Showing 27001 words to 30000 words out of 59012 words
Chapter 10 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA) by Queen Mahirah.txt
ba keda diyarki amma inde hakan zai sa kiji sanyi cikin zuciyarki tohh ki kaddara an gama daga rana mai kaman ta yau ta zama yar ahalin SULTAN ABDULMALIK,
yanzu ba anjima ba zaa mata komai na tabbatan ta yahh kuma jika a wannan ahalin mai albarka bamu kadai ba duniya zata shaida hakan."
fashewa tayi da kuka ta tace
"shukran yahh Abie,"
ta rungumeshi shafa kanta yayi yace
"ya isa wani nannauyan ajiyan zuciya suka sauke gaba daya na farin ciki ahankali ta taso ta karaso inda suke ta mika mata hannu ta ce
"Taal yahh hafiidatii,"
wiki wiki takeyi da idanu ta mika mata hannun ta mikar da ita tana bin fuskarta da kallo ba abinda take gani sai fuskar yarta shalelen ta abin kaunar ta rungumeta tayi stam ajikin ta tana jin wani yanayi na kaunar yarinyar na rasta mata bargo tana ji tamkar suna da wani alaka ta jini,
tare suka zauna a kujera daya inda Malik ke zaune suka saata a stakiya shi kanshi ta mazan kawai yakeyi don yaji abubuwa dadaama akan yarinyar a heart,
nashi wani sanyi yakeji aranshi yana ji tamkar ya biya wani nannauyan bashi da ake binshi da dadewa,
Sultana Maryam da bata ce komai ba tace "yanzu mai zamu sanarwa duniya akanta in suka tambaye mu game da mastayinta??
in mahaifanta suka gaanta mai zamu ce dasu??
ya zamu kare kanmu??
ya zamu mai data ta zamo namu gaba daya??
ta wani hanya??
cikin zumudi da gaggawa Malikat tace "ta hanyar aure,"
hankalin kowa ya dawo kanta dan son karin bayani
"mu aurar da ita a AMEER MAHBEER,"
shiruu falon ya dauka na yan sakanni kafun Sultan Habibullah yace "ka'idan familyn na magaji baya auran bare kuma baya aure haka kawai sai bayan anyi bincike wato istihara da kuma addu'oi,
amma zamu gwada zanyi hakan bani kadai ba inaso yau dukan mu muyi hakan zuwa gobe muga abinda Allah ya stara akan wannan diyar,"
kowa yayi naam da wannan zancen sai ayanzu hankalin Sultana Maryam ya kwanta tace "ni bazaa bani ita inji duminta bane,"
murmushi sukayi suka mikata gareta kamar wata jaririya "mashaallah"
shine abinda tace tana murmushi
"ahlan wa sahlan ya Hafidati,"
atakaice de ko ince agurguje sun kwashi mintuna suna nuna mata kauna kafun aka sanar dacewa gobe akwai Family meeting ana bukatar kowa ya hallara bayan gayyato SHEIK JABEER wanda ya kaasance babban malami na familyn,
shine limamin wannan familyn ya gada gun mahaifinsa atakaice sune Imam don ka'idar wannan family komai gada akeyi.
sun sanar dashi abinda suke bukata yace ba komai shima zaiyi istiharan suga abinda zai faru tun da dama shine ka'idan faamilyn
DA FATAN KUNA JIN DADIN WANNAN LABARI, KU CIGABA DA BIYONI DAN WARWARE MUKU TULIN KULLIN DAKE CIKINTA.
Comment da react da Kuma sharhi shi zai sa na tabbatar da Kuna biye dani.
Follow this link to join my WhatsApp group and 🚿 me with comment and react 😁😍🤩😘
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
by Queen Mahirah
Comment and share
🧚THE TWO LIGHT✨ [RIKICIN GIDAN SARAUTA🏰]🧚
BY;QUEEN MAHIRAH
?29 ?January, ?2024
09:28:53 PM
Follow this link to join my WhatsApp group and shower 🚿 me with comment and react 😁😍🤩😘
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
🧚 15🧚
NIGERIA [ RUGAR HARDO BELLO]
Washe gari kamar kullum munyi asubanci dan shirin tafiya school mun shirya cikin atamfa yau mun fito a asalin hausawa sabanin dressing din da muka sabayi na larabawa k'asashen ketare,
atamfaar ta amsa jikin mu riga ce doguwa fitted gown wanda yabi lafiyar kyakkyawan surar mu,
colour combinatoin din ko ya amsa jikin mu.
kamar kullum mun gaisa dasu ummi a waya muna shirin zuwa don mu gyada su Jaddi.
yau na tashi da wani irin yanayi wadda ni kaina na gagara misaltawa kuma na tabbata yana da nasaba da mafarkin danayi yau ya mugun storata ni sosai,
mafaraki nayi da wata mata na yin stafi tana kiran sunan wani wanda na gagara rikewa tana stakiyan wassu mutane masu jajayen kaya da baki gabanta da wani kurciya wanda ta daura masa wani laya,
ta kuma wulla shi daniyan ya tashi ta cigaba da ambatan sunan tana cewa
"kayi nesa da gida karka dawo kayi nisa ka shiga duniya,"
bayan da ta gama ne ta sake kurciyan ya tashi sama,
a nawa bangaren kuma na fara binshi don na kama shi sai de yayi nisa,
wani dutse na samu na wulla mishi cikin sa'a kuwa ya sameshi ya fara tangal tangal yana kokarin faduwa,
da gudu na bishi don ganin inda zai fadi sai de kash kafun na isa na tashi daga baccin arazane sakamakon karan da alarm yayi.
Hmmm dogon numfashi naja Islam ne ta dafa shoulder dina tace'' what is wrong with you Sis''
jijjiga mata head nawa nayi nace ba komai
''kin tabbata''
nodding head nawa na karayi for second time
''okay muje mu Jaddi tunda kin'ki fadamun abinda yake damun ki i guess kin samu wata Sister data fini ne''
murmushi nayi don na fahimci ranta ya baci hannunta na kama don ta juya mun baya come on Sis na isa ke kadai nakeda kema kinsan haka
''uhmm ni de let go of me dama naga this couple days kina shareni bakyason fada mun damuwarki kona tambaya sai kice ba komai ''
wafce hannunta tayi da sauri nayi hugging nata am so sorry Sis Allah ba abinda kike tunani bane kawai bana so na dameki ne shiyasa,
breaking hug din tayi ta juyo tayi facing dina holding both hands nawa tayi da nata very soft hand din direct eye contact mukayi da ita which means munyi 4 eyes da ita
'' damuwarki nawa ne nida ke abu daya ne we are Sisters remember, munyi alkawarin duk rinsti duk wuya we will be together and we would always stay by each others side because we are Sisters and nothing would change that''
hmmm i remember Sis ba abinda zai rabamu Insha'Allah
'' now tell me what is wrong with you''
hmmmm dogon numfashi naja nace is a long story in mun dawo i will narrate it to you
''kin tabbata''
na tabbata
''okay lets go''
a tare muka fito don zuwa gyada Jaddi wani abu na hango yana dan mosti a karkashin bishiyan dake stakar gidan har kaman zan wuce wani abu yace in koma,
ahankali kamar barauniya na fara sanda ina karasa inda abun yake Islam ganin abinda nakeyi tace
'' are you okay''
ita sam bata ga abinda nake gani ba ko ince bata kula ba ma,
am not sure
nayi maganan ayayin da nacigaba da tafiyan har na isa,
mai zan gani!!!!!!! 😲😲
kurciya 🐦na gani Islam tace
"goshh Noor you scared me i thought wani big abu ne ashe wannan karamin halittan ne look it's just a bird, 🐦
lets go yanzu nasan bai wuce wa ni ne ya buge shi ya fado ba mu tafi ko muyi latti,"
okay lets go
har na juya na kara dawowa na kurawa bird 🐦 din Lulu eyes 👀 nawa ina son gano wani abu game dashi stugunawa nayi kusa dashi na kura masa eyes 👀 mai zan ganiiiiii😲
ware Lulu eyes😲 nawa nayi ina kamo hannun Islam
shine wallahi Islam shine shine
Islam da ta daburce da yanayin nawa tace ''shine what''
the bird from my dream
kama kanta tayi tace ''ohh my God Mahnoor what are you saying i dont understand,
fairstly which dream are you talking about''
wanda nayi yau da dare na ganshi aciki
''and so dan kin ganshi sai akace wannan shine how comes,??
how could it even be possible from dream to reality ''
copping face nawa tayi tace "look at me come down and take a deep breath 😤am very sure everything will be find,"
hannunta tasa a forehead dina tace "i see now ashe fever ke damunki shiyasa muje Jaddi ya miki tofi,nasan zakiji sauki,"
fashewa nayi da kuka na hau bbbubaga legs nawa a kasa
ni wallahi lfy na kalau ba abinda ya sameni,
"okay naji mu tafi lafiyanki kalau"
wallahi nikam bazan tafi ba sai na duba bird din nagani,'
"hummm tohh naji i gave you just 3min kigama mu tafi,"
okay da sauri na koma inda bird din yake na stugana akusa dashi bismillah nayi kafun na dauka na kura mata ido na yan sakan'ni,
wani abu na gani a daure a kafansa hannu nasa daniyan tabawa Islam ta kama hannun ido ta kura masa na yan lokaci zaaroo ido 😲 waje tayi tace
" Ohhh my God laya ne Noor ba.. bbbari naje na kira Jaddi don't you there touch it,"
kai kawai na gyada mata don ganin yadda ta rikice lokaci daya, in less than 2min sai gata sun dawo dasu Jaddi cikin sauri suka iso inda nake Innani ta jawo ni jikinta kamar wadda akace za'a kwace mata n,
Chief kuwa stuguna wa yayi bakinsa dauke da bismillah ya dauki kurciyan wassu addu'a yayi kafun ya ware layan daga jikin kafanta ya war'ware wani dan paper ne aciki da wassu rubutu a wargaje abinda kake iya fahimta agun wani suna ne kawai wato
"FAHREEN"
shine abinda Jaddi ya ambata, cikin rudu na zare large eyeballs nawa bakina na rawa shshshshs.... shine Jaddi shine na mafarkina,
ganin yadda na rikice yasa Innani fina rikicewa, Jaddi yace
"ya isa Noorul Hudarh ki nustu kimun bayani shine wa "
ba bata lokaci na zayyana masa mafarkin danayi jiya, gyada kanshi kawai yayi yace
"Biri yayi kama da mutum"
muje ciki da tohh muka amsa masa bai ajiye kurciyan ba muka taafi farlonsa mun kai akalla 5min baice damu kala ba hannunsa dauke da kurciyan,
addu'a kawai yake tofe ta dashi acan ya umarci Innani data kawo mishi koskon wuta da ashana,
ba musu ta kawo paper yasa acikin kwaskon ya kyasata ashana ya kona sa murus,
sanda ya gama konewa kafun yayi yaja dogon numfashi
yace" Alhamdulillah Nana, "
Innani tace "na'am Sheik,"
"anjima in rana tayi sanyi kisa Jauro ya gyara dakin baki ina stammanin zamuyi manyan baki nan ba da jimawa ba,"
da tohh ta amsa masa kafun ya fuskanceni yace "ta'al"
ba musu nazo inda yake ya zaunar dani agefensa
" ki kaddara duk abinda kika ga ya faru dake acikin kwana biyun'nan kaddaranki ne haka ki rungumeshi hannu bibbiyu ki kuma yi addu'a Allah baki ikon cin jarabawanki,"
kaina akasa batare da na fahimci abinda yake fada nace Insha'Allahu zanyi yadda kace Jaddi, murmushi yayi ya shafa kaina yace
" Hafidatiii inaso kisan bawa baya wuce kaddaransa duk abinda Allah ya jarrabi bawansa dashi to tabbas yana da tabbacin zai iya dauka,
naki jarrabawan ya ban banta dana mutane amma kicigaba da addu'a Allah zai kawo miki shi da sauki ,"
wani irin nauyi nake jin zuciyata tayi bani kadai ba kowa dake farlon haka yajin Innani ne tayi karfin halin cewa
"mai kake nufi ne Sheik,"
yaja dogon numfashi yace "abunda muka dade muna boyewa shi yake shirin bayyana lokaci yayi,"
wani irin dummm kirjin Innani ya bada hakan yana nufin ta kusa rabuwa da shalelenta kenan wannan shine abinda Innani ke mai maitawa aranta.
atakaice wannan ranan munyi wunin kurame kowa da abinda ke damunsa jikin kowa yayi sanyi baya ni daban san mai Jaddi ke magana akai ba,
zuciyata ta jagule na rasa madogara daya da madafa na rasa wa zai sanar dani abinda ke shirin afkuwa .
EGYPT { CAIRO}
9:30
lokacin kowa ya hallara Meeting hall na family din Sultan Abdulmalik,
a duk lokacin da zasuyi tattaunawa mai muhimmanci anan ake hallara sunyi mamakin jin cewa yau za'ayi tattaunawa kowa ya zuba ido👀 yana jiran Sultan Muhd Habibullah ya samu isowa .
Gurine mai girman gaske mai cike da kaayan alatu, kayan more rayuwa wanda suka karawa gurin wani kyau da daraja,
zaka ranste gurin da ruwan gold akayi stabar wal'wali da daukan idon da yakeyi,
yasha Royal furnitures masu daukan ido da jan hankalin mai kallonsu da karatu,
sanarwan da akayi SULTAN da tawagarsa na zuwa ne yasa su nutsuwa suka dena kananun zance kamar de a classroom shiruuu suka yi tamkar babu wassu halitta agun,
da sauri Security suka bude tankamemen kofan saiga Sultan Muhd Habibullah da Sultana Maryam suna shigowa,
yana sanye da farar jallabiya as always da farar kimono mai ra'stin golden colour da hiramin sa.
Sultana Maryam na sanye cikin white abaya mai ra'stin golden colour sai golden din fula ko ince turban akanta ya fidda asalin kyanta.
suna shigowa kowa ya mike, sun cigaba da tafiya bisa wani hadadden white centre carpet har suka isa mazaunin su wanda yake dan su akayi,
wani hadadden golden and white royal kujera ne mai daukan ido da hankali,
. anan suka zauna sai ya zaman to suna sama da sauran mutanen,
bayan sun gama zama ne sai ga Malik Sultan da Malikat Nubia sun shigo suma da nasu salon dressing din,
jallabiya da abaya sai de colour combination din ya ban banta dana su Sultan nasu maroon and golden colour ne,
suma gurin zamansu suka karisa wanda yake gefen nasu Sultana hatta mazauninsu ma maroon and golden ne,
wani kak'kauran sanarwa aka farayi na cewa SULTAN SALAHUDDEEN DA SULTANA NAJDA sun samu isowa,
Masha'allah ko makiyinsu ya gansu shine abinda zai fadi sunyi kyau iya kyau,
abinka da kyawawa Sultan Salahuddeen yana sanye da farar jaallabiya da kimono white and golden,
sai farin hirami wanda aka nade da wani belt da yasha ado da golden bead wanda suka fi kama da gold masu dauke da tambarin masarautan,
hakan ya mugun kara fidda asalin kyansa,
fuskansa na dauke da eye glasses siriri wanda mafi akasari Dr ne ke sawa, ya fidda siririn mikekken hancinsa kamar shi ya yi abinsa,
fuskarsa zagaye da hadadden mans pride dinsa mai daukan hankali da walwali inka gansa kamar shi yayi kansa,
daga gefensa Sultana Najda ne wanda ke sanye da wani hadadden white abaya mai golden V neck,
da hadaddiyar turban dinta fari wanda yasha golden bead ya kara haskaka turban din,
kafarta na sanye da high hill mai kama da sandal white ne ya fidda santala santalan fingers dinta,
hannunta dauke da wani cute small purse dinta wanda yasha bead golden colour,
suna bisa centre carpet wanda yayi leading nasu har gurin zamansu wanda yake kasa dana su Sultan Habibullah sai de yafi nasu staruwa da kyau,
shima white and golden colour ne sai de yafi ko wannae kyau da staruwa,
sanda suka zauna kafun kowa ya zauna,
sun dau akalla 5 min kafin Imam Jabir ya bude taron da aaddu'a bisa umarnin da Sultan Habibullah ya bashi,
kowa ya shafa addu'a sannan Minister of information {mai shela },
ya mike don sanar da abinda zaayi ya fara da fadan date time sannan ya gangaro the main point
"ayau mun taru anan ne badan komai ba sai dan tabbatar da wani alamari kamar yadda kuka sani ance gani ya kori ji,
to ayau zamu shaida fuskar AMIRA MEHNOOR BINT MUHD KAHTER IBN ABDALLAH amastayin ZAWJATUL AMEER,"
cikin kan'kanin lokaci gurin ya kaure da hayaniya da cece kuce kowa da abinda yake fadi ga masu alajabi nayi ,maasu farin ciki nayi,
muna fukai da azzalumai zalin cinsu yaki boyuwa,
Army commander { sarkin yaki },
ya buga wani stawa wanda yasa kowa shan ruwan jikin sa cikin zallan bacin rai yace
" hattara agaban Sultan kuke ba kasuwa ba kowa ya maida hankalinsa ko jikin mutum ya gaya masa",
stitttt kake ji akayi kowa ya hadiye zancensa aransa don sun san halin Army cammander baruwansa da matasyinka ko girmanka jibganka zai yi gashi kiransa ba irin na sauran mutane bane giant ne a murde yake ga stayi da fadi,
bayan ya kammala karanta shedule din ne ya juya ya fuskanci su Sultan yace
"SUHATAJ ya aiko sakon ban hakuri bai samu zuwa ba don suna cikin wani yar maastala,
babbaan dan su satinsa 2 anrasa sa,
suna cikin wani yanayi yasa baasu da karfin guiwan zuwa yanemi da amasa uzuri,"
gyada kai Sultan Habibullah yayi daga nan bai kara cewa komai ba sai alama da yayi wa Malik Sultan da yayi magana,
cikin girmamawa ya fara magana da muryansa mai taushi da dadin sauraro Wanda zallan IZZA da MULKI Hadi d karfin IKO ya bayyana kararar aciki,
"ba sai na kara mai mai tawa ba kunji abinda Minister of information ya fada,
ga mai bukatan karin bayani ko jaa Bismillah"
kamar dama jira yake ayi magana ya mike yace,
"muna so muji taya hakan ta faru bayan kowa yasan yau shekara 20 da rasuwar Amira Zulaihat da yaranta"
murmushi Malik Sultan yayi dama yasan zaa rinaa yau zasu sha tambayoyi sai de sun shiyawa hakan yace
" FUAD IBN SAREE kayi tambaya mai kyau,
kasan ance kana naka Allah na nashi mu munyi namu tohh yanzu lokacin mu ya tafi dama da sa'a tabaar hannun mu ta koma ga ALLAH {S.W.T},
ina fata na amsa maka tambayanka"
" ehh "
ya zauna ba wai dan yaso ba,
ba kuma dan ya samu abinda yake so ba,
wani ne ya kara mikewa bayan neman izini kamar yadda na farko yayi,
yace " taya za'ayi mu yadda cewa ita jinin AMEER MUHD KAHTER ne"
murmushi Malik Sultan ya kara yi a karo na biyu yace
"kana ganinta zaka tabbatar da hakan sanan inaso kusan ba yaddar ku muke bukata ba ko amincewar ku ba zaka iya zama yanzu"
wani ne ya kara tashi yace " naji ance ZAWJATUL AMEER mai hakan yake nufi???,"
" a garinku idan ance ZAWJATUL AMEER mai ake nufi???,"
ya waaurgo masa tambaya
"ana nufin matar yarima "
gyada kai yayi yace "masha'Allah tohh muma haka muke nufi "
shima guiwa a sace ya koma ya zauna kowa yasha ruwan jikinshi tun fari daasuka ga MALIK SULTAN ne zai amsa tambayoyi sun san abun yafi karfinsu,
sun fahinci ba yaddar su ake buka ta ba ko lokacin Mulkinsa shi magana daya yakeyi,
ya kasance mutun mai zafi da guntun magana wadda da zaran ya fadeta ko ka gane ko baka gane ba kai ta shafa,
ya kuma iya bada amsa dai dai da tambayanka,
shi baya son reni.
Minister of infomation ne yace "akwai wani mai ta, mai tambayan,"
shirun da yaji ne yasa ya fahimci babu,
"akarshe zan gabatar muku da MEHNOOR BINT MUHD KAHTER ZAWJATUL AMEER "
wangale kofan akayi wani haaske ne ya fito