Showing 30001 words to 33000 words out of 35032 words

Chapter 11 - NAGA TA KAINA 2&3 BOOK COMPLETE BY SODANGI.txt

25 Sep 2025

1341

Lsab da daddare Muktar ya shigo zai gaya min dawowarshi ya ganni da yan tagwayena a sanyaye ya matso Jikin gadon ya zauna ya sa hannu ya daukesu sai da ya tubesu ya gama kallonsu ya tofesu da addu'a sannan ya mayar musu da kayansu ya kwantar dasu ya kalleni cikin nutsuwa ya ce kin yi nakuda ba ki gaya min ba, kin haihu baki bari an sanar dani alherin da ya sameni ba, me na yi miki Badi'atu kike jin haushina? Na ji kamar ba dani yake maganar ba, ban dauka zamu sake irin wannan zaman na rashin fahimta ba, ni da ke na dauka abinda muka yi a baya ya wuce har abaa, sai gashi muna yin wanda ya fishi munı don giman Allah gaya min laifina a wurinki na ce kai zan tambaya tunda kaine ka fara canzawa ya ce ban canza komai ba Badi'atuu in kuma na canza gaya min na soma lissafi mishi tun daga ranar dana sameshi adalci da bayanin alherin da na samu da commisiononin da nake so a nada har kawio nadin da ya yi bai sa nawa ko daya ba ya kaileni ya ce tun farko sai da nace miki ba zan iya mulki ba kika ce zan iya sai gashi mun zo kina kokarin taimakon maso son ingizani cikin rami su yi galaba a kaina akan maganar yara kuwa ke baki fini son su ba baki fini son ama dasu ba amma yaya zan yi tuna Nafi'u yana son in bashi nkonsu ba zan iya cewa a'a ba ni a gianmu ban ga iyayenmu suna sa ido akan 'ya'yansu ba ni na san mahailina ne kawal la sunanshi da nake amsawa amma ba wai ta mu'amallar da da mahaifiba in ta wannan nc babana na sani kuma ke kanki Badi'atu in banda kara da kawaici irin na iyayenmu da baki zo gidanmuba, to kina nulin hakan a suke yi basu sonmu ne? Na girgiza kai nuna alamar a'a ya ce to me yasa ba zamu yi Koyi dasu ba? Ina laifin wanda ya tayaka son abinka? Na zobara baki na ce to ai baka min wannan bayanin ba a lokacin sai ka nuna wai kai kana da iko da ka zo nada commissinoni kuma ka ki nada min kawuna Yero, Muktar ya yi murmushi ya ce ikon dmanake dashi ya wuceki kirashi wai domin Allah ne ya baiwa uba karfin mallakar ya' ya su kawu Yero kuwa na yi musu abinda zan yi musu shi ne in basu hakkinsu na sun haifi'yarsu na aura, isowata jihar nan ban soma aiwatar da komai ba sai dana bisu duk yawansu na gaishesu na gaya musu zuwana na kuma rokesu su taimaka mana da addu'a ya sake wani mumushin ya ce kai Badi'atu ke dai har yanzu yarinya ce ko don ke yar autace ya sa kike yin haka oho? Na harareshi na ce ma autan yay1? Ya ce to a sanina dai ana cewa dan auta ya fi dan fari wayo maimakon ni in yi irin autarmu ta yan fari in debo kawunan naki in dorasu kan mukamai ke ki mun fada ki ce a'a Muktarkar ka yi haka abokan adawa zasu kulla maka sharri su ce ka debo dangin matarka kana nadasu a mukamai sai kuma wai kece kike so in yi hakan, abubuwan da kika yi min a zuwanmujihar nan sa'a kika ce na fanshi zuciyata saboda tausayinki da nake ji in banda haka.da na hadaki da malam lokacin da naje Soba, sai naga gaki da tsohon cikin in zo kuma ina yi miki sanadin 6acin rai shi yasa na kyalcki, na ce to ka yi hakuri babansu Abba yayi murmushin jin dadi don na dade ban kirashi da wanan sunan ba, ya ce yawwa to yanzu kika yi maganar sulhu amma kafin mu gama sasantawa zaki mayarwa mutanen da kika kar6i kyaututtukansu kudadensu tuna ni dai ban sanya kowa cikinsu a gwarunatin ba 'yan kwangila masu neman in biyasu kuwa na kafa kwamiti wanda zai yi bincike kan aikin da yan kwangila suka yi kowa ya yi da kyau za a biyashi kudinshi amma ba zai yiwu ka yi aikin banza ka zo ka ce in kwashi kudin talakawa in baka ba, na dan bata fuska na ce ai ni wadannan kudaden na gama kashesu ya ce a'a to ai kina da kadarori sai insa a sayar da wani abu naki a mayar musu da sanin halin Muktar da na yi ya sanyani yin murmushi na ce haba babansu Abba kayi hakuri ka biya min mana, ya ce to ki rubuto a lissafe in gani na ce to Muktar bai yarda an yi shagalin suna a Yola ba cewa ya yi a yi komai a gidansu sunayen yara kawai ya gaya min da safe.
Zubair da Zara'u na ce Allah ya rayasu ya ce amin, shekara guda da hawan Muktar kujerar mulkin jihar Adamawa, jihar ta samu ci gabn da ya baiwa jama'a mamaki tsofaffi sai sa mishi albarka suke yi matasa Suna yabo, 'yan mata suna mishi waka, yan jaridu suka rinka kiranshi da gwamnan gwamnon a wannan lokacin ne kuma maigima shugaban kasa ya kawo ziyarar aiki jihar ta Adamawa, abubuwan daya ganarwa idonshi sun yi matukar kayatar dashi don kuwa a jawabinshi bayan ya kammala rangadin adamawa cikin kwanaki biyun da ya yi a jihar ya bayyana Muktar a jarumin soja gwaninki mai kamanta gaskiya da rikon amana, ni kam a wannan lokacin alfahari nake yi da mijina bisa yabon da ake yi msihi na godewa Allah da bai zamo mai son zuciya ba
Muktar ya yi bikin cika shekaru biyu a jihar Adamawa da sati uku a lokacin nan kuwa ina goyon mai sunan Innarsu Wasila Nafisatu ina zaune ina shayar da ita nono tare da sauraron jawabin shugaban kasa sai kawai na ji wai an dauke Muktar daga jihar Adamawa an mayar dashi Bayelsa tare da karin girma a mukaminshi na soja daga zuwa Brigedier Muktar Zubair daga karshe kuma'ya yi alkawarin bayar da mulki ga gwamnatin farar hula nan da shekara daya da rabi don haka an cire takunkumin hana harkokin siyasa ni kamn dafe kaina na yi da hannu biyu na ce ALlah sarki Muktar ya gama shan wabalar Adamawa al'amura sun fara gyaruwa mishi za a daukeshi a kanshi cikin wata damuwar nan danan wayoyi suka yi ta shigowa ana taya mu murnar karin girman da Muktar.ya samu tare da yi mishi fatan alheri a jihar da zai koma. A wannan lokacin muna cikin shirin tafiya Bayelsa Nafi'u ya kawo yara taya babansu mnurna da yi mishi fatan alheri, dukkansu sun girma ba kadan ba, ga nutsuwa da hankali gasu in ka ji suna rera karatun Alkur'ani tamkar 'ya'yan Larabawa a bangaren karaun bokon ma baka ita kanta Halima ta Kara gogewa ta kara kyau ta yi mul mul gwanin sha'awa na raka yaran falon babansu shi da Nafi'u ne a ciki cikin tafiyar soja Usman ya isa gaban Muktar ya sara mishi tare da kamewa irin ta soja Muktar ya yi maza shima ya sara mishi ya kuma Jinjina mishr ya ce na yarda baba kai soja ne sannan ya jawoshi jikinshi ya zaunar, Umar ya mika mishi hannu suka yi musabaha ya ce baba ni Lawyer nake son zama ko dan sanda, Muktar ya kalleshi ya dan daure fuska kadan ya ce mamanka ce ta zabar maka wannan aikin ko? Don ita ce naga lana shaawar irinsu Umar ya yi dariya ya ce a'a baba ban gaya mata abinda nake son zama ba, ni ina son zama dan sanda don bana son masu laifi, zan kamasu baba da karfi Umar ya ce hatc criminals" Muktar ya kyalkyale da dariya ya rungume Umar yana shala kanshi da hannunshi ya ce na yarda da kai babana kai ba dan sandan rike kulki zaka zama ba dan sanda mai maganin masu laifi zaka zama ke fa Ummu itama ya jawota tun kafin in yi magana suka kwashe da dariya suna cewa wai teacher zata zama baba, Muktar ya kalleta yana murmushi ya ce ai duk tafi ku wayo in babu teacher ai ba za a samu soja ko dan sanda ba, ni da Nafi'u sai kallonsu muke yi muna dariya dai dai da dai dai suka taya Muktar murnar karin girma da ya samu suka yi mishi fatan alheri a Bayelsa ya sallamesu suka tafi sai ya kalli Naffu ya ce ba fa zai yiwu Halima tayi ta zama babu aure saboda yaran nan ba ka nemi mai kula maka dasu iyayenta suna son aurar daita, a hankalibNafi'u ya ce to su bani ita mana, ya ce haka ake yi don tana maka renon yara ka jJi za a yi aurenta sai ak ce abaka? Cikin ladabi Nafi'u ya ce
wallabi ina son ta na kuma riga na shaida nmata ina ganin kuma ka amince ban yi maka maganar bane, saboda ina ganin kamar za a tashi auren nata ba, ya ce to sai ka samu su baba su yiwa iyayenta bayani,
mun isa yenagua babban birnin Bayclsa ko kwana talatin bamu yi ba aka yi bikın Nafi'u da lIalima gidanta daban ya ajiycta ya kuma ncmi sabbin masu renon su Abba sati guda da gama bikin su Nali'u ina
kallon labaran kasa sai kawai ga deputy controller costumc na kasa baki daya Alhaji Gali Abdulwahab yana mika takardunshi na ajiye ailki wai zai fsunduma cikin harkokin siyasa na ce naga ta kaina ni Badi'atu.me ya kar Gali kuma Siyasa? A kidime na yiwa Nuwaia waya ina tambayarta ina dalilin wannan aikin bayan Gali yana gab da kure mukaminsu zai ce ya ajiye aiki? Sai kawai na ji ta yi dariya wai alamar ita bata cikin damuwar da nake ciki ta ce ba zaki gane ba don ke yanzu kakin sojane kawai ba kya sanyawa amma tunaninki da halinki inin na Su ne, na ce to Allah ya rufa asiri ina babangida? Ta ce ya yi barci na ajiye wayar, nan da nan jama'ar kasa suka amsa kiran da shugaban kasa ya yi musu na su fito su kafa jam'iyyun siyasa, guguwar siyasa ta motsata ko ina sabbin kungiyoyi kakc ji wadanda ake fatan ayi musu rijistar su zama jam'iyyu watani uku bayan nan ayi rijiyar jam'iyyu guda hudu cikinsu akwai jam'iyyar talakawan kasa wacce Gali ya ke ciki yan kwanaki kadan da yin rijiyar jam'iyyu aka nuno Gali a Sakkwato wajen da suke yi convention dinsu wai ya lashe zaben zama shugaban jam'iyyar tasu a lokacin kuma Muktar yana wurin taron gwamnoni na buga waya Kaduna inda ayanzu Gali da iyalinshi suke da zama don in tayasu murna cikin hargowar jama'a take 'yan taya murnar Gali ya zama shugaban jam'iyyar talakawa na kasa baki daya sun ciki gida na sake yiwa Muktar waya na shaida mishi nasarar da Gali ya yi a Zaben zama shugaban jam'iyya yayi dariya ya ce yanzu na gama tayashi murna ya dawo gida da kwana biyu muka nufi Zaria tafiyarta gaggawace don amsa kiran baba babba ya yi muna zaunc a kasa a gabanbaba wanda ya zama tamkar a tabashi da tsinke jini ya tsirto saboda kyan jiki ya mulmule ya yi gwanin sha'awa furfurarshi sai sheki take yi Anti ta shigo tana rike da kwano ta ajiyc gabanshi ta budc mishi shake yake da farfesun kaji cikin zuciyata na ce watakila wurin baba
Muktar ya koyi cin kaji sannu Shema'u Allah ya yi miki albarka, Anti ta yi murmushi ta ce mishi amin La fita baba ya soma magana Muklar kuwa ya Rkara sunkuyar da kanshi Rasa nuna ladabi da sauraro na kiraka ne Muktar don in damka maka kanncnka a hannunka ko da yake dama nauyin komai akanka yake na hidimar mu dukanmu amma umamin yi ko hanawa ko zariar da hukunci ni ke wannan to na mika maka daga yau ya koma kanka cikin ladabi Muktar ya lambayeshi baba wani abu yana mak ciwo ne? Baba babba ya yi murmushi ya cc lafiyata kalau Muktar to amma duk yadda na kai da lafiya da karli ai na san yamma la yi mun ranata ta doshi faduwa tunda Manzo S.A.W. ya gaya mana cewar shckarun al'ummarshi sittin ne ko saba'in kadan ne kwarai suke zarce hakan ta ni ina cikin 'yan kadan din da suka zarce don a yau ina da shekaru saba'in da biyar ne a duniya kai kuwa shekaran jiya ka yi arba'in da biyu, Muktar ya ce e, baba ni ma har na manta ban tuna ba sai dana dawo gida cikin darc na samu Badi'atu a zaune tana jirana na tambayeta abinda yahanata kwanciya, ta ce min jirana take yi ta tuna min na cika shekaru arba'in da biyu a duniya baba ya yi murmushi ya ce to ko sanda aka haifcka shckaru talatin da biyar nc dani shekaru goma sha udu kcnan da yin aurcna don ni ba Zubairu ne kanina mai bina ba akwai wasu su uku basu rayu bance tsawon lokaci baba yana bamu labari daya gama sai ya cc Badi'atu al'amarin kannenku zai kara komawa hannunku gaba daya sai ku kara hakuri akan wanda dama kuke dashi, Muktar ya ce baba ina ganim Anti tayi maka rakiya zuwa Jidda a duba lafiyarka daga nan sai ka yi ummara, baba ya yi murmushi ya ce to Muktar amma abinda nake so ka sani shi ne yanda duk ka kai da kula alafiyata hakan ba zai hana ajali zuwa ba, shckara daya na mulkin Muktar a Bayclsa ranar na wuni ina saduwa da kungiyoyin mata daga kabilu daban aban na jihar da suke zuwa tayani murnar nasarar mijina a shekara daya da ya yi akan mulkin jiharsu na fito daga dakin dana gama saduwa dasu na dawo falon Muktar don in ga bakon da aka sanar dani zuwanshi Uzairu na samu a zaune ya zama wani kato pashi ya ajiye kasumba kai in ka ganshi sai ka ce shi ne gaba da su Muktar din na ce haka ka zama Uzairu? Ai ka tsufa, ya yi dariya ya ce haba Anti zaki sa gabana ya ladi, na zauna muka gaisa na ce ka samu ganin maigirma gwamna kuwa? Ya cc mun gaisa sai dai ina ganin kamar yana fushi dani don bai wani amsa da kyau ba balle in yi mishi wata magana, na ce ato tsawon lokaci muna hira da Uzairu kafin Muktar ya shigo zai wuce dakinshi ne alamar zai kwanta Uzairu ya ce your excellency da ina son magana ne Muktar ya sha mur ya ce amma yanzu nina kiraka maganar da ta sani kiranka kawai zan gaya maka in ka samu lokaci ka dawo sai ka gaya min maganar aka zan sanya bikin su Zainab karshen watan nan in na je Zaria daga wurinmu uwa wunn babanlungu 'yan mata biyar za a aurar samarı uku zasu auro na ura yayen wadancan su sanya tasu ranar don mu daidaita namu lokacin duk masu yin auren nan ka girmesu shi ne nake so in ji abinda kake ciki, Uzairu ya dan sunkuyar da kai a hankali ya ce ina dan dubawa ne a hankali ban samu ba tukuna, Muktar ya cc to ka je ka samu Hindatu ku daidaita, wacce Hindatu? Uzairu ya tambaya na ce Hindatun baba Sabuwa ko? Ina kallon Muktar, Muktar ya kara daure fuskaya ce shima ya san ita nake nufi yana sha'awar yin wasa dani ne, Uzairu ya kara nutsuwa jin maganar Muktar cikin ladabi ya ce ba haka bane our excelleney ka yi hakuri ya dan saki rai ya ce in ka ganta kun daidaita sai ka je Kaduna ka samu Gali ku gayamishi ba kuma na ce ka je ka ganta bane don ka dawo ka ce min baku daidaita ba, ya wuce dakinshi na sallami Uzairu ya iso masaukinshi ni kuwa na dawo na shige gun mijina washegari da sale misalin goma muna karyawa da Uzairu ya ce min ina son ganin maigimma gwamna kafin ya je office na ce Muktar yanzu yana Abuja tun takwas da rabi ya bargarin nan akwai mitin din gwamnoni da shugaban kasa bisa shirye-shiryen ba yar da mulki da ake yi ya ce to amma Anti yarinyar nan bata mn Kankanta bakuwa?
Tsananinta fa sha bakwai ko sha takwas, na harareshi na ce to a daura maka da Joda mana ko goggo Uwale ya yi murmushi ya ce zan tafi da Umminmu la yi mun hutu na ce Allah ya kiyaye dayake kaga ni da ake zuwa wa gwauro hutu na mike tsaye na suri gyalena dake ajiye kusa da jakata ian gyara lullubina ina gaya mishi in ka tafi ka gaida gida, mutune suna jirana zani ziyartar yara a asibitoci da gidajen marayu kasan yau ranar yara ce ta duninya, ashinn da bakwai ga watan biyar ya mike tsaye zai mun rakiya zuwa inda 1awagata take yana cewa Anti ba a taba bani kujerar Makka ba la, sa1 dai in ji ana ta rabo, na ce ba irinka yake baiwa ba Uzairu kai kana da hali baka ga damar zuwa banc, gaba daya yaran Muktar ya sanya ranar bikinsu 21/7/ wanda ya 2o daidai da ranar A sabar ni da Nuwaira mun kasance cikin shin mai yawa ni dai ta bangarcna banda kasancewar Muktar zai yi bikin kannenshi guda tara mata biyar maza hudu uku cikin yaran nan ya yan Antina ne da ta haifanwa baba babba wannan kuma shi ne lokaci na farko da Anti da baba zasu yi bikin 'ya'yansu na cikinsu duk hidimar bikin da suke yi a baya ya'yan 'yan uwanc sai yanzu ne zasu ga bikin Abdulwahab baban Anti da Zainab da Saliha wadanda suka zama kansu daya lamkar yan tagwayc don haka aka hada su shi baban Anti ina dai Innala ce ta hada na shi auren da yar kaninta na Yola kawu Yero bayan ya kammala karatunshi a makarantar koyon tukin jiragen sama dake Zaria, ila kuwa Zainab wani abokin Gali Dr. Manniru zata aura a gidan Galin ma ya ganta a Kaduna don haka zata Gali nc a matsayin mace ta biyu sai Saliha ita kam auren soyayyanc ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login