Showing 27001 words to 30000 words out of 58231 words

Chapter 10 - DAN SHAYE SHAYE NE BY OMH TEEMERH S1.txt

10 Jul 2024

5902

0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*


```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_




🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍


_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_


*Episode* 3⃣5⃣⏩3⃣6⃣




__________Shiga sukai office d'in dansu 'kara tattaunawa akan matsalar su Imhal.
Anan Fawass yake 'kara yiwa daddy mans bayanin komai, sannan yake kwantar masa da hankali akan zasu samu lpy sosai..




Daddy man's koda wasa bai kira Hjy Maimuna ba bare yashaida mata cewar ga inda suke, shi yake komai da kansa duk wata zirga² shine yakeyi sai kuma Nasma dan itama bata koma gida ba tunda Fawass yad'aukota tana gurin Imhal ita take kula da ita.




Inda shikuma yake kula da Nafisat ko gida baya komawa daga Hospital sai office, haka suka d'auki tsawon kwana 3 bai je gida ba.




Inda kuma sosai Imhal ta warware sannan kuma ta'kara kyau saboda babu wahala sosai, ita kam Nafisat yau tsawon kwana uku kenan tana cikin wannan halin bata dawo dai² ba, sosai ake bata kulawa.




Inda Tahir yake sanar da Fawass indai bata farkabafa lalle saidai afutar da ita waje.




**************
Awajen mama Asabe kuwa kullum Khalil damunta yakeyi da tambayoyi ina Aunty'n sa guda biyu suke, ya akai basuzo ba har yanzu anyi kwana dayawa...




Saidai ta kwantar masa da hankali ta lalla6asa yatafi makaranta kawai dan bata da amsar basa, dan yadda taga anfuta da Nafisat gani take idan ba tsananin raboba tana da sauran rayuwa agaba ba da'kar ne tarayu..




Saida aka cika kwana 5 sannan daddy man's yaje gida bai bari yahad'u da kowaba sai dai nacin mama Asabe saida suka had'u, Anan ne take tambayarsa yajikin Nafisat yace da sauki.


Anan takama kuka tana ce masa wlh batasan ina Imhal takeba, Allah babu saka hannunta acikin komai.


Yaso yagaya mata inda take amman sai ya'ki dan yasan idan yagaya mata kowa yaji dan haka yace mata "karki damu za'a ganta da izinin Allah kinji...!


To tace tana share hawaye tashiga ciki shikuma yad'aukowa Nafisat kaya da Imhal da kuma wasu abun amfanin sannan yadawo Hospital.




*****************
Ata wajen hjy Maimuna kuwa gaba d'aya tashiga cikin tashin hankali dan komai yakwabe mata, tarasa wani irin tunani zatai ma gashi antafi sati.


Itakam Mama Asabe kullum cikin zubda hawaye take tana addu'ar Allah yasa Imhal tafad'a hannun nagari.




Sosai take jin babu dad'i dan gani takeyi kamar harda sakacinta akan 6atan Imhal.
Haka takama hanya taje har BUK makarantar su sani tasanar dashi, shima yaji babu dad'i sosai inda yay mata al'kawarin zaije duk inda yadace danya nemota.




Ahaka suka rabu tadawo gida cikin jimami da mutuwar jiki, komai tana yin sane dan babu yadda zatai ne amman dabazatai wasu abubuwanba da dama.




Hjy Maimuna kuwa wayar bokansu takira inda tashaida masa halin da take cikin.
Wata dariya yasaki mai amooo mara dad'i yace mata" yanzuma badan kin yisaurin kiraba dakin fad'a wata matsalar amman yanzu komai zaiyi dai², kituro 'kud'in aiki kawai, dan yanzu ana shirin kar6owa Fawass maganin wannan sihirin najikinsa, abunda zan miki shine..
"Zan saka musu mantuwa aduk sanda sukai yun'kurin tai maka masa, sannan kuma zaki koma gidan mijinki, sannan kuma zamu ruguzawa Fawass rayuwarsa ta hanyar dabazai iya koda siyawa kansa abunda zaici ba, wannan asibitin zamusa akwacesa daga hannunsa yakoma naki, sannan kuma ki koresa daga gidan ku.


"Dariya tasaki tana cewa ko nawane zan biya nidai kayimun duk abunda kace......!
Hhhhhh hhhhhh hhhh komai kikeso zaki samu amman akwai matsalar dazata taso miki dan kuwa Fawass yakusa yayi aure idan yayi aure kuma muddum yakusanci yarinyar to tabbasss babu wani sihirin dazai 'kara kama sa.




kuma dukkan abunda yarasa matu'kar ya'auri yarinyar nan to zai dawo sannan kuma za'a samu had'uwar family d'insu.




A'uzu billahi, haba Tumkum ai wannan ma bazai yuyuba, tayaya tanadin shekara da shekaru zai warware alokaci d'aya...




Wannan zancen haka yake amman akwai wata mafuta wadda da itane kawai zakuyi nasara, ta hanyar Aura masa Ikilima wadda zatai sanadin shiga tsakaninsu shida Matar sa wannan dalilin zaisa yanisanta da matar dayake aure.




Amman fa koda za'ai haka saiya fara auren matarsa tafarkon nan sannan Ikilima daga sannnan ne kuma za'a fara aikin shiga tsaka ninsu inda za'a saka mata tsoronshi wanda data gansa zataji kamar taga dodo mai muguwar halitta...




Yanzu kedai kawai kikawo kud'i sannan kitafi, angama ranka yadad'e, tashi tai tana ihun murna komai zaizo mata 'karshe.


Kud'in daya bu'kara tatura masa sannan tafara tunanin yadda zata fara zuba mulkinta idan anyi aiki yaci.


Tashi tai tayi wanka tashirya tafuta zuwa kitson attachment da kuma lalle, dan zata fara sabon mulki.




Dukkan wannan wayar da'akai akan kunnen....








*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*


*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*




*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```


``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*




*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩



*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*


```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_




🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍


_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_


*Episode* 3⃣7⃣⏩3⃣8⃣




______________Dukkan wannan wayar datai akan kunnen Mama Asabe tayita dan taji komai dasuke tattaunawa.


Dan haka tashiga cikin zullumi tana tunanin tun ba'aga yarinyar ba har anfara tununin 'kullin daza'ai mata "Inna lillahi wa inna ilaihi raju'umm.




Komawa tai d'akinta tafara kuka tana tunanin tawace hanya zata taimakawa Imhal da Fawass.




Sosai ta girgiza da lamarin Hjy Maimuna da halinta kuma.
Sannan kuma tafara tunanin maganin ma dana zubawa ne dasaita dunga bibiyarta idan tazuba tarin'ka lalatawa, to bana zubawa bane dagacan zaiyi mata aikin.




Wannan tunanin ne yasata wani hali inda daga 'karshe tafara tunanin saidai tadage da addu'ar neman tsari da kuma taya Fawass da addu'a shima dan yana cikin wani hali...




Ita kuwa ogar hankalinta kwance yake ita da "ya"yanta suna sha'katawa.
Sannan tamayi gaba abunta dan zuwa ta gyara jikinta sbd tana tunanin komai zai zama normal.


Kiran Hjy Hindatu tai tana murna tana sanar da ita komai.
Itama murnar tai tana tunanin "yarta zata auri Fawass suci dukiyarsa data mahaifinsa, sannan batare da an samu wata matsalar ba.




Bayan sun gama waya takira bokan su ta'kara tambayarsa inda Anan yace komai data gaya mata gaskiyane, amman tasani idan ya'auri Imhal to tabbasss ita zata rasa nata auren, amman idan ya auri Kausar to tabbasss ita kuma Hjy Maimuna zata rasa "yarta Aisha dan ana d'aura aure zata mutu ko kuma takama ciwo wanda bazata warkeba sai randa aka saki Kausar...






Wani dimmmm taji anan tace gaskiya yacanja kan aikin nan yadawo kan Kausar dan ita bazata iya rabuwa da mijin taba, saidai Aishan ta mutu ko kuma takama ciwo, ai tana dasu dayawa.


Anan yace takawo kud'i itama masu yawa, tace zata kawo, sannan kuma tace dan Allah karya gayawa Hjy Maimuna komai yazama sirri tsakaninsu, yace mata bata da damuwa.




Haka kuwa akai tatura masa kud'i sannan suka fara jiran tsammani, sunasan suga wacece Fawass zai aura wadda ko Boka Tumkum yakasa ganota, sannan Kuma wani irin tasiri take dashi har haka....




*****************


A Hospital kuwa yau kwanan su 9 inda Nafisat tafarka sannan kuma jikinta da sauki sosai sannan kuma tana ganin Imhal ta'kara war warewa, anan ne Tahir yace kar asallamesu saisun cika two weeks tukunnan haka kuwa akai saida suka 'kara war warewa sannan aka rubuta musu takaddar sallama.




Randa aka sallamesu kuwa gidan mahaifiyar Tahir suka tafi suduka har Nasma dansu 'Kara war warewa.


************


Inda Awajen Hjy Maimuna kuwa ana anacan ansha lalle da kitso da gyaran jiki ana yau'ki aiki yafarayi ai tunda aka kusa sati..


Sanannn kuma daddy man's bai 'karabi takan korar taba.


Shiryawa tai cikin wasu 'kananan kaya wanda idan kagansu ma saikai amai dan tayi wani sa6a6a da ita acikin su babu 'kyan gani.




Azaune take a parlorn tana zuba mulki da izza, kowa sai yadda tai dashi.




Saida aka gama mata komai sannan ta'kyale masu aikin nan, zaman jiran daddy man's tafara dan tasan yadda za'ai yamai data d'akinta.




Tana zaune kuwa taji horn d'in motarsa cikin kwarkwasa da takum girma ta tashi tana tafiya (ita aba babu fasalin burgewa kwata²😁😁) ta isa bakin 'kofar parlorn tana jiran shigowar sa ta rungumesa... ✍🏻✍🏻✍🏻








*GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618*


*MATA SAIDA GYARA*
*'KANSHI 'KANSHI*




*INA AMARE*👰🏻‍♀
*INA UWAR GIDA* 🧕🏻
*INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹
```TOGA DAMA TASAMU
GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU```
*INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA*
```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION```
```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE```
```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...```


``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU```
*SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘
*_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618*




*Keep waiting my fan's*🤗🤭
*Mrs Hallsad ce*🤩🤩




*Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588*
*_Idan kuma ta account ne_*
*_Acc 0110015052_*
*_SADIYA ABDULLAHI UMAR_*
*_ECOBANK_*


```Idan kuma katin wayane na
#400 ne kachal```
```Comment section kuma
#200 ne kachal wannan sau'kine agareku
My special group kuma
Da```
*'Dan shaye shaye ne* 🍾
*Am 16 years old* 💃🏻
*Sanadi* 😭
```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰.
```
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_




🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍


_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_




*Episode* 3⃣9⃣⏩4⃣0⃣




________Tsayawa tai tana jiran shigowar sa ta rungumesa.
Bayan yayi parking motarsa a parking space ahankali yake takowa yana tafiya zuwa cikin gidan jiyay jikinsa yayi sanyi kamar yajuwa amman sbd yadda yakejin zuciyarsa na azalzalarsa yasaka yaci gaba da tafiya zuwa ciki.


Addu'a yakesan karantowa amman yakasa sam, tura 'kofar palourn yau ciki da sallama abakinsa, wanda yintane ma yasanya yad'anji sau'kin fad'uwar gaban dayakeji....




Baiyi auneba yaji an rungumesa ta baya wani irin zillo yaji zuciyarsa tayi tana masa tsalle da zafi kamar zata futo waje, jiyay kamar yayi hauka dan wannan ru'kon datai masa jinsa yake kamar mahaukaci.


Kuma gashi sam yakasa rabata da jikinsa, d'ago kanta tai tace "sannu da zuwa mijina...
Kasa magana yay kasan cewar yadda yaji bakinta yana futar da wani mugun wari kamar na ja6a..


Kauda kansa yay daga wajen fuskarta yad'an juya yana kallon gefe ko akwai abunda zaiyi wanda zaisa hankalinta yad'auke ta sakesa dan jinsa yake kamar awuta.


'Kara rungumesa tai tana shafa bayansa tace mijina abun alfaharina yanaji kayi shirune ko har yanzu baka yafemun bane, tana shafo mazaunan sa tare da tura d'ayan hannun nata acikin rigarsa tana murza masa kan nipple's d'insa.


Da'kar yafuzgi wani numfashi sannan kuma yaji wani zirrr ajikinsa amman kuma wannan warin bai fasa tashiba daga bakin taba idan tai magana


"Mijina yadai ko muje kayi wankane...?
Wani gauron numfashi yasauke yace "inasan shiga ciki ne..!
"Amman kuma nifa mijina..?
Sosai yadaure yatattara nutsuwarsa guri d'aya yace mata "sai muje tare amman kifara had'amun abunci tukunna.


Wani shu'umun murmushi tasauke masa sannan tajuya tana tafiya su6utur² tana zakud'a mazaunan ta.


Shikuwa wata ajiyar zuciya yasauke yayi wuf yayi upstairs dan farin cikin dayakeji.
Hamdala yakeyi acikin zuciyarsa, yayi maza yashiga d'akinsa yadatso 'kofa da key ya cire key d'in ya ajiye anan center table yashiga wanka.


Yana cirekayansa yaji wata juwa tana neman yaddashi da'kar ya iya tattaro nutsuwarsa yatsaya yana furta " HAS BUNALLAHU WANI'IMAL WAKIL"


Jiyay yad'an samu nutsuwa shiga yay ban d'akin yayi wanka yafuto yatada sallah sanan yayi addu'oin dazaiyi yasha kana ya tashi.


Abun mamaki jiyay shiru bata zoba dan haka yayi hamdala yafuto, yana sakkowa yaganta azaune

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login