Showing 18001 words to 21000 words out of 59012 words
Chapter 7 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA) by Queen Mahirah.txt
and πΏ me with comment and react πππ€©π
https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow
π
Comment and share π
π§9π§
Zaro ido waje tayi ta karasa cikin sassarfa inda take tace
" waya taba mun ke shalelena"
kara karfin ihunta tayi ta hau bubbuga kafa akasa tana
"ba ke bane ina ta sallama kinki ki amsa ni bayan kuma kinsan a gajiye zan dawo babu wani sannu da zuwa barai karban jaka kawai kika barni ina ta rangada sallama har makokorona ciwo yafarayi mun,"
kwantar da murya tayi ta sigar rarrashi tafara cewa
" yi hakuri shalelen Innani sallah nakeyi shi yasa ina gyada ubangiji ne in ba haka ba ai ban isa na barki kin wahala ba,"
" tohh naji to ni yunwa ma nakeji ta fada tana yastina face nata at thesame time tana shafa flat tommyn ta,"
"aiko yanzu Barira tagama dafa abinci shinkafa ma kuwa da wake,"
turbune fuska tayi ta cuno baki gaba
"ni wallahi bazan ci shinkafa da wake ba haka kawai inci ckina ya kumbura wallahi ni bazan ci ba,"
sake baki Innani tayi tana kallonta
" kefa kika ce adafa kafin ki fita kika ce kina so,"
cuno baki gaba tayi
" tohh kuma ni nace bazan ciba ko ana dole ne,"
" aa baa dole,"
" ni kaza ma nakeso naci wallahi ,"
"hmmm"
shine abinda Innani tace dama tasan zaa rina kadan daga cikin halin Noor kenan
"tohh kije cikin falona yana cikin kulanki,"
murmushi nayi nace" shiyasa nake kaunar ki,"
gaba nayi da gudu nayi falo
" yi ahankali mana Noor ki dena yawan gudun nan kin girma fa shekara 20 ba kwana ishirin ba,"
nayi shigewata ciki ban ma saurari maganan Innani ba,
anan na bar shoes nawa da handbag dina harda veil nawa sai innnani ne ta dauke mun shi takai mun dakinmu ta ajiye kowanne agun ajiyarsa niko ina shiga inda nasan zana samu food flask din nayi na dauka nayi zaman dirshan akasa na bude flask din kamshin pepper soup din ne bugi hancina wanda yasa nayi saurin rinste idona har wani hadiyan saliva nakeyi na fara kai wannan hadadden dafin kazan ina ci ina lumshe ido ina jijjig kai hanu baka hanu kwarya nake ci,
har na cinye rabin kazan na rufe flask din dining area na nufa na bude fridge na dauko damun fura mai sanyi shima na zauna anan nasha iya cikina kafin na wanke hannuna a wash basin dake dining arean,
anan na bar food flask din hanyan wani kofa nayi wanda da alama daki ne na shiga woww shine abinda na fada ni Mahirah dakin ya hadu furnitures din dakin ba karamin haduwa suka yiba,
ga colour combination din da akayi amfani dashi kusan uku ko hudu amma yayi kyau gado uku ne adakin ko wanne da colour combination dinshi,
na fari pink ne and golden na biyun kuma puple colour shima da pink na uku kuma sky blue and blue,
duk da wannan yawan kalolin bai hana dakin yin kyau ba haka fannin wadrobe ma kowa dana shi da colour dinsa sai shoe rack nasu dake gefe,
wani kofa wanda da alama bathroom ne daga gefenshi kuwa dressing room ne agun maana dakin shiryawa tana shigowa akan gadon farin na yada zango wanda hakan ke nuna alaman shine nata,
bata fi minti uku da zama ba ta mike ta cire kayanta ta shiga hadadden bathroom nasu tayi wanka ta fito gaban dressing mirror taje ta zauna ta goge jikinta ta shafe ko ina dinta da hadaddan kuleccham dinta da humra,
bayan body spray data fesa ajikinta wadrobe dinta ta nufa ta dauki kayanta na shan iska da inner wears ta wuce dressing room,
dryer ta jona ta busar da lallausan gashinta mai stayin gaske gashi baki mai stansti kamar de na larabawa,
ta busar dashi gaban wani dressing mirror ta staya ta shafa mayuka masu kamshi akanta ta kame gashin agu daya kafin ta fara shiryawa cikin yan sakanni ta gama shiri cikin wani kaya marar nauyi dogon riga wanda da kadan ya wuce guiwanta fari mai black touches da hannun vest,
ta kara feshe jikinta da turare ta fito daga direct kan gadonta ta wuce ta kwanta ta ja barko ta lullube jikinta dashi hannunta tasa akan bedside drawer ta dauka wani karamin remote tana dannawa switched din dakin ya dauke sai bed side lamp data bari ta kuma kara danna wani abu kaifin Ac ya ragu ta kuma kara dannawa ta kashe fanka ta ajiye taja bedsheet ta rufe har kanta.
[ ni Queen sake baki nayi da ganin ikon God duk wannan feshe feshen wai bacci zaayi shima na rana bugu da kari wani sabon salo wai komai da remote wani abu sai masu kudi]
a waje kuwa Innani da kanta ta hada abincin chief ta kai mishi part nashi ta fito dan har yanzu baidawo daga masjid ba tana fitowa tayi kicibus da wata beatiful arab lady dake kokarin shigowa dayake part din chief shine na farko,
amsa mata sallman ta tayi tace "aa Khadijatu Islama har kin dawo"
kai ta gyada mata tace "ehh Innani na wallahi na gaji gaba daya,"
" sannu ai dole koyarwa ai ba sauki shiga ciki ki huta itama yar uwartaki tana ciki inaga ma tayi bacci dan banji duriyanta ba tun dazu,"
gyada kai tayi tace "nikam bari na karasa ciki tayi ciki ,"
batare da ta saurari abinda Innani zata ce ba niko Queen kare mata kallo na staya yi kansu daya da Mahnoor hatta stayinsu daya yanayin dirinsu ma daya kamansu ne kawai ya banban ta da haskensu dan nata hasken yafi na Noor tana kuma da dan stayin face da fadi kadan,
face nata yana dauke da kyakyawan dara daran ido da bakin eye balls masu daukan hankali da zararan eye lashes,
ga cute lips dinta wanda yake dai den face nata eye brow dinta kamar ita tayi abinta,
ciki ta shiga directy dakinsu ta wuce ta tayi wanka itama ta shirya cikin kayan shan iska 3quatre tasa da light t-shirt pink shiko wandon purple falon ta dawo ta wuce dining already anjera abinci agun taci abinda zata ci itama ta wuce daki tana shiga kan gado na 2 ta kwanta,
itama cikin yan sakanni bacci ya dauketa niko queen mahirah fitowa nayi don karayin kallon kurilla agidan Chief imam wanda gaba daya ya chanja mun gaba daya ya kara girma da kyau sosai,
anyi wassu gurare wanda suka kara kayata gurin kana shigowa zaka hango guest room daga hannun hagu dakuna ne madaidaita wanda yake dauke da bandaki falo da daki ajere har guda hudu,
daga bangaren dama ko wani dan kofa ne mai raga kana iya hango abinda ke gun play ground ne gurin kayan wasan yara ne agun kala kala,
daga ciki kuwa akwai wani dan kofa da zai sada ka da wani hadadden garden mai ban shaawa in ka fito kayi gaba kadan library ne agun maana gun karatu yana dauke da takaddu masu yawa na addini dana boko da deskstop dan kara fadada karatu,
in ka shiga cikin gida kuwa plat 5 ne masu kyawun gaske na farko shine plat din Chief Imam wanda yake a farko,
inka shiga zaka samu wani plat din shine na Little Imam,
sai nasu Mahnoor sai na 4 nasu Abie da Ummie wato Fatima da Othman sai na 5 plat ne mai dauke da 2 bedroom da farlo ko wani daki dauke da bathroom wannan shine dakin da Zulaihat da Zainab ke sauka idan sun zo gari.
basu tashi ba sai da aka kira sallan laasar shima Alarm din dakin sune ya buga shiyasa suka tashi a gurguje sukayi sallah kafin suka fito stakar gida inda suka samu Innani nata faman kwararawa Barira masifa itako sai bata hakuri takeyi,
kallon sune yasa ta dakatawa da masifan nata ta saki wani kyakkyawan murmushi tace
" aa yan lele na kun tashi ne"
gyada mata kai kawai Islam tayi ni Mahnoor ko ta tabe baki nayi nace
ni wai Innani bakin ki in baiyi kwararaba bayajin dadi ne kullum sai kinyi masifa kinsa yar mutane agaba sai kwashe mata albarka kikeyi,
wallahi kika koreta ta daina aikin kya nemi wacce zata na miki nikam wallahi bazan miki aikin wannan jibgegen gidan ba,
" kajimun yar stelen uwa ani zakiwa rashin mutunci da diban albarka nace masifan ma dan ke nake"
dan ni kuma na fada ina nuna kaina
" ehh mana dan ke"
tohhh akan mai
"akan shinkafan data dafa da waken da bakyaso mana taya zata dafa abinda bakyaso"
murmushi nayi na jijjiga kai nace kai stohuwar nan halin ki sai ke ina ake nace adafa shinkafan ba ita ba kuma nace bazan ciba shine zakisa yar mutane agaba da masifa ki cigaba wallahi ina gama service dina zan tar kata in koma can IRAQ da zama,
na barki da masifarki
" kaji yar buhun uba inkin fasa tafiya yanzu ma ki tafi,"
ohh haka kika ce aikuwa zan tafi Islam data samawa kanta gurin zama a daya daga cikin protocol stakar gidan ne ta jijjiga kanta inda sabo tasaba da halin Noor da Innani na rigima kullum sai sunyi kuma baa shiga stakaninsu,
danne dannenta ta hau yi a phone nata kirara Iphone 15pro max tayi lamo kamar bata nan,
sallaman Chief ne ya dakatar da rigiman da sukeyi suka amsa masa suka mishi sannu da zuwa fuska dauke da faraa ya amsa masu,
Islam ne ta bude mishi kofan plat nashi ya shiga suka bi bayanshi cikin hadaddiyar farlonshi mai tashin kamshi mai masifan dadi da daukan hankali,
adaya daga cikin royal chair yayi wa kansa masauki Innani ma haka Islam da ko dani kaina Mahnoor muka shigo hannun mu dauke da tray mai dauke da natural drink wanda shine abin shan sa da ruwa sai dibino da fruit,
akan centre table din faron muka ajiye komai sannan muka mawa kan mu mazauni akasa muka gaishe shi ya amsa cikin kulawa,
Innani da kanta ta zuba mishi drink din ta bashi ya karba ya mata godiya sanda yasha yadan yi ajiyan zuciya kallo daya zaka masa katabbatar da yana cikin damuwa,
ahankali nace Jaddi ya labarin Myreen [ MEHNOOR] an sameta
na fada rauni na yana fitowa karara idona har ya cika da hawaye dogon numfashi yaja yace hmmmm ya gyada kai cike da rashin kwarin guiwa yace
"aa Noor bamu sameta ba har yanzu mun gaza Allah bai nufe mu da samun taba hannunushi yasa akaina dayake ina kusa dashi yace karki damu Allah yafimu sonta inshaallahu zai kareta ki cigaba da mata addua,
Allah zai bayyanar mana da ita"
sadda kaina kasa nayi wassu hawaye masu zafi na bin kuncina "kai ya Allah wannan wani irin jarabawa ce ace aranan daurin auranka arasa ka Allah kadai yasan wani hali take ciki ayyah Zulaihatu tana ganin jarrabawa yanzu ko a wani hali take ohoo,
gaskiya nasan tana cikin tasahin hankali bare yanda yar nan kullum take kunkuminta bata taba yadda tabar kusan maman ta fa itakam kullum kamar yar shaye ga fa kiri da muzu taki zama a nijeriya sai chan kasar Iraq bata ma son zuwa,
ashe kaddaranta nanan damun sani ma da an daura auren acan kasar iraq din wallahi da duk haka bai faru ba,"
" tohh ya zamuyi Nana haka Allah ya kaddara sai de kawai mu ce Alhamdulillah da fatan Allah kareta daga faduwa hannun miyagu,
khadijatul islam naam Jaddi yaushe zaku samu hutu ne a makaranta,"
" nan da sati 2 inshallahu zaa samu kuma zamu kammala service din,"
gyada kai yayi yace "mashaallah shike nan Allah sa albarka in kun gama zaku tafi can iraq din ku zauna da su umminku dan suna bukatan ku acan Ilham da Ajla ma na can CYPRUS ta sun makaranta yanzu su kadai ne sai Sawban,
inkun gama yayan ku zai zo ya tafi daku can,"
" tohh Jaddi Allah kaimu,"
Follow this link tojoin my WhatsApp group and πΏ me with comment and react πππ€©π
https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow
π
Comment and share π
END OF PAGE 9
MU HADU A PAGE 10
QUEEN MAHIRAH IDRISS
ο»Ώο»Ώ
π§THE TWO LIGHTβ¨ [ RIKICIN GIDAN SARAUTAπ°]π§
BY;QUEEN MAHIRAH IDRISS
?16 ?January, ?2024
08:43:54 AM
Follow this link tojoin my WhatsApp group and πΏ me with comment and react πππ€©π
https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow
π
Comment and share π
π§ 11π§
Har muka gama cin abincin Innani bata kara cewa komai ba muka tattare gurin yau ko hira ma bamu yi ba muka musu sai da safe muka tafi dakin mu muka hau shirin bacci dan gobe asuban ci zamuyi .
EGYPT [ CAIRO]
wowww wata mashahuriyar kingdom na hango mai dauke da kayan alatu kayan more rayuwa,
jibgegiya ce zan iya cewa tayi rabin wani gari yana yin starin kingdom din ne ya tabbatar mun da baa 9ja nake ba starinta da yanayin gininta ya ban banta dana 9ja babu alamun ko digon datti acikin ta haka kuma ba kowa sai servant dake ta kai kawo kowa da aikinsa,
komai nasu yana tafiya ne bisa stari kana kallonsu kasan larabawa ne tun daga yanayin hasken fatansu da gashin kansu zaka fahinci hakan,
wata mashahuriyar car na hango da convoy nata sun nufi wani hanya banyi kasa a guiwa ba na bisu shinfidaddiyar kwaltan suka cigaba da bi wanda gefen hagu da damanta flowers πΉ πΌπne masu daukan hankali da sanyin kamshi,
suna tafiya ne ahnkali tamkar suna tausayin kwaltan basu staya a ko ina ba sai gaban wani building wanda yake hospital π₯ ne na kingdom din anan suka yi parking nan servant suka fiffito kamar sojojin da Allah ya aiko su suka statsaya agaban farin galleliyar car din dake stakiya,
daga ban garen hagu da dama suka staya aka shin fida wata arniyar centre carpet red colour wani balain kamshi ke tashi daga jikin carpet din ,
wani umbrella suka bude dan kare rana ita kanta umbrella din abun kallo ne wani kamshi da sanyin dadi ke tashi daga jikinsa,
cap din motan aka bude sunkai good 5 min kafin aka zaro wani hadadden leg santalele mai dauke da wani arnen designer hill mai stadan gaske still tadauki atleast 2 min kafin ta fito gaba daya wowwwwwwwwπ²ππ€©,
wata fine lady maamaa ne ta sauko cos bazance da ita lady ba dan tafi karfin hakan akalla takai 50 years sai de in baka sani ba baza ka taba yadda ba sabida yanda take sparkling β¨tana glowing as if like wata star β ne ta sauko daga sararin samaniya tana sanye da black Royal abaya wanda yasha adon stones masu daukan eyes, π
tayi rolling da veil din abayan wanda ya futo da ainihin cute face nata mai daukan hankali,
kyakkayawa ce ta ajin farko inna staya suffan tamuku yadda take tabbas zamu kwana mu hanste anan,
tafiya ta fara majestically NAJDA BINT NASHIR BINT OSAMA BINT YAZEED BINT MAJID the current Queen of egyphtians and also the beloved wife of His Majesty KING SALAHUDDEEN IBN SULTAN IBN MUHD HABIBULLAH IBN ABDULMALIK IBN ABDULFATAH IBN ABDULJALAL
the current King of Egyptians.
ta cigaba da tafiya cikin kasaita har suka isa cikin wannan building din wanda kafun su isa sanda aka sanar da kowa dake ciki,
ko ta ina ana mika mata gaisuwa escort nata ne kawai ke amsawa wani Dr ne ya zo inda take baa barshi ya karasa ba sanda aka caje shi tas sannan yasamu daman mata magana kanshi akasa yace you are highly welcome your Majesty,
kai kawai ta gyada mishi ya masu iso office nashi kafin su karasa sanda aka shiga aka caje ko ina kafun suka shiga aka bata gurin zama ta zauna kwata kwata ya gagara zama sanda ta bashi umarni sannan ya zaunacikin zallan IZZA d isa da Kuma takama Hadi da SARAUTA dayabi jikinta tace
"ina sauraronk,"
cikin yaren larabci wanda shine ayarensu ko turanci cike da girmamawa yace
"majinya ciyar ta farka sai de bisa ga alamu tayi loosing memory nata so bamu samu wani abu daga gunta ba storon muta nema take ji sanda aka mata alluran bacci "
ajiyan zuciya ta sauke tace
"can i see her ,"
da sauri yace " sure why not your Majesty,"
shi ya musu ja gora zuwa special room da majin yaciyar take inda ba kowa ke zuwa ba sai Royal Blood wannan sashin su ko Dr dinma ba kowa bane yake da yancin shiga sai zabebbe,
shi kanshi yayi mamakin yadda aka kai wannan yarinyan wajen don babu wanda yasan daga ina take ande kawo tane a wani hali na neman taimako tayi hastari tayi kokarin guduwa daga gurin human traffickers wanda hakan yasa aka kamasu su da sauran wanda sukayi trafficking daga nan aka kawota nan hospital din kingdom din,
Queen kuma tana ganinta tace akawota special room wanda akewa lakabi da R.B.A wato Royal Blood Apartment komai na gun na yan sarauta ne hatta Dr da masu shara ma daga din ma daga gidan sarautan ne,
directly nan suka wuce kafun kashiga sai ka sa id card wanda wani machine daga gefe zaiyi scanning in ya nuna green zai bude inko ya nuna red to akwai problem dan caraff zaa kamaka ama daukan maman jummai,
as always sanda aka caje gun staff duk irin staron dake gun wani daki suka shiga inda na hango wata kwance akan gado tana bacci tana sanye da kayan marasssa lfy farare tas tayi wani fari da ita,
akan kujeran dake fuskantan gadon ta zauna ta kurawa yarinyar ido kamar maison ganin wani abu tun ranan data ganta take jin kamar akwai wani relationship mai karfi stakaninsu da ita musamman yadda kana kallonta kasan bata yi kalan wahala ba ahankali Dr yace
"your Majesty an kara bincikawa an tabbatar da she is suffering from AGORAPHOBIA m,"
bai karasa maganan ba yarinyar ta tashi ganin su yasa hankalinta kara birkicewa ta fara neman gurin buya ganinsu take kamar zasu doketa ta fashe da kuka
"shhhhh"
shine