Showing 15001 words to 18000 words out of 35032 words
Chapter 6 - NAGA TA KAINA 2&3 BOOK COMPLETE BY SODANGI.txt
tayar da maganar Inna samu na tati sai sun gaji da jirana sun auarar da ita kafin in dawo kasar nan, Muktar ya ce to ka san dai iyayenmu ba abokan wasanmu bane, Gali ya ce e, ya tashi zai fita yana cewa Badi'atu ki shirya abincin dare duk dani a gidanku zan kwana, cikin sauri Muktar ya ce a'a au babu wurin kwana a gidanmu amarci muke yi ba kuma zaka zo ka takura mana ba, Gali ya tuntsire da dariya ya ce ai kun makara ga abokan aurenku tun wata hudu da suka wuce suke ta haihuwa matar Umar ma jiya ta haili 'ya mace sia da muka yi sallama da duk mutanen gidan kafin muka shiga falon baba babba ni da Muktar muna zaunea kasa.cikin ladabi baba yana kan kujera na kalleshi ba tare da ya san na kalleshin ba cikin zuciyata na ce oh wai har baba ya murmure daga masifaffiyar ramar data sameshi ya gama amsa gaisuar sai ya ce min Allah ya vi muku albarka Badi'atu ku yi liakuri da juna ku zauna lafiya Allah kuma ya albarkaceku da samun 2uriya dayvaba, adanda zasu zamo masu biyayya a garcku kamar yadda kuka yi1 mana Muktar ne ya ce anmin,
Muktar ya miki bayanin ya bayar da aikin ginin masallacin Juma'a tare da makaranta ko? Na ce e, baba ya ce to ya kuma ce in shirya tunda Nafi'u zai ara hutu a satin nan sai yayi min rakiya zuwa Jiddah don a duba lafiyata saboda hawan jinin da aka ce ina dashi don bamu taba sanin akwai shi din ba sai a lokacin na ce to baba Allah ya dawo daku lafiya muna shirin tashi kenan sai ga Uzairu ya gaida Baba ya zauna yana soshe-soshe baba ya ce lafiya dai Uzairu? Uzairu ya ce lafiya baba yaya Muktar ne nake so ya ganni don kauyen nan da suka turani ya ji shiru yana dan sauraro baba ya yi murmushi ya ce ya kara ganinka kenan muka yi sallama da baba muka fito Uzairu ya budewa Muktar kofar mota ya shiga ya zauna ya rufe mishi ya kalleshi yana murmushi dama antinka ka budewa kofar da kafin samun wani abu don ni kam yanzu ina jin ko ası bani dashi a jakarta na samu kudin mand ake je ka sawo mun aa motar nan. Uzairu ya kalenı yana murmushin sakarci ya ce Antice yau muzurai take min Muktar yana kokarin tayar da motar yana cewa laifi kenan ka yi mata? Ya ce c to ni ko ma ban yi laifin ba na tuba
Muktar ya yi yar dariya ya ce nima na tayaka tuban Uzairu ta yi hakuri ta ganka ya dawo wajena yana murmushi Allah anti yau zani Soban in kai sakon jiyan nan aikine ya mun yawan na kai dai gashi na riga nasan alkawarinka na karyanc tunda ka ce zaka yi arumi ma ban ga ka yi ba, Cikin sauri ya ce na yi shima yaya Muktar ya san na yi azumi talatin yana asibili tun washe garin dawowarshi na fara na ce to un go na mika mishı bandil din dari bıbbiyu guda daya ya ce na gode Allah ya kara girma Muktar ya ja mota ya fara tafiya yana dariya irin rungumar da Uzairu ya yiwa kudin da na bashi ya ce kai Uzairu da son kudi saukın abin dai jarumı ne zai iya nemansu sai da muka biya na yiwa ma tar Umar barka sannan muka wuce muna isa gida su goda suka tarycmu cikin murna Daniel kuma ya kawowa Muktar littafi mai dauke da sunayen mutancn da suka zo baya nan da daddare ganin yawan mutanen dake tare dashida na yi wankana sai kawai na yi kwanciyata a dakina wajen goma da rabi Muktar ya shigo dakin cikin shirin kwanciya yana dora kaladarshi ya jawoni jikinshi ya dora bakinshi kan nonona guda daya hannunshi mai lafiyar kuma yana kan dayan yayin da ya rungumeni da hannunshi mai bandejin gaba daya ya kidimani, na kasa tsayawa wun daya sai zillo nake yi ina bashi hakuri da kyar na samu ya sakeni yana kallona cikin murmushi na ce gaskiya Muktar yau kam a'a ya yi murmushin shagwaba ya ce yi hakuri Badi'atu ni kam e, zan yi magana ya Earn kankameni a jikinshi come on Badi'atu kar ki zama raguwa mana 2 wuce ki ce jIya kaza da kaza ba na ce a'a to kullum De? Yace e. mana in dai naga zna iya zo ki ji? Yand Rokarn. Juyo dani in fuskanceshu kin dai san juyawa iuji baya tu.ou kyau? Na ce uh, to juyo nan ki gani da haka ya shawo kaina na hakura na bashi hadin kai, watanni shida da dawowar Muktar ina zaune gaban madubi ina shafa mai tare da kallon katon cikin dake gabana Muktar ya fito bandakin dake dakin yana goge hannunshi da tawul kananan kayanä dana jika a jiki ya wanke min ya kalleni ya ce Badi'atu an ya cikin nan bai wuce lissafin da dake mishi ba kuwa?
Na kalleshi na ce to ya kai nawa kai a ganinka? Ya dan karkata kai ya kara kallonshi ya ce wata takwas na yi murmushi na ce to kai kuma wa tanka nawa da dawowa? Ya ce shida na ce ato, ya miko min riga ina sanyawa ya karbi tawul din danake daure dashi ya mayar mazaunnshi ya dawo na ce Muktar satin nan ne fa bikin Asma'u Adam ya yi amza ya sha mur ya ce babu inda zaki da wannan cikin yanzu ke kin ga yanda kike ma kuwa? zani daurinaure Anti zata je musu biki shi kenan ya wadatar ban yi magana ba na dai zobara baki alamar ban ji dadi ba ya kalleni yana tambayata ga jakarki ko kuwa in rike miki? Na ce uh uh bari ita na karba asibiti muka nufa yin scanning saboda Dr Lami ta ce bata gane kan awon da take min ba ina kwance kan gadon asibiti ana ta goga min wani abu a ciki likitoci biyu tare da Dr. Lami suna kokarin gano abinda computer take.nuna musu tsawon lokaci suna kokari kafin suka tsaya daya daga cikinsu ya ce 'yan biyune duhansu maza sai dai daya daga cikinsu hannu ukune dashi, dayan kuwa cewa ya yi.a'a shi wannan hannun a ganina zaman kanshi yake yi, 'yan biyune da kuma hannu daya daban, kafin in wartsake daga faduwar gaban dana samu sai kawai na ga Muktar ya fige soket din ya kashe na'ura, dakata yallabai in ji daya mutumin Muktar ya ce a'a a barshi kawai to in kuwa wani abu ya laru babu ruwanmu in ji likita. Muktar ya wulwulo wani irin ashar ya kunduma mishi na razana har ban san lokacuin da na tashi zaune ba don ban taba jin shi yana yin ashar ba, ya kamani ya sauko dani da ka yi hakurı an sake yin scanning din don mu gani in Ji Dr. Lamı ya ce a'a a barshi kawai zo mu Badi'atu ya rike hannuna da hannunshi dama na hagun kuwa yana rike da jaka har muka isa inda ya yi parking ya bude min kofa na shiga na zauna ina kuka ya rufent ya juya wajenshi shima ya zaune yana tayar da motar basu 1ya komai ba wadannan likitocin kin taba ganin mutum da hannu uku? Y an abu kazan uba ya sake wani ashar din na ce to mu koma mana su gano ko meye? Ya ce bana so na barwa Allah al'amarin kuma kema gareshi ya kamata ki dogara ki daina wannan kukan da kike yi cikina ya shiga wata na takwas a lokacin nan girman cikin ya kai matuka har ba a magana gaba dayan hankalin Muktar a kaina yake a wannan lokacin ne ya shiga shirye-shiryen haihuwata ya gyara, dakin dake kusa da nawa ya zuba kayan yara tun daga gadaje har kayan wasa komai bibiyu ya saka a wannan lokacin hatta abincin da muke ci ni dashi shi yake mana sauran mutuncin gidan kuwa Barratu ke musu ina zaune a kasa gaban Muktar latsa kumburin kafafuwana yake yi me suka ce game da kumburin? Na ce wai babu damuwa sai dai yau ma likitan da ta min awon ta sake yin magana wai in sake yın scanning Muktar ya zuba min ido Badi'atu ba na ce a'a ba? Na ce e, ya ce to na sake cewa a'a kuma kar ki sake min maganar kina tsammanin akwai mai canzawa Ubangiji shirinsa ne? Na ce a'a ya ce to shi kcnan kina Zuwa awo don ban iya ba ban san komai game da yanda ake kula da lafiyar mace mai juna biyu ba haka nan ban iya karbar haihuwa ba don haka nake kai ki don kula da lafiyarki ke da abinda ke cikinki amma ba don su shiga cikin lamarin da ba nasu bane, to ya shiga matsa min kafafuwan yana gaya min in Allah ya yarda lafiya zaki haifan mana 'ya'yanmu suma kuma laliya na ce Allah ya sa ya ce amin Daniel ya shigo yana gayawa Muktar an yi bako daga Zaria ya ce ya shigo dashi ya juya ya fita sai gashi atre da Saminu. Muktar ya daga ido ya kalleshi ya ce Saminu yau kuma wani shakiyanci ne haka? Sai ka turo an yi ruaka iso ba zaka yi sallama ka shigo ba.
Saminu ya ce ka yi hakuri Yaya shi mutumin ne ya tsayar dani wai sai ya gaya maka. cikin ladabi ya gaida Muktar nima ya gaishcni na kira Barratu ta kaow mishi abin tabawa yana ci Muktar yana tambayarshi lafiyar mutanen gida yana gaya mishi, wato kai daka dage sai ka zama dan sanda ko? Saminu ya yi murmushi na zo gdia baba take ce min wai ka samu Police Academic ta nan Zaria na ce hala rike kulkin nan nasu ne yake burgeka don akwai wani dan sanda da da yake yawan zuwa kofar gidanmu kullum da rullum nake ganinshi Saminu da bai san inda zancen Muktar ya nufa ba ya tsaya yana gayawa Muktar dalilınshi na son zama dan sai da ni kam ina jinsu sai da ya gama sai Muktar din ya ce mishi yana da kyau Saminu dan sanda ai abokin jama'a yaya baba? Saminuya ce shine ya aikoni wai in gaya maka an sanya bikin Yaya Gali da Nuwaira 21 ga watan Sha'aban shi ne ranar daurin aure wai in kuna da magana sai ka zo ka sameshi cikin sauri Muktar ya ce bamu da magana saminu sai dai Zan zo godiya yaushe ne watan zai kama?
Na ce gobe Muktar ya tashi va shiga dakinshi ya to wasu laliyayyun shaddoji kala uku yana kaje ka bada dinki ka ei biki ya kuma bashi dubu ashirin wai ya biya kudin dinkin. Sami nu ya yi godiya ya tashi ya tafi fitarshi ke da wuya ya danna lambot in Galia can London, Allah ya ja zamanin ango abinda ya fara ga'a mishi kenan ban ji abnda ya ce ba sai na ji Muktar ya ce mu ture zancen wasa Gali yanzun nan Saminu ya bar gidan nan, ya yı misbi bayınin abinda ya kawo Saminu, shiru ya yi yana sauraron abinda Galin ke fadi sai ya ce e, bamu san abinda ya dace damu ba kuma iko da fin karti da ka ce iyayen nu suna nuna mana gata ne, ba 2amu kara gane hakan ba sai a ranar da muka rasa masu yi mana irin wannan gatan a hanyar nuna isuwarsu a akumu bi kam gobe zan isa Zaria Zan je in tsaya n ga an yi komai ruwanka ne ka is gida a yi biki da kai in kuma ka ga zaka tsaya ka nuna musu sun haifcka amma basu Isa da kai ba to shi kenan sai dai abinda nake so in tuna maka shi ne addu'o'insu da albarkar da suke sanya mana sune jagorar nasarorin mu a rayuwa ban $an me Galin ay ce ba na dai ga fuskar Mukiar ta nuna alamar farin ciki sai naji ya ce to ai ni yanzu ma baka Sa damuwata ba ya shiga basni lahnriu iaiun da nake ciki ya dan yi shiru yana sauraro sai kuma ya ce ai ni asalin nauyin Badi'atu dana sani shi ne kilo arba' in da biyar da digo uku to amma a yau nauyinta da aka gwada shine kilo saba'in da daya tana kuma da sauran sati uku zuwa hudu nan gaba kafin ta haihu, kaga kenan babu mamaki ta cike kilo dari Koda ban sani ba Gali dariya ya yi kafin yayı magana, don shima Muktar din murmushi ya yi, sai ya ce a'a na san nauyinta na farkon zuwanta gidan nan mana ai kasan gwanacc kwarai wajen horon miji da yunwa, awancan lokacin da take yin girki ta cinye ita kadai ni ta hana ni nakan barı sai ta gama cinye abincin natata Roshi sai in sa hannu in sureta in je in do:ata a sikeiin gwada nauyi in nuna mata matsayın nauyinta ita da abincin data ci ta koshi, sannan in sauketa nima in hau in nuna mata nawa nauyin a ban ci komai ba, in ajin yunwa don ta san abin kawai na Allah ne ba wai yawan ci banc, dariyar da Galiya yi ba karamar ba ce, don sai da na jita a inda nake zaune suka gama maganarsu ya aj!ye wayar ya juyo ya kalleni, yana dariyar zolaya, ban da ia kai na ba kuwa Badi'atu? Cikin sauri na tambayeshi da aka yi me? Ya ce to ga bikin Gali ga halin da kike ciki ba sai na gaya miki matsay in Gali a wurina ba kin san komai na ce me damuwarka? ya ce zan so zuwa bikin tare da matata zan so ace kece zakı hadamun kayan auren da zan shrya mishi don ki hada min komai kamar yadda aka hada naki na ce in ai don wannan ne baka ga ta kanka ba Muktar zan hada kayan aure zan bika bikin amininka in ma na haihua a can bai baci ba a gaban yayenmu ne, ya yi murmushin farin ciki ya kwanto da kanshi jikina.
Washe gari Muktar ya nufi Zaria nima na dauki matar Major Amadu ta yi min rakiya zuwa kasuwa don sayayyar kayan aure Gali kwana uku Muktar yana Zaria, nima ina gida ina aikin sayayya, muka kammala komai na hada komai yadda aka yi nawa, hatta Zinaren dake cikin kayan auren irin nawa ne haka yawansu ma daidai da nawa ne, da daddare Muktar ya dawo Allah ya saka miki da alheri abinda ya gaya min kenan bayan ya gama kallon kayan ranar itinin ina isa Zaria da kayan auren Gali tare da llari maar Major Amadu da iyalan gidana duk sai da su baba suka ga kayan Sannan su Anti da Hajiya Murja suka nuka kayan ga iyaycn Gaklt don su shirya kaiwa gidan Amarya? Wasiie gari da safe muka nufi Soba ni da Antina da ilari saboda na ji kewar iyayena tun zuwan da Suka yi ganin jikin Muktar bamu sake saduwa ba, ran nan kuwa a gidanmu farin cikin da aka yi na ganina ba kadan bane, ana iin labarin zuwana gidan ya cika da makobta muka yi' ta hira da daddare kuwa s$ai da muka 1asa kwanon abinCin da zamu ci saboda yawan abincin da makwabta suka tara mana Hari ta ce wato dai Badi'atu har yanzu iyayenmu suna nan da irin wdlifidi Katar ? Na ce kwarai kuwa babana kuwa wayyo Allah kamar ya lasheni don dadi kwana daya muka yi da zmau yi sallama da baba sai ya ke ce min wannan aiken da mijinki ya baki ya ce ki kawo mana kadan ce kwarai akan irin aiken da yake mana don haka in kin je gida godiya sosai za ki yi mishi, na ce to baba. Mun dawo Zaria Anti ta gama shirya kayan sa lalle wanda shima aikin Muktar ne har dani aka nufi Hunkuri kai kayan saura kwana biyu a daura auren ni da Hlari muka je ganin sabon gidan da Gali ya fara ginawa ya bar aikin shima Muktar ne yake aikin gamashi komai ya kammala ya kuma yi kyau kwarai a lokacin da muka je kwayayen fitilu muka tarar ana ta aikin daurawa ana gobe daurin aure da daddare na dawo daga Hunkuri inda na je kawai amarya kayan da na bayar aka dinka mata na cin bikin shima umarnin Muktar na cika gajiya ta hanani karasawa gida na hau gadon baba Sabuwa na yi kwanciyata da nufin hutawa anan barci ya daukeni ni dana kwanta tun takwas ban farka ba sai sha daya na tashi zaune ina salati na fito falo, baba Sabuwa da wata mata su biyu kin tashi Badi'atu? Na ce e, me kike so na ce gida zani ta ce a'a ai sai mu kwana kawai don kuwa dare ya yiı na ce to zan yi wanka, ta ce to ta zo ta shiga bandakinta ta shirya min ruwa na yi na fito na yi sallar shafa'i da wutiri ina addu'a sai na ji ta ce in kin idar fito nan Badi'a ni kadai ce, na shafa fatiha na fito na zauna ia shirya min tea ta miko min gasasshen naman rago mai zafi gashi yaji yaji na soma ci tana tambayata wai yaya naga Nuwaira don shekaran jiya ta tafi tana mura ta ce kalau dinta suna ta hidima da kawayena Muktar ya yi sallama a kofar falon cikin hanzari Baba Sabuwa ta amsa tare da bashi 1zinin shigowa ya shigo Gali yana biye dashi, na rike baki cikin murmushi ina kara jawo kayan cin akusa danı, Baba Sabuwa ta rage fara'a ganin Gali. Na ce angon ya iso ne? Basu amsa ba, saboda suna cikin nutsuwa, kwarai Muktar ne ya fara gaisheta kafin gali da suka gama gaisawa sai Muktar ya ce ku yi hakuri Ummaa hazo ne ya hana Gali isowa shekaranjiya sai da asubahin yau bata amsa ba yana cikin yi mata bayani babansu Gali ya kirata ta tashi ta fita suka dan sake. Yaya