Showing 21001 words to 24000 words out of 35032 words

Chapter 8 - NAGA TA KAINA 2&3 BOOK COMPLETE BY SODANGI.txt

25 Sep 2025

1343

ruwa, gaba daya hidimar Muktar da abokanshi Nuwaira ta dauke gata itama gwanace kwarai wajen iya girkI gata gwanar karbar baki duk yawansu ta san yanda zata yi dasu ni kam sai binta nakc yi da kallio ina tunanin sakarcinta da Gali yake bani labari da yamma Dr. Lami ta kawo mana nurse yarinya nulsattsiya kyakkyawa da ita ga kunya da girmama mutane nan da nan ta kama aikinta tana maganar yaran suna bukatar hutu a daina yawan daukosu don baki sun zo a rinka akai bakin dakinsu suna ganinsu, da daddare Anti da sauran bakin da zasu'kwana suna dakin baki ni da Nuwaira ne mu biyu tana kallona tana kara gaya min mamakinta kan haihuwar ya'ya uku da na yi, na ji karar waya nasa hannu na dauka na ce hello Gali ne yake magana cikın wata irin murya da ban taba sanin yana da itaba a marairaice ya ce haba Nuwaira ni da ke ta ba yara bane kanana, na yi saurn katseshi da gaya mishi ba Nuwaira ba ce ya cc at mai jego ce? Toya ya karfin ikin naki? Na ce da sauki na mikawa Nuwaira ban san me yake gaya mata ba na dan ji tana cewa aa ba zai yiwu ba, ta sake sauraronshi tsawon lokaci sai kuma ta ce ka gayawa Anti fa ka ce? Ban san abinda ya cc ba sai ta ce to gaya mata mana ai itama ta san dole aka maka ka karbcni balle ko acc in hakura da takurawarka saboda kana sona ta aiyc wayar na kallcta a hankali na ce ina zata zaki br umarnin da ya y miki takalleni ta yi wani lallausan murmushi ta ce na gode maka Alah da ka nuna min karshen tsiyar Gali na bita da kallo na cc Nuwaira in tambayeki mana? 1a sake wani murmushin ta ce tambayeni ni kuma in gaya miki gaskiya, na ce amma ke dai ba tulastaki auren Gali aka yi ba ko? Ta yi wani murmushin tare, da cewa ban gane ba? Na ce ina nufin dama kina sonsh1, ta ce uyh to haka ne ba haka bane na ce ban gane wannan amsar ba, ta ce gaskiya a larkona ban taba kallonshi da wani nufi ba face na yan uUwantakar dake tsakanina dashi, to amma alokacin da na lara girma na tara samarı mutane suka yi ta fitowa suna nuna kaunarsu a gareni na shiga turasu wajen Inna ta gansu su gaisheta sai na lura hakan yana bata mata rai, wata rana na je Zaria gaisheta sai ta ce min ni kuwa Nuwara da zaki yarda ki mun wani alberi da zan ji dadi kwarai na ce na mcnenc Inna? Ta ce bana son ganinki da samari don ni na sha' awar aurenki da wannan yaron tun kina yar jaririya na yi burin hakan wannan shi nc dalilin da ya sma na reneki ba tare da.na shayar dake nonona ba, nan take na ce mata daga yau ba zan sakc yn samari ba, Inna ta ce Allah ba yi miki albarka, tun daga nan ban sake sauraron wani saurayi ba, ba kuma sai na gaya ba kcma kin san tilas zan y1 masoya sai dai kawai in ki bayar da hadin kai, na ce haka ne ta ce to zuciyata ta kamu da son Gali saboda dalila1 da yawa na farko Inna ta ce ta haifeshi a rayuwata kuwa ina ganin babu wani wanda ya fita sona, na rayuwa gabanta ba tare da na san ni din marainiyacc ba, a lokacin da mahaifina ya karbeni daga hannunta na dauka riko aka bayar dani don na sha gudowa in dawo wurinta ya biyoni ya tafi danı ni da ita mu yi ta kuka, sai daga baya na ganc Hunkuri din na da nake zaton riko aka kaini nan ne gidan mu, mahaifiyata kuwa babana ne ya shaida min cewar tun ranar data haifen ta bar duniya na kuma gane yana matukar sonta don kullum zai ambaci sunanta Fatimah, yayi mata addu'a shima yana sona ni ce'yarshi ta fari saboda haka duk da bana jin dadin zama da maatrshi sai na hakura na zauna sai dai akai-akai ina zuwa gun Innata dana samu labarin abinda Gali ya fada a kaina kuwa wai bai sona saboda ni a ruga nake a cewarshi duk da an sanyani a makaranta ba zan yi wayewar da yakc son matarshi ta yi ba bayan haka kuma wai ni shagwababbiya ce shi kuwa bashi da lokacın tarairayar mace yana ririlata, ban yi shiru ba na yiwa Inna magana, na ce to ki zan ci gaba da yin samarınanc? La ce kar in sake kula zancenshi da sannu wata rana zai shiga hannuna in juyashi yanda naga dama sai dail in na tuna dan uwanane in yi mishi sassauci na ce to sai dai duk zaman da muka yi dashi ban yarda ya gane yana da wani mnatsayi a zuciyata ba don ko kallon inda yake bana yi a ranar dana zowa Innata sallama kuwa na koma gidanmu aka sanyani a lalle ita ce ta min hudubar inna je gidanshi kar in yarda tsiyarshi ta yi yawa in yi kokarın kawo karshenta, na ce to don haka ni na yi mishi shigo-shigo ba zurit na kuma yi mishi saki kecece ta yanda ya kasa fita daga dakin, bar san lokacin da na kyalkyale da dariya ba, Jin maganar Nuwaira, ta sake wan murmushi ta ce ai indar za a so hutawa a tare dake na ganin karshen kiyayya kuma uz0 ta sake lumshc ido ta ce ina son Gali Badi'atu dan uwanane jarumine mutum ne me yawan alhere bayan haka kuma yakkyawar halitiar da aka yi mishi wayar Gali ta sake shigowa la amsa ba atre da ta dauki kan wayar ba don haka ina Jinsu Allah Nuwaira ina sonki ni in banda tsiyarkima dana gaya miki wani shirme dana rayu ina yi ban sani ba, ta ce gaya min ai bani da wata tsiya da zan yi ma ba ahannunka nake ba? Ya ce a'a ni ne dai a hannunki da gaske Nuwaira na zamo mai sha'awar zana surorin kyawawan mata don haka a duk lokacin da nake cikin hishadi na kan yi irin wannan zanen sai dai baki sanı ba, a duk lokacin dana takarkare na yi irin wannan zanen ban iya zan akowa sai ke ta ce ga alama dai kai kadai ne a dakin ya ce e, kin san Muktar Jiya ya taya matarshi nakuda ya shige dakinshi ya kwanta ganin haka yasa kowa ya kama gabanshi sai mi kadai, ta ce to gani nan zuwa ta tashi ta shiga wanka tsawon lokaci bata fito ba ya sake waya Nuwaira kina kallon agogo kuwa? Na cc wanka take yi ta fita tana shafa ina kallonta a raina na ce lallai Gali ya mori mace sai da ta gama ta fita sannan Antina ta shigo tana murmushi ta ce ai na gode Allah da ya hada Gali da maganinshi na yi barci sosai kafin Anti ta tashen ta ce llalima tana maganar ki je ki baiwa yaran nan nono na ce to muka fito tare dakin yaran ya yi matukar tsaruwa komai a cikinshi uku-uku ne ga rubutacciyar Ayatul Kursiyua dukkan kusurwowin dakin na kana wata takarda dake reto a tsakiya dakin ga abinda na gani a rubuce:
To Mr. & Mrs Col Muktar Zubair
The joy of this day is like a dream we do very litle to get it but the memories will last a life time, may Allah in his never falling way be ever present you more conmfortable, guide you help you through-out the life of the children may He bless the family more joy more happiness. Congratulations and say welcome to the triplet babies. Brigedier General Kabir Isiyaku & Family Na zauna Halima tana miko min su daya bayan daya ina shayar dasu nono har sai da sukä koshi muna shirin fita sai ga Muktar ya shigo, ganin Antu ya sa ya ja zai koma ta ce a'a shigo abinka ni dama yanzu zan fita, sai da ta ita ya shigo ya kalleni yana munnushi ya ce maman'yan uku na ce kai kumma la Ya ce ni sunana mjin maman yan uku. kina yawan cewa Alhamdulillahi kuwa? Na ce kwarai kuwa.
Washe gari da safe Gali ya nuti SSakkwato ya bar Nuwaira wai ta taya mu aikin jego sal ana gobc suna zai dawo, da daddarc muna kwaace ni da Nuwaira akan gadona ni kam har na lara barci sai na ji waya, Nuwaira ta yi maza ta dauka wata kila ta san mijinta ne na ji tana cewa a kwance nake ina shiria yin barci, sha daya ne fa, yanzu, ta dan yi sauraro kafin na ga ta yi nurmushi sannan ta ce haba yaya Gali auren yan kwanaki kadan shi ne kewata zata dameka? Ta sake yin shiru sannan na ji tana cewa to a yi hakuri na daina cewa yayan, amma wannan sunan da kakeso in kiraka sai a gida don kar aj1 mu ace mun cika zumudi, kwanan yara uku ran nan da sassafe sai ga su baba babba Nafi'u ne ya kawo su shi ne ma ya shigo ya fita musu da yaran Suka gansu daga nan suka yi musu huduba shi Nafi'un ne kuma ya zabi sunayen da za a sanya musu Muktar da abokanshi sun yi hidima ta ban mamaki a Zaria aka rada sunan yaran Umar, Usman da Ummulkusum shima Muktar din ya halarci radin sunan da yamma kuma suka iso Abuja suka halarci hyafar cin abincin dare nima anan gida kawayena irinsu Asma'u Adam, Barira Inuwa dasu Hari da Nuwaira sun kayatar da mata da liya la a ranar sunan da yamma ina zaune a dakina da daddarce ranar sunan sai walkiya nake yi Joda ce lake tambayata ni sunan suwa aka sanyawa yaran nan? Na ce Umar sunan baba babbane
Usman sunan baba Soba, Ummu Kulsum kuwa sunan Baba Sabuwa, mahailiyar Gali, Joda ta rike baki at ce kai amma Nafiu ya yi bikıma wajen zabar musu sunayen. Washe garin suna da yamma duk jama'ar da suka balarci suna sun koma gidajensu daga ni sai yaran sai goggo Uwale da Joda da Muktar ya roki ta zauna ta taimaka mana kula dayara sai Halima nurse dinsu sai su Barratu dama su yan gidane muna tare, Nuwaira kuwa da ta tsaya kints amin gida tana falon Muktar don Gali yana nan a gidan, na fito daga wanka na yi shafa na shirya tsaf, na dauko Suwaita na sanya saboda sanyin da ake yi na shiga kicin na duba aikin da ake yi na dibi dambun nama a plate na je falo wai in kai musu Gali da Nuwaira suna gefe daya ta shirya mishi salad yana ci, Muktar yana can gefe shi kadai ya zubawa talabijin ido yana kallon tashar Aljazira, nima kallonsu kawai na yi na wuce naje wunn Muktar na bi Idonshi da kallo don in ga abinda ya ja mishi hankali haka sojojina Amcrica ne a cikin tsaunukan kasar Aganistan wai suna farautar Usama Bin Ladin na firgita kwarai da ganin inn neman da suke mishi na ce anya ba zasu ganshi ba kuwa Muktar? Ya kallcni a hankali ya ce al'amarin ba na allah banc? Na yi hanzarin amsawa kwarai kuwa, na matsa kusa dashi na ajiye mishi dambun na,man ya soma ci yana kall kallona ai yanzu nake tunaninki a zuciyala na ce to ita mai jego bana ga in an yi suna tana firtowa ba' Amma shru ko kuwa don an samu yara sai Kuma a mance da wanda ya yi sanadin zuwansu? Na yi murmushi na ce kai babansu Abba kar su Gali su ji abinda kake fada ko da yake hankalinsu baya nan, Muktar ya ja tsaki ya ce ai ni Gali kunya yake bani ya karbi mata da kyar gashi ccikin sati biyu kawai ta kidimashi Gali ya juyo ya kallemu ya ya na ji kamar ana ambaton sunanmu? Muktar ya sha mur ya ce a'a me kuka yi da za a ambaci sunanku? Ya ci gaba da cin dambun namanshi Nuwaira je ki kicin ki debo miun dambun nama kin ji? Ta kalleshe tana murmushinta na hila yi hakuri yayana sai an jima ka ci sakwara da rana yanzu ka ci salad ina ganin a bar dambun naman sai an jima, ya ce to shi kenan ni da Muktar muka kalli juna muka yi dariya cikin sati shida yaran dukkansu tubarkallah, kowaya gansu sai ya ce kainononki yana da kyau Badi'atu, dubi yanda suka yi kiba, gashi kuma kin ce nonon kadai kike shayar dasu, in ce e, wata na biyu da haihuwa aka yiwa Brigedier General Kabir Isiyaku transfer daga nan Abacha Barrack zuwa barikin Dodon a Legos, abinda ya yi matukar tayar min da hankali saboda yanda muka shaku dashi ban wartsake daga kewarsu ba sai kuma umarni ya fito cewar Muktar Zubair yana cikin sojojin da zasu lafi kos na watanni takwas a kasar North Korea don koyon sabbin dabarun aikin soja, na kammala shirina da daddare bayan na je na baiwa yara nono na kuma shaidawa Halima kar ta nemeni cikin dare zan zo da kaina ta ce to na kammala feshe jikina da. turare na ja kofata na nufi wajen Mukta ina tunanin kwankwasa kofa zan yi ko me zan y1? Tunda yau ne ranar farko da zani dakinshi tunda na haihu ina murda kofar na jita a budeahankali na shiga na laluba gadonshi na hau don fitilar dakin a kashe take ya mika hannu ya jawoni jikinshi yana cewa uh na ji kamshun dana dade ban ji ba na yi kewarki Badi'atu, gadon nan ma da yana da baki daya ce ya yi kewarki ya kara cusa hancinshr cikn gashin kaina yana shakar kamshin ya.ce uhbh na godewa babaua da ya bani ke Baui aiu, gashi baki gaya min kina zuwa yau ba balle in shirya miki sauka arama bani in miki wacce ta samu ya sanya bakinshi a nawa muka shiga tsotson juna tsawon lokaci tsawon dare ran nan ni da Muktar a makale da juna muka don kuwa mu dukaninu niun ji kewar juna wajen karfe ukun dare ina kwance a jikinshi wadansu irin kalamai masu dadin ji da sauraro yake gaya min da ya yi sbiru sai na ce mishi Muktar ya kalleni a hankali ya sake jawo bakina ya tsota kalin ya ce min babansu Abba sunana Badi'atu na yi murmushi na ce to babansu Abba ya ce uhun ina jinki menene? Na ce so nake ka tafi dani Korea, ya yi shiru nuna alamar a tunani kafin ya ce ko meye dalili? Na dan yi ajiyar zuciya ce watannin sun yi yawa kuma ni ina jin isoro ya kara kankameni ya juyani daya geten gaya rnin gaskiya meye damuwar ki ban in ga idonki don in kara gasgata abinda zaki gaya min ya sa hannu ya kunna fitia haske ya bayyana na kare idona da dantsen hannuna saboda kallon da yake min ina suararonki na boye fuskata a jikinsbi kafin na iya cewa gaskiya ni Muklar na kishu, watanni takwas sun yi yawa na yanda zaka iya yi kai kadai ya yi murmushi ya ce Badi'atu kenan akwai abinda nake so mu sanya ya zamo shi ne jagoran zamannu, yarda da kumna amincewa juna, kin gane? Ni kam bankalina a kwance kwarai yake har abada na san da izinin Allah na san ba zaki ta ba bayar da kanki ga wani ba, ni ra so k Yarda cewar ni mutum nc wanda ban yiwa Allah alkawari in saba, Da ce na tauba bazan sake aikata zina ba, zan fi kowa farin cikin ace na tafi dake to amma yaya zan yiin tafi dake da jarnrai guda uku? Ya zuiba min ido yana kallona na kwanatr da kaina a kiriinshi dukkanmu shiru muka yi na wani lokaci kafin ya sake cewa ina ganio hakuri kawai zamu yi kamar yanzu ne zaki ga najc na dawo, na ce Allah ya dawo dakai laliya, ya ce amin, na tashr na dauki rigar barcina ina sanyawa ya kalleni ina zaki kuma? Na cc zan baiwa yara nono ya ce jirani in rakaki sai da ya shiga ya yi wanka ya iito sannan muka je, ni kam har kulium ina mamakin dabi' un Muktar babu yanda Za a yi komai sauri ka ga ya yarda ya li1ta dakinshi da datti. Bai damu ba a cikin dare ya yi wanka sau biyu ko ma fiye da bakan amma in dai zai ita, to zai yi wanka in ya so in ya dawo ua sake yin abinda zai sake sanyashi wankan sati uku da aka baiwa su Muktar na kanmmala shirye shirycnsucikin wadannan kwanakin babu abinda ban yi ba don ganin na faranta mishi rai ana saura kwana uku su tafi na yi mishi rakiya zuwa Zaria, falon baba babba muka fara sauka don shi akdaine a ciki har gabanshi Muktar ya je ya ajiye mishi Ummu ya yi sauri ya karbeta yana dariya wai wannan kiba da yaran ke yi inda mnulum daya ne yake shan nonon zai ganu kuwa? A Soba ma da muka jc abin gwanin dadi inna sai murmushi lake yi tana cewa Allah gwanin Badi'atu na ta zam maman 'yan uku, Muktar ya yi murmushi ye ce inna ba ia ta son a rinka kiranta da wanan sunam Ipna t nkehakinuna alarnar mamaka ta ce to akan me? Mata nawa kika gani da yan uku? Daga Soban bar Zaria kwana daya muka vi muka wuce Sakkwaio wur in da Gali yakc a yanzu muna shiga gidanni kam ban san sanda na kyaIkyale da danya ba wai Galine a kicin yana daure da (Apron) rngar da masu girke ke ratayawa a wuyansu don kare kayan jikinsu daga lalacewa ya dage sai kokarin tuka tuwo yake yi, ita kuwa gimbiyar na hangeta cikin falo kwance shame-shame kan doguwar kujera gabanta kuwa kayan ciye-ciyene iri-iri in ta mika hannu sai ta dauka ta sanya a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login