Showing 3001 words to 6000 words out of 35032 words

Chapter 2 - NAGA TA KAINA 2&3 BOOK COMPLETE BY SODANGI.txt

25 Sep 2025

1342

zanyi ba zanyi kuka a gabansu ba don baba babba yaji dadi yaga na kwantar da henkalina na 1sa falon nayi sallama suka amsa na shiga na durkusa da nufin gaishesu amma na kasa, saboda ganin baba babba ya zama tamkar bashi ba, ya rame ya tsuke, ya motes ya zama tamkar wanda aka sanyashi cikin wata na'ura ta tsotse mishi Jini da ruwa ta barshi daga kashı, sai fata, ya zama tamkar tsohon da ya doshi shekaru tamanin bayan ada kalin wannan tashin hankalin ya auku in ba kasanshi ne wan mahaifin Muktar ba babu yanda za a yi ka yarda ya wuce shekaru hamshin a duniya saboda kyan jikinshi, gaba daya ya zama tsoho cikin wata guda duk gemunshi yayi fari Sol muna hada ido dashi nikam kuka na farayi kuka kuwa mai tsanani shima kuma bai hanani ba sauri kawai yayi ya dauko hankacif dinshi ya shiga goge fuska wanda na san wata hikimace ta hana aga hawayenshi.
Baba karamine mai bamu hakuri ko da dai shima asirin zuciyarshi ya tonu don kuwa yayi zuru-zuru alamar rama sai dai shi baya nuna damuwarshi kokari yake yana nuna bashi da ita na share hawayena bayan nayi kukan ya isheni sannan muka gaisa dasu sannu Badi'atu, sannu da kokari kin ji? Ki yi ta hakuri wata rana sai labari kalaman da baba babba yake min kenan nace mishi to ya dan muskuta ya gyara zama yace min nazo ne in ji ko akwai wani ibu na bashi da kika sani tsakanin Muktar da mutane? A zuciyata naj haushin kaina na yiwa kaina gori na zauna da mijina ban taba kula harkashi ba balle in san mu'amallarshi da mutane haushin kaina ya kamani nace ban san komai ba baba mai kawo mana kajine dai na san tunda ya tafi kawowa kawai yake yi ban taba bashi kudi ba.wannan kuwa umarnin Muktar din ne na bi yace to maza ki aki Uzairu ya kirashi, nace to na aikeshi na dawo na zauna a kasa, mun kamala bincike ta can Zaria na kuma sa Nafi'u yaji min tsakaninshi da abokanshi babu wata mas'ala sai ma wasu mutane biyu da suka ce ya basu jari bisa alkawarin da suka yin a zasu rika raba ribar dashi, to amma ribar farko da suka kawo mishi bai karba ba sai yace su koma dasu su ci gaba da sai an shekara su zo su yi mishi bayani to gashi ba a shekarar bag a abinda ya faru don haka in basu lokaci zasu yi kokari su ga sun dawo da kudin nace musu a'a su barsu in Allah yasa ya dawo in aka sbekara suje su sameshi in bai dawo ba tunda yayi musu hakan ne don ya taimakesu tunda su suka rokeshi to su rike su ciyar da iyalinsu Ubangiji ya bashi ladan abinda yayı nace amin, Uzairu da mai kaji suka shigo bayan an gaisa Baba yayi mishi bayanin abinda yasa ya kirashi mai kaji ya sunkuyar da kai kasa hawaye sura zuba yace baba ni Allah ne ya hadani da yallabai wata rananc nayi rashin hakuri na shiga gonar wasu mutane bisa tsautsayi na karyi masara na zuba cikin buhu ina nufin kaiwa gida saboda iyali sai aka kamani aka kuwa rufeni da duka kamar za a kasheni yazo wucewa a motarshi yaga cincirindon jama'a ya tsaya don ganin abinda ya faru shi ya kwaceni a hannun mutanen yace suyi kudin masara ya biya su ya sanyani a motarshi zai saukeni a inda zan yi nisa da mutanen nan akan hanya ya tambayeni n wane bata basirar ne ya kaini ta ba abinda ba nawa ban ace mishi yallabai wallahi ba halina bane 'ya' ya shida ne dani da matata bakwai an koreni a aiki bani dia wata sana'a gani a gidan haya tun safe na bar gida ban bar musu kGRmai ba gashi rana tana shirin faduwa ban samu abinda zan kai musu ba, da wannan dalili ne kawai shaidan ya rinjayeni in karyi masarar in kai musu Su dafa su ci, bai ce mnin komai ba said a zai saukenı sai ya kawo kudi ya bani yace in yiwa iyalina cefane shi yanzu tafiya zai yi amma bayan kwana uku in sameshi ya bani adireshinsa bayan kwana ukun nan kuwa dana tashi uwa sai na zo mishi da ya'yana guda shida da matata don ya kara gaskatani nan lalon ya shigo damu iokacin nan bai yi aurc bay a kawo kudi masu yavwa ya bani yacc in je in biya haya, in yiwa iyalina alheri in rinka yin cefane in kuma duba sana'ar da zan iya yi inzo in gaya mishi at da imatata kuka muka rinkayi sati guda bayan nan na dawo aka ce min baya nan ya tafi Benin wai dama daga can ya dawo nan bai me kama aiki ba tukuna nace ikon Allah na tafi na kara yin sati na dawo ta Samestu a gaya mishi zanyi sana'ar kaji da kwaidon duk kwanakia nan da baya nan a kasuwar kaji nake wuni naga yanda suke taliyar da al'amuransu yacc to in jirashi a waje na tashi na fita jimawa kadan sai gashi ya fito ya bani kunshn leda said a naje gida naga yawan abinda ya banı na fara zuwa ina saro kaji ina sayarwa, ran nan 1azo gaisheshi naz0 mishi da guda goma wadanda na riga nasa aka yankasu aka gyarasu yayi murna kwarai yace yanzu wadannan kana sayar dasu kamar nawa na gaya mishi da zan tafi sai ya kawo kudinsu ya bani nace a'a wannan kyauta na kawo mishi yayi murmushi yace a'a in aka yi haka ai sai in karyaka karbi kudinka daga yau kuma cduk sati ka kawo min kamar haka, ina daga lokacin kuwa duk sati ko yana nan ko baya nan zan kawowa
masu aikinshi har kuma ita Hajiya taz0 a lokacin bikinta ma duk kajin da aka ct ni na kawo a guna ya saya kuka sosai mai kaji yake yi, Allah ne kadai ya san irin taictakno la yallabai yayi min don haka kudin kajin dana kawo mishi a ar su kawai Allah kuma ya dawo mana dashi lafiya in kuwa ta riga ta kasance Aliah ya rahamsheshi mukace amin. Baba yace to harkar kyauta ko alheri daban ciniki ma daban Uzairu tayashi yayi lissafin kudinshi a bashi suka fita suka gama Uzairu ya shigo ya gaya mishi ya mika mishi mukulli yace a cikin but din motarshi akwat kudi ya kirga ya bashi. Baba yayi min bayanin komai da ya sani na gae da Muktar abindaya fahumtar dani suma sun soma hakura da dawowarshi da zasu tali sai na durkusa gaban baba babba bayan baba karami ya fita ya barmu mu biyu nace mishi baba nag ode maka bisa alherin da kayi ka rikeni bisa kyautatawa kayı min gatan da baka yiwa wata 'ya a gidanka ba don kuwa ka hadani da danka wanda kake so fiye da komai a duniya kamar yanda ya rokeka ka tayashi kishin abinda yake so ko bayan ranshi a yau nima zan rokeka ka tsare mishi ni kar ka sake hadani da kowa ka barni in yi zamana har kafin nima nawa ajalin ya sameni, shiru baba yayi yana kallona da kyar ya iya bude baki yace min ki yi hakuri Badi'atu ya lashi ya fita ya barni ina tambayar kaina wannan irin hakuri da yakc bani ni dashi kowa yafi cancantar ayi ta bashi hakurin oho? Tun bayan tafiyarsu baba ran nan ina dakina na rufe kaina ina kwance kan gadona tunda ba sallah nake ba ni kaina ban san tunanin me nake ba sai dai kuma ba barci nake yi bas au biyu Joda tana min Magana akawo miki abincine nan? In ce a'a zan fito in ce har dare ina nan a haka har aka shiga kwanciya dare ya yi nisa na rasa abidna ke min dadi na tashi na fito
babu kowa na nufi kofa zan bude sai naji muryar Uzairu yana tambayata ina zaki in kin bude kofar? Karfe biyun dare ne fa, na juyo na kalleshi yace ki koma dakinki kawai ki yi hakuri in aka bar wa Ubangiji al'amarin sai kiga yayi maganinshi na koma dakina jimawa can na sake fitowa don kuwa ji nake tamkar in sulale in tafi Liberia in je in gani abinda ke faruwa tunda gashi kusan sati hudu da tafiyar Gali babu shi babu Muktar abin yana nema ya zama biyu babu wai kamun gafiyar Baidu. Na zauna a falon ina tunanin Muktar mutumiun dana rayu a da ina tsanarshi ina kinshi ina kuma kyamarshi saboda daukarshi danayi a matsayin mugu a dalilin yawan tsoronshi da muke ji sanda muke yara da kuma kama mana kunne da yake yi in mun yi laifi, kyamarshi kuwa ya farone tun sanda naga kwalbar barasa a motashi dana zauna dashi a matsayın mata da miji kuwa rashun fahimtar juna dake tsakanınmu ya sanya
nan da nan na gane shi din mutum ne mai yawan hulda da'yan mata to amma duk da haka a yau na ganc Muktar mutumin kirkine mai tausayi mai taimako mai ibada mai kuma girmama yaye mutum ne wanda ya samu farin jini Wurin jama'a saboda yawan alherinshi na ganin ko baba babba bai san alherin dan nashi ya kai haka ba sai bayan aukuwar wannan al' amarin day a ga irin cincirindon mutane da suka rinka zuwa kuma kowa yazo da abin da zaice Muktar din ya tabal mshi na alheri wanda ba zai taba mantawa ba, ni kaina zaman da muka yi dashi tun sanda muke fafata tsiya ina gida da kuma bayan mun yi aure nasan ya min alheri da yawa sai dai in hana zuciyata ganin alherin ta hanyar lassarashi a matsayın mayaudari gashi a yau ina cikin nadamar abinda na rinkayi mishi na cutarwa da gangan gashi babu shi balle in gyara kuskurena, hakika na zalunci Muktar na kuma zalunci kaina na bijire mishi na ki yarda mu yi mu'amallar aure dashi da yanzu in ma ban haihu ba ina da tsohon ciki tunda duk sa'o'in aurenmu sun haihu ga Wasila ma bayan 6ari yanzu tana goyon 'yarta mnace ni kuwa wayam babu komai ga Titi ta taso da wani rikici wai dan da take dashi Muktar ne ubanshi har taje Zaria ta kaiwa baba babba shi ko da yake baba ya kori zancen ya kuma yi mata kashedin kart a kara tuntubarshi kan wannan zancen. Titin tayi barazanar bugawa a jarida wai tana da da tare da Col. Muktar Zubairu abinda yayi matukar tayar da hankalin baba da 'yan uwan Muktar har ma Naliu ya shiga shirye-shiryen kai karar Titi kotu kan kokarin da take yi a iata sunan dan uwansh to da ni ked a wannan dan fa? Tambayar da nayiwa kaina kenan
tabbas day a zama dan lelen zuriyarsu hinda magajin Muktar ne a da ina ganin tsiyar da nake yi Muktar nake yiwa a yanzu kam na gane kaina na yIwa na CUci kana wayyo! Alah na ban san lokacın da kalmar ta fito Bakina bada karfi sai ganin Joda da Uzairu nayi suna rige-rigen zuwa kaina ni kuwa ban fasa birgimar da nake yi ba Subhanallahi kalmar da Joda take ta nanatawa kenan tana kokann rungumeni shi kuwa Uzairu cewa yake yi gaskiya Anti idan ba zaki rin ka hakuri ba tilas ne mu koma aria dukanmu don kuwa zamanki muke yi kuma maimakon ki zama jaruma don muma na kasa dake mu samu kwanciyar hankali ina kuka a hankali ina kallonsu cikin Zuciyata kuma cewa take vi kin zauna kina hukunta Muktar kan laifuffukanshi guda biyu da kika sani kin ki waiwayawa ki dubi dimbin alherinshi ko ki yi bincike kan naki laifin tunda Hausawa sun ce wai laifi tudu nc taka naka ka hango na wani. Gari na wayewa Uzairu ya dauko Dr. Lami ta zo ta dubani ta bani magunguna kwana biyu a jeer na dan samu nutsuwa, saboda yawan barcin da nake yi a dalilin magungunan da nake sha, kwanan Muktar talatin da daya ina tsaye jikin window ina kallon tausari da yanda komai ya yi tsit saboda nisan da dare yayi na tuna 'yan awowi dan da suka wuce zirga-zirga da motsi da kaiwa da kawowa duniya ke ciki yanzu kuwa komai ya nutsu a zuciyata nace wannan kadai ya isa dan adam ya ji tsoron Ubangijin dake jujjuya wadannan al'amura, ina cikin haka naga wata bus ta doso gidanmu tana tafiya cikin nutsuwa tamkar tana dauke da kwai, ko kuma basu Son aji motsin sune oho? Na ce in dai barayıne suke wannan sandar to sun yi kuskure don kuwa wautace babba su ce zasu yi batan kai su zo barıkın soja don yin sata, har suka tsaya a kofar gidanmu ina tsaye a inda nake mutumin day a fara fitowa daga cikin motar shi ne ya sanyani faduwar gaba naji tamkar zan shide don kaduwa karshcn tika-tika tik. Badi'atu abinda zuciyata take gaya min kcnan ina ganin ya doso kofar falon zai buga nayi maza na bude bai iso ba sai ya juya da sauri suka bude bayan motar suna jawo shimfidadden gadon asibiti mara kafa yau kam ga gawar mijinki an kawo miki abinda nake gayawa kaina kenan, kusan suma nayi a tsaye kaucec mana daga hannya kalmar da la dawo dani cikin hankalina kenan ban kuma shaida wanda yayi maganar ba sai kuma naji muryar Uzairu yana waya, su yaya Galine suka dawo, baba ya dan saurara kadan sai naji yace to ban sani ba gashi nan dai ana kokarin shigowa dashi a shimiide kan wani gado ku ajiycshi anan kawai sumane in ii likitan dake biyc dasu kalmar da Uzairu yaji kcnan ya cewa baba da rasnı baba da ranshi ya nanata fadin hakan babu adadi na durkusa gaban Muktar wanda bai san inda yake ba ni kaina ban san me nakc yi a gaban nashi ba kowa yayi cirko-cirko yana tsaye sai Major Amadu yace to me yasa aka kawoshi nan a haka? Gali yace tunda muka ganoshi magana guda daya da ya yi ita ce in Alah yasa mun dawo gida yana raye a lara kainshi gidanshi don matarshi ta ganshi in kuma ya cika a hanya nan ma a kaiwa matarshi gawarshi ta gani kalin a kaishi inda za a ajiyeshi, Major Amadu da Gali suka sa hannu suka suri gadon suka fita dashi lokacin ne nayi kokarin fitowa don in bisu koma kawai Badi'atu motar da muka zo a diki ambulance ce shi da likita da direba ne kawai suka shiga cikin sauriu kuma suka tafi Major Amadu ya fito da mota ya dauki Uzairu da wasu mutane da suka nemi binsu dukansu maza suka bi bayansu, Joda ta rikoni muka shigo falo ta zaunar dani kan kujera tana raashina hakuri kawai za ki yi yanzu Badi'atu tunda Allah ya riga ya rula miki asiri ya dawo yana raye na kallo Joda a hankalia zuciyata nace anya wannan ba ta lcko ta koma bane? Hawaye suka zubo na tuna yanda naga kamannin Muktar mummunan kumburne a kanshi ga habarshi ta karkacc ta kauce gaba daya daga mazauninta na asali don ko alama bata hade da'yar uwarta hannunshi na dama kuwa a karye yake karayar da ban san iyakatarta ba don kuwa gaba daya ya juya sama ya dawo kasa, ciki ya zama baya wannan abinda na gani kenan na zahıri ban san abinda ke cikinshi ba Joda tana bani hakuri naga kuka ba zai fissheni ba, na tashi na dauko mukullin motata ina zaki? in ji Joda nace zan bi bayansu ta ce ai baki san inda suka tafi ba nace asibitinsu na sojoji zasu kaishi na fita ina tayar da mota Joda ta fito ta shiga muka tafi muna isa asibitin naga Major Amadu a tsaye yace min kun zo? Na ce e, ya ce sun riga sun shiga dshi tiyata tun 1sowarmu don an riga an sanar da likitocin su suka tura ambulance ta dauko shi a airport nace Gali fa? Yace yana can dakın ana mishi treatment don shima ya zo da raunuka, kusan awa guda muna wurin kafin Gali ya fito da sauri na nufi wajenshi muka tsaya nace Gali ya yi murmushi Badi'atu sannunku yaya gida? Muka koma kan wasu kujcru muka zauna kasa ce mishi komai nayi shima gab yakc da fita hayyactnshi ramar da ya yi tafi gaban a yi magana ga raunuka har da dinki a dantsen hannunshi sannu Gali suka gaisa da Joda mun godc Allah da ya dawo mana daku, Gali yace gaskiyanc Allah shi ne abin godiya shi ne kuma ya nufemu da dawowa gida, karfe biyar na asuba Nafi'u ya iso asibitin daga Kaduna ko minti talatun bai yi da zuwa ba sai ga su baba sun iso, ni na fara ganinsu don a lokacin su Gali da Nafi'u suna tare da wani likita da ya fito daga dakin da ake yiwa Muktar aiki da sauri na isa wurin su baba shida babanlungu tun kafin in yi musu sannu da zuwa yace Badi'atu Muktar ya dawo ko? Nace e, baba sai dai...ya katscni babu komai da izinin Allah kije gida kawai in an fito dashi daga tiyata zan turo a daukoki nace to ni da Joda muka dawo gida gari ya waye har sha biyu shiru na tura Daniel ya dubo shima shiru kamar an aiki bawa garinsu ina zaune har Azahar kamar n koma sai na ga kamar baba zai ce ban ji abinda ya gaya min ba, na yiwa Nafi'u waya don in ji abinda ak eciki yace har yanzu basu fito dashi ba, nace yana na kuwa? Naff'u yace yana nan abinda wani likita da aka canza dazu ya gaya min kenan nace Nafiu kafin incc komai ya ce ki kwantar da hankalinki kawai a ganina tunda ya iso da ranshi to da Izinin Allah zai rayu, wahala ce kawai zai sha za kuma ta wucc, ina zaune a falona nama rasa abinda zai faranta min rai sa'ar da na ya ma itace tun safe makwabta jama'ar bariki sai shigo min murnar Mukta ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login