Showing 33001 words to 36000 words out of 59012 words

Chapter 12 - THE TWO LIGHTS (RIKICIN GIDAN SARAUTA) by Queen Mahirah.txt

24 Sep 2025

2147

chinese carpet da tiles,

kato ne farlon gari guda don harda dining a farlon wanda kujerun sunkai goma ko fiyeda haka,

kujeru suna da dama a farlon mutane na hango fararen gaske mata da maza sunaa zaune da alama tattauna wa sukeyi mai muhimmanci,

karasawa nayi don jiyo wa readers mai ake tattaunawa.


Wani farin dattijo ne zaune bisa wani royal sit yana sanye da farar jallabiya wacce tayi matukar amsar sa ta fiddo da asalin kyansa duk da akalla zai kai shekara 75 sai de samm ko ajikinsa hakan bai nuna ba stabar hutu,

ba kowa bane face SUHATAJ ABDALLAH wato suhataj mai murabus wanda ya sauka daga karagar mulki ya barwa dansa,

gefen damansa shima wani matashin dattijo ne wanda akalla ya kai 55 years har ila ya'u shima girma bata nuna ajikinsa ba,

shima fari ne tass mai stananin kama da larabawa don idan ba kasani ba zaka ce balarabe ne sai de bafulatani ne amma ba usul ba,

sabida kasancewar sa ruwa biyu wato half cass,

wassu kujeru ne guda hudu wanda suke facing wanda Sarki mai murabus { Baba sarki} da kuma Suhataj Muhd Habibullah,

daya daga cikin kujerun daya fi kowanne girma da staruwa wata dattijuwa ce ke zaune akai fara tas mai stananin kyau duk da ta stufa amma kyanta samm bai dashe ba zata kai 60 years koma fiye da haka amma sanyin A/C yasaa baka gane hakan ba kowa bane face GIMBIYA NASHWA { FULANI},

uwargidan Baba sarki, dga daman ta kuwa GIMBIYA FADILA ne wato uwargida a wajen Suhataj sai kuma KILISA ZUNNURA {KILISHI} amarya agun Baba sarki,

bayan ita sai GIMBIYA SAUDAT itace amaryar Suhataj sai kuma na karshe kanwa agun Suhataj Habibullah wato SARAUNIYA SAREENA.

Cikin muryansa mai dauke da nutsuwar da take halittan sa ne yace

"tohh Alhamdulillah bayan bude taro da addu'a da akaayi zamu aiwatar da abunda ya kawo mu,

wato tattaunawa game da mastalan da ta taso mana ayanzu ina nufin batan YARIMA ABDULFATAH { FAHREEN},

kai staye baza muce ya bata ba tunda shi ba yaro bane sai de muna kyautata zaton wani abu ne ya faru dashi wanda har yasa ya guje mu ya kaurace mana na stawon sati 2,

wanda hakan ba karamin tashin hankali bane a garemu kasancewarsa magajin wannan Masarauta mai tarin albarka"

dan dakatawa yayi na wani lokaci yaja dogon numfashi kasancewarsa ba mutum bane mai son dogon magana ya cigaba da cewa

" ayanzu bamu da tacewa sai de muyi addu'a mu kuma cigaba da bincike har Allah ya dawo mana daashi cikin koshin lfy,"

Ameen shine abinda suka ce wannan jawabin ba kowa yayi shi ba sai Baba Sarki,

basu wani dauki lokaci mai stayi ba suka rufe taron da addu'a kowa ya kama hanyan gabansa ma'ana kowa ya nufi side dinshi.


QUEEN FADILA'S { CHAMBER}

Gimbiya Fadila ne kishingide a wani hadadden royal bed mai shegen kyau da daukan ido,

kallo daya zaka mata kasan tana cikin damuwa duk da idonta a lumshe yake sai de hakan bai hana damuwar dake zuciyarta bayyana ba karara,
akan kyak'kyawan face nata mai daukan hankali,

wanda stayawa fasaltashi da fassara shi bata lokaci ne.

cikin husky voice nashi yace "Faddi,"

ahankali ta bude lumsassun idonta dasukayi jaa ta sauke su a handsome face nashi kallon shi tayi na yan sakanni ta kauda kanta gefe,

sauke nannauyan aajiyan zuciya yayi yace " pls Faddi kidena sa daamuwa aranki mana har haka just 2 weeks kiga yadda kika koma duk kin rame ga bp dinki daya ke ta faman hauhawa,

do you think what you are doing is right kin manta cewa ba Abdulfatah bane kadai dan da kika haifa bayan shi kina da 3,

childrens infact shi ba yaro bane he is 29 years he is matured enough to take care of him self,"

zuba mishi snake eyes dinta tayi sukayi 4 eyes tace

" shekara 20 daya wuce wannan shine abinda ka fadamun kenan game da yar uwata at the end what happened???,

i lost her na har abada so tell me mai ne ne amfanin yin hakurin mai ne ne amfaanin kashe kaina da hakuri,

i can't bazan iya ba bazan iya juran rashin Abdulfatah ba wallahi you better bring me my son back,

in ma exiling nashi kuka yi yadda kuka saba gwara kun yi gaggawan dawo mun da da'na "

shiruu yayi na dan lokaci yana kallonta dogon numfashi yaja bai ce kala ba don yasan ko mai zai ce baza ta dauka ba yaga ta hau dokin zuciya,

mikewa yayi baice kala ba ya fice daga dakin da kallo ta bishi harya fice wani kuka mai cin rai ta fashe dashi komai yana dawo mata sabo abinda ya faru shekara 20 da suka wuce.........


QUEEN SAREENA'S { CHAMBER}

da shigowaarta wata sangarcecciyar yarinya ce doguwa fara tas da ita ta iso inda take cike da san garci daga ita sai boomshot da vest ajikinta,

kanta ko dan kwali babu sai wani turbune fuska takeyi tana hade rai da sauri ta karasa gurinta tace

" my daughter what is wrong with you waani ne ya tabaki "

kamar dama jira take tayi magana ta fashe mata da wani kuka wanda kana ji kasan na lalaci ne,

itako ta riki ce ta kama ta suka zauna a daya daga cikin hadadden sofa dake farlon

" tell me waya tabaki yanzu nayi maganin shi koma waye ne "

tace " bahh prince bane nake ta kiranshi yaki yayi picking call din at the end kashe wayan ma yayi gaba daya"

ajiyan zuciya tayi ta rungumota " is okayy swerry stop crying prince ba lfy ne shiyasa ya guji kowa, but
will see what i can do akan rashin lafiyan,

am very sure wani keson rabashi da gida but don't worry i will make sure i deal the hell out of that person koma waye shi ,

just to make you happy my love"

" shiyasa nake kara sonki momcy yanzu bari naje muna da party yau and bazan dawo ba sai 10pm,

so sai kisan yadda zakiyi da wannan old man din,"

tana maganan ne yayin da ta mike akan kafanta

" murmushi tayi tace don't worry my baby Fanan just chill up and make sure you look hot and snazzy "

" don't worry momcy i will, you know am a snazzy dresser "

wani daki dake a cikin farlon ta wuce wanda da alama shine dakinta,

Gimbiya Sareena ma dakinta ta wuce tana shiga wayanta ta dauka tayi dialing wani number cikin kan'kanin lokaci akayi picking gaisawa sukayi nadan mintina kafun tace

" inaso nasan mai ya faru da prince Fahreen ya bar gida"

daga cikin wayan akace

"korarsa akayi an mishi kurciya shine abinda muka sani bayan haka bamu san inda yake ba ayanzu"

" inaaso a dubo mun inda yake ayaau kuma ina son sanin waya masa hakan "

shiruuu yayi na dan wani lokaci kafun yace "akwaai mastaala babba ina storon abinda aka dade ana boyewa yana dab da buduwa,

abinda aka bunne yana dab da fitowa cikin rashin sani wanda yayi masa asiri ya hada sa da ruhinsa wato sinadarin rayuwarsa wato mahadinsa "

" bannnnn ganehh mai kake nufi bahh "

" ina nufin alkawarin da aka dade da dauka yana kokarin hada kansa dazaran hakan kuma ta faruuu tabbasss komai ya kareeeeeee "

wani gumi ne yake wanketa tun daga stakar kanta har tafin kafanta bata ma san wayan ya sulale daga hannunta ba,

shike nan nata ya kare duk shirin data dade tana yi na stawon 20 years ya tashi a aikin banza,

duk shirin datayi na zama surkar Suhataj ya tashi a banza har ta stara yadda rayuwar ta zai tafi matsayin sirkar Suhataj,

duk abanzaa kenan inaa bazai yiwu ba sai de ayi mutuwan kosko kowa ya rasaaa.......

END OF PAGE 17


BY QUEEN MAHIRAH


comment and share plssss




🧚THE TWO LIGHT ✨{RIKICIN GIDAN SARAUTA🏰}🧚
BY;QUEEN MAHIRAH
?Saturday, ?10 ?February, ?2024
12:48:58 AM
Follow this link to join my WhatsApp group and shower 🚿 me with comment and react 😁😍🤩😘

https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9



PAGE 18

MASARAUTAR SUHATAJ HABIBULLAH { KANO}

QUEEN SAUDAT'S {CHAMBER}

Zaune take dakin shakatawan ta tana a kishingide a jikin wani tum tum kaayan marmari ne agabanta a jibge bayi nata faman kai kaawo a dakin kowa da aaikinsa,

sanarwan da aka faara yi ne yasa bayin suka futa daga dakin,

Suhataj Habibullah ne da kanshi yazo ita kaanta tayi mamaki sai de ta boye hakan ganin cewa yau ba ranan girkinta bane duk da ko ba ranan girkinta bane yakan zo don jin ya lafiyarta,

sai de baa irin wannan lokacin ba kawad da mamakin tayi tasa faraa a fuskaanta kamar koda yaushe sai yashe hakwara takeyi wanda ya kara mata kyau ya fidda open teeth dinta,

mikewa tayi cikin ladabi ta mishi sannu da zuwa sanda ya zauna kafun ta zauna,

kallo daya ta masa tasan yana cikin damuwa hannunsa ta kamo cikin salo na kissa da kisisi sina tana murzawa ahankali ta dau lokaci tana yin hakan sanda ta tabbatar ya nustu kafun tace

"duk lokacin da mutum ya shiga wani yanayi yayi hamdala Sanan ya gode wa mahaliccinsa masa da yanayin daya stinta kansa,

sai ya roki sauki daga mahaliccinsa ya roki Allah ya basa ikon cinye jarabawan,

Allah baya taba hada mutum da abinda bazai iya dauka ba,

,baya daurawa mutum kayan da bazai iya dauka ba amma yana da kyau kanemi sauki daga gareshi,

ka kuma yi kokarin danne zuciyarka kafi karfinta,

musamman kai yahh shugaba na,

kai shugaba ne kana shugabantana mutane da dama,

dayawa daga cikin su na koyi da kai yana da kyau ka boye damuwarka ko dan farin cikin jama'arka kar ka kasance mai son kanka"

ta cigaba da murza hannunsa tana a zazzago masa kalamai masu dadi da sa nutsuwa hadi da nasiha

can ta dakata bude idonsa daya lumshe yayi yace
"Allah miki albarka Saudat "

"Ameen yahh shugaba na,"

dan marairai ce face tayi tace

"sannan dan Allah kar abinda Anty fadila takeyi ya dameka karkasa shi aranka,

kar maganganunta suyi tasiri aranka ba laifinta bane ita kadai tasan abinda takeji duk da ni ban taba haihuwa ba amma nasan da ciwo musmman a ita da baa yau ta fara raashi ba,

kaga fa ta rasa yar uwarta har da yayanta guda uku "

"hmmm Saudat kenan ni ma fa uba ne ina kuma son Fahreen sannan bashi kaadai na rasa ba naa rasa yan uwa na har 2 fa,

Zulaihat dake mastaayin kanwa aaguna itama da yayanta duk babu su nayi hakuri amma ita takasa "

"kaamata afuwa yah shugabana ita mace ne kuma mu kasan muna da rauni sosai "

" duk da hka bafa shi kadai ne danta baa tana da uku ga Abdulmalik { Fudhal} ga Abduljalal { fareed} ga kumaa Maryama { Mobina },

gasahi mobina na school yau nasan ko zuwa bata yiba don halin data ga mahaifiyar ta aciki,

gashi tana a last year ne a kuma last semester kuskure kadan sai ya ja mata problem"

"just calm down yahh shugabana ka kwantar da hankalinka na tabbata tana a cikin wani hali ne shiyasa tana a bukatana taji dumin nata mahifiyar,

am very sure intaji she will ne alright damuwar ya mata yawa she can't endure it,

why not baza ka mawa Fulani magana ba a ko akai ta gida ta dan huta na wani lakaci"

"tohh inta tafi mobina fa dazata fara exams monday "

dan kwabe face nata tayi tace

"haba dan Allah sai kace bana nan ai gani nan ko i will take care of her "

"hmmm okayy zanga yadda za'ayi zanyi magana a Baba sarki in ya yadda sai a kaita gida,"

"ko kaifa shugabana".




SULTAN ABDULMALIK ROYAL ESTATE { EGYPHT}


Shirin biki ake ba kama haannun yaro amaarya nashan gyara,

sultan ya koma Cairo tun bayan waanan karamin yakin komai ya daawo normal Zawjatul Ameer sai tarai'raya takesha kamar kwai kowa yana nuna mata kauna.

ayaune Ameer Mahbeer zai zo kasar EGYPHT wanda kuma a yaau ne zai hadu da amaryarsa da bai taba gani ba,

Sultana Najda kamar ta hadiye kanta dan murna rabonta da Mahbeer yau stawon 5 month kenan,

gashi yau zai zo dadin dada'awa ma zai yi aure abin ya hadu har yaso ya tada mata da hawan jininta,

don murna yayi yawa sai de ace son barka.

sai faman shirya Zawjatul Ameer akeyi wanda sai zuba shagwaba takeyi

" ni momy i don't like this dress is too heavy ,"

tana a magana tana a cuno bakin gaba

"ohh dear in baki sa wannan ba tohh wanne zaki sa "

"my pajamas is much better than this heavy dress"

dafe goshi tayi tace "ohhh Allah ya za'ayi mutumin dazai hadu da suitor dinsa yasa pajamas "

"suito what did it mean '"

murmushi tayi tace "i mean manemin auranki wanda zai zama husband dinki "

"manemi, husband , aure mai hakan ke nufi i don't understana d"

dafe kai tayi tana lissafin ta ina zata fara fahimtar da ita tukun wani ma irin zama za'ayi a gidan auren,

ita kam indan ita ne baata so ayi auren yanzu ba don tasan baa karamin cutuwa zatayi ba,

don brain din nata da saura duk da tana a shan magani kuma akwaai possibilty din da nan da 2 to 3 weeks brain din zai setu ,

sai de zai dau lokaci kafun tayi flashback wato kaafun old memories dinta ya dawo.

" momy kinyi shiruu what is wrong "

murmushi tayi tacigaba da gyara mata alkebban dake jikinta wanda yaake fari tas na net ciki kuwa fitted gown ne wanda ya amsa jikinta shima fari tas yasha bead da stones sai daukan ido yakeyi,

kanta ko yau an mata rolling da farin veil sai fulan alkebban ( burka) da aka sa mata,

fuskanta yasha light makeup tayi kyau matuka sai tashin kamshi takeyi,

murmushi tayi tace "masha'Allah lalle Allah yayi halitta anan "

cunoo baki tayi tace "momy baki ban amsa baa "

dan zungurinta tayi tace "tohh parrot sarkin tambaya mai kike so na amsa miki "

"moomyy"

ta fada cikin shagwaba tana a jan sunan tana a kuma buga kafanta

" murmushin ta karayi tace you look so fetching in this dress,

musamman in kina shagwaban nan kina kyau Hooriyya (Angel) 😇 ,

kiyi saving shaagwaban ki sai kiyi a zawjinki"

nuna kanta tayi tace "zawjy anah"

"yapp swerry ai kin zama big girl kin girma har zakiyi aure ki haifa mana babies masu kama dake "

murmushi ta sake tace "really zan haihu in haifi babies irin wanda na gani a Tv amma tayayaa momy "

murmushi tayi ki bari in zawjyinki yazo sai tambayeshi

" okayy mom i will tohh yaushe zai zo "

"yanzu nasan yana hanya ma.....


EGYPHT ROYAL AIRPOT


Wata flying jet ne tayi landing mai dauke da tambarin soldiers ajiki,

cab din jet din aka bude wani handsome ne yafito daga jet din bayan wasting 5 minute din da yayi na Jan class,

kana ganinsa kasan jinin sarauta ne ina ma stammanin ya hada jini da annabi yusuf don yadda yake walwali da daukan hankali zaka ranste wani tauraro ✨ne ya suko daga sararin samaniya.

fari ne tas dogo kuma murdadde yana da fadi,

fuskansa nada stayi yana kuma dauke da dogon hancinsa mai kyan fasali da stari,

idonsa wanda yake deden face nashi yana dauke da zara'zaran eyelashes da black eyeballs dinsa masu sparkling,

haka lips dinshi red colour ne tamkar yasa red lipstick,

sai eyebrow nasa da kamar yayi shaping dinshi daya dake bangaren dama akwai yanka guda biyu wanda ya kara masa kyau,

yana sanye da uniform nasa na sojoji wacce tayi matukar amsar colour sa ta kuma kara futar da asalin murdadden jikinsa ko ince surarsa,

yana saukowa daga step din jet din ne cikin gadara da takama irin nasu na yan sarautaa,

akalla 10 min yana saukowa wassu,

convoy din sojoji ne suka rufa masa baya har zuwa inda convoy na royal car din da suka zo daukan sa,

sojojin suka rakasa suka bude masa cab din car ya shiga sannan suma suka shiga.

basu staya ako ina ba sai a Abdulmalik Royal Estate,

wangale musu gate akayi suka shiga dashi har ciki part dinsa suka wuce dashi,

wani hadaden building ne nan suka faka a inda ya dace,

ba bata lokaci sukaa bude maasa cab din car din ya dau akalla 2 min kafun ya zaro one leg sannan ya dau wani 3min din atakaaice 5 min kenan kafun ya futa gaba daya,

as always royal carpet aka shinfida mishi wanda yayi leading nashi har part dinshi yana zuwa yasa hannun shi a wani machine dake gun yayi scanning hannunshi ya tabbata shine kafun ya bude ya shiga,

shi kadai wani dogon numfashi yaja ahankali ya furta

" no place like home kafun yace alhamdulillah "

directly wani stairs ya nufa ya hau ya shiga wani daki wanda da alama shine wanda yake amfani dashi nayi mamakin ganin stari dakin so simple but it looks so unique and fetching,

simple furnitures ne adakin komai fari ne ba wani hayaniya da tarkace,

dressing room nashi ya wuce ya cire kayansa ya shigaa bathroom ya dau akalla 30min kafun ya futo da towel a kugunsa,

sai wani sakale a kafadansa bakin gashin shi mai stana sti da tarin yawa sai diga yake ma'ana ruwa na diga,

dressing room nashi ya koma ya shirya bayan bata lokaci da yayi wajen shafe shafe na mayuka aknashi da jikinshi,

sai kuma turaruka masu kamshi dayasa,

wani iron jallabiyan sa yasa fari tas bai ko sa hirami ba ya fito sai tashin kamshi yakeyi.

directly part din Sultan Muhd yayi slaves nata gaishe shi hannu kawai yake daga musu har ya isa,

a farlo ya taradda su suna zaman jiransa harda su Malik Sultana da Malikat Nubia,

Sultana Mayama ne ta fara "marhaban bika ya hafidiii ta'al ilah huna"

murmushi yayi ya karasa inda take don yayi missing dinta sosai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login