Showing 21001 words to 24000 words out of 59012 words
Chapter 8 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA) by Queen Mahirah.txt
sautin data ji ya doki kunnenta๐ rinannun idonta ta dago tana son tuna inda ta taba jin wannan muryan sai de ta kasa jin wani muryan ne ya kara rikitar da ita har bata san sanda ta rungume her Majesty ba wanda nan take taji wani nustuwa yazo mata tayi shiruu tayi lamo ajikinta ita kanta taji ajikinta ta tuna mata da wani abu da ta taba rasawa wato yar ta data rasu,..
tun lokacin data fara ganinta take gani kamar yar ta ce ta dawo kara rungumeta tayi itama tana petting back nata ahankali take furta kalman Momy Momy sukai akalla 5 min kafin ta nutsu her Majesty tayi breaking hug din nasu tayi cupping face nata tace
" mai ne ne sunanki ta fada a yaren larabci"
shiruu tayi ta zuba mata lulu eyes ๐ nata dan bata gane abinda take fada ba can kamar zararriya ta kara rungumeta tace
"Momy"
face nata dauke da murmushi ahankali tace
"Dr Sajid kayi discharging namu zamu tafi gida nida 'yata"
jin zancenta ya dagula masa lissafi sai de yayi koakarin maida hankalinshi amma ya cigaba da bitar zancenta a zuciyarshi a iya sanin sa yarta ta rasu da dadewa to mai yasa tace wannan yatta ohhh ko dan tana kama da ita ne shiyasa tabbas haka ne suna mastanan cin kama da ita sosai haka ya cigaba da sun batu shi kadai aranshi yayi,
discharging nasu kamar yadda ta bukata cikin sakanni kadan aka gama komai ita da kanta ta shiryata don ta gagara yadda da kowa sai ita suka nufi cikin tamfastesten kingdom din nasu kamar dazu haka servant din nan sukayi suka mata rumfa har cikin part nata dayake tamkar castle bata staya ako ina da ita ba sai room nata bayan sun wuce falo har uku maka maka masu kayan more rayuwa guri ne Wanda yasha kwalliya .da royal furniture da royal paint da sauran royal stuffs Wanda yakarawa gurin kyau da daukan eyes ๐ zaka ranste da gold akayi komai Wanda Hakan ne wassu abubuwan dashi akayi kamar su chandelier da de sauransu,
ita da kanta ta mata komai ta shiryata cikin kaya na alfarma abinci aka kawo Wanda iyakacin servant din falon farko Dana biyu,
ta bata da kanta bayan ta gama ci tasha magani ne ta kwanta baa dade ba tayi bacci tasata agaba tana ta kallonta abubuwa dayawa yana dawo mata wani irin farin ciki ne ke dawainiya da ita ayanzu ji take kamar an sata a aljanna ba Hisabi,..
ba wanda ya fado mata sai His Majesty shi takeso ya ga wannan abin mamakin da ita kanta har yanzu ta gagara gasgata wa wanda ayanzu yana palace amma tasan nan da yan mintina zai dawo ta rasa awa zata fada MAHBEER shine abinda ta fada har ta yunkura don dauko phone nata kuma ta tuna cewa baza ta sameshi ba yanzu yana wajen aiki dan cuno๐ baki,
tayi ABIE da ummi ne suka fado mata hmm saide tasan baza su yadda da zancen taba don wanda ya mutu ya riga da ya mutu,
haka ta cigaba da gadinta har lokacin da aka fara sanar da cewa His Majesty yana hanyan shugowa wani kyakkyawan murmushi tayi tana jin dadin albishir din da zata mishi ayau da sauri ta karasa gaban dressing mirror shafa different perfumes masu kamshi tadan gyara face nata gashinta ta kara bazawa a bayanta wanda yake tashin kamshi,
farlo ta fito don jiran isowansa ahankali ya bude kofan ya shigo yana sanye da jallabiya fara tas kanshi ba hirami hakan ya bayyanar da lallausan bakin hair nashi mai cika da stayi baki wuluk dashi yana da stayi da mastakaicin jiki inka ganshi baxaa kace ya kai 60 years ba aduniya murmushi dauke akan kyakkyawan face nashi daya kara bayyana zallan kyansa,
turus ya staya yana karewa surarta kallo ganin dressing nata da irin faraar dake kwance a face nata wanda ya fitar da zallan kayanta zai iya cewa rabon daya ganta tana irin wannan faraar tun kafin rasuwar yarsu mace tilo,
ganin ya staya ne yasa ta karasa inda yake tayi hugging nashi cike da farin ciki
"marhaba bika ya AMIRUL DAULATIiii"
breaking hug din yayi still yana nan kamar statue hannu yasa yayi cupping face nata yace
"am i dreaming"
wani lallausan murmushin ta kara sakewa tace
"noppp you are not your Majesty"
ta fada tana kokarin zamewa daga rikonsa riko hannunta yayi yana karewa face nata kallo na yan mintina hannunsa ya dago yana irgawa tace
.
"mai ya faru"
" am just counting yau wani rana tuesday but ai ba yau BEER zai dawo ba"
wani murmushin ta kara sakewa ta sadda kanta kasa soft hand nasa yasa a cheeks nata ya dago da face nata ya zuba mata anime eyes nasa yace
"mai ne ne sirrin fada mun naji what is the secret lemme hear it "
ya fada yana kawo kunnenshi saitin mouth nata kauda kanta tayi tace
"ba ji๐ zakayi ba gani zakayi๐"
hannunshi ta kama ta masa jagora har daki shide yana binta ba musu gaban gadon ta kai sa yaye labulen gadon ta kunna bed side lamp na dakin ware ido๐ yayi da ganin ta bakinshi na rawa yace ma..........
END OF PAGE 11
BY QUEEN MAHIRAH
Follow this link tojoin my WhatsApp group and ๐ฟ me with comment and react ๐๐๐คฉ๐
https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow
๐
Comment and share ๐
๏ปฟ
๐งTHE TWO LIGHTโจ [RIKICIN GIDAN SARAUTA๐ฐ]๐ง
BY;QUEEN MAHIRAH
?16 ?January, ?2024
11:30:17 AM
Follow this link to join my WhatsApp group and shower ๐ฟ me with comment and react ๐๐๐คฉ
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
๐ง12๐ง
NIGERIA [ RUGAR HARDO BELLO]
Tun ana assalatu muka tashi bamu koma bacci ba har muka yi subh prayer,
muna idarwa muka hau tilawan quaran bamu bari ba sanda gari ya waye tas muka fara shirin makaranta.
around 7 muka gama shiri muka fito donyin breakfast,
a farlon mu mukayi muna gamawa muka kira Abie muka gaishe shi shida Ummie dake gefenshi suna breakfast bayan mun gama gaiswa dasu muka kira Momy itama muka gaisheta tasa mana albarka har hamma sanda muka gaishe shi,
wannan itace kaidan mu kamar yadda zamu gaida su Innani ako wace safiya haka zamu gyada su Ummi ma,
muna gama wa side din Jaddi muka wuce a farlo muka taradda shi muka gaisa ya samana albarka muka gyada Innani ma muka musu sai anjima,
Innani ta hau suburbudo mana addua yanda ta saba a kullum har haraban gidan ta rako mu tun ina amsa mata da ameen har na gaji na bari,
Auwal driver ne yaxo ya duka ya gyada Innani ko amsawa bata yiba ta fara
"Auwalu ka dubi girman Allah kayi tuki ahankali kabi mun dasu a hankali banda gudu dan Allah,"
"tohh inshaalahu,"
" tammm nide na fada maka tohh Allah karemun ku ya kade hau ya rabaku da masu bakin ido,"
hmmm to Innani munji tafi ciki turata na fara yi don nasan inna biyeta stafff zamuyi latti,
har bakin kofa na kaita na juyo muka shiga mota muka tafi,
itade Islam as always bata ce komai ba murmushi kawai nayi na jijjiga kai ako da yaushe haka take,
she is always calm and gentle moreover bata tolerating nonsense ba ruwanta da kowa intaga dama zata wuni bata kula kowaa ba,
bata son reni sannan kullum fuskanta ahade bata dariya sai mai saa ne ke kallon teeth nata dariya sai taga dama inko bata ga dama ko zaka mutu baza ka gani ba,
mutane dayawa sukan cewa halin Jaddi ta dauko sai de ni naga akasin hakan sabida shi yana da faraa ita kuma bata da shi kuma shi yana magana sai de takaicecce ne amma ita miskila ce ta bugawa ajarida dalilin halinta ne yasaa aka sa mata suna da muke school lecturers namu na kiranta da BOSS LADY maza ko nace mata BOSS BABY.
mun cigabaa da tafiya bamu staya ako ina ba sai a bakin wani ๐ข wanda yake wani hadadden secondry and primaary school ne na Rugar Hardo Bello,
wanda yasamu kafuwa lokacin Hardo Bello da taimakon Jaddi,
fitowa muka yi muka karasa cikin school din tun daga bakin gate student ke gaisar damu har muka isa staff room anan muka samu sauran teachers din aciki cike da kulawa da girmamawa muka gaisa kowa ya zauna a maazuninsa sai 8 kowa ya fara kama hanyan zuwa class din da zai koyar
EGYPT [ CAIRO]
ware ido ๐ yayi lips nashi narawa da alaman akwai abinda yakeso ya fada da kyar ya furta
"Sa.. sss..SAFEERA,"
yana pointing nata da index finger dinsa ganin yadda ya rikice ne yasa ta kama hannunshi tace
"come down your majesty,"
a razane ya juyo ya ganta yace
"how would i come down,"
hannunshi ta ja tace
"lets go kar mu tada ita,"
"lets go where,"
dan turbune face tayi tace
" farlo,"
" to do what??,"
hmmm tace dama tasan zaa rina
"come on your highness lets go i will explain trust me,"
baice komai ba ya kama binta abaya zungui zungui yana waiwayo wa don kara gasgata abinda yake kallo,
suna shiga ta zaunar dashi ta dauko mishi favorite drink nashi ta stiyyya mishi a cup ta mika mishi da kallon ban gane mai kike nufi ba ya bita,
da ido ta mishi alama da ya sha ta dan marairaice face naata hakan yasa ya karba ba musu ya sha sanda ta tabbatar ya nustu ta fara masa bayani kamar haka
"wannan daka gani itace yarinyar dana ke baka labari wanda tayi accident motar kingdom namu ne ta bige ta shine aka kawota don bata agajin gaggawa,
bayan ta tashi an yi kokarin sanin ko wacece ita sai de ba hali sabida tayi loosing memory dinta so bamu da wani choice daya wuce yin investigation don gano yar wani family ne
[ karku manta tana maganan ne cikin yaren larabci da ingausan turanci ]
but to our own suprise she dont belong here,
what i mean is that ba yar kasar nan bane mun nemi sanin ta inda ta fito sai de shima shirme ne cos babu wani bayani akanta mai kyau a Airpot wanda zai taimake mu da aka cigaba da investigation at the end we find out that she was been kidnapped in short she was been traffick by human traffickers,
tayi kokarin escaping nema shine kawai accidently driver na ya bigeta,"
dogonnn numfaashi yaja yace
"you mean she is not Safeera but how??
ya akayi suke kama haka??
how could this be possible??,"
murmushi tayi tace
"da ikon Allah everything is possible,"
hannunshi ta kamo duka biyu da nata tayi shiruu na wani lokaci mood nata gaba daya ya chanja tazama kamar marayan sauro tace
"ina neman wani alfarma agurinka plsss,"
"wani irin alfarma Ummu Mahbeer ,"
hawayen daya makale a idonta ne ya zubo
"i want us to adopt that girl and make her to be our lovely daugther and named her SAFEERA
you know what tunda na ganta naji ina kaunarta na ga tamkar Allah ne ya aikota don cireni daga damuwan dana ke ciki,
plss dont say noo,
nasani Allah ne ya bamu Safeera kuma ya dauke abunsa amma kuma gashi ya kawo mana wata baka tunanin wannan wani alkairi ne agaremu plsss,"
hannunta ta hada aguri daya in a polite manner tace
"your highness karka ce aa dan Allah,"
ahanakali ya fidda wani numfashi mai dumi kafin yace
"ina storon abinda zai biyo baya ina storon ranan da yarinyar nan zata dawo hankalinta in ta bukaci komawa wajen iyayenta kinsan bamuda da ikon hanata ko,
bamu isa mun rabata da su bako kuma kina tunanin ABIE da su SULTAN da UMMI zasu amince kuwa,"
gyada masa kai tayi da sauri tace
"why not zasu yadda kasan fa yadda suke kaunar Safeera don yadda take kama da PRINCES ZULAIHAT,
am very sure zasu yadda tunda kaga suna kaunar safeera don kamanta da AMEERA ZULAIHAT,
kaga ita wannan na kama dasu duka nasan zasu sota,
sai de baza su yadda ba sai sun ganta,"
gyada kai yayi tabbas zancenta haka yake
"shi kenan zamu je can Egypt din gobe da ita yarinyan muji abinda zasu yanke,"
cike da jin dadi tayi hugging nashi petting bayanta yayi yana sakin wani kyakkywan murmushi shi kanshi zaiso suyi adopting yarainyan kodan farin cikin Ummu Mahbeer dashi kansa
END OF PAGE 12
BY QUEEN MAHIRAH
FOLLOW this link to join my WhatsApp group and shower ๐ฟ me with comment and react ๐๐๐คฉ
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
COMMENT AND SHARE ๐
๏ปฟ
๐งTHE TWO LIGHT โจ[RIKICIN GIDAN SARAUTA๐ฐ]๐ง
BY; QUEEN MAHIRAH IDRISS
?Friday, ?19 ?January, ?2024
09:16:21 AM
Follow this link to join my WhatsApp group and shower ๐ฟ me with comment and react ๐๐๐คฉ
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
๐ง13๐ง
NIGERIA [ RUGAR HARDO BELLO]
Around 2 muka tashi daga school din Auwal yazo ya dauke mu ya mai da mu gida.
kamar kullum Innani muka samu a gidaan Jaddi ya tafi masjid ciki muka shiga muka yi wanka muka shirya cikin kaya mara nauyi,
as always farlo muka dawo kowa da abinda yakeyi kamar kullum Islam na danne danne abinta a phone nata niko ina amfani da laptop dina sai ya zama kowa da abinda yakeyi,
muna cikin wannan zaman kuramen sai ga Innani sun shigo da Barira hannunta dauke da wani hadadden basket na abinci ta dire shi a stakar farlon.
Innani ne ta rafka uban salati
"ohh ni Nana Khadijaatu ina ganin ikon Allah anan yara sun dauki halin yahudu da nasara akansu kamar wassu makiya kuna zaune sai kace maasu jin haushin juna,
kai ni kam da sake da ranan Allah ake kokarin raba zumunci,"
sake baki ๐คค nayi galala ina kallonta,
Islam ko kallo daya ta mata ta dauke kanta ta cigaba da binda takeyi
"iko sai lillahi rabbani wai ba dama mutane su kebe sai ahau zazzaga da ko zazzafi ni naga ikon God,
shikenan sai muyi ta zuba kamar kurna
"tohh iyan zaran zance in baku zuba kamar kurna ba ai kwadan tattauna shaanin rayuwa,"
hmmm wai shaanin rayuwa name kenan akwai shaanin da ya wuce kowa yayi harkan gabansa ne,
"dama ai haka zaki ce nikam shikenan tawa ta kare wayannan yahudawan sun lalatamun zuria wai yaro ba dama kamasa magana sai ya mayar maka,"
tana magana ne cikin kuka irinna stoffi na neman magana
ohhh God of mercy ni Mahnoor ina kallon ikon Allah anan kai wannan stohuwar kina da problem wallahi ni
" humm zaki fada haka mana tunda yahudu sun shanyeki har wai ina da piribilem,"
kasakai nayi ina kare mata kallo kai kawai na jijjiga nace
Allah de yayi albarka a Jaddi ba karamin kokari yayi ba na hakurin zama dake wallahi Allah saka masa da Aljanna
"eyyehh ni baa ce nayi kokarin zama da shi ba sai shinae zaa wani saaka mishi albarka,"
hmmm inna biyeki bakina zai yi ciwo wallahi,
na yi magana yayin da nake sauka kasa na zauna gaban abincin daa Barira ta ajiye na bude food flaask din wanda yake dauke da hadadden dafin kaza ina da tabbacin innani ne tayi da hannunta yanda kamshi ke tashi har wani haadiyan saliva nake,
ba bata lokaci na dauaki plate da serving spoon na zuba deden wanda zai isheni da kunun kaya wanda yaci kwakwa da dabino,
batare dana bi takan Innani da zancenta baya karewa ba na hau bawa cikina hakkinsa,
Islam ma saukowa tayi ta jona ni
"tohhh iyan miskilanci abinda aka iya kenan aci akoshi ba abinda akecewa sai danne dannen munafurci,"
ba wanda ya kula ta har ta karaashi mitarta ta gama ta fice mun ci abinci ko takan shinkafa da miyan ma bamu bi ba munkoshi da nama munyi hani'an Innani ta dawo flaask din shinkafan ta bude ta ce
"dama nasan zaa rinaa ai yara kamar yayan mayu sai cin nama baza kuci abinda zai sa kuyi jiki ba sai cin nama gakunan zagalau zagalau kamar bishiyan dibino,
sai stayi ba jiki da uban kirji kamar jaka ga uban kunkumi kamar kujeran stakar gida,"
for the first time Islam ta daga kai taga Innani ta tabe baki tace
cikakkun mata kenan wanda ke sa maza sakin layi,"
sake baki Innani tayi tace
" ahakan,"
ehh fahh hakan ko kina tan tama ne
zumburo baki Innani tayi tace "kyaji dashi yar costi da shegen zaran zance,"
hmm hajiya innancy kenan in batayi magana ba kice miskila tayi kince zarar zance baa iya miki kamar stohuwar babur
"ku kuka sani yan stelen uwa kunga tafiya ta kuma ku tabbata yau ku zaku dafa aabinci agidan nan dan bazai yiwu ace yan mata kamar ku basa aikin komai ba wanda ko yau ko gobe in miji ya fito zaa iya musu aure,
ku zauna kasakai bakwa komai bazai yiwu ba baku iya komai ba sai danne dannen munfurci ,
kajimin stohuwar nan mune bamu iya komai din ba loakcin da kika kori Barira ai naga ke kike komai agidan ko,
" wai fada baizo ba gori yazo gorin aiki zakimin yar costi,"
anyi din ai tuna tar dake nake don naga stufar nan ta fara dagula miki lissafi
"tohh ko made mai ne ne sai kunyi abinci yau a gidan nan,"
tohhh munji zamuyi Allah raka taki gona stohuwa kawaai
"wato wannan yahh da rashin mutunci kike shegen stiwan stiya mutum ba dama amasa zance sai ya mayar,"
hmm murmushi nayi nace Innani kenan ai in kura ya manta barewa bai manta ba,
anan dake kika ce dani baki yadda wani ya fadamun zance batare da mayar masa ba,
baki yadda ba galala ๐คคInnani ta sake baki tana kallonta tace
"lalle kam kuma shine nace kici mutun cin har da ni yar costi ai nace in mutum ya fada miki bakin zance ban yadda kiyi shiruu ba,"
tohhh ke farar zance kike fada mun da zanyi shiruu in ganki ai kema kin san barewa bazai yi gudu danshi yayi rarrafe ba gado kuma ba karam bani ni bane,
bata ce komai ba ta kama