Showing 33001 words to 36000 words out of 44930 words

Chapter 12 - Yar Talakawa Complete Hausa Novels by Afrah.txt

29 Sep 2025

1473

→1⃣0⃣6⃣






Sai daya lumshe ido ya bude ahankali _yace_ ji yadda take barci so soundly a waje, is she dat careless? yayi murmushi ya shafi gefen fuskarta,yace sleeping beauty. ...(sorry fans 4 d disappointment😜)

Ya matso da kujera, ya zauna dab da ita, ya kwantar da kansa yana facing din fuskar neena sosai ya jawo hannun ta ya rige gam, kamar wani zai kwace masa ita, yana ta kallon ta, har barci ya dauke sa...

Neena tajibwuyanta ya fara mata ciwo, ta bude ido a hankali sai ganin prince tayi dab da ita, ta ware ido👀, mai ya kawo ya prince nan?, tazo sa hannunta ta goge idanunta dan tabbatarwa kanta ko shine din?

Taji hannun kamar an rike, tayi saurin kallon hannunta taga prince ya sarke hannuwan su, ta sake kwalo ido, ta kalli fuskar sa, ya prince ya hadu karshe, tayi murmushi Allah ya mallakamin kai my prince, ta zare hannun ta daga nasa a hankali, ta kai hannunta ta shafi gashin sa mai laushin gaske da yasha gyara sai kamshi yakeyi, ta shagala da shafar gashin nasa....

Prince ya bude idon sa ahankali sukayi ido hudu da juna...
Neena tayi saurin dauke hannunta, duk ta rikice tayi baya da sauri, kujerar ta ta tafi suuu....
Ta fadi gwajab.....
Prince ya mike da sauri yana kallon ta...
Neena ta runtse idonta, oh God, ta matse bakin ta dan taji dan zafin faduwar...Duk kunya ta isheta...

Prince kuwa yadda ta runtsee ido ta matse dan bakin ta sai abun ya basa dariya...
Ya hau mata dariya, neena ta daure fuska shi kuma kullum idan mutum ya fadi instead of ya taimaka masa sai yahau masa dariya...
Ta shagwabe fuska tace ya prince. ...
Prince ya tsaida dariyar sa ya mika mata hannunsa, maganin marar gaskiya kenan ai..
Neena ta kama hannunsa ta mike...
Tace har yanzu dad bai fito sallah ba,, ko karfe nawa yanzu??
Jin ta taka wani abu yasa ta kalli kasa, jacket din prince ne, ta duga ta dauka tana cewa mai ya kawo jacket dinnan nan? A zuciyarta tayi maganar...
Prince ya amshe da sauri ya zauna abunsa, neena ta tabe baki itama ta zauna...
Barcin ma fita daga idonta yayi, data dago ido sai suka hada da prince, tace kai Allah ya masa kallo..
Prince shi kam mamakin kansa yake baya gajiya da kallon ta ko kadan...

Suna nan zaune har karfe biyar tayi sukaji bude kofar dad...zai tafi masallaci...
Prince yace wa neena ki buya kasan table dinnan, neena tayi saurin boyewa shima ya shige karkashin table din...bugewa sukayi...sukace auuusshh... a tare kuma suka daurawa juna finger a lips shiiiish!...
Abun kuma sai ya basu dariya sukayi wa juna murmushi. ..

Dad na wuce wa suka fito
Prince yace ki shiga now, bari naje sallah nima..
Neena ta kada masa kai ta dauki ledojin ta ta shige gidan...



Ranar da safe, _sallah_..
Tunda safe suka shiga aiki, mum da mami da inna ladi ke abinci...
Neena da zuby da zarah suna sashen mami, tare da deeja suna ta hada snacks, neena tace ohh God na manta, ta mike da sauri ta tafi sashen mum..

Zuwa tayi ta dauko kayan da ya habu ya bata...

Tazo wurin su zuby, anty zuby gashi inji yaya, jiya ya bani yace na baku...
Zarah ta amsa ledar, wooow.. zuby kalla exactly irin wannan ne da muke nema..
Zuby ta amshe, eh na sani ya tambaye ni ko inason irinsa, neena ta basu nasu, zarah tace gaskiya munayi da ya sadeeq..
Zuby tace da kuyi da kada kuyi dashi, ni inayi dashi...
Deeja da zarah suka kwashe da dariya...

An dawo sallar idi, faruk da sadeeq suka shigo falo..
Sadeeq ya gaishe dasu mum da mami...suka amsa masa a sake...suna taya sa murnar kammala karatunsa.

Har yamma yana gidan, zubaida da shi suna compound sai fira sukeyi..

Neena dake zaune ita da amir a dakin yayaB.

YayaB tace neena jeki wurin zarah kice ta bani lemon nan na madara..
Neena tace toh ta mike, taci gayun ta cikin riga da skirt sun amshe ta sosai, hips dinnan ya fito, ga shi ta gyara gashinta yayi das dashi cikin daurin dankwalinta, zuby ta mata simple makeup, amma tayi kyau kamar a sace..

Ta fito zuwa side din mami, ta iske zuby da ya sadeeq suna soyewar su, tayi murmushi, yaya ashe baka tafi ba..
Ya sadeeq yayi murmushi, ina nan tare da mrs sadeeq taki barina na tafi, zubaida ta mike bana son sharri sadeeq, ta nufi cikin gidan ina zuwa 2mins...

Neena tadan zauna a kujerar da zuby ta tashi tace yaya kayi dacen mata fa...

Sadeeq yace itama tayi dacen miji ba...

Neena ta kwashe da dariya...

Dai dai lokacin prince ya shigo gidan tare da wani frnd dinsa mahmood..

Hango neena yayi zaune da wani sai washe baki takeyi tana dariya....

Neena tace yauwa yaya muga wayar ka, ta kai hannu jikin sadeeq....

Prince ya fusata sosai...

Tana daukar wayar tayi selfie, yaya ka nunawa umma wannan, sai nazo mata yawo gobe...ta mike tsaye, ta mikawa ya sadeeq hannu daman sun saba shaking hands abunsu...

Ya Sadeeq ya mika mata nasa shima...

Prince bai ma san lokacin daya karasa wurin su ba, yana lumfashi kamar wani zakiii...
Wace _wat d well r u doing_






Aka°•○sultana
[8/9, 8:44 AM] .: 🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
_*YAR*_
🎃 *TALAKAWA*🎃



By→afrah



Episode→1⃣0⃣7⃣
To
→1⃣0⃣8⃣





Neena da ya sadeeq sukayi saurin kallon shi, prince ya karaso wurin su, ya nuna sadeeq, kai kuma daga inaa?
Neena tace ya prince , yayana ne fa..
Prince ya kalle sadeeq, sai lokacin ya lura da kamarsu da neena harta baci.
Dai dai nan zuby ta karaso tana cewa, ke neena yayaB nacan na jiran ki fa..
Neena tayi saurin wucewa tana cewa, oh God na manta ma wallahi..
Zuby ta kalli prince dake tsaye, fuskar nan a tamke, tace ya prince ga yayan neena ku gaisa..
ya sadeeq yayi murmushi, ya mika masa hannu, prince yadan sake kadan ya basa hannu suka gaisa, sannan yaja abokinsa suka shige ciki..
Sadeeq ya kalli zuby, yace, ya prince dinku amma soja ne ko? Zuby tace lah ya akayi a gane?
Sadeeq yayi dariya, kowa ya ganshi zai gane ai...
Amma akwai wani abu tsakanin su da neena ne?
Zubaida tace babu komai, amma nima na taba zargin nan, sadeeq ya kada kai kawai, amma kuwa yaga kishin neena karara a idon prince.
Sadeeq har dare yakai, suna tare da faruk , sai fira sukeyi, an kawo masa baby ya gani, ya kuma bawa deeja abun arziki.

Washe gari tunda safe neena ta shirya dan zuwa wurin umman ta.
Ta samu dad da mum da zuby tare da amir a dinning, ta duka ta gaishe su, dad yace har an gama shirin ne neena..
Neena tayi murmushi ,eh na gama dad, mum tace saboda zangin ganin umma ko breakfast baza'ayi ba kenan.
Neena dake shafa kan amir, tayi murmushi, dad ya kalli mum, ya maganar da mukayi da yayaB jiya..kin sanar mata kuwa?
Mum tace aff na manta ma wallahi, neena zo nan ki zauna, mum ta nuna mata kujerar dake kusa data zuby..
Neena ta kalli mum da sauri, zuby ta jawo hannunta, zauna mana ke kuma, neena dai sai binsu takeyi da ido, mum tace, daga yau _kin tashi daga nana_ din amir, daga yau kin zama yar mu..
Neena ta saki da ido da baki da hanci...ta nuna kanta, niiiii..
Dad yayi dariya yace kwarai kuwa, mami da abbanku sunyi sunyi mu basu ke, hakama yayaB, amma sai nayi musu shigar sauri...
Jiya naje wurin umman ku, munyi magana sosai da ita, tace ita kam ta bamu ke halak malak, dan halaccin da muka mata,
Neena da hawaye suka fara zuba daga idon ta, tace mun gode kwarai da taimakon da kuke mana, bamu hada komai daku ba, amma kuma kun dauke mu a matsayin yan uwan ku, kowa na kirana *Yayan Talakawa* da b'asan asalin su amma...ku...kuka ya kufce mata, zuby ta rungumo ta tana lallashin ta, mum tace is ok my daughter, komai ya wuce yanzu, dad yace zubaida, jeki kira zarah kuzo kuje, kuyi mata shopping ko?, mum tayi murmushi, yau za'a kawo gadonsu ma, sai a gyara musu dakin zuby , tunda yafi girma, zuby ta rike hannun neena, tashi muje daga can sai muje mu gaida umman ko...


Sunje sunsha shopping sosai, duk wanda ya gansu sai sun burge shi, dan sai ka rantse da Allah yan gida daya ne..sun fito daga supermarket din kenan, neena taci karo da wani sausari, yaci gayun sa cikin suit mai tsadar gaske, kayan hannun ta duka suka zube...
Zuby tace malam baka gani ne ko mai?
Neena ta tsaida zuby, anty zuby ba laifin sa bane shi daya, harda ni daban kalli gabana ba, saurayin ya kalli neena, yayi murmushi, maganar da tayi yasa yaji ta kwanta masa, ya duka zai kwashe mata kayan, neena ta duka itama, noo ka barshi pls. Zan kwashe...
Ya dago kansa ya kalle ta, itama lokacin ta kalle shi...

Guy din ya hadu gaskiya, yayi mata smiling, yace no I have too...
Tare suka kwashe kayan, ya mika mata , ta amsa tace thanks, suka tafi wurin motar su..
Har zata bude ta shiga, saurayin nan ya dawo da sauri..
Amm pls ya sunanki? Neena uwar saukin kai, tace neenah,yayi murmushi, sunana naseer, pls zan iya samun num dinki?
Neena tace I dnt hv a sim tukun, zarah ta leko, tace neena shiga mana muje, neena ta bude ta shige abunta...shi kuwa saurayi ya bita da kallo...

Sun kusa isa gidan umma, zuby dake driving ta kalli side mirror , tace, wannan guy dinfa mu yake bi..
Zarah tayi dariya, ai naga alamar sis din tamu ta tafi da zuciyarsa, neena tayi murmushi, ni ba ruwana anty zarah...zuby tayi dariya, guy din ba laifi hes cute...neena ta rufe kunnen ta, nidai ba ruwana am nt even present here.....

Sun iso gidan umma, suka gaishe ta, sannnan suka shiga fira sosai, neena tace ina yaya sadeeq? Umma tace yaje wurin saka furnitures din sabon gidan sa, neena ta ware ido, sabon gida? Yaushe ya gina? Umma tace tun yana jordan aka fara,Ginin , neena ta kwanta jikin umma, shine ni ba'a ko fada min ba, umma ta shafa kanta, aike yanzu ba yar nan gidan bace ba, na bawa mum, neena ta shagwabe fuska kai umma, ni gida biyu gareni fa, kuma iyaye biyu kin ga ni yar baiwa ce..yanzu koh?...
Aka kwashe da dariya. .
Sai yamma suka bar gidan, har lokacin naseer na biye dasu...

Suna isa gida, yayi parking shima, ya shigo compound din gidan, su zuby da zarah suka kwashi kaya sukayi ciki...
Neena tazo daukar ragowar, taji an mata sallama, ta amsa ta kalle shi, mai yasa kake ta bin mu ne?
Lafiya dai ko?
Naseer yayi murmushi. .
Eh lafiya dai ba lafiya ba.
Neena ta gyara tsayuwarta, ban gane lafiya ba lafiya ba..
Naseer yace, tun haduwar mu dazun, naji kin kwanta min, can be frnds pls?
Neena ta tabe baki, duk wani namiji baya burge ta, prince dinta kawai ke burgeta...

Prince ya fito kenan daga gymnasium (dakin motsa jiki) ya hango neena tsaye da wani, yaja tsaki, wannan yarinyar wai meyasa bataji ne uhm, wani haushi yaji kamar yaje ya shake naseer...
Neena nacikin tunanin nan, ta kyallo prince, tsaye bakin kofar gymnasium, tace a zuciyarta, sai shegen girman kai, ai kuwa zan maganin ka...
Ta sakar wa naseer murmushi, hmm ba damuwa, amma nifa har yanzu secondary school nake, naseer ya washe baki, noo ba damuwa ai, neena tace okay yanzu zan shiga ciki, nasan sisters dina nacan na jirana..
Naseer yace ok sai gobe ko, ya daga mata hannun, neena ta daga masa itama, sannan ta kwashi kayanta tayi ciki...tana shiga falo ta kwashe da dariya...dan yadda taga yanayin fuskat prince, yayaB da amir dake kallo a falon suka kura mata ido, sai dariya take kamar zararriya...
Tana juyowa taga ita suke kallo, ta hadiye dariyar ta haura sama.
YayaB ta kalli amir, shima ya kalle ta, suka tabe baki sukaci gaba da kallon su...




Aka°•○sultana
[8/9, 8:44 AM] .: 🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
_*YAR*_
🎃 *TALAKAWA*🎃



By→afrah




Episode→1⃣0⃣9⃣
To
→1⃣1⃣0⃣






Prince yayi tsaki, mtsw mai yasa na kasa share sha'anin yarinyar nan ne? Ya dunkule hannun sa ya naushi dayan...sannan ya yafa karamin towel dinshi a kafada ya nufi cikin gidan.

An gyara dakin zuby sosai, gadaje biyu ne yanzu, masu kyan gaske, sannan an sake musu closet (wurin ajiye kaya) zuwa babba, dakin gwanin sha'awa, dai dai na yan'mata.

Washe gari akayi liyafar suna, an saka wa baby suna, fatima (sunan mami) bt zasu ringa kiran ta intesar.

Da daddaren ranar ana falo gaba daya, mum, dad, mami, yayaB, zuby, zarah, faruk, deeja da babyn ta intee, sai neena da amir dake zaune a kasan carpet tana koya masa homework, prince ne kawai baya nan, yaje shopping din kayan coffee dinshi .
Inna ladi ta shigo falon, tace sannun ku da fira, abba yace yauwa sannu inna ladi, dad yace inna ladi sai kije kema kiyi hutu gobe da jibi ko, inna ladi ta washe baki, ai kuwa na gode sosai, mum tace lafiya dai ko inna ladi? Ko naman har yayi ne?
Inna ladi tace, uhm uhm , yama yake da suna, hamza mai bawa fulawoyi ruwa, yazo yace nayi wa niimatu, magana wai ko tana da bako,neena ta dafe kirji, inna ladi ni kuwa, kodai sis zarah?
Inna ladi ta soshi kanta, a'a ke yace niimatu..
mami tace, tashi dai kije ki gani, neena ta mike a kunyace ta fita, dan dama da hijabi a jikin ta...
Zuby tace , sisi kodai wannan guy dinne na supermarket jiya?
Zarah tayi dariya, ai kuwa dai mayb shine, yayaB tace toh sarakan gulma, faruk yace aikin su kenan.


Neena na fita, ta fara yan dube dube, tana tsaki, yanzu haka wannan naseer dinne..

Ai kuwa sai gashi ya karaso dauke da murmushi..
Neena tayi dan murmushin yake, ina wuni?
Naseer yace lafiya cutie, ya kike ya daren..?
Neena tadan gyara tsayuwarta lafiya yau, naseer yace ya sisters dinnan naki fa?
Neena tace suna lafiya lau, naseer zai yi magana motar prince ta shigo compound din..
Neena na ganin shine, tace great, mr girman kai ya dawo, ta saki murmushi, tace wa naseer, ammm kai daga wane state ne?
Naseer yayi murmushi, ni dan yola ne, amma a nan nake aiki...
Neena ta sake murmusawa, lokacin prince ya fito mota dauke da leda..
Ya wani watsa musu harara, gaba daya ya neme calmness dinsa ya rasa..
Wani abu ya tsaya masa wuya, ji yadda take wani washe wa banzan cen baki...mtsww I hav to do something really. ...

Ya karaso wurin su, a fusace ya kalli naseer, kai kada na sake ganin ka a gidan okay????
Neena zatayi magana ya fisgo hannunta da karfi.....
Ya nufi cikin gidan da ita...
A bakin kofa ya tsaya yana sauke lumfashi sama sama...
Ya jawo ta ya hada da bangoo..
Duk wannan abun bai ma lura da mutane a falon ba...
Kishi ya rufe masa idoo..
Ya nuna ta da yasta...kee mai saya bakya jine uhm..
Nasani tun ba yau ba, kina sona...
girman kanki da yanga ya hana ki fada....
Neena ta ware ido,
Ta tabe baki, ni bana sonka, prince ya kasa controlling din kansa, dan yadda yaji kalmar ta rasta zuciyarsa, _bana sonka_ bai san lokacin da ya wanka mata mari ba....

Dad da abba suka hada baki wurin cewa, prince!!! Lafiyarka..
Prince ya juyo fuskar nan tayi jaaa, an bata zuciyar maza...

YayaB tace kajimin yaro, mai ta maka zaka mare ta uhm.?
Prince yace iske ta nayi tana fira a wajee..har kamar ta duka nawa take..?
Dad yace idan batayi fira ba, ita zata auri kanta..?
YayaB tace atooh, dan kuwa neena tare dasu zuby zamu hadata muyi mata auree....
Prince ya juyo da sauri ya kalli yayaB idon shi kamar zai zazzago....

Yace ba wanda ya isa ya aure neena, *nine nan mijin ta*ya nuna kansa....



Haha (maza kenan)



Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login