide roƙon Allah kawai da suka dage suna yi....
Hatta Suraj malamai ya sanya suyi saukar alƙur'ani mai girma, da nufin indai Ma'u tana raye Allah ya bayyana ta.....
Dan shima ya damu sosai kullum yana Hanyar zuwa batsari, yau kam da yaje ya samu jikin inna sai a hankali, ɗauko ta yasa akayi aka kawo ta wani babban asibiti, dake cikin garin katsina ana kula da lafiyar ta...
Momy da Daddy ma suma suna iya bakin ƙoƙarin su wajen kula da inna, dake kwance a asibiti, yayin da su kawu Salisu suke batsari suna jiran tsammanin ganin ta inda za'a ce anga Ma'u.....

Yau Suraj a gajiye yake kasancewar, yadda yake faman zirga-zirga daga batsari zuwa cikin Katsina, Da wuri ya gama dukkan wasu al'adu da ya saba yi in zai kwanta bacci, kwanciya yayi zuciyar sa cike da tunanin Ma'u a fili ya furta
"Allah sarki ko kina cikin wani yanayi a halin yanzu..?"

"Tana cikin aminci.."
Daga bayan sa yaji an bashi amsa..
Juyawa yayi da sauri, idanuwan sa suka yi mai tozali da wani saurayi fari tas kyakkyawa, farinsa har ɗaukar ido yake, ga manyan idanuwa da suka kasance fari fes, bakin idon sa kuwa, duk iya dauriyar ka baza ka iya haɗa ido da Haidar ba, haƙiƙa Haidar kyakkyawane ko acikin al'janu ba kamar sa...
Cikin murmushi ya ƙara so kusa da Suraj yace
"Nasan zuciyar ka cike take da tambayoyin cewa wanene Ni koh, to na hutar dakai ba sai ka tambaya ba, Ni suna na Haidar kuma nine mijin Asma'u, wacce kake so ka aura, fatan ka fahimci abinda nake gaya maka..."

Shiru Suraj yayi yana ɗan nazarin sa, tashi yayi zaune haɗe da jingina bayan sa da a jikin filon, sama da ƙasa yake ƙarewa Haidar kallo, yayin da yake jin wani kishi a tare dashi, musamman da yaji Haidar na iƙirarin cewa, Ma'u matar sa ce, basarwa yayi haɗe da sakin murmushi yace..

"Dama Husnah tana da wani mijin da ya wuce ni kuma, ai a sanina dai nine mijin da zata aura, kuma ina da tabbacin Itama tana sona sosai, kuma insha Allahu nine uban ƴaƴan ta.."
Suraj ya ƙare maganar yana shafa Sajen sa, haɗe da sakin ƙayataccen murmushi....

Tsuke fuska Haidar yayi, ganin kamar Suraj yama raina mai wayo, cikin isa da taƙama ya cemai

"Kasan waye ni kuwa!"

"Uhmm!! Nasan waye kai mana, ka wuce wani bawa daga cikin bayin Allah.."

Haidar kuwa da ya matuƙar fusata, da halin ko in kula ɗin da Suraj yake nuna masa, gashi nan dai sai yin wani abu yake kamar baisan komai ba, yazo masa a yanayin da indai ba al'jani ba, babu mai irin wannan yanayi, amma shi Suraj nunawa yake ko a jikin sa, cikin ɓacin rai haidar ya soma magana,

"A dah kan inzo wajen ka, nayi tinanin zaka fahimce Ni kasan meye matsala ta, ashe kaima daƙiƙi ne kamar sauran wasu mazan da suke Son auran Ma'u, to Ni ba wai nazo bane dan muyi gardama da kai, ko wani abu daban ba, nazo ne dan in maka kashedi, da kuma baka shawara akan tun lokaci bai ƙure maka ba, to ka janye auren matata da kake son yi, idan kuma ba haka ba, to na rantse da girman Allah saina lahanta ka, na ɓatar da kai acikin wannan duniyar, sai ka yi da nasani kasancewar ka acikin wannan rayuwar, kuma ka sani! Ma'u tana gurina ina kula da ita cikin aminci, muduk kana so in dawo da ita, to kabi shawarar da nazo maka da ita..."

Suraj kuwa da yake kallon Haidar yana murmushi, tashi tsaye yayi! Saida yayi taku uku zuwa huɗu, sannan ya ƙaraso kusa da Haidar, cikin isa da taƙamar sa irin ta bil'adama yace

"Haidar ko kace min! To ni zan baka umarni mai cike da gargaɗi, kuma ya zama dole kabi wannan umarnin da gargaɗin da zan baka.....
Saida Suraj yaja numfashi sannan ya cigaba da cewa

"Na baka nan da kwana biyu! Kayi gaggawar dawo min da matata, dan ina son muyi auren mu akan lokaci, idan kuma baka dawo min da Husnah ba, to Wallahi cikin yardar Allah, sai kayi da nasanin addabar rayuwar husnah da kayi, tunkan lokaci ya ƙure maka, to kayi gaggawar dawo min da matata..."

Wata razananniyar tsawa Haidar ya dakawa Suraj, wanda Saida wayata ta suɓuce da har zan gudu amma sai na dawo, nace ai indai da Suraj to Haidar saide ya ganni ya barni, 🤗✍️

Shi kuwa Suraj ko a jikin sa saima kauda kansa da yayi gefe yana cewa

"Zaka iya tafiya! Dan ina son in kwanta na ɗan huta, kaga gobe sai ka dawo mu ƙarasa maganar koh.."

Cike da mamaki Haidar yake kallon sa, a ransa kuwa ayyana ƙarfin halin Suraj yake, kwata kwata basirarsa toshe wa take, a duk lokacin da yake kimtsawa Suraj wani tuggun, to wai shin mai ma Suraj ya taka ne yake jayayya da al'jani..

Ɓacewa Haidar yayi zuciyar sa cike da baƙin ciki, da alwashin yiwa Suraj lahanin da bazai taɓa moruwa ba...........✍️





_Wllhi comment ɗinku yana min kaɗan fa😣👩🏼‍🦯👩🏼‍🦯_








*MORE COMMENT*
*MORE TYPING*
*PLS SHARE*












~MATAR KHAMIS CE 🥰💃~
[6/23, 8:17 AM] Matar Khamis,: 👄👄👄👄


*NAMIJIN DARE*
_aljanin soyayya_✍️



```story and writing```



*by*
*_ummy mrs khamis_*
09137879957


________________________________________________________________________________


*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚

_(Domin Marubuta Mata)_

✨(W.W.A)✨


https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/




*short story*



*TSOKACI* :
```Wannan lbri ne ƙirƙirare ban yishi dan wata ko wani ba idan yayi kaman ce ceniya da rayuwar ka/ki afuwan akasi aka samu💁‍♀️```



```bissimillahir rahamanur rahim```



*_dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah ( s w a ) aminci da tsira su tabbata ga Annabi Muhammadu {s.a.w}_*



______________________________________



SADAUKARWA!!

ZUWA GA DUK MASOYA NA🥰💃




*bissimillahir rahmanir rahim*


___________________________________________________





*51 &. 52*






___________Washe gari kuwa da safe a gurguje Suraj ya tashi, Saida ya kammala dukan abinda yake sannan ya wuce asibiti, dan duba jikin inna, Alhamdulillah jikin nata da ɗan sauƙi, saidai abinda ba'a rasa ba, ganin momyn sa tana gurin yasa bai cewa inna komai ba, dan yana matuƙar gudun ƴan gidan su suji matsalar dake tattare da ma'u, dan Kar a samu wata mishikilah, game da auren nasu, sallama Suraj yayi musu ya fita daga gurin......
Kai tsaye gida ya koma dan ya sanar da Daddy zai tafi batsari, koda ya isa samun Daddy yayi zaune yana hutawa, bayan ya sanar da shine Daddy yace
"Ai tare zamu tafi! Tunda kaga ya week end ne, sai mu wuce kawai, bari na shirya koh,.."
Ba yadda Suraj ya iya dole suka wuce tare da Daddyn sa....
Basu ɗau wani lokaci ba suka ƙara sa cikin garin, kasancewar kawu salisu yana gida shi ya tarbe su, bayan sun gabatar da gaishe gaishe ne, suka ɗora da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login