Showing 9001 words to 12000 words out of 23389 words

Chapter 4 - Mugunta 2 Complete Hausa Novels By Khairat.txt

KHAIRAT   

13 Mar 2026

4

rungume ta.
Buɗe ɗakin tayi dan yanzu ta kwaso kayanta daga gidansu Anas, nan fa suka hau hira su ta bawa juna labarai iri-iri.
Wata leda Tsahare ta fito da ita ta ajiye a gaban Ayaman, "Abban Khalifa ya yi mana kayan sallah ni da ke, shi ne nace bari na kawo miki.". Ta ƙarasa tana murmushi.

Amsar kayan Ayaman tayi cikin murna tana ta sa albarka tana godiya, har da kayan yara ya siyo wa Ummi(A'isha) ƴar Ayaman masu kyau da tsada.

" Chankwaɗiɗi, kice Ai'i na tsaf da ke wannan sallar kai ma sha Allah." Ta faɗa cike da murna.
Haka suka cigaba da hirarsu har suka ji kiran sallah,
"Har an sha ruwa muna nan muna hira." Tsahare ta faɗa tana miƙewa.
"Ki cigaba da haƙuri Ayaman, na sani wannan rayuwar ba sonta kike ba, amma ki daure dan Allah."
Murmushi Ayaman tayi ba tare da tace komai ba.
Sallama suka yi suka rabu, Ayaman ta ɗauko abincin da aka bata daga gidan aikin nata.
Dabino da ruwa tayi tayi addu'a sannan ta ɗauro alwala ta tayar da Sallah.
Bayan ta idar ne ta ɗauko abincin ta fara ci har sai da ta ƙoshi ta ajiye sauran domin sahur.
Ta ɗan kishingiɗa tana hutawa taji ana kiran sallah, alwala tayi ta kwantar da A'isha a gado dan tayi bacci, ta saka hijab har ta zo fita taji kukan A'ishah, haka nan ta ɗauko zani ta goya ta ta kullo ƙofar domin tafiya sallar taraweeh.

A tsakar gida tayi karo da Ladiyo ta bararaje ga kayan abinci da yawa a gabanta.
Allah ya kyauta Ayaman ta furta a ranta , a ce mutum ko sau ɗaya tunda aka fara Ramadan bai yi abin da zai amfane shi ba? Wannan wace irin babbar asara ce?
Tana isa masallacin ta tarar har an tayar, hakan ya sa tayi sauri ta shimfiɗa sallaya ta tayar.
Bayan an idar da sallar ta ji gulmammaki game da yarinyarta dan har yanzu mutanen gari basu fasa abinda suke fadi a kanta ba.
"Wallahi shegiyar yarinyar kyakkyawa ce, kin ganta kamar balarabiya? Chab ɗin sai kace aljana?"
Wata mata ta faɗa riƙe da baki, juyawa Ayaman tayi ta watsa musu wani kallo dan yanzu ta daina ɗaukar wulaƙanci, tuni kuwa matan suka sha jinin jikinsu.

Tana isa gida tayi alwala ta kullo ƙofarta ta kwanta domin tashin tsakar dare.





*Delu*

Rayuwa ita kam sai dai a ce babu daɗi sam, rayuwar ta fitar mata a rai kwata-kwata ta daina jin daɗin rayuwar.






Sai mun haɗu a next page more comment more typing ✍️


Khairat ce ✍️🤍


Love you all 💞 🥰





*😈😈😈 MUGUNTA 😈😈😈*


*BY*


*KHAIRAT*🤍



*POSTING ROOM*

https://chat.whatsapp.com/Js1xb4FBd2v0o5mxXpssVr


*MY WHATSAPP GROUP COMMENT SECTION 👇👇👇*
https://chat.whatsapp.com/EoTRoZq4KA0JFbynkYp9wi


💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.

_With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers born to share powerful words.🤌💪_

BISMILLAHIR RAHMNIR RAHIM


PAGE 67-68(BOOK TWO)

*Delu*



Rayuwarta kuwa sai dai ace babu daɗi komai ya chaɓe mata, tana cikin mawuyacin hali sosai, wannan gyaran da aka mata a ƙafarta bai yi kyau ba dan haka duk ƙafar ta chaɓe ta lalace.

Amina ma dake zaune da ita ta gudu ta barta dan wani irin wari ƙafar take mara daɗin ji, ga wani baƙi da tayi na tashin hankali.
Duk da ta san azabar da take sha ishara ce daga ubangiji, hakan bai hanata abinda ta ga dama ba.
Malam Surajo ma yanzu ya fara gujar ta, dan sai ya ga dama yake shigowa gidan kuma ko ya shigo ɗakinsa yake nufa, ya yi kwanciyarsa, haka Delu zata yi kwanaki babu wanka sai ya ga dama yake wanke ta shima kuma a tsatstsaye.



*Ladiyo*

Ta faɗa soyayyar Sadeek ba da wasa ba, yanzu jira suke bayan sallah ƙarama ayi aurensu, duk da Ramadan ne hakan bai hana su aikata aikin ashsha ba, dan cin karensu suke babu babbaka.





*Farouk*

Sai da suka ɗau kusan awa biyu a ɗakin sannan likitocin suka fito, su biyu ne doctor Ashir sai doctor Mubarak.
Su na fitowa suka tarar da Farouk ya haɗa kai da gwiwa, taɓa sa Dr Ashir ya yi, ɗago fuska ya yi ay kuwa fuskar tayi jazur da idanun sun yi luhu-luhu kamar fanke.

Office ɗin Dr Ashir suka nufa, bayan sun zazzauna Dr Ashir ya kalli Farouk yace

" Farouk, ni dai a sanina Hajiya bata da ciwon zuciya, bare muce heart attack ne ya janyo mata paralysis , sannan kuma ita ba ciwon suga ne da ita ba ko hawan jini, mu dai a iya binciken da muka yi babu abinda yake damun Ammi scientifically, sai dai spiritually kuwa, abin shawara a nan, ku nemar mata maganin islamic."
Ya dakata kana ya cigaba da faɗin
"Wannan matsalar ta ta akwai ayar tambaya, amma zamu kwantar da ita muga yanayin jikin nata."

Tunda Dr ya fara magana ko motsi bai yi ba kawai ya ƙura mai ido yana kallonsa, shima Dr ɗin tsayawa ya yi yana kallon sa.
Tashi ya yi ya fice daga office ɗin ya shiga ɗakin da aka kwantar da Ammi.

Tsuru ya yi yana kallonta yadda take bacci hankali kwance.



*Ayaman*

Ibadarta take hankali kwance, zikiri ,sallah, taraweeh, tahajjud basa wuce ta a wannan watan mai falala.

Yanzu ma ta dawo daga gidan aikinta kenan dan yau da wuri ta tashi dan babu aiki sosai kuma a yau ta amso kuɗin aikinta na wata, dubu sha biyar ne chiff.
Kantin Sani ta nufa dan da shi kaɗai suke ɗasawa a garin shi ne baya hantararta ko ƙyamar ƴarta, har alawa yake bawa yarinyar wani sa'in.
Shinkafa da sauran abubuwa ta siyo na dubu bakwai, sai ta siya gawayi da kayan miya.
Tana isa gida ta buɗe ɗakinta ta ajiye kayan, ta ɗauko fulawa ta kwaɓa ta sa kayan miya ta haɗa ƙullin wainar fulawa.
Tana wurin ƙofarta tana suyar waina da A'isha a bayanta tana ta wasanta taji sallamar Ladiyo kamar an hankaɗo ta, ko kallon inda take bata yi ba ta cigaba da suyar ta.
Ladiyo ce ta zo ta tsaya tana faɗin "Su uwar shegiya yau kuma waina ake soyawa?"
Wani baƙinciki ne ya taso wa Ayaman amma ta danne dan ganin falalar watan Ramadan.
Hannu Ladiyo ta sa ta ɗauki waina ɗaya tana kai wa baki, ko kallon inda take Ayaman bata yi ba ta cigaba da suyar ta.

"Hmm dama ba dole a soya waina ba, tunda ana fita karuwanci ana samo kuɗaɗe." Ladiyo ta faɗa tana tanɗe baki.

Kaskon suyar Ayaman ta ɗauka ta buga wa Ladiyo a fuska, cikin fushi tace
"Ladiyo uwarki ce karuwa, banza jaka, dan ina miki shiru ba wai ina tsoron ki bane kawai gudun fitina ne amma wallahi kika kai ni ƙarshe zaki sha mamaki!!!"

Ayaman ta ƙarasa fuskarta ɗauke da fushi wanda sai da Ladiyo ta girgiza, saurin shigewa ɗakinta tayi cikin mamaki.
Yau Ayaman ce ke da wannan ƙarfin da har zata iya dukan ta? Lallai kan mage ya waye.

Ayaman kuwa ta cigaba da suyar wainarta rai na ƙuna, tana gamawa ta tattare kayanta ta shige ɗaki ay kuwa ta ci Sa'a tana shiga aka kawo wutar nefa, hakan ya sa ta rufo ƙofarta ruff.

Ana shan ruwa tayi addu'oin da ta saba sannan ta sha ruwa, bayan ta idar da sallah har ta ɗauko wainar zata ci ta ji ta fitar mata a rai, hakan ya sa ta ture ta gefe.

Sallar taraweeh ta tafi abinta.




* Nabeela*


Zuwa yanzu Nabeela ta fice daga hayyacinta, tayi baƙi dan ba ƙaramar wahala take sha daga wurin Alhaji da baby chakwai take sha ba.

Tana tsaye da yanzu bata iya zama da mazaunanta , dan wasu irin tsutsotsi ne ke fitowa daga mazauninta, ga wani ruwan yauƙi mai warin tsiya.

Duk karuwancin da take yi kafin tayi aure, ba'a taɓa neman ta ta baya ba, amma baby chakwai da Alhaji ta baya suke nemanta.

Tana cikin tunani taji shigowar Baby chakwai, cikin tashin hankali ta dungura ta miƙe dan ta san halin baby chakwai, "Dan Allah kayi haƙuri wallahi na tuba bazan ƙara ba."
Ko jin magiyarta bai yi ba, ya janyo ta, kaya ya cire mata, kallon mazaunin nata da ya ruɓe yake yi ga tsutsotsi dake safa da marwa a ciki.

"Chabb, haka kika ruɓe? Lallai, amma bari nayi maneji a haka."
Ya ƙarasa faɗa yana chusa d*ck ɗinsa a f*rjinta, wata ƙara ta saki kafin kuma ta sume a wurin.





*Doctor Haleemah*

Tabbas wannan Ummu Kulsum ce, cikin farar abaya mai ratsin duwatsu masu tsada da kyau a jiki.

Murmushi Ummu ta sakar mata tana kiran sunanta, amsa mata tayi kafin taga Ummu ta ja ta zuwa wani lambu mai cike da itatuwa da shukoki daban-daban masu kyau da ƙamshi.
Nan taji muryar Ummu
" Haleemah zaki yi mamakin yadda na bayyana a mafarkinki, wannan wata dama ce da Allah(S.W.T) yake bamu mu mamata muna magana da rayayyu."
Ta numfasa ta cigaba da faɗin,
"Ina so ki taimake ni a duniya, ina so ki taimaki rayuwar Farouk dan tana cikin tashin hankali na masifa, Farouk mutum ne mai yawan ibada da bautar Allah amma haɗuwarsa da Nafee ya lalata masa rayuwa."

Shiru doctor Haleemah tayi tana kallon Ummu.
"Zaki yi mamaki, amma roƙo nake dan Allah akwai wani mai shago kusa da gidanmu yana bi na bashin dubu uku wanda na ara a lokacin da Farouk ya dena bani kulawa, inaso ki taimake ni a biyamin bashina, sannan aiki na biyu kuma sai haɗuwar mu ta gaba."
Ummu Kulsum ta faɗa tana sakin murmushi kafin kuma ta ɓace.
A lokacin doctor Haleemah ta tashi dai-dai ana kiran asuba.
Tayi kusan minti ashirin tana tunanin wannan mafarki, da gaske Ummu ta gani tayi kyau tayi fess haka???.




More comment more typing ✍️


Domin a tallata muku hajarku kuna iya tuntuɓar wannan number 09036812206

Ƙorafi ko gyara a tuntuɓi wannan number 09036812206




Khairat ce 💞



Love you all 💞 🥰


*😈😈😈 MUGUNTA 😈😈😈*



*BY*





*KHAIRAT 🤍*



*My WhatsApp group comment section 👇 👇 👇*

https://chat.whatsapp.com/EoTRoZq4KA0JFbynkYp9wi

*Posting room*

https://chat.whatsapp.com/Js1xb4FBd2v0o5mxXpssVr




*BISMILLAHIR RAHMNIR RAHIM*


*PAGE 69-70*



*NURSE HALEEMAH*


Tsamm! Jikinta ya yi, ta kasa ƙwaƙwaran motsi, ta ɗau lokaci sosai kafin ta tashi ya nufi banɗaki ta ɗauro alwala ta tayar da Sallah.
Tana sallah gaba ɗaya ta daburce, badai Ummu ta gani ba? Toh fatalwa tayi mata ko me? Chabb, kuma har da cewa ta taimaka ta gyara rayuwar Farouk? Wanene haka? Ko shi ne mijin nata? Toh ko ma dai mene zata je ta biya bashin da tace ana bin ta.

Ko azkhar bata ƙarasa ba bacci mai nauyin gaske ya yi awon gaba da ita.


"Haleemah! Haleemah! Ke Haleemah! Ki tashi, a ce mutum rana ta fito tangararan har hantsi ya yi amma har yanzu bacci yake yi kamar kayan wanki? Maza ki tashi."
Gwaggo ta ƙarasa wannan maganganun tana niyyar fita daga ɗakin,
"Gwaggo!" Haleemah wacce tashinta kenan tayi saurin kiran gwaggo.

"Ya aka yi ƴar gidan gwaggo?"

Haleemah ta miƙe kana ta nufi wurin kakar tata ta dafa ta tana faɗin " Ina kwana Gwaggona?"

"Lapiya ƙalau an tashi lapiya."

"Uhm " Haleemah ta saki wata miƙa tana salati.
"Gwaggo ina wannan baiwar Allahn da nake baki labarinta, Ummu?"

"Ehh me ya faru da ita?"

"Mafarkinta nayi Gwaggo, ta zo cikin kayan alfarma ga wani lambu wanda ban taɓa ganinsa ba tun da aka haife ni, shi ne har muka yi magana da ita."

Gwaggo ta numfasa tace "Me ta faɗa miki?"

"Ta buƙace ni wai na gyara rayuwar wani ko Farouk ko mene sunansa, sannan tace na fara biya mata bashi."

"Allahu Akbar, ikon Allah kenan mai yin yadda ya so, ya bata damar magana da rayayyu, sannan kuma ga dukkanin alamomi tana cikin ni'imar Ubangiji, tabbas wani hani ga bawa baiwa ne."

Haleemah tayi ƙuru tana kallon Gwaggo, kafin kuma ta miƙe "Gwaggo bari nayi brush sai na fito."

"Yadda kika gani.". Gwaggo ta faɗa kafin ta bar ɗakin.

Toilet ta nufa tayi brush ta wanko fuskarta sannan ta fito, direct falo ta nufa, ƴar aikin Gwaggo ta gani, Abidah tana ta goge-goge a falon.

"Anty Abidah ina kwana?"
Haleemah ta faɗa tana ƙarewa falon kallo yadda ya sha gyara.
"Lafiya ƙalau likita bokan Turai, yawwa dama wannan ƙugun nawa har yanzu ya addabeni da ciwo, ki rubutan magani ba amso a chemist ɗin ɗan Bala."

Haleemah tayi dariya ganin yadda Abidah ta riƙe ƙugu tana ta bayani,
"Anty Abidah gaskiya sai dai kije asibiti, sau uku kenan ina rubuta miki magani amma har yanzu ƙugun bai daina ciwo ba."

Taɓe baki Abidah tayi tana faɗin
"Kinsan ba son zuwa asibitin nan nake ba ko."

"Ay kuwa dole kije."

Haka ta zauna suka cigaba da hira da Anty Abidah har zuwa wani lokaci.

Tana kammalawa ta nufi ɗakin Gwaggo, karatun Alkur'ani ta same ta tana yi dan haka ta fice domin bata damar yin karatun da da kyau.

Yau bata da aiki dai night duty, hakan ya sa tayi komawarta bacci tayi, da alama azumin yau zai wahalar da ita tun yanzu ta fara shan wahala.

Kafin kace me bacci ya yi awon gaba da ita.








*Farouk*

Kwanansu uku kenan an kwantar da Ammi komai yi mata ake yi harta da tsarki.
Kuma duk da wannan daɗewar tasu ko ƙafar Nafee bai gani ba a asibitin bare ayi tunanin zata zo duba Ammi.

Lamarin Ammi na matuƙar bashi tsoro, haka kawai cikin dare jikinta zai ɗau zafi kanar garwashi, ga kuma zabura da take yi da alamar ana tsorata ta.

Yau ma an sha ruwa kenan jikin Ammi ya rikice, banda zabura babu abinda take yi, gaba ɗaya ta rikice, Farouk ma ya shiga cikin mawuyacin hali dan har ga Allah yana matuƙar son Ammi.

Ƴar uwarsa Haleemah ya kira, dan ya ga lamarin Ammi sai ƙara tabarbarewa yake yi don haka ya yanke shawarar kiran ƴan uwan nasa ya sanar da su.

Tana ɗaga wayar taji muryar Farouk cikin kuka yana faɗin

"Sis Leemah, Ammi! Ammi tana wani irin hali ki taimaka ki zo."

Yana gama faɗin haka yaji credit ɗin wayarsa ya ƙare, innalillahi wa'inna i'laihi raji'un wai yau shine katin wayarsa ya ƙare.

Kiran Anty Haleemah ne ta shigo cikin wayar, daga wa ya yi cikin sauri, nan kuwa Anty Haleemah take tambayarsa me yake faru, bai iya ce mata komai ba illa shirun da ya yi.



*Ladiyo*


Kwana biyun nan har shakkar ganin Ayaman ta shigo gidan take yi, dan yanzu ta banbance tsakanin aya da tsakuwa, tabbas ta yadda duk wani mai haƙuri bai iya fushi ba kuma ta san ta kai Ayaman karshe.

Ita a ganinta Ayaman ko yatsa ta sa a baki baza ta iya taunawa ba amma ita ce har marinta.

Ta ɗayan ɓangaren ma ta faɗa soyayyar Sadeek ba da wasa ba, dan ita tun da aka haife ta bata taɓa san wani namiji kamar shi ba.

Yaro ɗanyan jini, gashi kaff ƙauyen ba wanda ya san asalinsa amma ta dage kai da fata sai ta aure sa, mutuwa ce kawai zata hana ta auren sa.

Irin kalaman soyyaya da yake zuba mata ne ya sa take jin tamkar tafi kowacce mace kyau da class a duniya, dan da bata zata ita wata kyakkyawa ce ba sai da ta san Sadeek yadda yake ayyana mata tafi kowacce mace kyau a duniya.




Hmmm ayi dai mu gani........







*Nabeela*

Ganin ba sarki sai Allah ya sa ta koma garesa, duk da ba wani ilimin addini ne da ita ba amma ta kan iya abinda ya sawwaka tun da da bata sallah yanzu ta dawo tana yin ta yadda ta samu dan ba wani sanin hukunce-hukunce sallah tayi ba.

Haka har azumi ya zo, tana daurewa tayi azumi ko ya ya ne amma fa duk da haka baby chakwai bai fasa abinda ya yi niyya ba.
Sau da yawa duk da akwai azumi a bakinta hakan bai hanasa nemanta ba, daga shi har Alhaji Gabatari.

Tayi danasanin wannan rayuwar, zina ƙiri-ƙiri kuma ba ta halattacciyar hanya ba, ga uban aikin da suke tula mata.
Tabbas tayi nadama, namada kuma ta gaske dan yanzu bacci mai daɗi ma bata iya yi, yanzun nan zata fara munanan mafarkai ga shi ita ba addu'ar bacci ta iya ba sai dai ta tashi tayi ta tsinewa Ladiyo.






Hmm Allah ya sa dai tuban gaske aka yi, dan "duk wanda ya tuba dab wuya ba lada!"










*Ayaman*

Rayuwarta na tafiya duk da ba wani daɗi take ji ba amma kullum ita mai godiya ce ga ubangijinta.







Sai mun haɗu a next page more comment more typing ✍️



Masu buƙatar a tallata musu hajarsu su yi magana ta nan 09036812206

Ƙorafi ko gyara 09036812206




Khairat ce ✍️☺️



Love you all 💞 🥰







*😈😈😈 MUGUNTA 😈😈😈*


BY




*KHAIRAT 🤍*

*My WhatsApp group posting room 👇👇👇*

https://chat.whatsapp.com/Js1xb4FBd2v0o5mxXpssVr

*My WhatsApp group comment section 👇 👇 👇*

https://chat.whatsapp.com/EoTRoZq4KA0JFbynkYp9wi



💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.

_With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers born to share powerful words.🤌💪_





BISMILLAHIR RAHMNIR RAHIM




PAGE 71-72(BOOK TWO)



*Ayaman*


A safiyar ranar sai ga Tsahare a gidan, bayan sun gaisa kuma sun taɓa ƴar hira Tsahare ta buƙaci ko Ayaman zata iya bin ta suje garin da take aure, shiru Ayaman ta yi ta rasa abin faɗa.
Fuskar tausayi Tsahare ta yi tana faɗin
"Dan Allah mana, tunda na yi aure baki taɓa kwanar min ba sau ɗaya kawai kuma shima ranar bikina ce."

Haka dai Tsahare ta kalallame ta da maganganu har ta yadda.
Kayanta da kuma na A'ishah, basu ɗauki wani lokaci ba suka fito, kullo ƙofarta ta yi bayan ta tabbatar ta kwashe duk wani abu da yake mallakinta a tsakar gidan.
Gidansu Tsahare suka nufa, a bakin ƙofa ta tsaya dan baban su Tsahare ya yi mata iya daga shiga gidan. Tana tsaye har ta jira fitowar Tsahare da kayanta da kuma ɗanta goye a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login