Showing 18001 words to 21000 words out of 44930 words
Chapter 7 - Yar Talakawa Complete Hausa Novels by Afrah.txt
da Allah malam nace kaje bazan bika ba!!
Moha ya kwashe da dariya, see dis village gal, ke harni zance kizo na baki lift kice bakyaso, who d hell r u, yar talakawa dake, bakauyiya.
Neena ta share hawayen ta, tayi gaba dan samun taxi, sai dai jin hannun moha tayi, ta cafko ta, yana neman rungume ta, ta fasa kara ta fara tura shi, dankwalin ta ya fadi, moha ya kurawa fuskar ta ido, ya yaye gyelen jikinta ya jefar , yasa hannunsa yana shafa gashin kanta, neena sai mutsu mustu take tana kuka, can taji kamar yana shirin zage mata zip, tayi kokari ta wanka masa mari, kai wane irin maye ne eyee, moha ya ciji leben sa yace yanzu zaki gane wane irin mayen ne ni, yayo kanta kadan kadan.....
Prince zaune a family house, ajiye coffee cup din hannunsa yayi, ya mike, its over tunda naji shiru.
Ya mike ya dauki, wayar sa ya fito, yasa key ya rufe gidan, sannan ya nufo gate dan a waje yayi parking din motar sa.
Tunda ya nufo gate din yake jin kukan mace, ya kara sauri, yana isa ya hango moha sai kokarin yage wa yarinya riga yakeyi, shi baima gane wacece ba.
Yana isowa moha na yage hannayen rigar neena, dan materials ne, ba wani wahalan yagewa gare shi ba.
Prince yayi saurin zuwa ya janye moha, ya wanka masa kyawawan mari kuda uku, sannan ya tsukomo rigar sa, ya nuna sa da yatsa, kada ka sake na kara maka ma moha, maza wuce jahili kawai, moha yayi saurin shigewa mota ya wuce fuu, dan yasan halin prince sosai, zai iya kai shi sell ne kawai ya rufe.
Juyowa yayi wurin yarinyar, yaga wayam sai gyelenta da 👝 da dankwali, can ya hango ta tana tafiya kamar zata fadi.
Neena duk hankalin a tashe yake, gaba daya kwakwalwarta ta tsaya cak, ko prince dinma bata gane shi bane, tafiya kawai takeyi.
Harya shiga mota zai wuce abunsa, can ya fito ya dawo ya dauki, gyelenta da jaka da dankwali, ya koma motar, yaja yakai dai dai inda take, yayi horn, yaga bata tsaya ba, yajaa tsaki , shi kawai tausayi ta basa, ganin ta yar teenager, ya fito yace kee!!! Neena taci gaba da tafiyar ta kamar zombie.
Prince yasha gaban ta, sai a sannan ta tsaya ta dago idanunta da suka rine zuwa jajaye, fuskar nan kamar tomatoe dan ja.
Prince ya kura mata ido, shikam kamar yasan wannan fuskar, take ya tuna dazun daya ganta a dakinsa, yace a fili nanny! !!! Toh mai ya kawo ta nan ? kuma ya akayi kowa ya tafi sai ita aka bari??
Aka°•○sultana
[8/8, 4:20 PM] .: 🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
_*YAR*_
🎃 *TALAKAWA*🎃
By→afrah
Episode→5⃣0⃣→5⃣5⃣
Ya kura mata ido, da gani hankalinta har yanzu a tashe yake, yace da silent voice dinshi, muje ya nuna mata mota, neena tayi saurin ja baya, har tana faduwa, dan gani takeyi kamar har yanzu moha dinne.
Prince ya girgiza kai, yaja tsaki, wai meyasa ma ya tsaya taimakon ta, ya bude kofar motarsa zai fice abunsa, sai kuma ya nushi motar ya dawo wurin ta, har lokacin tana nan a kasa ta zauna rashe rashe , sai kiran sunan Allah take , da yaya habu da umma.
Prince ya duka daidai fuskarta, ya kura mata ido, yace come back to ur sense, nine papa din amir, neena zata ja baya , prince ya rike ta , yace ba abunda zai faru dake, tashi mu tafi gida wurin amir, tayi saurin kallon shi, tace amir, prince ya kada mata kai, ta mike tace ka kaini wurin amir, prince ya mike shima sannan yace shiga muje toh, taki motsawa daga inda take, prince ya buga kafar sa , yace ohh darm it, ke nifa zan wuce abuna haba!
Neena ta kalle shi, prince yace nibar kallona da wani idon ki katoto, neena tayi one step dan zuwa shiga motar, duk ta takure dan sanyin da takeji, ga iska, ga kuma ba gyele a jikin ta bare dankwali, prince ya lira da hakan, sai ya biyo bayan ta dan ya bata gyelen ta rufa, aikuwa neena na juyowa, sukayi karo da prince, dago kanta tayi ta kalle sa, kamshin nan nasa yasa, tayi saurin kallon fuskarsa, tace Papa!!! A zaton ta a zuciya tayi maganar, sai dai taji yace, ke lafiyanki, dare keyi fa, neena tayi saurin shigewa motar, dan take ta dawo hankalinta, prince ya tabe baki ya jefa mata gyelen ta, ta window.
Suna ta tafiya shiru, ita duk ta takure wuri daya, sanyi takeji kamar mai, gashi ya kunna AC abunsa.
Yana lura da yadda take kyarman sanyin, amma saboda mugunta ta prince , sai ya share ta, wai dolene ma ya bata punishment, tasa ya bata time dinsa, gashi yana da abunyi gobe da safe.
Sunzo bakin gate , amma a kulle, dan dare yayi sosai, karfe, sha biyu, yayi kiran wayar mai gadi, shiru sai ringing kawai takeyi, yaja tsaki mtsw...., neena tayi saurin kallo shi, ya sake kiran faruk shima tayi ringing harta katse ba'a dauka ba.
Duk yan gidan sai daya kirasu amma, ba wanda ya dauka, sai tsaki yake take ja, neena data kagara tabar motar, sai tace, papa ni zan shiga ciki, prince ya watso mata harara, sai ki shiga ai, neena tasa hannu ta bude motar, ta fita taje bakin gate din, sai kiran mai gadin take amma shiru, ga iska sai hurata takeyi, sai da tayi minti sha bakwai, sannan ta jingina da gate din, prince ya hurar da iskan bakin shi, yayi mata horn.
Ta kallo shi ,sannan ta karasa wurin motar, shigo kawai prince yace mata, ta bude ta shiga, prince yaja motar suka bar unguwar.
Neena gaban ta yahau faduwa, ina zai kaita ne????
Toh fa nima afrah, na kunna motata nabi bayan prince, dan gano wa idanuna inda prince zai kai mana neena.
Aka°•○sultana
[8/9, 8:19 AM] .: 🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
_*YAR*_
🎃 *TALAKAWA*🎃
By→afrah
Episode→5⃣6⃣→5⃣8⃣
Sai sharar gudu yakeyi, ga titin ba kowa , saboda dare ya tsala sosai.
Bai zarce ko ina ba, sai family house din da suka baro.
Ya shiga yayi parking, sannan ya fito ya nufi cikin babban gidan, neena ta bishi da kallo, harya isa babban balcony din gidan ya zura key a kofar yana budewa.
Ganin zai shige, ga tsoro har yanzu bai sake ta ba, yasa tayi saurin fitowa tabi sa ciki.
Babban falone sosai, can ta hango prince yana hawa benen, tayi sallama ta karaso falon, prince bai ko juyo ba ya shige wani daki dake kusa da benen.
Neena ta samu saman carpet ta rakube tadan kwanta, Allah yaso ta ma bata sallah ranar, sanyi takeji bana wasa ba, sai kyarma takeyi, ta rufa da dankwalinta amma inaa, sanyin yaki raguwa, tun tana kalle kallen falon, tana rawar sanyi har barcin dole ya dauke ta.
Prince ya sauko dauke da blanket a hannun sa, daga shi sai singlet, shikam yana son lokacin sanyi sosai.
Yana isowa ya duka wurin da take a kwance, ya warware blanket din, ya rufa mata a jiki, yazo rufawa hannun ta, yaga karcewar akaifa, jini yadan bata mata gyelen data rufa dashi.
Mikewa yayi zai koma sama abunsa, sai kuma ya dawo, yaje ya dauko akwatin gaggawa, ya duka yasa hannu ya janye gyelen, farar soft fatar ta , ta fito, ya dauko auduga da dan spirit, ya fara goge ciwon, neena taji dan zafi, ta muskuta ta juya, juyawan da tayi, ya bayyanar da kyakkyawar fuskarta, da tayi jaa, prince ya kura mata ido, sawon hannu ya gani a jikin fuskarta, ya kai hannunsa ya shafi wurin, ya tausayawa yarinyar gaskiya, gata karama (a yadda kake gani ba ).
Ya mike ya wuce saman ya kwanta shima.
Tunda asuba, daya fita sallah, ya barta sai sharar barci takeyi.
Yana gama sallah ya nufi wani dan boutique, kusa da gidan, ya siyo riga da skirt, masu kamar suwaita, amma gaskiya sun hadu karshe.
Yana komawa ya iske ta a zaune a kasan, tayi saurin gaishe shi, ya kalle ta kawai ya mika mata ledar hannunsa, ta amsa, tace miye?, prince yayi gaba bai ko amsa mata ba.
Neena ta bude ledar taga, kayan dake ciki, ba karamin kyau suka mata ba , ta mike ta fara neman inda zata shiga ta canzo kayan, amma duka kofofin a rufe suke, sai dai ta samu bayan kujera , ta fara cire skirt dinta , ta canza, sannan ta zage zip din rigarta , ta cire, ta dauko sabuwar ta saka kanta, harta zura hannayenta....
Prince ne ya sauko cikin dan sauri, ta bayan kujerar ya biyo, baima san akwai mutum a wurin ba...
Neena na ganin yayo wurin ta, ta saki ihuuuu...
Prince yadan tsorata, dan shima bai tsammanin mutum a wurin ba, ta juyo yana kallon ta....
Neena tayi saurin juya masa baya, tana kare kirjinta, prince yaja tsaki, kee kiyi sauri ki same a mota, mu koma gida kafin kowa ya tashi.
Neena tayi saurin kada masa kanta, shi kuma fice, yana cewa idan kin fito ki rufe gidan.
Yana zaune a mota, ta karaso, wani irin kyau tayi a cikin English wears dinnan, prince yadan kalle ta ya kauda ido, neena ta shiga motar, suka hau hanya.
Suna isa mai gadi ya bude musu, suka shiga, yayi parking ya fito itama ta fito, yayi hanyar baya, itama ta bisa, yazo zai shiga ciki, neena tace, ga keys din, ta mika masa, tsayawa yayi, ya juyo ya mika hannunsa dan ya amsa...
Faruk ne ya fito daga side dinsu, yayi shirin tafiya motsa jiki, ya hango prince da neena a tsaye, wani abune ya tsaya masa a wuya, miye hadin ya prince da neena?, kuma ya akayi suke tare da sassafen nan?
Hannunsu ne ya hadu da juna, wani yarrrr sukaji a tare, kamar shocking, prince ya juya ya shige, itama ta shiga.
Direct dakin amir ta nufa, Allah ya so su ba wanda ya farka a gidan, tayi masa hot milk ta kai ta ajiye masa, sannan ta koma dakin ta, ta cire kayan da prince ya bata, ta shiga tayi wanka ta saka wasu kayan. Wadan da ya bata kuwa sai ta linke su, tace idan mun sake haduwa sai na mayar masa.
Aka°•○sultana
[8/9, 8:19 AM] .: 🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
_*YAR*_
🎃 *TALAKAWA*🎃
By→afrah
Episode→5⃣9⃣→6⃣0⃣
Ikram kwance a makeken gadon ta, mummy ce ta shigo dauke da tray , ta zauna a bed side din.
Hannun tasa ta dan bubbuga ikram.
Wake up, tashi kisha maganin nan.
Ikram ta bude idon ta, da kyal, ta mike, tana hamma tare da mika.
Mummy, nifa na gaji da shan wadannan magungunan da kike dirka min.
Mummy tadan buge bakin ikram, banason iya shege, duk ba taimakon ki akeyi ba.
Ikram ta turo baki, ni mummy toh ki daina bani mai dacin nan.
Mummy ta mike tace, gaya nan kisha, saura kuma nazo na iske baki shan ba.
Mummy ta fice.
Ikram ta mike ta sauko daga gadon , tazo ta dauki cup din tadan kurba, tana yamutsa fuska.
Wani daci daci taji yana yi, da sauri ta nufi toilet ta zubar, ta kalli na cup din tace, Allah ya sawake nasha wannan dacin yuks, ta tufar da yawo.
Family gaba daya sun taro a falon dad, breakfast sukeyi, prince na gefe yana shan tea, yaya B ta matsa masa ya zauna, dan shi har ya fito da shirin fita.
Yaya B ta kalli zuby, ina shi amir din yake?
Zuby tace tana cin soyayyen kwai, yana wurin neena.
Yaya B ta daure fuska, wacece neena?
Zuby tace nanny din amir din nan.
mum ta kalli mami, suka hada ido.
Yaya B ta kalli dad da abba, yaza ku kawo yar kauye, yar talakawa ta kula da amir?, yarinyar da ko ita ba'a gama rainon taba!?
Abba yayi murmushi, yaya B ai taimako ne, kuma gaskiya yarinyar na kokari.
Yaya B taja tsaki, duk yawan professionals nannies din da akwai, sai ku rasa wadda zata kula da yaro sai yar karamar yarinyar nan.
Dad ya ajiye cukalin hannunsa.
Ya kalli yaya B yace, mu mun dauki yarinyar nan ne a matsayin yarmu ba'a mai raino ba.
Yaya B tayi saurin kallon dad, yar ku, kun hada dangi ne da ita? Ko kuwa dai kalan dangi?, toh bara kuji, idan har kuna son yarinyar nan taci gaba da kula amir, sai tasaka uniform, kowa ya shigo yasan matsayinta, dan bakuji yadda yan'uwa jiya akai ta maganar ta ba.
Abba zai magana dad ya dakatar dashi.
Dad yace zata saka uniform, shike nan ko? Yaya B ta juyar da kanta tace shikenan, kuma dole asa mata ido dan irin wadan nan yaran ba abun yarda bane.
Prince gaba daya maganar su yayaB kuleshi tayi, ya mike a hanzarce yace, am off, yayi gaba.
YayaB ta tabe baki, shi wannan har yanzu bakar zuciyar na nan?
Duka falon sukayi banza da ita.
Neena ta gama bawa amir abinci, ta zauna taci nata.
Amir ya fita yaje ya gaida kakannin sa, yana dawowa yace wa neena kije YayaB na kiran ki, gaban neena ya fadi? Tasan wannan matar ce, amir ya dafa ta, tana da kirki, zata baki sweet.
Neena tayi murmushin dole kawai ta fice.
A hakimce ta iske yayaB a zaune saman seater.
Dakin ta babban gaske ne, neena ta durkusa ta gaida ita.
YayaB ta amsa a dakile, ta jefa mata leda, wadan nan kayan su zaki ringa sawa yanzu, neena tayi murmushin ta mai sanyi, tace toh.
Sannan ta mike ta fice.
Tana zuwa dakin ta, ta bude kayan, uniform ne, riga ja da black skirt, kala uku ne.
Neena ta cire kayan jikin ta, ta saka uniform din, tazo gaban mirror ta tsaya.
MashaAllah kayan ba karamin amsarta sukayi ba, dan jikin ta, mai kyau ne duk kayan data saka sai sun amshe ta.
Wani murmushi ta saki, tace , ni wadan nan dinma sunfi mani.
Anyi events biyu, amma duka na amarya ne da abokanta, ko su zuby basuje ba.
Yadda neena tayi tsammanin, yayaB zata takura ta, sai taga bata ma damu da ita ba, kullum tana dakin ta tare da amir, neena kuwa kullum cikin mata hidima take, dan ta lura matar nada son girma.
Yau ana gobe daurin auren su prince.
Gidan gaba daya a cike yake.
Neena ta shigo dakin yayaB, ta kawo mata farfesun kayan cikin data sata ta mata.ta ajiye mata a saman table, yayaB dake kallon news tace, zo nan , neena tazo ta zauna a kasan carpet, yayaB tace ina mahaifanki suke? Neena tace da mahaifiyata nake zaune sai yayana, yayaB tace ina mahaifinku? Neena tace muma bamu sani ba.
YayaB ta sauke lumfashi, zaman da tayi da neena ta gane cewa yarinyar mai shiga rai ce, kuma tana mata kamanni da wata data sani.
Ta sauke ajiyar zuciya tace, kina karatu ne? Neena tace na fara amma ban kammala ba, yayaB ta kura mata ido can kuma tace , tashi kije, neena ta mike ta fita
Da daddaren ranar, prince ya shigo dakin yayaB dan amsa kiran ta.
Ya samu wuri ya zauna, yace gani, yayaB ta tabe baki, kai wai wane irin mutum ne eyee? Prince ya kalle ta yace, ni mutum ni irin ki, yayaB tayi dariya, Allah ya sawake na zama irin ka, prince yayi murmushi, yayaB tace duk wannan kumbure kumburen naka bazai hana gobe a daura auren nan ba na'im.
Prince ya daure fuska, wai maina tsare muku ne ?, yayaB tace, ja'iri kana so kana kaiwa kasuwa, yarinya irin wannan., prince ya dakatar da ita, ni zan tafi idan kin gama.
Ya nufi kofar fita, dai dai lokacin neena itama , ta sunno kai zata shigo.
tun ranar nan rabun dasu hadu.
Prince yadan kalle ta ya dauke ido ya fice, neena ta karaso ciki , ta amsa sakon da mum ta aiko ta amsar mata wurin yayaB , tayi saurin kaiwa mum din.
sannan ta koma daki cikin hanzari, ta dauki ledar kayan nan da prince ya bata kwanaki, ta nufi dakin amir, dan taga shigar prince ciki.
Aka°•○sultana
[8/9, 8:21 AM] .: 🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
_*YAR*_
🎃 *TALAKAWA*🎃
By→Afrah
Episode→6⃣1⃣→6⃣5⃣
Ta bude kofar ahankali, dan tasan amir baya ciki, yana wurin faruk a waje.
Prince na shiga dakin yayi mika, mutum yana barcin shi, aka wani tashe shi, saboda wannan nonsense maganar, ita yaya B dinnan matsalarta kenan pock nosing , a cikin maganar da bata shafe taba, mtsww yaja taki, let me sleep here nasan ba wanda zai san ina nan balle su dame mutum.
Ya daga hannunsa, ya cire shirt din dake jikin sa, daga shi sai three quarter da singlet fara.
neena ta bude kofar ahankali ta shigo, prince najin bude kofa ya juyo, suka hada ido da neena, neena na ganin shi ba riga tayi saurin juya baya, prince irin mazan nan ne masu 6packs, yayi building din jikin shi sosai.
Neena ta dafe kirjin ta dake bugawa, maiya kawo ta, tayi saurin sa hannun ta jikin kofa zata gudu.
Prince ya daka mata tsawa, kee!! Neena ta tsaya amma bata juyo ba, prince ya mike yazo kusa da ita, bugan zuciyar ta ya karu, prince ya rike kugun shi, yace, kee mai kike zo yi anan?, neena ta fara kyarma dan yadda yayi maganar ba wasa, uhm uhm dama kayan nan ne